Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ake cewa duk abinda ka yi sai an yi maka." Ya nisa kafin ya cigaba da cewa."
Ban yadda ba gaskiya dole nasan a cikinsu akwai wadda ta fi kyautata maka kamar yadda ka gaya mini yanzu kana jin dadin zama da Maryam. Amma baka da dalili mai karfi ko a shari'a da za ka kwashe musu yaransu ka bawa wata bayan duk suna raye da ransu da lafiyarsu ba su mutu ba. Ina lefin ma su dinga zuwa suna gaisheta suna dawowa gaban iyayensu."
Ya yi shiru dai bai ce komai ba. Yana ta d'an lallatsa computer amma na tabbata babu abinda yake fuskanta. Jikinsa kuma ya yi sanyi ainun.

Ganin haka ya sanya Baban Saude ya dube ni a tsanake ya ce." Ku yi hakuri ni bai gaya mini hakan ba, kuma in sha Allahu zan baku gudumuwa. Ke Hauwa za ki koma dakinki in sha Allahu rabbi."

Ganin mun yi shiru ya sanya ya sake sassautawa tare da furta "kuyi hakuri kun ji salihan mata ba a san su da irin wannan sakarcin ba, suna d'aukar kishiyarsu 'yar uwarsu kamar yadda ku ka d'auki lamarin junanku da muhimmanci to itama ku d'auketa hakan ku daina ware ta, ku yi mu'amula da ita tsakanina da Allah, idan ma tana cutarku a boye sai Allah Ya saka muku lefinta daya yaranku da suke hannunta to ku d'auki alhakin hakan ku dora shi akan mijinku domin da bai kai mata su ba ai ba zata zo gabanku ta kwashe muku yara ba. Kada ku munana zato a kanta ko kuma ku 'kyamace ta, ku zauna ku yi tunani sosai ku gano akan me yasa maigidanku ya fi shau'kinta domin tunda na zauna anan yake ta yabonta har sai da na ji wani iri a raina mai yasa ba za ku yi koyi da ita ba?"
Shiru muka yi gabad'ayanmu. Sai ya nisa kafin ya cigaba da ce wa." Ni ban zo gidanku domin na sanya ku koke-koke ba, ita Amina ta san wanene ni, ta kuma san halina ciki da waje babu yadda za a yi na goyi da bayan karya na take gaskiya ba na so a sake gaya mini kun aikata wani shashancin makamancin wannan, ku dinga sanar da maigidanku matsala idan ta taso tunda ai ba zaman kan ku kuke yi ba ko?"
Babu wanda ta ba shi amsa. Ya cigaba da cewa." Na gode da nutsuwar da ku ka yi kuka saurare ni, ina fatan a ce kada na zama dattijon banza a idonku bayan na gusa ku cigaba daga inda ku ka tsaya, Amina hakan ba za ta yi muku kyau ba."
Jin ya ambaci sunana na ce." In sha Allahu rabbi hakan na za ta sake faruwa ba."
Ya dube Hauwa yana fad'in." Amina ta baki lambar wayata duk ranar da ya sake dukanki sai ki kira ni ki sanar da ni."
Ta ce." To shikkenan Baban Saude na gode....
'
*GARKUWAR MATA.*
*BINTA UMAR ABBALE*
[6/3, 8:38 PM] matar mijinta: <2<3 *DA MAGANI A GONAR YARO!!*
*08089965176*
*07084653262*
*Dayawa akwai matan da suke da matsala ta lalacewar nono yamushewa da kuma fad'uwarsa. Wasu ma 'yan mata ne basu kai ga matakin aure da shayarwa ba amma sai su samu matsalar faduwar nono. To gaskiya akwai magani sai dai kawai idan ba a yi dace ba. Wasu zasuyi ta faman kashe kudi amma buk'ata bata biya ba, wasu kuma zasuyi ta fargaba kada su je garin neman gira a rasa Ido, ma'ana su sayi abinda zai cutar dasu da kudinsu. Kuma yanzu dai tsakani da Allah rijalu sun riga sun gama nuna abinda suka fi karkata a kansa a jikin 'ya mace kirji da kuma baya. Wasu Allah ya hallice su dashi har ya yi musu yawa, wasu kuwa basu dashi kuma mai saurin zubewa ne. To mu dai duk wanda ya san maganinmu ya san ingantacce ne, kuma Yana aiki kwarai da gaske wurin dawo da daraja da martabar nono da izinin Ubangiji. Sahihin magani ne da ya samu sheda da lambar yabo, kuma Islamic ne da akayi masa hadi mai inganci domin gyara jikin mace ba ma iyakacin nono kawai ba. Babu nadama haka zalika babu dana sani da asarar dukiya wurin sayan maganinmu. In sha Allah matsalar ki zata gushe idan kin jarraba amfani dashi. Ba mu tsaya ina nan ba, muna da na gyaran hips sahihi dana k'iba idan kina fama da matsalar rama. Haka zalika muna dana tumbi, da kuma maganin sanyi mai mugun kyawun da yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye wanda zaku hadu da maigidanki kuyi amfani tare. Akwai ingantattun supplement wad'anda basu da illa balle su cutar da GARKUWAR jiki. Sai dai su gyara su kuma tayar da komad'a ina nufin inda ya sam 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~u nakasu a jikinki. Muna sayar da sabulan gyaran jiki dilka da man gyaran gashi, muna kuma bayar da sari a fad'in najeria da nijar muna tura kayanmu kowane gari da ikon Allah.*
*Muna garin kano duk inda kake za mu aika maka da kayanmu. Domin neman karin bayani sai a yi mana magana ta Whasap ga lambobin da za a same mu a kai.*
*07084653262 ko*
*08089965176*
*SIYAN NAGARI!!!!!!*
*A JARRABA A SAMU BIYAN BUKATA DA YARDAR ALLAH*

A LURA DA WANNAN.
Idan har kina da niyyar biyana hakkina kudin karatu kawai za ki biya kada ki ce mini kina son book3 ko book4 ni dai book1 kadai na bayar a matsayin free peges ba ni na hada doc din 2 3 ba. Ga Details dina nan a sama kisa kudin ki yi karatu cikin nutsuwa da kwanciyar hankali Allah Ya tsarkake mana zuk'ata ya hane mu tad'e kafafun junanmu ya hana mu dakushe nasarar junanmu. Allah Ya bawa kowa a hannunsa. Allah Ya taimaka mana neman na kanmu ina kara fad'i wannan littafi na kudi ne ki biya mai hakki hakkinta kafin ki karant. Na gode.

*Wannan littafin na kudi ne vip 1k akan telegram. Normal What'sapp group kuma #700 hanyar da za a biya kudin ita ce wannan...0542382124...Binta Umar gtbank ko kuma 7084653262...Binta Umar Opey bank. 'Yan nijar dala dari katin airtel za ku tura mini bayan kun kankare hoton. A tura da sheda ta wannan lambobin iya What'sapp kawai.*
*07084653262*
*08089965176*
*V-VIP AREWA PEN=N*
*98*
Yana cin abinci a lokacin da muka shiga. Cima ce iri iri da snakes tabbacin an shirya sune domin shi akwai wad'anda ma bai bud'e ba suna cikin wamars
Wanda dai yake gabansa farfesu kayan cikin rago ne ya yi kyau sosai da katon bread yana dangwala gefe kuma black tea ne babu madara tunda dama tun asali sanin da na yi masa ba ya shan madara da zuma sai idan ya zama dole, amma ko zaman da na yi a gidansa haka yaransa suke sayo mana madara ta gwangwani duk ranar da suka yi shayi kowa da tasa amma shi haka wadda take da girki zata d'auki tsurar fulas dinsa daban da ba'kin shayinsa a ciki ta kai masa dakinsa.
Cike da nutsuwa Hauwa ta gaishe shi ma ya amsa da kulawa. Wurin ya d'auki shiru tun bayan gaisuwar da suka yi. Sai da ya kammala tukkuna a nutse ya goge bakinsa da tissue ya dube mu gabad'aya kafin ya furta." Hauwa da gaske ke ce ki ka tura Masa'udu direbanku ya sayowa Amina maganin wankin mahaifa?"
Ta dube shi a tsanake ta furta." E, ni ce Baban Saude."
Da d'an mamaki a tare da shi ya ce." Kenan da gaske hade baki ku ka yi ba kwa tsoron Allah dama?"
Murmushin takaici ta yi kafin ta furta.'' Ko daya Baban Saude kaddara ce ta gifta wani lamari mai rikitarwa ya faru a gidan nan gabad'aya muka shiga cikin gigita, to wannan ya assasawa Amina abortion bisa tsautsayi cikinta ya zube . Ganin yadda ya fice ba tare da an samu wata tangarda ba ya sanya na rubuta magani jikin takarda na sanya aka sayo mata domin ya k'ara taimaka mata wurin wanko abinda ya rage a mahaifarta?
Ya ce." A lokacin mai yasa kafin ki yanke hukuncin yin hakan ba ki yi yun'kurin sanar da mijinku ba, ko ko cikin bashi da uba ne?"
Shiru ta yi ta kasa cewa komai sai da ya sake maimaita maganarsa tukkuna ta ce." Wallahi ban san abinda yake tsakaninsu ba domin kuwa na d'auka ita Aminar ta gaya masa shine dalili kuma dai ni kaina ba magana yake yi mini ba a lokacin gaba yake yi da ni."
"Shine dalilin da ya sanya ki kenan yin gaban kanki a matsayinki na ma'aikaciyar lafiya ai kin fi karfin ki yi masa magana dalili yana fushi dake, kamar doka ce babba a kowane asibiti sai da amincewa da sanya hannun mai ruwa da tsaki, ina nufin wanda yake da hurumi akan abu, akan wane dalili zai amince cewa da gaske k'addara ce ba shirya zubarwa kuka yi a tare ba?"
Ta fashe da kuka tana ce wa." To ni dai Allah ne shaidata Baban Saude ni ma cikin ne fa da ni, a ganina kafin na bada goyon bayan wata ta zubar da nata ai ni zan yi yun'kurin zubar da nawa dalilin abinda ya ratsa tsakanina da shi, ai gashinan a zaune yana ji ni ba matarsa ba ce yanzu domin ya sake ni."
Baban Saude ya dube shi da saurin gaske domin maganar Hauwa ta karshe ta kidima shi.
Bai ce komai ba still hankalina na kan computer dake gabansa kuma bai dago ya dubi Baban Sauden ba..
Sai ya juyo gare mu yana fad'in." Ban san da haka ba Hauwa, kuma ni nan ban titsiyeki domin naga iya gudun ruwanki ba. Abinda ya sanya ita Amina muke zarginta da aikatawaa saboda ta ta'ba yun'kurin yin hakan a shekarun baya, abinda ku ka yi ba daidai ba ne, mai yasa a lokacin da za ki aika Masa'udu ya sayu maganin ba ki kira shi kin sanar da shi ba a matsayinsa na jagoranku kuma wanda yake da hakki a kan cikin."
Shiru ta yi ba ta ce komai ba.
Sai ya cigaba da cewa."
ko ni nan babu wata mace da za ta yi mini haka na amince da gaskiyarta. Sannan ya sanar da ni cewa kun had'a kai kun ware d'ayar mutuniyar kirkin cikinku, ai duk macen da mijinta zai zauna ya dinga yabo tare da fad'in kirkinta ita ta amsa sunan mace ba irinku 'yan amshin shata ba, to me ta yi muku, mutuwa ce fa ta raba tsakaninta da mijinta mai rasuwa Alhaji Amadu, kuma ya barwa Amininsa wasiyya akan ya aureta domin cigaba da kula da ita da yaranta. Ban ga matar nan ido da ido ba, amma zaman nan da na yi kaf alheri da kyautatawarta mijinta yake gaya mini, ni ma gashi na ga ni yadda ta sauke ni da hidima daban daban tamkar wani basarake. Ba ku ji kunya ba Hauwa, ita fa macen da ta fi biyayya ga miji itace sarauniyarsa wannan matar ta dame ku ta shanyeku a komai sannan kun yi sake wanda kuke jin haushinta dominsa ya fi sonta kun hade mata kai shi kuma ya had'e kai da ita, ina kara gaya muku kun cika shashasha!"
Tsit! wurin ya dauka bayan yin shirunsa, zuciyata ban da dokawa babu abinda take yi wannan wane irin cin mutunci ne da cin fuska Baban Saude ya shirya yi mini. Menene lefin Hauwa anan da za a sanyata a gaba da cin zarafi haka. Shikkenan a rayuwa mutam ba zai yi kuskure ba.
Wasu hawaye masu d'umi da yaji suka fara simiyowa suna bin kumatuna. Wannan karon hawayen ne kawai suke fita masu zafi da ciwo babu damar yin gunji sai dai ciwon zuciya.
Ya d'auki kofin shayinsa ya kurba kafin ya cigaba da ce wa." Gaskiya ku gyara domin kuwa babu wata gadara da za ku yi a karkashin ikon namiji, mijinku gashi nan yana ji ko shine ya yi ba daidai babu ruwana zan titsiye shi na gaya masa gaskiya ko ta yi masa dadi ko ta yi masa zafi wannan shine zaman tare Alhaji Tajo ba surukina ba ne a yanzu abokina ne, mun yi sha'kuwa ta ban mamaki a sha'aninsa zan yi tsalle na dire a ciki koda kuwa bai shafi Amina ba. kuma za ki koma dakinki Hauwa kin ji ko?"
Tana kuka ta ce." A, a Baban Saude ni kam na ha'kura gaskiya wallahi zuciyata ba za ta iya d'auka ba."
Baban Saude ya yi shiru yana kallonta da mamaki kafin ya ce."Zuciyarki ba za ta iya d'aukar me ba?"
Kafin ta furta wani abu ya rigata ta hanyar fad'in." Ka ji abinda na ke gaya maka ko, gabad'ayansu fa Maryam ta tsone musu idan ba haka ba menene na fad'in wannan maganar, zuciyarta ba za ta iya d'aukar ganin Ina tare da Maryam ba, idan har ina son zama da ita amsar kawai na saki Maryam sai zuciyarta ta d'auka."

Yana ajiye maganarsa na ce. "Baban Saude gabad'aya maganar ba haka take ba zahirin gaskiya bai gaya maka wasu abubuwan da suke faruwa ba. Wanda ya zama lallai ace an zauna a kansu. Wallahi ba mu ware Hajiya Maryam ba illa iyaka shi da ya fifita a kanmu, gashi nan a zaune idan har na yi masa sharri to ni Amina ina ro'kon Allah Ya d'auki raina a yanzu wallahi tallahi zalitarmu yake yi." Na kai karshen maganar muryarta na rawa.
Ya nisa kafin ya ce." Ai dama shari'a ta aure ba za a ce mutum d'aya ne yake da laifi dole ta kowanne b'angare a samu abin fad'a, kuma dama ni ba ni da niyyar rufe wannan mas'alar ba tare dana tambayi kowaccenku ba,
ni babban abinda ya ba ni haushi daku shine yadda kuka had'ewa abokiyar zamanku kai kuka ware ta sannan da ki ka san cikin ya zube mai yasa ba ki gaya masa ba har sai da aka ja lokaci dole ya d'ora alamar tambaya a kanku."
Hauwa tana kuka ta ce." Dukan mu fa yake yi akan ita Hajiya Maryam din a gaban mai'aikinmu Baba Tabawa ko ita sheda ce ya dinga marina ya tunkud'e ni da karfi na fadi har sai da na yi targad'e a hannuna duk da hakan bai ishe shi ya sake ni."
Ta dinga kuka da iyakacin karfinta! Baban Saude jikinsa ya yi sanyi ya dinga maimaita kalmar duka yana kallonsa shi kuma jikinsa duk ya mutu don da alama bai tsammaci faruwar hakan ba.
Baban Saude ya dube ni yana fad'in." Kenan kema sheda ce Amina?"
Na gyada kaina tare da fad'in." I, wallahi ni na shiga tsakaninsu ma." Na fad'a a dan tsorace dalili ina jin tsoron allura ta tono garma ya gaya masa na ta'ba toshe masa hanci da fillo.
Ya ce."To akan me, Allah ya taimakeka dama akwai duka mai illatarwa a cikin shara'din aure kuma mace mai d'auke da yaron ciki, anya akwai imani a nan?"
Fuskarsa ta had'e sosai yana kallonsa da mamaki.
Sai ya kasa daga kansa ya dube shi cikin kame-kame ya ce." Baban Saude yaran nan ba su da kirki ko kad'an ni kuma ban yi mata dukan da zai illatata ba."
Cikin 'yar 'kure baban Saude ya ce." To wane iri ka yi mata?"
Ya furta." Marinta na yi?"
Ya ce." To ai mari karshen tozarci kenan a mari mutum a fuska yanzu tsakani da Allah ko tunkiya ka daure a gidanka ka mare ta, ina lefin ma gabar da kake yi da su duk da itama a shari'a haramun ce, anya kuwa ranka shi dad'e ka shirya sulhunta gidanka kuwa?"
Shiru ya yi bai ce masa komai ba.
Sai ya juyo kaina yana fad'in." Sai me kuma?"
Na ce." Magana ce akan yaranmu da ya kwashe ya kai wa matar tasa, to wannan ma yana daya daga cikin abinda yake mana ciwo koyaushe idan mun yi magana sai ya nuna kamar ya fi mu iko a kansu yana kiranmu da marasa tarbiya komai muka yi ba mu iya ba."
Ya dinga jijjiga kansa kafin ya sake dubansa a karo na kusan hud'u kansa yana kasa bai dago ba tsabar kunya ta hana shi musantawa yadda na lura yana tsoron ya tanka mu sake 'baro wata wata maganar da za ta zama abar tattaunawa tare da nuna masa kuskuransa.
Baban Saude ya ce." Idan kuwa hakane ka takewa yaran nan hakkinsu Alhaji Tajo kasan tsananin so da k'auna da sha'kuwar dake tsakanin uwa da d'anta kuwa? me yasa ka d'auki ga'barar raba sha'kuwa iyaye da 'ya'yansu. Mai yasa ka fifita Maryam a kan su? Idan har gaskiya ne abinda suka fad'a tabbas akwai zama tsakani na dakai na mussaman ko ba mu yi yanzu ba za mu anan gaba wannan ba daidai ba ne bari na gaya maka, ai ka haihu to muddin kana so 'ya'yanka mata su rayu cikin mutunci da kulawa a gidan mazajensu to kada ka zalinci 'ya'yan wasu tare da biyewa son zuciya. Maganar nan fa gaskiya ce da ake cewa duk abinda ka yi sai an yi maka." Ya nisa kafin ya cigaba da cewa."
Ban yadda ba gaskiya dole nasan a cikinsu akwai wadda ta fi kyautata maka kamar yadda ka gaya mini yanzu kana jin dadin zama da Maryam. Amma baka da dalili mai karfi ko a shari'a da za ka kwashe musu yaransu ka bawa wata bayan duk suna raye da ransu da lafiyarsu ba su mutu ba. Ina lefin ma su dinga zuwa suna gaisheta suna dawowa gaban iyayensu."
Ya yi shiru dai bai ce komai ba. Yana ta d'an lallatsa computer amma na tabbata babu abinda yake fuskanta. Jikinsa kuma ya yi sanyi ainun.

Ganin haka ya sanya Baban Saude ya dube ni a tsanake ya ce." Ku yi hakuri ni bai gaya mini hakan ba, kuma in sha Allahu zan baku gudumuwa. Ke Hauwa za ki koma dakinki in sha Allahu rabbi."

Ganin mun yi shiru ya sanya ya sake sassautawa tare da furta "kuyi hakuri kun ji salihan mata ba a san su da irin wannan sakarcin ba, suna d'aukar kishiyarsu 'yar uwarsu kamar yadda ku ka d'auki lamarin junanku da muhimmanci to itama ku d'auketa hakan ku daina ware ta, ku yi mu'amula da ita tsakanina da Allah, idan ma tana cutarku a boye sai Allah Ya saka muku lefinta daya yaranku da suke hannunta to ku d'auki alhakin hakan ku dora shi akan mijinku domin da bai kai mata su ba ai ba zata zo gabanku ta kwashe muku yara ba. Kada ku munana zato a kanta ko kuma ku 'kyamace ta, ku zauna ku yi tunani sosai ku gano akan me yasa maigidanku ya fi shau'kinta domin tunda na zauna anan yake ta yabonta har sai da na ji wani iri a raina mai yasa ba za ku yi koyi da ita ba?"
Shiru muka yi gabad'ayanmu. Sai ya nisa kafin ya cigaba da ce wa." Ni ban zo gidanku domin na sanya ku koke-koke ba, ita Amina ta san wanene ni, ta kuma san halina ciki da waje babu yadda za a yi na goyi da bayan karya na take gaskiya ba na so a sake gaya mini kun aikata wani shashancin makamancin wannan, ku dinga sanar da maigidanku matsala idan ta taso tunda ai ba zaman kan ku kuke yi ba ko?"
Babu wanda ta ba shi amsa. Ya cigaba da cewa." Na gode da nutsuwar da ku ka yi kuka saurare ni, ina fatan a ce kada na zama dattijon banza a idonku bayan na gusa ku cigaba daga inda ku ka tsaya, Amina hakan ba za ta yi muku kyau ba."
Jin ya ambaci sunana na ce." In sha Allahu rabbi hakan na za ta sake faruwa ba."
Ya dube Hauwa yana fad'in." Amina ta baki lambar wayata duk ranar da ya sake dukanki sai ki kira ni ki sanar da ni."
Ta ce." To shikkenan Baban Saude na gode....
'
*GARKUWAR MATA.*
*BINTA UMAR ABBALE*
[6/3, 8:38 PM] matar mijinta: <2<3 *DA MAGANI A GONAR YARO!!*
*08089965176*
*07084653262*
*Dayawa akwai matan da suke da matsala ta lalacewar nono yamushewa da kuma fad'uwarsa. Wasu ma 'yan mata ne basu kai ga matakin aure da shayarwa ba amma sai su samu matsalar faduwar nono. To gaskiya akwai magani sai dai kawai idan ba a yi dace ba. Wasu zasuyi ta faman kashe kudi amma buk'ata bata biya ba, wasu kuma zasuyi ta fargaba kada su je garin neman gira a rasa Ido, ma'ana su sayi abinda zai cutar dasu da kudinsu. Kuma yanzu dai tsakani da Allah rijalu sun riga sun gama nuna abinda suka fi karkata a kansa a jikin 'ya mace kirji da kuma baya. Wasu Allah ya hallice su dashi har ya yi musu yawa, wasu kuwa basu dashi kuma mai saurin zubewa ne. To mu dai duk wanda ya san maganinmu ya san ingantacce ne, kuma Yana aiki kwarai da gaske wurin dawo da daraja da martabar nono da izinin Ubangiji. Sahihin magani ne da ya samu sheda da lambar yabo, kuma Islamic ne da akayi masa hadi mai inganci domin gyara jikin mace ba ma iyakacin nono kawai ba. Babu nadama haka zalika babu dana sani da asarar dukiya wurin sayan maganinmu. In sha Allah matsalar ki zata gushe idan kin jarraba amfani dashi. Ba mu tsaya ina nan ba, muna da na gyaran hips sahihi dana k'iba idan kina fama da matsalar rama. Haka zalika muna dana tumbi, da kuma maganin sanyi mai mugun kyawun da yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye wanda zaku hadu da maigidanki kuyi amfani tare. Akwai ingantattun supplement wad'anda basu da illa balle su cutar da GARKUWAR jiki. Sai dai su gyara su kuma tayar da komad'a ina nufin inda ya samu nakasu a jikinki. Muna sayar da sabulan gyaran jiki dilka da man gyaran gashi, muna kuma bayar da sari a fad'in najeria da nijar muna tura kayanmu kowane gari da ikon Allah.*
*Muna garin kano duk inda kake za mu aika maka da kayanmu. Domin neman karin bayani sai a yi mana magana ta Whasap ga lambobin da za a same mu a kai.*
*07084653262 ko*
*08089965176*
*SIYAN NAGARI!!!!!!*
*A JARRABA A SAMU BIYAN BUKATA DA YARDAR ALLAH*


*Paid book 1k akan telegram via 0542382124.. Binta Umar gtbank. Ko 07084653262*
*V-VIP AREWAPEN*
*07084653262*
*99*
Cike da kulawa ya ce." Ni ma na gode Hauwa, kun tar'be hannu biyu kuma kun karrama ni, Allah Ya yi muku albarka bakidaya."
Muka amsa da "Amin a tare."

Maigidan ya rufe Loptop din gabansa yana fad'in." Ba za dai ka bari ka bi jirgin yamma ba kenan."
Ya ce." Motar ma za ta kai ni gida cikin k'oshin lafiya, abinda na saba da zamanta tunda ni ba mazauni ba ne. "
Ya gyada kansa kafin ya furta.'' To babu damuwa idan mun tashi sai mu shiga can wajan Maryam din ku gaisa ko."
Baban Saude ya furta." Ai ya zame mini dole ranka shi dad'e wannan alatun da aka shirya mini yana da kyau na je yin godiya."
Ya kuwa fashe da dariya yana d'an dukan kafad'arsa."
Takaicin abinda suke yi ya dinga nukurkusata don sai nake ganin kamar ma da gayya suke yin hakan. Abin mamaki da al'ajabi wai yau Baban Saude ne da mijina suke wasa da barkwanci irin na abokai. Na girgiza kaina a yayin da nake jin wani irin bala'in takaici na taso mini ban ankara ba na ji motsin Hauwa ta mike tsaye kafin ta d'an rankwafa tana fad'in." Baban Saude a sauka lafiya don Allah a gaishe da mutan nan gidan da kyau."
Da sauri ya dawo da hankalinsa kanta yana fad'in." Za su ji in sha Allahu rabbi Hauwa." Tashi na yi ni ma ina dan d'auke kaina domin gabad'aya ba na son kallonsu saboda b'acin rai, duk da kare mana mutuncin da ya yi a yanzu amma na ji haushin yadda suke raha har yana cewa zai je ya yi wa Maryam godiya
Na furta." Baban Saude ina zuwa yanzu akwai sa'ko da za a kai wa su Dada."
Ya ce." To, amma ki hanzarta domin na himmatu." Ban ce komai ba na bi bayan Hauwa wadda na hange ta can bakin kofa tana daf da fita.

Haka muka jera tafiya ni da Hauwa babu magana kamar wasu kurame. Abinda dai ya sanya na k'ara ganin mutuncinta bai wuce yadda ta jure cin fuskar da Baban Saude ya dinga yi mana da farko ba, don gaskiya ya gayyaya mana magana a fakaice. Ni nasan halinsa a ganinsa hakan ba komai ba ne, wai idan

Please Login or Register in order to submit comment