Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

da farko ban fahimceshi ba, da gaskiyar wannan matar da muka ta'ba haduwa a daidaita sahu inda take cewa duk ma'aikacin da ya mutu a karkashin kamfaninsa yana taimakawa iyalinsa. Hawayen suka zubo nasa hannu da sauri na goge domin Yaya Aminu ne ya fado mini a cikin raina.
Ya duba duk wajan da sunansa ya fito ya kuma duba hoton yaran mamacin hadda mayafiyarsu tana kuka. Ransa ya sake b'aci ya dubi Hajja cikin damuwa ya furta." Yanzu idan Sammani bai taimakawa wad'annan bayin Allan ba ai bai kamaci ya take musu hakkinsu ba, ban ji ciwon maganganun da suka yi akaina ba abinda ya daga mini hankali yadda shi Sammanin yake zambatata, menene bai mallaka ba a karkashina, shi kansa yanzu yana da halin da zai taimakawa mutane saboda damar da na bashi Allah ya bashi, amma na san abinda zan yi masa."
Hajja a sanyaye ta ce." Hakika Sammani ya yi mini bazata kuma ban ta'ba tunanin zai aikata hakan ba, amma ka yi hakuri ka ji ko, ai ka saba d'aukar irin wannan matsaltsalun ba tun yau ba, ka yi masa hukunci daidai gwargwado amma kada ya yi tsanani, Allah ya yi n
Maka albarka, ya kara tsare mini kai."
Gabad'aya muka amsa har da amarya.
Ya dube ni yna cewa." Ki kawo mini dumaman towon nan."
Na amsa tare da tashi a nutse na nufi kicin din ina fitowa ya ce ki kai mini sama sai ki zo ina da magana daku."
Ba tare da nace komai ba na nufi saman nasa da kayan abincin hannuna.
Lokacin dana sauko Hajja ta shiga d'aki domin hud'u saura a lokacin na san salla za ta yi....
'
*GARKUWAR MATA.*
*BINTA UMAR ABBALE*
[6/3, 8:38 PM] matar mijinta: *Wannan littafin na kudi ne 1k akan telegram. Normal What'sapp group kuma #700 hanyar da za a biya kudin ita ce wannan...0542382124...Binta Umar gtbank ko kuma 7084653262...Binta Umar Opey bank. 'Yan nijar dala dari katin airtel za ku tura mini bayan kun kankare hoton. A tura da sheda ta wannan lambobin iya What'sapp kawai.*
*07084653262*
*08089965176*
*V-VIP AREWA PEN=N*

*TALLAH*
<2<3 *DA MAGANI A GONAR YARO!!*
*08089965176*
*07084653262*
*Dayawa akwai matan da suke da matsala ta lalacewar nono yamushewa da kuma fad'uwarsa. Wasu ma 'yan mata ne basu kai ga matakin aure da shayarwa ba amma sai su samu matsalar faduwar nono. To gaskiya akwai magani sai dai kawai idan ba a yi dace ba. Wasu zasuyi ta faman kashe kudi amma buk'ata bata biya ba, wasu kuma zasuyi ta fargaba kada su je garin neman gira a rasa Ido, ma'ana su sayi abinda zai cutar dasu da kudinsu. Kuma yanzu dai tsakani da Allah rijalu sun riga sun gama nuna abinda suka fi karkata a kansa a jikin 'ya mace kirji da kuma baya. Wasu Allah ya hallice su dashi har ya yi musu yawa, wasu kuwa basu dashi kuma mai saurin zubewa ne. To mu dai duk wanda ya san maganinmu ya san ingantacce ne, kuma Yana aiki kwarai da gaske wurin dawo da daraja da martabar nono da izinin Ubangiji. Sahihin magani ne da ya samu sheda da lambar yabo, kuma Islamic ne da akayi masa hadi mai inganci domin gyara jikin mace ba ma iyakacin nono kawai ba. Babu nadama haka zalika babu dana sani da asarar dukiya wurin sayan maganinmu. In sha Allah matsalar ki zata gushe idan kin jarraba amfani dashi. Ba mu tsaya ina nan ba, muna da na gyaran hips sahihi dana k'iba idan kina fama da matsalar rama. Haka zalika muna dana tumbi, da kuma maganin sanyi mai mugun kyawun da yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye wanda zaku hadu da maigidanki kuyi amfani tare. Akwai ingantattun supplement wad'anda basu da illa balle su cutar da GARKUWAR jiki. Sai dai su gyara su kuma tayar da komad'a ina nufin inda ya samu nakasu a jikinki. Muna sayar da sabulan gyaran jiki dilka da man gyaran gashi, muna kuma bayar da sari a fad'in najeria da nijar muna tura kayanmu kowane gari da ikon Allah.*
*Muna garin kano duk inda kake za mu aika maka da kayanmu. Domin neman karin bayani sai a yi mana magana ta Whasap ga lambobin da za a same mu a kai.*
*07084653262 ko*
*08089965176*
*SIYAN NAGARI!!!!!!*
*A JARRABA A SAMU BIYAN BUKATA DA YARDAR ALLAH*

TEEMAH DATA SERVICES MTN
1GB @550
2GB @950
3GB @1450
4GB @1550
5GB @1700
CHECK CODE *323*4#
VALIDITY 30DAYS
CHAT@08112392177
CALL @08037026306
8037026306 fatima musa ibrahim opay

*26*
Su biyu na samu a zaune suna dan magana 'kasa-'kasa. Na krasa na zauna wurin da na tashi ina dan jin wani abu a cikin raina.
Ya dube ni a nutse kafin ya furta." Na san dai duk wata nasiha Hajja ta yi muku, ke Hauwa tun muna can na ji anata yi miki fad'a da nasiha kala kala akan aure da kuma ha'kuri da juriya. Ban cika son fitina ba dalilin ma da ya sanya kenan nake ji a raina zan iya kare rayuwata tare daku biyu rak muddin kuka samar mini da farinciki. Amina ga kanwarki nan Hauwa dukda ta girmeki da shekaru amma yanzu a matsayin k'anwa take a wurinki don Allah na baki amanarta."
Da sauri na dube shi jin yana had'a ni da Allah wannan mai wankakken idon zai ba ni amana. Na mayar da kaina kasa ban ce komai ba ya cigaba da maganganunsa wasu akan ka'ida wasu kuwa sun sa'ba da tunanina kamar dai amanar da yace ya ba ni, ban kar'ba kuma zan gaya masa hakan domin wani abu ba zai faru ba ya zo ya tuhume ni a kan wane dalili matar da ta girme ni ta fini gogewa da ilimin boko zai ba ni amana.
Ita kuwa sai gyada kanta take yi tana murmushi tare da cewa." To shikkenan in sha Allahu, duk abinda ya fad'a sai ta ce. "To za a kiyaye."
Ya ce." To ke ban ji kin ce komai ba."
A nutse na ce." Ni ma na yi alkawari in sha Allahu za mu zauna lafiya, kai kuma Allah ya baka ikon yin adalci a tsakaninmu."
Ya ji dad'in lafazina sosai kuwa. Ya dubeta Yana fad'in." Sukairaju ya shigo miki da kayanki ko?"
Ta ce." E ya ajiye su a wancan d'akin." Ta fad'a tana nuna d'akin da yake kallon nawa."
Sai ya ce." To babu lefi hakan duk dai mai girkin zata same ni a samana." Ta d'an gyara zama da wani kyataccen murmushi a fuskarta tana kashe masa ido ta ce." My na ce ko dai zaka ba ni waje a saman naka kasan ina da matsalar ciwon kirji bana iya zurga zurgar
hawa bene ko a wajan aiki ne idan na tsananta sai ciwona ya tashi, Ina ganin idan ba damuwa ka ba ni d'aki a kusa da kai zai fi mini sauki."
Sai ya ce." A don wannan ai mai sau'ki ne Hauwa sai ki hau ki duba wanda ya yi miki babu matsala." Ya fad'a yana d'an duban inda nake zaune."
Yanayina bai canza ba sai dai na tafi tunanin manufarta na son zama a kusa dashi don ban yarda da abinda tace ba wata'kila akwai wani abu a cikin ranta.
Ni ba zan yi abinda ta yi ba balle tace ina gasa da ita, ina da 'kiba ina buk'atar motsa jiki babu wani sama da zan hau don ganinta a can, amma ya zame mini dole na zuba ido sosai a kansu gabad'aya.
Ganin yana waya da Sukairaju akan sha'anin matarsa ya sanya na tashi ba tare da na ce komai ba na nufi d'akina na bar su a wurin.
Mintina goma sha biyar Yusi ya shigo lokacin ina gyara jeran madubina na dube shi a nutse na ce." Yusi idonka kenan baka nema na, ka manta da ni ko?"
Ya rungume ni yana yana dariya yana cewa." Mama kece fa kika ce duk lokacin da na ganku a falo kuna zaune na daina zuwa wurin."
Na gyad'a kai Ina cewa." E haka na ce, amma me yasa da kuka dawo baka neme ni ba, ai ka zo mu gaisa ko?"
Ya rike hannuna yana fad'in ." To ki yi hakuri." Ban ce komai ba na cigaba da gyara kayan shafata sai yasa hannu yana taya ni. Ya ce." Mama nasan yanzu Yayana ya kara girma ko?"
Na ce." Sosai ma, ai za mu sake komawa duba shi in sha Allah." Da murna a tare dashi ya ce." To shikkenan mama, amma yaushe zai gama karatun kuma idan an sallamo shi daga makarantar a ina zai zauna."
Na dube shi a nutse na furta." A can wajan Gwaggwo mana, mun yi magana da Hamusu zai dinga tafiya dashi kasuwa."
Wannan maganar na yi ta ne a daidai lokacin da maigidan ya turo kofar d'akin a bazata don ban yi tsammanin hakan ba ya shigo. Yana da kaifin ji dalilin da ya sanya ma kenan ban tsaya yin kokwanto akan ya ji ko bai ji ba.
Kawai na zuba masa ido yayin da shima ya zuba mini nasa idon wanda suke cike da tuhuma da zargi. Na fahimci yanzu yadda ya tsani mutuwarsa haka ya tsani jin sunan Hamusu a bakina, ban san menene dalilin da ya sanya ya d'ora masa karan tsana ba, bayan ada ba haka yake ba.
Yusi ya bashi hannu suka cafka dama sararsu kenan motsi kad'an sai su had'a hannu. Ya dafa kansa da cewa." Ka je d'akina na rage maka abinci." Sai ya sake bashi hannu a karo na biyu suka tafa.
Ya kama hanya da sauri ya bude d'akin ya fita. Ya rage da gani sai shi a d'akin. Na nemi gefan gado na zauna ina kallonsa don ban san da mai ya shigo ba, na san dai tunda ya ji maganar Hamusu ba zai yi shiru ba. A cikin halayensa marasa kyau akwai zargi na gama fahimtarsa.

Na gyara yanayin fuskata sosai domin tarar abinda yake bakinsa. Ya zauna a gefana yana fad'in.'' Wace magana na ji kuna tattaunawa da Yusuf yanzu dai shine abokin shawararki ko?"

Murmushin takaici na yi na ce." A a kai ne abokin shawarata Baba, magana muke yi akan Kamalu yana tambayata idan ya dawo daga makaranta a Ina zai zauna na ce masa can wurin kakarsu Gwaggo mun yi magana da Hamusu zai dinga tafiya dashi kasuwa."

Ya gyada kansa yana dubana ya furta." Ashe kina bibiyar sha'anin yaron."
Cike da mamaki na ce sosai ma kuwa." Ya furta." Babu inda zai zauna sai nan tare da mu gabad'aya domin raba kan yaran zumuncinsu zai yi rauni, baya ga haka kuma, a can unguwar taku ya lalace ai, to me zai sanya kuma a sake mayar dashi, idan har kun yanke shawarar zamansa a can kano to sai ku had'a da d'an'uwansa gabad'aya ku ajiyesu a waje daya."

Na yi shiru ina auna maganarsa. Gabad'aya kaina ya kulle na gaza fahimtar abinda yake nufi da wannan maganganun yanzu ina iya furta wata magana ya canza mini manufa, ni dashi duka ba mu da karfin iko kamar dangin Babansu. Hamusu kuma yana iyakacin bakin kokarinsa wajan ganin ya bashi girma kuma bashi da wata matsala, amma tunda sun nema kuma suna da hakki akan yaran nan ya kamata a ce wannan karon na yi kawaici da alkunya na ba su daya na rike d'aya, amma ina ganin ba zan samu goyon bayansa ba, nema ma yake ya mayar da abin rigima da 'bangaranci.
Na share shi kawai ban ce masa komai ba domin ina danne zuciyata ne ba na son na biye masa na san idan muka fara ni dashi gabad'aya ba zata yi mana kyau ba."
Ya tashi zai fita na ce." A game da maganarka ta d'azu ina da ja kai."
Ya tsaya tare da juyowa yana kallona.
"Wace magana kenan."
"Dangane da amanar matarka da ka ce ka ba ni, ban kar'ba gaskiya domin ni ma nema nake yi ka ri'ke amanata don har yanzu ban san kaina ba."
Ya ce." Ai hakkinki ne a matsayinki na babba ki ri'ke mini amanar gida da duk wanda na kawo na ajiye shiyasa na gaya miki."
Na ce." Ban kar'ba ba gaskiya kuma zuciyata ba ta aminta da zamanta a samanka ba, idan adalci za ka yi kawai ka ce mata ta sauko kasa."
A nutse ya furta." Ba ki ji uzurinta ba ne, tana da ciwon kirji ta ce ko a wajan aiki a kasa take ba ta iya zurga-zurgar hawa sama."
D'auke kaina na yi ban ce masa komai ba. Ya ce." Idan kina ganin da damuwa to kema sai ki tattaro ki hawo saman ku tare bakidaya hakan zai fi."
"Ina buk'atar tsinka jinina, da zan hau ai da tun kafin ta zo gidan na hau."
Ya daga kafad'arsa ba tare da ya ce mini komai ba ya bud'e kofa ya fita.
Na ja jiki ahankali na kwanta saman gado ina matse jikina kawai na ji hawaye na fita daga idona.
Ajiyar zuciya na sauke tare da dan rintse ido yayin da damuwa ke sake sukar ilahirin jikina.
Daurewa kawai nake yi ganinsa ya k'ara motsa mini bukatarsa da ta dame ni.
Haka na 'krasa yini na cikin damuwa da takura da daddare da kyar na fita falon shi ma don kada Hajja ta zargi wani abin ne, na same su kuwa gabad'aya har ita amaryar inda ta sheka ado da wani uban Les ta soka d'aurin dankwali wanda ya fito da k'arin gashin da ta yi. Kwaliyya ta yi sosai irin ta amare har dasu gashin ido ga sarka nan d'azu awarwaro da zubona a yatsun hannunta.
Ban damu ba domin abin da ya dame ni daban shiyasa adonta bai d'auke mini hankali ba, abinda dai ya so ya bata mini rai bai wuce ganinsa zaune a saitinta ba suna magana da juna.
Na yi 'kokari sosai wajan nuna ban san me suke yi ba, muka gaisa har shi din da yake dan satar kallona itama amaryar ta yi mini sannu da fitowa Hajja tana cewa" ai yanzu nake shirin aika Yusi ya kiraki." Na ce." Wallahi ina yin sallar magriba bacci ya kwashe ni sai yanzu na farka.
Kafin tayi magana aka kira shi a waya maganarsa ta d'auki hankalinmu gabad'aya zance ne dai bai mutu ba domin iyalan wani mamacin ma sun sake yin magana a sahar nan ta fece book inda suma suke kalubalantarsa akan take hakkinsu da ya yi.
Gidan jaridar da duniya ta aminta da rahotanninsu sune suka kira shi domin neman k'arin bayani da kuma neman alfarma samun lokaci daga wajensa don su tattauna ya kuma wanke kansa dangane da zargin da jama'a suke yi a kansa.Su biyu na samu a zaune suna dan magana 'kasa-'kasa. Na krasa na zauna wurin da na tashi ina dan jin wani abu a cikin raina.

Gidan jaridar da duniya ta aminta da rahotanninsu sune suka kira shi domin neman

Please Login or Register in order to submit comment