Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

™irjin mijinta Omar, sai da numfashinta ya Wauke na wucin gadi sannan ya dawo jikinta, ta ja numfashi da ™arfi ta sauke tana jinta kamar a sabuwar duniya. Duk yadda take hasashen yadda zata ji in ta kwanta a ™irjinsa abin ya wuce tunaninta, jininta take ji kamar ana tafasa shi da soyayyar Omar. Sai ta tuna ranar da ta fara ganinsa ™aramar riga, a lokacin ta ji ina ma ya rungume ta ta ji wanne irin yanayi zata kasance, gashi hakan ya faru cikin soyayya.

Shi kansa a yanayin da yake ciki kenan, duk yadda yake ™iyasta yanayin da zai shiga in ya ji Nayla a jikinsa abin ya wuce haka, yanayin yana nema ya fi ™arfin tunaninsa da hankalinsa, ya birkice yana neman ya rasa nutsuwarsa lokaci Waya. Jinsa yake kamar a sama ana zagawa dashi sai yanayinsa ya zama kamar na mai jiri saboda yanayin ya wuce inda yake tunani. Wannan dalili ya saka ya ri™e ta gam a jikinsa, idanunsa a lumshe yana jin sabon yanayi da ™auna na ratsa ko ina na jikinsa. Soyayyarta na sake shiga jikinsa tana ratsawa ta shiga jininsa tana zaga ko ina.

Sun Wauki mintina biyar a haka, ta kasa raba jikinta da nasa, shima kuma ya kasa raba jikinsa da nata. Idanunsu duka suna rufe, babu abinda Nayla take ji sai sautin bugawar zuciyarsa a kunnenta, hakan ya yi mata matu™ar daWi dan sai ta ji babu abu mai daWin saurare kamar bugun zuciyarsa.

˜arar da wayarsa ta yi ya saka shi ya Wan firgita kaWan, da hanzari Nayla ta raba jikinta da nasa shi kuma ya juya yana kallon wayar. ˜aramin tsaki ya yi ba tare da ya Wauka ba, ko da ya juyo tuni Nayla ta fice babu ita babu alamunta.

Murmushi ya yi ya shafa kansa, ya zauna akan kujera ya Waga kai sama yana sake tuno yanayin da ya tsinci kansa a ciki. Numfashi ya fesar mai zafi yana ji kamar har yanzu Nayla na jikinsa, ya shafa ™irjinsa yana murmushi cikin yanayi mai daWiKRB3P044

Nayla kamar munafuka haka ta koma, ta dinga murmushi ita kaWai kamar zararriya. A bayyane ta ce, "Ya Salam! Ni Nayla a jikin YaMar, YaMar fa mai tsadar nan, wanda ko kallo ma baka ishe shi ba, yau shine ya rungume ni da kansa. Wayyo Allah, ina zan saka kaina na ji daWi." Surutai take ta yi ita kaWai cikin tsananin farin ciki. Zama tayi akan gado sai ta mi™e tsaye tana ji kamar ta koma Wakinsa amma kunya take ji baza ta iya ba. Juyawar da zata yi idanunta ya faWa kan kyankyaso da ya shigo ta window. Nayla ta wara idanu ta daka tsalle ta fito falon tana waige.

Le™a Wakin ta yi ta ga bata ganta ba ta ce, "shikenan na shiga uku, ta shiga wani wajan." Baya ta dawo dan yanzu ko za a yankata bazata iya shiga Wakin ba indai ba kashe ta aka yi ba.

A kan kujera ta zauna ta kalli agogo a bayyane ta ce, "Bacci nake ji." Tashi ta yi ta nufi Wakinsa ta yi knocking bai amsa mata ba kamar Wazu, sai ta buWe kofar ta shiga da sallama.

Da sauri ta ja ta tsaya ganinsa a tsaye daga shi sai boxers iya cinya ko riga babu a jikinsa, rigar tana dai hannunsa zai saka. Da sauri ta rufe ido dan ™irarsa ta sa ta saka gabanta ya faWi sosai, bata taSa ganinsa a hakan ba sai yanzu. Biceps muscle Winsa a bayyane, ga six pack Winsa ya fito sosai, gashi ya lulluSe ™irjinsa. Juyawa tayi zata koma ya ce, "Ina zaki je? Sannan gargaWi na ™arshe, kar ki sake zuwa zaki shigo Wakin nan ki ™wan™wasa min ™ofa."

Nayla ta yi shiru bata ce komai ba ya ce, "juyo." Nayla murya na rawa ta ce, "to ka saka kaya." Murmushi ya yi ya lumshe ido yana jin nishaWi a zuciyarsa, yana tunanin tunda ya mallaki hankalinsa ko Didi bata taSa ganinsa a hakan ba, amma yau ga wata yarinya wacce ya raina ta ganshi a hakan kuma bai damu ba, har yana tunanin nan gaba ma ganin da zata yi masa zai zarce hakan.

"Ki juyo." A hankali ta juyo ta ce, "kyankyaso na gani a Wakina, kuma na neme shi na rasa...." Ta langwaSar da kai ta ce, "in ba a kashe shi ba bazan iya bacci ba." Shiru ya yi ta Wago ta ga ita yake kallo yana ™are mata kallo, ta sunkuyar da kai da sauri .

Sai a sannan ya ce, "mu je na gani." Gaba ta yi yana binta a baya, har suka je ™ofar Wakin. Nayla ta a ja ta tsaya ya shiga yana kalle-kalle, kafin ta ga ya ™arasa ya kulle window ya ja net Win ya rufe ya ce, "ni ban ga komai ba, ki daina barin window a buWe."

Nayla ta ce, "wallahi yana cikin Wakin nan ni na ganshi."
"Ni ban ganshi ba."
"Na shiga uku, wallahi bazan iya bacci a ciki ba." Fitowa ya yi daga Wakin ya ri™e hannunta har Wakinsa ya mayar da ™ofar ya rufe ya ce, "zaki iya bacci a nan?." Kallonsa ta yi suka haWa ido ya ce, "in baza ki iya ba...." Ya faWa yana nuna mata ™ofa.

Nayla bata da yadda zata yi dole ta samu waje ta zauna gashi ko hijjab bata Wauko ba, kuma rigar jikinta bata sauka ™asa ba kuma ™aramin hannun ne da ita. Shima yana zaune amma shi aiki yake yi ba kallon ta yake yi ba, Nayla kallonsa take yi ta ga ya jawo littafin da take yawan ganinsa a hannunsa yana rubutu alamun ba bacci ma zai yi ba. Tashi tayi a hankali ta je ta kwanta a inda ta kwanta wancan lokacin, kafin ta ce wani abun ta ga ya kashe hasken Wakin sannan ya koma ya zauna yana danan wayarsa.

Ba jimawa ta ga ya ajjiye wayar ya fita daga Wakin, jim kaWan ya dawo kai tsaye kan gadon ya nufa. Sai da ya zauna ya kalle ta ya yi murmushi yana jin nishaWi a zuciyarsa sosai. Kwanciya ya yi kamar yadda take a kwance ita dai tana jinsa amma ta kasa motsawa. Yana kallon ta ya san bata yi bacci ba bai ce mata komai ba ta ji saukar hannunsa a kafaWunta.

Idanu ta wara zata yi magana ya jawo ta gabaWaya ta dawo jikinsa ya ce, "shiiii sai da safe." Nayla zuciyarta bugawa take yi, ita tunda ta ganshi babu riga ta ga yadda Allah ya ™era shi ta tsorata da shi, ta ruWe da yanayinsa sosai ™irjinta sai bugawa yake yi. Abinda ya bata mamaki sai ta ga shi ya sake da ita kamar ba shi ba, dan in ba dan ya sake da ita Win ba da bazai jawota jikinsa haka ba.

Bugun zuciyarsa take ji a kunnenta kamar Wazu, ta lumshe ido a hankali bacci ya Wauketa. Shi kam sake zagawa da hannunsa ya yi ya ri™e ta sosai yana jin sabon farin ciki da nishaWi a haka ya yi bacci shima.

Ko da ya farka ya kalle ta ta baje gabaWaya a jikinsa tana bacci, hular kanta ya zame gashinta ya baje a ™irjinsa. Rigar jiki ta daga sama ta zame ana ganin saman ™irjin ta da yake cikin half vest. Duk da Wakin da duhu yana iya ganin komai, tsigar jikinsa ta tashi a kawo na farko da ya ga wannan halittta a bayyane a idanunsa.

A hankali ya janyeta ya tashi ya shiga banWaki ya yi alwala ya fito. Ya lura bata sallah, a iya zaman da yayi da ita ya san tana da matu™ar ibada, rashin ganin bata yi sallah a Kaduna ba da kuma da suka dawo ya tabbatar da bata yi. Bai tashe ta ba ya fita har ya je ya dawo Nayla bacci take yi.

Kusa da ita ya koma ya kwanta ya sake Wago kanta a hankali ya Wora a kan ™irjinsa yana lumshe idanu. Shafa kanta yake yi a hankali a haka bacci ya Wauke shi.

˜arfe bakwai na safe fitsari ya tashe ta, ta buWe ido ta kalli a inda take kwance ta ganta a kwance Ware-Ware a ™irjin Omar da idanunsa suke a kulle. Kallon fuskarsa take yi tana murmushi, ta kai hannu a hankali ta shafa gashin fuskarsa har zuwa gashin da ya zagaye bakinsa. Šan jan gashin tayi kaWan a bayyane ta ce, "Damisa tana bacci kenan, in ta farka ba ka san me zata tashi ba, a haka dai kamar ba shi ba."

Hannunta ta janye ta mike zaune ta taSa wayarta da take gefe ta ce, "kai lokaci ya tafi" Ta faWa tana tashi da sauri ta shiga banWaki ba jimawa ta fito, ta tsaya a tsakiyar Wakin ta ce, "kenan wai ya san bana sallah kenan? To in ba dan ya sani ba ya akayi bai tashe ni ba?." Ta faWa tana kallonsa idanunsa a kulle su ke alamun bacci yake yi. Komawa ta yi ta kwanta a hankali dan kar motsinta ya tashe shi, ta zubawa fuskarsa ido tana kallonsa.

Omar yana da kyau sosai, kallo Waya zaka yi masa ka hango tsantsar kyakykyawar halittar da Allah ya yi masa, babu abinda yake burgeta a fuskarsa kamar bakinsa da idanunsa, yana da manyan ido masu ban tsoro, idanunsa zagayayyu ne wanda suka fito waje sosai. Yana da ™aramin baki mai kyaun kallo ban sha'awa. Hannu ta sake kaiwa kan fuskarsa tana murmushi kawai ta ga ya buWe ido.

Da sauri ta janye hannunta ta koma ta kwanta ta rufe fuska saboda kunya sosai. Murmushi ya yi akwai bai ce mata komai ba ya sake rufe idanunsa. Ya riga ta tashi daga baccin, har ya shirya ya fita bacci take yi bai tashe ta ba.

Lokacin da ta farka bata ganshi ba, ta gyara kan gadon ya yi kyau, ta share Wakin kafin ta yi mopping sannan ta shiga banWakin. Shima wanke shi ta yi ta fito ta Wauko bunner ta kunna turaren wuta ta kulle Wakin ta fito zuwa na ta Wakin. Sai kuma tuna da kyankyason jiya ta dafe ™irji ta le™a amma bata ga komai ba. Cikin rashin nutsuwa ta yi wanka ta fito ta shirya ta fito, ta Wauki waya ta kira mai aikinta ta ce tazo.

Kitchen ta shiga tana tunanin abinda zata yi na breakfast, a hankali ta fara haWawa ta gama ta fito dashi ta ajjiye akan dining table. Ta shiga Waki ya shigo falon da sallama ya shiga Wakinsa. Yadda ya tarar da Wakin ya burge shi sosai, sai ™hamshin yake yi mai daWi, ya Wauki abinda zai Wauka ya fito itama ta fito daga ™aramin falon.

"Ina kwana" ta furta a hankali tana kallon ™asa. Takowa ya yi zuwa inda take ya saka yatsu biyu ya Wago fuskarta ya ce, "meyasa ki ke kallon ™asa?." Nayla ta rufe ido ya bi kyakykyawar fuskarta da kallo har ta buWe idon a hankali suka haWa ido. Sake sauke ido ta yi ™asa bata ce komai ba tana wasa da hannunta.

Hannunta ya ri™e guda Waya ya matso da ita kusa da jikinsa sannan ya ce, "kin tashi lafiya?." Nayla ta yi shiru bata ce komai ba saboda kusancin nasu ya yi yawa sosai, ™irjinta sai hawa da sauka yake yi. Kallon fuskarta yake yi yana yin ™asa da idanunsa a hankali har ™irjinta da yake up and down. Hannunsa ya kai bayanta a hankali ya kwantar da ita a jikinsa, ya saka hannayensa ya zaga dasu bayanta ya lumshe ido yana jin ™hamshin turarenta na neman illata masa sauran kuzarin da ya rage masa.

Nayla ta yi ajiyar zuciya tana kasa kunne tana sauraren abinda ya fi mata daWin saurare sama da komai a duniya. Shafa bayanta yake yi gently har lokacin idanunsa a kulle suke. A hankali ya sassauta ri™on da ya yi mata ya cire ta daga jikinsa ya ri™e fuskarta da hannayensa duka biyun ya ce, "baki amsa min ba." Nayla ta kulle da hannayenta dan wallahi kunya yake bata da kuma mamaki. Wai shima daman ya iya irin wannan soyayayr? Ita ta Wauka ai babu abinda ya iya, sai dai ya koya a hankali ashe shima shege ne.=ØÞ

BuWe ido tayi ta ce, "na haWa breakfsat" Bai ce komai ba hakan ya saka ta kalle shi ta ce, "Kar ka ce baza ka ci ba, In akwai abinda ya saka baka son cin abinci a gidan nan ka faWa min sai na daina." Omar ya juya idanu ya ce, "In ma akwai na gyara matsalar ai."
"me cece ita?."
"Na saka an kwashe kayan abincin an kawo wasu, baki gani ba?" Ya faWa yana fitowa falo ri™e da hannunta.

Nayla ta ce, "na gani."
"To babu wani dalili yanzu."
"Da saboda an kawo abincin daga gidanmu ne baza ka ci ba?." Omar ya kalle ta ya ce, "in a yanzu aka kawo zan karSa har na ci, amma a lokacin baya da aka kawo ina ganin kamar bazan iya ciyar da ke bane shiyasa aka haWo ki da abinci. Amma a yanzu ko me za a kawo ina maraba dashi." Nayla ta girgiza kai tana mamakin wannan hali na Omar kamar basarake.

Ta ce, "to tunda haka ne gashi ka ci" ta faWa tana jan kujerar dining alamun ya zauna. Kallon ta ya yi, ya kalli kujerar ya sake kallonta ya ce, "Ni ba Wan gayu bane, bazan iya zama a nan ba." Nayla ta Sata fuska ta ce, "Don Allah...!." Ya yi shiru bai motsa daga inda yake ta ce, "YaMar?!." Lumshe ido ya yi ya buWe akan fuskarta, ya rasa meye a cikin sunan da yake yi masa daWi fiye da tunaninsa. Ta shagwaSe fuska ta ce, "Don Allah." To ya zai yi mata? Dole ya taka zuwa inda take ya zauna a inda ta tanadar masa.

Abinda ta dafa ta zuba masa, ta haWa masa tea sai a lokacin ta lura har madarar sabuwa ce, kawai an cire mata foil Win saman ne in baka lura ba baza ka fahimci sabuwa ba ce. Ajjiye masa ta yi ya kalle ta daga tsaye ya ce, "ke fa?."
"Sai ka ci zan ci nawa." Hannunta ya ri™e wanda yake yi masa daWin ri™ewa, ya jawo ta a hankali, maimakon ta zauna a kan kujera kawai ta tsince kanta a kan cinyarsa.

Zabura tayi zata mi™e ya ri™eta ya ce, "abinci zaki ci" ya faWa yana Waukar fork ya Webe abincin ya kai bakin ta. Kallonsa take yi cikin tsananin mamakin sababbin Wabi'unsa, ganin tana kallosa sai ya Waga mata gira Waya ta rufe ido cikin kunya. A kunyace ta buWe baki a hankali ya saka mata.

A hankali take motsa bakinta tana taunawa, ya yi saurin kawar da kai daga kallon ™aramin bakinta, saboda jin sabon abu na sake fizgarsa zuwa gareta. Shiru bata cewa komai a haka ta cinye chips Win da ta zuba da sunan nasa. A kasalance ta mi™e daga jikinsa bai ce mata komai ba murya a sanyaye ta ce, "kai baka ci ba."

Tea Win yake sha a hankali bai ce komai ba ta zuba masa wanda ya rage tanna daga tsaye kamar soja. Bai ™i ci ba amma ya rage shayin ne dai ya shanye ya kalle ta ya ce, "Na gode." Murmushi ta yi ta sunkuyar da kai, ya mi™e tsaye yana kallonta. ³ar ™arama yake ganinta a gabansa, ya kere ta a tsaho sosai, tsaf zai Wora kwanon abinci a kanta ya ci, shiyasa in ta kwanta a jikinsa kanta yake kwanciya a daidai zuciyarsa. Pecking Winta ya yi a goshi kafin ta dawo daidai ya fita daga falon.

Omar fa ya fara tashin kaina>Ø#Ý>Ø#Ý Anya wannan Omar din Didi ne?KRB3P045
Arewabooks@nanahaleema11.

A can Kaduna Mama bata san da zuwan su Nayla ba, bata dawo da wuri ba sai dare kuma ta tarar Jalal ya yi bacci daman da shine zai faWa mata. Sai da safe da ta kaiwa Abiy abinci bayan ya kammala ta ce, "Wazu masu aikin gidan nan suke ce min wai Nayla ta zo jiya, da gaske ne?." Abiy ya ce, "da gaske ne mana, Nayla ta zo ita da mijinta." Mama ta kalli Abiy ta ce, "Wai da gaske?."

Abiy ya kalle ta ya ce, "na taSa yi miki irin wannan wasan ne?." Ta girgiza kai ta ce, "A'a, kawai nayi mamaki. Kuma har ta zo ta tafi bata neme ni ba?."
"Ta neme ki, ni nace ba yanzu zaki dawo ba, har sa™on na gaisheki ta bani."
"To wai me ya kawo ta? Ba ka ce kar ta zo ba sai da izininka?."

Abiy ya kalle ta ya ce, "Sun zo ita da mijinta dan na saka musu albarka a auren su kuma na saka. Babban abin farin cikin yadda mijinta yake tsananin sonta, yadda bata kulawa a gaban idanun kowa ciki harda. Na yi alfahiri da auren nan Wari bisa Wari, bana tunanin ko wani daban ta aura zata samu farin cikin da take samu yanzu. Nayla kam ta yi dacen miji mai sonta, ta kuma yi dacen samun inda zata yi farin ciki."

Mama ta kalli Abiy da mamakin kalmansa ta ce, "Wan daban?." Abiy ya kalle ta ya ce, "Wan daban fa, Wan daba ya bata farin cikin da nake so ta samu a gidan mijinta, dan haka ni Wan daba ya yi min rana sosai. Na kuma amince da aurensu, kuma ina alfahari dashi a ko ina. Na bawa ´ata abinda take so, na bata abinda take burin mallaka, ta yi farin nima na yi farin ciki."

Mama ta buWe baki tana kallon Abiy kana ta ce, "Wai daman ta koma gidan na sa? Na ga da ta bar gidan ko? Yaushe ta koma babu labari?." Abiy ya ce, "Tunda gashi ta zo har Kaduna zancen yaushe ta koma ai bai tashi ba."

Mama ta ce, "ikon Allah, kuma wai da gaske tana cikin farin cikin?." Abiy ya kalle yayi shiru kafin ya ce, "bakya so ta kasance da farin cikin ne?." Mama ta Wan buWe ido kaWan ta ce, "A'a ba haka nake nufi ba, kawai dai naga a yadda auren ya zo ne, shi mijin nata ba so yake ba shiyasa na tambaya."

"To ina yi miki albishir da yanzu ya fita son zaman aurensu, ™aunar da Nayla take yi masa ba komai ba ce akan wacce yake yi mata, wata ™auna yake nuna mata mai matu™ar zafi da zallar kulawa. A gaban idanuna ba ya jin nauyin nuna mata soyayya da kulawa, tunda har ya bayyana ™aunar da yake mata a gabana kowa zai tabbatar soyayyar da yake yi mata babu ™arya a cikinta."

Cikin wani yanayi Mama ta ce, "To tun yaushe hakan ya fara? Na ga dai yaji ta yi, to ina farin ciki a wajan wacce ta yi yaji?."

Abiy ya ce, "Wani abun yana zama silar wani canjin wani abun, yaji dai ya rikiWe ya koma zuma, zumar ma irin pure zuma mai asalin garWi babu algus a cikinta." Mama ta yi shiru bata ce komai ba, annurin fuskarta gabaWaya ya gushe. Abiy ya bita da kallo ya ce, "ya naga bakya farin ciki? Kin manta ke ce mai goyon bayan aurenta dashi? Meyasa yanzu dan tana cikin farin ciki ki ke nuna bakya so?."

Mama a rikice ta ce, "A'a ba haka bane, kawai ina tsoron kar ya yi mata shigo shigo babu zurfi." Abiy ya ce, "na faWa miki ni da kaina na amince dashi."Mama ta yi murmushi kawai bata ce komai ba.

Abiy ya ajjiye mata ledar jiya ya ce, "Ga sa™onki nan in ji mijinta. Wannan aikin da yake yi nan gaba sai ya je inda mutane basu yi tunani ba, mutanen da suke ganin Nayla ta aure shi rayuwarta a wahala zata ™are sun yi kuskure, domin kuwa wannan aikin hannun da yake yi sai ta kai shi wata ™asar nan gaba. Allah sarki marainiyar Abiy, Allah ya karSi kukanta, ya kawo mata farin ciki a rayuwarta" Abiy ya faWa yana tashi ya bata waje dan ya barta da tunani.

Mama ta buWe ledar ta fito da takalma tana kalla a bayyane ta ce, "Wai Wan daban ne ya yi wannan aikin? Šan daba fa?" Ta faWa tana juya takalmin cikin mamaki. "Wai me Abiy yake nufi da maganar nan ta sa? Ni ce bana son Nayla ta yi rayuwar farin cikin ko me?." Tashi ta yi ta shiga Waki ranta a Sace.

"Ni fa ba haka nake so ba, dole Nayal tasha wahalar gidan aure, bazai yu ace ta ji daWi zaman gidan mijinta ba. Haba Ina! Ta ji daWi a gidasu ta ji daWi a gidan mijinta? To in hakan ya faru wacce riba na ci kenan? Haba bazai yu ba wallahi, dole na san abinda zan yi a kan haka. Bazan bari Nayla ta yi farin ciki ba, yadda babarta bata bar ni farin ciki ba itama baza ta yi ba wallahi. Wai ya fara sonta, zai daina son na ta kuwa wallahi" ta faWa tana Waukar waya hannu na rawa ta kira number Aziza, dan a san abinda za a yi kafin lokaci ya ™ure.

" " " " " " " "

Nayla tunda Omar ya fita ya barta da tunani, ko ya ta motsa sai ta ji kamar a kan cinyarsa take ko kuma taji Wumin bakinsa akan goshinta. Tana zaune ita kaWai tana ta murmushi kamar wacce ta samu matsala, in ta tuna yanayin bata sanin ta yi murmushi, farin ciki kuwa kamar ita kaWai ce a duniya haka take ji. Mai aikin ta ce ta gama yi mata komai har turaren wuta aka yi a falo, ta bata kuWi a siyo mata abinda zata yi amfani dashi ta yi mata komai sannan ta tafi.

Nayla tunanin abinda zata girka take yi, cikin iyayi aka shiga kitchen aka Wora mandi rice bayan ta gama gasa tilapia fish, ta yi masa haWi mai kyau yana ta ™hamshi ko ™arninsa ba ka ji. Ta soya irish ta zuba a gefen tilapia Win, ta yi onion sauce ta zuba a kai sai ya tashi kamar na masu siyarwa. Tun tana saka ran shigowarsa har ta gaji, har yamma tayi bai shigo ba.

Sai biyar na yamma sannan ta ji ya buWe ™ofa ya shigo da sallama kamar ko yaushe, ko sallamar bata amsa ba ta fara cewa, "Tun Wazu nake jiranka kazo ka ci abinci amma baka dawo ba, kuma iya tea ka sha kafin ka fita baka ci abinci sosai ba. Ni gaskiya ka daina daWewa in ka fita" ta faWa cikin salon shagwaSa tana daga zaune kuma ba ta kalle shi ba.

³ar ™aramar ajiyar zuciya ya yi yana ji a ransa shima fa wai ya zama mai gida, har wani damuwa ake yi in bai ci abinci ba. Tuna hakan sai ya yi murmushi yana kallon ta amma bai ce komai ba.

Sai da ya gaji da kallon nata sannan ya ce, "in bana nan ki daina dafa abincin, in na dawo sai a dafa na ci." Nayla ta ce, "A'a nidai, kenan baza ka dinga lunch a gida ba sai a waje? Ni ko aiko maka dashi zan dinga yi." Murmushi ya sake yi yana kallon ta daga zaunen da take tana magana yana jin kasala na mamaye masa jiki. In ya ce baya son Nayla ™arya yake yi, in ya ce baya ™aunar kasancewa da ita yayi babban saSo, amma ya rasa ta hanyar da zai bayyana mata abinda yake zuciyarsa, shi kansa ya san abinda yake yi ya yi kaWan a soyayyar da yake mata, ya kamata ace soyayyar da yake nuna mata ta fi haka saboda abinda yake ji ba wai kaWan ba ne.

Zama ya yi akan kujera, ya Wora babban Wan yatsansa akan kumatu sa biyun farko kuma suna kan goshinsa, ya Wan motsa su kamar yana sosa saman goshinsa kamar yadda hakan ya zamar masa al'ada.

Nayla bata jira cewarsa ba ta tashi ta kawo abincin ta yi serving Winsa a wani babban plate mai faWi wanda ya Wauke duk abinda ta zuba masa. Kallon abincin yake yi domin kuwa ya yi matu™ar burge shi, ga ™hamshi da yake yi a ido ma kana gani ka san zai yi daWi sosai balle kuma in ka ci.

Nayla ta ce, "ka ci." Kallon ta ya yi da shanyayyun

Please Login or Register in order to submit comment