Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da kyautar kudi dubu talatin fa."

Littafin gudun aure na kudi ne, kada ki karanta ba tare da kin biya ni hakkina ba.

Murmushi na yi na ce." Hamusu kenan." Ya ce." Wallahi anti Amina da gaske nake fa samun mutane masu dattako a irin wannan zamanin sai an tona, su dai Allah ya gama yi musu komai."
Sahura ta cafe maganar tana ce wa." Sai ma ka ga yadda yake wasa da dariya da ma'aikatansa abin zai baka mamaki wallahi, ai muna cikin alheri Hamusu na gaya maka idan zai shigo kano sau hamsin a shekara wallahi sai mun san ya shigo domin mu da muke aiki dashi a sassan reshen kamfanoninsanan yana yi mana alheri kwarai da gaske.
Ya ce." Ni ma sheda ne anti Sahura na ga alherinsa yau ."
Na ce." Sheda a ina Hamusu Yayanka Aminu mai ya tsira dashi?"
Suka dube ni da wani irin yanayi.
Na ce." Kwarai kuwa, ko za ka iya nuna mini abinda Yaya Aminu ya tsira dashi kafin ya mutu. Sai wahala fa, amma shine kake so ka bugi kirji kace kaima shaida ne ko akansa ko Hamusu.."

A sanyaye da rashin karsashi Hamusu ya bi ni da kallo a lokacin dana gama maganata. Yadda na fahimta kawai ya yi shiru ne ba wai don bashi da abin fad'i ba. Sahura kam akan tun akan titin ta fara yi mini sababi, abu ne mai wahala kaga abinda zai tunzurata tana da mugun ha'kuri da d'auke kai, ko a makaranta ma bata da abokin fad'a kowa nata ne, ansha yin fad'a kace-kace da muguwar gaba a ajinmu amma sannu a hankali ita take shiga rigimar kuma ta sasanta. Na lura kuwa akan mutumin nan bata da hakuri tunda wannan shine karo na biyu da ta bud'e mini wuta kamar 'yar cikinta. Na farko lokacin da na yi dogon rubutu akansa a fecenook, dukda a waya mukayi muyasar yawun na lura ranta ya yi mugun b'acin dalilin da ya sanya ma kenan na sauko har na nemeta da ta yi mini jagorar ganinsa. Sai wannan shine karo na biyu sam ta manta akan titi muke fad'i take yi a gaban kowa ma za ki iya fad'in haka Amina domin na lura hankalinki ragaggene, to bari ki ji wallahi kanki kike da'bawa wuka, karonku na farko ke dashi ba ki labari ba, ballantana yanzu da kike karkashinsa. ai duk mai hankali zai fahimci jawabin da ya yi cewa babu dole akan abinda yake yi ma'aikatansa ne, ihisani ne kawai a tsakani kuma ke da bakinki ki ka gaya mini akwai wanda ya ke shirya wannan zalinci, wallahi abin kunya ne a ji wannan maganar daga bakinki sis, domin duniya ce zata zageki, ni kan haka gaskiya zan iya yin nesa dake tunda ba kya d'aukar ke shawarata"
Ta karaci bambaminta ban tanka mata ba. Hamusu ne dai yake ta tausarta na yi musu shiru ina ta ko'karin tsayar da abin hawa. Kawai na ga ta tsayar da wani ta yi shigewarta tana gaya masa ja'in zai kaita.
Na saki baki ina bin babur din da kallo har ya 'bace daga wurin. Mamaki mai yawa ya rufe, ni dai a ganina ban ga abinda tayar da jijiyar wuya akan maganata ba. Murmushi kawai na yi ina gyada kai lallai lamari ya baci tunda Sahura ta yi irin wannan fushin mun tawo tare kuma mun rabu da takaicin juna.
Hamusu ya tsayar mini da abin hawa. Na shiga na zauna ina dan nazarinsa shi kansa yanayinsa duk babu dadi ya nuna abinda ya faru ba yi masa sukari ba. Hannuna na daga masa ina fad'in sai ka shigo. Direban ya ja da k'arfi muka bar wurin.
Tsaf na samu gidan Yusura ta gyara ko'ina, tana kwance a falo ita kadai shiru sai ta ba ni tausayi sosai ta kar'bi jakkar hannuna tana yi mini sannu da zuwa. Na zauna babu k'wari a jikina ta kawo mini ruwa na dan kurba kad'an sai da na d'an samu nutsuwa tukkuna na tashi na dauro alwala tunda magriba a hanya ta yi mana, gashi ana kiran Isha'i.
Tare muka gabatar da sallar da ita bayan mun idar na ce ta zuba abinci ta ci, domin ni gabad'aya cikina a cushe yake. Saboda kada kad'aicin ya yi mata yawa na bata wayata na ce ta shiga ta yi kallo. Na shige d'aki na kwanta da tunani a cikin k'wanyata.
Ina daga cikin d'akin a kwance na ji an kira ni a waya kafin ma na yun'kura ta shigo d'akin tana fad'in." mama ana kira."
Wayar na kar'ba ta kama hanya ta fita. Hamusu ne na daga a nutse ina kiran sunansa ya gaishe ni kamar koyaushe na amsa sai ya dora da fadin ." Anti ba zan samu shigowa yanzu sai gobe in sha Allahu Ina fatan babu matsala ko?"
Murmushi na yi na ce." Babu komai Hamusu ko kaima fushin kake yi da ni ne irin na Sahura?"
"A a anti, ai duk abinda ki ke yi kina yi akan d'an'uwana ta yaya zan yi fushi dake amma kuma fa maganar anti Sahura akan hanya take anti Amina, Ina ganin zuwa yanzu ya kamata ace kin manta da abinda ya faru, idan an yi duba da irin tarin alheran mutumin nan, bai cancanci suka da zambo a wurinki ba."
Dariya kawai na yi domin ni kaina na san ba ni da hujja mai karfi da zan ri'ke domin kare kaina. Na ce." To na ji ai ba zan ki amfani da shawararka ba Hamusu zan kiyaye."
Sai ya saki muryarsa sosai yana fad'in." Na ji dadin hakan sosai Anti Allah Ya kara girma."
A hankali na amsa Ina dan murmushi wato dai ni a ko'ina ba ni da sa'a, ba ni da magoya baya muddin akansa ne.
Sahura na fara nema a waya domin ba na so ta kwana da takaicina. Kiran duniya ta'ki daga mini waya.
Sai na tura mata text na ban ha'kuri har da yar zolaya. Amma ba ta yi maido mini da amsa ba.
Ban ha'kura ba na sake kira nan bata daga ba sai na rabu da ita zuwa gobe da safe nasan ta dan sauka.
Na kwalawa Yusura kira ta shigo na mik'a mata wayar tŭ˙˙˙      

                  ! " # $ % & ' ( ) * + , - . / 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 : ; < = > ? @ A B C D E F G H I J K L M N O P Q R S T U V W X Y Z [ \ ] ^ _ ` a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z { | } ~   are da cewa." Je ki cigaba da kallonki."
Tagogin d'akin na bud'e dalilin zafin da na ji yana nasata. Dama tun can ban sanya fanka a d'akin ba sai ta tsaye na saya nake amfani da ita to tana can shago yara na amfani da ita dalilin da ya assasawa uwardakin zafi abun ya hadu da tasowar hadari. Bude tagogin da na yi ya sanya sauro shigowa dole ta sanya ni barin d'akin bayan na yi wanka na samu riga ta shan iska mai hannun shimi na sanya amma ta sauko mini sosai sai dai ta matse mini jiki sai na sanya hijabi akai na fito falon na samu Yusura ta bingire bacci ya kwasheta ga waya tana yi da film din bahubali wanda Yusi ya matsa dole sai da aka tura mini a wayar anti Yagana yake wai yana son film din zai dinga gani.
Dole bacci ya kwasheta ga iskar fanka ga ta hadari yake tasowa ba ina jin dalilin da ya sanya ma kenan d'akin ya d'ume da mashahurin zafi.
Babban bargon da yake shimfid'e akan katifata na d'auko da matashin kai biyu na gyara mana shimfidar sosai sannan na tasheta ta je ta yi fitsari ta dawo ta kwanta .
Yadda hadari ya had'o sosai na gabas da irin walkiyar da ake yi da wahala idan ba a yi ruwa ba domin hadarin gabas ba kokwanto yana zubar da ruwa.
Na fita na gyara abinda zan gyara na leka shagon lokacin suna ta shirye shiryen tashi dan ma da yawa daga cikinsu gidajen iyayensu a unguwar suke wasu kuma a shagon suke kwana.
Kofar ciki na rufe sannan na rufe ta falon na nemi waje na kwanta lokacin ruwan ya fara sauka kad'an kad'an. Sai Kuma na ji ana ta'ba kofar na tashi zaune da mamaki. Kira ya shigo wayata da take ajiye a gefena don ban kai ga kasheta ba tukkuna. Hamusu ne ya kira
Cike da mamaki na daga wayar na ji shi yana fad'in." Anti har kin rufe gidan kenan Yallabai na yi wa jagora muna tare ki bud'e kofar.''
Da fargaba mai yawa a tare da ni na ce." Yallabai kuma?"
Da sauri ya furta." Eh anti ki yi hanzarin bude kofar ruwan ya fara karfi."
Na yun'kura na tashi tsaye gabana na dan bugawa na dubi lokaci a wayata goma da minti arba'in, ban san me ya kawo mutumin nan wajena ba a irin wannan lokacin ko zuciyarsa ce ta raya masa ya yi mini zuwan bazata domin ya kurewa 'karyata ko ya tsira ni. Idan na'ki bude kofar nan na d'auri kaina hasashensa zai tabbatar a kaina wannan dalilin ya sanya na fita cikin ruwan da ya fara karfi na bude kofar.
Sune tsaye shi da Hamusu biyu kacal bai zo da kowa ba. Ruwan har ya fara jikasu. Hamusu ganin na bud'e kofar bai ce mini komai ba da sauri ya shige shago suka rufo kofa.
Jikina babu kuzari na matsa masa hanya ya shiga na tsaya na rufe kofar kafin na biyo bayansa....
'ŝ
*GARKUWAR MATA.*
*BINTA UMAR ABBALE*
[6/3, 8:38 PM] matar mijinta: *Wannan littafin na kudi ne vip 1k akan telegram. Normal What'sapp group kuma #700 hanyar da za a biya kudin ita ce wannan...0542382124...Binta Umar gtbank ko kuma 7084653262...Binta Umar Opey bank. 'Yan nijar dala dari katin airtel za ku tura mini bayan kun kankare hoton. A tura da sheda ta wannan lambobin iya What'sapp kawai.*
*07084653262*
*08089965176*
*V-VIP AREWA PEN=ĜNÜ*


TEEMAH DATA SERVICES MTN
1GB @550
2GB @950
3GB @1450
4GB @1550
5GB @1700
CHECK CODE *323*4#
VALIDITY 30DAYS
CHAT@08112392177
CALL @08037026306
8037026306 fatima musa ibrahim opay

https://chat.whatsapp.com/K944WIHnBaKHDrZS6snUky

*TALLAH!*
*Albishirinku mata ´an ™walisa matan da suka amsa sunansu mata, waWanda suka san sirri da fa'idar gyaran jiki domin ta da komaWar sha'awarsu. To ku matso kusa kuji, wai kuna da labarin shahararren kamfaninnan na ™awa da ™awa Waya tamkar da dubu, sha ™undum, mai suna?*
*DUNIYAR LAFIYA ISLAMIC NATURAL PRODUCT & WOMENS CONSULTATION*
*Daga aunty Fatima Buhari rijiyar lemo 7ano state*
*Cibiyace da tai fice wajen gyaran ma'aurata*
*Wannan kamfanin basu fito ba saida suka shirya tsab domin taimakon mata ta hanyar samar musu da magunguna ingantattu nagartattu wanda aka haWa da natural kaya cikin tsabta da inganci, komai a kwali yake ´ar uwa cikin tsabta da nutsuwa aka shirya muku*
*ina masu son soma kasuwanci ku matso Anty Fatima tana bada kaya a sari akan farashin da zaki gode mata, tana raba kayanta ga manyan shagunan saida magunguna dake cikin kasuwar kurmi dake kano, tana tura kayanta izuwa gari_gari ™asa_™asa. Kayan sari kona miliyon nawa kike da bu™ata zasu iso hannunki a cikin kwana biyu da izinin Allah*
*Ni Badiat Ibrahim Mrs Bukhari ™awar Sabuwan maigogul, Aminiyar Iyabo, uwar Wakin Tani Shanono na gwada na san amfaninshi, kema ´ar uwa ki kwada zaki bani labari siyan nagari maida kuWi gida.*
*Mun sani yanzu yana da kyau duk abinda zamu siya musan ingancinshi da nagartarshi bawai muita siyan magungunan mata kara zube ba.*
*Wannan kamfanin kayansu babu algus ko almundahana a ciki, da tsoron Allah da ™warewa gami da gogewa ta sanin* *yadda ake sarrafa magunguna suke aikinsu, cikin nagarta da gangariyar tsabta.*
*Abu mafi sha'awa komai a cikin kwali yake a rufe kirib*
*ga kaWan daga cikin abubuwan da kamfanin yake samarwa*=ĜGÜ<Ĝûß
*Tsumin dadi har Madiga tareda gunbarshi*
*Tsumin no excuse mela™abin bita zaizai*
*Gumbar dare daya wanka goma, dana gari da zumarta da tsuminta duk muna dashi*
*Zumar hana bacci gumbarta da garinta*
*Munada Arabian sabaya tare d Sudanese sabaya*
*Da zumarta*
*Sabaya ce dake cuko da ´a mace duk ramarta, da ™anjamewarta*
*Itama da zumarta*
*muna da mummuna da aiki*
*Akwai tsumi da gumbar ta da zaune tsaye*
*muna da kogin daWi*
*Abangaren sanyi sun samar ma mata maganin matsolilinsu*
*muna da fitattun maganin sanyin da yake fata_fata d sanyi yayi mishi korar kare*
*Khanzur Rahman herbal formular*
*Sanyi clear syrup*
*7 days for chronic infections flusher*
*Sannan kuma muna da* *Package amarya*
*Package Uwargida*
*Package irin na zawarawan da suke shirin sabon aure*
*Bugu da ™ari wannan kamfani yana sarrafa magungunan maza ba a iya na mata ya tsaya ba, wannan kamfani magungunan da yake samarwa suna da yawa wannan tsakurene daga cikin kayansu*
*Da sauransu da sauransu wanda bamu ambata ba.*
*Ba fa a iya haka muka tsaya ba muna d cancada cancadan zannuwan Gado da carpet*
*Domin neman ™arin bayani ku tuntuSeta a kan lambar wayarta kai tsaye*
+2348032089456
*44*
A rumfa na iske shi yana bin wajan da kallo. Na tsaya kawai ina kallonsa jikinsa na dan d'igar da ruwa rigar jikinsa duk ta kwanta sakamakon ruwan da ya ta'ba shi.
"Kin yi mamaki ko?"
Maganar da ta fara fitowa daga bakinsa kenan.
Na ce." Ban yi mamaki ba, ai hakan yana daya daga cikin halinka dana sani."
"Wannan yarinyar fa?" Yafad'a yana duban wurin da Yusura take kwance. Na kalleta baccinta take yi sosai na ce." Yarinyar Sahura ce."
Ya gyada kansa kafin ya furta." Ni a Ina za ki sauke ni, annabi ya ce ka girmama bakonka."
"Ai ba ka gaya mini za ka zo ba, za ka iya zuwa shago ka kwana da yarana domin nan ne masaukin baki a gidana."
Ya tsaya kawai yana kallona kafin ya yi dariya wadda har sautinta ya fita ya ce." Idan za su yarda na kwanta a cikinsu ni a wurina ba komai ba ne ai Aminatu."
Shiru na yi ban tanka masa ba. Sai ya dubi jikinsa da yake d'igar ruwa ya kalle ni." Mu je d'akin naki, ki ba ni aron zani na d'aura."
Na ce." Ai ban zo da wasu kaya da yawa ba gaskiya ba ni da zani sai siket."
"Zan sanya siket din, ke da ki ke lukuta ma ki ka sanya balle ni."
Ganin Yusura na motsi ya sanya da sauri na nufi dakin ya biyo bayana. Da sauri na tayar da katifar da take kwance na tsayar da ita sai kafet kawai a wurin.
Muka yi cirko-cirko muna duban junanku kamar shekararrun zakarun da suke matsananciyar gaba da junansu."
"Ba za ki girmama ni kamar yadda Annabi ya fad'a ba kenan."
Ya fadi hakan kafatanin hankalinsa a kaina.
Na ce." Ai ba ka kira ni ka sanar da ni zuwanka ba ballantana na baka masauki."
"To ke din a karkashin wa ki ke, ko ni kin gaya mini za ki zo nan?"
Shiru na yi ban tanka masa ba sai ya tunkaro wurin da nake tsaye ban ja da baya ba amma Ina cikin matsananciyar fargaba.
Gabad'aya ya danne ni da kirjinsa har sai da na fadi a kasan wajan. Ya fara fadin." Mu yi kokawa idan kin isa." Na yi shiru dai ina kallonsa gabana na cigaba da fad'uwa. Ganin ban biye masa ba sai ya tsuguna
yana fad'in." Ki ba ni abinda zan sakaye jikina na cire wannan jikakkun idan na kwanta ciwo kuma ke ce sanadi domin zan iya rantse miki na fi karfin shekara talatin rabon da ruwan sama ya dake ni."
Muryata na d'an rawa na ce." Wannan kuma abinda ya shafeka ne.
Sai ya tsirawa fuskata ido yana kallo, na kawar da kaina domin yanayin kallon da yake yi mini ya fara sa'bata.
Yun'kurin tashi na fara yi ya mayar da ni ya zaunar ." Ban zo gidanki domin ki wulakanta ni ba da zummar sasanci na zo, na yarda na yi lefi ki yi hakuri."
Har cikin zuciyata na ji dad'in karayarsa wanda da wahala a irin wannan zamani namiji karabiti ya yi wa mace lefi ya bata ha'kuri ballantana irin nawa mijin.
Àmma ban nuna masa hucewata ba, na sake daure fuska tamau na furta." Amma kasan abinda ka ke yi mini kuskure ne?"
"Na sani, dalilin da ya sanya ma kenan na ji zan iya jure duk wani cin kashi da za ki yi mini, kuma ba na so kowa ya ji na sake ki, mussaman Hajja."
"Ai na gaya maka tun farko yadda ita ta kulla auran yana da kyau da ta san abinda yake faruwa, ni a wurina babu lefi don ta ji cewa igiya daya ta samu tangard'a."
"Ban amince ba, ba zai yiwu hakurin dana baki ya tafi a banza ba, na gaya mini wannan lamari ya zama sirri a tsakaninmu na yi miki alkawarin in sha Allahu hakan ba zata sake faruwa ba."
Na yi shiru ban ce komai ba. Sai ya riko hannuna a hankali." Kin yi alkawari ko?"
Kai na girgiza na ce." Ni fa mutum ce mai zuciya ya ba zan ji zafi da takaici ba a duk lokacin da wanda nake aure ya gaza fahimtata. Saboda kawai bai samu budurcina ba, ya aureni ina sana'a domin rufawa kaina asiri sai kawai saboda son zuciya da rashin adalci ya dinga yi mini mummunan kazafi."

D'akin ne ya yi shiru tun bayan ajiye maganata bai ce komai ba sai karar saukar ruwan sama da ake ta shekawa. Na dube shi a hankali sai na ga yana rawar d'ari alamun sanyi. Muka had'a ido. Ya ce." Ki ba ni abu na gaya miki ko so ki ke yi na cire na yi tsirara ne sanyi ya dame ni."
Na tashi na zuga akwati na d'auko masa zani da wata irigar irin ta jikina na mik'a masa ya tashi ya fara kicikicin cire kayan da suke jikinsa har yanzu rawar sanyin yake yi.
Ya miko mini zanina yana fad'in." Ban san yadda zan yi na d'aura wannan ba, kar'bi abinki wannan ma ta isa. Na kar'ba ina me saurin dauke kaina gabana na bugawa ganin yadda girmansa ya fito sosai domin bai kare jikinsa ba ya cire wandonsa akan idonsa sai na kauce daga wajan da sauri na matsa can gefe tare da sunkuyar da kaina k'asa fargabar wani abu na fara yi.
Ya juyo yana kallona na dai sake kawar da kaina a karo na biyu rigar ta kwanta ajikinsa tunda me hade da cotton da robo ce har ilayau girman nasa yana nan a tsaye na san kuwa da wahala idan ba mu yi rigima ba.
Kulle kofar d'akin kararaf alamun zura sakata shi ya dawo da ni hayyacina ya rufe ya nufo ni a hankali cikin karamin sauti ya ce." Rigar ta yi mini kyau ko?"
Kawai na saki baki ina kallonsa, nasan ba shi da alkunya da kawaici a wannan fagen kunya kuwa gaba ya bata ba baya ba, zai iya cewa zai neme ni ga yarinyar mutane akwance a rumfa, bayan haka kuma zahirin gaskiya ni da shi din muna ficewa ne daga hayyacinmu idan muna wannan lamari ihu da nishi da surutai samfur-samfur ba irin wanda ba ma yi.

Wata wawar runguma ya yi mini wadda ban yi tsammaninta ba a lokacin da ya k'araso wajan da nake tsaye. Gabad'aya muka fad'i a wurin domin kafafuna sun yi sanyi kuma ban tsammaci hakan ba. Sosai ya makale ni a jikinsa yana fitar da wani irin numfashi tare da sansanar sassasan jikina. Ban yarda na kar'bi lamarin ba domin yin hakan a wurina kamar abin kunya ne, na farko har yanzu zuciyata ba ta gama aminta da nadamarsa ba, na biyu kuma ba zan ta'ba yarda wata mu'amula ta shiga tsakaninmu ba yarinyar mutane tana kwance a falo na tabbatar da cewa abinda za mu yi ni dashi sai ya tasheta har ta fahimci wani abu.
Wata'kila ya yi amfani da wannan damar ne domin a ganinsa zan janye abinda na kudira domin sanin wacece ni ta wannan fanin babu kara balle kawaici ni dashi din duk kanwar ja ce ballantana yanzu da muke cike da tsananin buk'atar juna ko bai fad'a ba nasan hakurinsa ne ya kare shiyasa ya canza wata dubarar.
Na tattara dukkanin karfina na 'ban'bare shi daga jikina, domin d'umin jikinsa da yadda yake ta 'bari bai dame ni ba don ban kawo cewa zazzabi ne ya kama shi ba.
Na tashi tsaye ina numfashi gabana na cigaba da buguwa domin ban san kuma abinda zai sake biyo baya ba tunda na fi kowa sanin halinsa.
Ganin ya silale ya kwanta a kasan kafet din ya yi male-male kamar matacce daga wajan da nake tsaye ina jin sautin nishinsa sai jikina ya dan yi sanyi fargaba ta dirar mini dama ya gaya mini ciwo zai iya kama shi dalilin dukan ruwan da ya jima jikinsa bai kar'ba ba.
Na dan matsa kusa dashi a hankali na ce." Tunda ruwan ya tsagaita kuma sha biyu ba ta cika ba ni dai ka tashi ka tafi."
Idonsa da suke lumshe ya bude ya dubeni a hankali ya furta." Ba ki da imani Amina, ban yi tunanin kiyayyar da ki ke yi mini takai haka ba na gode."

Littafin gudun aure na kudi ne, kada ki karanta ba tare da kin biya ni hakkina b.

Ya mayar da idonsa ya rufe yana sake janyo numfashi sama-sama. Har yanzu bai fara ba ni tausayi ba don sai nake ganin kamar karya yake yi don ya samu kaina ne. Na dan sunkuya kusa da kansa nasa hannuna a wuyansa sai na ji mugun zafi na cire da sauri na dora a saman kansa nan ma ya d'auki zafi kwarai da gaske.
Daga nan na gazgata cewa ba karya yake yi ba. Na dube shi a kwance sanye da rigata kamar wani mara galihu, kamar ba wannan attajiri mutumin nan da duniya take yayin sa ba, kamar ba wannan dattijon mutumin nan da daruruwan jama'a ke ci da aha a karkashinsa ba, kamar ba shine wanda jami'an tsaro ke risina masa ba suke kuma tsaron lafiyarsa. Yau gashi a karamin gida takurarre kwance a kasan kafet a d'akin da babu fanka. Sai na fara dawowa nutsuwata domin zuciyata ta fara yi mini munana tunani akansa wai idan ya mutu daga ni sai a shi a cikin irin wannan yanayin wace amsa zan bawa jama'a da manema labarai.
Na sake rud'ewa a lokacin da na ga yana kokawa da sauro don sai cizonsa suke yi yana bugewa da hannunsa.
Da sauri na riko kansa na dora a cinyata na furta." Sannu ka ga zazzabi ne ya rufe ka, dan tashi na gyara maka katifar sai ka kwanta ka ji."
Ya dan motsa kad'an kafin a hankali ya ce." Ba na so, ai ina ganin lokacin da ki ka tayar da katifar saboda kada na kwanta, na gaya mini ai ni nasan dole sai na yi mura da ciwon kai."
Murya na rawa na ce." To ai ba ni nace ka zo ba balle kace na kira ka ruwan sama ya doke ka asalima ban san za ka zo ba, kuma da ka ga hadari ai sai ka ha'kura."
Shiru ya yi bai ce mini komai ba sai jan hanci yake yi alamun ya toshe!
Na buga na raya ya tashi na kwantar da katifar ya ki tashi. Gashi sauro sai cizonmu yake yi ni da shi dukda akwai haske a d'akin amma bai hana sauron tasiri ba ga sanyi irin na ruwan da aka shara yana ta surarowa.
Na ji hawaye na nema ya k'wace mini domin hankali ya kara tashi a lokacin da na ga jikin nasa baya sau'ki sai gaba yake yi. Ya tattare waje daya yana ta rawar jiki. Na fara kuka cikin damuwa da zullumi na cigaba da rarrashin ya tashi na shimfida katifar ina da zannuwa a cikin akwatina na lullube shi. Ya ce ba zai tashi ba ai da farko ya nemi na bashi zanin na'ki na bashi."
Na sauke kansa dake cinyata da sauri na bude akwati na d'auko zannuwana biyu na zo na rufa masa. Domin na tabbatar da cewa bayan ciwon kan da mura da yake yi a yanzu zai iya wayar gari da zazzabin cizon sauro mai tsanani tunda bai saba ba. Da kaina na dinga buge masa sauron da tafin hannuna wanda duk yasha jininsa. Ni ban damu ma da wanda yake cizona ba. Cikin hawaye da jan hanci na ce." Ko za ka je cikin motarka ka kwanta a ciki tunda nan da sauro."
Cikin halin da yake ciki ya ce.'' Har yanzu dai ba ki yi maraba da ziyarar da na kawo miki ba ko, ki ka sani ma ko mutuwa zan yi sallama na zo yi miki."
Na sake shiga tashin hankali jin abinda ya furta. Ba shakka a wannan lokacin ana tsaka da yin mutuwar fuj'an, don an ce maka mutum ya rasu babu

Please Login or Register in order to submit comment