Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kusa da Yaya Abbas sosai ba, ka yi hauri" ta faWa irjinsa tana sake matse shi a jikinta. oarin cire ta yake yi tana sake maale masa tana basa hauri. Ya lumshe ido ya ce, "Jidda baki san yadda zaki tsaya da wanda ba muharramin ki ba? Sai nayi magana ki ce na cika masifa ko?."

"ka yi hauri bazan sake ba, Ka yi hauri."
"Da gaskiyar ki ban san daWin an uwa ba Jidda, ban san me kike ji ba shiyasa bazan fahimta ba. Jidda ki san yadda zaki dinga magana da wanda ba muharraman ki ba, na san bazan hana ki mu'amala dasu ba, kamar yadda ki ka ce dan ban saba dasu ba bazan gane ba. Tunda bazan gane ba ki yi oarin rie kan ki don Allah. Ina da kishi sosai, na faWa miki harda Yayanki Jawad ina yin kishi, ina kishi dashi bayan nasan har abada babu aure tsakaninki dashi, balle kuma tsohon saurayinki. Please Jidda, in bakya son yawan ganin faWana ki dinga kiyayewa."

"Ka yi hauri."
"Na yi Jidda."
"Shine ka tafi ka bar ni."
"Raina ya Saci sosai, in na cigaba da zama faWa zamu yi dake sosai. Yaushe muka fita daga yanayin ruWanin rasuwar Didi, in muka yi faWa a yanzu bazai miki daWi ba, dan faWa akan kishi daban yake da ko wanne faWana da kika sani. Na san kema a ran ki kince masifaffe, ya dawo nutsuwarsa zai fara nuna min halin" ta faWa cikin waiwayon muryarta.
"Ni ban ce ba."
"daman ai baza ki ce min kin ce ba."
"A ina ka kwana?."

Omar ya zame abinda ta rufe jikinta dashi yana yawo da hannunsa duk inda yaso ya ce, "masallaci, na dinga hira da Yayata a zuciyata." Nayla idanunta a lumshe ta ce, "kar ka sake tafiya ka bar ni, kajii!." Murmushi ya yi tare da kissing bayan wuyanta ya ce. "Zan kuma tafiya, indai zan dawo na same ki a yanayin Wazu hakan zai yi min daWi." Nayla ta mintsinesa a cikinsa cikin kunya ta ce, "Kai ko..." Dariya ya yi mai sauti cikin nishaWi, ya kai bakinsa kunnen ta ya ce, "Na sake baki abinda ki ke so ne? Na sake sakawa jikin ki ya bar rawa? Uhum Jidda?."

"A'a ni bana so."
"Ni kuma ina so, ya za a yi?."
"A haura."
"Au haka ne? Shikenan in kika sake shigowa hannuna kema sai a haura" ya faWi maganar a wuyanta yana cigaba da kissing wuyanta. Nayla tana Soye kanta a irjinsa ta ce, "ai ba a hana mutum hainsa, ko ka i ko ka so dolen ka." Ya wara idanu yana kallon ta, zai yi magana tayi dariya ta hana shi maganar cikin tsananin soyayya.

Ko da ta shiga wanka masifa take tayi a zuciyarta, tana ta mita akan zumar nan da Twiny ta saka ta sha. Ba aramar wahala ta sha a hannunsa ba, bayanta ya rie dayar take iya miewa. Har ta shiga wankan ta fito ta kalle shi taga bacci yake yi, ta Wauki waya ta dannawa Twiny voice note tana masifa kafin ta ajjiye wayar. Ta Wauki zumar ta shiga da ita banWaki ta buWe murfin bottle Win tana cewa, "wallahi zubarwa zan yi, wannan wahala har ina? Bazan sake sha bama balle na shiga hannunsa, naje a haka na ma ban sha komai ba ya aka are balle nasha?."

Ba tsammani taji an karSi bottle Win a hannunta, ta kalli Omar suka haWa ido ya kalli bottle Win yana kallon rubutun jikin bottle Win, ganin ta maza da mata ce sai ya sake kallon Nayla da ta zuba masa ido ta rasa me zata ce. Duk mitar da take yi yana jinta, har VN Win da ta yiwa Twiynta ya ji shiyasa ya biyo ta.

Bai ce mata komai ba ya Waga botttle Win zumar ya tsiyayata a bakinsa. Nayla ta wara ido ta manta a banWaki suke ta ce, "YaMar don Allah kar ka sha." Bai saurare ta ba sai da ya zazzage rabinta a bakinsa, ya haWWiye wata ya bar wata a bakinsa. Nayla tayi tsuru-tsuru, tana tunanin kisan kai kawai yake son yi, in ba dan haka ba ina shi ina shan wannan zumar? Daman ya lafiyar kura balle ta yi zawo?.

Babu zato ya jawo ta ya haWe bakinsa da nata yana Wura mata zumar a bakinta, Nayla tai haWWiye zumar ta runtse ido tana son wace kanta amma yai bata dama. Mintsinin hannunta ya yi sai kuwa ta buWe baki gabaWaya zumar ta faWa cikinta. Sai da ta shanye tasss sannan ya sake ta yana kallon ta yana murmushi. Nayla ta raunana fuska zata yi masa kuka, ya yi dariya kaWan ya ce, "A irin yanayin Wazu nake so ki kasance, gaki a hannuna kuma ga arin albarka. Dole na yi mana guzurin zumar nan, in mun koma Nigeria aka nemi ja min aji na yiwa yarinya Wura" ya faWa yana kallon bottle Win yana girgiza kai cike da mugunta.

Nayla dai jikinta ya yi sanyi, tana kallo ya fita daga banWakin bata ce masa komai ba ta yi wanka ta fito a sanyaye. Omar da sun haWa ido zai Waga mata gira yana cize baki, ita dai tai kulasa a haka ta saka riga ta kwanta cikin danasanin siyan zumar gabaWaya.

Haka suka cigaba da rayuwar soyayya da aunar juna a madina, kamar yadda ya faWa ba ibada suke yi ba soyayya kawai suke yi dan ma yaransu na kwafsa musu wani lokacin. Sallah ce kawai ke fita dasu, sai kuma in Waya ya samu permet Win shiga rauda ya tafi da ya fito zai dawo su Wora daga inda suka tsaya. Cikin satin da suka yi a Madina har kyau suka ara saboda kulawar da suke bawa junansu, sun dawo kamar sabbin aure sai tattalin juna suke yi ana faWar sirrin zuciya.

A haka suka Wauki niyar Umra suka hau train suka wuce zuwa makka. A can Win ma bata canja zani ba, sai dai soyayyar rana suke yi a makka, da daddare su shiga Wawafi basa dawowa sai anyi sallar asuba. Satinsu Waya a makka suka dawo gida Nigeria.KRB3P123

Dawowar su Nigeria ya sake samun nutsuwa sosai ya cigaba da harkokin da suke gaban sa, ba jimawa da dawowa ya je suka je asar Egypt amma sati Waya suka yi suka dawo. Bayan sun dawo suka je Kaduna tare ya dawo a ranar ita kuma ta kwana biyu sannan ta dawo. A cikin lokacin ya fara cika kuWurin da ya yi na alkhairi, duk wanda ya ce yana so ya kai umrah Allah ya bashi ikon cikawa. Har yaronsa Bahir aka fara shirin tafiya sauran biyun ya ce sai Bashir ya dawo.

Magana ta zaga dangi Omar zai kai iyayensa umrah, kowa yana ta saka masa albarka ana ta murna da farin ciki da addu'ar Allah ya cigaba da buWa masa. Dan a wajan dangi mutuwar Didi kamar alkhairi ta zamar musu, sun zama an gatan Omar, haka kawai zai yi musu aiken kuWi ko kayan abinci. Wannan alkhairi da ya yi sai Allah ya ninka masa abinda ya kashe, kafin su tashi zuwa saudia Allah ya mayar da kuWinsa ya sake ninkawa. Mutane goma cif ya biyawa, Sangaren dangin Baba da dangin Mama sai Bashir. Da yake a ciki akwai wanda suka taSa zuwa kai tsaye ya aika su suka tafi.

Shi kansa a zuciyarsa ya ji daWin alkhairin da ya yi, dan ya san addu'ar da za a yi masa da wacce za a yiwa iyayensa da Didi ba kaWan ba ce. Ai kam ya sha addu'a, ya sha addu'a matua, kowa ya saka masa alkhairin da ya yi masa ta hanyar addu'a. Omar sai yake jin kansa sakayau kamar babu abinda yake damunsa, sai yake ji ina ma bai Wauki lokaci ba ya shirya da danginsa, da wataila saboda yin hakan Allah ya sake bashi abinda bai yi tunani ba. Sati biyu suka yi suka dawo, Tk da Goje suka tafi kamar yadda ya yi alqawari.

Ginin islamiyya ya yi nisa, an yi babbar Islamiyya an saka mata madaratul Nana Aisha. an Malam Salahudden ya Wora akan komai na islamiyyar, ya tabbatar da komai kyauta yake so a dinga yi a islmiyyar, hatta uniform da littafai kyauta za a bayar. Ai kuwa haka ne ya kasance, ya zuba ma'aikata a islamiyyar wacce yake biyan su duk wata da aljihunsa, kuma albashi mai yawa wanda bazai saka ka ji koyarwa ta fita daga ranka ba. Bai amince a karSi ko wanne kuWi a wajan Walibi ba, littafi kawai Walibi zai siya, shima in farkon zuwa ne za a baka na ajin da aka kai ka kyauta.

an unguwar sun ji daWin wannan islamiyya, domin karatu ake yi mai ratsa zuciya da yake ratsa unguwar sosai, ga tarbiyya, ga masallaci na maza da mata akwai a ciki. Babu ranar da za ayi karatu a tashi ba a yiwa Omar addu'a da ahlinsa ba, shiyasa Allah ya ke buWa masa ya ke ta ganin cigaba fiye da tunaninsa. angaren fitar da zakka curarriya mai kauri yake bayarwa, baya bada kaWan-kaWan, ya fi bayar da yawa yadda zai ishi mutum ya ja jari. Omar da kansa ya bawa Malam Salulu mai kiran sallah kuWin zakka, ya dinga jin kunyar Omar dan shinr kan gaba a gulmar Omar da Yayarsa.

Kamar ko yaushe Nayla tana zaune tana waya da Salma da ta kusa haihuwa, Omat ya shigo falon ya zauna kusa da ita yana kallonta a lokacin ta kashe wayar. Ta kalle shi tana fari da ido tare da Waga masa gira sama ta ce, "Zuma ya dai?." Murmushi ya yi, ya kalli falon ya ga babu yaransa sai ya ce, "ina yaran suke?." Nayla ta ce, "Sun tafi gidan Hajja da Salima."
"Na shiga na duba Hajja jiya, ya jikin nata?."
"Da saui sosai, jikin girma sai a hankali."
"Gaskiya ne."

Nayla ta ce, "yaushe za a saka interview Win ka ne? Ni na Wagu na ga mijina ana hira dashi." Murmushi ya yi mai aji, kana ya ce, "ban sani ba, na je dai sun Wauka. Kin dame ni akan na je na kuma je Win." Ta yi murmushi ta ce, "ina so mutane da yawa su koya daga gare ka."

Ya Wan sake murmusawa ya ce, "Zan yi tafiya zuwa Mexico." Ta kalle sa ta yi murmushi ta ce, "kai kaWai?." Ya girgiza kai ya ce, "kin taSa ganin inda harshe ya rabu da haori ne Ashiq..? Tare dake na nema mana visa, amma tafiya da yaran nan ne akwai damuwa gaskiya." Dariya ta yi ta ce, "To yanzu ya za a yi?." Ya Wan taSe baki ya ce, "tare zamu je dasu, kwana tara kawai zamu yi ai. Amma ni nafi so daga ni sai ke, nafi so na sake da matata babu kukansu balle su hanani abinda nayi niya, da Didi tana da rai ita zan tattarawa su mu yi tafiyar mu."

Nayla ta yi murmushi ta ce, "Dole dai tare zamu tafi Win." Ya ce, "Gobe juma'a, in na je kabarin Didi sai na faWa mata aanta suna hana ni sakewa da matata. Babu damar na keSe da ita sai su fara yi min kuka."
"Nima ai zan je, kuma zan faWa laifin da ka yi min. Ka dinga yi min faWa kamar zata zane ni, har yanzu ban wuce faWa a wajanka ba." Ya Wan harare ta yana rausayar da kai ya ce, "wai bai wuce ba?." Ta murguWa baki bata ce komai ba. Ya yi dariya yana jan kumatunta ya ce, "Yau da daddare ki shirya zaki raka ni wani waje, tafiyar Mexico sai ranar Sunday, akwai inda zamu je mu kwana biyu mu dawo. Zan wanke laifina in sha Allah, duk fushin da ake yi dani zan gusar dashi."

Nayla ta ce, "ina ne?." Ya buWe ido ya ce, "zaki gani ai, in na faWa miki ba mamaki bane ba kenan." Murmushi ta yi bata ce komai ba, ya ce, "ginin company ya kammala fa Ashiq, ni gani nake anya bai yi min kaWan ba? Ma'aikatan da suke neman aiki sun yi yawa."
"Bai yi kaWan ba, ai kowa da Sangarensa. Wasu suna Sangaren sarrafawa, wasu gyara, wasu sakawa a kwali, wasu delivery."

Ya sauke numfashi, ya ce, "haka ne, da mun dawo daga Mexico za a buWe in sha Allah. Ana ta saukar alkur'ani a islamiyya akan Allah yasa a buWe a sa'a." Nayla ta ce, "Amin ya Allah, Allah yasa a buWe a ko wacce jaha ta faWin asa Nigeria."
"Amin Zumata."
"Ina alawarin mukamin personal assistant Winka da ka ayi min?." Ya kalle ta yana Wan buWe ido tare da Waga gira a tare, kana ya ce, "ni na yi miki alawari?."
"Eh mana, lokacin da na ajjiye aikina na ce maka sai ka buWe company zan zama MD ka ce Allah ya kaimu."

Ya taSe baki ya ce, "Dan na ce Allah ya kaimu sai ki ce nayi alawari?." Nayla da shagwaSa ta ce, "eh kusan haka ne ai."
"Kawai sai na tafi dake company da yake bani da aikin yi? Ko an faWa miki bani da hankali ne?."
"Maza nawa ne suke zuwa aiki da matansu?."
"Su daban, Omar daban."

"Allah ina so, babu abinda nake yi fa, kullum ina zaune a gidan nan" ta faWa cikin shagwaSa tana kallon sa. Ya bita da kallon up and down ya ce, "zaman gidan shine ya dace dake, ki yi wanka ki kwanta ki huta shine kawai aikin ki Jidda." Nayla ta ce, "to ba muna tare a can Win ba?." Omar ya girgiza kai ya ce, "bazan iya barin ki ba Jidda, gwara miki gaskiya kar na yaudare ki, amma tunda naga aikin ki ke so za a san inda za a raSa ki." Ta kalle sa tana harararsa ta ce, "raSa ni ma za a yi kenan ko?." Ya yi dariya ya ce, "Eh mana."
"To bana so."
"Kin huta" ya faWa yana dariya.

Harararsa take yi, ya yi mata kiss a goshi ya ce, "ina zuwa, ki fa shirya. In yaranki sun dawo ki shirya su." Ta Waga kai ya fita ta cigaba da danna wayarta suna magana da Jidda akan kayan da aka siyo na shagon su.

Kamar yadda ya ce bayan sallar i'sha suka fita a sabuwar motar da ya siya, Marmerh da Musliha suna bayan mota suna cin lays cheese da ya siya musu, duk sun Sata motar sai zubar dashi suke yi suna takawa duk ya marmashe. Gab da zasu arasa inda zasu je ya kalle ta ya mia mata wani bain yalle ya ce, "kulle idonki, kuma don Allah kar ki buWe." Da mamaki ta ce, "Meyasa?."
"Mamaki nake so na baki." Bata musa ba ta rufe ido ta kalli su Marmerh ya ga sun yi bacci ya ce, "kun kyautawa kan ku da ku ka yi bacci."

Tafiya suka cigaba da yi har ofar gidan, ya kallata ya ce, "Don Allah kar ki buWe, zan shiga dasu Marmerh na dawo." Nayla ta ce, "Allah bazan buWe ba." Ya Wauke su ya shiga ya kwantar dasu, sannan ya dawo ya buWe mata motar ya rio hannunta, ya Wauki handbag Winta da wayar ta zuwa cikin gidan. Ita dai ta ji suna shiga wani waje amma bata san ina ne ba, sai da suka gama shiga sannan ya kwance mata abin idon ta ya ce, "To buWe."

A hankali ta buWe ido tana kallon inda suka zo, dariya tayi ganin tsohon gidan da suka tashi kuma cikin Wakinsa. Kallon Wakin take yi ganin komai da suka bari yana nan, frames ne kawai babu dan su kaWai ta cire ta tafi dasu, amma komai yana nan har gadon, an gyara shi an shimfiWa masa farin bedsheet wanda aka Winka shi da kalmar J da kuma kalmar O.

akin take kallo tana murmushi, abubuwan da suka faru a cikinsa na farin ciki dana ruWani suna dawowa cikin kanta. Gefenta ta kalla ta ga atuwar banner a tsaye da hoton sa shida yayi bala'in kyau, dukkan su sun yi murmushi ya dafa kafaWarta. akin ya yi matuar kyau, duk da yana nan yadda yake amma ya burge ta, sai hamshi yake mai kwantar da hankali. Nayla ta kalle sa taga ita yake kallo, ta Wan yi murmushi shi kuma ya Waga mata gira yana kallon idanunta. Nayla ta ce, "Kana kawo ziyara kenan?." Omar ya Wan buWe ido ya ce, "dole na, wannan Wakin ya camcani zama Wakin tarihi."

"Gyara Wakin ka saka aka yi haka?."
"Waye zai gyara? Da kaina na gyara. Wa zan bari ya shigo mana wannan Wakin? Kema kin san ai babu." Murmushi ta yi tana sake kallon Wakin, ta Wan girgiza kai ta ce, "Duniya labari, kamar ba a zauna ba."

Ya matso kusa da ita sosai ya ce, "kin san meyasa nake son Wakin nan?." Ta girgiza kai alamun a'a, ya kalli idonta ya ce, "Duk lokacin da na shigo ina tunawa da abubuwa da yawa da suka faru a cikinsa, ina da first night moment Wina dake, ina tuna a wannan Wakin na fara sanin a mace a rayuwata, ina tuna a wannan Wakin na fara kwana da mace duniya, a wannan Wakin na fara iya rarrashin mace, a wannan Wakin na fara sanin matata itama kuma ta fara sani na a rayuwarta. Sannan a wannan Wakin na saka matata a ruWani har ta fara jin tsorona....." yayi asa da murya ya ce, "Shiyasa nake matuar ji da Wakin nan, na kasa rabuwa da gidan nan balle kayan ciki Ashiq!."


Nayla tayi ar dariya ta Wan sunkuyar da kai ta kalle sa ta ce, "Our first wahala dai." Dariya suka yi a tare shi da ita, ya yi mata kallon asan ido ta ce, "Allah kuwa, first wahala da tashin hankali zaka ce, ba first night ba." Ya rie fuskarta da hannu biyu ya ce, "bakya alfahari da Wakin nan?." Ta Waga gira sama ta ce, "Ina yi sosai, ai ko wacce mace tana alfahari da wannan dare a rayuwarta, balle ni da yazo min a haukace ta ya zan manta." Dariya Omar ya yi sosai ya ce, "Au a haukace ko?."
"Eh mana, iris ya rage ban shea ba" ta faWa tana murmushi tare da kwanciya a jikinsa.

"A cikin wannan Wakin nan dai ki ka fara....." Sai ta kalle sa jin ya yi shiru bai arasa ba ta ce, "na fara me ye?." Ya Waga mata gira yana murmushi tare da Wan girgixa kai ya ce, "ki ka fara nunawa mijinki kema kina son kasnacewa dashi kamar dai yadda yake nuna miki, wannan gadon zai yi shaidar ranar da kika fara biyan bashin da kika Wauka. Ranar da ki ka fara mayar da martanin soyayyar da nake gwada miki a wannan Wakin a kuma wannan gadon...." ya arasa faWa cikin murya mai sanyi yana kallon ta.P0124

Nayla dariya tayi mai Waukar hankali, ta mayar da kanta kwantar a irjinsa cike da jin kunya lokacin na dawo mata idanunta, tana tuna yanayi da shauin da ya kasance a ciki a wannan lokacin. Ya zame Wankwalin kanta a hankali ya faWi asa ya ce, "kunya ko?." Nayla ta ce, "Kaima ka san dole na ji kunya ai, wannan maganar da ka tuna min dole ta bani kunya."

"To arya na yi Jidda? Ba a nan kika fara Win ba? kafin ki goge ki zama ar hannu?."

"Innalillahi, Rouhii ka bari" ta faWa tana sake cusa kanta a irjinsa tana dariya cikin tsananin jin kunya. Murmushi ya yi yana shafa bayanta a hankali ya ce, "Ranar sau nawa na kira Didi? Sau babu adadi ko?. Kamar harda kuka nayi miki, kukan gigicewa da fitar hayyaci." Nayla ta yi masa dukan wasa a irji ta ce, "GabaWaya baka da kunya, baka jin kunyata ko kaWan, komai yazo bakin ka faWa ka ke yi, a haka kamar baza ka aikata ba. Nidai ka bari bana so, Allah bana so" ta faWa tana buga afa cikin shagwaba da jin nauyi da kunya. Murmushi ya sake yi ya ce, "Gaskiya na faWa ba arya na yi ba, duk abinda na ce ya faru Win ne." Ta girgiza kai ta ce, "Allah ya shirya min kai."
"Allah ya shirya mu gabaWaya zaki ce, dan in na shiryu ke baki shiryu ba na faWa miki lalacewa zan sake yi."

Murmushin nishaWi yake yi da tsantsar aunarta, jin tayi shiru bata ce komai ba, ya ce, "Ni fa gaskiya nake faWa, a ranar farkon mu da ke na fara zubar da hawaye da girmana, saboda inda ki ka kaini ban taSa hasashen zuwa ba, halin da na saka ki a ciki ya sake saka ni zubar da hawaye. A lokaci na biyu kuma tsananin da...." Bata bari ya arasa ba ta fara kissing Win sa cikin kunya bata so ya arasa faWa. Bata jima ta zare kanta ta koma ta kwanta a jikinsa ta ce, "Allah kunya nake ji." Murmushi ya yi bai ce komai ba yana ji kamar ya haWWiye ta.

"Ina ji dake matata."
"ina ji dakai mijina, YaMar Wina" ta faWa tana sake gyara kwanciya a jikinsa.
"Sau Waya yau dai ki ce Omar naji."
"A'a, ni bazan iya ba."
"Zaki iya, ki ce Omar naji Jidda."

Ta gyara kwanciya a jikinsa tana sake riesa tare da karyar da murya ta ce, "Allah bazan iya ba, sunan yana yi min girma sosai a harshena." Omar ya lumshe ido yana shafa bayanta slowly ya ce, "To ki ce Yaya Omar, nasan shi zaki iya tunda kin taSa faWa." A can asan maogwaronta ta ce, "uhum uhum!." Ya yi murmushi ya ce, "Ina kewar yadda Didi take faWar sunana, especially in na Sata mata rai ko in nayi abinda ya bata mamaki. Sai ta buWe idanunta waje, ta ce Omar!" Ya arasa faWa cikin waiwayon yadda Didi take faWar sunansa yana murmushin kewa. Ya sake yin murmushi ya matse Jidda a jikinsa ya ce, "Shiyasa nake so ki faWa naji, ki ce Omar Jidda, ki saka zuciyata ta bar kewar jin sunan nan."

Nayla a shagwaSe ta ce, "Yaya Omar!." Ya Wagota daga jikinsa ya yi pecking goshinta ya sake mayar da ita jikinsa idanunsa a lumshe. Calmly ya ce, "Say it again!."
"Yaya Omar!."
"Again."
"Yaya Omar."
"Again Jidda."
"Yaya Omarrrr!" Ta arasa faWa tana jan kalmar arshe cikin salo na shagwaSa kamar zata yi kuka. Sake matse ta ya yi a jikinsa idanunsa a lumshe, duk da bata iya furta harafin R ba, amma sai yaji har tafi Didi iya faWar sunansa.

Sun jima a haka kafin ta Wago daga jikinsa tana kallonsa ta ce, "ka san meye?."
"Sai kin faWa Jiddana."
Ta rie hannunsa ta Wora a kan cikinta ta ce,"Ina da ciki Rouhi!." Omar ya wara ido yana kallon ta cikin mamaki da farin ciki ya ce, "Da gaske kike ko da wasa?." Ta Waga kai ta ce, "Allah da gaske, wata Waya. Jiya naje gidan Mama sai take cewa kamar ina da ciki, nima kuma na Wan ji canji sosai, kawai sai naje aka yin min scanning."

Farin ciki ya bayyana akan fuskarsa sosai ya ce, "amma shine tun jiyan baki faWa min ba Jidda?." Ta rausayar da kai ta ce, "ba kaine ka yi min laifi ba." Ya kama kanta yayi pecking goshinta, jikinsa har rawa yake yi saboda murna ya ce, "laifin kuma sai ya shafi samuwar Wana?." Ta turo baki gaba bata ce komai ba tana ifta masa idanunta.

Ya ja numfashi mai tsaho, ya lumshe ido ya ce, "Alhamdu Lillah! Allah mun gode maka, Allah mun gode maka da ka sake azurta mu da ciki a karo na uku. Allah ya raya mana shi har ya fito duniya." Ta amsa da amin tana mamakin son haihuwa irin nata. Ya zube guiwarsa a asa ya Waga doguwar rigar jikinta, cikin ta yake kallo yana shafa fatar jikin a hankali kamar mai massage, kafin ya Wora bakinsa akan cikin yayi kissing. Ya kalli cikin nata ya ce, "Sabon Babyna, ka kasance cikin amince da nutsuwa, kar ka wahalar da Mummyn ka kamar Wan uwanka, ka tausaya mata kaji...?" Ya faWa yana kasa kunnesa a cikin kamar wanda za a bawa amsa. Sai ya sake kissing cikin ya ce, "Allah ya fito min da kai lafiya" ya faWa yana zagayawa da hannunsa ugunta ta baya ya Wora fuskarsa a kan cikinta.

Hannunta ta Wora a gashin kansa tana murmushi, tana jinjina arfin son aa da yake dashi, ko akan Musliha da Marmerh ta tabbatar

Please Login or Register in order to submit comment