Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da hakkinshi yake a wuyana. Tabbas wannan ka'idata ne kuma tsarina ne ba na d'aukar tsaffi aiki, matasa majiya karfi nake d'auka. A cikin matasan ma muddin na fahimcin gazawar wani nakan sallameshi na maye gurbinsa da wanda na tabbatar da cewa za mu taimaki juna.
Ma'aikatu nake dasu ba gwamnati ba ce ni. Babu yarjejiyar fansho da garatuti a form dina. Duk wani ma'aikici na ya san da wannan ya kuma amince da hakan. Ra'ayina ne yin alheri ga duk wanda na sallama saboda wani dalili, ra'ayina ne yin alheri da ihsani ga iyalan wanda ya rasu a karkashina, amma abinda nake so mutane su fahimta anan shine ba dole ba ne, ba kuma tilas ba ne in d'auki kudi na bawa wanda ya mutu ko wanda na sallama daga aiki kamar dai yadda na fad'a da farko ni ba gwamnati ba ne. Kuma maganar da mutane suke yi akan ba na zuwa ta'aziya ko dubiya wannan sharri ne aka yi mini. A duk lokacin da wani lamari ya faru muddin ina gari na kan yi kokari na je, idan kuwa wani uzuri ya rike ni na kan tura Alhaji Sammani da 'yan tawagarsa wad'anda duk suke a k'arkashin ikona kuma da alheri mai yawa. A lokacin da Aminu Salihi ya rasu ba na gari, kuma Allah ne shedata na tura a je a yi musu ta'aziyya tare da miliyar biyar domin a bawa magada, wannan shine abinda na yi. Ina so na gayawa duniya cewa' duk wannan maganganun da suke ta yawo akaina ba ni da hakki ila iyaka wanda na d'auki Amana na d'amka masa shi ya zambace ni. Babu wanda bai san yadda nake da Alhaji Sammani ba. Yau na fito na gayawa duniya cewa Sammani ne ya haddasa wannan lamari kuma ban fadi hakan domin na 'bata shi don na wanke kaina ba. A duniya kana iya zama da mutum da zuciya daya har ka dinga ya'kini a zuciyarka ba zai ci amanarka ba amma daga baya a samu matsala. Abinda ya faru kenan a tsakanina da Alhaji Sammani sai gashi lokaci kan'kani yana nema ya kai ni 'kasa, to saboda haka masu zargina da zagina ku bari domin ba ku da hujjar yin 'batanci a gare ni, sai ma dorawa kanku zunubi mai girma da kuke yi."

Cikin sanin makamar aiki d'anjaridar ya ce." To Allah Ya taimake ka za mu su mu ji karin bayani daga bakinka dangane da maganar da fita jiya da daddare wanda ake ta jita-jitar cewa da yawun Uwargidanka maganar ta fita, masu bibiyar sha'anin za su so su ji wani karin haske daga bakinka"
Dariya ya yi kafin ya ce." Babu yawun matata dangane da maganar jiya. Ni asalima ban san cewa tsohon mijinta ya yi aiki da ni ba sai da maganar nan ta fita, idan ma da yawunta a maganar ban ga aibu ba domin ta fito ne a matsayinta na uwa tana nemawa yaranta hakkinsu kamar dai yadda sauran mutane suke fitowa. Da ita da sauran iyayen marayun da suka yi magana na yi alkawarin bawa kowaccensu miliyan biyar biyar domin dogo da kai, kuma su kula da yaransu. Wannan na yi ne saboda Allah, sannan kuma har yau hanya a bud'e take ga duk wanda yake da k'orafi akaina zai iya tunkarata kaitsaye idan kuma hakan zai yi masa wahala zai iya isar da sakonsa ta kafafan sadawarsa domin korafinsa ya isa gare ni, a shirye nake da bawa matasa gudumuwa muddin sun bu'kaci hakan daga wurina."

Wannan maganar tasa ta k'arshe ita ta karya karsashin d'anjaridar duk k'wakwarsa sai ya rasa abinda zai fad'a domin kuwa an riga an dabaibayeshi da halin girma da dattako.

To abinda ya dinga tashe kenan a kafafan sadarwa. Wasu na fad'in hirar a rubuce ya yin da wasu ke d'ora bidiyon hirar a shafikansu ana ta zuba sharhi da cacar baki da bawa hammata iska idan aka samu b'angaranci daga mabiya dake comment section.
An nufe shi da sharri sai kuma Allah Ya juyar da lamarin mabiyansa suka kara ninkuwa sakamakon hirar da aka yi dashi kuma yawancinsu duk matasa ne majiya karfi wanda suka rasa abin yi.

Ni kaina na ji dad'i sosai dana saurari hirar mussaman wurin da ya wanke ni daga zargin da jama'a suke yi mini, duk k'wakwar d'anjaridar bai yarda ya soke ni ya soki iyayena ba, yana ta ko'karin kare mini mutunci amma hakan bai hana shi azabtar da ni ta karkashin kasa ba, gigin sabon aure ne ko tasirin asiri na kasa gane wanda yake dawainiya dashi sai sha mini kamshi yake yi
abinda na lura dashi shine tun ranar da Hauwa ta kwana a dakinsa wasu daga cikin al'amuransa suka canza. Mussaman daga 'bangarena. Bai iya tsayawa ya 'bata lokaci mu yi magana ba. Yau kwana uku kenan tare suke kwana na riga na san hakan dole zai faru tunda kwanaki bakwai musulunci ya tanadar mata shiyasa kwanansu bai daga mini hankali ba
Yadda dai ya canza a lokaci kan'kani shine abinda ya fi damuna tun washe garin ranar da suka kwana lamarin ya sauya salo. Zuciyata ta dinga yi mini sa'ke-sake akanta domin dai Ina ganin akwai hanyoyin da tabi wajan janye masa hankali ko asiri ko amfani da maganin mata. Sau daya dana hau samansa da zummar gaisuwa na fuskanci fuskar gizako ban 'kara marmarin sha'awa hawa ba, domin ba na so ko yaya ne ya yi mini abinda zai sanya ta samu kofar yi mini kallon banza.....
'þ
*GARKUWAR MATA.*
*BINTA UMAR ABBALE*
[6/3, 8:38 PM] matar mijinta: *Wannan littafin na kudi ne 1k akan telegram. Normal What'sapp Group kuma #700 hanyar da za a biya kudin ita ce wannan...0542382124...Binta Umar gtbank ko kuma 7084653262...Binta Umar Opey bank. 'Yan nijar dala dari katin airtel za ku tura mini bayan kun kankare hoton. A tura da sheda ta wannan lambobin iya What'sapp kawai.*
*07084653262*
*08089965176*
*V-VIP AREWA PEN=ØNÜ*


TEEMAH DATA SERVICES MTN
1GB @550
2GB @950
3GB @1450
4GB @1550
5GB @1700
CHECK CODE *323*4#
VALIDITY 30DAYS
CHAT@08112392177
CALL @08037026306
8037026306 fatima musa ibrahim opay

https://chat.whatsapp.com/K944WIHnBaKHDrZS6snUky

*TALLAH!*
*Albishirinku mata ´an ™walisa matan da suka amsa sunansu mata, waWanda suka san sirri da fa'idar gyaran jiki domin ta da komaWar sha'awarsu. To ku matso kusa kuji, wai kuna da labarin shahararren kamfaninnan na ™awa da ™awa Waya tamkar da dubu, sha ™undum, mai suna?*
*DUNIYAR LAFIYA ISLAMIC NATURAL PRODUCT & WOMENS CONSULTATION*
*Daga aunty Fatima Buhari rijiyar lemo 7ano state*
*Cibiyace da tai fice wajen gyaran ma'aurata*
*Wannan kamfanin basu fito ba saida suka shirya tsab domin taimakon mata ta hanyar samar musu da magunguna ingantattu nagartattu wanda aka haWa da natural kaya cikin tsabta da inganci, komai a kwali yake ´ar uwa cikin tsabta da nutsuwa aka shirya muku*
*ina masu son soma kasuwanci ku matso Anty Fatima tana bada kaya a sari akan farashin da zaki gode mata, tana raba kayanta ga manyan shagunan saida magunguna dake cikin kasuwar kurmi dake kano, tana tura kayanta izuwa gari_gari ™asa_™asa. Kaýÿÿÿ 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~yan sari kona miliyon nawa kike da bu™ata zasu iso hannunki a cikin kwana biyu da izinin Allah*
*Ni Badiat Ibrahim Mrs Bukhari ™awar Sabuwan maigogul, Aminiyar Iyabo, uwar Wakin Tani Shanono na gwada na san amfaninshi, kema ´ar uwa ki kwada zaki bani labari siyan nagari maida kuWi gida.*
*Mun sani yanzu yana da kyau duk abinda zamu siya musan ingancinshi da nagartarshi bawai muita siyan magungunan mata kara zube ba.*
*Wannan kamfanin kayansu babu algus ko almundahana a ciki, da tsoron Allah da ™warewa gami da gogewa ta sanin* *yadda ake sarrafa magunguna suke aikinsu, cikin nagarta da gangariyar tsabta.*
*Abu mafi sha'awa komai a cikin kwali yake a rufe kirib*
*ga kaWan daga cikin abubuwan da kamfanin yake samarwa*=ØGÜ<Øûß
*Tsumin dadi har Madiga tareda gunbarshi*
*Tsumin no excuse mela™abin bita zaizai*
*Gumbar dare daya wanka goma, dana gari da zumarta da tsuminta duk muna dashi*
*Zumar hana bacci gumbarta da garinta*
*Munada Arabian sabaya tare d Sudanese sabaya*
*Da zumarta*
*Sabaya ce dake cuko da ´a mace duk ramarta, da ™anjamewarta*
*Itama da zumarta*
*muna da mummuna da aiki*
*Akwai tsumi da gumbar ta da zaune tsaye*
*muna da kogin daWi*
*Abangaren sanyi sun samar ma mata maganin matsolilinsu*
*muna da fitattun maganin sanyin da yake fata_fata d sanyi yayi mishi korar kare*
*Khanzur Rahman herbal formular*
*Sanyi clear syrup*
*7 days for chronic infections flusher*
*Sannan kuma muna da* *Package amarya*
*Package Uwargida*
*Package irin na zawarawan da suke shirin sabon aure*
*Bugu da ™ari wannan kamfani yana sarrafa magungunan maza ba a iya na mata ya tsaya ba, wannan kamfani magungunan da yake samarwa suna da yawa wannan tsakurene daga cikin kayansu*
*Da sauransu da sauransu wanda bamu ambata ba.*
*Ba fa a iya haka muka tsaya ba muna d cancada cancadan zannuwan Gado da carpet*
*Domin neman ™arin bayani ku tuntuSeta a kan lambar wayarta kai tsaye*
+2348032089456



*30*
Ta juya da kuzarinta tana fad'in." Bari na gayawa maigidan cewar b... Bata kàrasa ba na katse ta hanyar fad'in." Saki na yi?''
Sai ta juyo tana kallona. Na dubi tsabar idonta na ce." Ban sanya ki ba, don haka cire kanki daga wannan sabgar ki kalleni da kyau ba sakarai ba ce, balle ki ce za ki yi mini ta 'yan duniya kallonki kawai nake yi Hauwa."
Murmushi ta yi sai kuma ta d'an ta'be bakinta ta ce. " Menene abin fusata ranki ya dad'e, ni menene nawa a ciki, ba ni na kar zomon ba, zaman tare ne fa ya sanya na shigo dakinki, hakki ne na musulunci, ni kuma ba zan yi gaba dake ba domin ba dabi'ata ba ce hakan, amma ki yi hakuri idan abinda na yi miki ya 'bata miki rai."
Ban tanka mata ba har ta gama maganarta ta fita na ja tsaki mai karfi tare da kawar da kaina gefe.
Yusi da kansa yake sunkuye tunda muka soma maganar ya dago cikin yanayi na sanyi jiki da rashin jin dadin abinda ya faru ya ce." Mama to kin ce kada ta baki magani, kuma kin ce kada ta gayawa Baba yanzu ya za a yi to."
Shiru na yi ban ce masa komai ba domin har yanzu raina a b'ace yake dangane da rainin hankalin da Hauwa take ko'karin yi mini.
Wato ta fahimci zaman doya da manjar da muke yi shine da 'kumaji da gwarin guiwarta take taka 'kasa da ko'karin mayar da ni wawiya.
Yusi ya dame ni da magana na buga masa tsawa raina a b'ace na ce." Idan ba ka yi mini shiru ba wallahi sai ranka ya 'baci yanzu nan, idan na mutu ai lokacina ne ya cika, ba wanda zai jira duniyar kowa sai ya mutu.
Sai ya fashe da kuka tare da sanya kansa a tsakiyar gwiwarsa. Na janye idona daga gare shi na cigaba da tunanin hanyar da zan bi wajan ganin na dafa mutumin nan cikin ruwan sanyi domin zuciyata na ga alama ba zata iya juriyar nan da anti Yagana take ta nanata mini ba, a yanzu da ni bana tsoro ko fargabar a lissafa mini auran ai ba ni kadai ba ce.


Kada ki karanta littafin nan ba tare da kin biya mai hakki hakkinta ba. Mu kula sosai da hakkin wani akan mu. Allah Ya sa mu dace Amin.

Wajan tara da kwata na dare ya shigo dakin. hankalinsa yana kan Yusi dake can kan dadduma a kwance ya ci kuka ya koshi, na yi na yi dashi ya fita ya ci abinci ya'ki, biscuits din da nake ajiyewa a d'akin ya ci da lemo kawai ya ha'kura, ni kuwa dama damuwar da nake ciki bata barni sha'awar komai ba.
Kallo d'aya na yi masa na janye idona daga kansa Ina dan hade jikina sakamakon jin yanayina na nema ya sauya.
Ni na san wannan rikicin da nake ji baya rasa nasa da buk'ata irin ta gangar jiki. Tun kafin auransa da Hauwa bukata take damuna tun ranar da na banki magunguñ nan, ranar d'aurin auransa kenan, har muke je saudiya muka dawo abin na damuna kawai ina dannewa ne, abinda jiki ya riga ya saba dole idan ya buk'ata bai samu ba ya shiga wani yanayi. Ba zan ta'ba nemansa ba abinda na kudire kenan a raina.
Ya je ya daga shi a rikice yana fad'in." Kai aboki menene haka? ba ka da lafiya ne?" yana maganar yana tattaba wuyana.
Yaron ya share hawayen dake zubo masa. Ai sai ya kara rikicewa ya dago shi sosai yana kallona ya furta." Bashi da lafiya ne?"
Share shi na yi ban bashi amsa ba.
Da gaya haka sai ya sake mayar da hankalinsa kan yaron yana tambayarsa. Da 'kyar muryarsa can kasa ya ce." Mama ce bata da lafiya shine take cewa mutuwa za ta yi?"
Ya dago da sauri yana kallona, ban dube shi ba ina dai kallon duk wani motsinsa ta gefan Idona.
Sai ya tashi yaron tsaye ya riko hannunsa suka nufo wajena, sai a lokacin na dubesu ina daga kwance ban motsa ba ya zauna kusa da ni shi kuma Yusi ya tsaya saitin kaina tare da dora hannunsa a saman goshina.
"Me yake damunki?" Yafada da 'yar kulawa.
A takaice na ce." Me ka ga ni?"
Ya zuba mini ido da yanayi na jin haushin amsar dana bashi. Ya girgiza kansa kafin ya dubi Yusi ya ce." Ka je wurin Antinka tana da abu mai dadi ka ce in ji ni ta baka."
Ya amsa da "To." Ya kama hanya ya fita. Ya juyo gare ni sosai yana cewa." Ki gaya mini abinda yake damunki domin ba ni so Allah Ya kama ni da hakkinki, ni dai nawa hakkin da ki ka take kullum ina gayawa Allah ya bi mini."
Jin abinda ya ce sai na tashi zaune sosai na dube tare da cewa." Hakki kuma na nawa ka take mini, ba ni da buk'atar kasan abinda nake ciki a halin yanzu domin abinda ya shafe ni."
Ya gyada kansa da fad'in." Okey to bari ba kira Antinki don na lura ita kadai zata gaya miki ki ji, yadda kike tsoranta ba kya tsoron mahaifin.....Kafin ya k'arasa na buga katifar gadon da k'arfin gaske na bude muryarta sosai na ce." Kada ka kuskura wallahi, na gaya maka duk abinda za mu yi ni da kai sunan mahaifina ya daina fitowa daga bakinka, idan babba ya zubar da girmansa sai karami ya hau ya taka, ba fa zan lamunta ba wallahi, ban raina naka iyaye ba ban ga dalilin da zai sanya ka raina nawa ba."
A tsanake ya ce." Rashin kunya ba inda zata kai ki, burunki na sake ki kije ki cigaba da harkokin tallata sura a social media ni kuma ban zan sake ki ba wallahi, domin duk inda aka je aka dawo za a ce Tajo ya ta'ba auranta, kin ga kenan yadda ki ka 'bata sunanki ni ma kin 'bata mini nawa."

Rashin abin fad'a ya sanya na ja masa wani irin tsaki mai tsayi. Na koma na kwanta yayin da wani malolon abu ya dabaibaye mini wuya. Ya biyo ni gadon ban ankara ba ya sanya yatsunsa akan le'bena ya murde da k'arfin gaske yana fad'in. " Wallahi hukuntaki zan yi kuma na kwana lafiya, mace tana girma amma tana cin kasa. Kuka ne ya kufce mini da k'arfi kamar zararriya na tunkud'eshi kawai sai na rufe shi da duka da hannayena duka biyun kuka nake yi haik'an takaicinsa ne zai halaka ni.
Ya daddaneni sai kuma ya tashi da sauri ya je ya rufe kofar d'akin ya dawo. Hasken ya kashe d'akin ya yi duhu.
Ganin haka sai na dawo hayyacina na tafi tunanin abinda zai yi. A dan hasashen da na yi na hangi yana cire rigarsa. Da sauri na dira daga gadon na je na kunna haske d'akin na ganshi gabad'aya ya cire kayan jikinsa haihuwar uwarsa.
Gabana na fad'uwa na ce. " Ka zo ka fita mini daga d'akina.
Ya nufo ni jale jale yana fad'in." Ni da gidana da d'akina da kuma matata a ce na fita lallai ma."
Na juya zan bud'e kofa na ga babu mukulli. Lokacin ya isko inda nake na yi saurin dauke kaina saboda kallon yanayin da yake ciki. Lallai namiji bashi da kunya zir haihuwar uwarshi fa.
Kirjinsa ya had'a da nawa ya manne a jikin bango.
Ya zira hannu da k'arfi ya rike 'kunguna. Ha'bata ta sauka a kafad'arsa na ji yana cewa." Ki kore ni mana idan kin isa, gidana ne fa."
Cikin kuka na ce." To me za ka yi mini. Bai tanka mini ba illa sansanar jikina da yake yi kamar karen da ya jima yana farautar nama.
Zubewa muka yi a bakin kofar dalili ni kaina duk dauriyar da nake yi abun da yake yi mini ya fara sa'bata. Faduwarmu rigijif ya yi daidai da lokacin da Yusi ya zo yana buga kofar. Gabana na fad'uwa na ture shi na tashi da sauri na bar shi a wajan.
Ya ta so ya nufo ni a ki'dime Yusi na cigaba da buga kofar d'akin.
Na dube shi na ga duk ya wani rikice kuma ba shi da alamar bud'ewa sai ma ya rikito kan gadon yana janyo ni, na matsa da saurin gaske ba wai bukatarsa ne ba na yi ba, halin takaicin da nake ciki ne ya sanya nake ganin k'yashin bashi kaina.
Jin shiru an daina buga kofar ya tabbatar mini da cewa yaron ya matsa daga wajan.
Kokawa katitir muka dinga yi ni da shi, tun Ina ji da kuzari da karsashin yin kokawar har gab'obina suka sage saboda ya fi ni k'arfi kuma matsa yake yi mini ta rashin imani a haka duk ya ta'be mini kirji suka dinga zafi, sosai na galabaita na zauna kusurawar gado ina kuka shi kuma kamar tsohon maye ya haka ya zame mini, duk abin nan babu suttura ajikinsa sosai hakan ya dinga ba ni mamaki wato shi kunya gaba ya bata ba baya ba.
Na juyar da kaina gefe don har na gaji da kallonsa a haka ya janyo k'afata cikin sigar so lallai sai mun cigaba da yi yana fad'in." Ta ji tsoro a bata ruwan mad'aci."
Na yi shiru ban tanka masa ba, gwiwar hannuna ce kawai take ciwo kuma shine ya kwalmad'e mini ita.
Ya tale mini k'afafuna ya tusa kansa a tsakiyata. Tsigar jikina ta yi tsananin tashi. Na sanya hannu da k'arfi na cire kansa yana sake mayarwa ina cirewa tare da ran'kwashinsa da gwiwar yatsuna.
Cigaba ya yi da tura kanshi tsakiyar cinyoyina yana sa hannu Yana janyo kafata. Hankalina ya tashi ya riga ya san ta hanyar nan ne kadai zai iya cin galaba akaina. Idan ma na yi yun'kuri domin fita daga tsakiyarsa kamar taimaka masa na ke yi, dole na ha'kura na kyaleshi a lokacin ma jikina gabad'aya ya gama rikicewa tsantsar fitinata ta tashi, na lumshe idona numfashina na fita a hankali a hankali. Ina jin ya lura da hakan yana tunkuda kirjina na yi flat a gadon ya bini ya danne shikkenan kuma ban sake tuna komai ba. Abinda dai yatsa mini a k'wa'kwalwata sambatunsa na yau ya fi na koyaushe kuka kuwa sai kace sabon 'dan yaye yana yi, yana kuka kamar wanda aka aikowa da mutuwar iyayensa abin na yau ya shaddade kwarai da aniya ni kaina sai da na koka ganin yana nema ya kwana a kaina, da kyar ya ha'kura, gefen asubahi ya ce sai ya kuma yi. Na rushe da kuka dashi domin duk kwadayina akan abin ji na yi ba zan iya jura ba, saboda jiya nan ya gurje ni kamar sabuwar amarya, kawai dama ya tanadi wannan ranar nan ne don ya fanshe kwanakin da ya yi bai kwanta da ni ba. Kukana bai hana shi yi ba duk da bai samu hadin kai dari bisa dari ba, ya yi nishadinsa sosai, ni kam ya riga ya goge mini hadda jiya nan shiyasa ban fitar da komai ba.
Ana kiran asubahi ya rabu da ni.
Sai da ya yi wanka tukkuna ya fita daga d'akin.....
'þ
*GARKUWAR MATA.*
*BINTA UMAR ABBALE*
[6/3, 8:38 PM] matar mijinta: *Wannan littafin na kudi ne 1k akan telegram. normal What'sapp group kuma #700 hanyar da za a biya kudin ita ce wannan...0542382124...Binta Umar gtbank ko kuma 7084653262...Binta Umar Opey bank. 'Yan nijar dala dari katin airtel za ku tura mini bayan kun kankare hoton. A tura da sheda ta wannan lambobin iya What'sapp kawai.*
*07084653262*
*08089965176*
*V-VIP AREWA PEN=ØNÜ*


TEEMAH DATA SERVICES MTN
1GB @550
2GB @950
3GB @1450
4GB @1550
5GB @1700
CHECK CODE *323*4#
VALIDITY 30DAYS
CHAT@08112392177
CALL @08037026306
8037026306 fatima musa ibrahim opay

https://chat.whatsapp.com/K944WIHnBaKHDrZS6snUky

*TALLAH!*
*Albishirinku mata ´an ™walisa matan da suka amsa sunansu mata, waWanda suka san sirri da fa'idar gyaran jiki domin ta da komaWar sha'awarsu. To ku matso kusa kuji, wai kuna da labarin shahararren kamfaninnan na ™awa da ™awa Waya tamkar da dubu, sha ™undum, mai suna?*
*DUNIYAR LAFIYA ISLAMIC NATURAL PRODUCT & WOMENS CONSULTATION*
*Daga aunty Fatima Buhari rijiyar lemo 7ano state*
*Cibiyace da tai fice wajen gyaran ma'aurata*
*Wannan kamfanin basu fito ba saida suka shirya tsab domin taimakon mata ta hanyar samar musu da magunguna ingantattu nagartattu wanda aka haWa da natural kaya cikin tsabta da inganci, komai a kwali yake ´ar uwa cikin tsabta da nutsuwa aka shirya muku*
*ina masu son soma kasuwanci ku matso Anty Fatima tana bada kaya a sari akan farashin da zaki gode mata, tana raba kayanta ga manyan shagunan saida magunguna dake cikin kasuwar kurmi dake kano, tana tura kayanta izuwa gari_gari ™asa_™asa. Kayan sari kona miliyon nawa kike da bu™ata zasu iso hannunki a cikin kwana biyu da izinin Allah*
*Ni Badiat Ibrahim Mrs Bukhari ™awar Sabuwan maigogul, Aminiyar Iyabo, uwar Wakin Tani Shanono na gwada na san amfaninshi, kema ´ar uwa ki kwada zaki bani labari siyan nagari maida kuWi gida.*
*Mun sani yanzu yana da kyau duk abinda zamu siya musan ingancinshi da nagartarshi bawai muita siyan magungunan mata kara zube ba.*
*Wannan kamfanin kayansu babu algus ko almundahana a ciki, da tsoron Allah da ™warewa gami da gogewa ta sanin* *yadda ake sarrafa magunguna suke aikinsu, cikin nagarta da gangariyar tsabta.*
*Abu mafi sha'awa komai a cikin kwali yake a rufe kirib*
*ga kaWan daga cikin abubuwan da kamfanin yake samarwa*=ØGÜ<Øûß
*Tsumin dadi har Madiga tareda gunbarshi*
*Tsumin no excuse mela™abin bita zaizai*
*Gumbar dare daya wanka goma, dana gari da zumarta da tsuminta duk muna dashi*
*Zumar hana bacci gumbarta da garinta*
*Munada Arabian sabaya tare d Sudanese sabaya*
*Da zumarta*
*Sabaya ce dake cuko da ´a mace duk ramarta, da ™anjamewarta*
*Itama da zumarta*
*muna da mummuna da aiki*
*Akwai tsumi da gumbar ta da zaune tsaye*
*muna da kogin daWi*
*Abangaren sanyi sun samar ma mata maganin matsolilinsu*
*muna da fitattun maganin sanyin da yake fata_fata d sanyi yayi mishi korar kare*
*Khanzur Rahman herbal formular*
*Sanyi clear syrup*
*7 days for chronic infections flusher*
*Sannan kuma muna da* *Package amarya*
*Package Uwargida*
*Package irin na zawarawan da suke shirin sabon aure*
*Bugu da ™ari wannan kamfani yana sarrafa magungunan maza ba a iya na mata ya tsaya ba, wannan kamfani magungunan da yake samarwa suna da yawa wannan tsakurene daga cikin kayansu*
*Da sauransu da sauransu wanda bamu ambata ba.*
*Ba fa a iya haka muka tsaya ba muna d cancada cancadan zannuwan Gado da carpet*
*Domin neman ™arin bayani ku tuntuSeta a kan lambar wayarta kai tsaye*
+2348032089456

*31*
Mamaki mai yawa ya dabaibayeni. Shin auran da ya yi ne ya kara masa fitina, ko kuma kawai dama ya shirya yi mini haka. Yanayinsa gabad'aya ya canza har karfi da kuzari ba kamar farkon auranmu.

Bai dawo mini d'aki ba tun bayan da ya fita da asubahi.
Na san dama da wahala ya dawo din dalilin da ya sanya ni kenan na hau saman wanda na fi wata rabona da hawa.
A bakin baranda na ji maganganunsu ita da shi kamar dai kowanne a fusace!
Ganin hakan ya sanya na juya zan sauka daidai lokacin ta bude d'akin ta fito tana goge fuskarta. Kallon juna muka yi, ba ta ce mini komai ba, ta bude dakinta ta shiga wanda yake kusa da nasa.
Cikin zuciyata na ce in dai namiji ba ki fara kuka ba Hajiya balle wannan mijin naki da rikicin tsufa ya fara ta'ba shi.
Ganin ta fito daga d'akin ya sanya na shiga. Yana zaune saman sofa da Laptop a gabansa. Ya dago ya kalleni ba tare da ya ce komai ba ya mayar da kansa yana cigaba da abinda yake yi Hakan da ya yi ya sanya na kama kaina. Na zauna ina fuskantarsa babu sukuni na

Please Login or Register in order to submit comment