Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sakewa da kowa naki kamar yadda ki ke so, amma sai a hankali saboda bazan canja halittata ba, zan yi saboda na faranta miki rai har a daina cewa ana tsoron zuwa gidanki saboda ni. Tunda na har naje wani waje saboda ke, har naso furta kalma uku waWanda ban taSa faWa a waje ba saboda ke, duk da ban furta Win ba, amma da abin yayi tsamari zan furta Win saboda ke. Na sauke girman kai da zafin kai duk saboda ke da lafiyarki. A wannan gaSar na sake tabbatar ke Win rayuwata ce, bazan iya rayuwa babu ke ba, rayuwata in ba ke tamkar mutuwa ce. Ina jin rauni a raina in na tuna za a iya cutar da Didi ta dalilina, amma ban taSa shiga tashin hankalin da na shiga ba akan abinda ya faru dake...."

Ya ri™e hannunta wanda tabon ciwon da aka ji mata yake yana kallon tabon ya ce, "Ki cigaba da ha™uri dani, in sha Allah wannan danasanin da na gani a kwance a fuskarki zan mayar dashi alfahari a gare ki."

Nayla ta fara kuka ta ce, "ni ban taSa danasanin aurenka ba, ka daina faWa min haka bana so" ta faWa tana zubewa a jikinsa. Bayanta yake shafawa a hankali ya ce, "baza ki so ace ana tsoron zuwa gidan nan saboda ni ba, baza ki so ace ta silar mijinki anyi ™o™arin....." bata bari ya ™arasa ba ta haWe bakinsu waje Waya. Ta fara kissing Winsa slowly tana shafa bayan kansa idanunta a rufe.

Bata Wauki dogon lokaci ba hankali ta zare bakinta ta kalle shi suka haWa ido ta girgiza kai ta ce, "ka daina faWa min haka bana so, abinda yake raina shi na faWa maka ba dan ina danasanin aurenka ba. Wallahi Allah ban taSa danasani ba, alfahari nake yi dakai tun kafin ka kawo wannan matakin. Ka daina faWa min haka bana so, abinda nake so shi na faWa maka."

Ya sauke ajiyar zuciya yana ri™e da fuskarta ya ce, "shima abinda yake ran naki zan yi ™o™ari dan kawar miki dashi in Allah ya yarda."
"ni a yanzu ma kayi min komai, kawai naji haushi ne daka dinga fushi dan na fito na raka Yaya J" ta faWa da shagwaSa tana wasa da mallaSan gaban rigarsa. Ya Wan yi murmushi ya ce, "ba iya ganin ki a waje ba, ki ™ara harda rungume shi da kika yi, wallahi naji ciwo a nan" ya faWa yana Waukar hannunta ya Wora a side Win zuciyarsa.

Tayi dariya ta ce, "Rouhii ban taSa ganin mutum mai kishinka ba, yanzu harda Yaya J Win ma kishi ka ke yi?." Ya wrapping ™ugunta yana kallon ta ya ce, "sosai ma kuwa, dan kawai babu yadda zan yi ne Jidda, amma da babu wanda zai sake ri™e hannunki daga ni sai Abiy." Ta yi dariya sosai tana jan gashin fuskarsa ta ce, "na Wauka harda Abiy a cikin wanda ka ke kishin?." Ya wara idanu ya ce, "wane mutum." Kiss ta yiwa idanunsa ta ce, "to ka yi ha™uri." Ya Wan taSe baki ya ce, "ya zanyi miki? Nayi ha™urin."

"Nima bana so kowa ya ri™e hannunka Rouhii."
"shiyasa Wazu da Didi take shige min jiki na hanata, nace mata yin hakan kamar naci amanarki ne." Nayla ta ™yal™yale da dariya mai sauti wacce ta saka ya zuba mata idanu yana kallo cikin burgewa, haka yake so ya cigaba da ganinta cikin farin ciki shiyasa bazata san labarin Šan ˜aura ba.

Ta tsayar da dariyar ta ce, "Don Allah haka kace mata?." Ya Waga mata gira ya ce, "eh mana, yin hakan ai cin amana ne a gare ki." Ta fara girgiza kai tana cewa, "Kai YaMar, Didi ce fa."

Ya Wan taSe baki ya ce, "ita Win, ita lallai mai Wan uwa shine, harda ™o™arin rungume ni. Dana hanata shine harda yi min gori" ya faWa yana murmushi. Nayla tana shafa fuskarsa a hankali ta ce, "ka raina Didi."
"Ba raini bane Jidda, sabo ne kawai. Na saba da Didi fiye da tunaninki, ko me yazo bakina bana controlling faWa mata kawai nake yi. Ina so naga ina faWa tana faWa, hakan yana burge ni."

Nayla ta ce, "nima haka, kuna bani nishaWi sosai."
Yayi murmushi yana Waga rigarta yana shafa cikinta ya ce, "yau ban gaisa dashi ba, Kina ta fushi, Wan nawa ma kin hana nayi magana dashi."
 Ko kunya baka ji, wai Wanka. Bayan kowa yasan me kayi aka samu cikin.
 Kowa ma shi yayi aka samu ai, ba a kaina aka fara ba. Kuma ina alfahari da aljanun da tashi a ranar da aka yi cikin nan, da zan san date Win ranar da hakan ya faru da duk shekara in ta zago sai na dinga girmama ranar. Ranar da na yiwa Jiddana ciki.

Nayla ta kifa kanta a ™irjinsa cikin kunya da shagwaSa tana yi masa dukan wasa ta ce,  Baka da kunya. Omar ya lumshe ido yana shafa kanta ya ce,  itama mai jin kunyar anyi mata ciki. Nayla ta sake cusa kanta a ™irjinsa tana kukan taSara ta ce,  nidai ka bari. Yayi pecking Win gashin kanta ya ce,  Kin gama fushin?.
"Kaine ka ke fushi dani."
"To na daina."
"Godiya nake" ta faWa tana murmushi.

Kallon ta yake yi cike da tausayinta da ™aunarta, baya son abinda zai taSa lafitarta ko kaWan, baya so komai ya same ta ta dalilinsa shiyasa ya ha™ura aka daidaita tsakaninsa da Šan ™aura saboda kar a cutar da ita. Ya zubar da duk abinda yake ji dashi saboda Jidda, duk da bai kai ga bashi ha™uri ba kamar yadda ya nema, amma da ya sake jan maganar a yadda yake jin zuciyarsa tsaf zai iya bada ha™uri. Amma ko a iya haka ya san ya sakko, ya zubar da zafin kai sosai, kuma zai cigaba da zubarwa inda zata zauna lafiya, baya so ta cigaba da cutuwa ta dalilinsa. A hankali ta Wago ta kalle shi ganin ita yake kallo dai ta ce, "wacce kalma uku kaso ka furta saboda ni? Wa ka so ka furtawa?."

"Ina son ki! Ina ce kalmar" ya faWa idanunsa a cikin nata. Tayi dariya tana jan hancinsa ta ce, "sulhun da aka yi fa?."
"Gani a gabanki ina neman sulhu, tunda na aikata haka na tabbatar da kin gama mallake rayuwar Omar Win Didi."

Dariyar nishaWi yaga tayi wacce ta bashi farin ciki tace, "nima dai ina sonka." Ya kai fuskarsa gefen wuyanta yana goga mata gashin fuskarsa ya ce, "ni na san da haka, shiyasa ki ke ha™uri dani a ko wanne yanayi, in babu soyayya baza ki aikata haka ba. Ina ji dake Jidda!."

Ta lumshe ido ta buWe tana kallonsa a lokacin ya kalli idanunta ya ce, "shikenan kin daina fushi ko?." Ta turo baki ta Waga masa kai alamun eh, ya shafa gashin girarta ya ce, "na gode Ashiq." Itama ta shafa tashi girar ta ce, "nima na gode Rouhii."

"Mu je mu kwanta?" Ya faWa da sigar tambaya yana kallon ta. Ta Waga kai alamun eh. Tana jikinsa ya mi™e tsaye ya Wauketa har Waki ya kwantar da ita. Zai koma Waya Sangare ta ri™o shi ya juyo yana kallon ta ya ce, "akwai abinda ki ke so?." Ta turo baki tana buWe masa hannnayenta, yayi murmushin jin daWi dan Allah ya sani yayi kewarta, tunda aka samu cikin nan ta zama sai lokacin da ta bu™ace shi sannan wani abun zai faru, kuma sai kwashe kwana goma bata nema ba dole kuma ya ha™ura.

Bin bayanta ya yi ya kwanta ya Wagota cak ya dawo da ita kan ruwan cikinsa yana shafa gashinta ya ce, "to gani Jidda, me ki ke so?." Ta turo baki tana kallonsa, sai kuma ta kwantar da kanta a ™irijinsa ta ce, "ba aljanu bane suke so su zo, ina so na hana su zuwa amma sun™i, sai damuna suke yi." Ya yi murmushi ya kai bakinsa kusa da kunnenta ya ce,"nayi miki ru™iya su tafi?." Ta Waga kai alamun eh ta ce, "ka yi da sauri, sun tayi min kukaaa!" Ta faWa cikin salon da ya saka shi kai bakinsa wuyanta yana sauke mata kisses masu zafi. A kasalance ya ce, "To Jiddana, zan ji dasu. Amma a hankali zan saka su zo ko?." Nayla maganar da yake yi ma rikita ta yake sake yi, bata tsaya wani tunani ba ta fara kissing Winsa shima yana tayata.

Bayan kwana biyu.

KRB3P091
Nana haleema
#Success&Ambition

Abubuwa sun sake lafawa kamar bai faru ba, duk da daman Nayla bata sani ba ya rufe zancen bai faWa mata. Sun cigaba da zama cikin nasara da buWewar arzu™i. Nayla tana zaune a falo ta Wora kanta a cinyarsa ta ce, "Rouhii." Bai yi magana ba kallon ta yayi kawai ta ce, "meyasa ka ™i amincewa da gayyatar da gidan tv suke yi? Zuwa yanzu ya kamata ace an yi hira da kai a san ka sosai." Ya yi ajiyar zuciya ya ce, "Ba yanzu ba Ashiq, yanzu ban shirya ba."
"Meyasa? Ka yi achieving abinda ma baka yi tunanin zama samu ba a rayuwa, meyasa baza ka yi magana da ´an jarida ba tunda ka ga suna so?."

Omar ya ce, "zan yi, amma ba yanzu ba. Kin san me nake so na yi yanzu?." Ta girgiza kai ya ce, "ina so na yi miki kyauta ta ba mamaki amma na rasa me zan baki, Ki faWa min abinda ki ke so ni kuma zan baki shi ko meye." Nayla ta yi dariya ta ce, "to ni me zance ina so Rouhi? Ka wadata ni da komai, ko katin waya kaine ka ke saka min, to me zan ce ina so?." Omar ya ce, "wannan ha™™ina ne ai, kyauta nake so na yi miki kawai."

Nayla ta yi shiru tana tunanin abinda zata ce tana so, to me zata ce? KuWi ko mota ko gida?. Tana nan da kuWi a account Winta na business Winsu ita da Tiwny babu abinda take yi dashi. Tana da mota balle ta ce mota take so, tana da gidaje ba gida ba ma balle ta ce gida take so. Ita sam bata ga abinda zata ce tana da bu™ata ba, shi kansa Omar Win ya wadata da komai in ta ce tana bu™atar wani abun ta yi ™arya.

"Ina jinki." Jin maganarsa sai ta kalle shi ta ce, "Rouhii ni na rasa abinda zan ce ne, a ganina farin cikin da ka ke bani is enough to me."
"A'a bai isa ba, ina so ki faWa Jidda."
"Abinda nake ganin zan samu farin ciki in ka yi min bai wuce a small trip with you ba. Zan so a ce mun yi tafiya ni da kai."

Ya kalle ta ya ce, "kin san kina so meyasa baki taSa faWa min ba?." Ta mi™e ta matsa jikinsa sosai ya ri™e kafaWarta ta ce, "Rouhii lokacin na faWa Win ne bai yi ba sai yanzu."

"To faWi min ina ki ke so mu je? Wacce ™asa
ki ke so?." Nayla ta yi murmushi ta ce, "in zan tuna akwai wani lokaci da muka yi tafiya, mu ka cewa Yaya muna so mu je Maldives sai ya ce amare ne suke zuwa maldives for honeymoon. Shine nake so na ga what is so special about this country da ya saka ta zama the best country for honeymoon."

Murmushi ya yi ya ce, "Maldives! Ban taSa jin sunan ba sai yau." Dariya tayi kafin ta yi magana ya ce, "in sha Allah zaki je, amma honeymoon ba yana nufin hutawar ma'arauta ba? Kamar su samu lokaci su yi abinda suke so ko? Kamar dai a hotel Win nan." Nayla ta yi dariya ta daga masa kai alamun eh, ya buWe idanu ya ce, "da cikin nawa? Kar ki manta kina da ciki kar a wahalar min Wana. Ni tunda na ji wani likita ya ce aljanun daren nan in suka yi ™arfi da yawa suna saka ciki ya fita na daina bari su tashi sosai." Ta yi dariya mai sauti tana Soye fuskarta a jikinsa. Ya ce, "magana zaki yi ai, ba dariya ba."

Murmushi ta yi ta ce, "Babu abinda zai faru." Ya girgiza kai yana murmushi ya ce, "Zamu je in sha Allah, zan iya ™arar da koma me nake dashi saboda ki yi farin ciki kawai. Bayan wannan sai ina?."
"Bara mu gama da nan Win sai nayi tunani." Ya shafa kanta ya ce, "shikenan, yadda ki ka ce."

"Na gode Rouhi." Bai ce komai ba ya kalle ta yana sauke numfashi ya ce, "Didi fa? Nayi tunani yafi sau babu adadi, da farko na yi tunanin siya mata mota, sai naga ina so na ™ara mata wani abun da zata shiga cikin farin ciki sosai, sai na yi tunanin ko na kaita saudia?."

Nayla da fara'a ta ce, "end of discussion! Ka gama magana tunda ka ce saudia, zata fi farin ciki da zuwa saudia akan motar ma." Ya girgiza kai ya ce, "to ya za a yi? Mijinta fa?."
"Yaushe zata je?."
"ina tunanin zuwa azumi in muna rai."
"A'a Rouhi, kana da tabbacin zamu kai azumin ne? Kawai ta je yanzu ka sani ko ta koma da azumin?." Ya Wan kalle ta kafin ya ce, "Haka ne, Ya za a yi da mijinta?."

Nayla ta ce, "a faWa masa mana." Bai yi ™asa a guiwa ba ya Wauki waya ya kira AbdulHamid ya saka a speaker, suka gaisa sannan Omar ya ce, "Ina so zan yiwa Yayata bazata ne ta ban mamaki, ina so zan kaita umra nan kusa shine na ce bara na tambaye ka ko zaka bar ta zuwa?."

AbdulHamid ya ce, "Omar mai zai hana? A guje ma zan ce a dawo lafiya. Kamar ka sani nima wani satin zan tafi in sha Allah." Ya kalli Nayla ya yi murmushi ya ce, "Kaga sai a shirya tafiyar ta zama lokaci Waya ko?."

AbdulHamid ya ce, "Za a iya yin hakan."
"na gode sosai."
"Allah ya bar zumunci Omar, Allah ya saka da alkhairi ya cigaba da dafa maka."
"Amin ya rabbi. Amma don Allah kar ka faWa mata, ina so na bata mamaki ne." Murmushi ya yi ya ce, "in sha Allah." Daga nan suka yi sallama ta kashe wayar.

Nayla ta ce, "ka ga ikon Allah ko Rouhi? Kaga in ta tafi tare dashi babu wani damuwa ko?." Ya girgiza kai ya ce, "naji daWin hakan sosai, yanzu ya za a yi da yi mata international passport ita da Marmerh?." Nayla ta ce, "Abu ne mai sau™i, ka ce mata China ne suka nemi international passport na mutane uku da suka kasance makusantanka, sai ka basu nawa, sannan zaka bada nata da na Marmerh shiyasa za a yi mata. Didi ko rayuwarta zata iya bayarwa a kanka."

"Zata iya Ashiq, Didi zata iya yin komai saboda ni, shawararki tayi sosai. Gobe sai a kai ki ku je tare ayi musu emergency a bayar."
"Allah ya kaimu." Ganin tana murmushi cikin jin daWi ya saka ya kalle ta ya ce, "Kamata ya yi a haWa dake a tafiyar nan."

Ta yi dariya ta ce, "Zaka kashe kuWi da yawa fa Rouhi, ga gida kana ginawa ana daf da kammala shi ko na ce an gama ma, ga aikin company da ake planing za ayi, ga tafiyar Didi, ga tafiyar da zamu yi. Kar a fara kashe kuWi masu yawa tun yanzu, mu bari mu fi haka tukunna."

"A'a Jidda, kuWi fa sai na kashe su, tunda Allah ya bani sai na wadata wanda nake tare dashi. Na san zan samu ne? Ai ban sani ba, tunda na samu zan sadaukar dasu domin farin cikinku. Tafiyar mu daban wannan daban, dan haka dake za a je." Nayla ta yi murmushi tana kallonsa cikin farin ciki ta ce, "Na gode sosai Rouhi, kana shagwaSa ni da yawa wallahi. Komai ni,komai ni, kana sakawa na ji babu wata macen da ta kai ni dacen miji a duniya." Murmushi ya yi ya ja hancinta ya ce, "kin cancanci fiye da haka ne ai Jiddass."

"Amma ya kamata ayi tafiyar nan da kai." Ya kalle ta ya ce, "Akwai aiki sosai a ™asa, in bana nan suna abinda suka ga dama suke yi basa mayar da hankali yadda ya kamata. Amma nima ina so na je, kodan na godewa Allah da ni'imar da ya yi min a gaban Wakinsa, sannan na ro™i afuwar laifukan da na aikata a baya. Za dai gani kawai." Nayla ta koma jikinsa ta kwanta yana ri™e da ita yana tunanin yadda rayuwa ta canja masa.

Kamar yadda suka tsara haka aka faWawa Didi, bata kawo komai a ranta suka je aka yi aka bawa Nayla ta kawowa Omar, ya saka Nayla ta turawa wanda yake musu visa cikin kwana Waya visa ta wata uku ta fito a har da Omar. Ranar da mijin Didi ya tafi su kuma bayan kwana biyu zasu tafi amma ta Abuja zasu tashi saboda zai je buWe shagon da za a yi a can.

Waya ya yiwa Didi akan ta zo gidansa ta kwana zasu je Abuja a washe gari. Duk yadda ta so ta turje ya ce sai ta zo haka ta zo duk bata san me yake faruwa ba. Nayla tana haWan mata kayan tafiya komai sabo, hijjab da dogayen riguna da komai sabo ta haWa a jakar Didi. Kayan Marmerh da diapers da komai ta haWa dan ba a so Didi ta fahimta.

A ranar talata suka tashi zuwa Abuja, suka sauka a hotel gabWaya jikin Didi ya yi sanyi tana tunawa da zuwan ta Abuja lokacin Sanata. A ranar aka buWe shagon, duk sun je wajan har Didi. Bayan an gama suka dawo hotel har lokacin Didi bata san me yake faruwa ba dan basa yin maganar a gabanta.

Washe gari da ™arfe uku jirgin Saudia airline zai Wauke su zuwa Madina, Nayla ta bawa Didi Waya daga cikin dogayen rigunan da ta haWa mata Didi ta saka, Nayla a ranar ta yi order baby pusher ta saka Marmerh a ciki suka tafi har airport. Suna zaune bayan sun gama boarding suna jiran jirgi, Nayla tana kusa da Omar Didi na kusa da Nayla a zaune.

"Faruk!" Aka faWa daga gefen su. Omar ya runtse ido ya kalli Nayla da take kusa dashi a zaune itama shi take kallo. Narma ta juya kallon ta ga mahaifinta ta ce, "Dad ka ce ™arya nake yi, yanzu ai zaka tabbatar da shi ne dai Faruk Win. Didi!" ta faWa tana kallon babanta kafin ta kalli Didi.

Didi ta kalle ta ta ce, "Narma!." Narma ta tawo da gudu zuwa wajan Didi ta rungumeta ta ce, "Didi don Allah wannan ba Faruk Wina ba ne?." Didi ta kalli Omar da bai Wago ba sai ma ri™e hannun matarsa da ya yi, ta kalli Narma ta ce, "OmarFaruk ne Narma. Tabbas shine wanda ki ka sani a baya."

Narma ta kalli Dad ta ce, "Ka ji ko Dad, ni na faWa maka shine, amma ku ke Waukata kamar mahaukaciya. Ta ya ya zan iya mantawa dashi a rayuwata? Har abada bazan taSa mantawa da fuskarsa ba balle maganarsa. Tun last time na ce maka na ganshi a cikin airport Win nan, kuma koda ya ce min ba shi bane na san ya faWa ne kawai, amma wallahi shine. Dad ina son shi wallahi, zan iya mutuwa saboda shi."

Sen ya kalli Omar da bai Wago ba har lokacin, ya kalli Didi dan ita ya gane ta ya kuma tabbatar itace Yayarsa. Ajiyar zuciya ya yi ya ce, "Da gaske wannan Tiger ne?." Didi tayi murmushi cikin alhafari da jin daWi da Allah ya haWu su a lokacin da zai ga banbanci tsakanin wancan Omar Win da wanann ta ce, "˜warai shine. Tiger da ka sani a baya kenan, yanzu kuma C.E.O Exclusive Footwears by Tiger ne a gabanka. Dole ka yi mamaki gaskiya, wancan Tiger Win daban, wannan daban. Ba ka Wauka rayuwarsa zata zo wannan matakin ba ko?."

Sen ya bi Omar da kallon mamaki da firgici ya ce, "wait..wai kina nufin shine wanda aka yi signing contract dashi da ™asar China? Sannan kina so ki ce shine wanda na ga hotonsa da president?."
"Shine Senator Sagir Sani, ai ba a mamaki da ikon Allah. Wanda ake ganin ba komai bane sai ya zo ya zama komai a lokacin da baka yi zato ba balle tsammani. Baka yankewa mutum hukunci tunda ba kai ka halicce shi ba." Ta kalli Narma da take kallon Omar ko ™ifta ido bata yi, ta Wan yi murmushi kaWan ta ce, "Narma meet his lovely wife, Nayla.!" Ta faWa tana nuna mata Nayla da take kallonta.

Gaban Narma ya yanke ya faWi, ta Wauke ido daga kan Omar ta Wora a kan Nayla da ta Wago ido tana kallon ta. Narma sai ta Wan ruWe ta Wauke ido daga kan Nayla kafin ta sake kallon ta, bata taSa ganin macen da kallon ta kawai ya saka mata faWuwar gaban ba sai Nayla, bata taSa ganin macen da kyaunta ya burge ta a kallo Waya ba kamar Nayla ba. Abin mamaki sai ta ga Nayla ta yi murmushi ta mi™a mata hannu alamun su gaisa. Narma ta bata hannu a sanyaye suka gaisa ta ce, "nice to meet you." Nayla ta ce, "likewise." Daga nan ta zare hannunta bata sake kallon ta ba.

Narma ta Wauke kai daga kallon Nayla dan bata damu da ita ba ta ce, "Omar don Allah ka Wago ka yi min magana ko sau Waya ne, meyasa ka ce min ba kai bane ranar da na ganka a aiport Win nan?."

A hankali ya Wago ya kalle ta sai ya kalli Sen da yake ta kallonsa shima mamaki kwance a fuskarsa. Kafin Omar ya yi magana Sen ya ce, "Nice to meet you Mr Omar. If possible i'd like to discuss something important with you." Omar ya kalle shi yana Waga gira fuskarsa a Waure, kamar zai yi magana sai ya fasa ya mayar da kai yana danna waya tare da murza hannun Nayla. Sen ya zuba masa ido yana jiran amsa amma Omar yayi biris kamar ba dashi ake magana ba. Didi ta zira hannunta bayansa ta Wan taSa shi alamun ya bada amsa ya share kamar bai ji ba.

Ran Sentor ya Saci ganin wula™ancin da Omar ya yi masa a gaban mutane. Ya Wan juya yana kallon wajan yaga ba a kallonsu amma escort Winsa suna jin abinda yake faruwa. Sen ya girgiza kai cikin ™unar rai yana ™arewa Omar kallo da ya harWe a waje Waya yana danna waya kamar ba shi ba. Sai da ya ga dama sannan ya kalli Sen ya ce, "can I know the details?." Da mamaki Sentor yake kallonsa jin ya mayar masa da amsa da turanci, sannan sai da ya gama ja masa aji sannan ya bashi amsa, amma sai ya danne mamakinsa ya ce, "If possible come and meet me at my house."

Omar ya wara idanu yana sake ™are masa kallon wula™anci da rainin hankali ya ce, "I think if you want to talk to me you're the one who should come over to my place right? So if you're ready, try to inform my PA to book an appointment.." Sen kallon Omar kawai yake yi cike da mamaki da al'ajabi jin yana yi masa magana cikin izza, ga turancin da yake yi.

   Narma ta ri™e hannun Dad ta ce, "Dad!" Sai hawaye suka sakko mata ta koma wajan Omar ta ce, "ko a lokacin baya ka san ina sonka ko? Dad shine ya yi komai ba ni ba. Don Allah kar laifinsu Dad ya shafe ni, I'm ready to marry you wallahi. Na kasa nutsuwa, na kasa zama cikin hankalina saboda kai. Over one year kenan ina dakon soyayyarka, please Faruk ka taimake ni" ta faWa tana zubewa a wajan tana haWe hananyenta tana kuka sosai.

Mum ce ta ™araso wajan da ta ga abinda yake faruwa ta Wago Narma daga inda take ta ce, "meyasa ki ke haka ne? Meyasa ki ke embracing kanki akan soyayya ne Narma?. Oya jirginmu zai tashi, mu je ko?." Narma tace, "Mum bazan je ko ina

Please Login or Register in order to submit comment