Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ban gaji ba, ai ba Waukarsu nayi ba. Ajiyar zuciya ya yi ya ce,  Zo mu je ki ci abinci, su Marmerh sun abinci kuwa?.

 Sun sha laban, na kuma siya masu cake. Hannunta ya ri™e ya zaunar da ita da kansa ya bata abincin ta ci ta sha ruwa ta jingina ta ce,  Na ™oshi da yawa. Kallon ta yake yi yana murmushi kaWan bai ce komai. Bin ta yake da kallon kewa da kuma soyayya, kewarta yake ji sosai ba Wan kaWan ba, yana son kasancewa da ita babu mai takura masa shiyasa suka taho Saudia, dan a Nigeria iya ´an gaisuwa baza su bar shi ya nuna mata kulawar da ya kamata ba. Nayla ganin kallon da yake mata sai ta mi™e tsaye ta ce,  bara na yi wanka ta faWa tana shiga banWaki dan ta yi wanka.

Har ta shiga banWakin sai ta fito, ta ™arasa wajan trolly bag Winta ta buWe ta Wauki abinda zata Wauka ta koma banWakin. Bata jima sosai ba ta dawo da bathrobe a jikinta kanta a buWe babu Wankwali. Bata ganshi a Wakin ba sai ta yi tunanin ya fita, bata saka komai ba sai turare da ta shafa a jikinta, ta ™arasa wajan wani dogon farin glass da yake Wakin, ta yaye labulen tana kallon harabar masallacin annabi, ana ta kai kawo kamar ba dare ba.

A bayan ta taji ya tsaya, ta juyo da kanta ta kalle shi ta ga fuskarsa daf da ta ta, ta yi murmushi tana kallon sa ta ce,  Ina kallon jama a a harabar masallacin Annabi. Bai yi magana ba ya Wora kansa a kafaWarta yana lumshe idanu, a daidai kunnenta ya ce,  Bakya jin wani abu a zuciyarki?. Nayla jin abinda ya ce sai tayi dariya dan ta san Omar ya dawo, ta girgiza kai bata kalle shi ba ta ce,  kamar me?. Ya kalli gefen fuskarta har laSSansa suna taSa kumatunta ya ce,  Kamar sona mana. Kallon sa ta yi ta ga ya tsayar da ido ™yam a kanta, sai ta yi murmushi ta ce,  Sonka ai da shi Allah ya halicce ni Rouhi!. Ya lumshe ido ya ce,  Rabon da na ji sunan a bakinki har na manta.

Murmushi tayi ta juyo tana kallonsa ta ce,  kuma Ina faWa, ji ne kawai baka yi. Ya yi murmushi sosai wanda ya jima bai yi irinsa ba, ya ri™o fuskarta yana kallon idanunta ya ce,  ko yaushe ina faWa miki, ni ban san wanne irin so nake miki ba Jidda. Nayla ta Wan yi murmushi ta ce.  Didi ma kafin ta rasu ta faWa min, ta ce min kana sona kamar ka haWWiye ni, amma nima na ce mata ina sonka. Ya yi dariya mai Waukar hankali ya ce.  Allah sarki Yayata, ta san abinda ™aninta yake tsananin so. Ta san ba ™aramin so nake yiwa wannan halittar ba, ta san wannan halittar itace duniyar Omar ™aninta.

Nayla ta yi murmushi tare da kallon kan gado sai ta ga babu yaran a kan gadon, ta duba can ™arshen Wakin ta gansu a kwance akan duvet mai nauyi da kauri ya rufa musu a jiki. Ta kalle shi kamar yadda yake kallon ta ta ce,  fitar da ka yi daman duvet ka karSo a reception?. Ya kalli inda ta kalla ya kalle ta ya ce,  Extra bed ma naso su ™ara mana, to bana son long process shiyasa na karSo duvet Win kawai, amma zuwa gobe in Allah ya kaimu za a yi musu nasu bed Win ya ™arasa faWa a hankali yana kallonta.

Nayla ta ce,  Amma meyasa ka sauke su ™asa? Naga ai gadon har yawa ya yi mana ko?. Ya lumshe ido ya buWe yana kallon ta ya ce,  waye ya faWa miki? Wannan gadon a raina nake ji ya yi mana kaWan a yau Win nan, iya ni da ke gani nake kamar bazai iya Waukar mu ba balle a haWa da ´a´anki. Ta kalli idonsa da mamaki ta ce,  duk girman gadon nan ka ce ya yi mana kaWan? Giwaye muka zama? Ta faWa tana ´ar dariya.

Ya lumshe ido ya buWe, ya Wora yatsansa akan kumatunta yana shafawa a hankali ya ce,  Ba a girma abin yake ba& .. ya jawo hannunta ya ri™o ™ugunta yana kallon idonta ya ce,  soyayya da kewarki ce suka saka ya yi mana kaWa, ko kaf duniyar nan za a bar mana nida ke gani nake tayi min kaWan wajan nuna miki adadin kewarki da nake ji a zuciyata. Filin duniya ya yi min kaWan na baje miki yadda nake ji a zuciyata a kan ki, balle kuma wannan gadon.

Murmushi ta yi mai Waukar hankalu ta ce,  Duniya fa da faWi YaMar.
 Da gaske nake, baki yarda ba?. Ta yi dariya tare da yin Wage akan ™afafunta ta yiwa bakinsa light kiss ta dawo ta tsaya ta ce,  Na yi kewar wannan kalmar ta ka, da gaske nake. Ya Waga gira ya ce,  Baki yarda ba?.

 Na yarda mana, mijina yana faWar abinda yake zuciyarsa ne, na tabbatar da za a bar mana duniyar ni da kai tayi mana kaWan kamar yadda ka ce. Ya sake ™asa da murya ya ce,  Nayi kewarki sosai.
 Nima haka ta faWa a hankali ba tare da ta bar maganar ta fito kan harshenta ba, a iya ma™oshinta maganar ta tsaya.

Ya Wan taSe baki kaWan ya ce,  Ni ban gani ba, ban ga kewata da ki ka yi ba. Ta sake kallon shi ta ce,  Da gaske nake, na yi kewarka sosai. Jin kalmar da ta faWa sai ya yi murmushi ya ce,  ban fa yarda ba.
 To me zai saka ka yarda?.
 Ki nuna min.
 Yanzu?. Ya girgiza kai alamun a a ta ce,  to yaushe?.

Ya nuna mata kan gadon ta kalle shi ya ce,  A nan, ta haka kawai zan yarda kin yi kewata sosai. Ta yi murmushi ta ce,  Zan saka ka tabbatar da ita kanta kewar tayi kaWan na furta ta a gare ka, na nemi kalmar da ta kasance a gaba da kewa a duniya na rasa shiyasa nake amfani da kewa, amma da ace akwai wata kalmar da take gabanta da ita zan yi amfani wajan fassara maka abinda yake zuciyata.

Kallon bakinta yake yi cikin tsananin ™auna, a hankali ya ce,  Ban san adadin kewarki da na yi ba Jidda. Nayi kewar komai naki, har fushin ki nayi kewar sa. Na yi kewar hirar da ki ke yi min da daddare wacce take saka ni bacci, i miss our silly jokes, and our deep, meaningful talks. Jidda I miss the way you always know how to make me feel better when I'm down, na yi kewar muryarki mai daWi a lokacin da nake kwance a jikinki& & 

Yayi pecking Winta a both cheeks ya ce,  I miss the way you smile, the way you laugh har shagwaSarki Jidda, i miss the way you make me feel like I m in the heaven a lokacin da na kasance tare da ke. Na yi kewar yadda aljanunki da nawa aljanun suke tashi& . ³ar ™aramar dariya ta yi ta kalle shi ya murmusa ya ce,  I missed you so much and more ya faWa yana ri™e fuskarta yana kallon ta.

Nayla ta yi murmushi cikin tsananin farin ciki da shau™in da yake ratsa jikinta ta kalle shi ta ce,  Rouhii every moment without you feels like a puzzle with a missing piece, kewarka tana saka ni naji kamar ba a duniya nake ba, duniyar babu daWi saboda babu kai. I miss the way you hold me, the way you look at me, the way you smile, and the way you make me feel like I'm the only woman in the world. I miss the way you kiss me& &  ta matso da fuska daf da tashi kana ta ce,  can you kiss me now, Rouhiii? Ta faWa tana kallon idanunsa.

 I love you so much, ina ™aunarki Jidda fiye da yadda ki ke tunani! Kafin ta yi magana ya jawo ta jikinsa ya fara aika mata da love and romantic kisses Win da ta ce tayi kewa.

Neman igiyar bathrobe Win ta yake yi ya rasa saboda fitar hayyaci da soyayya da tsananin kewa, a hankali ta zame kanta ta ce,  Rouhii turn off the light Ta faWa murya a can ™asa.
 No need ya faWa a hankali kamar yadda ta yi maganar.  Noo Rouhi, Marmerh da Musliha ta faWa a hankali ya rufe ido ya saka hannu ya kashe hasken cikin rawar jiki.

Wannan dare ya shiga cikin tarihin zaman auren su, ya shiga cikin sahun gaba na tarihi a shafin farko na zaman auren su. Kowa ya yi kewar Wan uwansa matu™a, sun kuma nunawa juna tsananin kewar juna da suka yi sun farantawa juna rai, sun tabbatarwa da junan su kowa shine rayuwar kowa a cikin su.

Kuka Omar yake yi sosai, babu abinda ya saka shi kuka kamar tunawa da Yayarsa. Yana tuna yadda tayi gwagwarmaya akan aurensa da Nayla, yana tuna tijara da rashin m Win da ya dinga yi mata akan auren. Baiwar Allah, bata yi fushi ba ta cigaba da naci har auren ya tsaya da ™afafunsa. Gashi yanzu yana alfahari da auren, yana jin daWin auren, yana cikin farin ciki da auren, yana ji babu abinda zai raba shi da auren in ba mutuwa ba. Duk tarin abubuwan da yake ji wacce tayi faWi tashi akan auren bata raye, tuna hakan shine ya saka hawayen ya™i tsayawa. Nayla ganin yadda yake yi kuka sai ta rungume shi tana shafa gashin kansa a hankali cikin sigar rarrashi da kwantar da hankali.

Zame kansa ya yi ya kwanta a cinyarta yana cigaba da zubar da hawaye. Nayla ta ce,  ka yi ha™uri Rouhii, ka cigaba da yiwa Didi addu a.

 Jidda duk farin cikin da zan samu a auren ki ta silar Didi ne, itace ta yi faWi tashi akan aurena dake, itace ta saka zamana dake ya kawo yanzu& . Ya ja numfashi ya ce,  Allah ka ji™an wannan baiwa ta ka, Allah kasa tana aljanna. Nayla ta amsa da amin tana shafa gashin kansa tana hawaye. Sun jima a haka kafin ya daure ya mi™e zaune, ya kalli Nayla da take goge idanunta ya Wan yi murmushi. Sauka ya yi daga kan gadon ya Wauketa cak zuwa bathroom.

A tare suka fito, tana Waure da towel shi kuma ya saka bathrobe Win da ta cire. Ya zauna akan stool na madubi ya kalli su Marmerh da suke bacci hankali a kwance ya kalle ta tana Waure gashin kanta ya ce,  Su Musliha suna ta baccin su. Ta kalle shi ganin ya kawar da damuwar ta ce,  mahaifinsu kuma yana& . Sai tayi shiru bata ™arasa ba.

Ya bita da shu umin kallo muryarsa a can ™asa ya ce,  ™arasa mana, yana yin me& Neman halak?. Dariya tayi sosai ta taso ta dawo kan cinyarsa da zama, ta sa™alo hannunta a wuyansa tana kallonsa ta ce,  Ni dai ban furta komai ba, nace kawai yana ban ™arasa ba. Kallon ta yake yi kamar yadda take kallonsa, a hankali ya ce,  ki ™arasa mana, ba ™arya ki ka yi ba ai Ashiq. Mahaifinsu yana nan yana girbar kyakykyawan shukar a wajan mahaifiyarsu, tana so ta haukata shi saboda soyayyar da yake nuna masa. Ta saka aljanunsa sun tashi sai surutai yake yi ba tare da ya san abinda yake faWa ba. Ki faWawa ´a´anki haka, koda zan Wan zauce wata rana su san laifinki ne.

Ta yi ´ar dariya ganin ya sake sosai ta ce,  Daman aljanu suna tashi a Saudia ne?.
 Ai na mu aljanun daban suke, ba irin aljanun da aka sani bane.

 Kuma sun tashi Win, har tsoro na dinga ji kar maganganun aljanun ka su tashi ´a´ana ta faWa tana ´ar dariya tana kallonsa. Ya cize lips Winsa na ™asa ya ce,  babu laifi in sun ji, gwara su tabbatar da babarsu tana sakawa babansu ya haukace. Shiyasa na ce miki laifin ki ne.

Cikin muryar shagwaSa ta ce,  Oh laifina ne ma? Ta faWa tana kallon idanunsa, ya Waga gira yana kallon bakin ta ya ce,  laifin waye?.
 Naka ne, tunda duk tare zamu zauce Win, a tare aljanun na mu suka tashi. Ya Wage gira guda biyu sama ba tare da ya sauke su ™asa ba ya ce,  Ni ban kama ™afarki ba ai ´an mata.

Girarsa take shafawa a hankali, murya a ™asa ta ce,  Nima ban kama ™afar ka ba Wan samari, kai kana ganin nice a gaba, ni kuma ina ganin kaine gaba. Kowa ya ri™e nasa. Abinda na sani kawai mijina daban ya ke, shiyasa nake addu ar kasancewa dashi ni kaWai har abada ta faWa tana bashi light kiss a girarsa tare da sanya harsheta ta Wan sosa ta kaWan. Ya lumshe ido ya buWe ya kalle ta ya ce,  Yanzu sai ki ce min asuba ta kusa, amma kina ™o™arin ki saka wannan gashin naki ya ™ara shan ruwa.

 In ya sha ruwan ma zai bushe. Ya Wan buWe ido ya ce,  da gaske?. Ta Waga gira tana kallonsa ya langwaSar da kai ya ce,  Yau na zama Wan gatan Jidda. Ta shagwaSe fuska tana kallonsa ta ce,  Daman kai Wan gatan ta ne. Zuba mata ido ya yi yana kallo cikin ™aramin hasken Wakin, ya ri™e hannunta yana murzawa a hankali kafin labari ya sake canja salo.P120

A tare suka fito, tana Waure da towel shi kuma ya saka bathrobe Win da ta cire. Ya zauna akan stool na madubi ya kalli su Marmerh da suke bacci hankali a kwance ya kalle ta tana Waure gashin kanta ya ce, "Su Musliha suna ta baccin su." Ta kalle shi ganin ya kawar da damuwar ta ce, "mahaifinsu kuma yana...." Sai tayi shiru bata ™arasa ba.

Ya bita da shu'umin kallo muryarsa a can ™asa ya ce, "™arasa mana, yana yin me...Neman halak?." Dariya tayi sosai ta taso ta dawo kan cinyarsa da zama, ta sa™alo hannunta a wuyansa tana kallonsa ta ce, "Ni dai ban furta komai ba, nace kawai yana ban ™arasa ba." Kallon ta yake yi kamar yadda take kallonsa, a hankali ya ce, "ki ™arasa mana, ba ™arya ki ka yi ba ai Ashiq. Mahaifinsu yana nan yana girbar kyakykyawan shukar a wajan mahaifiyarsu, tana so ta haukata shi saboda soyayyar da yake nuna masa. Ta saka aljanunsa sun tashi sai surutai yake yi ba tare da ya san abinda yake faWa ba. Ki faWawa ´a´anki haka, koda zan Wan zauce wata rana su san laifinki ne."

Ta yi ´ar dariya ganin ya sake sosai ta ce, "Daman aljanu suna tashi a Saudia ne?."
"Ai na mu aljanun daban suke, ba irin aljanun da aka sani bane."

"Kuma sun tashi Win, har tsoro na dinga ji kar maganganun aljanun ka su tashi ´a´ana" ta faWa tana ´ar dariya tana kallonsa. Ya cize lips Winsa na ™asa ya ce, "babu laifi in sun ji, gwara su tabbatar da babarsu tana sakawa babansu ya haukace. Shiyasa na ce miki laifin ki ne."

Cikin muryar shagwaSa ta ce, "Oh laifina ne ma?" Ta faWa tana kallon idanunsa, ya Waga gira yana kallon bakin ta ya ce, "laifin waye?."
"Naka ne, tunda duk tare zamu zauce Win, a tare aljanun na mu suka tashi." Ya Wage gira guda biyu sama ba tare da ya sauke su ™asa ba ya ce, "Ni ban kama ™afarki ba ai ´an mata."

Girarsa take shafawa a hankali, murya a ™asa ta ce, "Nima ban kama ™afar ka ba Wan samari, kai kana ganin nice a gaba, ni kuma ina ganin kaine gaba. Kowa ya ri™e nasa. Abinda na sani kawai mijina daban ya ke, shiyasa nake addu'ar kasancewa dashi ni kaWai har abada" ta faWa tana bashi light kiss a girarsa tare da sanya harsheta ta Wan sosa ta kaWan. Ya lumshe ido ya buWe ya kalle ta ya ce, "Yanzu sai ki ce min asuba ta kusa, amma kina ™o™arin ki saka wannan gashin naki ya ™ara shan ruwa."

"In ya sha ruwan ma zai bushe." Ya Wan buWe ido ya ce, "da gaske?." Ta Waga gira tana kallonsa ya langwaSar da kai ya ce, "Yau na zama Wan gatan Jidda." Ta shagwaSe fuska tana kallonsa ta ce, "Daman kai Wan gatan ta ne." Zuba mata ido ya yi yana kallo cikin ™aramin hasken Wakin, ya ri™e hannunta yana murzawa a hankali kafin labari ya sake canja salo.

Suna fitowa daga wanka aka yi kiran farko na asuba, Nayla bacci take ji sosai, idanunta har lumshewa yake yi, ta kalle shi ganin ya shimfiWa sallaya ta ce, "Bazan iya sallah ba, bacci nake ji sosai Rouhi." Ya bata light kiss a goshi ya ce, "ki huta kafin ayi kiran asuba, zan ro™a miki duk abinda ki ke so. Me zan ro™a miki?."

"Rayuwa dani kaWai, babu wata macen." Ya yi murmushi ya ce, "an gama, ki huta kafin ayi sallah." Kwanciya tayi ya gyara mata gashin kanta ya sake yi mata kiss a kumatu yana ji kamar ya mayar da ita cikinsa saboda so. Shi kansa a gajiye yake kuma baccin yake ji, amma yana da bu™ata da yawa a wajan Allah dole ya daure ya tayar da sallah.

Ana kiran sallar asuba ya tashe ta ya ce, "Jidda! Jiddana!." Ta buWe ido a hankali ta kalle shi ta ce, "Rouhii bacci!."
"Na sani, tashi ki yi alwala mu yi sallah sai mu kwanta, tashi kin ji?." ˜in tashi ta yi tana shagwaSa, ganin zata Sata masa lokaci ya Wauketa ya shigar da ita banWakin ya ajjiye ta a gefen bathtub ya ce, "Ki yi alwala Jidda, za a tayar da sallah."

Kai ta Waga ya fito yana jiranta, ba jimawa ta fito ta saka doguwar riga ta saka hijjabi aka tayar da sallah suka bi masallaci suka tayar su ma. Ana idarwa ta kalle shi da idanunta a lumshe ta ce, "Good Morning Rouhi." Ya matso kusa da ita ya ce, "Good morning zam zam." Bacci ne a kanta bazata iya bashi amsar sunan da ya kira ta dashi ba, ta zare hijjabinta kalli su Marmerh ta ce, "Ka dawo dasu nan." Ya kwanta a kan gadon ya ce, "bar su a can" ya faWa yana janta jikinsa bacci mai daWi ya kwashesu.

Kukan Marmerh da Musliha ne ya tashe su gabaWaya, Nayla ta mi™e zaune kanta ya yi nauyi sosai saboda bacci, ta kalle shi ta ga ya ™arasa ya kwaso su dukansu ya bata Musliha ta fara bata laban. Laban Win shima ya bawa Marmerh dan ya san yunwa take ji ta sha ta fara wasa. Musliha ma tana ™oshi ta fara kalle-kalle tana kallon babanta tana dariya alamun babu batun bacci.

Nayla ta kalle shi kamar zata yi kuka ta ce, "Bacci Rouhiiii." Ya matso kusa da ita ya ce, "Kwanta ki huta, zan fita dasu har sai kin tashi."
"Amma kaima baccin ka ke ji."
"Zan yi anjima, amma ki huta yanzu." Ta kwanta ya rufeta ya shiga banWaki, bai jima ba ya fito ya Wauki baby pusher Winsu ya saka su suka fita daga Wakin.

Nayla sai azahar ta farka har lokacin basu dawo ba, ta yi wanka ta shirya a lokacin ta ji ana kiran sallah. A Waki ta yi sallar dan ta san in ta fita babu lallai ta samu elevetor tunda lokacin sallah ne a cike yake zuwa. Jim kaWan da idar da sallah suka dawo, ta kalle shi kamar yadda yake kallonta, barinsu ya yi a cikin pusher Win ya ™araso inda take, ta Wora hananyenta a kafaWarsa ta ce, "Sannu da zuwa."

Goshinsu ya haWe waje Waya idanunsa a lumshe, a hankali ya fara kissing Winta cikin salo na soyayya, bai jima baya dakata ya kalli idanunta ta ya ce, "kin gama baccin?." Ta Waga masa gira kafin ta ce, "amma fa da saura, sallah ce ta tashe ni."
"Ki sake komawa, zan sake fita da yaranki har sai kin tashi."
"Kaima fa na san baccin ka ke ji ko?."
"In kika yi kamar na yi ne, ki yi mana bacci."

Ta yatsine fuska ta ce, "Yunwa nake ji." Ya raba kansa da ita ya Wauki leda a bayan pusher ya ce, "Na taho miki da abinci zuma, gashi ki ci."
"Kai fa?."
"Mun ci na mu, ni dasu mun ™oshi. Murmushi ta yi ta karSa ta buWe ta ci abincin, bayan ta gama ta ajjiye ragowar ta dawo kusa dashi da yake tare dasu Marmerh sai turmurmusa masa jiki suke yi da tsalle-tsalle.

Nayla ta ™araso ta bawa Marmerh wayarta dan tayi game, ta Wauke Musliha daga jikinsa ta ce, "Sai tsalle-tsalle ku ke yi masa a jiki, ba ku san ya gaji bane? Ba ku san...." Sai ta daina kallon Musliha ta kalle shi kamar yadda yake kallonta ta ce, "Ba ku san ya ™arar da ™arfinsa akan Mummynku ba..? Ku bar shi ya huta, ya gaji sosai." A yadda ta ™arashe maganar ya saka shi bata light kiss a bakinta ya ce, "Zumata."

"Da asuba ka ce zam zam, yanzu ka ce zuma. Wanne yafi dacewa dani?."
"Kuma sunayenki ne, zaki amsa sunan zuma, zaki amsa sunan zam zam. Zam zam ya fi komai daWi da magani, kema kuma magani ce a gare ni mai matu™at tasiri. Zuma kuma za™inta mai daWi ne da kuma magani, musamman pure zuma wacce ba a yi mata mix da komai ba, asalin yadda Allah ya yi za™inta kamar irin ta ™asar nan. Haka za™inki yake daga Allah Jidda, mai saka Omar zaucewa da fita daga cikin hankalinsa..." ya marairaice fuska yana sake yin ™asa da murya ya ce, "Zumata, Don Allah ko bayan na mutu kar ki yi wani auren kin ji? Bazan taSa farin ciki a cikin kabarina ba, zan kasance cikin halin ™unci da kishi." Bakinsa ta yiwa kiss ta ce, "Tare zamu mutu in sha Allah."

Ya yi ajiyar zuciya yana murmushi ya ce, "Da na rasa Didi na Wauka na gama samun farin ciki a duniya, na yanke rai da cigaba da rayuwa, na ji dama nima na mutu na huta. Duniyar tayi min zafi, komai ba yayi min daWi, komai ya tsaya cak, ina jin kamar an canja ni. Ina ji kamar gatana ta tafi, ina ji kamar farin cikina ta bar duniya, ina ji kamar rayuwata ta lalace tunda babu ita...." Ya ri™e fuskarta da hannu biyu, yana shafa kumatunta da yatsa Waya ya ce, "Amma a jiya kin saka min ™aunar cigaba da rayuwa, kin saka min ™aunar cigaba da kasancewa da ke, kin saka min ™aunar cigaba da rayuwa har nan da shekara Wari. Ina so na rayu da ke Jidda, ina so na cigaba da kasancewa dake kodan na cigaba zuwa inda naje a jiya, ina so na rayu dake ki cigaba da nuna min soyayya da ™auna kamar dai jiya!...."

Nayla tayi murmushi jin abinda ya ce, ta bishi da kallo kafin ya ce, "Allah ya nuna min ikonsa, ya nuna min ko babu Didi zan cigaba da samun farin ciki a rayuwata, rashinta bazai hana ni cimma farin cikin da yake jirana. Shiyasa Allah ya shigo min dake rayuwata, ashe kece zaki maye gurbin dangina gabaWaya. Huh Allah gwanin hikima da iya tsara komai ga bawansa, baya barin wani dan wani yaji daWi, domin kuwa koda ya bari Win

Please Login or Register in order to submit comment