Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ࡱ> R(



 !!""##$$%%&&''(((&

 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~Root Entry F(WordDocumentQ0Table)Data
 P0GKSKSQ#tt9%9%9%9% %%
9%)))))))))$!&(*t9%9%))9%9%9%9%)(%()%)(%))9%% B`BNormal$a$KHOJPJQJaJ#,Nbs4bR
<.EVHjX80@>`RZm
.!B5 SpX|hMtt4(*HNY
"p C^h|b6`fuĢ$2\;2mhpV $ O h u  > 
2
rL
&^
6o
[6/3, 8:38 PM] matar mijinta: *Wannan littafin na kudi ne 1k akan telegram hanyar da za a biya kudin ita ce wannan...0542382124...Binta Umar gtbank ko kuma 7084653262...Binta Umar Opey bank. 'Yan nijar dala dari katin airtel za ku tura mini bayan kun kankare hoton. A tura da sheda ta wannan lambobin iya What'sapp kawai.*
*07084653262*
*08089965176*
*V-VIP AREWA PEN=N*

*BOOK2*
*1*
Mintina goma da yin posting din maigidan ya kira ina d'aga waya ya fara fad'a cikin tashin hankali wai akan wane dalili zan zauna na yi dogon rubutu na 'batanci ga babban mutum irin Alhaji Tajo. Ashe wato duk ko'karin da yake yi mini bana gani kenan har sai na zartar da hukunci babu umarninsa. Na dinga ko'karin gaya masa cewa babu fa ta inda na 'bata mutumin kawai dai na tura sa'kona ne ta social media wanda nake ganin hakan zai sanya ya d'auki lamarin da muhimmanci. Bai saurare ni ba. Ya dinga fad'a cikin damuwa sai kawai na kashe wayar na zauna a wurin kuka mai karfi ya kwace mini. Wai ni ya zan yi ne. A ranar har gajiya na yi da amsa wayar mutane wasu na ganin beken abinda na yi, wasu kuma suna ganin hakan da na yi shine daidai, tunda yanzu rubutuna ya karad'e medi'a, kowa yana tofa albarkacin bakinsa akai. Na tabbata kuwa sa'ko ya riski wanda aka yi dominsa.
Da maigidan ya dawo muka dinga musayar yawu duk akan rubutun da na yi. Yana ta tayar da jijiyar wuya wai na bashi kunya kuma idan masifar ta taso a kaina zata 'kare tunda wawa shine yake fad'a da mai kudi.
Jin cin mutunci ya fara biyo baya ya sanya na bud'e wuta. Na ce." Ba na tsoron kowa sai Allah. Kuma kudinsa ba zai hana na nemi hakkina ba. Na baka ha'kuri ka ki ha'kura duk hukuncin da za ka yi bai dame ni ba a yanzu rayuwar yarana ce a gabana."
Maganata ta k'ara tunzura shi. Kishi muraran ya bayyana a fuskarsa. A lokacin ne mai afkuwa ta afku ya ce." Ki je gida na sake ki saki daya tunda ke ba wanda ya isa ya gaya miki magana ki ji."
Na shiga rashin hankali mai tsananin gaske. Bakina ya dinga karkarwa ina so na bashi ha'kuri amma ya fice daga d'akin a gaggauce. Sai kawai na dinga nanata Innalillahi wa'ina ilaihi raji'un. Har zuciyata ta dan yi sanyi na tashi na fara had'a kayana cikin akwati. Ban tafi ba tukkuna sai da Yusi ya dawo daga makaranta.

Babanmu dai bai tsananta ba. Ya ce na share d'aki na zauna kafin kura ta lafa. Baba Sule ya zo da daddare ya dinga zazzaga mini bala'i wai na rikitowa kaina aiki, ga masifar nan na fara ga ni Alhaji Muntari ya sake ni, duk abinda ya biyo bayan rubutun da na yi zai k'are kaina.
Mamaki nake yi yadda suka d'auki lamarin da zafi. Wato na yi shiru kenan shine abinda kowa yake so. Saboda mutumin Yana da kudi duk abinda ya yi daidai ne. Ni dai ban zage shi ba, ban fad'i mummunan magana a kansa ba, na fito ne na yi magana a matsayina uwa. Shine abin tashin hankali. Har yanzu ban tsorata ban kuma sa a raina cewa mutumin zai yi nasara a kaina ba.

Ban ta'ba ganin b'acin ran Sahura ba sai a ranar dan kirana ta yi a waya ta dinga yi mini fad'a wai me yasa ban yi shawara ba kafin na yi rubutun. Mahaifiyarsa ce bata da lafiya shiyasa a ka samu tsaiko.
Na ce."Sahura dukkaninku kun kasa fahimtar halin da nake ciki ko? Kamalu yaro ne k'arami. Me kike tunanin zai faru a lokacin da aka had'a shi da garadan maza wad'anda suka jima suna aikata lalata. Za su koya masa wasu dabi'un marasa kyau, Sahura ki dubi azanci na da kyau, yau kusan sati uku kenan ana abu daya mutumin nan idan da Yayi niyyar yi wa yaran nan adalci daga can inda yake ma zai bugo waya ya ce a sake su. Amma kowa idan zai bud'e baki sai ya ce za su samu sassauci to Ina adalci anan. Na yarda mahaifiyarsa bata da lafiya amma me yasa ba zai magantu ba yau kwanansa hud'u da dawowa ya kamata ya dubi lamarin da muhimmanci. Yadda yake cikin damuwa dalilin rashin lafiyar mahaifiyarsa mu ma iyayen yaran nan, haka muke cikin damuwa, a ganina wannan ce hanya mafi sau'ki da sa'kona zai riske shi. Amma ki je ki sake duba rubutun da kyau ki ga ni, ban zage shi ba wallahi."

"To ai kin kwatanta zagin 'kawata. Ba wai ka fito ka d'urawa mutum ashariya ba shine zagi. A a wasu kalmomin ma sun fi zagin muni. Kuma kin yi amfani da su wajan tura sakonki, babu tausasawa 'kawata mutumin nan fa ba yaro ba ne da shekarunsa, bayan haka kuma ke kanki kin san girma da daukakar da Allah Ya yi masa."

Na ce." Kin ga Sahura babu ruwana da wannan mafitata nake nema kawai. Ni kenan na zauna zuciyata ta yi bindiga saboda tunane tunane. Sahura koyaushe Ina gaya miki masu kudin nan fa ba su fiye bawa abinda ya shafi talaka muhimmanci ba. Sai sun ga sunansu zai 'baci tukkuna. Ina nan ina jiran abinda zai biyo baya. Wallahi yanzu na riga na bushe tunda babu irin masifar da ban gani ba. Ni da aure har abada."
Kashe wayar na yi sakamakon mugun kukan da ya kufce mini.

Ta dinga kira na kasa d'agawa saboda ba ni da wani karsashin da zan bata amsa. Kukan da ya jima yana ci mini towo a kwarya shi na dinga rizga kamar babu gobe.
Ummansu Hadiza ta shigo d'akin tana tana kiran sunana.

Kasa amsawa na yi saboda kukan da ya ci karfina. Ta ce." Ha'kuri za ki yi, kukan ba shine mafita ba, lamarin da ciwo da radadi a zuciya, to amma kowane bawa akwai k'addararsa, wasu a kansu, wasu akan abinda suka haifa, ki yi ta addu'a Allah Ya tsayar iya nan, 'kuruciya ce kowa da irin tasa."
Na ce." Ummansu Hadiza don Allah menene lefina anan? kawai dan na shiga media na nemi mafita sai kowa ya juya mini magana, shikkenan masu kudi sai su yi abu su kwana lafiya, talaka kuwa akan hakkinsa sai a nemi salwantar da rayuwarsa, kuma ace ba zai yi magana ba."

"Amina ba wai an hanaki magana ba ne, a a hanyar da kike bi da salon rubutunki wurin tura sakon shine abinda yasa iyayenki da duk wani mai k'aunarki shiga cikin damuwa, sanin kanki ne mutumin nan babba ne, to mai zai sanya ki rubuta masa wasika cikin izgili, ki watsa shi duniya bayan shi akayi wa lefi, idan hakan ya 'bata masa rai zai iya yin shiru. hukuma su ri'ke yaran sai baba ta gani kuma."

"Umma ba zaku fahimci yadda nake ciki k'unci ba ne, ba na iya rintsawa fa, ga Yusi kullum cikin koke-koke, sannan yaronan fa shine k'arami a cikinsu mai kike tunanin zai faru, ni wallahi har yanzu ban ga aibun abinda na yi ba."

Ta girgiza kai cikin jimami ta ce." Shikkenan to Allah Ya jishshemu alheri, idan k'urar ta lafa sai ki nemi mijin naki ki bashi ha'kuri dan gaskiya kin yi kuskure ba ki kyauta masa ba da kike zartar da hukuncin nan ba ki gaya masa ba alhalin Yana iyakacin bakin kokarinsa."

"Umma ku ajiye maganar Alhaji Muntari na gama aure har abada, ba zan koma gidansa ba."
Ta zuba mini ido na minti daya. Ganin babu rahama a fuskata yasa ta gyada kanta ta fita daga d'akin.


****
Kwana daya biyu uku har zuwa sati babu wata magana da ta 'bullo daga bangaran Alhaji Tajo. Dukda cewa kuwa sakon ya riske shi amma yau tsayin kwanaki bakwai kenan bai ce uffan ba. Hankalina ya Kai ma'kura wurin tashi, na rasa yadda zan yi da rayuwata babban tashin hankalina yadda ciwon damuwa yake nema kwantar da Yusi ni dashi duk mun zama zautattu. Hamusu kuwa kullum idan ya dawo daga kasuwa sai ya zo wurina mu zauna mu yi ta tunanin hanyar da za mu bi. Jin labarin Hamusu yana zuwa wurina ya sanya Alhaji Muntari kara yin fushi. Karin takaicinsa ma tunda na fito daga gidan ban kira shi a waya ba. Bayanin da ya yi wa Baba Sule kenan, ni ce na yi masa lefi ni ya kamata na neme shi na bashi ha'kuri, kuma yana da labarin bibikon da kanin tsohon mijina yake yi mini, dan haka muddin Ina son zama dashi sai na bashi ha'kuri kuma na kar'bi kuskurena."
Na cika da mamaki mutuka gaya a lokacin da baba Sule ya zo yana gaya mini yadda suka yi, dan shine yake ta faman bin sa yana bashi ha'kuri ya mayar da ni d'akina. Ban ja maganar ba saboda na riga na san halinsa sai na ce masa shikkenan zan kira shi na bashi ha'kuri. Na fadi hakan ne kawai dan mu rabu lafiya amma ba na tsammanin zan ta'ba kiran mutumin nan na bashi ha'kuri, babbar damuwata a yanzu fitowar yarona ba auransa ba.

Na kira Sahura cikin k'askantar da kai da nuna mata na kar'bi kure na, ban kyauta ba, amma ta yi mini hanyar ganin ogan nasu, ina son magana dashi baki-da-baki."

Ta ce." 'Kawata da tun farko ta wannan hanyar ki ke biyo abin bai zai yi tsamari da yawa ba. Tabbas oga ransa ya 'baci ainun da ganin sakonk'i, amma da yake mutum ne mai sanyin hali ya share bayan yana da hanyoyi da yawa da zai hukuntaki. Wallahi na fi ki shiga damuwa, amma tunda kin amsa kuskuranki, zan yi kokarin ganin mun samu ganinsa zan yi miki jagora."
Na ce." To shikkenan Sahura na gode sosai Allah Ya bar zumunci."

Bayan kwana biyu cikin farinciki Sahura ta kira ni take sheda mini ranar asabar ya ce mu same shi a ofis d'insa. Ta d'ora da fad'in." Kawata d'an Allah ki tausasa harshenki, ki kuma bashi ha'kuri bisa abinda ki ka yi, ba daidai ba ne ke kanki kin san haka. Kada ki tuno abubuwan da suka faru a baya tunda nema ki ke yi a wurinsa, kuma wallahi mutum ne mai adalci."
Na ce." Shikkenan Sahura zan yi kokarin yin hakan in sha Allahu rabbi."

Babanmu na samu na gayawa yadda muka yi. Ya ce." Hakan ya yi, ki je ki bashi ha'kuri sannan ki iya bakinki, wannan ya kara tabbatar miki da cewa ba a fad'a da mai kudi ko da kuwa kaine da gaskiya."
Ban ce masa komai ba na tashi na shige d'aki na kwanta abin duniya ya yi mini yawa.

Wannan littafin na kudi ne hajiya kada ki karanta mini ba tare da kin biya ni gumina ba, hakki hakki ne komai k'an'kantarsa.
***

Ranar Asabar din da wuri na shirya. Yusi ma ya dira kuka sai na tafi dashi domin shi a ganininsa ai zuwa zan yi na d'auko Kamalun dalilin da ya sa shi kuka kenan da na ce ba zan je dashi ba.
Nan Sahura ta zo ta same ni, na yi wa mutan gidan sallama muka tafi. Cikin adaidaita sahu ma dai sai kwakkwafata take yi akan na tausa harshena ina ce mata "To" Ganin yadda ta damu yasa na ce." Wallahi Sahura na fara zargin mutumin nan ba haka yake barin mutane ba, mussaman ma'aikatansa, kowa baya so a fadi lefinsa. Ko da shugaban kasa zan je na yi magana irin abinda za ki yi mini kenan, na gaya miki ha'kuri zan bashi fa'kat! Ni dai a fito mini da yarona kawai."
Ta ce." Ai kin ji irinta, ina ga ma tare za mu shiga ofis din kada ki zage shi dan ba k'aramin aikin ki ba ne."
Murmushin takaici na yi na ce." Kin san kuma wannan ba tarbiyata ba ce."
Ta yi shiru fuskarta duk ta nuna alhini. Yusi ya riko hannunta Yana fad'in." Umma idan mun je za su ba mu shi ko?"
Da sauri ta ce." I, in sha Allah d'an albarka."

Mun sami kimanin mintina talatin a zaune a reception kafin sakataransa ya fito ya ba mu umarinin shiga. Na tashi ina gyara mayafina. Sahura ta zaunar da Yusi a cinyarta tana fad'in." Ka zauna Mama ta shiga yanzu zata fito tare da Yayanka."
Sai ya zauna Yana murmushi. Na dubeta a tsanake na ce." Ki tashi mu shiga tare."
Kai ta girgiza mini. " Ki shiga kawai, Amina dan zatin Allah da d'aukakarsa kada ki ba ni kunya."
Jikina ya shika jin yadda take had'a da Allah. A sanyaye na kama hanyar ofis din gabana na bugawa da 'karfin gaske.

Na murda na shiga da sallama a bakina.
Ofis din babba ne sosai har akwai set din kujeru a can na hange shi a zaune da waya a hannunsa. Yana sanye da milk din shadda riga da wando babbar rigar dai tana ajiye a kusa dashi. Kamar koyaushe idansa sakaye da farin gilashi da ko a hoto baya cire shi.
Ya amsa sallamata a tsanake kana ya zuba mini idanuwansa wad'anda suke ko'karin kassara ni. Na fara dibi-dibi 'kafata tana lauyewa. Gashi ba wani jibgege ba amma sai cika da Ido da kwarjini. Don dai ni kaina a tsaye nake da addu'a ina ga da ba zan kai labari ba.
*GARKUWAR MATA.*
*BINTA UMAR ABBALE [6/3, 8:38 PM] matar mijinta: *Wannan littafin na kudi ne 1k akan telegram hanyar da za a biya kudin ita ce wannan...0542382124...Binta Umar gtbank ko kuma 7084653262...Binta Umar Opey bank. 'Yan nijar dala dari katin airtel za ku tura mini bayan kun kankare hoton. A tura da sheda ta wannan lambobin iya What'sapp kawai.*
*07084653262*
*08089965176*
*V-VIP AREWA PEN=N*

*TALLAH!*
<2<3 *DA MAGANI A GONAR YARO!!*
*08089965176*
*07084653262*
*Dayawa akwai matan da suke da matsala ta lalacewar nono yamushewa da kuma fad'uwarsa. Wasu ma 'yan mata ne basu kai ga matakin aure da shayarwa ba amma sai su samu matsalar faduwar nono. To gaskiya akwai magani sai dai kawai idan ba a yi dace ba. Wasu zasuyi ta faman kashe kudi amma buk'ata bata biya ba, wasu kuma zasuyi ta fargaba kada su je garin neman gira a rasa Ido, ma'ana su sayi abinda zai cutar dasu da kudinsu. Kuma yanzu dai tsakani da Allah rijalu sun riga sun gama nuna abinda suka fi karkata a kansa a jikin 'ya mace kirji da kuma baya. Wasu Allah ya hallice su dashi har ya yi musu yawa, wasu kuwa basu dashi kuma mai saurin zubewa ne. To mu dai duk wanda ya san maganinmu ya san ingantacce ne, kuma Yana aiki kwarai da gaske wurin dawo da daraja da martabar nono da izinin Ubangiji. Sahihin magani ne da ya samu sheda da lambar yabo, kuma Islamic ne da akayi masa hadi mai inganci domin gyara jikin mace ba ma iyakacin nono kawai ba. Babu nadama haka zalika babu dana sani da asarar dukiya wurin sayan maganinmu. In sha Allah matsalar ki zata gushe idan kin jarraba amfani dashi. Ba mu tsaya ina nan ba, muna da na gyaran hips sahihi dana k'iba idan kina fama da matsalar rama. Haka zalika muna dana tumbi, da kuma maganin sanyi mai mugun kyawun da yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye wanda zaku hadu da maigidanki kuyi amfani tare. Akwai ingantattun supplement wad'anda basu da illa balle su cutar da GARKUWAR jiki. Sai dai su gyara su kuma tayar da komad'a ina nufin inda ya samu nakasu a jikinki. Muna sayar da sabulan gyaran jiki dilka da man gyaran gashi, muna kuma bayar da sari a fad'in najeria da nijar muna tura kayanmu kowane gari da ikon Allah.*
*Muna garin kano duk inda kake za mu aika maka da kayanmu. Domin neman karin bayani sai a yi mana magana ta Whasap ga lambobin da za a same mu a kai.*
*07084653262 ko*
*08089965176*
*SIYAN NAGARI!!!!!!*
*A JARRABA A SAMU BIYAN BUKATA DA YARDAR ALLAH*

TEEMAH DATA SERVICES MTN
1GB @550
2GB @950
3GB @1450
4GB @1550
5GB @1700
CHECK CODE *323*4#
VALIDITY 30DAYS
CHAT@08112392177
CALL @08037026306
8037026306 fatima musa ibrahim opay

*BOOK2*
*2*
Da hannu ya nuna mini kujerar da take kallonsa. Na zauna a nutse cikin zuciyata ina ta buga masa tabbatyada. Shiru wurin ya yi. Sai sanyi da kamshi mai dad'i da yake ta surnanowa hancina.
Yana ta duban wayarsa Bai ce komai ba tun bayan amsa sallamata da ya yi. Na daure na k'askantar da murya tare dan risinar da kaina na furta." Ranka Ya dad'e ina kwana."
Ya dube ni fuskarsa kadaran kadahan. "Lafiya lau ranki shi dade, Amina Salisu mai hula, hakane sunan ko?"

"E, hakane Allah Ya taimake ka." Nafada tare da yin namijin ko'karin duban inda yake zaune.

Ya d'ora hannuwansa biyu akan table din da yake tsakiyarmu. Ya ce." Ina ta hasashen fuskarki ai."
"Ni 'kawar Sahura ce daya daga cikin ma'aikatanka, na yi mata rakiya ranar da za ta fara aiki daku a ranar kuma ka je duba ma'aikatar."

"E, tabbas kuwa na tuno ranar ni ma, ya jama'a, ya gwagwarmaya Kuma?"
Na dube shi Ina nazarin tambayarsa domin ta yi kama da ta rainin hankali. Sai kawai na yi shiru ban ba shi amsa ba.
Ya nisa kafin ya sake magana. "Me yake tafe dake yanzu?"
Na gyara zama sosai ina fuskantarsa domin dai addu'ar da nake yi dan samun rinjaye ta kawar mini da fargabar da na fara shiga dalilin kasantuwarmu wuri d'aya na ce." Akan maganar yaran da suka yi maka 'barna ne?"

Goshinsa ya d'an murza ya d'an lumshe idonsa duk Ina kallonsa. A kasalace ya dube ni. "Kina da aure ne?"

"A a ba ni dashi." Na bashi amsa kai tsaye.

"Bazawara ce kenan?"

Shiru na yi ban tanka masa ba domin ya fara ba ni haushi, zuciyata kuma ta fara rawa a kansa, ya ina gabas yana yamma, ga abinda ya kawo ni, yana yi mini wasu banzayen tambayoyi.
Ya koma ya kwantar da bayansa akan kujera ya rufe idonsa.

Minti kusan bakwai ina zaune kamar gunki bai ce mini ci kanki ba. Sai na dan bigi table din a hankali na ce." Allah Ya taimake ka ya ake ciki ne, ni ina daya daga cikin mahaifan yaran nan, kuma dai marayu ne iyayensu maza sun rasu, mune muke d'awainiya dasu, a yi hakuri a yi musu afuwa a kuma taya mu da addu'a. Allah Ya ba mu ikon cinye jarrabawarmu. Idan kuma kana ganin akwai takura a ciki to ka yi mana magana domin hukuma ta yanke musu hukunci sai hankalinmu ya kwanta."

Idonsa ya bud'e yana kashingid'en, Ya ce." Ai na yafe musu tuntuni, amma mai ya sa ki ka za'bi tozarta ni ta social media ta hanyar yin rubutu da kausasan kalamai a kaina, me na yi miki?"
Maganarsa ta farko "Ai na yafe musu." Ita ce ta ruguza kashi tamanin na zargin da nake yi masa.
A sanyaye na ce." Ka yi hakuri don Allah ban yi dan na wulakantaka ba, na yi hakan ne domin sa'kona ya yi saurin zuwa gare ka, amma ba nufi na na 'bata maka suna ba."
Murmushi kawai ya yi. Ya ce." Ban ji haushinki ba dalili akwai da dama masu bita da 'kulli da suka yi fiye da abinda ki ka yi, saboda haka kada ki damu kin ji ko."

"Na gode sosai, Allah Ya k'ara girma."
Ya amsa ''Amin Ya Allah."
Wurin ya sake yin shiru. Na daure na ce." To yanzu yaushe za mu tsammaci ganin yaran ?"

"A satin nan in sha Allahu." Ya fad'a yana kallona har sai da na tsargu."
Na risinar da kaina cikin girmamawa na ce." Mun gode sosai, Allah Ya saka da alheri, ya bawa Hajiya lafiya."

"Amin Ya Allah."

Tashi tsaye na yi ina dan gyara jakata dake rataye a kafad'ata.
Ya ce." Koma ki zauna ina son magana dake." Ban kawo komai ba na koma na zauna ina dubansa.

Iska ya fesar daga bakinsa yana duban tsabar idona ya ce." Ina buk'atar ki zama yarinyata, za ki dinga d'ebe mini kewa idan sha'awata ta tashi, ni kuma na yi miki alkawari duk abinda kike buk'ata na jin dad'in rayuwa zan yi miki."

Mamaki mai 'karfin gaske ya rufe ni. Tunda nake daga lokacin kuruciya har kawo yanzu da nake da shekaru sama da talatin a duniya babu wani mahalu'kin da ya ta'ba yi mini maganar banza irin wannan. Abu na biyu kuma sai mamakin yadda wannan furucin ya fito daga bakin babban mutumin da jama'a da yawa suka bada sheda cewar shi din mutumin arziki. "Ina so ki zama yarinyata za ki dinga d'ebe mini kewa a duk lokacin da sha'awata ta tashi."
Maganar nake ta maimatawa a zuciyata ina mamakin ya aka yi har ya samu sararin yi mini ita. Shin ko yana yi mini kallon mutuniyar banza ne, ko kuma dan na zo neman alfarma a wurinsa ne zai fake da haka.
Shiyasa kenan da farko yake tambayata ina da aure ko ba ni dashi. Menene dalilin da ya sanya ake yi wa zawarawa kallon lalatattu ne? Me yasa a ka mayar da zunubin zina 'karamin alhaki a wannan zamanin.
Innalillahi wa'ina ilaihi raji'un! wai ni yau wani namiji yake yi wa tayin zina.
Kafin na yi aune na ji maganarsa a kusa da ni. Na daga kaina Ina kallonsa yana tsaye daf da ni, ya yi mini rumfa hannuwansa zube a cikin aljihunsa.
Table din da yake gabana na buga da karfi na tashi tsaye tare da nuna shi da yatsa. Sai ya d'an matsa daga kusa da ni fuskarsa d'auke da mamakin yadda yatsana yake daf da karan hancinsa. Ammafa babu nadama a tattare dashi.

"Idan har sai ka yi fasikanci da ni tukkuna za ka bada umarnin sakin yaranmu to dan girman Allah ka sanya a rataye su, gobe a kawo mana gawarsu. Ina so ka sani neman mazan banza ba dabi'a'ata ba ce, kuma ba zan yi ba ko duk duniyar nan za ka ba ni. Wallahi tallahi ka ji kunya, dattijo da kai kana yin wannan harkar ka tozartar da kanka, ka wulakanta nasabarka, sannan kuma ka yi wa Allah butulci wanda ya daga darajarka, ya d'aukaka, ya azurtaka da dukiya wanda nake da tabbacin cewa kai kanka ba kasan iyakarta ba. Ka cuce ni wallahi sai Allah Ya saka mini." Hawayen da nake dannewa suka zubo nasa hannu na goge.
"Ka matsa ka ba ni hanya na fice domin had'a numfashi dakai zunubi ne.
Yana tsaye turmin danya bai matsa ba, kuma bai ce komai ba.
Naja tsaki mai k'arfi da sauri na bi ta d'aya gefan zan wuce ya yi gaggawar tare mini hanya.

"Idan kin so abinda ya faru ni dake ki yi dogon rubutu kisa a fege d'inki na fece book. bai dame ni ba, idan kuma kin lullube to kamar kin haka rami ne kin binne mutuncinki. Dan haka ga hanya nan fice mini daga ofis."
Hanci na ja tsabar takaici da bakinciki ban iya mayar masa da raddi ba da sauri na murd'a kofa na fice zuciyata na wani irin ciwo dan wani kutittiran abu ne ya tokare mini a wuya.

Ganin yadda na fito a ki'dime ya sanya Sahura da Yusi tashi tsaye. Ita tana tambayata abinda ya faru. Shi kuma ya rike hannuna yana tambayata ina Kamalu.

Da 'kyar na iya furta sunanta." Sahura mu je kawai."
"Sis me ya faru ne? Ya kuka yi dashi?"
Cikin tsawar da ban san lokacin da na yi ba na ce." Don Allah ki wuce mu tafi na ce miki."

Yusi ya rushe da kuka Yana fad'in." Mama kin ce zaki taho da Yayana to yana ina?"
Yaron kuka yake tu'kuru yana daddagewa, haushi ya sake kama ni.
Bud'ewa kofarsa ya yi daidai da lokacin dana gaura masa mari wanda tunda ya zo duniya ban ta'ba yi masa irinsa ba. Sai ya gigice! ya kidime domin abin ya zo masa a bazata! ya rasa Ina zai nufa kawai sai ya nufe shi a guje ya rirrike hannuwansa yana rusa kuka na fitar hankali.

Kawar da kaina gefe guda na yi zuciyata in banda za'babbaka babu abinda take yi.
Ya k'araso wurin da muke tsaye ni da Sahura wadda take ta faman yi mini fad'a akan marin yaron da na yi.
Sai da ya iso tukkuna ta ta dan risina tana gaisheshi.
Ya ce." Ashe tare kuke?"
"E, ranka ya dad'e don Allah ka yi hakuri.

"Me kuka yi mini?" Ya fad'a yana kallonta. Shiru ta yi ba tace komai ba.
"Wannan yaronta ne?"
Ya yi maganar cikin 'bacin rai."
Da sauri ta ce." E, kanin Kamalu ne."
Abin mamaki

Please Login or Register in order to submit comment