Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

furta." Na ce duk wani posting da ki ka yi a social media ki goge shine abinda na rubuto miki."
"Me yasa zan goge?" Na fad'a ban shirya ba, domin ni ma ji na yi kawai maganar ta subce ta fito."
"Saboda ba na buk'ata wanda ki ka yi a baya ya isa. Ba zan hana ki nema ba, amma ban yarda da 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~ fitar da surar jiki da sunan sana'a ba, ki nemi dukiya ta hanyar da Allah ya halasta."

Cikin nutsuwa na ce." Ai ba zasu ta'ba goguwa ba, tunda na jima da saka su, kuma akwai masu serving da download dole za su yi ta yawo. To ai ni tunda na fara neman dukiyata ta hanyar Allah nake nema ban cud'anya da haram ba."

Ya 'bata fuska yana cewa." Kada ki gaya mini maganar banza mana, ko yaro ki ke so ki mayar da ni ok na ji, Ina ganin za ki yi sanadiyar da zan karbe wayar hannunki tunda na lura ke kina da taurin kai. Na ce bana buk'ata ko an gaya miki aure abin wasa ne."

Ni ma cikin bacin rai na ce."Ai ba ayi haka da ni ba a lokacin da za a yi auran. Hajja ba ta ce zan daina neman kudi ba, asalima a cikinsa aka same ni, to me zai sanya kuma yanzu ka tsiro da wata magana."

"Cewa na yi ki goge duk wasu hotunanki da ki dora a shafukanki na sadarwa ba cewa na yi ki daina sana'a ba, akwai hanyoyi da yawa da za ki juya domin janyo hankali costomars. Babu yarjejeniya a cikin abinda ya shafi addini. Ni ba karamin mutum ba ne, ba kuma zan yarda mutumcina ya zube akan hakan ba, dole duk wasu kusakurai da ki ka yi a baya ki gyara su. Idan kuma kin yi jayayya da umarnina zan sanya gabad'aya rufe duk wasu hanyoyin sadarwarki......
'
*GARKUWAR MATA*
*BINTA UMAR ABBALE*
[6/3, 8:38 PM] matar mijinta: *Wannan littafin na kudi ne vip 1k akan telegram. Normal Whasap Gruop kuma #700 hanyar da za a biya kudin ita ce wannan...0542382124...Binta Umar gtbank ko kuma 7084653262...Binta Umar Opey bank. 'Yan nijar dala dari katin airtel za ku tura mini bayan kun kankare hoton. A tura da sheda ta wannan lambobin iya What'sapp kawai.*
*07084653262*
*08089965176*
*V-VIP AREWA PEN=N*

*TALLAH!*
<2<3 *DA MAGANI A GONAR YARO!!*
*08089965176*
*07084653262*
*Dayawa akwai matan da suke da matsala ta lalacewar nono yamushewa da kuma fad'uwarsa. Wasu ma 'yan mata ne basu kai ga matakin aure da shayarwa ba amma sai su samu matsalar faduwar nono. To gaskiya akwai magani sai dai kawai idan ba a yi dace ba. Wasu zasuyi ta faman kashe kudi amma buk'ata bata biya ba, wasu kuma zasuyi ta fargaba kada su je garin neman gira a rasa Ido, ma'ana su sayi abinda zai cutar dasu da kudinsu. Kuma yanzu dai tsakani da Allah rijalu sun riga sun gama nuna abinda suka fi karkata a kansa a jikin 'ya mace kirji da kuma baya. Wasu Allah ya hallice su dashi har ya yi musu yawa, wasu kuwa basu dashi kuma mai saurin zubewa ne. To mu dai duk wanda ya san maganinmu ya san ingantacce ne, kuma Yana aiki kwarai da gaske wurin dawo da daraja da martabar nono da izinin Ubangiji. Sahihin magani ne da ya samu sheda da lambar yabo, kuma Islamic ne da akayi masa hadi mai inganci domin gyara jikin mace ba ma iyakacin nono kawai ba. Babu nadama haka zalika babu dana sani da asarar dukiya wurin sayan maganinmu. In sha Allah matsalar ki zata gushe idan kin jarraba amfani dashi. Ba mu tsaya ina nan ba, muna da na gyaran hips sahihi dana k'iba idan kina fama da matsalar rama. Haka zalika muna dana tumbi, da kuma maganin sanyi mai mugun kyawun da yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye wanda zaku hadu da maigidanki kuyi amfani tare. Akwai ingantattun supplement wad'anda basu da illa balle su cutar da GARKUWAR jiki. Sai dai su gyara su kuma tayar da komad'a ina nufin inda ya samu nakasu a jikinki. Muna sayar da sabulan gyaran jiki dilka da man gyaran gashi, muna kuma bayar da sari a fad'in najeria da nijar muna tura kayanmu kowane gari da ikon Allah.*
*Muna garin kano duk inda kake za mu aika maka da kayanmu. Domin neman karin bayani sai a yi mana magana ta Whasap ga lambobin da za a same mu a kai.*
*07084653262 ko*
*08089965176*
*SIYAN NAGARI!!!!!!*
*A JARRABA A SAMU BIYAN BUKATA DA YARDAR ALLAH*


TEEMAH DATA SERVICES MTN
1GB @550
2GB @950
3GB @1450
4GB @1550
5GB @1700
CHECK CODE *323*4#
VALIDITY 30DAYS
CHAT@08112392177
CALL @08037026306
8037026306 fatima musa ibrahim opay

*9*
Na dube shi babu fargaba tare da ni na ce." To ai ba haka ake yi ba, kasan ina da hidima da nauye nauye a kaina, me zai sanya lokaci guda ka zo ka ce zaka rusa mini tsarina na shekaru da yawa, idan an yi mini haka zahiri ba a yi mini adalci ba, tunda babu wanda ya san irin wahalar dana sha kafin na ginu. Ina da yara ina da iyaye da 'yan'uwan da nake taimaka musu to me zai sanya sa'i daya ka zo ka ce ga yadda zan yi."
Ya zuba hannuwansa cikin aljihun faffadan wandon da yake jikinsa ya ce" idan na fahimce ki wato har yanzu kina da burina cigaba da tallata surar jikinki da zummar kasuwanci ko?" Shiru na yi ban ce masa komai ba. Sai ya cigaba da cewa." Ke ko kunya ba kya ji ko wane titi da hotonki a sa'kale kina yake hak'ori da gantsara jiki meye abin burgewa a ciki. To bari kiji duk titin da aka kawo mini rahoto anga hotonki nasa an cire, hakan ne kuma zai faru harkokin zasu tsaya cak muddin ba ki yi yadda na ce ba."
Yana gama maganarsa ya kama hanya ya fice daga d'akin da b'acin rai. A daidai lokacin ne kuma Yusi ya fito daga bandaki bayan ya yi wanka.
Cikin takaici na gama shiryawa na zauna duk raina babu dadi, maganganunsa kawai suke ta yi mini yawa a k'wa'kwalwata. Ban yi tsammanin zan samu wata matsala daga wurinsa ba don a tunanina tunda ba auran soyayya muke yi ba, ba zai shigar mini hurumi ba, to sai gashi tun ban kwana a gidansa ba ya fara kafa mini wasu sharadai. Ai ko na goge komai a shafukana na intranet ban isa na goge wanda yake cikin wayoyin mutane ba. Kuma duk tsiya tarihi ba zai ta'ba mancewa da sunana ba.
Zan goge kamar yadda yake so sai dai dole na nemi wata hanyar domin cigaba da janyo hankalin customers ba zai yiwu na yi wahala tsayin shekara da shekaru ba lokaci guda wani ya rusa mini buri. Ban shigo gidansa da niyyar na ci dukiyarsa ba, ni nafi gane na nemi na kaina kawai yafi rufin asiri a duk lokacin da zan yi wa wani alheri ba ni da matsala sai dai na cire ba tare da na je na yi ro'ko ba.
Gabad'aya cikina cunkushewa ya yi na kasa cin komai don sai bayan isha'i ma muka fita falon da zummar cin abinci. Lokacin tuni shi ya fita sai wani matashi majiyin karfi da yake ta goge a wurin. Ya gaishe ni. Na amsa a tsanake. Wurin abincin muka nufa nida Yusi, shi kuma mai aikin ya fita da sauri. Da kyar na iya cin loma hud'u shinkafa ce dafaduka wadda ta ji kayan lambu da nama. Ga lemuka nan birjik da yake ni din ba ma'abociyar shan lemo mai gas ba ne ko daya ban bud'e ba ruwa kawai na kurba na d'auki wayata ina dubawa. Shi Kam Yusi ya zage ciki sai cin abincin yake yi hankalinsa a kwance.

To haka muka yi kwanan kadaici da zullumi. Yusi dai bacci ya yi sosai, ni kuwa ban iya baccin arziki ba, domin mafarkai na dinga yi marasa kan gado, gashi muna ta fad'a da maigidan, ina ta kuka, sannan na zo na kama mafarkin Kamalu. Yadda Allah ya nuna mini shi a mafarkin ya kwantar mini da hankali, domin a nutse na ganshi da allo a hannunsa yana rubutu da tawada da alkalami. Da asuba da nayi sallah nayi masa addu'a sosai da sosai na roki Allah Ya shirya mini su gabad'aya. Game da mafarkin da nayi da maigidan muna rigima kuwa, ban kawo komai ba a cikin raina, na dai fi tunanin sa'insar da muka yi jiya ce ta assasa mafarkin.
Da wuri mukayi wanka muka shirya da yake dama koyaushe cikin sabbin dinkuna nake ban da matsalarsu. Na shirya cikin atamfa mai ganye wadda akayi wa dinkin bubu da uban aiki a jiki. Normal na daura dankwali ban yi wata kwalliya ba in banda mai dana shafa. Sai na yi amfani da wata humra da Ya Falmata ta aiko mini da ita. Innalillahi ai gabad'aya d'akin dumewa yayi da bala'in kamshin humarar mai fizgar hankali. Kad'an na shafa amma jikina ko'ina ya dauka. Ina da bala'in son kamshi shiyasa turare ko nawa ne bana ganin k'yashin saye. Wannan humrar ma tabbas zan tura kudi a sake kawo mini wata domin ta yi mini dadi sosai....08089965176
Yusi ma ya shirya cikin kananun kaya. Muka nemi wuri muka zauna ganin yadda ya yi zukudum yasa na mika masa wayata. Ya kuwa kar'ba da sauri yana murmushi. Sai na dan zame na kwanta tare da rufe idona ina tunanin yadda za a yi na je duba Kamalu daga nan. Hakan ba zai yi wu ba dole sai da Hamusu domin shine ya kai shi makarantar tafiyar kuwa dole sai dashi.
Kira ya shigo wayata na bud'e idona tare da tashi zaune na kar'bi wayar daga hannun yaron. Koda na duba sai naga maigidan ne. Na daga tare da daidaita nutsuwata na gaishe shi a tsanake ya amsa yana cewa "Ki fito falo zan yi magana da ku."
Bai bari na amsa ba ya kashe wayarsa. Tsaki naja na dan harari wayar tare da fad'in." Yusi ta shi muje falo."
Ya sauko daga gadon muka kama hanyar fita.

Yana zaune cikin kayan bacci masu santsi kirjinsa duk a waje. Na yi gaggawar kawar da kaina gefe dan ko da zan gaishe ma ban kalleshi ba. Ina jin ganin ganin hakan ne ma ya share bai amsa mini ba. Sai ya janyo hannun Yusi yana ko'karin d'ora shi a cinyarsa duk girmansa kuwa. Yaron yana nokewa shi kuwa Fadi yake." Aboki ba magana, mu gaisa mana." Yana ta mika masa hannunsa. Ina kallon Yusi yana sinne kai da murmushi a fuskarsa ya rike hannunsa yana cewa." Barka da asuba Baba." Sai ya amsa da sakkakkiyar fuska don yadda yaron ya kira shi da Baba ya faranta masa rai sosai. Yana cewa." Ya kwanan bak'unta wace makarantar kake so na sanya ka"
Saurin sabo da wayewa irin ta Yusi tana ba ni sha'awa sosai, bashi da gidadanci ko kad'an. Ganin yadda suke ta rahar kamar uba da dan cikinsa sai jikina ya mutu mutuka da gaske. Dole ko na ki ko na so na sassautawa mutumin domin hanyar da ya d'auko mai karya lago ce, duk wanda yake nuna k'auna da kusanci kan abinka tabbas kai yake so, koda yana yin hakan ne da zummar yaudara ya faranta mini rai da wannan Alhaji Muntari ya siye zuciyata har na aminta na aure shi. Haka zalika ma wannan mutumin hanyar da ya d'auko kenan. Jikina ya shika sosai na dinga satar kallonsu ina dan murmushi kamar wadda aka yi wa dole.... Ya dube ni a hankali yana cewa." To ke wace makarantar kike ganin za a kai shi umm?" Sai na fara dibi-dibi domin kwarjini ya yi mini a lokacin da yake tambayata da kyar na furta." Duk wadda aka kai shi Yallabai, Allah Ya saka da alheri.''
Ya amsa da "Amin." A takaice kafin ya dan lumshe idonsa ya bud'e su a kaina muryarsa can kasa ya ce." In sha Allahu za a kai shi makaranta mai kyau boko da islamiyya sai ya dora karatunsa a inda ya tsaya Allah Ya bashi sa'a. "
Na amsa da "Amin Ya Allah mun gode sosai Allah Ya kara arziki."

Har muka gama karyawa ina ta diri dirin yadda zan gaya masa na goge duk abinda na yi posting din kamar yadda ya buk'ata. Wani kwarjini ya kara a idona sakamakon irin karamcin da ya nuna mini akan yarona. Hankalina ya d'auke wurin tunani na ji maganarsa yana cewa." Mu ga wayarki."
Ban yi jayayya ba na mik'a masa. Ya kar'ba yana dubawa sai ya ce ." Ai ba ki bud'e mini ba."
A hankali na ce." Sunana ne da karamin harafi." Ya yi shiru bai ce komai ba. Yadda yake lallatsa wayar shi ya tabbatar mini da cewa ya bude. Akwai lambobin mutane da dama. Har da maza abokan nan kasuwanci ne, saboda wasu idan sun ga tallan kayanmu sukan kira su ce suna so su sayawa iyalinsu kaya. Sai da ma naga abin yayi yawa ne ya sanya na sayi sabon layi na mussaman domin hakan yana wayar Hamusu yanzu haka, amma dai duk da haka akwai wasu a wayata kuma ban yi tunanin ajiyesu zai kawo mini matsala ba tunda babu abinda yake had'a ni da mutum sai idan ya bukaci wani abun.

"Wanene Hamusu na ga kina yawan waya dashi da sa'kkonin gasu nan da yawa ."
Tambayar da ya jefo mini kenan fuskarsa babu yabo babu fallasa.

Wannan littafin na kudi ne 'yar uwata kda ki karanta mini ba tare da kin biya ni hakkina ba.

Ban ji dadin yadda yake mini bincike a waya ba, amma abinda ya yi mini a yanzu shi ya kautar da b'acin raina na jure ban nuna jin haushina ba na ce." Kanin Babansu Yusi ne."
Ya zubo mini idonsa kuri! yana kallo. Sai na ce." Shine wanda na dam'kawa ragamar kula mini da harkokina tunda gaskiya ba zan boye maka ba mun saba sosai kuma yana da amana, na d'auke shi kamar d'an'uwana na jini."
Shiru yayi bai ce mini komai ba yana dai ta cigaba da duddubar wayar. Kimanin mintina goma kafin ya ce." Kin goge ashe?"
Na dube shi a nutse na furta." E, ni ma naga hakan kamar bai dace ba."
Sai ya miko mini yana cewa." Idan kina bukatar wani taimako game da harkokin kasuwancinki zan taimaka miki in sha Allahu, amma ki kiyaye sosai, kada ki yi abinda zai zubar mini da mutunci, tunda kin san waye ni abu kad'an sai ya janyo mini magana. Bayan haka ma ina da kishi gaskiyar magana kenan ki kula sosai. Akwai lambobin maza a wayarki ki goge wanda ki ka tabbatar ba muharramanki ba ne. Ba zan hana ki zumunci da yan uwa ba amma ki bi a sannu."
A hankali na ce." In sha Allah."
Ya dan tura kujrar da yake zaune ya tashi kai tsaye hanyar fita daga falon ya nufa sai na tsinci kaina da bin sa da kallo ina ayyana abubuwa masu yawa a kan sa da zaman da za mu yi. A haka dai bashi da wata illa namiji ne sosai. amma idan na tuna yana dan ta'ba harkar neman matan banza sai jikina ya yi sanyi. Zina a yanzu ta zama kamar ado mutane sun mayar da ita karamin alhaki.

Kaf ma'aikatan gidan ya tara su a babban falon kowanne ya gabatar mini da kansa. Shi ma ya gabatar da ni a gare su. Yadda ya dinga nuna musu girma da muhimmancina ya kara girma a idona. Na kuma ji dadin haka sosai, cikin raina ni ma na yi alkawarin yi masa biyayya daidai gwargwado don ganin yadda ya mayar da kansa ba kowa ba a wurina.
To sai zaman na mu ya zama kadaran kadahan. Babu fad'a. Haka zalika babu gaba, amma ba sakin jiki da juna. Makaranta kuwa kamar yadda ya yi alkawari Yusi idan ya tafi tun safe sai shida na yamma kuma kwana goma kacal da fara zuwansa na fahimci akwai karatu da kula a makarantar domin na kan zauna na duba littafansa aikin gidan kam wani sa'in tare muke yi, idan Ina so na fahimci ganewarsa ne sai na bar shi ya yi shi kadai. Kuma cikin ikon zai yi daidai, idan ma da kuskuran kad'an ne. Haka zalika karatun al'kur'ani domin makarantar kowane bangare ana yi musu.

Ina waya da Hajja sosai don wasu lokotan ma ni ce nake kiranta hakan kuwa yana sanyata farinciki ta dinga tambayata babu matsala idan da akwai na gaya mata. Sai dai kawai na yi murmushi nace mata babu komai ai har mun saba da gidan na gaya mata ma Yusi ya fara zuwa makaranta. Haka zalika ma na kan kira Babanmu mu gaisa dasu Anti Yagana. Sahura kam kusan kullum sai mun gaisa ta Whasap kamar yadda nake gaisawa dasu Hadiza kullum daga zarar na bude data sa'kkonin gaisuwarsu nake cin karo dashi suna fad'in zasu shirya gabad'ayansu su kawo mini ziyara.
Ina mamakin yadda Hadiza ta yi hankali yanzu, amma na fi tunanin wahalar rayuwa ce ta sauyata. Yadda take mu'amulantata kamar ni ce babba. Su Fatima da Hassana da Usaina kam dama ba ni da matsala dasu ko acan baya muna zumunci daidai gwargwado kuma suna ba ni girmana. Amma yanzu abin ya fi tsananin duba da irin yadda Allah ya canza mini rayuwa shiyasa iyayensu ma haba-haba suke yi da ni.

Na kan fito kullum da safe na zauna a falo kafin maigidan ya sauko duk a kokarina na bashi girma. Kamar yadda bai gayyace ni zuwa dakinsa ba, haka zalika ni ma ban yi yun'kurin nufar hanyar ba, Ina dai jiransa a falo ya sauko mu gaisa. Hakan kuma yakan faranta masa rai a zahiri ina gani a fuskarsa. Tare muke zama mu karya gabad'aya har da Yusi wanda wani irin sabo mai girma ya shiga tsakaninsu. Ya kira shi aboki shima ya kira shi aboki ko Baba kuma ranakun da ba makaranta yana hutu a gida har dakinsa yakan gayyace shi, sai dai su bar ni, ni kad'ai a falo. Idan na gaji na shige naje na kwanta. wani sa'in ma abinci can ake kai musu.

Watan mu a uku a Legos ni da Yusi mun yi wata ki'ba. Wuyana ya kara nitsewa ya bi ya tattara guru guru! Kirjina ya sake bunkasa ga tumbi da ya fara yi mini sallama. 'Dan tsayin da nake gadara dashi ya shanye hankalin idan yayi dubu ya tashi. Idan na kalli mudubi sai na gan ni d'ukul! kumatuna ya yi wani fumm! jikina ya kara nauyi. Shi kam Yusi k'ibar kyau ta yi masa ya zanzare sosai ya zama yaron masu kudi domin sutturu manya maigidan yake saya masa 'kanuna da manya.
Gabad'aya sai na ta'allaka faruwar hakan da cimar dana canza da zama wuri d'aya, tabbas ya zame mini dole kuwa na rage ciye ciye don ma mafi akasarin abincin gidan yana cike da ganyayyaki.....
'
Muje zuwa
*GARKUWAR MATA*
*BINTA UMAR ABBALE*
[6/3, 8:38 PM] matar mijinta: *Wannan littafin na kudi ne 1k vip akan telegram. Normal gruop what'sapp kuma #700 hanyar da za a biya kudin ita ce wannan...0542382124...Binta Umar gtbank ko kuma 7084653262...Binta Umar Opey bank. 'Yan nijar dala dari katin airtel za ku tura mini bayan kun kankare hoton. A tura da sheda ta wannan lambobin iya What'sapp kawai.*
*07084653262*
*08089965176*
*V-VIP AREWA PEN=N*

*TALLAH!*
<2<3 *DA MAGANI A GONAR YARO!!*
*08089965176*
*07084653262*
*Dayawa akwai matan da suke da matsala ta lalacewar nono yamushewa da kuma fad'uwarsa. Wasu ma 'yan mata ne basu kai ga matakin aure da shayarwa ba amma sai su samu matsalar faduwar nono. To gaskiya akwai magani sai dai kawai idan ba a yi dace ba. Wasu zasuyi ta faman kashe kudi amma buk'ata bata biya ba, wasu kuma zasuyi ta fargaba kada su je garin neman gira a rasa Ido, ma'ana su sayi abinda zai cutar dasu da kudinsu. Kuma yanzu dai tsakani da Allah rijalu sun riga sun gama nuna abinda suka fi karkata a kansa a jikin 'ya mace kirji da kuma baya. Wasu Allah ya hallice su dashi har ya yi musu yawa, wasu kuwa basu dashi kuma mai saurin zubewa ne. To mu dai duk wanda ya san maganinmu ya san ingantacce ne, kuma Yana aiki kwarai da gaske wurin dawo da daraja da martabar nono da izinin Ubangiji. Sahihin magani ne da ya samu sheda da lambar yabo, kuma Islamic ne da akayi masa hadi mai inganci domin gyara jikin mace ba ma iyakacin nono kawai ba. Babu nadama haka zalika babu dana sani da asarar dukiya wurin sayan maganinmu. In sha Allah matsalar ki zata gushe idan kin jarraba amfani dashi. Ba mu tsaya ina nan ba, muna da na gyaran hips sahihi dana k'iba idan kina fama da matsalar rama. Haka zalika muna dana tumbi, da kuma maganin sanyi mai mugun kyawun da yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye wanda zaku hadu da maigidanki kuyi amfani tare. Akwai ingantattun supplement wad'anda basu da illa balle su cutar da GARKUWAR jiki. Sai dai su gyara su kuma tayar da komad'a ina nufin inda ya samu nakasu a jikinki. Muna sayar da sabulan gyaran jiki dilka da man gyaran gashi, muna kuma bayar da sari a fad'in najeria da nijar muna tura kayanmu kowane gari da ikon Allah.*
*Muna garin kano duk inda kake za mu aika maka da kayanmu. Domin neman karin bayani sai a yi mana magana ta Whasap ga lambobin da za a same mu a kai.*
*07084653262 ko*
*08089965176*
*SIYAN NAGARI!!!!!!*
*A JARRABA A SAMU BIYAN BUKATA DA YARDAR ALLAH*


TEEMAH DATA SERVICES MTN
1GB @550
2GB @950
3GB @1450
4GB @1550
5GB @1700
CHECK CODE *323*4#
VALIDITY 30DAYS
CHAT@08112392177
CALL @08037026306
8037026306 fatima musa ibrahim opay


*10*
Shawarar da na yanke a ganina kamar itace maslaha ga rayuwata domin har ga Allah na tsani ki'ba, gashi ba ni da wani tsayi ina ganin idan na yi sake ki'bar ta cimma ni, zan dunkuke ne, ga wani uban tumbi da ya yi mini dirar mikiya ba tare dana fargaba.
Kwanaki kusan hud'u ba na zama wurin cin abinci tare da su. Daga zarar ya sauko mun gaisa zan koma d'akina sai yamma can nake tsakurar abinci kad'an, ba kuma zan sake cin wani ba sai gari ya waye. Bai ta'ba tambayata dalili ba sai yau bayan mun gaisa na koma d'akina hijab din jikina na cire na ajiye dama na yi shiri k'ananun kayane a jikina na d'auko wani mayafina mai tsayi na raba shi gida biyu na 'kulle yayi kamar igiya na fara 'yar tsalle duk a kokarina na motsa jikina tunda ba fita nake yi ba, a raina dai Ina da niyyar neman izininsa akan gym d'insa tunda na lura akwai shi a gidan a wasu lukutan nakan gan shi da kayan motsa jiki. Sosai na ta'karkare ina tsallen igiya don ban ta'ba tunanin zai shigo mini d'aki ba tun bayan shigowar da yayi a washe garin ranar dana tare a gidan, shi kuma Yusi suna gama break yake tafiya makaranta. Kawai na ji an turo kofar d'akin. Na juya da saurin gaske a lokacin gabad'aya na tara zufa duk da Ac din dake cikin dakin. A shirye yake don da alama fita zai yi. Gabad'aya duk sai na dabarbarce. Shi kuma ya tsaya a bakin kofar yana kallona ta cikin gilashin da yake idonsa. Na fara nannad'e abinda yake hannuna. Kafin na ja kafata a hankali na nemi gefen gado na zauna gabana na dan bugawa da kad'an kad'an da nishi irin na tsallen da na yi.

Cikin nutsuwa ya k'araso kusa da ni ya tsaya yana ce wa."Tsallen me kike yi haka har da cire kayan jikinki."

Shiru na yi, na kasa ba shi amsa. Sai ya zauna daf da ni, dan har kafadarmu tana haduwa, abinda bai taba faruwa ba ya d'ora hannunsa a saman cinyata da take waje domin wandon jikina gajere ne bashi da girma sosai. Lokaci guda tsigar jikina ta tashi, tafin hannunsa d'umi da wani irin taushi kamar ba hannun namiji ba. Cikin wani yanayi na yi saurin janye jikina hannunsa ya fad'i ya sauka daga cinyata. Sai ya sake matsowa jikina sosai dan kusancin yanzu yafi na farko. Hankalina ya tashi ainun. Na yun'kura da sauri zan tashi ya riko hannuna da k'arfi ya janyo ni na rikito kansa kawai sai ya sanya hannuwansa gabad'aya ya tallafe ni. Ya sanya

Please Login or Register in order to submit comment