Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ya kara dagula mana lissafi gabad'aya domin yadda na yi masa ya k'ara kidimashi ainun! Ya sake rikicewa Yana ko'karin saka bakinsa cikin nawa. Ni da shi din gabad'aya muka kasa sarrafuwa domin kamar wad'anda aka haifa tare muka zama ita kanta kujerar da muke kai sai da ta jiki karshe ma rigib mukayi a kasan kafet wanda hakan ya zamo silar rabuwar gangar jikinkinmu tare da dawowa hayyacinmu a lokaci daya.
Bayan rabuwar gangar jikinmu sai ya tsira mini idanuwansa wanda babu alamun risina ko kunya a cikinsu. Ni kuma sai hakan ya kara jefe ni cikin jin kunya da nauyi har nake zargin kaina da bashi kwarin guiwa har ya aikata abinda ransa yake so. A ganina da tun farko na nuna ban yarda ba, ba zai samu sararin yin abinda ya yi ba. D'ankwalin abayata da ya sum'bule ya fadi a kasan wurin na d'auka na d'ora a kaina tare da dan gyara shi yadda zai rufe tudun kirjina, na tashi guiwa a sabule na kama hanyar fita kamar na rushe da kuka haka nake ji a cikin raina....
'þ
*GARKUWAR MATA.*
*BINTA UMAR ABBALE*
[6/3, 8:38 PM] matar mijinta: *Wannan littafin na kudi ne 1k vip akan telegram Normal What'sapp group kuma #700hanyar da za a biya kudin ita ce wannan...0542382124...Binta Umar gtbank ko kuma 7084653262...Binta Umar Opey bank. 'Yan nijar dala dari katin airtel za ku tura mini bayan kun kankare hoton. A tura da sheda ta wannan lambobin iya What'sapp kawai.*
*07084653262*
*08089965176*
*V-VIP AREWA PEN=ØNÜ*

*TALLAH*
<Ø2ß<Ø3ß<Ø?ß&þ
*DA MAGANI A GONAR YARO!!*
*08089965176*
*07084653262*
*Dayawa akwai matan da suke da matsala ta lalacewar nono yamushewa da kuma fad'uwarsa. Wasu ma 'yan mata ne basu kai ga matakin aure da shayarwa ba amma sai su samu matsalar faduwar nono. To gaskiya akwai magani sai dai kawai idan ba a yi dace ba. Wasu zasuyi ta faman kashe kudi amma buk'ata bata biya ba, wasu kuma zasuyi ta fargaba kada su je garin neman gira a rasa Ido, ma'ana su sayi abinda zai cutar dasu da kudinsu. Kuma yanzu dai tsakani da Allah rijalu sun riga sun gama nuna abinda suka fi karkata a kansa a jikin 'ya mace kirji da kuma baya. Wasu Allah ya hallice su dashi har ya yi musu yawa, wasu kuwa basu dashi kuma mai saurin zubewa ne. To mu dai duk wanda ya san maganinmu ya san ingantacce ne, kuma Yana aiki kwarai da gaske wurin dawo da daraja da martabar nono da izinin Ubangiji. Sahihin magani ne da ya samu sheda da lambar yabo, kuma Islamic ne da akayi masa hadi mai inganci domin gyara jikin mace ba ma iyakacin nono kawai ba. Babu nadama haka zalika babu dana sani da asarar dukiya wurin sayan maganinmu. In sha Allah matsalar ki zata gushe idan kin jarraba amfani dashi. Ba mu tsaya ina nan ba, muna da na gyaran hips sahihi dana k'iba idan kina fama da matsalar rama. Haka zalika muna dana tumbi, da kuma maganin sanyi mai mugun kyawun da yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye wanda zaku hadu da maigidanki kuyi amfani tare. Akwai ingantattun supplement wad'anda basu da illa balle su cutar da GARKUWAR jiki. Sai dai su gyara su kuma tayar da komad'a ina nufin inda ya samu nakasu a jikinki. Muna sayar da sabulan gyaran jiki dilka da man gyaran gashi, muna kuma bayar da sari a fad'in najeria da nijar muna tura kayanmu kowane gari da ikon Allah.*
*Muna garin kano duk inda kake za mu aika maka da kayanmu. Domin neman karin bayani sai a yi mana magana ta Whasap ga lambobin da za a same mu a kai.*
*07084653262 ko*
*08089965176*
*SIYAN NAGARI!!!!!!*
*A JARRABA A SAMU BIYAN BUKATA DA YARDAR ALLAH*


TEEMAH DATA SERVICES MTN
1GB @550
2GB @950
3GB @1450
4GB @1550
5GB @1700
CHECK CODE *323*4#
VALIDITY 30DAYS
CHAT@08112392177
CALL @08037026306
8037026306 fatima musa ibrahim opay

*11*
Kofar d'akin a bud'e take na shiga sai na ganshi magashiyan a cinyar Falalu shine wanda yake hidima dashi ta fanni abinci da kula masa da dakinsa. Yusi kuma yana tsugune a saitin kansa ya rike hannunsa. Kafin na kàrasa na dinga nanata Innalillahi wa'ina ilaihi raji'un.
Na tsinci kaina da kiransa da "Baba" Kamar yadda Yusi ke kiransa. Idonsa a rufe. Na dubi Falalu tare da cewa." Ka kira likitansa mana." Ya ce." Na kira shi yana kan hanya in sha Allah."
Gabana na fad'uwa na dan tsuguna kusa dashi na kama hannunsa na ri'ke sai na ji yana ta karkarwar jiki.
Hawaye suka zubo mini lallai d'an Adam ba a bakin komai yake ba. Na dinga sanya gefan hijabina ina goge hawaye haka kawai tausayinsa nake ji har cikin zuciyata. Likitansa na zuwa shida Falalu suka cicibe shi suka dora a gado. Sai bayan ya gama duba shi ya sanya masa ruwa ya dube ni a tsanake yana tambayata mussababi. Na ce lafiya lau ya fita kawai ya dawo da zafin jiki sai kuma aka zo aka ce mini jiri ya mamaye shi."
Ya ce." Tension ne kawai da kai kawo da lissafi da kuma rashin samun ishashhen bacci da hutu. Dama wasu masu kudin suna fuskantar irin wannan matsalolin ga lafiyarsu. Kwanakin nan sai tunaninsa ya tsananta shine dalilin da ya sanya jinininsa ya haura in banda haka Yallabai yakan jima bai yi ciwo ba. Idan ya tashi sai a dinga kula sosai. Zama dai mu yi waya da safe in sha Allah, Ubangiji Allah Ya bashi lafiya."
Gabad'aya muka amsa da amin. Ya harhada kayansa ya fita. Falalu ma ya kama hanyar fita yana cewa." Hajiya idan da buk'atar wani abu sai a kira ni."
Ban iya ce masa komai ba saboda tunanin da ya yi mini yawa
Ido na zuba masa ya na kwance sambal a gado bacci yake yi numfashinsa na fita a hankali a hankali lokaci guda kwarmin idonsa ya rufta. Ya ba ni tausayi sosai dalilin da ya sanya ma kenan na kasa matsawa nan da can. Ina zaune a gefensa tunani ya yi mini yawa. Wato mu a wautarmu idan Ubangiji Ya baka kudi baka da wata matsalar rayuwa bayan kuma ba haka abin yake ba an ce ma wasu masu kudin koyaushe cikin fargaba suke ga tarin makiya da mahassada bayan lissafi na rayuwa da yadda za a juya dukiyar ta kara bunkusa. Shi wannan mutumin kaf d'insa abin a tausaya masa ne, a yanzu da nake gefansa a zaune nake yin nazari a kan rayuwarsa. Gashi nan sai kudi da kadarori sanayya da d'aukaka shahara a duniya duk Allah ya yi masa. Amma bashi da magaji ma'ana yaran da ko bayan ya rasu zasu gaje shi. A k'alla yanzu shekarunsa sun haura arba'in da biyar wanda a iya sanina idan talaka ne a matakin shekarunsa muddin ya yi auran wuri ya aurar da 'ya mace idan da ita ya fara. yanzu ne na gane dalilin da ya sanya ya d'auki son duniya ya dora akan Yusi ko bai fad'a ba akwai wani ciwo da yake d'ankare a zuciyarsa. Gani dai kusan wata uku a gidansa zazzabi kwana daya ban ta'ba yi ba sai ma kibar da nake shigarwa wannan kadai ya isa ya tabbatarwa da jama'a cewa babu mahalu'kin da yake mutuwa sai kwanansa ya kare. Ni kaina da farko na tsorata amma yadda iyaye da 'yan uwa suke kara mini kwarin guiwa akan tawakkali da yarda da kaddara shine dalilin da ya sanya na barwa Allah ikonsa tunda ko na zauna da Alhaji Tajo ko ban zauna dashi ba idan kwanana ya kare dole na mutu. Hakika ya bani tausayi sosai ta wannan gefen domin haihuwa rahama ce kuma baiwa ce, kowane dan Adan zai so ya bar magaji bayan babu shi a duniya

Na daga kaina can na hangi Yusi kan sofa ya bingire bacci yake yi sosai. Ni kam gabad'aya idona ya soye nazari da lissafin rayuwa ya dabaibaye ni.
Gefen asuba bacci ya shammace ni, na bingire a gefansa ba tare da na san haka ba. Sai ji na yi Yana dan ta'ba hannuna da kiran sunana.
A firgice na tashi zaune da sauri shi ma ya tashi yana ri'ke ni." Menene salati ake yi idan an tashi daga bacci." yafad'a cikin taushin murya.
Na sauke ajiyar zuciya ina dubansa a hankali na ce." Ya jikin naka?"
"Alhamdulillahi Ya furta cikin nutsuwa.
Na ce." Allah Ya kara afuwa.

Ya dubi gefan da Yusi yake kwance yana cewa." Anan kuka kwana ke da Yusuf?"
Sunkuyar da kaina na yi a nutse na ce." E, jiyan ne jikin naka ya rikice sosai baka ma san wanda yake kanka ba."

Ya furta." Shine ki ka ji tausayi na ki ka kwana kusa da ni?"
Shiru na yi ban iya bashi amsa ba. Ya sauke ajiyar zuciya a hankali ya furta." Na gode my wife Allah Ya yi mini albarka." Daga hakan sai ya sauka daga gadon ya nufi bandaki. Na janye idona daga hanyar da ya bi, jikina duk a salube na tashi Yusi domin ya yi shirin massalaci. Ya ce zai je tare da Baba. Ban matsa masa ba, na kyale shi a d'akin ni na kama hanya na fita da tunaninka masu yawa a tare da ni.

Ni a jikina nake jin canzawar yanayi game da mutumin nan. Wani yanayi ne wanda na kasa tantance shin tausayinsa nake yi ko kuma sonsa nake yi ni dai ban sani ba amma ina jinsa a raina, ina kuma jin mugun tausayinsa yadda yake mu'amulantata cikin sau'kin kai hakan yana k'ara karya lago na. Uwa uba k'aunar yarona da yake yi tamkar shine ya haife shi.
Ko yanzu da nake wanka Allah-Allah nake na gama na shirya na koma d'akina domin sanin halin da yake ciki, ni kaina mamakin lamarin nake tsakanin jiya da yau mutumin ya tsaya mini a zuciya.

Cikin doguwar riga mai adon duwatsu na shirya a jikina hankalina na sake komawa d'akin nasa. Sai na tarar dashi a zaune har ya yi wanka yana cikin kananun kaya singiliti da boxar wasu wuraran na jikinsa duk a bayyane. Falalu yana fifita masa shayi shi kuma hankalinsa na kan wayarsa shigowata ta d'auki hankalinsu gabad'aya. Ni Kam jikina ya yi sanyi ganinsa a haka, sai na dinga jin nauyin had'a Ido dashi, duk da ba yanzu na saba ganin namiji da irin shigar jikinsa ba, amma dai shi din kwarjini yake yi mini.
Na ji shi yana cewa da Falalun ya je kawai tunda na shigo. Ya zo ya gifta ni yana gaishe ni na amsa cikin nutsuwa. Ya bude d'akin ya fice, cikin sanyin jiki na kàrasa kusa dashi na dan zauna kan kujerar dake fuskantarsa ina gaishe shi da tambayar jikinsa, ya amsa hankalinsa gabad'aya a kaina. Kallona yake yi sosai wanda ya sanya jikina kara mutuwa. Saukar numfashinsa na ji a hankali ya furta." Yusuf ya tafi makaranta ko?"
Na dube shi ni ma cikin kulawa na ce." Ai kai zan tambaya Yallabai." Sai ya yi murmushi yana cewa." Ai sai da na rarrashe shi tukkun ya tafi ya shirya wai saboda Baba bashi da lafiya ba zai je ba zai zauna ya kula da ni."
Murmushi na yi tare da cewa." Yusi kenan, na jima ban ga mutumin da ya saki jiki dashi kamarka ba."
Murmushi ya yi bai ce komai ba, tsayin minti goma d'akin ya yi shiru sai saukar numfashinmu a hankali na ji maganarsa yana cewa." Ina son Yusuf sosai Ina ji kamar ni na haife shi, Amina ni ma za ki yi mini alfarmar haihuwa ko?"

Yadda ya yi maganar kowaye kai dole ya baka tausayi. Na ce." Ai Allah ne yake bayarwa ranka ya dad'e, kuma indai muna tare Yusuf naka ne, ai ban isa na raba wannan k'aunar ba."

"Na aminta da hakan my wife ni yaushe za ki ba ni nawa?" Ya furta cikin kyakykyawan lafazi. shiru na yi ban iya bashi amsa ba.
Ya nisa kafin ya sake cewa." Kin san ciwon nan nawa har da fargabar yadda zan tunkareki da buk'atata domin na lura da gaske bakya 'kaunata. To kin ga wannan lamarin yana buk'atar soyayya. Da gaske haihuwa nake so wallahi."
A hankali na dube shi tare da cewa." Ka daina cewa ba na k'aunarka don Allah."
Ya ce." To, na daina cewa, amma idan da gaske kina kaunata ki watsar da makamanki kamar yadda na watsar da nawa makaman mu yi rayuwar aure domin zama cikakkun ma'aurata. Sannan ki taso ki zo nan kusa da ni."
Cikin 'yar shagwaba wadda ma ban san ina yi ba na ce.'' Ba ka ce sai an auna ni ba, ni ba zan iya kusantar inda kake ba yanzu saboda kada na shafa maka ciwo."

Ya yi mini wani irin kàllo wanda na kasa gane na menene cikin taushin harshe ya furta. Ni da kike cewa mai kanjamau fa! Ni fa babu wata mace dana sani Amina. Amma kefa maza biyu ni ne ai abin tausayi, kuma dole na ji wa kaina haushi.
Ban iya ce masa komai ba. Ya ce." To, tunda kin ki zuwa ni bari na zo." Ya ajiye wayar hannunsa ya nufo wurin da nake zaune.
Hannun kujarar ya zauna. K'amshin turaransa ya buge ni. Ni dai Ina masifar son kamshinsa ba tun yau ba. A rikice ya riko kafadata yana ko'karin rungume ni ya ce." Ina son wannan 'kamshin na jikinki Amina. Za ki mallaka mini kanki ko?"
A tsorace nake don ban yi tsammanin cewa daga ya zo zai rungume ni ba, bayan haka ma sai hari yake kaiwa k'irjina wanda na fahimci tunda na zauna a d'akin hankalinsa yana kai. Na cire hannunsa da yake ta mammatsa mini jiki a sarke na furta." Baka da lafiya fa Baba sannan ga tea dinka can zai yi sanyi."
Idonsa a lumshe ya kwanto gabad'aya a jikina ya sakar mini nauyinsa yana nishi wanda ya yi masifar daga mini hankali lokaci guda na ji yanayina ya fara canzawa. Wani masifaffan shau'ki na shiga wanda tunda uwata ta haifo ni ban ta'ba jin irin yanayin ba. Ban san yadda aka yi ba kawai na tsinci kaina da tallafar kansa na matse tsam! a kirjina. Yayin da yake yin nishin ni ma shi din nake yi. Lamarin da ya kara dagula mana lissafi gabad'aya domin yadda na yi masa ya k'ara kidimashi ainun! Ya sake rikicewa Yana ko'karin saka bakinsa cikin nawa. Ni da shi din gabad'aya muka kasa sarrafuwa domin kamar wad'anda aka haifa tare muka zama ita kanta kujerar da muke kai sai da ta jiki karshe ma rigib mukayi a kasan kafet wanda hakan ya zamo silar rabuwar gangar jikinkinmu tare da dawowa hayyacinmu a lokaci daya.
Bayan rabuwar gangar jikinmu sai ya tsira mini idanuwansa wanda babu alamun risina ko kunya a cikinsu. Ni kuma sai hakan ya kara jefe ni cikin jin kunya da nauyi har nake zargin kaina da bashi kwarin guiwa har ya aikata abinda ransa yake so. A ganina da tun farko na nuna ban yarda ba, ba zai samu sararin yin abinda ya yi ba. D'ankwalin abayata da ya sum'bule ya fadi a kasan wurin na d'auka na d'ora a kaina tare da dan gyara shi yadda zai rufe tudun kirjina, na tashi guiwa a sabule na kama hanyar fita kamar na rushe da kuka haka nake ji a cikin raina....
'þ
*GARKUWAR MATA.*
*BINTA UMAR ABBALE*
[6/3, 8:38 PM] matar mijinta: *Wannan littafin na kudi ne 1k akan telegram hanyar da za a biya kudin ita ce wannan...0542382124...Binta Umar gtbank ko kuma 7084653262...Binta Umar Opey bank. 'Yan nijar dala dari katin airtel za ku tura mini bayan kun kankare hoton. A tura da sheda ta wannan lambobin iya What'sapp kawai.*
*07084653262*
*08089965176*
*V-VIP AREWA PEN=ØNÜ*

*TALLAH!*

<Ø2ß<Ø3ß<Ø?ß&þ
*DA MAGANI A GONAR YARO!!*
*08089965176*
*07084653262*
*Dayawa akwai matan da suke da matsala ta lalacewar nono yamushewa da kuma fad'uwarsa. Wasu ma 'yan mata ne basu kai ga matakin aure da shayarwa ba amma sai su samu matsalar faduwar nono. To gaskiya akwai magani sai dai kawai idan ba a yi dace ba. Wasu zasuyi ta faman kashe kudi amma buk'ata bata biya ba, wasu kuma zasuyi ta fargaba kada su je garin neman gira a rasa Ido, ma'ana su sayi abinda zai cutar dasu da kudinsu. Kuma yanzu dai tsakani da Allah rijalu sun riga sun gama nuna abinda suka fi karkata a kansa a jikin 'ya mace kirji da kuma baya. Wasu Allah ya hallice su dashi har ya yi musu yawa, wasu kuwa basu dashi kuma mai saurin zubewa ne. To mu dai duk wanda ya san maganinmu ya san ingantacce ne, kuma Yana aiki kwarai da gaske wurin dawo da daraja da martabar nono da izinin Ubangiji. Sahihin magani ne da ya samu sheda da lambar yabo, kuma Islamic ne da akayi masa hadi mai inganci domin gyara jikin mace ba ma iyakacin nono kawai ba. Babu nadama haka zalika babu dana sani da asarar dukiya wurin sayan maganinmu. In sha Allah matsalar ki zata gushe idan kin jarraba amfani dashi. Ba mu tsaya ina nan ba, muna da na gyaran hips sahihi dana k'iba idan kina fama da matsalar rama. Haka zalika muna dana tumbi, da kuma maganin sanyi mai mugun kyawun da yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye wanda zaku hadu da maigidanki kuyi amfani tare. Akwai ingantattun supplement wad'anda basu da illa balle su cutar da GARKUWAR jiki. Sai dai su gyara su kuma tayar da komad'a ina nufin inda ya samu nakasu a jikinki. Muna sayar da sabulan gyaran jiki dilka da man gyaran gashi, muna kuma bayar da sari a fad'in najeria da nijar muna tura kayanmu kowane gari da ikon Allah.*
*Muna garin kano duk inda kake za mu aika maka da kayanmu. Domin neman karin bayani sai a yi mana magana ta Whasap ga lambobin da za a same mu a kai.*
*07084653262 ko*
*08089965176*
*SIYAN NAGARI!!!!!!*
*A JARRABA A SAMU BIYAN BUKATA DA YARDAR ALLAH*


TEEMAH DATA SERVICES MTN
1GB @550
2GB @950
3GB @1450
4GB @1550
5GB @1700
CHECK CODE *323*4#
VALIDITY 30DAYS
CHAT@08112392177
CALL @08037026306
8037026306 fatima musa ibrahim opay


*12*
Ban kai ga bakin kofar ba sai na ji maganarsa. "Dawo gare ni Aminatu ka da ki fita."
Na dan tsaya gabana na harbawa sai ka ce yau ne karo na farko da jikina ya hadu da gangar jikin wani da namiji, wani irin yanayi nake ji a tattare da ni mai wahalar fassaruwa.
Sake maimaita maganarsa ya yi. A sabule babu wani kuzari da karsashi a tare da ni na ce." Mai zan yi maka to?"
Sai ya taso ya zo kusa da ni ya tsaya yana aika mini da wani irin kallo wanda ya sanyi gaggawar yin k'asa da kaina. "Ni ina sonki kuma ina buk'atar rayuwa dake, ina so ki gaya mini abinda yake cikin zuciyarki game da ni."
Shiru na yi ban iya ce masa komai ba. Sai kawai ya riko hannuna ya ja ni muka koma d'akin ya zaunar dani a gefan gado shi ma ya zauna garin haka wani dan karamin frem dake kan drowar gefan gadon nasa ya fado kasa.
Gabad'aya muka bi frem din da kallo, ya sunkuya ya d'auko shi yana gyarawa. Na tsirawa hoton da yake jiki ido shine da wata kyakykyawar mace nai matsakaicin girma, fara tas 'yar gayu, Ita dashi suna cikin walwala kuma rungume da juna.
Ya shafa hoton a hankali ya furta." Samira ce, na san baki santa ba ko." Kaina na kawar yayin da na ji wani abu na taso mini na ce." Ta ina zan santa."
Ya dube da frem din a hannunsa yana cewa." Daga tambaya, ai ko baki santa a zahiri ba zaki san sunanta, dama ina so na nuna miki hotonta idan mun daidaita junanmu ni dake"
"To." Kawai na ce masa babu wata walwala a tare da ni.
Ya cigaba da ce wa." Kin ganta nan, tana sona kwarai da gaske, ni ma haka lokaci guda mutuwa ta yanke mana k'auna."
kanzin ban ce masa ba. Yana ta yi mini tad'inta. Da dai na gaji na juya na dube shi a tsanake na ce." Ni kam zancan nan ya ishe ni haka, Allah Ya jikinta da rahama."

Hajiya wannan littafin na kudi ne kada ki karanta mini ba tare da kin biya ni hakkina ba, hakki dai sunansa hakki komai kankantarsa mu kula sosai.


"Amin Ya furta yayin da fara'ar fuskarsa ta gushe kamar bai ji dadin maganata ba. Yadda na fahimta ya so maganarta ta yi tsayi a tsakaninmu na katse shi, Haka kawai na ji bana son maganarta duk da ta mutu amma ai har yanzu tana cikin ransa, to idan ba ya raina mini hankali ba akan me zai dinga yi mini maganar tsohuwar matarsa har yana gaya mini irin soyayyar da suka yi. Ai babu dadi ma ni ma na soko masa da maganar Yaya Aminu, wanda nake ganin babu wani d'a namiji da zan aura a yanzu ya kere masa.
Sai kawai na tashi domin barin d'akin kuma har na fita bai ce mini na dawo ba. Kenan hakan ya nuna ko ya samu hadin kaina mun daidaita duk sanda ya tuna matarsa sai ya shiga irin wannan yanayin. Ni yadda na fi tunanin lamarin kamar akwai yaudara irin ta d'a namiji. A ganina soyayya daya ce kuma naga zahiri yanzu tana wurin Samira, ni din yana so ya mori jikina ne shiyasa ya mayar da kansa mutumin kirki salihi, saboda namiji idan yana son abu duk dabaru ya iyasu. Yana sha'awata sosai ni naga zahiri, amma ai ban tona zuciyarsa naga shin da sona a ciki ko babu.

Tun daga ranar na dan janye jikina dashi. Ko na shiga duba shi ba na sakin jiki, balle har ya kusance ni, ko ya kai hannunsa jikina, kuma har yanzu frem din nan kusa da gadonshi bai d'auke ba, a ganina kamar da cin fuska a lamarinsa.
Ranar juma'a na shiga domin gaishe shi yana kwance idonsa a rufe. don ko sallamata ma bai amsa ba. Na dan zauna gefan k'afafunsa ina fad'in." Baba Ina kwana ko baka tashi ba ne?"
Ya bude idonsa wad'anda suka dan risina kad'an akwai alamun bacci a cikinsu da kuma damuwa. Kallona yake yi bai ce mini komai ba. Na dan sassauta fuskata domin ko na yi nufin yi masa rashin kunya ina tuna alherinsa akan yarona. Cikin kulawa na ce." Ko jikinki ne?"
Ya girgiza kansa kamar karamin yaro a hankali ya ce.'' Duk gabobina ne suke ciwo abinka da tsoho ai na ji sau'ki yau ma zan fita in sha Allahu."
"To kasha magani mana ko zaka ji sauki, dama kuma dole jikinka ya yi ciwo tunda tsayin kwana biyar kana gida baka fita ba sannan baka motsa jikinka ba."
Kwanciyarsa ya gyara yana ce wa." Ba wannan ba ce matsalar Amina tsufa ne ya fara tunkaro ni shekaruna hamsin ba d'aya fa.''
Murmushi kawai na yi na ce" Baba kenan." Na sunkuyar da kaina saboda ba zan iya jurar duban da yake yi mini ba.
D'akin ya yi shiru na 'yan mintina kwata kwata na kasa daga kai na dube shi saboda nasan ni yake kallo ban sani ba ko hakan dabi'arsa ce ko Kuma ni kadai yake yi wa oho, amma tun haduwata dashi ta farko na fahimci yana da kallo.
"Amina." Na ji ya kira sunana. Na amsa a hankali tare da kundumbalar dubansa.
"Ki dan yi mini tausa mana." Ya fad'a idonsa a tsaye a kaina.
Ban yi masa jayayya ba na ce." To." Amma a raina na kudire ba zan bari wani abu ya gifta ba.
Ya gyara kwanciya yana fad'in." Na gode sosai. A hankali na dora hannuna akan bargon ina matsa masa kafafunsa. Ya yi cilli da bargon yana fad'in "Ai bargo ki ke matsawa wannan." Ni Kam saurin sunkuyar da kaina na yi domin ganin kirjinsa a bud'e ashe ko riga babu a jikinsa sai gajeran wando. Na ce." To ka sanya rigarka gaskiya." Na cire hannuna tsam daga kan kafafunsa.
Ya dube ni yana fad'in." Dalili dame zansa riga Amina Ina ruwanki da rashin rigata ke dai kawai ki matsa mini kafafu zan nuna mini inda yayi mini tsami a jikina sai ki danna mini."

Ban ce masa komai ba na fara danna masa kafafu tafin kafa izuwa guiwarsa... "Yawwa sannu Allah Ya yi miki albarka." Abinda yake fadi kenan ya yi da yake lumshe idonsa. Ya bude yana kallona ya nuna mini kugunshi yana cewa.'' Nan da nan, duk ki danna mini za ki samu lada ba kad'an

Please Login or Register in order to submit comment