Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

nace kina zaluntar ta Jidda? Yaushe nace bakya jin tausayinta?." Ta kalli idanunsa yadda suke a waje sosai ya saka ta Wauke kai daga kallonsa ta ce, "in ranka ya Saci daman kana faWar maganar da baka san ka faWa ba ai."

Ya ri™e hannunta guda Waya ya ce, "Shikenan naji, duk da na san ban faWa ba amma ki yi ha™uri, na karSi laifin duk da ba haka nake nufi ba amma ki yafe min." Nayla ta yi ajiyar zuciya ta ce, "Allah na ji haushin kalaman ka sosai, raina ya Saci matu™a, na ji a raina ban kai wani matsayi a wajanka ba, tunda har ka ke zargina akan ™o™arin cutar da Marmerh. Raina ya Saci, nayi kuka, na ji ciwon abinda kace min. Da gaske Wazu bana son ganin ka, haushinka nake ji da kai da kalamanka."

Muhsin ya ajjiye a gefensa ya ce, "don Allah ki bar maganar nan, ki daina faWa babu daWin ji. Sannan na ce ki yi ha™uri ai, na faWa miki ban faWa da wata manufa ba, da na san zaki fassara zancen zuwa wannan da ban faWa ba" ya faWa yana sake ri™o hannunta. Ajiyar zuciya ta yi ta ce, "hmmm daman in ka yi laifi ka san kace min na bar maganar babu daWin ji, in ni nayi kuma akwai daWin ji ai." Omar cikin sanyi ya ce, "Bana so kina tunawa ranki ya cigaba da Saci shiyasa. Tunda na bada ha™uri ba sai ya wuce ba? Allah ke kaWai nake bawa ha™uri a duniya, ko lokacin da Didi take da rai ban cika bata ha™uri ba sai naga dama, sai na wahalar da ita sannan zan bata ha™uri, wani lokacin sai na saka ta kuka...." Sai ya dakata yana Wan murmushi tunawa da wahalar da ya bawa Didi. Ya sake matse hannunta ya ce, "Ke kuwa ko yaushe cikin sauke kai ™asa nake ina rarrashi da ban ha™uri, ko dan wannan ki karSi ha™urin mana."

Nayla ta sauke numfashi tana kallon wani wajan daban, ya matsa hannunta da yake cikin nasa ta Waga ido ta kalle sa. Ganin ya zuba mata manyan idanunsa sai ta ce, "na yi ha™urin. Amma wallahi in har baza ka bari a yiwa Waya daga cikin su faWa ba zaka yi danasani a nan gaba."

"Shima na bari, da kaina zan dinga tsawatar musu bazan so su tashi a irin rayuwar da na tashi ba. Yanzu na san daWi da zafin “a“a, na kuma san zafin soyayyar Wa da mahaifi, gabaWaya bana yi musu sha'awar irin rayuwata ta baya, ina yi musu sha'awar ilimi da ingantacciyar rayuwa. Ki bar maganar kin ji...? Shima na daina, da kaina zan dinga saka su kuka in abin su yi kukan ya tashi."

Nayla ta kawar da kai kana ta ce, "wannan shine soyayya ta asali, ba soyayya bace kace baza ka ayi musu faWa dan kar ransu ya Saci ba." Ya girgiza kai ya ce, "yanzu dai komai ya wuce ko?." Ta taSe baki ta ce, "ya wuce, amma wallahi ina jin haushinka da haushin kalamanka."

Ya buWe idanunsa waje ya ce, "Ina zan saka kaina ni Omar, Jidda tana jin haushina! Me zan yi ki daina jin haushina? FaWa min Jidda, bana so ki kwana da haushina a zuciyarki. Ko na Wauko miki wu™ar ki soke ni a duk inda ya yi miki?" Ya faWa yana murza yatsunta.

Ta kalle sa ganin yadda ya wani marairaice kamar mutumin kirki sai ta yi dariya tana jinjina ™arfin wayonsa, in shi yayi laifi ya san hanyar da zai bi dan ta huce, amma in ita tayi masa a nan zata tuna Omar Tiger take aure. Nayla ta ce, "Yanzu dai ba da ban ne, kana da babar “a “ar shekara shida, ta biyun tana biye mata da shekara huWu da wani abun gab take da shiga biyar, na ukun yana biye mata da shekara biyu da watanni, na huWun kuma gashi nan a zaune. To ka daina marairicewa min, yanzu kai Daddy ne ba Rouhi ba, ™iris ya rage ka fara ajjiye farin gashi."

Ganin ta yi dariya sai ya samu sake ya ce,"Koma dai meye a wajanki har yanzu ni baby ne." Ta girgiza kai ta ce, "ka ga Babyna nan" ta faWa tana nuna Muhsin tana murmushi.

Ya matso kusa da ita sosai ya ce, "Ni dai ki ce ya wuce kin daina jin haushina, kin ji Jidda ta?." Kallon sa ta yi ta Wan yi murmushi tana girgiza kai, mamaki yake bata in yayi wani abun. In laifin sane wani lokacin sai ya koma kamar ruwan zafi, in kuma laifin ta ne sai ya koma mata kamar wutar da take ci. Nayla ta ce, "na daina Rouhi." Kiss ya yi mata a bakinta ya ce, "Na gode Ashiqaty." Ta kuma yin murmushi bata basa amsa ba.

"Na ji kina lissafa yara huWu da kika haifa min, yaushe zaki haifi na biyar Win Jidda?."

Ta zuba masa ido tana kallo ta ce, "Jaririn Wana bai gama ™wari ba Rouhi, don Allah ka bari na huta kar na kwararraSe."
"Ba abinda zaki yi, in ma kin yin Win ni ina son kayata. Don haka ki haifo na biyar Win kin ji Jiddana?."
"Allah ya sani bana son yin ciki nan kusa a yanzu, na faWa maka gaskiya ko, na fi so sai Muhsin ya samu a ™alla shekaru uku sai na sake haihuwa."

"Kin Wauki mataki kenan." Ta girgiza kai ya ce, "Allah ne shaidata, babu wani mataki da na Wauka, faWa masa kawai nake yi akan ya jinkirta min zuwa gaba. Ka riga ka ce baka yafe ba ta ya zan yi a bayan idanun ka?." Ya harareta ya ce, "gaskiya ki daina, daman ke addu'arki ta “an baiwa ce da kin yi Allah yake amsawa. Ni wallahi bana so, ki daina addu'ar haka. Meye kin kuma haihuwar yanzu? Albarka ce fa ba wani abun ba."

"Rouhi."
"Ashiq."
"Haihuwa fa da wahala, kuma na haifo har guda huWu. Marmerh, Musliha, Mufty, Musin. Ko haka Allah ya bar mu ai mun more ko?."

Ya ri™e fuskarta ya ce, "Tabbas Allah ya yi mana kyauta mai girma ko a haka ya bar mu. Amma ina son ™ari Jidda, ina so ki ™ara koda guda biyu ne. Yadda arzu™ina da samuna yake ™aruwa ina son arzu™in “a“ana su ™aru." Nayla ta yi ajiyar zuciya ta ce, "Allah ya bani, amma ba yanzu ba gaskiya. Kar ma ka ga na jima babu ciki ka fara harare-harare, na faWa maka ba yanzu ba."

Ya yi murmushi tare da pecking Winta a goshi ya ce, "Na ji, amma meye sirrin?."
"babu wani sirri, na faWa maka addu'a nake yi."
"Na yarda, amma shekara biyu." Ta kalle sa tana murmushi ta ce, "yadda ka ke son yara Allah ya cigaba da baka ikon kula dasu bisa tarbiyya mai kyau."

"Amin Jidda. Ni da Didi kawai iyayenmu suka haifa, ta haifi Waya ta bar duniya, ina so na tara mana iyalai da yawa ni da ita. Ina son tarawa mana zuri'ar da zata yi alfahari da ita." Ta yi pecking Winsa a kumatu ya ce, "Allah ya ba mu masu albarka."

"Amin Jidda, Amin Jiddana. Na gode miki, Allah ya saka ki aljanna."
"Amin YaMar, tare da kai."
"Da wata gurSatacciyar R Win ki, ki ce YaMar ki ce Rouhii kuma duk da R Win a ciki." Murmushi tayi bata ce komai ba. Ya ce, "in kika ce R yadda na faWa zan bari ki yi family planing na tsahon shekaru goma masu zuwa."

Dariya ta yi ta ce, "bana so, ina son haihuwar yarana." Ya girgiza kai ya ce, "aka cewa makaho ga ido ya ce wari yake yi, saboda ya san bazai samu ba." Ta sake yin dariya ya ce, "na ji." Ya yi ajiyar zuciya ya ce, "Na gode Jiddana,Allah ya bar mu tare har aljanna."

"Amin Rouhi. Allah ya sa baza ka yi min kishiya ba, Allah yasa mu cigaba da zama a haka har mutuwar mu. Dan naga wannan shegiyar sabuwar secretary Win nan taka akwai shegen rawar kai, ga iyayi." Dariya ya yi tare da ri™eta a jikinsa ya ce, "ni duk ban gani ba Ashiq, duk iyayinta kamar Musliha nake kallon ko wacce mace. Matan waje basu da abinda zasu burge mijin ki, sirrin tana hannunki. Ni fa ke kaWai kin ishe ni zaman duniya har a lahira."

"Na gode Rouhi. Ka cigaba da kallon mata a matsayin maza, ni ce kawai mace a idanunka."
Ya Waga mata kai ya ce, "Waya tamkar da dubu kenan." Ta yi dariya ta kwantar da kanta a kafaWarsa ya saka hannu ya zagaye cikinta ya ri™e yana kallon hoton da yake Wakin. Shida ita ne da yaran gabaWaya aka Wauka lokacin haihuwar Mushin. Murmushi ya yi tare da ajiyar zuciya ya ce, "Allah ya ji™an iyayen mu, Allah ya ji™an masoyiyata kuma Yayata Didi."

"Amin Rouhi" ta amsa a hankali ya sake yi mata peck a goshi cikin soyayya da tsantsar shau™in juna.


Nana Haleemad'žd'žP132

MURFI...!
THE OMAR TIGERS FAMILY.

Alhaji Omar Osman Omar ya zama babban mutum, kana kallon sa ka san ya wuce matashi sai dai a kira sa da babban mutum mai ji da capacity. Da yake kuWi sun zauna girman bai wani nuna sa ba, sai wani aji na musamman da ya ™ara. Ya zama babban Wan kasuwa hamsha™in mai kuWi, kuWi sun zauna kai da ka kalle sa ba sai an faWa maka. Sun canja gida a sake gida wanda ya fi wancan ya fisa girma sosai. Floor uku ne dashi, ™asa shine main na kowa da kowa, second floor shine na yaran su, third floor kuma shi da Nayla. Nayla ta sake haihuwar “a mace bayan Mushin, an saka sunan Hajja ana kiranta da Madiha. Gidan ya zama family house, dan wajan wasan yara ma a gidan na musamman aka yi musu.

    Omar yana zaune a falo yana amsa waya cikin muryarsa na ta ko yaushe. Marmerh da Musliha suka shigo suka zauna kusa dashi suna jira ya gama wayar. Ya jima yana amsa wayar, kafin ya sauke wayar ya kalle su ya ce, "ya aka yi?." Marmerh ta kalli Musliha da itama ita take kallo, ta sake kallon sa tana gyara zama tare sa nutsuwa dan ta san Daddyn nasu babu wasa ta ce, "Daddy daman ka ce baza ka siya min mota ba sai na gama secondary school ko? To kaga yau na gama har event Win ma ka je, kuma ni ce best student in English. Don Allah Daddy ka siya min."

Musliha ma da take zaune ta ce, "Daddy ka ga nima next year zan gama, sai a siya nana gabaWaya, kuma kaga nima ni ce best student in art and biology."

Omar ya kalli “an matan “a“an nasa yana murmushi tare da girgiza kansa, baza ka ce Marmerh ta girmi Musliha ba saboda jikin girma da Musliha take dashi, Musliha tana da girman jiki madaidaici, saSabin Marmerh da take mai ™aramin jiki kamar Didi. Sun taso kai Waya kamar “an biyu dan har kama suna yi sosai. Ko a school ba a san ba uwa Waya uba Waya suke ba, dan tun lokacin da Marmerh zata shiga makaranta AbdulHamid ya ce ya lamunce a sakawa Marmerh sunan Omar a gaban sunanta. Omar ya ji daWin karar da ya yi masa sosai, ya gode masa ya kuma yaba da ™o™arinsa sosai. Wannan dalili y a saka indai ba Marmerh ce ta faWa da kanta ba, babu wanda yake fahimtar ba ciki Waya suke da Musliha ba.

Omar ya ce, "Mota ku ke so?."
"Eh Daddy." Suka faWa a tare cikin zumuWi suna murmushi. Ya yi ajiyar zuciya yana kallonsu na wani lokaci kafin ya ce, "To zamu gani." Suka yi ihu a tare suka tafa dan sun san tunda ya ce haka zai siya musu. Sauran yaran ne suka shigo Muhsin da Mufty, suka zauna a akan kujera. Sai kuma Mahida da take ta wasa da kekenta.

Nayla ce ta shigo falon da sallama suka amsa ta zauna tana cewa, "Marmerh kun yi waya da Abbah (AbdulHamid) kuwa?." Marmerh ta kalle ta ta ce, "Eh Mummy, mun yi waya dashi.."
"Ya faWa min bikin Yayarki next month ko?."
"Eh Mummy, in na tafi bazan dawo ba sai an gama." Nayla ta yi dariya ta ce, "ya kamata, kuna ™annen amarya ai dole a je a kwana."


Marmerh tayi dariya ta ce, "Wazu mun yi waya da Yayan, ta ce min zata zo. A compound Win gidan nan zata yi henna party."
Musliha ta ce, "ashe zamu sha shagali."
"Sosai kuwa."
Nayla ta ce, "Allah ya nuna." Marmerh da Musliha suka amsa da amin."

Omar ya kalli Nayla bayan sun maganar ya ce, "“an matanki mota suke so a siya musu, shine silar zaman su a nan wajen."

Nayla ta kalle su da mamaki ta ce, "Mota kuma?" Ta faWa tana kallon sa sannan ta kalli su Marmerh da suke marairaicewa dan sun san yanzu zata hana. Nayla ta yi tsaki ta ce, "“ar sixteen da “ar forteen going to fifften Win za a siyawa mota? Wallahi baza a siya ba, ku ma bar wannan zancen sai kin fara university, kai sai kun cika 20yrs sannan za a siya mu ku."

Musliha cikin shagwaSa ta ce, "Mummy Daddy fa ya yarda."
"Ya yarda kuma na soke, baza a siya ba. Akwai mai ja ne?." Suka yi shiru suna kallon Omar gabaWaya suna jira su ji me zai ce, ya kalle su ganin shi suke kallo ya ce, "to me zan ce muku ku ke kallona? An fasa kawai."

Marmerh ta kalli Musliha kamar zata yi kuka ta ce, "ai sai da na ce miki daman kar mu fara da Dadday mu fara da Mummy ki ka ™i ji, ko Daddy ya amince Mummy tana cewa a'a shima zai ce a'a, amma in Mummy ta amince ko Daddy baya so zai amince. Gashi nan kin lalata mana plan."

Omar da yake jinsu ya yi murmushi yana mamakin shegen wayo da maganar Marmerh amma bai ce komai ba kuma bai kalle su ba. Musliha ta taSe baki bata ce komai ba, daman ita “ar I don care ce, magana ma ba damunta tayi sosai ba. Nayla ta kalli Marmerh ta ce, "™warai kuwa, baza a siya ba. Ku dai zaSi wani abun amma ban da mota."

Marmerh ta ce, "To Daddy ka yi mana gift, nida Musliha da Mihadan Mummys Twinny ne best student of this year. Please Dad ka yi mana wani abun." Omar kamar bazai yi magana ba, har sai da Nayla ta ce, "Daddya ana magana." Ya yi mata wani itin kallon ™asan ido sannan ya Wauke kai ya ce, "ku zaSi abinda ki ke so." Marmerh da shegen zumuWi ta ce, "Daddy ni ina so muje England, ina so naje etihad stadium na yi kallon ball Win da za a yi da real madrid and Man city. Dad ni wannan nake so as my gift."

Ya kalli Musliha da bata ce komai ba ya ce, "ke kuma fa?." Ta taSe baki tana juya idanu ta ce, "Last time fa mun je Manschaster, amma Yaya tana cewa a sake zuwa. Ni gaskiya Daday I don't want to go England, I want to go india." Omar ya yi dariya yana girgiza kai yana maimaita “an gata “a“an Daddy a zuciyarsa, kana ya ce, "to ina za a je ina za a bari?."
Musliha ta ce, "Dad last time ma choice Win Yaya aka Wauka, and yanzu nawa za a Wauka ko a haWa a je duka."

Omar ya kalli Nayla da take kallon su tana mamakin iyayin Musliha in tana magana kamar bata so. Ta rasa a wajan wa ta gaji iyayi, dan ita kam bata da iyayi sai dai babanta. Nayla ta taSe baki ta ce, "Babban mutum ina ka ke so aje ayi hutu? Duk abinda ka ce, ko ina ka faWa nan zamu je" ta faWa tana kallon Mufty da yake harWe akan kujera a Wora ™afa kan Waya yana danna iPad Winsa. Tunda aka fara magana bai ce komai ba.

Sai a sannan ya kalli Nayla ya ce, "no Mummy, ni bani da say akan wannan, in faWa zasu ce bai musu ba" ya faWi maganar cikin izza kamar babbansa. Nayla ta kalli Omar suka haWa ido suka yi dariya, ta girgiza kai ta ce, "Babban mutum ko ina ka ce nan zamu je. Ina jinka, ka faWa kanka tsaye."

Mufty ya ce, "Mummy Riyadh." Marmerh ta bisa da harara ta ce, "Saudia fa kenan Mufty?." Ya wara ido yana watsa hannayensa ya ce, "it's my choice, not yours" ya faWa yana Wauke kai. Musliha tayi tsaki ta ce, "Sai ka je ai, babu Riyadh Win da zamu je, europe zamu je ba arabian country ba."

"As your wish Yaya Musliha, ni fa zan iya zamana a gidan su Yaya Mihada ba lallai sai na je ba. So calm down" ya faWa yana cigaba da danna wayarsa.  Nayla ta yi dariya dan halayyarsa tana burge ta, baya Waukar raini kuma baya son magana. Ta ce, "Babban mutum ai duk inda ka ce nan za a je." Ya kalli Nayla ya ce, "No Mum, kar su zo suna critisizing Wina a akan haka, bana son magana, gwara su je in da suke so."

Omar da yake kallon Mufty yana jininina girman ikon Allah, babu ta inda Mufty ya bar sa halaye, dabanci ne kawai bai Wauka ba, amma komai shi ya Wauko bai bari ba. Bayan kamar da suke yi dashi ga halaye ya Wauko, sai zama shine Omar two. Daman shida Musliha ne masu irin halinsa, itama haka take bata son magana balle takura. Muhsin da Marmerh suna radio gidan, sai Madiha.

Omar ya ce, "Kowa ya kwantar da hankalinsa, za a bi zaSin kowa in sha Allah." Suka yi dariya a tare ban da Mufty da ya taSe baki kawai bai ce komai ba. Marmerh ta ce, "Daddy zan je gidan su Yaya Mihada."
"Ba Wazu ku ka rabu a school ba?."
"Yeah, za a yi celebrating party ne na kammala makaranta a gidan."

"Okay" ya furta a ta™aice bai ce komai ba. Musliha ta ce, "ni babu inda zan je, na gaji" ta faWa tana tashi ta hau sama. Marmerhta bita da kallo ta ce, "kai Musliha, baza ki raka ni ba?." Ta girgiza kai kawai bata ce komai ba ta wuce. Marmerh ta kalli Mufty daman ta san ba zuwa zai yi ba sai ta ce, "Nima na fasa" ta faWa tana hawa sama. Muhsin da Mahida suka bita sama ya rage su kaWai ne a falon sai Mufty. Mufty ya kalli Nayla ya ce, "Mummy ya ciwon kan? Šazu kin ce kina ciwon kai."

Tayi murmushi tana jin ™aunarsa a zuciyarsa sosai ta ce, "na ji sau™i babban mutum, kaje ka huta." Murmushi ya yi ya tashi ya hau sama shima bai ce komai ba. Ta yi ajiyar zuciya ba tare da ta kalli Omar ba ta ce, "kaf “a“ana babu mai sona da kula dani kamar Mufty, ban sani ba ko dan sunan Abiy ne dashi ya saka haka, amma ko kaWan baya so ya ji nace bani da lafiya. Marmerh da Musliha sai su manta na ce bani da lafiya, amma shi baya mantawa" ta faWa tana kallon Omar tana murmushi.

Ta ce, "Daman Marmerh da Musliha naka ne, “a“an Daddy ne, kuma shagwaSaSSu. Amma Mufty baya so ya ha komai ya same ni, ko aiki nake yi in ya gani tare zamu ™arasa." Murmushi ya yi yana Wan cize baki ya ce, "Kina ji dai sun ce in kika amince na amince, in baki amince ba ban amince ba." Tayi dariya ta ce, "Marmerh ta wuce tunanin ka, kallon mu kawai take yi. Ka dinga kama kan ka in suna waje, in ba haka ba hmmmm ta faWa tana dariya.

Murmushi yayi kana ya ce, "Ina za a kai su?."
"Daman ai visa England mu ta kusa ™arewa haka ta saudia, mu je can Win kawai sai a haWa da india a bawa kowa zaSinsa." Ya girgiza kai yana yi mata kallon ™asan ido ya ce, "Ke meye naki zaSin Ashiq?" Ya tambaya yana Waga mata gira sama. Tayi dariya sosai ta ce, "zan faWa maka. Ka bar yi min wannan kallon, “a“an Daddy zasu iya sakkowa ko yaushe."
"And so what?."
"jin kunya mana, zasu kama Daddy yana kallon Mummyn su." Ya yi murmushi baice komai ba.

     Kamar yadda aka tsara da india suka fara suka sauka a Mumbai a cikin five star hotel. Babban room ya kama mai Wauke da bedrooms uku da babban falo da small kitchen. Šaki Waya nasa da Nayla, Waki Waya na Marmerh da Musliha da Madiha, Waki Waya na Mushin da Mufty. Sun sha yawon kallo a cinema, sune zuwa parks, TajMahal da sauran waje buWe ido a ™asar, kwanan su huWu suka tafi England. Can ma a Manchester suka sauka saboda shine zaSin Marmerh, suka je kallon ball Win kamar yadda Marmerh take so.

Nana Haleemad'žd'žP133
MURFI..

Bayan sun dawo daga yawon zaga garin Manchester Nayla ta cire jacket Winta ta ajjiye tana tsaye a Wakin tana magana da Salma a waya Musliha da Marmerh suka shigo Wakin da sallama. Nayla ta amsa musu ba tare da ta kalle su ba. Sai da ta ajjiye wayar sannan Marmerh ta ce, "Mummy." Nayla ta kalle ta ta ce, "ya aka yi?." Marmerh ta ce, "Mummy wannan mutumin da na faWa miki yana zuwa school wajena?...." Nayla ta Waga kai alamun ta gane, Marmerh ta ce, "Shine yake yi min waya." Nayla da mamaki ta ce, "A ina ya samu number ki?."
"Wallahi ban sani ba."
"A cikin class mate Win ki ne wata ta basa. Na ga number." Marmerh ta mi™a mata wayar, Nayla ta kalli number tare da coping zuwa wayarta sannan  ta ce, "Zan faWawa Daddy, tunda an hana sa bin ki shinr kuma ya samo number ki. Ki yi blocking number."

"To Mummy zanyi...." Shiru bata amsa mata ba, Marmerh ta ce, "Mummy in muka shiga Saudia zamu yi umra ai ko?."
"Zamu yi mana, tunda zamu shiga Riyahd ai gwara mu ™arasa makka mu yi umrah."
"Yauwa Mummy, don Allah ki yi mana addu'a in mun je."

Ta kalli Marmerh da mamaki ta ce, "wacce irin addu'a ku ke so?." Marmerh ta kalli Musliha da tunda ta shigo bata ce komai ba sannan ta ce, "Allah ya bamu miji mai son mu kamar yadda Daddy yake sonki. Mummy wallahi Daddy yana sonki sosai, baya iya Soyewa ko muna wajen, wani lokacin mu zai kalla ya ce mu zama shaida yana ™aunar ki sosai, kuma ko bai faWa ba kowa ya san yana ji dake. In baki da lafiya duk hankalinsa ya tashi, ki ga duk ya gigice ya rasa inda zai saka ransa yaji daWi. Lokacin haihuwar Madiha ya kasa bacci, da aka ce CS za a yi miki haka zai saka mu a gaba muna yi miki addu'a. Mummy ko Daddy ya yi accepting abu da kin yi rejecting shikenan an ha™ura, in kuma kika yi accepting ko ya yi rejecting zai dawo ya karSa. Allah kuna burge mu, yadda ku ke tafiyar da rayuwar ku yana sakawa mu ji mu ma irinsa zamu yi in mun yi aure, ko Musliha?."

Musliha sai a lokacin ta ce, "sosai Mumny, “an class Win mu har cewa suke yi daman sune a gidan mu. Sun taSa zuwa ranar baki da lafiya suka ga Daddy ne yake kula dake kamar a film, ya daina zuwa office ko yaushe yana tare da ke. Ko girki da kansa ya dinga yi miki, har Waki zai kai miki sai kin ci sannam zai fito da sauran. Allah kuna burge mu sosai, muna sha'awar irin rayuwar ku."

Nayla ta saki baki tana kallon su dan sun kashe mata baki ta kasa cewa komai sai dai kallon, kafin ta dawo daga duniyar mamakin Marmerh ta ce, "Allah Mummy kuna burge mu, shiyasa muke son miji irin Daddy."
"Innalillahi wa'inna ilahir raji'un! Marmerh! Kawai ku ce min aure ku ke so!" Nayla ta faWa tana tafa hannu cike da kiWima da mamakin kalamansu. Marmerh ta wara idonu waje ta ce, "A'a Mummy, ba aure muke so ba, kawai mun faWa Siki opinion Win mu ne. Ni ai bazan ayi aure ba sai na zama medical doctor, Musliha kuma sai ta zama “ar jarida, sai Daddy ya

Please Login or Register in order to submit comment