Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ya yi sakin ma, bai gaya mini ba itama Hadizan ba ta gaya mini ba sai da Babanmu ya kira anti Yagana yana gaya mata.
Girgiza kanta ta yi tare da cewa." Amina Hadiza 'yar uwarki ce, duk inda aka je aka dawo babu wanda ya isa ya raba tsakaninku tunda uba daya ba wasa ba ne, amma wallahi ki yi hankali da ita dan ta gurgud'e miki auren nan ba wani abu ba ne a wurinta, nasan ta fi ni kusanci dake amma kin san wani abu da ban gaya miki ba tun lokacin da abin nan ya faru da aka dinga yawo da sunanki a social media cewa kin ce ke ma a baki hakkin yaranki da Yallabai ya take, na dinga bibiyar lamarin wallahi har acct din da ya fitar da magana na dinga bibiya na kwafo lambar da aka bude acct din na ajiye, wallahi Koda na tsananta bincike akai sai na gano lambar Hadiza ce amma ba kowa ya san tana da ita ba, kuma yanzu ki shiga fece book ki yi sarcin din acct din za ki ga babu shi ta goge, dama ta bud'e ne domin ta 'bata ki."

Kada ki karanta mini littafi ba tare da kin biya ni hakkina ba. Littafin gudun aure na kudi ne.


Da mamaki mai yawa a tare da ni na ce." Anya kuwa Sahura Hadiza fa bata da wani boko akanta ina ganin azancinta ba zai iya b'ata damar bude fece book ba har ta yi wannan rubutun."
"Itace fa na gaya miki, idan ba ta iya ba zata iya biyan kudi a bude mata ta yi amfani dashi a lokacin wanda ya bude mata ya goge shi gabad'aya."
Na ce." To idan na fahimta ta yi amfani da boyayyiyar lambata ne don kada a gane ita ce, tunda ai ina da lambata ko a fece book din ma ina ganin gilmarwarta."
"Shine ai abinda na gaya miki da wata wayar ta yi amfani amma da an tabbatar mini da cewa layinta ne kuma tana amfani dashi sa'i da lokaci."
Dariya na yi na ce." Lallai Hadiza abin har ya kai haka, to Allah Ya kyauta ke kuma Sahura sannuki da k'okari, na rantse miki da Allah ban ta'ba kawowa zuciyata ita ce ba."
Ta ce." Ke dai Allah Ya kyauta a wannan zamanin duk mutumin da Allah Ya rufawa asiri ai yana ganin hassada da bita da kulli na mutane."
Wayata na d'auka na duba lokaci sha biyu saura na ce." Sahura kinga sha biyu har ta kusa muna luguden lebe." Na kwalawa Salima kira dake can tana aiki, ta shigo na ce." Kawo mana shayin nasan kin gama dashi."
Ta ce." E Mama abincin ma na kusa."
Na ce." Sannunki diyar albarka ranar bikinki ban san wane shagali zamu sha ba."
Uwar ta fashe da dariya tana kallonta ta ce." 'Kugu za ki daure da gyalenki ki shiga filin rawa kawai Hajiya."
Ina dariya na ce." Sai kin fad'a ma, ai rawa zan yi hadda juyi."
Gabad'aya muka fashe da dariya. Yarinyar ta yi saurin fita tana sinne kai.
Ta dube ni tana cewa." Kin san fa wani yaro dan gidan yayar babanta yana nan yana naci a kanta wai ya kama don Allah kada a bawa kowa shine fa uban ya zo yana gaya mini na ce to guda nawa Yusuran take da har za a fara wannan maganar shekara sha hud'u fa kawai don an ganta da tsayi shi yasa ake bata girma."
Na ce.'' Ai girman 'ya mace ba wahala Sahura Kuma ta isa fa, ai tana da san girma, amma dai da Idiris zai d'auki shawarata da na ce masa kada ya yi mata auran nan na gaggawa ya bari ta samu koda diploma ce."
Ta ce." Ya bari kuwa, ai shi idan magana ta 'yan uwansa ce baya wasa da ita, ni ma nafiso ta dan yi karatu ko yaya ne zai taimaketa anan gaba."
Na ce." Gaskiya hakan zai fi dacewa." Wayata na d'auka na kira Hamusu yana d'agawa na ce." Kana asibitin ne....
'þ
*GARKUWAR MATA.*
*BINTA UMAR ABBALE*
[6/3, 8:38 PM] matar mijinta: *Wannan littafin na kudi ne vip 1k akan telegram. Normal What'sapp group kuma #700 hanyar da za a biya kudin ita ce wannan...0542382124...Binta Umar gtbank ko kuma 7084653262...Binta Umar Opey bank. 'Yan nijar dala dari katin airtel za ku tura mini bayan kun kankare hoton. A tura da sheda ta wannan lambobin iya What'sapp kawai.*
*07084653262*
*08089965176*
*V-VIP AREWA PEN=ØNÜ*
[12/29/2025, 10:50 AM] Aunty B: TEEMAH DATA SERVICES MTN
1GB @550
2GB @950
3GB @1450
4GB @1550
5GB @1700
CHECK CODE *323*4#
VALIDITY 30DAYS
CHAT@08112392177
CALL @08037026306
8037026306 fatima musa ibrahim opay

https://chat.whatsapp.com/K944WIHnBaKHDrZS6snUky

*TALLAH!*
*Albishirinku mata ´an ™walisa matan da suka amsa sunansu mata, waWanda suka san sirri da fa'idar gyaran jiki domin ta da komaWar sha'awarsu. To ku matso kusa kuji, wai kuna da labarin shahararren kamfaninnan na ™awa da ™awa Waya tamkar da dubu, sha ™undum, mai suna?*
*DUNIYAR LAFIYA ISLAMIC NATURAL PRODUCT & WOMENS CONSULTATION*
*Daga aunty Fatima Buhari rijiyar lemo 7ano state*
*Cibiyace da tai fice wajen gyaran ma'aurata*
*Wannan kamfanin basu fito ba saida suka shirya tsab domin taimakon mata ta hanyar samar musu da magunguna ingantattu nagartattu wanda aka haWa da natural kaya cikin tsabta da inganci, komai a kwali yake ´ar uwa cikin tsabta da nutsuwa aka shirya muku*
*ina masu son soma kasuwanci ku matso Anty Fatima tana bada kaya a sari akan farashin da zaki gode mata, tana raba kayanta ga manyan shagunan saida magunguna dake cikin kasuwar kurmi dake kano, tana tura kayanta izuwa gari_gari ™asa_™asa. Kayan sari kona miliyon nawa kike da bu™ata zasu iso hannunki a cikin kwana biyu da izinin Allah*
*Ni Badiat Ibrahim Mrs Bukhari ™awar Sabuwan maigogul, Aminiyar Iyabo, uwar Wakin Tani Shanono na gwada na san amfaninshi, kema ´ar uwa ki kwada zaki bani labari siyan nagari maida kuWi gida.*
*Mun sani yanzu yana da kyau duk abinda zamu siya musan ingancinshi da nagartarshi bawai muita siyan magungunan mata kara zube ba.*
*Wannan kamfanin kayansu babu algus ko almundahana a ciki, da tsoron Allah da ™warewa gami da gogewa ta sanin* *yadda ake sarrafa magunguna suke aikinsu, cikin nagarta da gangariyar tsabta.*
*Abu mafi sha'awa komai a cikin kwali yake a rufe kirib*
*ga kaWan daga cikin abubuwan da kamfanin yake samarwa*=ØGÜ<Øûß
*Tsumin dadi har Madiga tareda gunbarshi*
*Tsumin no excuse mela™abin bita zaizai*
*Gumbar dare daya wanka goma, dana gari da zumarta da tsuminta duk muna dashi*
*Zumar hana bacci gumbarta da garinta*
*Munada Arabian sabaya tare d Sudanese sabaya*
*Da zumarta*
*Sabaya ce dake cuko da ´a mace duk ramarta, da ™anjamewarta*
*Itama da zumarta*
*muna da mummuna da aiki*
*Akwai tsumi da gumbar ta da zaune tsaye*
*muna da kogin daWi*
*Abangaren sanyi sun samar ma mata maganin matsolilinsu*
*muna da fitattun maganin sanyin da yake fata_fata d sanyi yayi mishi korar kare*
*Khanzur Rahman herbal formular*
*Sanyi clear syrup*
*7 days for chronic infections flusher*
*Sannan kuma muna da* *Package amarya*
*Package Uwargida*
*Package irin na zawarawan da suke shirin sabon aure*
*Bugu da ™ari wannan kamfani yana sarrafa magungunan maza ba a iya na mata ya tsaya ba, wannan kamfani magungunan da yake samarwa suna da yawa wannan tsakurene daga cikin kayansu*
*Da sauransu da sauransu wanda bamu ambata ba.*
*Ba fa a iya haka muka tsaya ba muna d cancada cancadan zannuwan Gado da carpet*
*Domin neman ™arin bayani ku tuntuSeta a kan lambar wayarta kai tsaye*
+2348032089456

*42*
Ya ce." E, anti Amina jikin Gwaggon kam alhmdullhi."
Na ce." To haka ake so, ko za ka zo ka d'aukar muku abinci gashi nan Yusura ta kusa kammalawa kafin mu zo din."
Ya ce." Ai yanzu nan ma Baba Zulai kanwar Babanmu suka zo da abinci dama kullum tana zuwa sai dare take tafiya wani lokacin ma da safe kafin na je ta riga ni, tunda sun hana kwana."
Na ce." To shikkenan Hamusu ka gaishe mini da Gwaggon da ita inna Zulai din kafin mu k'araso."
"In sha Allahu rabbi anti." Yafad'a cikin kulawa da girmamawa.

To sai wajejan biyar na yamma muka gama shiri nida Sahura muka fito da zummar tafiya asibitin. Yusura na gidan anan muka barta dama tunda suka zo na cewa uwar ta bar mini ita ba jayayya ta ce dama ai taki ce.
Hijabi nasa har kasa na rufe fuskata da nikab saboda ba na so jama'a su gane ni.
Tare muka shiga shago da ita na gayawa yaran zan fita amma ba zan jima ba zan dawo, ita Kuma Yusura na ce mata ta rufe gidan daga ciki.
A daidaita sahu guda muka d'auka har asibitin Malam.
Muna d'an ta'ba hira na ce." Sahura duk abin nan da nake yi wallahi idan na tuna halin da Alhaji Muntari yake ciki sai na ji kasala ta kama ni, haka kawai nake tausayawa masa ki ba ni kwarin gwiwar taimakonsa tunda ke ki ka gaya mini yadda yanayin jikin nasa yake."
Ta ce." Sis kina da raguwar zuciya gaskiya, na taimaka miki ta wace siga kenan?"
"Idan mun shiga sai mu binciki asibitin bangaran maza ko Allah zai sa mu samu d'akin da yake sai na dubo shi."
"Kina da tabbacin yana asibitin har yanzu watanni uku fa na ce miki da suka wuce, wata'kila ma an sallameshi yanzu."
Na ce." Sai mu sanya rana ki raka ni na duba shi a gidansa, wallahi har yanzu ina tuna irin alherinsa akan Kamalu ya yi mini kokari sosai akan Yusi lokacin da ya aureni bai bambamta tsakaninsa da yaransa ba."
Ta ce." Kina cikin wannan rikicin sis, kada ki rikitowa kanki wani don Allah ki bar maganar nan, idan ki ka yi masa addu'a daga nan ma ya isa ai Allah ya ga zuciyarki."
"Babu abinda zai faru Sahura Ubangiji da zuciya yake amfani." Shiru ta yi tana girgiza kanta kamar buk'atata bata damu karbuwa ba a wurinta.
To muna shiga asibitin muka fara cin karo da motocinsa tunda komai nasa baya 'buya duk motocinsa akwai alama mai d'auke da ayyukansa na yau da gobe
Cikin faduwar gaba na ce." Kada dai mutumin nan ya sauka." Na d'auka a zuciyata nake maganar sai da na ji maganar Sahura tana fad'in." Shine ma ai kin san komai nasa a bayyane yake duk inda yake sai an gane, kuma tunda naga wannan motacin na tabbatar yana cikin asibitin nan."
Na ce." Sahura kin ga irin abinda nake gaya miki ko? Matar nan fa mahaifiyar tsohon mijina ce amma ya yi ruwa da tsaki akan lamarinta ni ya hana ni ma aiwatar da komai, don girman Allah ki gaya mini ta yaya za a yarda da abinda zan fada a kansa."
Muna cigaba da tafiya ta ce.'' Kin san kuma Yana da tausayi da zuciyar Imani fa, shiyasa ake ta yi masa sha'awar mulki domin ana yi masa kyakykyawan zato da wahala ya samu labari ko ya ga mai neman taimako bai taimaka masa ba, ya yi da jiki da aljihunsa wannan yana daya daga cikin kyawawan halayensa.

Shiru kawai na yi ban ce mata komai ba domin gabad'aya kaina ya kulle da al'amarin nan da yake faruwa.
Kiran da ya shigo wayata ya katse nazarin da nake yi. Hamusu ne, cikin nutsuwa na daga wayar nasa a kunnena. Sai da ya fara gaishe ni tukkuna ya furta." Kun shigo asibitin ne anti?"
A takaice na ce masa ." Eh, na dora da fadin wai kai baka gajiya da gaisuwa ne Hamusu Ina ce da safe mun gaisa haka ma d'azu dana kira ka sai da ka gaishe ni gaisuwa nawa za mu yi ne a rana."
Dariya ya fara yi kafin ya ce." Ai babu lefi anti girmamawa ce, kin cancanci hakan ne." Humm kawai na ce Ina ko'karin kashe wayar ya ce.'' Yallabai ma bai jima da shigowa ba tare da su Yusi suka shigo."
Ban yi mamakin jin cewa suna tare ba domin akwai Sukairaju a tsakani. A takaice na furta." To babu lefi muna daf da shigowa ni da Sahura.''
Ban jira amsarsa ba na datse kiran.
Ni da Sahura babu wanda ya sake wata magana har muka isa d'akin da Gwaggo take kwance wanda 'yansanda biyu ke tsaye a bakin kofa.
Ko ba a fad'a ba nasan masu tsaronsa ne. Muka kàrasa wurin suka nemi su hana mu shiga wai sai ya fito tukkuna.
Kawai na tsaya ina kallonsu dan ban iya furta komai ba Sahura ce take ko'karin nuna musu wani abu Hamusu ne ya fito tare da wani likita suna magana.
Ganinmu da sauri ya ce." Yallabai ya haka kuma iyalinsa ce fa, ita kuma wannan kawarta ce."
Da sauri wanda yake tsaye a bakin kofar ya gyara yana sunkuyar da kansa ya ce." Madam sorry ban gane ki ba kasancewar kin rufe fuskarki, a yi hakuri." A nutse na ce." Babu komai." Na juya ina sauraran tattaunawar da suka yi da likitan yana fad'in tunda jikin ya yi sau'ki za a iya sallamarta gobe ko jibi ya dube ni yana kara yi mini bayanin yanayin jikin nata, da kulawar da ya kamata a dinga bata da kuma canjin abinci da sauransu.
Na ce." In sha Allahu za a kiyaye. Ya yi mana sallama cikin girmamawa da kulawa ba don mun kai ba sai don alfarmar wani wanda duniya ta d'aukaka shi.
Hamusu shi ya shige gaba kafin mu bi bayan shi ni da Sahura haka kawai sai na fara jin faduwar gaba kamar wadda ta tunkari ajalinta.
Gwaggo na zaune sosai a gefan gado Yusi yana kusa da ita da lemon zaki a hannunsa yana bare mata. Yayin da shi kuma yake hakimce a wata kujera dake d'akin wadda take kallon gadon da Gwaggo take zaune. Da alama hira suke yi yanayin da muka riskesu gabad'aya fuskokinsu sun nuna farinciki da murmushi.
Sukairaju da abokin tagwaitakarshi 'Dahuru dama su biyu ne masu take masa baya escort d'insa kenan suna tsaye a kansa.

Mu kula da hakkin wani komai kankantarsa. Littafin gudun aure na kudi ne kada ki karanta ba tare da kin biya ba.

Sai gwiwata ta yi sanyi ganin yadda kaf hankalin Gwaggo yake kansa cikin kulawa suna magana shi ma ya bada hankalinsa kacokan gareta.
Muka yi sallama gabad'aya ina kallon Sahura ta nufi wurin da yake da azama. Ni kuwa da sauri na kawar da kaina na nufi Gwaggo da kulawa ina fad'in." Alhamdulillahi Gwaggo jiki ya yi sau'ki ma sha Allah."
Yadda na rungumeta itama haka ta rungume ni ta dora hannunta wanda yake da wadatar lafiya a bayana tana fad'in.'' Na ji sauki sosai Amina, na gode muku kwarai da gaske, yadda kuka yi mana Allah Ya sa ku ma yaranku su yi muku, Allah Ya yi albarka."
Na dan gyara na zauna gefanta har yanzu ina ri'ke da ita a jikina na ce."Babu komai Gwaggwo, ai na yi wa Hamusu fad'a a lokacin da yake gaya mini, na ce daka yanzu kada ya kara bari sai abu ya yi nisa tukkuna zai gaya mini, ban ji dad'in abinda ya yi ba ko kad'an."
Murmushi kawai ta yi bata ce komai ba.
Yusi da tun shigowarmu yake ta satar kallona Ina kallonsa yaron kamar yana shakkata a tsorace ya ce." Mama ina yini?"
Na dubi shi a tsanake na amsa da "Lafiya lau ya kake?"
Da dan murmushi ya ce." Ina nan lau Mama ."
Na harareshi da fad'in." Ai na ji labarin shegantakar da ka yi, za mu had'u ne."
Dariya ya yi yana sunkuyar da kainsa. Jikina ne gabad'aya ya mutu sakamakon idonsa da ya zuba mini, a jikina na jiki hakan a nutse na dubi wurin da yake muka had'a ido fuskarsa babu yabo babu fallasa yake ta kallona. Sahura ta iso wurin da muke da wani irin yanayi a tare da ita, ba ita kadai ba ma na lura duk wanda yake d'akin bai ji dadin abinda na yi ba, shi ma Hamusu duk ya yi tsumu-tsumu sai ya'ke ya ke yi.
Cikin nutsuwa na dube tare da cewa." Yallabai barka da yamma."
Bai yi nauwar amsawa ba ya ce." Barkanmu dai mun same ku lafiya."
Na amsa da "Lafiya lau." Da wahala dama ya nuna akwai 'baraka a tsakaninmu bai iya nunawa a bainar jama'a ba zan yi masa wannan shedar ya iya taku.
Bayan amsawarsa ma sai ya biyo ni da kyataccen murmushi. Na yi saurin dauke kaina gabana na cigaba da bugawa. Ni kaina na san Allah Ya jarrabe ni shi, domin ko Yaya Aminu karyar so nake yi masa. wannan mutumin ya riga da ya gama sace zuciyata. Inda Allah Ya taimaka ni ban ta'ba nuna masa tsananin so ballantana ya rike hakan a matsayin makamin da zai ya'ke ni.
Gyaran murya ya yi gabad'aya muka dubi wurin da yake. Ya tashi tsaye a nutse ya nufo inda muke hakan ya ba ni damar kare masa kallo, sai na ga ma ya kara ki'ba a cikin 'yan kwanakin nan da ba mu yi a tare ba.
Na janye idona daga kansa Ina tunanin wanda yake cikin matsala ne zai murmure irin haka, rayuwarsa kawai yake yi ta jin dad'i tunda ai ba ke kadai ba ce da wata kawai yana yaudarar mutane ne. Hasashen zuciyata ya zauna daram a cikin kwanyata na yarda fa wanda yake tattare da damuwa za a same shi a firgice shi kam ya murje ya kara haske abinsa.
Kai na ya tsaya kamshin da yake fita daga jikinsa ya tsananta sakamakon kusantuwarmu sai jikina ya fara neman ya mutu lamarin da nake ta dankwafewa yana yunkoro mini. Kamshin da ya riga ya kama jikinsa shi ma yana taka muhimmiyar rawa wurin galabaitar da ni.
Sunkuyar da kaina na yi tsigar jikina ta na motsawa. Ya fara magana da dattako kamar ya cika cikakken mara aibu.
"Zan tafi Gwaggwo Ina addu'a da fatan Allah Ya k'ara miki lafiya, in sha Allahu kuma gobe da kaina zan yi wa Hajja jagora domin ta zo ta duba jikin naki."
Cikin rawar murya Gwaggwo ta ce." To na gode sosai, Ubangiji Allah Ya saka maka da alheri, abinda ka yi mana Allah Ya ninka maka ranar lahira, Allah Ya sa wannan taimakon ya zama shine matakin shigarka aljanna, kamar dai yadda na gaya maka ga Amina nan ita da yaranta mun baka amana yadda ka dubi yaran nan kaima Allah Ya dubeka, ni dai idan ta ni ce na baka yaran nan gabad'aya Allah Ya tayaka ri'ko."
Ya ce." Na kuwa gode gwaggo, dama ai Yusuf nawa ne, na kar'ba har dashi Kamalun kuma zan ri'ke kamar ni na haifesu, ai ni ne da godiya Gwaggo."
Sai ta sanya hannu tana goge hawayen da ya fara zuba a kuncinta. Sahura na taya ta.
Ni kuwa gabad'aya jikina ya gama mutuwa ashe bana nan gwaggo ta kasafce mini yara. To idan kuma muka rabu fa, dama an ta'ba kyautar d'an mutum, ni kuwa da wace irin kalma ya yi amfani wurin janyo hankalinta irin haka.
Har ya fice da tawagarsa ban dawo hayyacina ba sai da na ji muryar Sahura tana cewa." Lallai baka da ta Ido Yusi bin sa za ka yi ba zaka zauna wurin Gwaggo ka yi mata kwana biyu ba."
Da saurin gaske na dubi bakin kofa wanda ya yi daidai da lokacin da yaron ya bude ya fita da sauri yana dariya."
Na dubeta da mamaki mai yawa a tare da ni. Duk sha'kuwata da Yusi yau ya nuna mini iyakata sam baya son ma had'a ido da ni.
Sai kawai na ji 'kwalla ta ciko idona, amma ban bari ta zuba ba na dinga mayar da ita ina jin Gwaggo na ta fad'in nagarta da mutuncinsa Sahura dama haka take so ta biye mata suna ta binkito abubuwan da yake aikatawa na bayan fage.
Na juya ina laluben Hamusu a d'akin shi ma baya nan, daga ni sai Sahura da Gwaggwo da alama tun lokacin da ya zo tafiya ya bi bayansa shi ma.
Gaskiya masu kudi da mulki suna jin dad'i sai ka ga babba da yaro kowa ya yi mubaya'a.....
'þ
*GARKUWAR MATA.*
*BINTA UMAR ABBALE*
[6/3, 8:38 PM] matar mijinta: *Wannan littafin na kudi ne vip 1k akan telegram. Normal What'sapp group kuma #700 hanyar da za a biya kudin ita ce wannan...0542382124...Binta Umar gtbank ko kuma 7084653262...Binta Umar Opey bank. 'Yan nijar dala dari katin airtel za ku tura mini bayan kun kankare hoton. A tura da sheda ta wannan lambobin iya What'sapp kawai.*
*07084653262*
*08089965176*
*V-VIP AREWA PEN=ØNÜ*

TEEMAH DATA SERVICES MTN
1GB @550
2GB @950
3GB @1450
4GB @1550
5GB @1700
CHECK CODE *323*4#
VALIDITY 30DAYS
CHAT@08112392177
CALL @08037026306
8037026306 fatima musa ibrahim opay

https://chat.whatsapp.com/K944WIHnBaKHDrZS6snUky

*TALLAH!*
*Albishirinku mata ´an ™walisa matan da suka amsa sunansu mata, waWanda suka san sirri da fa'idar gyaran jiki domin ta da komaWar sha'awarsu. To ku matso kusa kuji, wai kuna da labarin shahararren kamfaninnan na ™awa da ™awa Waya tamkar da dubu, sha ™undum, mai suna?*
*DUNIYAR LAFIYA ISLAMIC NATURAL PRODUCT & WOMENS CONSULTATION*
*Daga aunty Fatima Buhari rijiyar lemo 7ano state*
*Cibiyace da tai fice wajen gyaran ma'aurata*
*Wannan kamfanin basu fito ba saida suka shirya tsab domin taimakon mata ta hanyar samar musu da magunguna ingantattu nagartattu wanda aka haWa da natural kaya cikin tsabta da inganci, komai a kwali yake ´ar uwa cikin tsabta da nutsuwa aka shirya muku*
*ina masu son soma kasuwanci ku matso Anty Fatima tana bada kaya a sari akan farashin da zaki gode mata, tana raba kayanta ga manyan shagunan saida magunguna dake cikin kasuwar kurmi dake kano, tana tura kayanta izuwa gari_gari ™asa_™asa. Kayan sari kona miliyon nawa kike da bu™ata zasu iso hannunki a cikin kwana biyu da izinin Allah*
*Ni Badiat Ibrahim Mrs Bukhari ™awar Sabuwan maigogul, Aminiyar Iyabo, uwar Wakin Tani Shanono na gwada na san amfaninshi, kema ´ar uwa ki kwada zaki bani labari siyan nagari maida kuWi gida.*
*Mun sani yanzu yana da kyau duk abinda zamu siya musan ingancinshi da nagartarshi bawai muita siyan magungunan mata kara zube ba.*
*Wannan kamfanin kayansu babu algus ko almundahana a ciki, da tsoron Allah da ™warewa gami da gogewa ta sanin* *yadda ake sarrafa magunguna suke aikinsu, cikin nagarta da gangariyar tsabta.*
*Abu mafi sha'awa komai a cikin kwali yake a rufe kirib*
*ga kaWan daga cikin abubuwan da kamfanin yake samarwa*=ØGÜ<Øûß
*Tsumin dadi har Madiga tareda gunbarshi*
*Tsumin no excuse mela™abin bita zaizai*
*Gumbar dare daya wanka goma, dana gari da zumarta da tsuminta duk muna dashi*
*Zumar hana bacci gumbarta da garinta*
*Munada Arabian sabaya tare d Sudanese sabaya*
*Da zumarta*
*Sabaya ce dake cuko da ´a mace duk ramarta, da ™anjamewarta*
*Itama da zumarta*
*muna da mummuna da aiki*
*Akwai tsumi da gumbar ta da zaune tsaye*
*muna da kogin daWi*
*Abangaren sanyi sun samar ma mata maganin matsolilinsu*
*muna da fitattun maganin sanyin da yake fata_fata d sanyi yayi mishi korar kare*
*Khanzur Rahman herbal formular*
*Sanyi clear syrup*
*7 days for chronic infections flusher*
*Sannan kuma muna da* *Package amarya*
*Package Uwargida*
*Package irin na zawarawan da suke shirin sabon aure*
*Bugu da ™ari wannan kamfani yana sarrafa magungunan maza ba a iya na mata ya tsaya ba, wannan kamfani magungunan da yake samarwa suna da yawa wannan tsakurene daga cikin kayansu*
*Da sauransu da sauransu wanda bamu ambata ba.*
*Ba fa a iya haka muka tsaya ba muna d cancada cancadan zannuwan Gado da carpet*
*Domin neman ™arin bayani ku tuntuSeta a kan lambar wayarta kai tsaye*
+2348032089456
*43*
Shiyasa idan a ka yi katari da wanda bai san menene zamani ba sai ya fara d'agawa da izza daga lokacin da Allah ya kar'bi damar daga hannunsa sai ya gane Allah daya ne.
Ban iya sakin jikina da Gwaggo ba tun bayan tafiyarsa bakina ya mutu domin kuwa ban ga abinda zan ce mata ba, mafi yawancin hirar ita da Sahura suke yin ta. Muna zaune inna Zulai ta shigo, mu gaisa cikin mutunci har aka d'an ta'ba wasa da dariya tunda macace mai barkwanci..
Sai bayan isha'i Hamusu ya dawo yana fad'in can Danbattan ya bi su. Har yana gayawa Gwaggo sakon gaisuwar Hajja kafin ta zo.
Murmushi kawai na ke yi ina kallonsa cikin raina ina tunanin irin dambarwar da muka sha akansa har da su Allah Ya isa. Allah sarki shi kuwa sai rawar jiki yake yi saboda kyawun zuciya.
Muka yi sallama da Gwaggo da alkawarin zan sake shigowa gobe idan ba a sallameta ba amma ba da safe ba sai yamma, saboda ba na so na sake riskarsa tunda ya ce zai kawo Hajja kuma da safen.
Bakin titi muka fita muna jiran abin hawa Hamusu yana fad'in." Anti mutanan nan suna da karamci wallahi ashe Yallabai gada ya yi wurin mahaifiyarsa wallahi ba ki yadda ta karamma ni ba jin cewar ni kanin mahaifin Yusi ne, ta sanya aka kawo abinci da abin sha har

Please Login or Register in order to submit comment