Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ba."
Na dinga bin inda yake so na danna masa da kallo kugunsa ne da kasan cinyarsa wuraran gabansa. A iya sanina nan wurin baya tara gajiya dama idan jiki ya yi tsami to ga'bo'bi ne. ban kuma san yadda zan yi wurin matsa masa ba domin dole idan zan yi sai na rank'wafa kansa.
Jin shiru ban cigaba da yi masa tausar ba sai ya dago da kansa yana kallona. Na yi saurin sunkuyar da kaina kasa na ji shi yana cewa." Ko ba zan samu ba ne." A hankali na dube shi na furta " Ba haka ba ne ban san yadda zan yi maka ba dole sai dai idan juyawa can 'barin kayi."
Ya ce.'' Ai abu ne mai sau'ki sai ya juya daya barin yana kallon yamma. A d'arare na d'ora a hannuna a k'ugunsa na fara matsawa a hankali yana cigaba da sanya mini albarka. Ganin bai yi yun'kurin sake yi mini wani abu ba yasa na gyara zama a gadon na saki jiki ina matsa masa har kasan kafafunsa. A hankali yake ta sakin ajiyar zuciya can ya motsa kamar zai gyara kwanciyar na yi saurin cire hannuna. Juyowar da zai yi kawai sai ya sanya hannuwansa duk biyun ya ratsa kwankwasona ya janyo ni da k'arfi ya d'ora kansa a cinyata.
Cikin faduwar gaba na fara ko'karin yakice jikina amma ban iya ba saboda ya rike ni da kyau. Gabad'aya na diririce shi kuma yana ta naninkata da kyar na iya fad'in." Don Allah ka cika ni."
Girgiza kansa ya yi yana wani irin nishi kamar wanda mugun zazzafi ya kamashi. Na rasa yadda zan yi kawai sai hawaye suka balle mi 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~ni, ban san me mutumin nan yake nema da ni ba. Ya dago kansa yana kallon yadda hawaye ke zuba a kumatuna. A sanyaye ya furta." Me na yi miki?"
Na shaki hanci cikin kukan na ce." Ka rirrike ni ka sake ni, ai tausa kawai kace na yi maka."
Ya yi wani murmushi mai sauti Ido a lumshe ya ce." Ke fa ba yarinya ba ce Amina, zuwa yanzu ya ci ace kin gane ina bukatarki, amma daga an tabaki sai kuka bayan na fahimci kema kina da buk'atata."

"A a wallahi ni kam ba na da wata buk'ata." Na fad'a ina dan ture kansa da ya d'ora a saman kirjina. Na ji maganarsa a sakarce yana cewa." Ni kam yau sai na kawar da damuwar nan Amina, na kwadaita dake sosai." Ya sake matse ni gam yana shafa bayana.

A tsorace na ce." To ai ba a auna ni ba."
"Na fasa na yadda dake na fasa turo kowa ya auna ki." Yafad'a yayin da yake ta yun'kurin kwantar da ni ya hau bisa jikina.
Tsoro ya gama mamayeni ganin da gaske yake yi sai kawai na bud'e baki kamar 'kan'kanuwar yarinya na fara rere kuka ina buga kafafuna a gadon. Hakan ya kara kidima shi fadi yake yi. "Ni ne d'an koyo Amina, za ki taimaka mini ko? Ai ni ne ma zan koka don Allah ki d'ora ni a hanya." yana magana yana kwabe mini kaya yana kuma ta'ba wasu wuraran da suka yi masa a jikina.
Kada ku ga lefina tunda fatar jikinmu ta riga ta hadu wuri d'aya notikan kaina suka kwance. Wata masifaffiyar sha'awa ta tunkaro ni gadan-gadan. Sai na kasa katabus domin alwashin da na yi wurin hana shi kusantata a take ya rushe dalilin kalar soyayyar da ya fara gwada mini da kalamai da wani irin rarrashi na ban mamaki. Yana gaya mini shi dan koyo ne na taimaka mashi amma yanayin yadda yake sarrafa ni, shi ya tabbatar mini da cewa wayayyan mutum ne, kuma ma'abocin soyayya. A yadda yake fadi bai ta'ba sanin mace ba ya yi irin hakan ina ga ni din da na san yadda abin yake. Kasa control din kaina na yi, gabad'aya na ki'dime domin tunda uwata ta haife ni na yi aure biyun nam cikin Ya Aminu da Alhaji Muntari babu wanda ya ta'ba gwada mini fitinanniyar soyayya a shimfida irin yadda dattijon nan yake yi mini. Sai na ri'ke shi hannu bibbiyu domin na riga na fahimci cewa da taimakona a wannan ga'bar zamu jiyar da kanmu dadi mara misaltuwa. Yana yin kalar nasa sambatun ina yin kalar nawa har Allah Ya sa muka samu gamsuwa nutsuwar da ta yi kaura daga gangar jikinmu ta dawo. Sai kuma kunya ta rufe ni, na kasa had'a Ido dashi yayin da shi kuma yake ta kallona yana murmushi da furta alhmdullhi alhmdullhi alhamdulillahi. Farincikinsa da murmushin da yake fuskarsa shi zai nuna maka cewa ya samu irin gamsuwar da yake muradi. Ni kam hakan ya faranta mini raina mutuka da gaske. Yadda yake nuna murnarsa kamar wanda ya 'bare sabuwar budurwa a leda. Sai ya ba ni tausayi don ganin bai nuna takaici ko tsana ba a lokacin da yake auratayya da ni, nunawa yake har zuciyarsa ya cikin nishadi. Hakan ya kara tabbatar mini da cewa da gaske yake bai san buduruci ba, domin kuwa da ya san shi ko yaya ne zai nuna kishinsa a zahiri. Ya karbe ni a yadda nake kuma yana godiya ga Allah. Sai kawai k'walla ta ciko idona sonsa da tausayinsa suka dirar mini a zuciya. Na sa hannu na goge hawayen da ya gangaro a kumatuna Ina sake tuna irin addu'ar da nasha a wurinsa a d'an takin lokacin da ya wuce sai kace shi kadai abin ya amfana, duk ya ki'dime wanda ni kaina na shiga sau'kin kasancewa tare dashi kuma na samu gamsuwa sosai. Haduwarmu a yanzu na tabbatarwa da kaina cewa na hadu da gwarzon namiji ma'abocin soyayya da son hutawa. Zan yi kokarin ganin na yi masa biyayya a zamantakewar auran da zan yi a gidansa kuma zan zauna dashi domin Allah da manzonsa......

Hum ko zaman zai yi dadi a tsakaninsu ohi! Ga sh dai sun zama abu daya kuma sun gamsu da junansu. Zama zai mik'a ko ya zata kaya=
*GARKUWAR MATA.*
*BINTA UMAR ABBALE*
[6/3, 8:38 PM] matar mijinta: *Wannan littafin na kudi ne vip 1k akan telegram. Normal What'sapp group kuma #700 hanyar da za a biya kudin ita ce wannan...0542382124...Binta Umar gtbank ko kuma 7084653262...Binta Umar Opey bank. 'Yan nijar dala dari katin airtel za ku tura mini bayan kun kankare hoton. A tura da sheda ta wannan lambobin iya What'sapp kawai.*
*07084653262*
*08089965176*
*V-VIP AREWA PEN=N*

*TALLAH!*
<2<3 *DA MAGANI A GONAR YARO!!*
*08089965176*
*07084653262*
*Dayawa akwai matan da suke da matsala ta lalacewar nono yamushewa da kuma fad'uwarsa. Wasu ma 'yan mata ne basu kai ga matakin aure da shayarwa ba amma sai su samu matsalar faduwar nono. To gaskiya akwai magani sai dai kawai idan ba a yi dace ba. Wasu zasuyi ta faman kashe kudi amma buk'ata bata biya ba, wasu kuma zasuyi ta fargaba kada su je garin neman gira a rasa Ido, ma'ana su sayi abinda zai cutar dasu da kudinsu. Kuma yanzu dai tsakani da Allah rijalu sun riga sun gama nuna abinda suka fi karkata a kansa a jikin 'ya mace kirji da kuma baya. Wasu Allah ya hallice su dashi har ya yi musu yawa, wasu kuwa basu dashi kuma mai saurin zubewa ne. To mu dai duk wanda ya san maganinmu ya san ingantacce ne, kuma Yana aiki kwarai da gaske wurin dawo da daraja da martabar nono da izinin Ubangiji. Sahihin magani ne da ya samu sheda da lambar yabo, kuma Islamic ne da akayi masa hadi mai inganci domin gyara jikin mace ba ma iyakacin nono kawai ba. Babu nadama haka zalika babu dana sani da asarar dukiya wurin sayan maganinmu. In sha Allah matsalar ki zata gushe idan kin jarraba amfani dashi. Ba mu tsaya ina nan ba, muna da na gyaran hips sahihi dana k'iba idan kina fama da matsalar rama. Haka zalika muna dana tumbi, da kuma maganin sanyi mai mugun kyawun da yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye wanda zaku hadu da maigidanki kuyi amfani tare. Akwai ingantattun supplement wad'anda basu da illa balle su cutar da GARKUWAR jiki. Sai dai su gyara su kuma tayar da komad'a ina nufin inda ya samu nakasu a jikinki. Muna sayar da sabulan gyaran jiki dilka da man gyaran gashi, muna kuma bayar da sari a fad'in najeria da nijar muna tura kayanmu kowane gari da ikon Allah.*
*Muna garin kano duk inda kake za mu aika maka da kayanmu. Domin neman karin bayani sai a yi mana magana ta Whasap ga lambobin da za a same mu a kai.*
*07084653262 ko*
*08089965176*
*SIYAN NAGARI!!!!!!*
*A JARRABA A SAMU BIYAN BUKATA DA YARDAR ALLAH*


TEEMAH DATA SERVICES MTN
1GB @550
2GB @950
3GB @1450
4GB @1550
5GB @1700
CHECK CODE *323*4#
VALIDITY 30DAYS
CHAT@08112392177
CALL @08037026306
8037026306 fatima musa ibrahim opay


*13*
Cikin d'an 'karamin lokaci muka yi wata irin sha'kuwa ta ban mamaki muka 'kulle sosai muka zama da tib da taya, idan ka ga yadda muke shan soyayya sai ka rantse da Allah cewa auran soyayya muke yi dama tunfil'azal muna k'aunar junanmu. Wasu lukutan idan na zauna sai na yi ta mamakin kaina ganin yadda cikin kankanin lokaci mutumin nan ya saye mini zuciya domin ni kadai na san abinda nake ji a kasan zuciyata game dashi. Na mamaki na kuma yi wa kaina dariya.
Shi kansa Yusi sai ya k'ara kasancewa cikin farinciki mai tsanani wato ko a da can yanayin zaman da muke yi yana damunsa dan dai yaro ne bashi da yadda zai yi. Maganar wani gwaji ai tuni ta rushe bai kara tayar da ita ba, kuma duk dare sai mun yi auratayya abin ya zame mana jiki ma, idan yana gida mun dinga rungume juna kenan wasu lukutan har da rana ba ma iya ha'kura sai mun yi, idan dare ma ya yi mu sake yi. Ni dashi ba yara ba ne, yana akan matakin bukatuwa ni ma ina kan buk'atata shiyasa idan zai neme ni sau nawa ba na gajiya abin har mamaki yake ba ni.

Kusan sati uku da shiryawarmu jikina ya sake curewa kibar dai tana sake nunkuwa sai na ta'allaka abin da kwanciyar hankali da kuma abinda yake zuba mini. Abin ya dinga damuna domin jikina mugun nauyi yake yi mini ga wuyana yana nokewa, yadda na lura shi kuma jikin nawa a hakan bashi sha'awa yake yi, idan muna sex ma ya dinga luguigiutawa kenan.
Ganin yadda na daga hankalina da hakan sai ya fara rarrashina yana cewa shi ai na fi burge shi a hakan. Ni kuwa na ce ban yarda ba bayan tuntuni ya nuna za'binsa ya fi son siririyar mace, ai don dole nasa shi ya d'auke hotonsa da Samira ya bud'e dorowa ya ajiye shi domin kullum sai na yi masa complain akan hakan, ina kasa boye kishina akansa a wasu lukutan ma idan yana waya da ma'aikatansa mata kasa jurewa nake yi har sai na tanka, idan ya yi mini shiru sai na yi ta takalarsa da fad'a baya biye mini.
Ba don ransa ya so ba ya amince mini hawa gym d'insa don shi a son ransa na zauna na lukuce domin ya ji dadin mutsukar naman jikina.

KANO
"To Hadiza ya za mu yi ne? tuntuni na gane yawon malamai ba zai amfane mu da komai ba. Ke kuma kaddararki a haka take domin idan kin tada balli mijinki ya sake ki don kina hangen kema ki samu miji irin na Amina Ina ganin da kamar wuya ba fata nake yi miki ba ba, don ni kaina na so a ce daya daga cikinku ne wata take auran Alhaji Tajo, to ba haka Allah ya tsara ba, kuma kin ga yanzu Amina ta yi wa kowa nisa a gidan nan kamota zai yi wahala gaskiya don tana da zuciya mai kyau." Ummansu Hadiza ce take wannan maganar cikin alhini da damuwa. Duk da cewa a yanzu ba su rasa komai ba sakamakon taimakon da Amina take yi wa Babansu ta hannun Hamusu Amma har yanzu idan hassadar ta motsa ita da yaranta sai sun kuka game da yadda Allah ya suturta Aminar da taguwar arziki.

Hadiza wadda ta yi firgai-furgai sakamakon irin bakar wahalar da take sha a gidan mijinta dalilin rashin haihuwa da kuma karayar arziki da mijin ya samu tuntuni sai kame kame yake yi idan ya bada na safe to fa ba zai bada na rana ba, idan kuma ya bada na rana to ba zai basu na dare ba, kowace mace a gidan tana cikin albarkacin yaranta da suke fita su nema. Ita Hadiza bata haifa ba shiyasa take ganin tasku a gidan, wataran haka take kwana da yunwa ko kuma ta zo gidan nasu ta ci sa'annan ta tafi da dumame. Dalilin da ya sanya kenan take yun'kurin kashe auran nata domin a ganinta idan ta fito tunda ba d'a ba jika itama zata fantama ta nemi kudi irin na amina har dai Allah yasa wani gwaska mai 'ya'yan banki kwatankwacin mijin Amina ya zo ya aure ta

Hancinta ta shak'a ta sanya hannu ta goge gumin fuskarta kana ta ce." Umma na gaji ba zan iya ba wallahi tallahi hakurina ya kare sai na kashe auran nan na fito, ban fa haihu ba, amma sai na zauna wahala ta kashe ni, don Allah ki bi ni da addu'a kawai, da sauran kuruciyata har yanzu dalilin da ya sanya ma kenan nake so na kashe auran na fito, munufar zuwa wurin Malam Lurwanu kuwa domin ya yi mini taimako akan Amina kafin na tunkareta don Ina so idan aurena ya mutu na je can Legos din wurinta na murmure sannan na samo jari mai tsoka ni ma na zo na fara business to kin san Umma kafin hakan ta faru dole sai an d'aure mata baki duk abinda na nema a wurinta ta yi mini, shiyasa fa na zo ina neman shawararki."


Gudun aure na kudi ne kada ki karanta mini littafi ba tare da kin biya ni hakkina ba.

Umman tasu ta sauke numfashi tana ce wa." To ai ban ki ba Hadiza, ni na riga na dawo daga rakiyar Malam Lurwanu domin a da can wane irin kudi ne ba mu kashe ba amma babu biyan buk'ata, ko kin manta lokacin da muka je masa da bukata akan Uwargidanki matar Alhaji Halilu. A lokacin ne fa na d'aga gidana na gado da rage mini na sayar domin a samu biyan buk'ata. Amma da yake macuci ne babu abinda ya canza haka ya karbe mini kudi dubu dari uku da tamanin, sauran kudin suka watse a banza ba tare dana fargaba har yanzu kuma Hajiya Indo tana nan zaune daram da 'yayanta babu abinda ya same su." Shiru ta yi tana gyada kanta tabbacin har yanzu da haushin hakan a cikin ranta sai ta nisa kafin ta cigaba da ce wa."
Sai dai ki binciko wani malamin amma na yi Imani da cewa Malam Lurwanu kudinki zai ci a banza a wofi, bayan haka ma wai da wane kudin za ki tafi yawon malamai ne Hadiza, kayan dakinki duk kin sayar da su ko kina da wata kadara ne ban sani ba?"
"Katifa ta zan sayar sai kwanukana zan kai su rimi idan na hada kudin akwai wata mata amma gaskiya ita bori take yi da aljanu take aiki, tana watsa wuri ne kuma wallahi an ce ta iya zan nemi Bilki 'kawata sai ta raka ni mu je, ni ba zan yi abinda zai sabautata ba, kawai dai a sanya mata tsorona da kuma bin umarnina shikkenan abinda nake buk'ata dan gaskiya ina buk'atar jari na fi so duk buk'atar da naje mata da ita ta amsa mini babu jayayya."

Jiki a mace Umman tasu ta furta." Ki dai bi a hankali Hadiza ba zan hana ki ba, amma kada garin neman gira a rasa Ido, itama Aminar na tabbatar da cewa ba zaune take ba, kin san tun tana gida bata wasa da addu'a yawan yin sadaka da saukar al'kur'ani maigirma, kin ga kuwa tunkarar irinsu sai mutum ya shirya"

"In sha Allahu Umma zan yi nasara ke dai ki bi ni da addu'a kawai, ni ma zan gwada sa'ata wata'kila ma wanda zan aura sai ya fi nata wallahi."
Umman tasu ta girgiza kai da wani ma'kalallan murmushi a fuskarta da take nuna maganar 'yar tata lallai da kamar wuya wai gurguguwa da auran nesa.
****
"Inna Uwani ta dubi 'yar uwartata da take yin waya cikin nishadi da murmushi a tattare da ita tana ce wa." To Amina ina nan tafe in sha Allah rabbi, Ina dai fatan duk kuna lafiya ina Yusuf ai ina shan labarinsa a wurin Babansa, magana daya biyu idan muna waya zai ce Yusuf ya ce a gaishe ni."
Inna Uwani ta kawar da kanta zuciyarta fal takaici da zullumin yadda za ta yi ta raba wannan sha'kuwar da take tsakanin 'yar uwarta da kuma surukartata. Babbar damuwarta yadda yayar tata take nuna mata zahiri bata son d'anta ya auri 'yarta Hauwa. Ta san ta yi kuskure a can baya lokacin da suka nemi ita Hauwan ta maye gurbin 'yar'uwarta Samira bayan rasuwarta. Mutane suka yi caaaa! Kowa na fad'in albarkacin bakinsa mussaman daga can b'angaran mijinta cewa kada ta bashi itama zata mutu. A lokacin ne itama ta rufe idonta ga-da-ga ta fito ta gayawa 'yar'uwarta cewa ba zata iya bashi Hauwa saboda an riga an ce mata aljana ce dashi itace masa silar arzikinsa Kuma ba zata ta'ba bari ya zauna da mace ba sai ta mutu.
To kuma yanzu gashi zaune da matarsa kusan wata biyar ba'a ta'ba bugo waya an ce musu bata da lafiya ba. Wannan dalilin ma yasa ta kara ji a ranta dole duk yadda za ta yi sai Hauwa ta maye gurbin 'yar'uwarta don har yanzu bata da tsayayye duk masu zuwa wurinta talakawa ne babu wanda ya kamo kafar Tajo kudi da d'aukaka.

Hajja ta dubeta tana ce wa." Uwani tunanin me ki ke yi ne? Ina ta magana shiru kin tsirawa wani wuri Ido." Ta dawo hayyacinta cikin diriricewa ta ce." Hankalina ne ya yi gida wallahi na kuma gaji da nan din tafiya zan yi a satin nan."
Hajja ta ce." To ba lefi Hakan na so a ce zaki zauna har lokacin dana shirya zuwa gidan Tajo din sai mu je tare, yanzu nan da muna waya take tambayarki na gaya mata gaki nan kusa da ni, ta ce a gaishe ki."

Cikin ya'ke ta ce." To Ina amsawa, ai ba ni ce matsalar ba Hauwa ce itace ta damu na dawo gida wai ta gaji da zama ita daya."
Hajja taja tsaki tana cewa." Ke kuma saboda kina jin tsoronta shine zaki kulle kaya ki tafi ko? Yarinya ce ita da zata ce tana jin tsoro, ina ce gidan naku na jama'a ne, koyaushe cikin hayaniya ake idan ta damu da ganin sai ta dauro kayanta ta biyo ki, kina nan kina jiranta."
Tana 'yar dariya take cewa." Ai ba a basu hutu ba a wurin aiki ba, kin san malamar asibiti ce, kuma suna da doka mai k'arfi shiyasa."
Hajja ta ce." Ai ban san ta fara aiki ba, amma dai duk da haka kya bari mu je mu dawo tukkuna idan ma zaki tafi sai ki tafi."

Ta ce." To shikkenan zan bari, amma ya maganarmu ta kwanaki akan auran Tajo da ita, har yanzu ina so zumunci nan ya kullu wallahi, Hauwa dai kamar Samira take kamarsu daya, duk abinda Tajo yake so a wurin Samira Hauwa tana dashi Hajja."

"To ai ba a nan take ba Uwani. Idan ya kasance Hauwa da Samira suna kama hali fa? Ai kowa da nasa. Na san halin kowacce daga cikinsu, Samira tafi Hauwa d'a'a, da girmama mutane bata da hayaniya, Hauwa kam ai tun tana yarinya ki ka lalata Uwani, ba zan iya cewa komai ba, anan amma ba zan hana ki yin magana da d'anki ba, tunda naga kun fara yin maganar ranar da zai tafi da iyalinsa. Idan kun hadu sai ki tambaye shi, idan ya amince shikkenan, sai mu yi musu fatan alheri da zama lafiya ."

To hakan da Hajja ta fad'a sai ya sanyaya mata rai, wanda a da take ganin kamar ba ta son ayi auran. Idan kuwa hakane Tajo ba shi da matsala tunda tun can ma ba kasafai yake yi mata jayayya ba. Amma dole sai ta yi kwantan b'auna ta daina nuna k'yamar auransu da matarsa a fili muddin tana so hakanta ya cimma ruwa. Da wannan suka rufe maganar suka shiga wata wadda ta shafi zumuncinsu

***
Yau asabar tun bayan da ya dawo daga sallar asubahi ya kashe wayoyinsa ya kwanta bacci. Har na gama duk abinda nake yi bai tashi ba, abokin nasa ma Yusi da ya gaji da jiran saukowarsa fita ya yi harabar gidan wurin masu aiki domin d'ebe kewa. Kowa ya san Yusi a gidan dalilin saurin sabonsa da kuma da yadda maigidan ya daukake shi.

Kananun kaya na sanya a jikina na shafe ko'ina da humra ta ta mussaman....08089965176 sannan na dora abaya a kan kayan, na sake komawa dubawa ko ya tashi.
Yana nan a kwance a gado yana bacci, daya saura minti arba'in. Na zauna a gefansa a nutse nasa a hannuna kan saisayayyar sumarsa wadda tsalli tsallin furfura ta fara bayyana ina shafawa a hankali murya can kasa na ce." Baba ka tashi rana ta yi....
'
*GARKUWAR MATA.*
*BINTA UMAR ABBALE.*
[6/3, 8:38 PM] matar mijinta: *Wannan littafin na kudi ne vip 1k akan telegram. Normal What'sapp group kuma #700 hanyar da za a biya kudin ita ce wannan...0542382124...Binta Umar gtbank ko kuma 7084653262...Binta Umar Opey bank. 'Yan nijar dala dari katin airtel za ku tura mini bayan kun kankare hoton. A tura da sheda ta wannan lambobin iya What'sapp kawai.*
*07084653262*
*08089965176*
*V-VIP AREWA PEN=N*

*TALLAH!*
<2<3 *DA MAGANI A GONAR YARO!!*
*08089965176*
*07084653262*
*Dayawa akwai matan da suke da matsala ta lalacewar nono yamushewa da kuma fad'uwarsa. Wasu ma 'yan mata ne basu kai ga matakin aure da shayarwa ba amma sai su samu matsalar faduwar nono. To gaskiya akwai magani sai dai kawai idan ba a yi dace ba. Wasu zasuyi ta faman kashe kudi amma buk'ata bata biya ba, wasu kuma zasuyi ta fargaba kada su je garin neman gira a rasa Ido, ma'ana su sayi abinda zai cutar dasu da kudinsu. Kuma yanzu dai tsakani da Allah rijalu sun riga sun gama nuna abinda suka fi karkata a kansa a jikin 'ya mace kirji da kuma baya. Wasu Allah ya hallice su dashi har ya yi musu yawa, wasu kuwa basu dashi kuma mai saurin zubewa ne. To mu dai duk wanda ya san maganinmu ya san ingantacce ne, kuma Yana aiki kwarai da gaske wurin dawo da daraja da martabar nono da izinin Ubangiji. Sahihin magani ne da ya samu sheda da lambar yabo, kuma Islamic ne da akayi masa hadi mai inganci domin gyara jikin mace ba ma iyakacin nono kawai ba. Babu nadama haka zalika babu dana sani da asarar dukiya wurin sayan maganinmu. In sha Allah matsalar ki zata gushe idan kin jarraba amfani dashi. Ba mu tsaya ina nan ba, muna da na gyaran hips sahihi dana k'iba idan kina fama da matsalar rama. Haka zalika muna dana tumbi, da kuma maganin sanyi mai mugun kyawun da yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye wanda zaku hadu da maigidanki kuyi amfani tare. Akwai ingantattun supplement wad'anda basu da illa balle su cutar da GARKUWAR jiki. Sai dai su gyara su kuma tayar da komad'a ina nufin inda ya samu nakasu a jikinki. Muna sayar da sabulan gyaran jiki dilka da man gyaran gashi, muna kuma bayar da sari a fad'in najeria da nijar muna tura kayanmu kowane gari da ikon Allah.*
*Muna garin kano duk inda kake za mu aika maka da kayanmu. Domin neman karin bayani sai a yi mana magana ta Whasap ga lambobin da za a same mu a kai.*
*07084653262 ko*
*08089965176*
*SIYAN NAGARI!!!!!!*
*A JARRABA A SAMU BIYAN BUKATA DA YARDAR ALLAH*


TEEMAH DATA SERVICES MTN
1GB @550
2GB @950
3GB @1450
4GB @1550
5GB @1700
CHECK CODE *323*4#
VALIDITY 30DAYS
CHAT@08112392177
CALL @08037026306
8037026306 fatima musa ibrahim opay


*14*
Ya bud'e idonsa a hankali yana dubana. Na cigaba da shafa kan nasa ina kallon cikin idonsa na sake cewa." Karfe daya saura yanzu za a yi kiran

Please Login or Register in order to submit comment