Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

fa?. Ya Wan Waga gira sama ya ce,  in kina shayar da ita burge ni ki ke yi sosai. Murmushi ta yi ta ce,  meye abin burgewa?.

 Abin shayarwa mana. Ta ™asan ido ta kalle shi sai ta yi dariya ta kawar da kai ya ce,  Da gaske nake, sun sake yin kyau sosai, har ina tunanin anya Aisha bazata koma shan madara ta bar min kayana ba?. Dariya tayi sosai ta ce,  Kai Rouhi! ka ji tsoron Allah. Dariya shima yake yi mai sauti ya ce,  Kullum cikin tsoron Allah mu ke ai, Gaskiyata na faWa miki. Yanzu ta fini morar shi, ni kuma kishin hakan nake yi.

 Allah kana bani kunya.
 Na dawo daga rakiyar wannan kunyar ta ki ai, na lura raina min wayo ki ke yi. Da na yi magana ki ce kunya amma a bayan fage sai ki manta da ita, ko wannan gadon zai yi shaidar kunyar ta ki ta munafurci ce. Nayla ta yi dariya sosai ta ce,  Rashin ta Win ya yi maka amfani ai.

 Daman ni haka nake so ai, a kaini duniyar da zan ji ni kaWai ne a cikin ta& .. tayi murmushi tana shafa goshin Musliha bata ce komai ba.

Kusa da ita ya matso sosai ya ce,  Wai kin san ya yanayin nan ya kasance?. Nayla ta girgiza kai tayi ™asa da murya ta ce,  Duk da a kan idona aljanun suka tashi amma& How was it?. Omar ya Waga kai kamar mai tunani, ya kalle ta yana cize lip Winsa na ™asa ya ce,  It was so good, so sweet, so beautiful, so tasty, so& .. sai kuma ya yi ™aramin tsaki ya ri™e fuskarta ya ce,  I love the way you make me feel Ashiq, you make me feel so love and cherished, I m so grateful to have you as my life partner, I love you so much ya faWa yana yi mata kiss a goshinta har lokacin yana ri™e da fuskarta.

Nayla ta yi murmushin farin ciki dan yanzu ta daina mamaki in ya yi turanci, ta san dole ya tsaya ya dinga koya ko baya so saboda yanayin kasuwancinsa. Ta ce,  you re my amazing partner, i feel so lucky to have you in my life, indai zaka yi farin ciki anything for you ta ™arasa faWa tana yi masa kiss a kumatu. Murmushi yake yana kallon ta yana tuna moment Win jiyan yana jin kansa so excited for, sannan yana ji he want more, he want to feel better about the night.

Bai daina kallon ta ba itama bata daina kallonsa ba, yana ri™e da fuskarta har lokacin yana shafa kumatunta a hankali yana kallon tsakiyar idonta kuma bai ce komai ba.  I love you Rouhi! Ta faWa a hankali tana kallon idanunsa. Ya lumshe ido a hankali ya buWe yana kallonta. Kissing Win lips Winsa tayi slowly kafin ta koma yadda take a zaune, still kallon sa take yi shima haka yana ji kamar ya cinyeta ya huta.

Musliha ce ta fara kuka a jikinta, sai ta Wauke kai daga kallonsa ta kalleta ta ce,  Oh sorry Baby.. Kallon Musliha Win ya yi ya kalle ta ya ce,  Har yanzu bata gama ba?.
 Rouhii bata gama ba, ita da abincin ta ka dinga tambaya?. Har lokacin kallon ta yake yi ya ce,  waye ya ce miki nata ne? Aro dai aka bata.
 Ban yarda da wannan zancen na ka ba, nata ne, kai ta bawa aro kuma yanzu ta ™wace kayanta.

Murmushi ya yi mai sauti yana shafa kansa ya ce,  Ai ni ba a bani aro, in dai ki ka ganni da abu to mallakina ne. Ni ne dai na bata aro, kuma yanzu zata bani kayana.

Ta kalli idonsa ya Waga gira ya ce,  kin manta ne? Ni fa tun suna matasa bama su zama haka ba na ga kayana, ni na rufesu saboda kar mutane su ganar min ha™™ina, duk wannan gwagwarmayar da na yi shine dan rainin wayo zaki ki kalle ni ki ce min wai aro aka bani?. Nayla ta ce,  innalillahi! Rouhi ka daina tuna min maganar nan, wallahi kunyarka nake ji.

 Ai ba ™arya aka yi ba da gaske ne, tun kafin su kai haka ni naga abinda zan aura, kuma na yaba dasu sosai, hasken da suke dashi da kuma& .. toshe masa baki ta yi ta ce,  Don Allah ka bari. Hannunta ya cire daga bakinsa yana murzawa a hankali ya ce,  Da gaske nake.

Nayla ta kwaSe fuska tana kallonsa ta ce,  ko a da in na dawo wajan Hajja ina gulmarka sai ta fara dariya tana cewa wai ni bazan ce maka komai ba, in ta tuna min sai naji kamar na zane kaina. Murmushi ya sake yi ya ce,  Gaskiya ce baki so, nima Didi ta tuna min, a lallai sai na ganeki dan a lokacin ban gane fuskarki ba, amma ina iya tunawa da fresh milk Wina ya faWa yana shafa wanda take shayar da Musliha.

Bata ce komai ba ta zare Musliha ta gyara rigarta ta Wora masa ita akan cinyarsa ta ce,  Ni sallah zan yi, na ga lokacin azahar ya yi.
 To ba sai ki jira mu yi tare ba, ko duk cikin rowar ne?. Bata ce masa komai ba ta yi dariya ta shiga banWaki shima murmushin ya yi ya cigaba da yiwa ´ar shi wasa.

Da ta fito kwantar da Musliha ya yi ya shiga ya yi alwala, ya fito yana tattare hannun rigarsa, ya kalle ta tana daga tsaye tana ™o™arin kwance igiyar bathrobe Win jikinta. Da sauri ya juya ya ce,  Tunda na shiga baki saka rigar ba sai da na fito? haka kawai ki karya min alwala ki ji daWi. Dariya tayi bata tanka masa ba ta cire ta saka doguwar rigar suka tayar da sallar azahar.

Bayan sun idar Nayla ta tashi ta ™arasa inda ya ajjiye abincin ta Wauko ledar ta dawo kusa dashi, ta fita daga Wakin ta koma falon ta Wora ruwa a kettle ta dafa ruwan tea. Tana juyewa a mugs ya fito shima ya jingina da bango tare da harWe hannu a ™irji kallonta, bata kalle shi ba sai dai tayi murmushi ta dauki sugar sticks da suke ajiiyewa ta zuba musu, ta saka tea leaves da coffee dan ta san mayen coffee ne.

Mi™a masa mug Waya tayi bai karSa ba, ya kalli hannunsa ya nuna mata Wan ™aramin ba™in tabon da ya baje saura kaWan ya ce,  our first night mark, in dai naga tabon nan ina tunawa da wannan dare mai cike da abubuwa kala-kala. RuWani, nishaWi, farin ciki, tashin hankali harda gigicewa.

Murmushi ta yi tana girgiza kai ta ce,  na lura yau ka zama paroot, ni yunwa nake ji ta faWa tana Waukar mug Win ta fara shan tea. Da yake ya fito da abincin ya kuma fito da Musliha a falon suka ci abinci. Bayan sun gama ta zubar da packs Win a shara ta matso inda Musliha take ta zube guiwarta a ™asa ta dora hannunta akan kujerar da Musliha take tana kallon ta tana yi masa wasa.

Shima irin yadda tayi Win ya yi ya zama sun saka Musliha a tsakiya suna kallonta. Hannunta da yake fuskar Musliha ya ri™e ta kalle shi sai ta yi murmushi kaWan ta ce,  Baza mu fita ba? Na ga wani garden a baya, amma zamu shiga ko?. Murya a ™asa ya ce,  ba yau ba.
 Sai yaushe?.
 Gobe.
 Mu dinga zama a Waki? Me zamu yi?.

Kallon idonta ya yi yana binta da shegen kallo da ya saka ta Wauke kai ta basar kamar bata gane ba, ta cigaba da yiwa Musliha wasa. A tare suka yi nufin kissing Win Musliha kansu ya yi karo da na juna, Nayla ta dafe goshi ta ce,  YaMar kanka zafi. Murmushi ya yi ya tashi zaune ya mi™ar da ita ya zauna, ya Wauki ´arsa ita kuma ta kwanta a gefensa kanta yqna ™irjinsa.

 YaMar akan batun jiya. Omar bai kalle ta ba ya ce,  na meye?.
 Family Planing, ana so a samu tazarar haihuwa saboda yaro ya girma yadda bazai cutu ba in an yi masa ™ani ko ™anwa.

 Jidda kenan, kina so a dinga maimaita magana Waya kin san hakan yana saurin hasala ni, na faWa miki bamu da bu™atar yin abinda ki ke faWa ki bar zancen kawai.

Nayla ta yi shiru tana kallonsa amma ita tsoro take ji Allah ya sani, yaushe ta farfaWo daga wahalar haihuwa zai ce baza ta yi plaining ba?. Katse mata tunani ya yi ya ce,  Ko a jiya ki ka Wauki ciki Jidda ina maraba da shi. Ta kalle shi tana zaro ido ta ce,  Musliha fa bata yi 40 days ba, in na Wauki ciki yanzu ai sai ta mutu.
 Bazata mutu ba, zata rayu cikin amince da ™oshin lafiya.
 A a, ni bana wannan fatan, kuma don Allah ka bari ayi.

 Jidda wallahi baza mu family planing ba, tun farko na faWa miki ina son yara ban ga dalilin da zai saka na yi wani abu tsarin iyali ba. Jidda koda yaran basu kai goma ba ina so na ga yarana da yawa a tare dani in sha Allah. Ki bar wannan zancen, in kuma ki ka yi ban sani ba Allah yana kallonki, dan ban yafe ba.

Jin ya rantse ya kuma ce bai yafe ba sai jikinta yayi sanyi, ta yi shiru bata ce komai ba. Ganin yanayinta ya canja sai ya fuskanceta sosai dan ya san ta sha wahala a haihuwar Musliha, ya san wahalar take hange. Ya ce,  Jidda ki kwantar da hankalinki, babu abinda zai faru, Allah da zai baki ikon Waukar wani cikin zai baki ikon rainon su. Kar ki damu kin ji?.

Nayla a sanyaye ta ce,  Rouhi haihuwa da wahala wallahi.

 Na sani, Allah zai baki mai sau™i. Ajiyar zuciya ta yi tana kallonsa bata ce komai ba, ya ce,  Kar ki damu, in kika haihu da yawa Mamanki zata yi farin ciki da hakan, ke kaWai ta haifa a duniya, zata zo ki ajjiye mata jikoki da yawa,tq yadda in aka kalle su zata ce jikokinta ne a yi mata addu a. Nayla ta mayar da kanta ta kwantar a ™irjinsa tana tunanin mafita. Dan Allah ya sani bazata yarda ta sake haihuwa da wuri ba, har yaushe ta haihu da zata bari ta sake yin wani cikin? Ai duk hanyar da zata bi dan hana zuwan ciki zata bi dan bata shiryawa wahalar haihuwa a yanzu ba.P109

Nayla tayi ajiyar zuciya ta sake kallon sa a raunane ta ce, "YaMar ina so zan koma makaranta." Da sauri ya kalle ta ya ce, "makaranta?."
"Uhum."
"Wacce makaranta kenan?."
"Masters nake so nayi, ina zaune a gida bana komai, shiyasa nake so na koma."

"Makaranta!" Ya sake maimaita yana kallonta cikin wani yanayi. Nayla tana kallonsa ya ce, "makaranta na nufin ki fita kullum, masu koyar dake maza, abokan karatun ki maza, a hanya maza, a ko ina maza. Haka ne?." Nayla ta yi dariya ta ce, "kwantar da hankalinka, open university zan nema."

"Ita open university Win daban take?."
"Eh mana, muna zaune dakai a haka zan yi karatuna, in ka ga na fita to exams zan yi shine zan je exams center su na rubuta na dawo. Seventy percent online ake karatun, thirty percent phyaically." Shiru ya yi bai ce komai ba ta ce, "YaMar say something mana."
"To me zan ce miki? Tunda kina so Allah ya taimaka."
"Ni fa tambayarka nayi, in ka bar ni nayi, in baka bari ba na ha™ura."
"Har abu nawa zaki ha™ura dashi a rayuwarki saboda bana so?."

Nayla ta ce, "ai ka kai na ha™ura da komai Win ne saboda kai. In baka son nayi karatun bazan sake maganar ba, kuma na faWa maka wallahi a gida ake karatun, ita ba a zuwa ko ina sai lokacin fitar yayi." Ya bita da kallo ya ce, "To na baki dama Jidda, Amma ina da sharaWi."

Ta yi dariyar jin daWi ta ce, "to ina jinka."
"Bazan amince ina son zama dake nayi hira ki ce min karatu ki ke yi ba, bazan amince da sakacin kula da ´ata saboda karatu ba, bazan amince da ina magana dake kina sauri ki bani amsa ki gudu saboda kina karatu ba, da ma dai sauran abubuwan da ban faWa ba. in kin san karatunki bazai shiga lokacina ba shikenan." Ta koma jikinsa ta kwanta ta ce, "baka da damuwa Rouhi, na amince."

"Allah ya taimaka" ya faWa bai kalle ta ba yana cigaba da kallon ´arshi. Ta amsa da amin. Tashi ta yi ta shiga ciki ta Wauko baby carrier Win Musliha ta ce, "YaMar gashi ka goyata." Ta Wauka bazai karSa ba, dan da tsokana tayi sai ya bata mamaki ya karSa ya ce, "To ya ake yi?."
"Tashi na nuna mana." Bai musa ba ya tashi ta karSi Musliha ta kwantar da ita ta saka masa jakar sannan ta saka masa Musliha ta gaba.

Musliha ta kwantar da kanta a ™irjinsa ya shafa kanta ya ce, "Allah sarki yarinya, itama ta san daWin ™irjin babanta kamar yadda babarta ta sani." Dariya tayi ta ce, "ba dole ta sani ba."

Haka suka yini a Waki suna zuba soyayya son ransu, basu fita ba sai da aka yi sallar i'sha. Nayla ta yi kwaliyya cikin doguwar riga ba™a ta yi rolling kanta sai ta fito kamar balarabiya. Shima ya shirya cikin ™ananun kaya ba™ar riga da ba™in wando, sai kuma wata mara nauyi da ya saka a sama. Sai hular sanyi da ya saka dan baya son fita sanyi ya shiga kunnensa, da ya saka hular sai ya yi matu™ar kyau.

Nayla ta kalle shi ta ce, "Mijina! mijina mai kyau ne." Waga mata gira ya yi ya ce, "Matata mai kyau ce" ya faWa yana buWe baby pusher Win Musliha ya sakata a ciki yana turawa ita kuma Nayla tana ri™e da wayarta suka fita.

Sai da suka shiga elevator sannan ya ce, "Mu je mu ci abinci ko sai mun dawo?." Nayla ta ce, "mu je mu ci Win, Daman ka saka ni jin yunwa." Kallon gefen ido ya yi mata, sai tayi dariya ya Wauke kai bai kula ta ba suka shiga hotel entry Win. Kallon mutanen ciki suke yi Nayla ta ce, "ga seat nan a kusa da kai Rouhi, bara na je na samo abinda zamu ci." Bai ce komai ba ya zauna ta wuce tana Webo abinci tana dawowa ta ajjiye, a haka ta kawo abubuwa da yawa ta zauna.

Nayla ta ce, "ni fa ba daWin abincinsu nake ji ba, shiyasa nayi guzurin yaji." Ta faWa tana kallonsa harda Waga gira. Shiru yayi bai ce komai ba, ganin ya share ta sai ta ce, "´an wula™anci sun zo kenan, na gode." Murmushi ya yi jin abinda ya ce, "Magana nake da su Bashir shiyasa." Abincin ta fara ci hankalinta a kwance.

"Sannu Sis" aka faWa daga bayan Nayla. Nayla ta juya tana kallon wacce tayi mata magana. Farar mace ta gani kyakykyawa, itama ta saka abaya kamar yadda ta saka. In ba dan ta yi magana ba Nayla bata Wauka tana jin hausa ba dan gaskiya ta haWu. Nayla ta ce, "Yauwa sannu." Matar ta ce, "Ma sha Allah, ba dan na ji kina amsa waya kina hausa ba a wajan chef zan ce baki jin hausa, Tabarakallah kina kyau."

Nayla ta yi dariya ta ce, "Abinda nake faWa a raina kenan ki ka faWa a zahiri."
"Sunana Manal" ta faWa tana bata hannu alamun su gaisa. Nayla ta mi™a mata hannu ta ce, "Ni kuma Nayla."
"Ma sha Allah! Don Allah zan iya samun yajin nan naki? Abincin basu daWi sosai." Nayla ta ce, "Why not, gashi ki je dashi."

Manal ta ce, "a'a zan dai Weba na kawo miki."
"kar ki damu, ina da wani a Waki, na taho da wannan ne kawai. Ki ri™e."
"Thank you so much Sister."
"Babu komai" Nayla ta faWa tana murmushi Manal ta juya ta koma inda ta bar mijinta a zaune.

Omar ta kalla taga ita kawai yake ta kallo, fuska babu walwala ya ce, "baki san mata ba kawai kin yi mata kyauta?." Nayla ta turo baki gaba ta ce, "YaMar alfarma tazo nema fa." Bai ce komai ba ya cigaba da cin abincinsa itama tana ci.

Da suka gama fita suka yi suka sauka suka tafi yawo. Sun sha yawo a ™asar, sai da suka Sata lokaci a waje dan basu koma gida ba sai biyu na dare sannan suka dawo hotel. Suna shiga Waki suka tarar an gyara Wakin ya yi kyau sai ™hamshi yake yi, sai ta tsaya ta ce, "Rouhi na koma ™asa na siyo smoothie a McDonald? Sai yanzu na kula akwai shi a ™asan hotel Win nan, na je pls?."

"Meyasa da muka sauka baki siya ba?."
"Yanzu na tuna, na je?."
"Ki dawo da sauri."
"To" ta faWa tana juyawa ta fita da sauri.

Ba jimawa ta siyo ta dawo, tana shiga elevator taga Manal a ciki ita da wani black beauty dogo, mai dogon hanci sanye da glasses. Nayla tana kallon yadda suke a tsaye ta san mijinta ne.
Manal ce ta fara yin dariya ta ce, "Sis mun sake haWuwa." Nayla ta ce, "mun sake haWuwa kam." Ta kalli mijinta da yake gefe ta ce, "Ina yini." Ba tare da ya kalle ta ba ya amsa Manal ta ce, "Ni kamar kallon sani nake miki Nayla." Nayla ta ce, "Nima kamar na sanki.

Suka yi dariya a tare, a lokacin elevator ta buWe mijinta ya fita Nayla ta ce, "a floor Win mu ku ke ashe." Tare suka fito Manal ta ce, "Room nawa?." Nayla ta faWa mata Manal ta ce, "ai room Waya ne ya raba mu." Nayla ta ce, "A ina na saanki don Allah?." Manal ta ce, "maybe zaki san CookwithManal." Nayla ta ce, "Haba ni na san na san fuskarki, ashe kece cookwithManal matar Dr Adnan, kai na ji daWin haWuwa dake. Ina kallon contents Winki sosai."

Manal tayi murmushi ta nuna mata wayarta ta ce, "ba kece wannan ba please?." Nayla ta kalla ta ga video sunan Musliha da suka yi faWa da Omar a kansa ta ce, "ni ce." Manal ta ce, "saboda kyaun da ku ka yi min nayi saving video nan, na faWawa Partner ban taSa ganin perfect match kamar ku ba."

"Har ku Win?." Manal ta taSe baki ta ce, "ina wani perfect..? Kina ganin mutum kullum rai a Sace?." Nayla tayi dariya sosai suka tafa da Manal ta ce, "Kin san meye? Kusan duk haka suke fa, Wazu da na baki yajin nan sai cewa ya yi ban sanki ba kawai na yi miki kyauta."

"Shima haka ya ce, dana bashi ™inci yayi, ya ce ni dai na ci, shi bazai ci abinda bai san daga hannun wa ya fito ba." Nayla ta yi dariya ta ce, "duk halinsu Waya." Manal ta ce, "bani number ki ma dinga gaisawa, a Kano ki ke?." Nayla ta karSi wayarta saka mata number waya ta ce, "A Kano nake. Ina nan zan shigo physical classes Winki in sha Allah. In dai na kalli content Winki sai na gwada abinda ki ka koya, ikon Allah ban taSa falling ba."

Manal ta yi murmushi ta ce, "To shikenan Nayla, sai na jiki. Ina Babyn?."
"Tana Waki, ke fa?."
"Ni ai da ki ke gani manyan mata ne, yarana uku." Nayla ta wara ido ta ce, "ma sha Allah, amma baki kama da masu yara ba, wallahi na Wauka baki fi mate Wina ba."

Manal zata yi magana suka haWa ido da Dr Adnan yana kallo ta ya fito daga Waki. Sai ta kalli Nayla ta ce, "ya fara hararata, zamu yi magana Nayla." Nayla tayi dariya itama ta shiga Wakinsu. (Baya da kura fans ne kawai zasu gane wacce manal ce wannan).

A tsaye ta same shi har ya yi wanka ya fito ya kalleta ya ce, "Siyo abun kenan?." Ta ajjiye smoothie Win ta ce, "Sorry Rouhi. Bara na yi wanka nima, kaga har uku ta kusa" ta faWa tana shiga banWaki ta yi wanka ta fito Waure da towel. Smoothie Win ta Wauka tana sha tana tsaye a jikin mirror tana shafa turare. Ganinsa tayi a bayanta yana kallonta, Waga masa gira tayi ta sake Waukar smoothie Win ta sha sannan ta ce, "Bismillah" ta faWa tana nuna masa.

Kai ya girgiza ya tako ya tsaya a bayanta ya Wora hannunsa a kafaWunta yana tahowa da hannunsa zuwa ™asa a hankali har ya ri™o tsintsiyar hannunta, ya ri™e hannayenta a daidai cikinta ya haWe su da ™uguntata ya ri™e, ya jawota jikinsa ya haWu da nata, ya lumshe ido yana jan numfashi yana goga mata gashin fuskarsa a wuyanta.

Zuba masa ido tayi tana kallon yadda yake buWe ido a hankali, ya kalle ta ya yi mata kiss a wuyanta ba tare da ya Wago ba yana sake sha™ar ™hamshin da yake matu™ar kashe masa jiki,tare da sakar mata numfashi mai zafi. Hannunta ta zame daga ri™on da yayi mata, ta Wora hannunta akan gashin kansa tana shafawa a hankali yana cigaba da sha™ar ™hamshin jikinta. Sanyin Wakin ne ya dame ta dan a.c a kunne take, ga yanayin hotel Win da suke a kusa da ruwa ne sannan gashi daga wanka ta fito.

Nayla ta ce, "Rouhii sanyi nake ji." Cak ya Wagata, bai dire ta a ko ina ba sai a kan gado ya mamaye mata jikinta da nasa jikin dan son samar mata da Wumin da take nema. Kisses yake binta dashi a ko ina, yana yawo da hannunsa duk inda ya ga dama a jikinta. Yanayin haWuwar fatar jikinsu ya sake haifar da wani yanayi mai daWi a gare su, fatar jikinta da sanyi, tasa kuma da Wumi, da suka haWu waje Waya sai yanayin ya zama mai daWi. Sun kashe junansu da soyayya, sun farantawa junansu har Omar yake tunanin anya Nayla bazata zauta shi ba? Irin farin cikin da yake samu a tare da ita tsaf zai iya haukacewa.

Satin su Waya a Maldvies bayan su zaga ko ina sun buga honeymoon mai kyau, daga nan Singapore suka wuce a nan suka yi kwana uku kacal suka wuce China. Bata san zasu je China ba, sai da zasu tafi yake faWa mata meeting za su yi akan contract Winsa dasu suna son ™arawa zuwa shekara biyu, shi kuma yana shan ™hamshi a dole ya zama babba. Dinner aka haWa wacce a nan za a tattauna batun contract Win kuma sun nemi kowa yazo da partner sa.

Nayla ta saka abaya red color ta yi rolling kanta, Musliha ma ta shirya ta cikin jajayen kaya masu kyau sai ™hamshi suke yi ita da ´arta. Kallon ta ya yi itama tana kallonsa, ya shirya cikin white suit harda square casual glasses Saki ya saka, ya yi kyau sosai kamar ba shi ba. Ya kalli Nayla ya ce, "Kayan nan sun miki kyau da yawa, ki koma ki canja wasu."

Nayla kamar zata yi kuka ta ce, "Kaya na uku fa kenan Rouhi, don Allah ka bari ai basu nuna jikina ba." ˜aramin tsaki ya yi yana kallonta, ya tako ya jawo mayafin gaba ya rufe mata gaban gashinta da ya fito ta sama. Da™yar dai aka fita dinner yana ri™e da hannunta ita kuma tana zaune Musliha ba pusher Winta.

Please Login or Register in order to submit comment