Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

shi yake bayar da jin daWi ya kuma bayar da akasinsa. Kasantuwar wanda ka ke so a tare da kai ba shine dawwamar farin ciki ba, a ko yaushe cikin jiran ikonsa ka ke."

Nayla ta ce, "Wanda ya rasa uwa da uba a lokaci Waya ma yana cigaba da farin ciki a rayuwar, indai ya mi™a lamarinsa ga Allah zai yaye masa dukkan damuwa ya kuma bashi farin cikin da bai samu a lokacin da suke da rai ba. Kamar yadda kace, zaman wani a duniya baya zama silar dawwamar farin cikin wani."

Ya girgiza kai cike da gamsuwa ya ce, "Haka ne Jidda. Allah ya cigaba da bamu ikon karSar ™addara, Allah ya bamu ikon mi™a masa lamarin mu gabaWaya. Amma gaskiya ina kewar Didi sosai, ban taSa jin kewar wata halitta kamar yadda nake kewarta ba, in na tuna bata duniya bana sani lokacin da hawaye yake zubowa daga idanuna. A kullum dana farka daga bacci itace take fara zuwa zuciyata, dana rufe idona fuskar Didi zan fara gani. Amma wanda ya fini sonta ya karSe ta, daman aro ya bani ita, kuma yanzu ta koma gare shi. Ina ji a jikina tana cikin rahamar Allah." Nayla tayi murmushi ta ce, "in sha Allah."

Omar ya zuba mata ido yana kallo bai ce komai ba, da suka haWa ido sai ya Waga mata gira yana lumshe idanunsa. Murmushi bata ce komai ba shima bai ce sai kallonta da yake yi.

"Our yesterday night is memorable!" Ta faWa a hankali tana shafa gashin fuskarsa. Lumshe ido ya yi yana kallonta ya ce, "ni na rasa ma ne zance miki akan daren jiya." Fuskarta ta haWe da tashi ta ce, "Ka bar sa a ranka kawai." Kallon bakinta yake yi kafin ya fara kissing Winta.

Sun manta da yara a ajjiye, sai da Marmerh ta fara kiran sunanta sannan ta zame kanta ta kalle su ta kalle sa ta ce, "Honeymoon mu ke yi ne ko childmoon?." Dariya ya yi ya ja kumatunta ya ce, "Lokacin su ne, tafiya ta gaba dole mu dire su a gida, bazai yu irin haka ta dinga faruwa ba. Murmushi ta yi tana hargitsa gashin girarsa, ta hargitsa kuma ta mayar ta gyara. Sai kuma ta mi™e ta shiga banWaki ta Wauko sabon brush na hotel Win ta buWe ta dawo kan cinyarsa ta zauna ta fara gyara masa gira.

Tajeta take yi tana bi a hankali tana kwantar da ita, bayan ta gama da gira, ta dawo tana taje gashin fuskarsa tana kwantar dashi a hankali. Shi dai kallon ta kawai yake yi yana ji ina ma ace su kaWai ne a duniyar nan, ai da ya nuna mata ™aunar da bai nuna mata yanzu ba.

Sai da ta gama gyaran gashin ta ce, "kalli kanka, baka yi kyau ba?." Ta faWa tana nuna masa mirror, ya kalle ta ya ce, "indai na yi miki kyau shkenan."
"Ka yi min."
"Case close" ya faWa yana kallon ta yana murmushi kamar yadda take murmushi.P121

Nayla ta bi ™afarsa da kallo, ta ri™o abinda yake Waukar hankalinta a ™afarsa tana kallonsa ba tare da ta saki ba ta ce, "wai shi wannan meye fa'idarsa ne? Tun kafin na aureka na san dashi a ™afarka, meye amfaninsa?." Ya yi murmushi tare da jan hancinta ya ce, "mallaka ce, bani shi akayi akace indai yana ™afata zan mallake zuciyar zumata."

Nayla cike da shagwaSa ta ce, "Ai tun kafin ka san zumar ta ka yana ™afarka, tun kana hararata kana cewa ta ™auracewa ganin ka." Omar ya yi dariya mai sauti, ya ri™e kumatunta da hannu biyu ya ce, "bakya mantuwa Jidda." Itama murmushi ta ke yi ta ce, "Ya za a yi na manta? Ni ka kalla ka ce ina yi maka korar shaiWanu."

Dariya yayi sosai harda tafa hannu, ya Wan murza goshinsa kamar ko yaushe yana binta da kallon ™asan ido ya ce, "ke ko...." sai bai ™arasa ba ya girgiza kai yana murmushi. Nayla ta ce, "haka ne mana, ko ba haka aka yi ba?." Ya yi pecking Winta a goshi ya ce, "Haka ne Jiddana."
"To faWa min fa'idarsa" ta faWa tana jan abin ™afar tana kallonsa. Omar ya ce, "kin san wanda ya yi rayuwa irin tawa ana bashi maganin tsari, har da maganin da makami bazai shiga jikinsa ba. A lokacin da nake tsaka da rashin ji wani mai maganin gargajiya ya bani su, harda na hannu da na ™ugu dana wuya. Wai in na saka zan gagari kowa, babu wanda ™arfen da zai iya ratsa jikina. Hmmm kin san meye?."

Ta girgiza kai alamun a'a, ya taSe baki ya ce, "duk ™arya ce, dasu a jikina aka ji min ™aton ciwo a bayana. Dan tabon ya baje ne da na nuna miki, haka suka bar Yayata da jinya. Ai kuwa da na samu lafiya shima mai maganin sai da ya yi jinya, sannan na saka aka kwashe jarin maganin aka watsar a kwata." Yadda ya ™arashe maganar ya bawa Nayla dariya, ta dinga dariya babu ™a™™autawa tana kallonsa. Shima dariyar yake yi ya ce, "shiyasa duk na tattara na zubar, kuma tun daga ranar babu wanda ya isa yazo inda nake yace ga maganin wani abun, dan in har kazo kai ne zaka je neman maganin ciwon da zaka koma dashi."

Nayla ta tsayar da dariyar ta ce, "kaima ban da abinda Rouhii, wanne magani ne zai hana shigar makami jikinka?."
"Akwai fa Jidda, wanda suka mayar da hankali akan abin su sun samu. Ni kam watsarwa nayi, daman Didi sai da ta faWa min duk na ™arya ne amma na™i ji" ya ™arasa faWa yana girgiza kai tare da murmushi.

"Daman wanda ya™i ji ai bazai ™i gani ba.
"Na gani kam, amma shima mai maganin ya gani ai. Ya ji a jikinsa sannan ya rasa jarinsa."
"To ya aka yi ka bar na ™afar?."
"Yana burge ni ne kawai, na bar shi dan burgewa ba dan rigakafin makami ba." Nayla ta sake yim dariya ta ce, "ai kam yana yi maka kyau sosai, sai ka koma kamar Wan india. Kasan suma haka suke saka ba™in abu a ™afarsu, wai maganin baki."

Murmushi ya yi sannan ya ce, "shiyasa nake so na ganshi a ™afarki, adonsa yana yi miki kyau." Nayla ta kalli ™afarta taga wanda ta Waura tun a nigeria yana nan, ta kalle shi ta ce, "kaima yana yi maka kyau Baby Rouhii." Murmushi ya yi sosai jin sunan da ta faWa, ya sake pecking Winta a goshinta tare da ri™o hannunta.

Suna wannan hidimar aka yi kiran sallar la'asar, basu fita masallaci ba a Waki suka yi sallah, sai sallar magriba sannan suka fita. Kamar jiya rabuwa suka yi sai tara na dare sannan ta dawo, ta fito daga wanka kenan ya shigo. Yaransa suka fara murnar ganinsa ya ™arasa ciki yana bawa ko wacce KitKat Win da ya siyo musu sai da ya gama dasu ya kalle ta.

"Abinci fa?" Ya faWa yana kafe ta da idanu saboda daga ita sai towel. Zama tayi akan stool ta Wora ™afa kan Waya ta ce, "Na ci shawarma, I'm okay. Zamu je yawo ne?."

Ya girgiza kai alamun a'a, ya zauna kusa da ita ya ce, "Nifa danasani nake yi, ji nake ina ma wata ™asar muka je ba nan ba." Nayla ta waro ido ta ce, "Madinan?."
"To ai nan garin ibada ne Ashiq, tsakani da Allah ki faWa min wacce ibada mu ke yi nida ke? Ina fitowa daga rauda Allah Allah nake yi na dawo wajanki. Kamata ya yi ina cikin masallaci yanzu ina karatun alkur'ani ina yiwa wanda na rasa addu'a, amma kin ganni a nan ina kallon ki."

Dariya ya bata sosai ta yi dariya ta ce, "Sai mu mayar da hankali akan ibadar yanzu." Ya girgiza kai ya ce, "ibada sai da nutsuwa, ni kuma kin saka na fita daga nutsuwata wallahi. Sai da nayi da gaske na kawar da tunaninki kafin na tayar da sallah." Murmushi ta yi tana kallonsa ta ce, "to yanzu ya za a yi?."

"Haka zamu cigaba da zama, ai hakan ma ibada mu ke yi." Ta yi dariya kaWan ta kalli su Marmerh da suke ya cin lays cheese ta kalle shi bata ce komai ba.

"Wai yaran nan baza su yi bacci ba? Ni na gaji da jira wallahi. Babu wani maganin bacci da zan Wura musu su kwana su yini suna bacci?." Dariya Nayla ta dinga yi harda ri™e ciki dan ya bata dariya sosai, ya harareta ya ce, "Dariya na baki?." Ta cigaba da dariya ta ce, "Allah ka bani dariya, haka kawai sai ka basu maganin bacci?."

"Baccin shine ya kamace su ai." Dariya ta take yi sosai ganin ya mi™e ya Wauke su duka ya kwantar dasu akan extra bed Win da ya saka aka saka musu, ya dinga rarrashinsu a lallai sai sun yi bacci. Marmerh dai tayi baccin amma Musliha babu alama, ™yaleta ya yi a kwance ya dawo wajan Nayla ya ce, "I have gift for you." Murmushi ta yi ta ce, "da gaske?." Ya Waga kai ya juyar da ita tana kallon mirror ya ce,"rufe idonki." Ba musu ta rufe idon, ya Wauko ™aramar cover a aljihunsa ya buWe ya Wauko necklace mai kyau siriri ya saka mata ya rufe hook Win.

"BuWe ki gani." Ba musu ta buWe idon tana kallon sar™ar a madubi, ta Wora hannunta a kai ganin sa™ar mai kyau ´ar siririya sai sunanta da yake a jikin sar™ar. Jidda, shine abinda ya zama gaban sar™ar. Receipt Win ta ya mi™a mata ta kalli kuWin ta kalle shi ta ce, "Rouhii wannan kuWin....!"
Ya harare ta ya ce, "KuWin ki ka gani ba kyautar ba?." Ta kalli sar™ar ta ce, "ta yi kyau sosai Rouhi, Allah ya bar mu tare har aljanna, Allah ya ji™an iyayenmu da Didi." Kiss ya yi mata a wuyan ya amsa da amin.

Ta kalli sar™ar dan ta yi mata kyau sosai ta kalle shi ta ce, "Nima I have gift for you." Bai ce komai ba ta ce, "ka rufe ido." Bai musu ba ya rufe ido, tq Wauko agogo ™arami mai kyau ta Waura masa a wrist Winsa, sannan ta Wauko baloon mai heart ta ce, "buWe idon." Bai musa ba ya buWe ya fara kallon agogon dan ya ji ta Waura masa. Ya kalle ta ya ganta da baloon a hannu ta ce, "Kyautar zuciyata ce Rouhii, ka ga dai bata da ™wari, ko ya ya abu ya soke ta zata fashe. Ka adanata da kyau a wajanka, na tabbatar ka fini iya ajjiyeta."

KarSa ya yi kamar yadda take mi™o masa tare da jawota jikinsa cikin tsananin soyayya ya ce, "in sonki Jidda, bazan taSa iya rayuwa babu ke ba. Don Allah kar ki rabu dani, ki zauna dani har a aljanna. I love you forever and ever and ever" ya faWa yana blowing kisses a duk inda ya ga dama. Wannan dare ma haka ya kasance musu na farin ciki da ™aunar juna da tsananin nunawa juna ™aunarsu. A haka suka kwana kamar jiya sai asuba suka samu bacci.

Sai asuba suka je masallaci, bayan an idar da sallah sun fito Nayla ta ce masa zata siyi coffee. Da™yar ya bari ta tsallaka dan yana hango shagon daga inda yake tsaye ta bar shi da yaran. Waya yake dannawa, kamar ance ya kalli wajan da take sai ya ganta da namiji a tsaye very close, tana dariya shima yana dariya har yana nuna mata wani abu a waya.

Ransa ya ji ya Saci matu™a, ya girgiza kai cikin ™unar rai ya juya shida ´a´ansa suka bar wajan. Nayla sai a lokacin ta lura baya wajan, bata kawo komai a ranta ba ta nufi hotel Win da paper cup guda biyu a hannunta

Da sallama ta shiga Wakin ya amsa ba tare da ya kalle ta ba, ta cire hijjab ta mi™a masa cup Waya ta ce, "sai na juyo naga baka nan." Bai karSa ba sai zuba mata ido da ya yi, gabanta ya faWi ganin yanayinsa ya canja sosai, fuskar faWa da masifarsa ta mamaye fuskarsa gabaWaya. A hankali ta janye cup Win da take mi™a masa ta zauna a gefen gado bata ce komai ba.

Omar sai da ya gama ™are mata kallo ya girgiza kai cikin ™unar rai sannan ya ce, "waye shi?." Gaban Nayla ya faWi, ta runtse ido jin kakkausar muryarsa har cikin jininta. Ta buWe ido ta ce, "Wai wanda muka haWu a coffee Bar? Yayana ne fa." Wani irin kallo ya yi mata da ya saks ta langwaSar da kai ya ce, "Ahmad ko Jawad?." Yadda ya tambaya Win sai da tayi kamar zata yi kuka sannan ta ce, "Yaya Abbas ne fa."

"Tsohon saurayin ki?." Da sauri Nayla ta kalle shi jin abinda ya ce, ya tsayar da idonsa ™yam a kanta sai ta Wan diririce ta kawar da kai gefe ta ce, "Yayana ne." ˜aramin tsaki ya yi ya girgiza kai ya ce, "Ahmad da Jawad kaWai na sani yayyen ki, yaushe aka samo wannan?."

Nayla ta kalle shi a marairaice ta ce, "Cousin Wina ne fa, da Mamansa da Mamata uwa Waya uba Waya." Ya bita da kallon harara ya ce, "haka zaki ce min tun farko, ba ki ce min Yayanki bane." Nayla ta ce, "shima Yayana ne wallahi, ni duk Waya na Wauke su."
"Shi tsohon saurayin naki kenan?."

Nayla ta dafe kai da hannayenta duka biyun ta ce, "YaMar ka daina faWar wannan maganar don Allah, wallahi Yayana ne kamar Jawad da Ahmad Win da ka ke faWa. Ni duk Waya nake kallon su, kaima dan baka saba da cousins Winka bane da zaka gane mai nake nufi. Da zaka gane dukkan su Waya ne babu banbanci."

Jin abinda ta ce sai ya zuba mata ido yana kallon ta, Nayla jin ya yi shiru bai yi magana ba sai ta kalle shi taga ya zuba mata ido ko motsi baya yi, kuma ™iris yake jira ya fara sauke mata kwandon masifa. A hankali ya janye idonsa daga kanta, ya girgiza kai yana danne abinda yake tasowa daga zuciyarsa ya ce, "duk Waya ne ko Jidda? Duk Waya ne shiyasa ki ka tsaya a kusa dashi har jikinki yana taSa nasa" sai ya mi™e tsaye ya Wauki wayarsa ya fita daga Wakin.

Nayla ta bishi da kallo ta ce, "Ya dawo nutsuwarsa halin zai dawo, lokacin cigaba da ha™uri akan wannan halayen nasa yayi. Ni dama a mai raunin ka cigaba da zama da na huta da wannan tashin hankalin wallahi" ta faWa tana fara shan coffee ta dan baza ta bashi fuskar da zai hanata magana da ´an uwanta ba, ita a wajanta duk Waya suke dasu Yaya J, tun girmanta an saka mata ™aunar cousins Winta na ko wanne Sangare, saboda haka bazata bashi fuskar da zai ce yana kishi dasu ta daina mu'amala dasu ba. Kamar ta san hakan zai faru, Abbas Win ya ce su zo hotel su gaisa da Omar ta ce a'a sa gaisa wani lokacin, ta san halin kayanta shiyasa bata barsa yazo ba. Bai zo Win ba ma ga abinda ya faru.

Bata bar tunani ya dame ta yi kwanciyarta bacci ya Wauke ta. Sai azhar ta farka ga mamakin ta babu Omar a Wakin, a Wakin ta yi sallah ta sake komawa bacci har ta tashi bai dawo ba. A lokacin ta sauka ta siyo abinci suka ci da yaran har lokacin bata ganshi ba. Har i'sha babu labarin Omar, a lokacin ta damu sosai, ta kira sa baya Wauka ga ´a´anta sun saka ta a gaba da rigima. Har asuba bai dawo ba, ga su yaran gabaWaya kuka suke yi mata, ko sallah bata iya fita ba a Wakin tayi saboda rigimarsu. Har gwara Marmerh tana jin rarrashi, Musliha kuwa kamar tunzurata ake yi, daman Omar ne kaWai yake iya controlling Winta in tana rigima, gashi baya nan.

Babu abinda bata yi musu ba amma duk su biyun sun ™i daina kuka, kawai sai ta koma gefe itama ta fashe da kukan takaici. Suna kuka tana kuka a haka ya turo ™ofar Wakin ya shigo da sallama. Suna ganinsa duk suka fara ™o™arin tafiya wajansa. Ko kallon Nayla bai yi ba ya ™arasa wajan yaransa, Musliha ya fara Wauka dan kukanta yafi na Marmerh ™arfi, ya Wauki Marmerh yana murmushi ya ce, "Mamana da Yayata waye ya taSa min ku?" Ya faWa yana ajjiye ledar hannunsa ya zauna a kan sofa.

Almara'i laban ya basu suka sha, bayan sun gama sha suka kwanta a jikinsa yana shafa kansu a hankali suna jan numfashi. Pecking Winsu yayi a kumatunsu yana murmushin ™aunarsu. Ba jimawa suka yi bacci, ya mi™e ya kwantar dasu yana shafa fuskarsu yana murmushi.

Ta gefen ido ya kalli Nayla yaga sai jan numfashi take yi kamar wacce tayi gudu, ya Wauke kai daga kanta ya mi™e kamar zai fita daga Wakin, a guje Nayla ta mi™e ta ri™e shi ta baya, ta zagaye hannunta a cikinsa tana kuka a bayansa. Lumshe ido ya yi ya buWe a hankali, yana jin yadda ta ri™e cikinsa gam tana kuka a bayansa. A hankali ya saka hannu ya cire ta daga jikinsa, ya shiga baWaki ya barta a wajan a tsaye.

Nayla ta koma inda take ta zauna, tana zaune ya fito daga wanka ya shirya yayi kwanciyarsa a kusa da ´a´ansa. Ganin haka itama sai ta mi™e ta kashe hasken Wakin ta kwanta a Waya Sarin tana jan numfashi. Haka suka yini ranar, tunda aka yi sallar la'asar ya kwashi yaransa suka fita bata sake ganinsa ba sai bayan sallar i'sha. A lokacin suka dawo ta bisa da kallo ganin yayi kamar bai ganta ba ya saka su Musliha a gaba suna game.P122

Nayla gabaWaya a sanyaye jikinta yake, Twiny ce ta bata sautun wata zuma tace ta siyo mata, sannan tace itama ta siya ta sha. Tunda ta sha zumar gabaWaya reaction Winta ya canja, bata yi awa Waya da shan zumar ba gashi ta fara aiki a jikinta, duk ta takura musamman ganin maganin damuwar ta ta ko kallon bata ishe sa ba. Sai share ta take ko haWa ido ya™i bari su yi, ya saka ´a´ansa a gaba suna game a waya ko inda take baya kallo.

Omar yana lura da ita, duk motsinta yana gani yana sane ya share ta ya cigaba da sabgarsa shi da ´a´ansa. Ganin yaran sun yi bacci ya Wauke su ya kwantar dasu ya koma kan sofa ya zauna bai kalle ta ba. Yana kula da canjawar yanayinta, yana so yaga gudun ruwanta, zata yi magana ko zata cigaba da yin shiru. Kuka ta fara yi a hankali, ta kalle shi taga waya ma yake dannawa kamar baya jin kukan nata, ta ce, "YaMar!." A hankali ya Waga ido ya kalle ta, ta rausayar da kai ta ce, "Ka yi ha™uri" ta faWa tana fashewa da kuka.

Šauke kai ya yi daga kallonta ya cigaba da abinda yake yi, zuciyarsa tana bashi umarnin ya tashi yaje yaji abinda ya sakata kuka, daurewa yake yi kawai dan ta Sata masa rai. Nayla ta cigaba da kukanta cikin danasanin shan zumar da tayi, da bata sha zumar ba da tana nan hankali a kwance. Omar gajiya ya yi da jin kukan nata, ya ajjiye wayar hannunsa ya mi™e zaune ya harWe hannayensa waje Waya yana kallon ta. HaWa ido suka yi da Naylan ba tare da ta san ita yake kallo ba, ta Wauke kai daga kallonsa tana share hawaye.

Ajiyar zuciya ya yi yana murmushi kaWan ba tare da ya kalle ta ba, ya bita da kallo calmly ya ce, "Jidda me ki ke so kike kuka?." Kamar jira take yayi magana ta ™ara ™arfin kukan ta, ya mi™e a hankali ya ™araso inda take, ya jima a tsaye yana kallonta kafin ya mi™a hannunsa ya ri™o hannayenta. ˜o™arin ™wace hannunta take yi tana kuka tana cewa, "ni ka ™yale ni, ka yi tafiyar ka ka barni ni kaWai a nan, ka ™yale ni" ta faWa tana son ™wacewa amma ya hanata sai ma mi™ar da ita tsaye da yayi yana ™o™arin rungumeta a jikinsa.

Ri™e ta yayi sosai a jikinsa yana ji tana kuka tana maimaita abinda ta faWa a farko. ˜am ya ri™e ta yana hura mata iska a kunnenta tare da shafa bayanta a hankali. Sai da ta Wan nutsu a kunnenta ya ce, "me ki ke so?." Kamar jira take ta Wago da hanzari ta haWe bakinta da nasa ta fara kissing cikin tsananin kewa. Murmushi ya yi ya cigaba da taya ta yana sake hargitsa mata lissafi dan ya lura a sama take sosai.

Sun jima suna farantawa juna rai, yadda abinda tasha ya yi tasiri a kanta shima yayi tasiri a kansa. Sai bayan komai ya lafa sannan take jin haushin za™ewarta, yayi tafiyarsa ya barta ko waya bai yi mata ba, kuma da ya dawo ta ´a´ansa yake yi ba ita ba, ko kallo bata ishe shi ba. Ta tsinewa zumar da tasha yafi cikin kwando, bata taSa jinta a yanayin da ta kasance ba, gabaWaya ta ruWe ta fita daga hankalinta sai da hannunsa yazo jikinta sannan ta dawo hankalinta.

Yadda ta share sa shima share ta ya yi, ya mi™e shirya jikinsa ya barta a wajan a kwance. Sai da ya dawo ya kwanta sannan suka haWa ido ta Wauke idonta, ya taSe baki ya ce, "anci moriyar ganga an yada kaurenta. Na yi miki maganin damuwar ki dole ki Wauke kai, jikinki ya daina rawa yanzu, aljanun da suke ™an™wasa miki ™ofa nayi musu ru™iya sun gudu shiyasa." Wata irin kunya ta lulluSe ta, ta kawar da kai bata ce masa komai ba shima bai sake cewa komai ba.

Yun™urawa tayi zata bar kan gadon ya jawota ta faWo jikinsa gabaWaya, ya fara cire duvet Win da ta rufe jikinta dashi yana kallon fuskarta murya a ™asa ya ce, "amfanina ya ™are ko? Nayi miki maganin matsalarki dole ki share ni, amma Wazu da ki ke lalube ni ai baki share ni ba" Ya faWa a hankali yana kissing wuyanta a hankali. Nayla ta Soye fuska a ™irjinsa tana dariya. Ya fara massage gashin kanta cikin wani irin yanayi, a kunnenta ya ce, "ya akayi hakan ta faru ne? Duk tunanin nawa ne ya jawo haka? Uhummm! ni ki ka tuna kika har aljanunki suka fara ™wan™wasa ™ofa har haka?."

Nayla tayi dariya tana sake Soye fuskarta a jikinsa bata ce komai ba. Ya yi murmushi yana shafa bayanta tare da kissing Win ko ina na jikinta ya ce, "amma fa yanayin yayi daWi sosai Jidda, na ji wani sabon abu da yafi na ko yaushe gusar da hankali, na faWa miki meye?."

Nayla ta ce, "ba fushi ka ke yi dani ba."
"ni da kika yi min gori Jidda."
"Ni nayi maka gorin?."
"Ba ke kika ce dan ban saba da ´an uwana bane shiyasa, in ba gori ba meye?."
"Allah ni ba gori nayi maka ba, kawai...." Ya katse ta ya ce, "Jidda a gori na Wauke shi, a gori zan cigaba da kallonsa. Daman Didi ta faWa min, in ban shirya da dangina ba wata ran za a yi min gori. Sai gashi kin yi min, tunda har ke da kanki kika faWa na tabbatar mutanen waje ma suna faWa."

Nayla ta marairaice ta ce, "wallahi ni ba gori na...." HaWe bakinsa yayi da nata ya hanata magana, ya kalli idanunta kafin ya zame bakinsa ya ce, "na faWa miki a gori zan kalle shi, kar ki yi ™o™arin kare kan ki. Naji zafin maganar Jidda, abubuwan sun haWar min biyu, kina kallona kina cemin da Yayanki da yake muharramin ki, da tsohon saaurayin ki duk Waya ne. Shiyasa ki ka tsaya kusa dashi har kuna sha™ar numfashin juna& .. sai muryarsa ta canja ya ce,  Jidda Waga ni!" ya faWa jikin wani irin yanayi tare da Waure fuska.

Nayla ta kalli fuskarsa zata yi magana ya Wan yi tsaki ya ce, "ki sauka daga jikina!." Bata ji abinda yace ba sai ma sake ™an™amesa da tayi tana cewa, "ni wallahi ba gori nayi maka ba, na faWa ne saboda misali ba wani abun ba. Kuma wallahi ban san na tsaya

Please Login or Register in order to submit comment