Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

maka ka kiyayi b'atawa matarka rai, ba wai dan za ka yi aure ka k'untata mata ba." Yadda take yi masa fad'a sai ka d'auka karamin yaro ne, shiyasa aka ce namiji duk shekarunsa a gaban iyayensa yaro suke kallonsa. Abin har ya d'an so ya ba ni kunya. Duk abinda ta ce masa a kaina sai ya ce to, babu musu da jayayya. Sai da ta kammala tsaf tukkuna ya nisa kafin ya ce." An gama Hajja, za a kiyaye in sha Allahu amma itama wane irin jan hankali za ki yi mata a game da irin abinda take yi mini."
Ta dube ni cike da tausayi. Ni kuwa na sake karyar da kaina ina d'an sake jan majina. Ta juya tana kallonsa kafin ta ce." Kai Tajo mace mai wannan lalurar ai abar tausayi ce wallahi kuma cikin nan wahala yake bata da gasken gaske, ai dan kai namiji ne baka san ya abin yake ba."
Ya kalleni babu yabo ba fallasa ya furta." Ni kaina abinda nake dubawa kenan Hajja shiyasa nake tausaya mata, amma itafa ba yarinya ba ce, duk dabarun da za ta yi mini na samu na nutsu ta sani, me yasa ba zata yi mini ba."
Hajja ta kawar da kanta ba tace masa komai ba, dan yadda ta nuna ma sam bata san maganar.
Ya sake rauntar da muryarsa yana cewa." Tana da taurin kai da tsayayayya Hajja, kuma bata tausaya mini irin na miji da mata ."
Ta dube shi hankalinta a kwance . " Baka ji tausayinta ba yaushe zataji naka, ai kai baka iya rarrashi ba, mace tsohon ciki ai abar lallabawa ce."
Ganin duk hanyar da ya bullo dan ta duba kokensa taki sai kawai ya fito mata a mutum ya cire kunya yana cewa." Ko yanzu abinda ya had'a ni da ita kenan, na nemata taki yarda, kuma wallahi tallahi a bukace nake Hajja, yarinyar nan ce halalina."
Kunya mai 'karfi ta rufe ni, da sauri na sunkuyar da kaina, ban kara kallon inda hajjan take zaune ba, dan ji nake yi maka kamar na tashi daga wajan.
Itama cikin jin nauyi ta yun'kura domin ta bar wajan tana cewa." Ni dai na gaya maka kada yarinyar nan ta sake kukan takaicinka, ai namiji kake duk hanyar da zaka bi wurin tausar zuciyata ta yi maka dabaru ka sani, kaine ka tunzurata har hakan ta faru a tsakaninku sai ka rarrasheta."
Tana gama maganarta ta bar wajan. Ni ma na fara ko'karin tashi ya cimma ni, ya zauna kusa da ni har jikinmu yana haduwa.
Sosai ya tausasa murya yana ce wa." Hajja ta dawo da soyayyar da take mini kanki Amina, kiri kiri sai ki yi mini laifi amma a nuna ni ne mara gaskiya."
Uffan ban ce masa ba. Ya kama hannuna ya rike a hankali ya furta." Kin san wani abu." Na yi shiru ban tanka masa ba
Ya ja numfashi tare da rintse hannuwana acikin nasa." Na yi kuskure akan abinda na yi, ki yi hakuri ki ajiye hakan a matsayin ajizanci irin na dan Adam zan kiyaye."


Gudun aure na kudi ne kada ki karanta mini littafi ba tare da kin biya ni hakkina ba.

Kallonsa na yi Ina sake tuna lokacin da yake waya da Hauwa. Na ce." Wallahi ba zan yarda ba ai ba a cizan mumini a rami d'aya. Akwai manufar da ta sanya kake zaune da ni kamar yadda ka fad'a."

Ya jim yana kallon kasan kafet kafin ya ce." Ni dan Adam ne fa, dole a cikin ayyukana akan samu kuskure smma wallahi ban gayawa Hauwa hakan dan na tozarta ki ba, ina sonki kwarai da gaske."

Ta'be bakina na yi ban ce masa komai ba domin gabad'aya na dawo daga rakiyarsa, mayaudaran kalamansa sun daina kayatar da ni.
Ya matsoni sosai yana fad'in." Me zan yi miki ki yarda da ni, my love umm dina!"
Na ce." Ba abinda za ka yi mini na yarda dakai Yallabai."
Na dafa kujera zan tashi ya kama ni ya rike sosai Yana fad'in." Bari na d'auke ki." Ban hana shi ba dani da cikin ya ciccibe mu gabad'aya a maimakon ya nufi d'akina sai ya yi hanyar samansa yana ta kallon fuskata.
Na bata fuska tare da cewa." Ka sauke ni."
Girgiza kansa ya yi Yana fad'in." Yau kome zai ki yi ba zan barki ba Amina, gwara ma ki nutsu mu yi abin nan cikin nutsuwa. Ba zan nemi matan wajan ba bayan ina da halalina a gida."
Na kawar da kaina ban ce masa komai. Ya dire ni a kasa ya bude d'akin cikin nutsuwa ya riko hannuna muka shiga d'akin.
Na zauna kan gado domin ji yadda marata take murdawa. Shi kuwa ganin ban yi turjiya ba ya kara masa kwarin guiwa, ya cire jallabiyar jikinsa ya rage daga shi sai gajeran wando ya zauna gefana a hankali yana kamo ni ya kwantar a kirjinsa.
Na tashi zaune da sauri. Ya tashi shima yana fad'in." Menene kuma?"
Na yi shiru ban ce komai ba.
Ya sake kwantar da ni a kirjinsa a karo na biyu. Na sake tashi zaune na zauna daram da ni. Don babu wani feeling da nake ji a yanzu sakamakon halin da nake ciki. Wanda na san da da ne, sai na fi shi kid'imewa. Daga zarar jikinmu ya hadu nake rasa gane inda kaina yake, amma yanzu ba na jin komai ba.
Ya dinga kallona kamar zai rusa ihu!
Cikin rashin tausayi ni ma nake dubansa. Ya firgice ainun yayin da girmansa ya kara tumbatsa tabbacin a bukace yake kwarai da aniya.
Kafin na yi aune sai ganin hawaye na yi d'is ya d'iso a kumatunsa. Hawayen kuma a Ido daya.
Kamar na fashe da dariya haka na ji zuciyata wasai! amma ban nuna masa murnata a zahiri ba, na sake d'aure fuskata ina kallon gefe.
Ya dora hannunsa a cinyata wanda nake ta jin yadda yake ta karkarwa. A sarke ya ce." Kin ji."
Na dube shi sai na ga hawayen dai a idona daya ne yake d'isowa daya idon 'kemagadas! Cikin zuciyata na ce." baka daku ba tunda kukan da ido daya kake yi.
Ya sake furta." Kin ji." Na ce." Me na ji?" Ya d'auki hannuna ya d'ora a jikinsa a kasalace da wata irin murya" Ki duba halin da nake ciki zan iya rasuwa na rantse miki da girman Allah gaf nake dana rasa rayuwata."

"Uhm!" Kawai na ce, na juyar da fuskata. Sai ya matsoni sosai yana zira hannunsa a rigata. Ban hana shi ba, ya samu kirjinna sosai ya had'asu da hannunsa daya ya dinga luguda yana sakin nishi.
Na yi masa shiru don ko motsi ban yi ba, amma sa'kon ya dan fara shigata dalili ta hanyar nan ne kawai ake iya kamo sha'awata.
A hankali ya kwantar da ni, ya cire rigar jikina kamar yana lallaba 'kwai ya mikar mini da kafafuna ya kwance zanin dake daure a kuguna.
Na yi gim! abuna domin yadda yake motsani da tattaba naman jikina sai nake jin kamar tausa yake yi mini.
Abin bai tsaya iya nan ba yau harda lashe lashe ya dinga yi. Yana hadawa da d'an cizo irin na fatar lebe.
Cikin shagwaba da son bijirewa na ce." Me na yi maka kake cizona."
Ya cire bakinsa dake kasan marata ya dawo dashi fuskata a nutse ya ce." Ban cijeki ba my love dina." Ya kare da jan wani irin nishi, wanda ya jefa ni cikin wani yanayi. bakinsa ya sanya a wuyana ya dinga sid'a
yana lashewa. Yadda na fahimta guru-gurun da yake wuyana yana mutukar rud'ar dashi. Lokaci kan'kani sha'awata ta motsa wanda a da nake tunanin ta tafi gabad'aya dalilin cikin jikina. Ban san lokacin dana tallafe masa kai ba, a hankali na fara shafa saisayayyar sumar kansa tare da fuskarsa ina dan zira karamin yatsana a kunnansa. Haba sai lambarin ya kara tumbatsa. Ya fara fito da ainihin abinda ya assasa mini mugun kishinsa a k'ahon zuciyata. Wata irin soyayya da salon sace zuciyar duk wata 'ya mace ya shiga gwada mini, wanda har sai da na fashe masa da kuka ina ma'kalk'aleshi sosai a jikina...
'
*GARKUWAR MATA.*
*BINTA UMAR ABBALE*
[6/3, 8:38 PM] matar mijinta: *Wannan littafin na kudi ne vip 1k ne akan telegram. Normal What'sapp group kuma #700 hanyar da za a biya kudin ita ce wannan...0542382124...Binta Umar gtbank ko kuma 7084653262...Binta Umar Opey bank. 'Yan nijar dala dari katin airtel za ku tura mini bayan kun kankare hoton. A tura da sheda ta wannan lambobin iya What'sapp kawai.*
*07084653262*
*08089965176*
*V-VIP AREWA PEN=N*

*TALLAH!*
<2<3 *DA MAGANI A GONAR YARO!!*
*08089965176*
*07084653262*
*Dayawa akwai matan da suke da matsala ta lalacewar nono yamushewa da kuma fad'uwarsa. Wasu ma 'yan mata ne basu kai ga matakin aure da shayarwa ba amma sai su samu matsalar faduwar nono. To gaskiya akwai magani sai dai kawai idan ba a yi dace ba. Wasu zasuyi ta faman kashe kudi amma buk'ata bata biya ba, wasu kuma zasuyi ta fargaba kada su je garin neman gira a rasa Ido, ma'ana su sayi abinda zai cutar dasu da kudinsu. Kuma yanzu dai tsakani da Allah rijalu sun riga sun gama nuna abinda suka fi karkata a kansa a jikin 'ya mace kirji da kuma baya. Wasu Allah ya hallice su dashi har ya yi musu yawa, wasu kuwa basu dashi kuma mai saurin zubewa ne. To mu dai duk wanda ya san maganinmu ya san ingantacce ne, kuma Yana aiki kwarai da gaske wurin dawo da daraja da martabar nono da izinin Ubangiji. Sahihin magani ne da ya samu sheda da lambar yabo, kuma Islamic ne da akayi masa hadi mai inganci domin gyara jikin mace ba ma iyakacin nono kawai ba. Babu nadama haka zalika babu dana sani da asarar dukiya wurin sayan maganinmu. In sha Allah matsalar ki zata gushe idan kin jarraba amfani dashi. Ba mu tsaya ina nan ba, muna da na gyaran hips sahihi dana k'iba idan kina fama da matsalar rama. Haka zalika muna dana tumbi, da kuma maganin sanyi mai mugun kyawun da yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye wanda zaku hadu da maigidanki kuyi amfani tare. Akwai ingantattun supplement wad'anda basu da illa balle su cutar da GARKUWAR jiki. Sai dai su gyara su kuma tayar da komad'a ina nufin inda ya samu nakasu a jikinki. Muna sayar da sabulan gyaran jiki dilka da man gyaran gashi, muna kuma bayar da sari a fad'in najeria da nijar muna tura kayanmu kowane gari da ikon Allah.*
*Muna garin kano duk inda kake za mu aika maka da kayanmu. Domin neman karin bayani sai a yi mana magana ta Whasap ga lambobin da za a same mu a kai.*
*07084653262 ko*
*08089965176*
*SIYAN NAGARI!!!!!!*
*A JARRABA A SAMU BIYAN BUKATA DA YARDAR ALLAH*


TEEMAH DATA SERVICES MTN
1GB @550
2GB @950
3GB @1450
4GB @1550
5GB @1700
CHECK CODE *323*4#
VALIDITY 30DAYS
CHAT@08112392177
CALL @08037026306
8037026306 fatima musa ibrahim opay


*19*
To had'uwarmu ta wannan rana ita ta kawo k'arshen rikicin da yake a tsakaninmu. Kuma tun daga ranar bai sake yin abinda zai janyo mana samun sa'bani ba, yana kiyayewa kwarai da gaske amma dai maganar auran Hauwan tana nan haihuwata ta dakatar da shirye shiryen d'aurin auran. Ganin hakan ya sanya ni ma na sautata amma duk sanda na kalle shi sai na tuna abinda ya gayawa Hauwa akaina. Ina danne abin ne kawai domin a zauna lafiya, amma har yanzu naki yarda da maganar ajizanci da ya fad'a, domin na gane irin mazan nan ne masu munafurci da gumawa mace takaici.

****
Ranar talata da daddare misalin biyu da wani abu ciwon nakud'a ya kama ni. Lamarin ba sabo ba ne a wajena dalilin da ya sanya ma kenan ina jin ciwon ya bambamta dana koyaushe na tabbatarwa da kaina cewa haihuwa ce. Daga ni sai Hadiza a d'akin domin tunda cikin ya shiga watannin haihuwarsa na yi 'kaura daga d'akin magidan dalilin hana ni sukuni da yake yi a wasu lokutan kamar bashi da Imani idan fitinarsa ta tashi mun dinga rigima kenan, karshe dai dole nake ha'kura ya yi cikin dabaru tunda cikin yana tare wasu abubuwan da dama.
Hadiza ba ta san haihuwa ba tunda bata taba yi ba. Salati da numfarfashina ya tashe ta zaune a firgice ta riko hannuna tana tambayata."
Na ce mata." E, haihuwa ce Hadiza, ki kira mini Hajja akan ga'ba nake."
Da sauri ta kama hanyar fita tana fad'in" bari na kira ta.
Na yun'kura na sauka daga gadon da kyar a daidai lokacin faya ta fashe kafata ta cije sai na yi saurin dafa bango na durk'usa a wurin. Dama can ba ni da doguwar nakuda minti talatin idan ta yi tsanani awa daya a haka na haifi su Kamalu.
Shigowarsu d'akin a tare ya yi daidai da lokacin da abinda yake ya cika ya fado cikin zanin dana rufa a jikina. Sai kukansa ya karad'e d'akin.
Hajja ta nufo ni da saurin gaske tana fad'in." Da gamo da kasawa, Allah mai yin yadda yaso, Amina dama haka kike haihuwa"
Ban iya ce mata komai ba, illa kiran sunan Allah da nake yi har dai mahaifar ta fado sai sannan na ji hankalina ya kwanta.
Hajja ta zakulo abinda aka haifa tana fad'in." Hadiza kawo mini reza da zare."
Ta fara dibi dibi, na ce." Ki bude dorowar jikin madubi."
Da sauri ta je ta d'auko Hajja ita ta yi duk abinda ya kamata bakinta ya ki rufuwa fadi take na samu 'kawa gata nan tubarka masha Allah. Sai sannan na fahimci abinda na haifa macece farincikina ya tsananta dan lokacin da akayi mini scanning ban yarda ba ganin cikin Yusi ban haifi macan ba bayan Kuma da akayi scanning haka suka rubuta.
Hadiza ta taimakawa Hajja suka gyara wurin. Ni ma na kintsa jikina na dan ja gefe guda ina mika godiyata ga Allah da yanke mini wahala cikin sauki.
A daran na gasa jikina. Hajja ta yi wa babyn wanka ta shiryata tsaf sannan aka sanar da maigidan halin da ake ciki.
Ban ta'ba ganin zahirin farincikinsa ba kamar wannan rana a lokacin da ya d'auki babyn sai da ya dan zubar da hawaye kafin ya danne zuciyarsa ya dinga godiya ga Allah bisa abinda yake yi masa. Sai ya dubi Hajja ya dubi babyn ya ce" Ban taba riskar kaina a cikin farinciki ba kamar yau Hajja Ni ma na zama Baba."
Ita dai dariya kawai take yi tana fad'in." To ai babu abinda ya gagari Ubangiji Tajo.
A ranar ya yi mata hud'uba da Nana Aisha dalilin k'aunar mai sunan bisa irin gudumuwar da ta bawa Ma'aiki S.A.W.

Gari yana kara yin haske ya kira likitan da tunda na samu cikin take zuwa ta duba ni akan ta zo ta domin ta duba lafiyarmu ni da babyna kasancewa haihuwar gida ana samun matsala mabambamta."
Cikin ikon Allah ko da ta duba mu lafiya lau babu wata matsala, a lokacin Allah ya lullube mata abinda yake da kawai. Dangi da 'yan'uwa daga bangarena bangaransa suna ta bugo waya domin addu'a da fatan alheri mussaman abokanansa sun taya shi murna sosai a yayin da yake ta shirye-shiryen kayatattaciyar walima. Ni ma inata gayyatar mutane dan mun yi waya da Anti Yagana ta ce mini za su da yawansu daga maiduguri Sahura ma haka. Shi ma Yusi Yana nan yana ta gangamin gayyatar abokanansa da ya hadu da su anan din. Hajja kamar dama a bangaranta ba a cewa komai ba, dan idan naga yadda take zumudi har tausayi take ba ni, ta kasa zaune ta kasa tsaye. Hadiza itace mai kira mata mutanenta a waya, a kira wannan a gayawa a kira wannan a gayawa. Mutanan Bauchi ma su Inna Uwani suna kan hanyar zuwa.
A yau da ya kasance kwana biyar da haihuwa tun safe mai k'unshi ta zo ta yi mini ja da baki. Da daddare kuma na ajiye a raina sai na je gyaran gashi.
Nana sunan da muke Kiran babyn kenan tunda ubanta ya riga ya yi mata huduba da sunan tana wurin Hajja tana bacci dalilin da ya sanya ma kenan na saki jikina da yawa domin yarinyar ba mai yawan kuka ba ce sa'banin wasu jariran da suke hana iyayensu bacci, tana da ha'kuri sosai idan ta koka to tabbas yunwa take ji, sai ta yini tana bacci a bayan Hajja ko Hadiza.

Tun kafin su k'araso wurin da nake na jin yadda take ta tsala kuka.
Idona akan Hadiza da take ko'karin kwantota daga bayanta tana cewa." Ki sake bata nonon tasha wata'kila
bata koshi ba, kin ganta nan, ta ki bayan Hajja sai tsala ihu take yi, ni ma shine na gwada goyata ko zata yi bacci, ta ce bata san wannan ba. Hajja tace na kawo miki ita ki bata nono, amma dai naga ta dan bubbuga cikinta wai ko kumbura ya yi.
Na ce. Hadiza kin ga duka hannuwana a daure da lalle don Allah zo ki taimaka mini fito da nonon asa mata a baki."
Na dan gyara ta sanya mini ita a jiki, amma fir taki kamawa. A lokacin ne na ji jikinta zafi rad'au.
Na ce." Hadiza ba ki ji jikinta da zafi ba?"
Za ta yi magana kenan Hajja ta iso wajan tana fad'in." Ba ta daina kukan ba, ko cikinta ne yake ciwo ne. Ta miko fidarta tana fad'in. A bata ruwan d'umin nan ko cikin zai saki."
Na ce." Hajja ba na jin kumburin ciki ne zazzabi ne a jikina, Hadiza ri'ke ta na cire lallan nan."
Da sauri ta dauketa daga jikina, na cire lallan da ba'a jima da sanya shi ba, hankalina gabad'aya ya tashi.
A ki'dime ta ce." Kai Innalillahi! Hajja kin ga abinda take yi."
Na dago kaina a sukwane! wanda ya yi daidai da lokacin da Hajjan ta 'karbeta daga hannun Hadiza tana jijjigata.
Ban san lokacin da nake k'unshin kafata ba. Sai gani a tsaye ina ko'karin karbarta daga hannunta. A lokacin idonta ya kakkafe sai sandarewa take yi a hannun Hajjan na fashe da kuka mai sauti a razane na shiga d'aki na d'auko wayata dake saman madubi hannuna na kyarma na nemi lambar maigidan domin sanar dashi.
Shi ma ya shiga rud'u sosai. Yana tare da baki don tun wajan shida na safe ya fita, ya ce maza maza mu tafi babban asibitin yara.
Na kashe wayar tare da shiga toilet na wanke kafafuna na fito na zura hijab.
Lokacin Hajjan da Hadiza suna harabar gidan. Yusi sai kuka yake yi. Itama Hajjan tana yi. 'Kasimu daya daga cikin direbobinsa ya fito da mota da saurin gaske muka shiga dan Hadiza ko mayafi ma babu a jikinta sai da muka je asibitin tukkuna ta ankara.
Emagency muka nufa abinka da family din babban mutum motar da ta kai mu asibitin itace ta shaidawa ma'aikatan daga inda muke.
Kafin kiftawa da bismillah 'kwararrun likitoci sun rufu akanta..

To duk ko'karin da likitoci sukayi kan ceto rayuwar baby Nana hakansu bai cimma ruwa ba. To ai dama kud'ira da hukuncin yana wurin buwayi gagara misali. Allah Ya kaddara kwanaki biyar kacal za ta yi a doran duniya ta koma ga mahallicinta. Hausawa sukan ce an nuna kama.
Duk na'urori da suka daura mata suka kwance a sa'ilin da suka tabbatar da mutuwartata bayan da jininta ya kone tas sakamakon cutar nan ta sikila wanda uwa da uban basu san cewa su As da As ba ne, sai da hakan da bayyana a tare da abinda suka samu ta hanyar aure.
To shi dai Yallabai din kamar ya yi dan karamin hauka don koda ya zo asibiti lokacin an nannad'e gawar yarinyar kuka ya sanya sosai a ofis din babban likitin da shi ya yi ruwa da tsaki akan ganin an ceto rayuwarta hakan bai samu ba. Kamar ba babba ba, ko kuma wanda bai san mutuwa ba, ya dinga tsiyayar da hawaye wanda hakan ya kara karya lagon likitan ya dinga rarrashinsa tunda kowa ya san aikinsa ne yin hakan a matsayinsa na likita. Sai da ya tabbatar nutsuwa ta dan shige shi sannan ya tambayeshi ya akayi hakan ta faru domin yanzu kai ya waye kafin ayi aure ana yin gwajin genotype domin gujewa wahala da haihuwar yara masu d'auke da wannan gagarimin ciwon da yake kashe su farat daya.
Kasa yi masa bayani komai ya yi. Kawai ya kar'bi takardun sakamakon gwaje gwaje da akayi wa yarinyar ya zira a aljihu. Da kyar ya iya furta." Idan na samu nutsuwa zan tuntubeka da shawara.
Rungume da ita ya fito a kirjinsa. Yusi ya ki'dime ya ruga da gudu ya tare shi yana kuka. Yayin da Hajja take gefe a zaune dan lokacin da aka fadi mutuwar kafarta kasa tsayuwa ta yi ta silale ta zauna a dandagaryar kasan wajan tana kiran Innalillahi wa'ina ilaihi raji'un!
Ina kallon Hadiza ma tana share hawaye wani na zuba sai ri'ke hannuna take yi amma ta kasa ce mini komai, lallai ranar naka sai naka. A lokacin ni kasa cewa komai na yi kukan ma ban iya ba can kasan zuciyata dai Ina ta kiran Innalillahi wa'ina ilaihi raji'un! amma ina jin yadda wani kutittiran abu ya zo ya tokare mini a kirji.
Ban kara tsunkewa ba sai lokacin da ya fito da gawar rungume a kirjinsa. Sai kawai wasu hawaye masu zafi suka fara silalowa suna sauka a kumatuna.
Muka tsirawa juna ido, domin kuwa mu kad'ai ne muka san irin artabun da aka sha kafin samuwar cikin. Ya k'araso wurin da muke idonsa jawur hakan ya ba ni tabbacin da da cewa kuka ka yi. Ban ga aibunsa domin duk yadda zan fasalata muku tsananin k'aunar da yake wa babyn ba zaku fahimta ba.
Ya tsuguna gaban Hajja dake tankwashe da kafa sai kace wadda take tsakar dakinta. Ya dan bude fuskar babyn ina dan kallonsu ta gefan Ido domin gabana buguwa kawai yake yi don sai nake ganin kamar zai gayawa Hajja bata mutu ba.
Na ga hawaye ya silalo daga idonsa a sha'ke ya furta." Hajja ta rasu da gaske, ina cikin wani yanayi wanda ba zan iya tantancewa ba ki taya ni da addu'a."
Hajja ta sanya gefan hijabinta ta goge hawayen idonta. A nutse ta sanya hannu taja tawol din ta rufe mata fuska tana cewa." Ka yi hakuri, haka Allah ya kaddara, ba mai nisan kwana ba ce, mu je gida kawai a suturta Allah Ya sa mai ceto ce."
Yasa hannu ya goge fuskars kafin ya lalabi gilashinsa dake cikin aljihu ya sakaye idonsa, sannan ya mike tsaye likitan da escorts d'insa tare da Yusi suka bi shi a baya.
To ni din na ma fi su karfin hali domin tunda a karin farko na ambaci Innalillahi wa'ina ilaihi! na ji kwarin guiwa don ban sare ba, na ajiye a raina cewa dama ba mai nisan kwana ba ce. Ni na taimakawa Hajja ta tashi na gyara mata takalmanta ta sanya muka nufi bakin motar da jama'a suka yanyameta....
'
*GARKUWAR MATA.*
*BINTA UMAR ABBALE*
[6/3, 8:38 PM] matar mijinta: *Wannan littafin na kudi ne vip 1k ne akan telegram. Normal What'sapp group kuma #700 hanyar da za a biya kudin ita ce wannan...0542382124...Binta Umar gtbank ko kuma 7084653262...Binta Umar Opey bank. 'Yan nijar dala dari katin airtel za ku tura mini bayan kun kankare hoton. A tura da sheda ta wannan lambobin iya What'sapp kawai.*
*07084653262*
*08089965176*
*V-VIP AREWA PEN=N*

*TALLAH!*
<2<3 *DA MAGANI A GONAR YARO!!*
*08089965176*
*07084653262*
*Dayawa akwai matan da suke da matsala ta lalacewar nono yamushewa da kuma fad'uwarsa. Wasu ma 'yan mata ne basu kai ga matakin aure da shayarwa ba amma sai su samu matsalar faduwar nono. To gaskiya akwai magani sai dai kawai idan ba a yi dace ba. Wasu zasuyi ta faman kashe kudi amma buk'ata bata biya ba, wasu kuma zasuyi ta fargaba kada su je garin neman gira a rasa Ido, ma'ana su sayi abinda zai cutar dasu da kudinsu. Kuma yanzu dai tsakani da Allah rijalu sun riga sun gama nuna abinda suka fi karkata a kansa a jikin 'ya mace kirji da kuma baya. Wasu Allah ya hallice su dashi har ya yi musu yawa, wasu kuwa basu dashi kuma mai saurin zubewa ne. To mu dai duk wanda ya san maganinmu ya san ingantacce ne, kuma Yana aiki kwarai da gaske wurin dawo da daraja da martabar nono da izinin Ubangiji. Sahihin magani ne da ya samu sheda da lambar yabo, kuma Islamic ne da akayi masa hadi mai inganci domin gyara jikin mace ba ma iyakacin nono kawai ba. Babu nadama haka zalika babu dana

Please Login or Register in order to submit comment