Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sani da asarar dukiya wurin sayan maganinmu. In sha Allah matsalar ki zata gushe idan kin jarraba amfani dashi. Ba mu tsaya ina nan ba, muna da na gyaran hips sahihi dana k'iba idan kina fama da matsalar rama. Haka zalika muna dana tumbi, da kuma maganin sanyi mai mugun kyawun da yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye wanda zaku hadu da maigidanki kuyi amfani tare. Akwai ingantattun supplement wad'anda basu da illa balle su cutar da GARKUWAR jiki. Sai dai su gyara su kuma tayar da komad'a ina nufin inda ya samu nakasu a jikinki. Muna sayar da sabulan gyaran jiki dilka da man gyaran gashi, muna kuma bayar da sari a fad'in najeria da nijar muna tura kayanmu kowane gari da ikon Allah.*
*Muna garin kano duk inda kake za mu aika maka da kayanmu. Domin neman karin bayani sai a yi mana magana ta Whasap ga lambobin da za a same mu a kai.*
*07084653262 ko*
*08089965176*
*SIYAN NAGARI!!!!!!*
*A JARRABA A SAMU BIYAN BUKATA DA YARDAR ALLAH*


TEEMAH DATA SERVICES MTN
1GB @550
2GB @950
3GB @1450
4GB @1550
5GB @1700
CHECK CODE *323*4#
VALIDITY 30DAYS
CHAT@08112392177
CALL @08037026306
8037026306 fatima musa ibrahim opay

*20*
Mutuwar sai ta zama kamar ta wani babban mutum domin kuwa abokanansa da tun daga haihuwar ya sanar musu sune suka dinga turereniyar zuwar masa gaisuwa da jajantawa cikinsu kuwa harda manyan mutanan da sukayi masa angonci ranar d'aurin auranmu a saudiya.
Ni da Hajja gayyar da muka yi sai ta zama ta zaman makoki don gidan cika ya yi da jama'a na kusa dana nesa. Dangin Mamanmu zugarsu guda daga maiduguri suka zo bisa jagorancin Anti Yagana washe garin ranar da suka tafi 'yan gidanmu suka zo kaf dinsu har da Babanmu da Baba Sule da wasu daga cikin yaransa. Da yake akwai sassa daban daban a gidan a can mazan suka taru, matan kuma muna tare tunda akwai d'akuna kusan shida a falon... Maigidan ya bada kwangilar yi musu abinci mai kyau daga restaurant. Domin ba mu da mai aiki mace dama falalu ne yake yi mana a wasu lukutan kuma ni ma na kan dan shiga kicin sai da cikina ya tsufa tukkuna na tafi hutu. Amma dai har yanzun Falalun shine yake yi ma harda Hajja. Inna Uwani ba ta zo ba amma ta kira suka kan hanya ta d'an yi jiyya ne amma ta warware a yadda take gayawa 'yar uwatata.
Satinsu daya suka shirya tafiya duk yawansu maigidan ya sanya direba yin jigalarsu a irin manyan bos din da yake da yake ajiye dasu saboda faruwar irin haka.
To gaskiya 'yan uwa sun nuna mini kara da alhini dangane da abinda ya sameni. Kowa da irin nasihar da yake yi da kawo mini misalai kan cewa duk wanda ya yi rashin dansa yana karamin yaro ana sa ran zai samu cetonsa a ranar alkiyama, Kuma na godewa Allah tunda ina da wasu ba ita kadai ba ce. Koda anti Yagana da Falmata suke yi mini wannan tsokacin a lokacin kasa tsayar da hawaye na yi domin ba kaina nake tausayawa ba maigidan ne abin tausayi domin daga randa akayi mutuwar zuwa yau ya kasa nutsuwa yakan 'boye kansa ya yi kuka abin ya yi ta ba ni mamaki, sai nake ganin a matsayin shekarunsa ya ci a ce ya ha'kura ya barwa Allah domin ita mutuwa rigar kowace, shi mai yi wa wani fad'ane amma shi yake yi, ya dora hotonta a fuskar wayarsa, na ce masa ya cire ya'ki cire hakan kuma da ya yi ba shi zai kawo masa nutsuwa da kwanciyar hankali ba.
Ni kam duk da abin yana sasakata hakan nan na barwa Allah na yi ciwon nono kamar me ya gaji da tsiyaya da kumburinsa ya sace. Daga zarar ta fado mini zan ta nanata Innalillahi wa'ina ilaihi! har na samu rangwami. Sai ya zamana shi da Yusi ne suke neman daga mana hankali a gidan. Shi ma Yusi ha'kuri kullum cikin zancenta da yake akwai sauran hankali har tambayar Hajja yake yi a can lahira wacece zata zama mamanta.
Hajja ta bashi amsa da cewa." Uwar muminai itace Maman duk wani jinjiri mace ko namiji da ya mutu Nana Aisha matar manzon Allah RT.
Duk wannan misalin da take kawo masa hakan bai sanya ya barwa Allah ba. Kamar yadda Baban nasa yake k'unshe kansa ya yi kuka Shima haka yake b'uya a koridon gidan ko cikin d'aki ya yi ta kuka.
Na same shi watarana yana yi na dinga yi masa fad'a domin hankalina tashi yake yi nima, ni na haifi abata amma na danne na ha'kura na barwa Allah ikonsa a ganina kowama sai ya ha'kura.
Fad'an da nake yi masa ya janyo hankalin Hajja da Hadiza da suke falo. Yaron ya fita ya barni ni kad'an a d'akin yana kuka. Na bishi falon ina cigaba da nuna masa illar hakan.
Yau kusan sati uku ya ci ace a ha'kura hakan. Hajjan ta ce." To sai a hankali ai Amina kowa zai manta kuma kin san zuciya kowa da irin tasa, Wani yana dauriya da juriya, wani kuma bashi da ita, bayan haka ma yarinyar dai ta shiga zukatan kowa kafin a manta sai an yara."
Na ce." Hakane Hajja amma ni idan naga suna haka sake dawo mini da lamarin baya suke yi. Shima fa Baba da yake wasu lukutan da haka nake kiransa na sha kama shi a dakinsa yana kuka kamar karamin yaro na yi masa magana ya'ki ya daina.
Ta yi murmushi tana cewa." Rabu da wannan Amina Inaga sai an had'a masa da rubutu, domin ni ma sai dare ya tsala ina bacci sai shigo mini idan na tambayeshi sai ya ce wai ya kasa bacci da ya rufe ido zai ga Nana ko da Samira ta rasu haka ya dinga yi mini wallahi sai a hankali kuma ya manta.

Shiru na yi ban ce komai ba na zauna saman kujera wanda ya yi daidai da lokacin da ya sauko daga samansa hannunsa ri'ke da manyan hotona irin na bango uku. Na yi mamaki sosai tunda a dan zaman da na yi dashi na fahimci bai fiye son bidia ba, domin kuwa yan alhalussuna basu yarda da kafe hoto a d'aki ba. Na farko ya ajiye frem din da yake d'auke da hoton tsohuwar matarsa Samira sai kuma ga hotonan baby Nana ya sanya a buda masa su lallai koda yana da wannan akidar ba ta yi tsanani ba tukkuna
Na bishi da kallo a lokacin da yake ko'karin isowa wajan da muke rungume da allon hoton nan dana tabbatar da cewa na Baby Nana ne, domin kuwa da kunnena na ji lokacin da yake waya yana bada umarnin yadda za a yi masa bayan ya turawa mai aikin hoton nata wanda ya d'auketa tun tana raye a wayarsa.
Kusurwa uku duk ya bi ya sa'kale allon hoton yarinyar ta fito sosai kuma ta yi kyau. Na tsirawa fuskarta ido Ina sake tabbatar da kamaninta da ubanta wanda a lokacin da take raye ban ga hakan ba duk kuwa da fadar da jama'a suke yi ban tabbatar ba sai yanzu da bata raye a duniyar.
Hajja ta dube shi tana fad'in." An ya Tajo ka so ka zauna lafiya kuwa, ka dubeka duk ka zabge lokaci guda, idan irin haka ta faru ha'kuri akeyi a barwa Allah ikonsa cikin kudirarsa sai kaga wata shekarar an samu madadi. Wannan yarinyar Allah Ya rubuta ba mai nisan kwana ba ce."
A ajiyar zuciya ya dan sauke a hankali ya furta." Hajja na yi hakuri tuntuni ai na barwa Allah wataran muma duk na hakane, amma har yanzu ina jin wani yanayi a tare da ni wallahi tunda aka haifi yarinyar nan Ubangiji Allah Ya dora mini tsananin sonta shiyasa nake jin rashinta kamar na babban mutum."

"To ai dama hakane duk dan da ba zai yi nisan kwana ba sai Allah Ya jarrabi iyaye da tsananin sonsa. Ka godewa Allah bisa ni'imomin da ya yi maka sai kaga ya sake yi maka wani tagomashin domin shi Ubangiji yakan jarrabi bawansa da abubuwa da yawa idan ya ga ya yi hakuri sai ya kawo masa d'auki."
Ya girgiza kansa a nutse ya furta." Allah Ya ba mu dangana.
Ya dubi inda nake zaune a hankali ya ce." Zan koma sama ki biyo ni da abinci."
A hankali na ce." To me zaka ci sai na shiga kicin na yi maka da kaina yanzu."
Ya juyo yana kallona kafin ya furta." Falalu bai yi ba ne."
''Ya yi."
Na fad'a ina dubansa sai ya ce." To ki kawo mini kawai ke ki huta."
Haka yake tun dama can bashi da matsawa akan lallai sai na yi masa abinci. Idan na yi masa zai ci da godiya da yabawa idan ma ban yi masa ba zai ce don me ba, zai ci na wanda ya saba wato Falalu. Wad'annan halayensa na saukakawa suna taka muhimmiyar rawa wurin ganin na bi shi ko da kuwa ya 'bata mini rai a wasu lukutan.
Na sameshi zaune saman sofa da laptop a gabansa amma hankalinsa baya kanta Yana duba wayarsa ne.
Na ajiye kayan abincin saman daddumar da yake zama idan zai ci abinci.
Ya kalleni yana fad'in." Zo ina so na yi magana dake."
Gabana ya dan buga kad'an saboda ina jin tsoron kada ya ce zai kwanta da ni jikina da d'aita ban dawo daidai ba, duk da jinin ya d'auke amma har yanzu ban ji ni yadda nake ada ba, kuma ban yi wani gyara ba, ba ni da nutsuwar yin hakan saboda rashin nutsuwa da rashin sukuni dake tartare da ni da mutanan gidan.
Na zauna a d'an tsorace Ina sake nazartarsa. Ya riko hannuna yana fad'in." Menene naga duk kin firgice ko kin san abinda zan gaya miki?"
Girgiza kaina na yi a hankali na ce." A a ban sa ni ba."
Ya nisa kafin ya ce." Kin san da cewa ni dake duka AS da AS ne, kin san ciwon da ya yi sanadiyar rasuwar baby Aish?"
Gabana na bugawa nake kallonsa na ce." Ya aka yi kasan hakan bayan ni ba a gwada ni ba."
Ya ce."likita ne ya yi mini bayani jininmu bai daidaita ba ga yanayin ciwon da aka haifi Nana dashi da karfinsa. Ni dama na san As ne, ke ce ban san naki group din ba.
Amma domin tabbatarwa zan kira likitarki ta zo har gida ta yi miki gwajin idan sakamako ya fito sai mu yanke shawara ko."
Shiru na yi bakina ya yi nauyi na kasa furta komai. Wace irin mummunar 'kaddara wannan, duk da Ina da yara a wani wajan amma ina so na haihu da mutumin nan. Hawaye masu zafi suka ciko Idona, babu abinda nake nazari da tunani sai illar ciwon nan da wahalhalunsa. Ko naki ko naso dole na samawa kaina lafiya na ciri kishi na kyale mutumin nan ya yi aure ya haihu.
Shawara ta gaba kuwa na ha'kura da haihuwar gabad'aya domin kuwa duk mu ukun ni dashi da abinda zamu haifa zamu kasance cikin wahala da zullumi.
Kamar ya san tunanin da nake yi kenan ya ce." Ke ni fa duk wasu canfe canfe da za a yi akan wannan lamari ba zan yarda ba. Da can ai auran ake yi babu abinda yake faruwa sai yanzu zasu zo su rikitawa mutane lissafi."

Littafin nan na kudi ne kada ki karanta mini ba tare da kin biya ni hakkina ba.

Na dube shi jikina duk a mace na ce." Ban gane abinda kake nufi ba."
Ya ce." Ina nufin ko an gwada ki an tabbatar da cewa ke din ma As ce za mu cigaba da haihuwarmu a haka, domin ba zan aminta da wannan yahudancin ba."

"Ba yahudanci ba ne Yallabai zamani ne ya zo da hakan, kuma ana samu sau'ki idan an bi ka'idoji, maganin ayi to kada a fara ni dai Ina ganin mu nemi mafita ta wata hanyar amma dai kada mu zo muna haihuwa yara suna mutuwa gashi kai baka da juriya."
Ya bata rai yana ce wa." Ba ni da juriya kamar yaya, magana za ki gaya mini."
Shiru na yi ban tanka masa ba ganin yadda ya sha kunu.
Ya cigaba da cewa.'' To ba za ma a gwadakin ba, na fasa na kuma k'adaita Allah d'aya ne duk abinda ya sami rayuwata daidai ne haihuwa kuma ni dake dole mu yi ta."

Na daure sosai don ba na so na fadi maganar da zata tunzura shi. Haka kawai tunda Baby ta rasu nake dan tausaya masa, saboda ganin yadda ya kidema ya kasa jurewa, amma zahirin gaskiya abu ne da zai yi mutukar wahala mu haihuwa muddin jinninmu ya zo daya to tabbas akwai kalubale mai yawan gaske...
'þ
Tofaa!!
MUJE ZUWA
*GARKUWAR MATA.*
*BINTA UMAR ABBALE*
[6/3, 8:38 PM] matar mijinta: *Wannan littafin na kudi ne vip1k akan telegram. Normal What'sapp group kuma #700 hanyar da za a biya kudin ita ce wannan...0542382124...Binta Umar gtbank ko kuma 7084653262...Binta Umar Opey bank. 'Yan nijar dala dari katin airtel za ku tura mini bayan kun kankare hoton. A tura da sheda ta wannan lambobin iya What'sapp kawai.*
*07084653262*
*08089965176*
*V-VIP AREWA PEN=ØNÜ*

*TALLAH!*
<Ø2ß<Ø3ß<Ø?ß&þ
*DA MAGANI A GONAR YARO!!*
*08089965176*
*07084653262*
*Dayawa akwai matan da suke da matsala ta lalacewar nono yamushewa da kuma fad'uwarsa. Wasu ma 'yan mata ne basu kai ga matakin aure da shayarwa ba amma sai su samu matsalar faduwar nono. To gaskiya akwai magani sai dai kawai idan ba a yi dace ba. Wasu zasuyi ta faman kashe kudi amma buk'ata bata biya ba, wasu kuma zasuyi ta fargaba kada su je garin neman gira a rasa Ido, ma'ana su sayi abinda zai cutar dasu da kudinsu. Kuma yanzu dai tsakani da Allah rijalu sun riga sun gama nuna abinda suka fi karkata a kansa a jikin 'ya mace kirji da kuma baya. Wasu Allah ya hallice su dashi har ya yi musu yawa, wasu kuwa basu dashi kuma mai saurin zubewa ne. To mu dai duk wanda ya san maganinmu ya san ingantacce ne, kuma Yana aiki kwarai da gaske wurin dawo da daraja da martabar nono da izinin Ubangiji. Sahihin magani ne da ya samu sheda da lambar yabo, kuma Islamic ne da akayi masa hadi mai inganci domin gyara jikin mace ba ma iyakacin nono kawai ba. Babu nadama haka zalika babu dana sani da asarar dukiya wurin sayan maganinmu. In sha Allah matsalar ki zata gushe idan kin jarraba amfani dashi. Ba mu tsaya ina nan ba, muna da na gyaran hips sahihi dana k'iba idan kina fama da matsalar rama. Haka zalika muna dana tumbi, da kuma maganin sanyi mai mugun kyawun da yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye wanda zaku hadu da maigidanki kuyi amfani tare. Akwai ingantattun supplement wad'anda basu da illa balle su cutar da GARKUWAR jiki. Sai dai su gyara su kuma tayar da komad'a ina nufin inda ya samu nakasu a jikinki. Muna sayar da sabulan gyaran jiki dilka da man gyaran gashi, muna kuma bayar da sari a fad'in najeria da nijar muna tura kayanmu kowane gari da ikon Allah.*
*Muna garin kano duk inda kake za mu aika maka da kayanmu. Domin neman karin bayani sai a yi mana magana ta Whasap ga lambobin da za a same mu a kai.*
*07084653262 ko*
*08089965176*
*SIYAN NAGARI!!!!!!*
*A JARRABA A SAMU BIYAN BUKATA DA YARDAR ALLAH*


TEEMAH DATA SERVICES MTN
1GB @550
2GB @950
3GB @1450
4GB @1550
5GB @1700
CHECK CODE *323*4#
VALIDITY 30DAYS
CHAT@08112392177
CALL @08037026306
8037026306 fatima musa ibrahim opay

*21*
Na daure sosai don ba na so na fadi maganar da zata tunzura shi. Haka kawai tunda yarinyar nan ta rasu nake tausaya masa wallahi. Na ce
"Nazari zaka yi ranka ya dad'e, kasan wani abun yakan shaf.......ban kàrasa ba ya katse ni a harzuke yana fad'in." Kin ga ki yi mini shiru Amina ya isa haka, na gane ki fa tuntuni ba kya son haihuwa tare da ni dama shiyasa rashin yarinyar ban bai wani dame ki ba dalili anan shine kina
da wasu yaran da wani namijin ni kadai ne nake kukan tashinta ke kuwa me ki ka fasa komai kina gudanarwa na abinda ya shafe ki, yanzu na gaya miki halin da ake ciki kina nema ki yi mini maganar banza akan wani banzan dalili."

Kawai sai na saki baki Ina kallonsa da d'umbun mamaki a tare da ni. Lallai da ana bud'e zuciya wani ya gani dana bude masa tawa ya ga yadda take cike da tausayinsa akan abinda ya shafemu bakid'aya.

Ya rufe idonsa sosai yana ta fad'a ta inda ya shiga ba tanan yake fita ba. Na yi shiru ban tanka masa ba, har sai da ya gama tukkuna na sassauta tare da fad'in." Ka yi hakuri idan maganata ta bata maka rai, amma ka yi mini gurguwar fahimta, ni ba haka nake nufi ba."
Ya janyo Lopton dinsa yana fad'in." Ki tashi ki je kawai ba na son dogon sharhi, na fahimci inda ki ka dosa zan nemawa kaina mafita."
Ban tashi ba sai ma sake matsawa da na yi kusa dashi na dafa hannunsa a hankali murya na rawa na ce.'' wallahi ina son Haihuwa da kai Allah Ya taimaka ban fadi maganar nan don na bata maka rai ba sai don nema mana mafita gabad'ayanmu, amma da zaka tona zuciyata zaka ganta cikin tsantsan damuwa da fargaba halin da muka tsinci kanmu a ciki."
"Ki tashi ki fita don Allah, ba na son wata magana, akwai abinda zan duba."
Na kalle shi naga ya yi mugun murtuke fuska irin wanda bai ta'ba yi ba mini ba, ban sake cewa komai ba na tashi jikina a sabule na sauka kasan da tunanin hanyar da zan bi wajan warware abinda yake shirin tunkaro mu.
Muna tsaka da wannan rikicin ni dashi Inna Uwani ta sauka a gidan. Sai lamarin ya kara lalacewa wanda har na fara hasashen gaskiyar maganar Hadiza akan inna Uwani tana jifan auranmu.
Dama a cikin jego nake dalilin da ya sanya kenan wata danganta ta aure bata ratsa tsakaninmu ba.
Da farko na yi zaton ya d'auke kansa ne ga lamarin duba da halin da nake ciki sai kuma na ga ashe ba haka ba ne, yau kwanana sittin da biyar da haihuwata zaman ya'ki dadi a junanmu. Yadda na so ni da shi ace mu kashe mu binne matsalarmu babu wanda ya ji ko ya gani amma abin ya fasskara domin duk yadda na so da mu zauna lafiya ya'ki fahimtar hakan. Har yanzu yana nan akan bakansa na cewa ina kyamatar hada jini da shi. Gabad'aya ma ya juyar da maganar ya dangatata da ni, ya mance abinda ya asassa faruwar mutuwar abinda muka haifa.
Wannan dalilin ya sanya na janye jikina dashi domin a duk lokacin dana hau samansa da b'acin rai nake saukowa ya canza mini gabad'aya kamar ba shine mutumin nan mai sau'kin hali da fahimta ba a wasu lukutan, yakan zame mini kamar wani mara wayo.
Ban daina gaishe shi ba, haka zalika kuma ban daina yi masa girki ba a duk lokacin da ya bukaci hakan amma kamar yadda ya nuna baya buk'atata a kusa dashi ni ma haka nake nunawa. Sai dai muna takatsantsan idan mun hadu a falo babu wanda zai fahimci muna da matsala da juna.
Maganarsa d'aurin auransa da Hauwa ta tashi gadan gadan. hakan bai daga mini hankali sosai ba domin tunda sakamakon jini ya fito a tsakanina dashi na cire son zuciya a raina ina jin zan iya bashi goyon baya dari bisa dari ya auri mata hud'u domin cikar muradinsa. Sai dai yanayin zamana a gidan shi yafi damuna domin kuwa soyayyarsa da ya dasa mini ita a kahon zuciyata tana nan bata gushe ba, ina kaunarsa har yanzu ina kuma kishin ganin wata mace a kusa dashi.
Abinda ya yi ta damuna kenan a cikin kwanakin nan wanda har na gaza jurewa na kira Anti Yagana a waya na sheda mata halin da ake ciki. Itama abin ya girgizata sosai, amma shawarar da ta ba ni shine kawai na yi hakuri na bi abinda yake so mu barwa Allah lamarinsa abinda tunda aka somi duniya akeyinsa wani nasara ba zai zo ya canza ba.
Na jima Ina nazarin maganganunmu da anti Yagana kafin na sauke ajiyar zuciya da ro'kon Allah Ya kawo mana dau'ki gabad'aya.
A ranar na shirya tunkararsa da amincewar bukatarsa
na shirya da daddare cikin kayan bacci masu kyau na yi barin turare a jikina. Sannan nasa hijabi mai tsayi na fita da zumar samunsa mu yi maslaha domin zamanmu a hakan yana damuna sosai.
Abin mamaki da ban tsoro sai na ga inna Uwani a wajan matattakalar benensa da wani koko a hannunta da gajeriyar tsintsiyar kwakwa tana ta yarfa abinda yake cikin kokon.
Kamar na koma da baya saboda fargaba da kuma tsoro sai kuma na yi shahada na tunkari wajan Ina hirji da manyan addu'oi da zasu yi mini kariya.
Ganina ya tsoratata ainun. A dabarbarce ta fara ko'karin magana tana ce wa." Maganin baki da mugwayene na ke yayyafa muku a gidan Amina domin naga alama ke da mijin naki bakwa neman tsari."
A nutse na ce." Muna neman tsari daga miyagun mutane aljanu da mayu, kullum cikin addu'a muke kuma in sha Allahu rabbi babu wani abu da zai same mu inna Uwani."
Jiki a mace ta furta." Duk da haka dai, ai ku mutanan yau ba ku san abinda yake faruwa ba." Ban ce mata komai ba na nufi matattakalar benan ina addu'a na fara hawa a nutse ban sanya a raina cewa abinda ta yi zai yi tasiri a kaina ba.

Bangaran Inna Uwani kuwa jiki a sabule ta shige masaukinta domin kuwa aiki ya b'aci tunda sharad'in da malamin ya bata cewa sai dare ya tsala tukkuna zata gabatar da aikin yayin da sahu ya d'auke ba a buk'atar a ga gilmawar wani bil'adama lokacin da take gudanar da aikin akwai aljanin da yake taimaka mata. Fitowar Amina kuwa ya dakusar da tabbatuwar aikin da ta so ta gudanar domin raba tsakanin ma'auratan.

Na same shi yana ta aiki a computer, aikin kenan dama a wasu lukutan bashi da hutu ko kad'an, yau yana can gobe yana nan idan an dawo gida ayi ya lissafi abinda ya shiga da wanda ya fita.
Ya dago kansa ya kalleni a lokacin da nake ko'karin karasawa kusa dashi.
Bai ce mini komai ba ya mayar da kansa domin cigaba da abinda yake yi na zauna a hannun kujerar da yake kai na dora hannuna a kafadarsa Ina dan shafa saman kansa a hankali a hankali.
Na san yana masifar son kamshin kalolin turarankan da nake amfani dashi dalilin da ya sanya kenan na sanya sosai a kowane kusurwa ta jikina.
Bai tanka mini ba, yana ta aikinsa, abin ya fara ba ni mamaki domin na fi kowa sanin halinsa akaina ban kusanceshi ba ma yana susucewa ina ga na kusanceshi Kuma. Ga ni yanzu ina yi masa abubuwa na jan hankali amma ko gezau bai yi ba.
A hankali na sanya hannuna na dago ha'barsa muka kalli juna. Na marairaice fuska kamar mai shirin fashewa da kuka na ce." Wallahi abinda ka tsira bai yi maka kyau."
Ya yi kokarin janye fuskarsa na sake juyo dashi cikin ko'karin sace zuciya na ce." Ka kalli tsabar idona ka gani cike take da sonka da begenka uwa uba kuma da sha'awarka me zai sanya ka dinga fushi da mai k'aunarka me na yi maka mai tsanani haka my Habibi kada makiya suyi mana dariya fa."

Ajiyar zuciya ya sauke ya janye fuskarsa yana ko'karin rufe computer na zira hannuna cikin rigarsa ta bacci wadda botiran sama suka cire a nutse na fara shafa kirjinsa da yake cike da lallausan gashi sai ya fara sauke ajiyar zuciya yana cire hannuna ina mayarwa har dai muka fara kokawa, ya rike hannuwana duka biyun ganin hakan yasa na rikota kansa gabad'aya na kanainayeshi."
Rintse idonsa ya yi ya fara sakin nishi. Ya ki ya rike ni, sai ni ce nake ta makaleshi a jikina. Ya ki'dime sosai sakamakon kamo bakinsa da nake ko'karin yi. Ido a shagide ya ce ." Ya kike so na yi miki, kin ce ke ba za ki haihu da ni ba, to me zai sanya ni kuma na cigaba da wahalar da kaina wajan fitar da 'kwayoyin haihuwata a banza suna bin rariya ba zan iya ba gaskiya."
Na sa'kalo wuyansa muna kallon juna na furta." Na amince my

Please Login or Register in order to submit comment