Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

shigo ina d'aki a kwance na yi muryarta suna gaisawa da matan gida yara suna ta gaisheta sannan suka nuna mata d'akin da nake.
Ina kwance ban motsa ba ta shigo da k'aramar akwati a hannunta..
Na tashi zaune ina kallonta ta zo ta zauna kusa da ni hankalinta gabad'aya a kaina sai na ga ruwan hawaye ya ciko idonta ta ce." Amina ke ma jinyyar ki ka yi ne?"
A tak'aice na ce." Me ki ka gani ne?"
"Kin rame sosai wallahi kin yi wani iri?"
Ban ce komai ba na zuba mata ido ina kallonta ta goge hawayen da ya d'an zubo ta riko hannuna a sanyaye tana fad'in." Menene yake faruwa don Allah ina Yallabai din Amina na ji tsoron ganinki a hargitse cikin k'unci da damuwa."
Na yi ta ko'karin ganin na hana hawayen da yake dannowa zuba amma sai da ya fito ban goge ba na ce." Sahura ashe maganar nan da ki ka gaya mini farkon jin labarin auran Hajiya Maryam a wurin aikinku da gaske ne, ta asirce mini miji ta bi yaranmu daya bayan d'aya ta asirce ko na ce ta tsaface domin haka malamin ya fad'a tsafi take yi."


littafin nan na kudi ne Hajiya kada ki karanta ba tare da kin biya ni hakkina ba.

Ta gyad'a kanta cikin al'ajabi tana kallona sannu a hankali na shiga warware mata tun daga farkon lamarin har zuwa yanzu da za a kira da fad'an k'arshe tunda komai ya bayyana.
Ta jima shiru cikin tsananin tashin hankali da mamaki kafin ta ce." Anya matar nan mutum ce Amina wane irin zalinci ne wannan. Mutum ta aure shi da iyalinsa da yaransa saboda tsabar mugunta da son zuciya. Wallahi tunda labari ya fasu a wurin aiki nake ta jin ana magana akanta har na gaza ha'kuri na gaya miki amma kin san abinda hana a gazgata gaskiya ne ayyukan da take yi na alheri da suke a bayyane shine dalili da ya sanya da yawa wasu ba su yarda da wancan zargin ba. Wai akan namiji Amina ki ga mace ta yarda ta mutu a matsayin 'yar wuta domin dai Hajiya Maryam babu abinda zai hana Ubangiji bai hukuntata ba idan an yi duba da irin ayyukan zalincin da ta gudanar a lokacin da take raye."
Na ce." K'warai kuwa Sahura a raina nake jin idan har mutumin nan bai tashi da lafiyarsa kamar da ba to har na koma ga mahallicina ba zan yafe mata ba zan ta yi mata addu'a har karshen numfashina.
Ta ce." Don kin yi hakan ba lefi ba ne Amina ta cuceku wallahi kuma ta cuce mu domin duka hanyar abincinmu tana ga Allah tana hannunsa babu abinda za mu yi masa sai dai addu'a Allah ya saka masa."
Hajara ta shigo da tire na silba jera da kwanukan abinci ta ajiye a gabanmu ta fita ta sake shigowa da ruwan pure water a leda ta dube ni tana fad'in." Hajiya ruwan da ki ka ce a dora miki ya yi har na kai miki bandaki."
Da kulawa sosai na ce to na gode kwarai Hajara Allah Ya yi miki albarka."
Ta juya ta fita da sauri. Na dubi Sahura ina fad'in." Akwai brush a kayan ko?" Da sauri ta ce." E a kwai na tsaya na sayo."
Ta fito mini dashi tare da matsa mini abin goge bakin da sabon soso da sabulu na kar'ba na fita
Sai da na fara wanke bakina tukkuna na shiga bandakin tsaf da shi cikin tsafta duk da na gargajiya ne ba zaka taba ce wa na had'aka ba ne suna da tsabta da kula sosai kuma sun horar da yaransu aiki da tarbiya."
Sai bayan la'asar tukkuna Sahura ta yi shirin tafiya ba tare da ta samun ganin Yallabai din ba Sukairajun dai shine ya mayar da ita bai dawo ba sai bayan ishai.
To a washe garin ranar da Sahura ta zo su Hajja suka sake zuwa tun safe haka muka yini tare da su a wannan karon ma ba su samu damar ganinsa ba haka suka hanya suka tafi cike da matsanaciyar damuwa.
Kwanaki hud'u yana kwance shi ba mai rai ba shi ba matacce ba numfashi ne kadai ke nuna tabbacin da rai a gangar jikinsa na shiga na gan shi da safe amma ban iya zaman minti biyar a d'akin ba na fito 'kafafuna suna rawa a ranar kuwa yini na yi a kwance abinci bai samu shiga ba sai dai zubar hawaye da k'uncin zucci. Idan har mutuwarsa za ta sassauta masa wannan mawuyancin halin Allah Ya gaggauta yanke hukunci a kansa. Idan na rintse idona sai na dinga ganin kamar a mafarki na dinga tariyo irin rayuwar da muka dinga gudanarwa ni da shi daga lokacin da muka hadu har kaddarar aure ta ratsa tsakaninmu da irin rigingimun da muka dinga yi kamar za mu halaka juna da fushinsa da gabarsa da kuma tausayi da alherinsa sai uwa uba tsananin soyayyar da yake nuna mini.
Na dubi zoben azurfan da ya sanya mini a yatsa ina tuna lokacin da ya sanya mini shine sai da ya gama tsokanata da wasa da dariya abu ne mai muhimmanci a gare shi dalili zoben mafiakasari an fi samunsa a hannun shahararrun Malamai yan siyasa masu kudi ko masu mulki azurfa ce ta mussaman a wajensa amma tsananin yadda yake k'aunata ya kama yatsana ya sanya mini shi.
Na sa hannu na goge hawayen da suka zubo mini tare da jan hanci Ina tuna yadda muka dinga da k'ullatar juna rikicin da ya kaimu har gaban baban saude ashe akwai abinda Allah ya shirya shiyasa a duk lokacin da na samu ciki yake gaya mini yana so ko da za su kasance masu nakasu. Maryam ta yi wa rayuwata illah Innalillahi wa'ina ilaihi raji'un! Nasa hannu tare da rufe bakina jin sautin kukan da nake yi na ko'karin fita.
Ina cikin wannan yanayi na 'kunci da neman taimakon Allah na ji muryar Malam Rabi'u ban motsa ba amma hankalina na wajen domin in bayan malamin shine mutum na biyu da yake dawainiya da Yallabai din mahaifiyarsa Inno shi take tambaya halin da ake ciki.
Na ji shi cike da annashuwa da kuma murna yana fad'in." Wallahi yanzu nan ya motsa Inno ya kuma fara da sunan Allah, ina alfahari da kasancewar Malam a matsayin mahaifina Ubangiji yakan taimake shi akan duk abinda ya sanya a gaba. Wallahi ban ta'ba tunanin Alhaji Tajuden zai tashi da nutsuwa da hayyacinsa ba Inno idan an yi duba da yanayin yadda muka shigo dashi a lokacin da ya fadi, cikin ikon Allah Ya yi magana har ya kira sunana a cikin hayyacinsa ya kuma sheda cewa a gidan Malam yake.....
'þ
*GARKUWAR MATA.*
*BINTA UMAR ABBALE*
[5/3, 2:50 PM] +234 803 054 1544: https://chat.whatsapp.com/E8JgnaAUG13CRwJbYeXImE?mode=gi_t
<Ø2ß<Ø3ß<Ø?ß&þ

*TALLAH!*
*DA MAGANI A GONAR YARO!!*
*08089965176*
*07084653262*
*Dayawa akwai matan da suke da matsala ta lalacewar nono yamushewa da kuma fad'uwarsa. Wasu ma 'yan mata ne basu kai ga matakin aure da shayarwa ba amma sai su samu matsalar faduwar nono. To gaskiya akwai magani sai dai kawai idan ba a yi dace ba. Wasu zasuyi ta faman kashe kudi amma buk'ata bata biya ba, wasu kuma zasuyi ta fargaba kada su je garin neman gira a rasa Ido, ma'ana su sayi abinda zai cutar dasu da kudinsu. Kuma yanzu dai tsakani da Allah rijalu sun riga sun gama nuna abinda suka fi karkata a kansa a jikin 'ya mace kirji da kuma baya. Wasu Allah ya hallice su dashi har ya yi musu yawa, wasu kuwa basu dashi kuma mai saurin zubewa ne. To mu dai duk wanda ya san maganinmu ya san ingantacce ne, kuma Yana aiki kwarai da gaske wurin dawo da daraja da martabar nono da izinin Ubangiji. Sahihin magani ne da ya samu sheda da lambar yabo, kuma Islamic ne da akayi masa hadi mai inganci domin gyara jikin mace ba ma iyakacin nono kawai ba. Babu nadama haka zalika babu dana sani da asarar dukiya wurin sayan maganinmu. In sha Allah matsalar ki zata gushe idan kin jarraba amfani dashi. Ba mu tsaya ina nan ba, muna da na gyaran hips sahihi dana k'iba idan kina fama da matsalar rama. Haka zalika muna dana tumbi, da kuma maganin sanyi mai mugun kyawun da yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye wanda zaku hadu da maigidanki kuyi amfani tare. Akwai ingantattun supplement wad'anda basu da illa balle su cutar da GARKUWAR jiki. Sai dai su gyara su kuma tayar da komad'a ina nufin inda ya samu nakasu a jikinki. Muna sayar da sabulan gyaran jiki dilka da man gyaran gashi, muna kuma bayar da sari a fad'in najeria da nijar muna tura kayanmu kowane gari da ikon Allah.*
*Muna garin kano duk inda kake za mu aika maka da kayanmu. Domin neman karin bayani sai a yi mana magana ta Whasap ga lambobin da za a same mu a kai.*
*07084653262 ko*
*08089965176*
*SIYAN NAGARI!!!!!!*
*A JARRABA A SAMU BIYAN BUKATA DA YARDAR ALLAH*


*Gudun aure paid book 2k complete on telegram what'sapp Gruop 1k. via 0542382124.... Binta Umar gtbank*
*07084653262*
*129*
Da wani irin yanayi na godiyar Allah na tashi zaune na dubi gabas sujjudur-shukur ta godiya ga Allah na yi ina kara jadadda tasbihi a gare shi lallai Ubangiji mai ji ne da gani kuma maji ro'kon bayinsa ne.
Na dago da tarin tahamidi a zuciyata inno ta leko fuskarta a washe tana fad'in . Hajiya Amina ko bacci ki ke yi ne alhamdulillahi maigidanki ya tashi yanzu nan wannan yaron yake gaya mini.
Jin yadda ta kira shi da wannan yaron ya sanya ni gane cewar d'anta ne na fari.
Ina murmushin da ni kaina ban san kalarsa ba dole sai mai kallona ne zai gane wane iri ne na ce." Na ji lokacin da yake yi miki bayani, Ubangiji mun gode maka, Inno Allah Ya karawa malam lafiya rabbi ya saka da alheri."
Ta amsa da "Amin Ya Allah yanzu kam ai sai ki ci abinci ki dan fito cikin jama'a ko?"
Na ce." In sha Allahu rabbi a kawo mini abincin."
Ta saki laluban d'akin da sauri na ji muryarta tana kiran sunan Hajara. Na sake daga hannuna ina fad'in." Allah Ina sake godiya a gare ka, na gode Allah ka karawa Annabi daraja."
Hajara ta ajiye kwano biyu na abinci da ruwa. Na bude na farko alala ne da manja da yaji da maggi d'unkule a gefe d'aya kwanon kuma shinkafa da wake ne yana ta k'amshin mangyada.
Alalan ne ya ba ni sha'awa tunda harkar manja da yaji ne bakina kuma dama babu wani d'and'ano.
Shida ne manya na ci hud'u cikina ya cika sosai na sha ruwa na fito tsakargidan. Yaran sun shiga makarantar dare sai iyayen suna ta hira akwai mutunta juna a tsakaninsu duk kwanakin da na yi a gidan har yanzu na kasa tantacce 'yayan kowacce dalili yaran kansu a hade yake kamar iyayen kuma suna mu'amularsu a kowane d'aki.
Cikinsu na zauna muna hira daya daga cikinsu da na ji suna kiranta da Uwa ta fara tsokanata tana fad'in." Kuka yake 'kare Hajiya."
Dariya kawai na yi na sunkuyar da kaina kasa ina jin nauyi tare da tuna abinda ya faru a tsakanin kwanakin..

Muna zaune Rabi'u ya shigo da wayoyinsa Yallabai din a hannunsa. Ganina cikin iyayensa ya sanya shi washe baki ya tsaya da kulawa muka gaisa kafin ya ce." Gashi har ya yi wanka Malam ya bashi daya daga cikin tufafinsa ya sanya ya ci abinci ya kuma buk'aci wayoyinsa ."
Na ce." Ma sha Allah Ubangiji Allah Ya kara bashi lafiya." Ya nufi wurin malamin a gaggauce na kasa jurewa a hankali na ce." Za a iya sanar da mahaifiyarsa ko?"
Ya ce." K'warai kuwa Hajiya."
Na tashi na je na d'auko wayata na dawo na zauna. Cikin ikon Allah na samu network na kira layin Hajja ta katse ba a daga ba. Kira na biyu na ji muryar Kamalu ya gaishe ni na amsa ina tambayarsa Hajja ya ce." Tana d'aki a kwance tun safe da suka dawo daga asibiti.
Da sauri na ce." Wanene lafiya?"
"Itace yau ta tashi da jiri shine Hajiya Saratu ta zo ta d'auketa suka je asibitin Malam Aminu likitanta ya dubata amma dai alhamdulillahi tunda yadda ta fita da kafarta haka ta dawo da k'afafunta ta kuma ta ci abinci tasha magani shine bacci ya kwasheta."


littafin nan na kudi ne kada ki karanta ba tare da kin biya ni hakkina ba

Ajiyar zuciya na sauke da damuwa na ce." To Allah ya sawakke kada ka tasheta yanzu da safe dai kace mata na kira ta.''
Ya ce." To Mama amma ya jikin Baba?''
Na ce." Jiki alhamdulillahi Kamalu yanzu ma kiran da na yi mata kenan domin na gaya mata cewa ya tashi har ya ci abinci ana hira dashi."
Ya dinga fad'in." Alhamdulillahi Ubangiji Allah mun gode maka."
Na ce." Da safe zan kira in sha Allahu" Daga haka sai na datse kiran na nemi Hajiya Saratu bugun farko ta shiga ta daga na ji muryarta cikin tashin hankali tana fad'in." Amina Allah dai yasa lafiya."
A tsanake na ce." Lafiya lau Mamana na kira ne domin na yi miki albashiri."
Ina jin lokacin da ta saki ajiyar zuciya a kagauce ta furta." Ya tashi ne?"
Na ce." E, wallahi cikin nutsuwa kuma yadda mai dawainiya dashi yake fadi har ya yi wanka ya ci abinci ya kuma buk'aci wayoyinsa."
Ta dinga godiya ga Allah ina jinta muryarta har tana rawa take fad'in." Amina wallahi da na ga kiranki da farko sai da gabana ya yanke ya fadi haka kawai sai zuciyata take raya mini za ki ce mini Tajo ya rasu. Yau tun safe na kai Hajja asibiti saboda ta kasa nutsuwa bata bacci ba ta cin abinci hakan ya haddasa mata jiri da ciwon kai kuma kin san tana da hawan jini fadi take yi wai ta san ya rasu b'oye mata ake yi."
Na ce." Na kira Kamalu yanzu ai yake yi mini bayani na ce to bari na sanar dake tunda yace bacci take yi."
Ta furta." Ai yanzu zan sake komawa gidan in sha Allahu. Amina mun gode sosai lallai mata suna suka tare a gidan Tajo ina yi masa murna ya yi dace da mace tagari mai tausayi da kuma soyayya ta domin Allah. Abinda Maryam ta yi mana kuma mun barta da hasken rana fad'uwarta Ubangiji shi zai yi mana sakayya."
Na ce." Amin Mamana, ai babu godiya a tsakaninmu mijina ne kuma shi ma ya yi mini tarin alheran da ba zan iya lissafasu ba ni ya kamata ace na tsaya kan gaba wurin bashi kulawa."
Ta dinga fad'in." Hakane wannan Amina hakane."
Na dan yi shiru ina jinta da kuma nazarin maganganun da na furta wata zuciyar tana gaya mini kamar na yi mata rashin kunya akan dan uwanta ina cewa ni ya kamata a kan gaba wurin kula dashi bayan suna raye da ita da mahaifiyarsu can kasan zuciyata kuma na gaya mini cewa babu rashin kunya sai tsage gaskiya domin duk cikinsu ke kin fi amfanarsa kuma abokanan rayuwa ne wanda idan babu daya a tsakani dole kowanne ya shiga yanayi na tashin hankali."
To a daran duk wanda ya cancanta sai da na kira shi na sanar da shi har Babanmu sai da na gayawa ya ce da ni gobe zai zo ya duba shi tunda nan nan ne bunkure.
Aikuwa sammako su Hajja suka buga a gidan Malam ni dai ina bacci na ji maganganunsu na tashi zaune wanda ya yi daidai da shigowar Hajiya Saratu na saki fuska sosai ta shigo tana fad'in." Bacci ki ke yi Amina."
Na ce." Wallahi kwashe ni yayi ban yi tsammani ba Mamana ina kwana ya hanya."
Ta amsa da kulawa sosai tana dan kallona da murmushi a fuskarta.
Hijabina na zura a jikina muka fito tare Hajja ana ta hira da matan malam har da dariya abinda ban taba gani ba duk zuwan da suke yi.
Muka gaisa sosai da ita ina ta mamakin ganin yadda ta watstsake har take ta magana haka.
Rabi'u ya zo suka gaisa kafin ya ce Malam yana magana."
A wannan karon ma tare muka shiga d'akin malamin yana ta k'amshin turaran wuta na tsinke kamar dai koyaushe tsaf ko'ina babu kazanta balle abubuwan da zai nuna malamin matsubbaci ne. Al'kur'anai ne gasu nan a jikin bango a rataye a cikin jaka gefan buzunsa kuwa tarin littafan addini ne masu yawa da irin carbin nan zabgege mai dubu.
Yana zaune cikin tsafta da shiga ta Kamala yayin da majinyacin nasa yake can gefe zaune a kan shimfidar da aka yi masa amma sun dan sanya fillo sun tokare bayansa. Yana sanye da wata babbar riga ta shadda wadda take nuna alama ta malamin ce ita kadai ce a jikinsa sai dogon wando don daga cikin rigar ma ana gano fatar jikinsa sai dai fa gilashin nan nasa na bala'i yana idonsa wato komai d'an lafiya ne.
Shi ma al'kur'anin ne a hannunsa lokacin da muka shiga har da shi wajan amsa sallamar mu gabad'aya hankalinmu na wajan da yake haka zalika shima idonsa na kanmu na yi kokarin daidaita nutsuwata sosai domin yadda zuciyata take ingizani zuwa wurinsa sai nake ganin hakan ba daidai ba ne kada za'kewata ta yi yawa. Amma zahiri Ubangiji ne kad'an yasan yadda nake jin wani mugun dad'i da k'aruwar sonsa a cikin zuciyata. Tunda muka had'a ido sau daya na yi k'asa da kaina smma na saki fuskata sosai a haka muka gaisa da Malamin na zauna gefan Hajja yayin da nake saurarar maganar da suke yi cikin jin dadin yadda Ubangiji ya sassauta lamarin ya kuma kawo sau'ki cikin dan kankanin lokaci har yana fad'in zuwa gobe ma za mu iya tafiya gida tunda jiki ya yi kyau domin ya cigaba da gudanar al'amuransa."
Hajiya Saratu ta nufi wajansa ina jin suna magana ban dai ji komai ba smma yanayinsu gabad'aya ya ba ni tausayi kwarai da gaske kaina a kasa na ga Hajja ta tashi itama ta tafi wajensa. Na kasa tashi har sai da malamin ya ce mini malama Aminatu je ki duba maigidanki."
Na yun'kura na tashi da tahamidi domin duk motsin da zan yi a yanzu godiyar Allah ce.
Na d'an tsuguna gefan kafafunsa ina fad'in." Baba ya jikin Ubangiji Allah sanya kaffara ce, Allah Ya warware ya kara maka lafiya."
Yana kallona ya ce." Amin Amin Ya hayyu ya 'kayyumu." Hira suke yi a tsakaninsu kaina a k'asa ba zato na ga ya kamo hannu na sai na dube shi da sauri muka had'a Ido sai ya saki hannun da sauri yana duban su Hajja to mantawa ya yi da suna wajan oho kuma sun ga ni da ri'ke hannun da sakin da ya yi kamar wanda ya kama wuta.
A zuciyata na ajiye hakan da kewa da kuma yadda yake jina a ransa.
Da yake kusa da k'afafunsa na zauna sai ya d'an dinga sanya k'afarsa daya yana ta'bo ni idan na kalleshi sai ya yi mini murmushi na d'an janye kad'an ina mamakin abinda yake yi gashi magana suke yi a junansu amma hankalinsa na kaina gabad'aya har sai da suka fahimta ganin hakan ya sanya ni saurin tashi ina fad'in." Hajja sai kun fito."
Ta ce." To Amina ai yanzu za mu fito mu tafi gabad'aya domin Uwani tana kan hanya ba ni so ta zo ba ta same ni ba d'azu da wurwuri kafin mu fito ta kira waya tana gaya mini.
Na ce." To Allah Ya kawo su lafiya."
Kafin na fita sai da na d'an risina gaban malamin tukkuna sannan na fice zuciyata cike da tunanin abinda ya yi wato shi dai mai hali baya fasawa amma in ba haka ba a gaban mahaifiyarka ma ba za ka saurara ba kuma kai da kwana daya kacal da tashinka......
'þ
*GARKUWAR MATA.*
*BINTA UMAR ABBALE*
[5/3, 2:50 PM] +234 803 054 1544: https://chat.whatsapp.com/E8JgnaAUG13CRwJbYeXImE?mode=gi_t
<Ø2ß<Ø3ß<Ø?ß&þ

*TALLAH!*
*DA MAGANI A GONAR YARO!!*
*08089965176*
*07084653262*
*Dayawa akwai matan da suke da matsala ta lalacewar nono yamushewa da kuma fad'uwarsa. Wasu ma 'yan mata ne basu kai ga matakin aure da shayarwa ba amma sai su samu matsalar faduwar nono. To gaskiya akwai magani sai dai kawai idan ba a yi dace ba. Wasu zasuyi ta faman kashe kudi amma buk'ata bata biya ba, wasu kuma zasuyi ta fargaba kada su je garin neman gira a rasa Ido, ma'ana su sayi abinda zai cutar dasu da kudinsu. Kuma yanzu dai tsakani da Allah rijalu sun riga sun gama nuna abinda suka fi karkata a kansa a jikin 'ya mace kirji da kuma baya. Wasu Allah ya hallice su dashi har ya yi musu yawa, wasu kuwa basu dashi kuma mai saurin zubewa ne. To mu dai duk wanda ya san maganinmu ya san ingantacce ne, kuma Yana aiki kwarai da gaske wurin dawo da daraja da martabar nono da izinin Ubangiji. Sahihin magani ne da ya samu sheda da lambar yabo, kuma Islamic ne da akayi masa hadi mai inganci domin gyara jikin mace ba ma iyakacin nono kawai ba. Babu nadama haka zalika babu dana sani da asarar dukiya wurin sayan maganinmu. In sha Allah matsalar ki zata gushe idan kin jarraba amfani dashi. Ba mu tsaya ina nan ba, muna da na gyaran hips sahihi dana k'iba idan kina fama da matsalar rama. Haka zalika muna dana tumbi, da kuma maganin sanyi mai mugun kyawun da yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye wanda zaku hadu da maigidanki kuyi amfani tare. Akwai ingantattun supplement wad'anda basu da illa balle su cutar da GARKUWAR jiki. Sai dai su gyara su kuma tayar da komad'a ina nufin inda ya samu nakasu a jikinki. Muna sayar da sabulan gyaran jiki dilka da man gyaran gashi, muna kuma bayar da sari a fad'in najeria da nijar muna tura kayanmu kowane gari da ikon Allah.*
*Muna garin kano duk inda kake za mu aika maka da kayanmu. Domin neman karin bayani sai a yi mana magana ta Whasap ga lambobin da za a same mu a kai.*
*07084653262 ko*
*08089965176*
*SIYAN NAGARI!!!!!!*
*A JARRABA A SAMU BIYAN BUKATA DA YARDAR ALLAH*



*Gudun aure paid book 2k complete on telegram. What'sapp group 1k Ko kuma arewaa arewa pen*
*0542382124...... Binta Umar Opey bank*
*07084653262*
*130*
Wayata na duba lokacin tara da arba'in da biyar na safiya Lallai yadda ya tashi garau din nan yana da kyau ya sanya sabbin kaya gobe idan Allah Ya kaimu da rai da lafiya. Muna harkar huluna da takalma sosai next target dina bude shagon yaduka da shaddodi in sha Allahu amma dai yanzu ya zama lallai a nemi k'wararran tela wanda ya iya d'inki sosai ya yi masa orgent akwai su k'wararru muddin da kudi yanzu za ka ga biyan buk'ata. Koda Hamusu ya d'aga wayar bayanin da nayi masa kenan ya ce in sha Allahu yanzu zai fita zuwa yamma zai kira ni na ce babu matsala.
Wanka na yi na shirya sannan na zauna na karya da kunu da wainar gero na ji dad'inta sosai dalili na jima ban ci taba kwanciyar hankali da nutsuwar da na samu ya sanya d'andanon bakina ya d:an dawo har ina jin bambacin sukari da gishiri. Gama karin kummalona ke da wuya su Hajja suka fito da shirin tafiya kafin su tafi din mun d'an jima muna magana tukkuna suka yi sallama da iyalin malamin suka kama hanya suka tafi.
Ashe anti Yagana tun jiya da daddare ta zo garin sai da ta kira ni a waya yanzu na sani tana gaya mini sun shirya tsaf yanzu za su taho su uku ita da Babanmu da kuma Ummansu Hadiza. Na ce kawai su bari idan mun dawo sai su zo gidan Hajja tunda nasan lallai nan za mu zauna kafin ya sake warware mu koma abuja. Na yi mata cikakken bayani sosai yadda za ta fahimta tunda Allah ya tashe shi to sau'ki ya zo ga kowa Kamalu ma ya ce mini suna so su zo hana su zuwa na yi na ce su bari gobe za mu dawo gabad'aya.
Yinin ranar ana ta shige da fice d'akin malamin yau ya lamuncewa kowa tun daga kan matansa 'ya'yansa duka da surukansa babu wanda bai shiga ya duba shi ba.
Da yamma na nemi Sukairaju domin mun yi waya da Hamusu cewa ya gama had'a mini komai saboda na sau'kaka masa tafiya nace ya bari Sukairaju ya zo ya kar'ba tunda

Please Login or Register in order to submit comment