Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

shi namiji yana fa da wani irin iko da damar da Allah bai bawa mace ba, yakan iya yin komai ya kwana lafiya amma ita mace za ta yi abin ya zame mata matsala gagarima, ita wadda kuke ta ha'kilon akanta tana can hankalinta kwance mijinta ya kar'bar mata rigimar tunda ai kun had'e mata kai, ai ta fi ku wayo ta kuma fi ku shekaru da gogewa ta yaya ko tana da laifi zai gani bayan koyaushe cikin nuna alherinta take. Ki duba ki gani cikinku babu wanda ya fi kusanci dashi sama da Hauwa amma yau an wayi gari tana wasan 'buya da shi. Shi kuma ko a jikinsa bai damu ba, ya kamata a ce ku nemi sulhu ita Hauwa ta kar'bi kuskuranta tunda a bayyane yake ta yi ba daidai ba."
Murmushi na yi irin na rashin sukuni na ce." To Baba Tabawa ya za a yi ne, mun jima muna magana dashi jiya da daddare abinda ya tsiro dashi ne nake ganin da wahala ace ya yiwu nasan Hauwa sai dai a rabu akan ta je ta ba su ha'kuri abinda ya ce kenan muddin tana so su daidaita ta je ta bawa Momi ha'kuri da k'anwarta Nabila akan zagi da 'kaharun da ta yi wa iyayensu, ni kuma nasan halin taurin kanta da mugun kifad'i."
Ta gyada kanta cikin damuwa tana ce wa." To ke dai ki yi takatsantsan sosai, amma a shawarce ina ganin ta bi umarinsa kawai domin zahiri mijinku ba irin wanda ake tursasawa ba ne ko kuma mace ta juya shi.
Na ce." Mu dai ba za mu juya shi ba. Amma ai matarsa da yake tare mata fad'a juya shi take yi kamar waina a tanda idan ba haka ba menene dalilin da zai sanya ya saki matarsa a kanta uwar babban dansa namiji kuma yar uwarsa. Baba Tabawa ki dubi lamarin nan fa da kyau!"

Baba Tabawa ba ta kai ga magana ba kiransa ya shigo wayata da take ajiye a gefana. Ina d'agawa ya ce." Ki zo yanzu." Bai bari na ce komai ba ya datse kiran. Na yun'kura na tashi da wayar a hannuna ina fad'in.'' Baba bari na sauko sai mu cigaba da tattauna maganar da muke yi."
Ta ce." Shikkenan a sauko lafiya."
Ina hawa saman gabana ya fadi ganinshi zaune daga shi sai karamin wando na ciki ya cire kayan dake jikinsa. Kallo daya na yi masa na d'auke idona domin lokaci guda na fahimci menene a cikin kwayar idanuwansa. Gabana bai daina bugawa ba har na isa inda yake zaune. Na zaune zuciyata cike da zullumi da damuwa. Ya ce." Za mu sake gaisawa ko?" Kallonsa na yi cikin nauyin baki na ce." Ai mun gaisa da ka shigo.
Ya kamo hannuna yana duba yatsun kafin ya rintse da nasa ya hade yatsunmu wuri d'aya a hankali ya ce." Wata kalar gaisuwa na zo miki ta mussaman kamar yadda kike ta mussaman a wurina."
Shiru na yi tare da yin k'asa da kaina. Wai dadin baki zai yi mini da kalamai saboda yana so ya kwanta da ni 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~, tun jiya na gama gane inda ya dosa.
Na fara jin cikina yana murd'ewa domin ban san ta yadda zan sanar dashi cewa cikin nan fa ya sake ficewa ba.
"Kuna da abinci ko, domin ina so na cika cikina kafin na wani lamari mai girma ya faru a tsakaninmu."
A hankali na ce." Da abinci Baba Tabawa ta yi sai dai ba irin wanda kake so ba ne jallop din taliya ne da kifi.''
Ya d'an sake rintse hannuna dake cikin nasa a karo na biyu yana shafa mini tsakiyar hannu
ya ce." Gaskiya kam ba irin nawa ba ne, amma in dai da zafi a ba ni zan iya ci a haka."
Na ce." Da zafi mana tunda a kula yake." Hannuna nake ko'karin cirewa daga cikin nasa ya rike yana fad'in." Wai ke ba kya yin irin 'kunshin nan ja da 'baki zai yi mini kyau domin kina da kyawun fata ina so a dinga yi mini."
Shiru na yi. Ba tun yau ba na fahimci yana son lalle sosai, ni ce dai ban mayar da hankali ba, amma na lura matarsa Momi tana yawan yi. Amma henna ake yi mata a kafafu da yatsun hannuwanta. Ya ce" Akwai wata yarinya dake yi wa Maryam zan sanyata ta turo muku ita sai ta yi muku."
A takaice na ce." Sai ta zo. Ya bi bakina da kallo yana lumshe Ido. Wani irin yanayi na ji a jikina amma nan da nan na shiga taitayina domin na fi kowa sanin cewa matsala ce kwance-kwance. Cikin 'yar damuwa na ce." Na kawo maka abinci ne?"
Ya girgiza kansa alamun a'a. Na ce." Saboda me?"
"Ke kadai za ki iya gamsar da ni yunwar cikina."
Na yi shiru dai. Ina jinsa ya matso sosai tare da janyo ni jikinsa yasa hannu a dokin wuyana yana tatta'ba wajan da ya zama guru-guru kafin yasa baki ya sumbata. Shi kuma wuyana yana bashi sha'awa ko sunna muke yi ya dinga sumbatar wurin kenan har dasu sanya harshe.

Ya dora hannuwansa biyu duka a saman kirjina. Ajiyar zuciyarsa na ji a saitin kunnena. Ganin ya fara ki'dimewa sai na dan ja baya tare da jan hanci domin na ma kasa cewa komai sai zare ido nake yi.
Ya sake matsowa yana fad'in." Menene haka, yaushe rabon ma da na nemi wani abu Hajiya ko ba ki yi kewata ba ne.......
'
*GARKUWAR MATA.*
*BINTA UMAR ABBALE*
[6/3, 8:38 PM] matar mijinta: *Wannan littafin na kudi ne 1k akan telegram hanyar da za a biya kudin ita ce wannan...0542382124...Binta Umar gtbank ko kuma 7084653262...Binta Umar Opey bank. 'Yan nijar dala dari katin airtel za ku tura mini bayan kun kankare hoton. A tura da sheda ta wannan lambobin iya What'sapp kawai.*
*07084653262*
*08089965176*
*V-VIP AREWA PEN=N*

*TALLAH!*
Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/BieW3hHvRNIJLFNloG2CDl

Momyn Hajara GHT supplements

Muna da kayan gyara jiki na maza da mata munada magungunan matsalolin ma'aurata munada magungunan kowacce irin matsala in sha Allah

Hadin Amare
Hadin Ango
Hadin jego
Hadin uwar gida
Hadin babbar mace
Hadin maida tsohuwa yarinya


Muna da Maganin sanyi kowanne iri
Muna da maganin ulcer
Muna da maganin Asthma
Muna da maganin ciwon zuciya
Muna da maganin ciwon Hanta
Muna da Maganin hawan jini
Muna da Maganin ciwon Ido
Muna da Maganin rashin haihuwa
Muna da Maganin skeler
Muna da Maganin kowacce irin cuta da yardar Allah

Sannan kowa zai iyayin register da campanynmu maitarin albarka kasari kaya kasiyar kaci riba sannan Kuma campany yadunga biyanka albashi Duk watan da kayi aiki
Saida kaya shine aikin da zakayi campany ya biya
07012621175
Register 8000 ne kachal=L
*94*
Na ce." Ba haka ba ne, kawai dai ina so na gaya maka ne cewar ba ni da tsarki."
Sai ya yi sakato yana kallona har ya so ya ba ni dariya domin wata kala ya zama kamar wani sakarai. Na yi kasa da kaina na ji yana cewa." Ina ce 24 ga kowane wata na bature kike yin al'ada ko ba haka ba ne, yau nawa ga wata?"
Ya fad'i maganar yana tsatstsare ni da ido. Ban dube shi ba na ce." Yau shida ga watan aprilu."
"To mai ya kawo jini kuma?"
Shiru na yi domin kuwa zahiri ba na so na yi masa k'arya amma da sai na ce ai lokaci ya kan canza sa'i, da lokaci mussaman idan shekaru suka tura.
Tambayarsa ya sake maimaitawa idonsa a kaina. Cike da shahada da kundubala na ce." Dama ina so na gaya maka ban san yadda za ka kar'bi lamarin ba, amma ni Allah ne shaidata, shine kuma zai tsaya mini a ko'ina, wallahi shekaran jiya cikin da nake d'auke da shi ya fita. Amma na alak'anta faruwar hakan da wannan rikicin da muke ciki, alhamdulillahi babu wata matsala domin Hauwa ta sanya Masa'udu ya sayo mini magungua masu kyau sun taimaka mini k'warai wurin wanko mini mahaifata."
Lokaci k'ankani yanayinsa ya daidaita babu wani rausaye-rausaye da lumshe-lumshen Ido irin na fitina, zahirinsa ne ya bayyana ya 'kura mini idonsa da wani irin yanayi na mussaman tattare da shi.
Kasa jimirin kallonsa na yi sai kawai na yi 'kasa da nawa idon cikin zuciyata ina fad'in 'Duk abinda za ka yi, ka yi wanda ya fi shi a baya kaddara ce.
'Dakin ya d'auki shiru na tsayin mintina bai tanka mini ba amma a jikina na ji cewar har yanzu bai cire kwayoyin idanuwansa daga kaina ba.
Cike da ko'karin ture rauni da kasalar dake ko'karin dabaibayi ni na dago idona. Karaf idonsa ya shiga cikin nawa, gabana ya fadi ganin cikowar k'walla a dukkanin kwarmin idonsa don sauran kad'an ma ta fara tsiyaya.
Gwiwa ta sage cikina ya sake murdawa. Cikin gaggawar na sake yin k'asa da kaina ban yadda na sake kallonsa ba domin ji na yi gabad'aya na sare lamarin har ya kai a ce za a zubar da kwalla. Na san a yanzu abinda ya fi buri da buk'ata bai wuce ganin gidansa cike da yara ba. To ni ba budurwa ya aure ni ba, balle ya ce, sannan kuma shekaruna sun yi nisa dukda dai ban wuce haihuwar ba, bayan haka kuma ni dashi muna da matsala wadda ya taketa da k'afafunsa na kuma yi hakuri na bi shi a yadda yake so. Ba ni da niyyar sake zubar masa da ciki tunda alkawari na d'auka tun lokacin sulhunmu da Baban Saude. Idan zan samu ciki ya kasance duk yaron da zan haifa yana da matsala zan jure dalili alkawari da rantsuwar da na yi wa Baban Saude Allah ne mai yin yadda ya so.
Kuma wallahi ni kaina na ji b'akincikin fitar cikin to don babu yadda zan yi ne kawai ya sanya ni ha'kuri ne tare da barwa Allah ikonsa. Ba ni jin ko da wasa duk irin rikicin da za mu yi dashi zan sake yun'kurin zubar masa da ciki da gagan domin tun farkon fari na gane hakan lamari ne mai mutukar hadari daka iya janyo babba matsalar da za a yi wahalar shanyo kanta dalili na ci wuya 'barin da na yi sakamakon shan kwayar zubar da ciki shiyasa gabad'aya lamarin ya fice mini daga rai na ajiye a zuciyata cewa zan haihu idan Allah ya kaddara mini koda yaran za su kasance masu rauni ta kowace siga.

Gyaran muryarsa ya dawo da ni daga dogon tunanin da na tafi. Dubansa na yi sai na ga babu kwallar gogeta ya yi ko mayar da ita ya yi Allah ne masani.
"Ta shi ki ba ni wuri kawai Amina, Allah Ubangiji ya yi mini sakayya." Wannan maganar ya furta mini babu sukuni a tare da shi.
Ban ce masa komai ba kuwa na tashi na kama hanyar fita daga d'akin kamar yadda ya buk'ata. Allah ai al'musauwiru kuma da zuciyar bayi yake aiki.
Jikina gabad'aya duk a sanyaye ban san kuma mai ya taka ba tunda zahiri yanayin da ya shiga ya nuna mini cewa ya ji zafin abin.
Bayan kwanaki biyu gidan na mu ya kasance kamar kufai. To babu motsin yara shiru. Hauwa kuma ta tsiri zaman d'aki sai na yi, na yi da ita ta fito falo ta'ki. Sai yamma muke zama ni da Baba Tabawa mu d'an yi hira. Shi kuma maigidan tun shekaran jiyan da ya fita bai sake leko mu ba.
Baba Tabawa tana kicin domin d'ora sanwar dare na fito falon da waya a kunnena.
Bikin Yusura ne ya tashi kuma abinda ya kawo tsaiko a wancan lokacin balagorun da saurayin ya yi libiya domin neman kudi dalilin da ya sanya iyaye suke ce a bari ya dawo sai a d'aura auran tunda duk gidana. Mun gama magana da ita akan kada na ga ta sayi ko cokali domin tun da aka kawo kudin nake jadadda mata. Wancan karon ma na sanyata ta yi amfani da maganin sanyi hakan ba zai 'ki ba tunda ai 'ya macace, ita kuma duk inda take 'yar gyara da kula ce. Kuma koyaushe ba'a rabata da maganin sanyi domin shine tushen gyara aure da lalatashi. Garkuwar mata itace mai magunguan Islamic din da na aminta da ita, dukda ita Hauwan ce ta had'a ni da ita, amma dalilin yawan sayan kayanta da nake yi ya sanya muka yi sabo da ita sosai. Duk wani nau'in magani na gyaran mace tana sayarwa masu kyau da inganci. Na ce ta sake yi mata magana akan ta hadawa amaryar set din amare kamar dai wancan karon zata hada mata magangunan sanyi da na gyaran nono sannan ta kuma yi mata budurwar kaza da sauran maganin gyara idan sun gama zan tura mata kudin daga nan, in sha Allahu 08089965176 duk wata 'ya mace da take neman sahihan magungua masu kyau marasa cutar da GARKUWAR jiki to ta nemi GARKUWAR MATA domin kuwa kayanta duka babu na kaico ana samun biyan buk'ata.

Bayan mun gama maganar sai na kashe wayar na nufi kicin domin anan nake jin motsin Baba Tabawa na sameta tana ta buga sakawara a turmi. Na ce." Sannu da aiki Baba." Ta juyo da sauri tana amsawa. Na ce." Baba ko dai a samo miki wadda za ku dinga aikin nan tare, dukan sakawara na mai k'wari ne."
Tana dariya ta ce." Ni ma da kwarina ai, kuma aikin duka duka guda nawa yake. Yara ba anan suke cin abinci ba, ku biyu ne fa sai ni ta uku sai Masa'udu sai masu gadi biyu shikkenan fa, to sai kuma mai gayya mai aiki idan ya shigo gidan shi ma kuma sa'i da lokaci ne.
"Na ce." Hakane amma duk da haka za a cigita wadda za ta taimaka miki koda da wanke wanke da shara ne ke kuma sai ki ji da girkin ko.''
Ta gyada kanta tana fad'in." To hakan ya yi babu lefi, yau na ce bari na yi sakawara an kwana biyu ba a yi ba. Na ce." Hakane kin ga ma tana daya daga cikin abinda maigidan yake so bayan towon da kike masa." Tana bud'e leda ta ce." Ina kuwa fatan Allah Ya sa ya shigo gidan yau." Na amsa da amin a takaice kafin bar kicin din jin alamun motsi a falon.
Khalil ne tare da Usaina sai wata matashiyar budurwa da bata haura shekaru ashirin da biyar ba.
Rige-rigen gaishe ni suka fara yi har da tsugunawa "Mama ina yini." In ji Khalil na amsa ina dariya tare da nazartarsu yaran suna cike da walwalarsu da annushuwa gasu nan cikin suttura mai amince. Itama ta tsuguna "Mama ina yini." Usaina kenan. Dariya ta kama ni na ce." Ina yini Usai ina Hassana da Minal" Ta tashi tsaye tana ce wa." Suna can gida." Khalil ya ce. Momi ce ta ce wai ga mai lallan da take yi mata...

Littafin kudin aure na kudi yar uwata kada k8 karanta mini ba tare da kin biya ni hakkina ba.

Na ce." Aikuwa ka ce mata mun gode sosai." Suka juya za su fita sai na ce." Kai Khalil dawo ku shiga ku gaida Mamanka mana." Ya ce." To. D'akinta suka nufa tare da Usaina tana bin sa zugwi-zugwi a baya. Na sauke ajiyar zuciya bayan shigewarsu na juyo kan mai lallan cikin nutsuwa ta gaishe ni na amsa ina fad'in." Wane iri za a yi mana ja ne ko baki?"
Tana fito da kayan aikinta daga cikin wata 'yar jaka ta ce." Duk biyun Ina yi wanda kuke so za a yi."
Na ce." To a yi mini duka ja da bakin. Amma dai ba na son dogon zama. Ta ce." In sha Allah daga nan zuwa magriba komai ya kammala."
Khalil ne ya zo ya gifta ni yana goge fuska. Da sauri na ce." Kai menene ." Bai ce mini komai ba ya wuce yana dafe idonsa. Kawai na ji fashewar kukan Usaina cikin gwarancinta tana ce wa." Mama ta dake shi a fuska."
Da wani irin yanayi na ce ." Mai ka yi mata?"
"Ba komai." Ya fad'a da sauri ya kama hanyar fita kamar ma a tsorace yake Usainar ta bi bayansa itama da sauri.
D'akin na shiga na ji motsinta a bandaki tana ta kakarin amai. Can na bita sai da ta gama tukkuna ta wanko fuskarta ta fito koda ta gan ni a tsaye a bakin kofa ba ta ce mini komai ba ta nemi gefan gado ta zauna. Laulayin ne ya dawo mata sabo da kuma hatsaniyar nan da muke ciki gabad'aya duk yanayinta ya canza ga wani uban haske da ta yi fau sai wasu k'ananun kuraje da suka feso mata a fuska.
Na ce." Wai ba ki da lafiya dama Hauwa."
Tabe bakinta ta yi kafin ta girgiza kai ta ce." Amai ne ya takura mini wallahi cikin 'yan kwanakin nan, amma in banda shi babu abinda ya dame ni."
Na gyad'a kaina a sanyaye na ce." Allah Ya bada lafiya." A takaice ta amsa da Amin.
Na ce." Khalil ya fito yana kuka Hauwa ba kya neman zaman lafiya ko, kin fi kowa sanin abinda mutumin nan ya tsana a rayuwarsa a daki yaran nan mussaman shi Khalil din daga gaisuwa kuma sai duka fisabillahi , ai ba shi ya yi miki ba."
"So na ke a yi ta take ai, shiyasa na dake shi. Ni ma ai iyayene suka haife ni. Ya dake ni a fuska kwanaki yanzu kuma yana dukan zuciyata da iyakacin karfinsa. Bai isa dai ya canzawa towo suna ba."
Shiru na yi Ina nazarin maganarta kafin na ce." Duk wannan bai ta so ba, za ki dasawa yaron nan k'iyayyarki da jin tsoronki a cikin ransa. zai kara yin nesa dake tunda tsakaninku duka ne da kyara da hantara, don girman Allah ki daina."
Hannu ta daga mini sai kuma hawaye suka k'wace mata ta ce." Kin san irin rad'adin da nake ji a zuciyata kuwa Amina ? wai Yaya Tajo shine yake fifita wata bare wadda ba su had'a dangantakar komai ba akaina. Na haihu dashi Bata haihu dashi ba. Jinina ne shakiki. Ita kuwa a duniya suka had'u, amma ya tozarta rayuwata a kanta. Wallahi har na mutu ba zan yafewa matar nan da alhalinta ba."
"Kai! Innalillahi! don darajar Allah Hauwa maganar nan ta mutu haka na rantse da Allah ta ishe ni. Ki gyara tsakaninki da shi kawai ki daina duba wata dangantaka namiji ne za ki ga abinda ya fi haka fa."
Shiru ta yi ba ta ce komai ba, na ce." Ga mai lalle ta zo za ta yi mana, ki fito falo."
Ta dube "Kin ga na yi kama da wadda za ta yi wani lalle yanzu?"
Na ce." Kwarai kuwa, ai ke ya kamata ma ki yi kitso da lalle domin jan hankalin mijinki ku daidaita har ya janye abinda ya ratsa tsakaninku."
Ta ja tsaki tare da gyara kwanciyarta tana fad'in." Kada Allah Ya sa ya janye wallahi babu abinda zan yi, ai ke ce matar gida.....
'
*GARKUWAR MATA.*
*BINTA UMAR ABBALE*
[6/3, 8:38 PM] matar mijinta: *Wannan littafin na kudi ne vip 1k akan telegram. Normal What'sapp group kuma #700 hanyar da za a biya kudin ita ce wannan...0542382124...Binta Umar gtbank ko kuma 7084653262...Binta Umar Opey bank. 'Yan nijar dala dari katin airtel za ku tura mini bayan kun kankare hoton. A tura da sheda ta wannan lambobin iya What'sapp kawai.*
*07084653262*
*08089965176*
*V-VIP AREWA PEN=N*


*TALLAH!*
Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/BieW3hHvRNIJLFNloG2CDl

Momyn Hajara GHT supplements

Muna da kayan gyara jiki na maza da mata munada magungunan matsalolin ma'aurata munada magungunan kowacce irin matsala in sha Allah

Hadin Amare
Hadin Ango
Hadin jego
Hadin uwar gida
Hadin babbar mace
Hadin maida tsohuwa yarinya


Muna da Maganin sanyi kowanne iri
Muna da maganin ulcer
Muna da maganin Asthma
Muna da maganin ciwon zuciya
Muna da maganin ciwon Hanta
Muna da Maganin hawan jini
Muna da Maganin ciwon Ido
Muna da Maganin rashin haihuwa
Muna da Maganin skeler
Muna da Maganin kowacce irin cuta da yardar Allah

Sannan kowa zai iyayin register da campanynmu maitarin albarka kasari kaya kasiyar kaci riba sannan Kuma campany yadunga biyanka albashi Duk watan da kayi aiki
Saida kaya shine aikin da zakayi campany ya biya
07012621175
Register 8000 ne kachal=L
*95*
Na gyad'a kaina ba tare da na sake yin wata magana ba na juya na fita daga d'akin gabad'aya zuciya sam babu dadi, abin nata kuma ya fara ba ni haushi ya daga gyara kayanka sai ba'kar magana. Ai duk wanda ya sayi rariya ya san za ta zubar da ruwa. Ni ban ce Hauwa shigar rigima ba domin tun lokacin da na ga ta dage tana ta tsalle akan hatsaniyar nasan lallai da akwai abinda zai faru. Ta sha gaya mini ita ta gaji da auran to yanzu kuma an sake ta tana kuka. Ni tausayinta ma nake ji wallahi ga ciki ga rashin zaman lafiya da miji dalilin da ya sanya kenan nake tausarta ta yi hakuri akwai takaici kwarai da gaske da ciwo namiji ya nuna baka da wani amfani a wurinsa domin dai sakin da ya yi mata ko a kwalar rigarsa bai damu ba ya dasa mata k'unci yana gefe yana cigaba da gudanar da rayuwarsa. Wadda take yi domin ita tana can hankalinta a kwance mijinta yana neman hanyar da zai faranta mata da tun farko ta yi amfani da shawarwarina da duk hakan bai faru ba ta lallaba ta zauna a dakinta.
Yarinyar ta iya lalle sosai tana da zane mai ban sha'awa ganin kamar ta d'auki mai wahala da jinkiri ya sanya na ce ta takaita domin ba ni son zama shine dalilin ma da ya sanya ban fiye yin k'unshin ba.
Baba Tabawa ta kammala aikinta ta fito ta zauna a falon muna hira jefi-jefi har yarinyar ta kammala tsaf ta had'a kan kayanta. Na ce." Ai kina da acct ko?"
Ta ce." E, ina dashi amma Momi ta ce da ni kada na kar'bi komai."
Cike da mamaki na ce." Saboda me?" Tana murmushi ta furta." Da farko antina ce take mata lalle sai ta yi aure ni ma dama tana koya mini shine na kar'bi sana'ar duk k'arshen wata nake shigowa cikin estate din nan naku akwai wad'anda nake yi wa bayan Momi din. Mun saba k'warai da ita ta yi wa antina komai haka zalika ta samawa babban yayanmu gurbi a daya daga cikin shagunanta dake garin nan, gashi nan har ya yi aure shekara daya kenan matarshi ta haifi mace ya sanya mata sunan momi din wato Maryam muna kiranta da Sahiba."
Da murmushi a fuskata na ce." Duk da haka dai ai ni ma alheri zan yi miki ganin irin yadda ki ka b'ata lokaci wurin yi mini ado da zananan henna mai kyau, shin ko ba kya so mu saba ne?"
Dariya ta yi kafin ta ce." Kai anti wannan ba komai ba ne akan wanda nake yi don na ji kin ce na takaita ne shiyasa amma da wanda zan yi miki sai ya fi wannan tsaruwa."
Na ce." Wannan din ma ya burge ni sosai na gode miki, amma ai ko turare kya kar'ba ko."
Ta yi kasa da kanta tana murmushi. Ni ma murmushi nake yi can kasan zuciyata kuma ina tunanin idan har mutane za su dinga yabonka tun kana raye tabbas babu abinda zai hana ka sha'kar rahamar Allah idan ka gushe! wato ita dai Momi ko'ina alherinta zagayawa yake yi duk wanda ala'ka ta had'aka dashi muddin ya santa to alherinta zai fara gaya maka.
Muna nan zaune muna hira da ita budurwar wadda take gaya mini sunanta Lad'ifa iyayenta yan asalin jalingo ne aiki ya kawo mahaifinsu nan abuja amma k'aramin ma'aikaci ne..
Ta duba agogon da yake tsintsinyar hannunta na dama wanda nake hasashen tana d'aura shi ne domin duba lokaci a sa'in da ta d'aurawa mutam lalle da kwance shi.
Ta ce." Yanzu sai a cire tunda ya samu awa biyu cikakku. Dama dalilin da ya sanya ban tafi ba kenan.. ta d'auko wata leda babba da cokali mai dan fadi daga sama cikin nutsuwa ta fara cire lallen kafin ta d'aye salatif din zanen ya fito d'au ya yi bala'in kyau da kamawa. Baba Tabawa fadi take yi "Ashe haka kike da cin lalle Amina amma ba kya damuwa da yi."
Na ce." Duk da haka dai ai lallensu daban yake suna yi masa hadi na mussaman."
Da kaina na cire na hannun ya tafi da ni sosai nan da nan na ga ba dawo mace har ina jin dadin duba hannuna. Na ji tana ce wa." Sai gobe zai sake fitowa sosai." Tsaf ta goge mini kaf ta shafe duk inda lallen yake da

Please Login or Register in order to submit comment