Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ya saSule ta faWi a ™asa. Kunya ta lulluSeta, ta rasa ya zata yi saboda kunya, ga hasken Wakin a kunne ga jikinta da yake waje yake musamman daga samanta.

Kallon ta yake yi amma bai ce komai ba ya dai zuba mata ido yana yawo dashi duk inda yake so a jikinta. Yadda labulen Wakin yake Wagawa ya saka shi ta kalli wajan ya ga hadari ne ya haWo sosai garin ya yi duhu alamun ana gab da yin ruwa.

Šauke kai ya yi daga kallon wajan ya dawo da kallonsa gare ta, a hankali ta kalle shi suka haWa ido ta sake saurin Wauke kai ta motsa kaWan hakan ya bawa jikinta daman motsawa ta ce, "YaMar....!" Ai kamar jira yake ta buWe bakin ta ya tako inda da hanzari ya ja hannunta zuwa jikinsa ya ™an™ame ta yana yawo da hannunsa a bayan ta cikin salo na soyayyar da yake ciki.

Nayla gabanta faWuwa yake yi dan har yanzu ta kasa sabawa dashi, har gobe wahala yake bata, a gajiye take kasancewa a yayin da komai ya faru, ta kasa sakin jiki tana daurewa ne kawai saboda shi. Jin yana ™o™arin zare mata rigar ya sa ta mi™a hannu da sauri ta kashe hasken Wakin, dan ita kunya take ji, gwara dai babu hasken bata ganinsa sosai shima baya ganin ta akan ace da haske.

Iska mai sanyi ce take shigowa ta window Wakin a lokacin aka fara ruwa mai ™arfin gaske. Sauka yake yi da ™arfi har feshinsa yana shigowa Wakin saboda yadda ya taho gabaWaya. Wannan ruwa da wannan iska ta sake jefa Omar a sabon shau™i, ya shiga yiwa Nayla filla-filla yana ba je mata ™aunar da bai taSa nuna mata irin ta ba. Nayla tayi abinda bata taSa yi ba a lokacin, ta saki jikinta sosai, yanayin da suke ciki yana sake tsuma ta, zuciyarta na sake shiga kogon soyayyar masoyinta.

         Tabbas sun raya wanann dare cikin ™auna da nuna tsantsar soyayyar da suke yiwa junansu, kowa ya saka Wan uwansa farin ciki tare da jefa su a duniyar ™aunar junansu. Haka suka kwana cikin farin ciki suka tashi dashi. Nayla ta kasa haWa ido dashi sai sunkuyar da kai take yi, ya kula ya kuma san abinda take jin kunyar amma bai nuna mata ya fahimta ba, rarrashi da soyayya kawai yake nuna mata ita sake narkewa a jikinsa.

Da safe kamar kullum shine ya haWa mata breakfast, ya shiga Wakin ya same ta a tsaye ta gama shiryawa kamar yadda ta saba yin kwalliyar a ko wacce safiya. "Ina kwana Ashiq!" Ya faWa yana matsowa inda take yana kallon ta ta cikin madubin Wakin. Kanta ta sunkuyar ta rufe idonta da hannunta ta ce, "Ina kwana YaMar." Murmushi ya yi mai sauti ya zagaya da hannunsa ya ri™e ™ugunta yana shafa cikin ta a hankali yana bin wuyan ta da soft kisses bai ce komai ba.

Nayla bata buWe ido ba tana jin abinda yake mata, jin yana ™o™arin kashe mata jiki sai ta Wan motsa kaWan wai ko zai bari amma bai bari ba. Rigar jikinta ya Waga ya sanya hannu a fatar cikin ta yana cigaba da shafawa a hankali har lokacin bai ce mata komai ba kuma bai daina ba. Nayla ta yi ™aramar ajiyar zuciya ta ce, "YaMar...!" Sai kuma ta yi shiru bata ce komai ba.

Ta mirror ya kalle ta ya ga ta sauke hannun daga fuskarta sai idonta da yake a lumshe. Ya kai bakinsa daidai kunnenta ya ce, "Uhum Jidda! Ya aka yi?." Bai bar shafa cikin ta sai ma matsawa da hannunsa da yake yi zuwa sama. Ta yi saurin ri™e hannunsa ya tsaya amma bai cire hannun ba. Nayla ta ce, "YaMar ka bari." Ya kwantar da kansa a kafaWarta ya ce, "me zan bari?."
"Abinda ka ka yi."
"Bashi da suna...?" Ya faWa a kunnenta hakan ya saka ta sake rufe ido ta buWe a hankali.

Nayla bata iya bashi amsa ba ta yi shiru tana ri™e da hannunsa dan har lokacin bai cire ba. A hankali ya zare hannunsa ya ce, "Kin tashi lafiya Ashiq?." Dariya tayi jin sai yanzu zai tambaya ta ce, "lafiya lau" ta faWa a hankali tana kallon ™asa. Kunnenta ya yiwa kiss a a nutse ya raWa mata, "Kina jin yunwa?." Nayla ta shagwaSe fuska ta ce, "YaMar ni ka bari bana so." Kallon ta yake yi ganin yadda ta mayar da fuskar ta kamar ta yara ya ce, "'me zan bari? Tambayarki kawai na yi kina jin yunwa?"

Zare jikinta tayi daga nasa ta ce, "Zan ci abincin." Murmushi ya yi ya mi™a mata hannu ta saka hannun nata a cikin nasa suka fito falon. Shi da kansa ya bata tana ci yana binta da kallo duk sai ta kasa sakewa tana ganin kamar abinda ya faru jiya yake tunawa ita kuma bata so. Bayan sun gama ci ta ce, "YaMar kana sangarta ni fa, rabon da nayi girki har na manta."

"girmanki ne" ya furta yana sakkowa ™asa kusa da ™afarta. Siririn anklet ya Wauko a aljihunsa ya ri™e ™afarta ta dama ya Waura mata shi a ™afa ya tsaya yana kallon ™afar. Kiss ya yiwa ™afar ganin yadda abin ya yi mata kyau kamar daman dan shi aka yi wajan. Kallon ta ya yi ya ga itama ™afar take kallo da murmushi ta ce, "Rouhii amma ya yi min kyau sosai." Bai dawo kan kujera ba, yana ri™e da ™afarta yana wasa da yatsun ™afar tare shafa tafin ™afarta da yake da laushi sosai ya ce,

"Na ganshi a wani shago ne na siyo miki, tun daren jiya naso na baki sai kika gigita ni. Allah ya sa ya yi miki kyau.
"Yayi sosai ma, ya yi kyau sosai Rouhii, na gode." Murmushi ya yi ya sake yiwa ™afarta kiss ya kalle ta ya ce, "na hana ki cewa kin gode Win nan bakya ji." Murmushi ta yi ta ce, "dole na ce na gode ai."

Murmushi ya yi yana cigaba da wasa da ™afarta bai ce komai ba sai daga baya ya ce, "Jiya na je duba jikin Marmerh, Didi ta ce na gaishe ki."
"Amma shine ba mu je tare ba?."
"Na damu da ita ne, ina so na san ko ta warke daga mura shine kawai na je."
"Ta ji sau™i?."
"Uhum" ya furta a hankali ba tare da ya yi magana ba.

Nayla ta bishi da kalli tana kallon eyelashes Winsa da suke a kwance a kan fuskarsa. Mamaki yake bata ko yaushe canja mata yake yi, yi mata abubuwan da bata yi tunanin zai yi ba yake yi a ko yaushe, ™auna da soyayyar da bata taSa zaton zata samu daga gare shi ba yana nuna mata a ko wanne Wa™i™a. Ko yaushe cikin godewa Allah take, ya kaita matakin da bata yi tunanin zuwa ba, ya kawo mata canji fiye da wanda ta nema.

Ta Wora hannunta a gashin kansa ta ce, "YaMar gobe ina so zan je wajan aiki, da yau zan je to ka ga yau ta wuce." Ya Wago ya kalle ta ya ce, "Har monday Win ta yi kenan?." Nayla ta ce, "A'a, akwai abinda zan kai." Ya Wan yi shiru baice komai ba kafin yayi ajiyar zuciya ya kalle ta ya ce, "Don Allah ki saka wannan abin da yake rufe fuskar mata, wani ba™i dai ban san sunan shi ba. Kuma ki saka hijjab har ™asa, ban amince ki yiwa kowa magana ba. In dama ko idanunki kar wani ya gani, in zai yu a ware miki wajan aikin naki ke kaWai."

Nayla jin ya ruWe yana ta magana cikin kishi sai ta katse shi ta ce, "Resignation Letter zan kai Rouhi, zan ajjiye aikin ne ma!." Da sauri ya kalle ta ido cikin ido ya ce, "Zaki ajjiye aiki kuma? Akan me?." Nayla ta yi ajiyar zuciya ta ce, "Ina so na samu lokacin kula da mijina, in fita tun seven bazan dawo ba sai five, kuma na dawo a gajiye, da na huta burina na yi bacci da wuri saboda na tashi da wuri. Bani da enough time Win da zan kula da kai Rouhi, shiyasa zan ajjiye, daman kuma baka so."

Ya tashi tsaye ya dawo kusa da ita ya zauna ya ce, "kin ji na ce miki ki ajjiye aikinki ne? Dan kawai bana so sai ki ajjiye? Kar mu yi haka dake, ni ban ce ki ajjiye aiki ba kar ki saka a fara zargin ni na hana ki." Nayla ta ce, "Babu wanda zai yi zargi, har Abiy na faWawa na ajjiye aikin ya kuma bani support akan hakan. Daman fa ni ce mai ra'ayin aikin shiyasa Abiy ya bar ni, amma Twiny bata yi saboda bata da ra'ayi."

Ya bita da kallo ya ce, "Saboda nace bana so kuma sai ki canja ra'ayinki Jidda?."
"Eh mana. Kuma nima na gaji da zuwa aikin wallahi, gwara na ajjiye kawai zan fi samun nutsuwa na baka kulawa wacce na tanadar maka. Burina ne na yi aiki kuma na yi, ka ga ai shikenan ko?."

Ido ya zuba mata yana kallon ta cikin tunani, tabbas zai fi kowa farin ciki in ta ajjiye aikin nan dan baya ™aunarsa ko kaWan, babban tashin hankalinsa ranar da zata ce masa zata tafi aiki, gani yake in ta tafi bazai iya samun nutsuwa ba saboda kishi. Amma in ya bari ta ajjiye danginta zasu zarge shi, zasu ga kamar shine ya saka ta ajjiye, shi kuma baya so a zarge shi akan abinda bai yi ba.

Ya ce, "in ki ka ajjiye aikin nan za a ga kamar ni ne na saka ki Jidda, daman ana cewa wanda bashi da ilimin boko mai zurfi bai san mahimmacin aiki ba, da yawa irin mu ne masu hana mata aiki saboda bamu san amfaninsa ba. Kar ki saka wannan maganar ta tabbata a kaina Jidda, ni ba ™in aikinki nake yi ba kishinki kawai nake yi, bani da damuwa da aikinki, zuwan ki aikin ne bana so. Ki cigaba da aikinki kawai, abinda nake so ki kare martabar aurena a kan ki shikenan."

Nayla tayi ™aramar dariya jin abinda ya ce, wai shi ba aikinta ne ba ya so ba zuwan ta ne baya so. Ya furta abinda yake zuciyarsa ba tare da ya san ya furta ba saboda kishi. Nayla ta dafa hannunsa ta ce, "Rouhii ni fa na ajjiye aikin nan, kuma a dangina babu wanda zai zarge ka balle maganar da ka faWa ta tabbata. Na sanar da Abiy zan ajjiye aikin ya ce to daman ni na nace sai nayi. Ina so na kula da kai, ina so na samu ladan aure in ina zuwa wajan aiki bazan samu ba. Kuma ka ga muna da shop ni da Twiny, yanzu haka daga Cairo ta dawo ta siyo mana dogayen riguna da za a zuba a shop Win, komai gana going fiye da tunanika, kaga ai Alhamdu lillah!."

Ya zuba mata ido yana kallon ta bai ce komai ba hakan ya saka ta girgiza hannunsa ta ce, "Allah ni na bar aikin nan Rouhii!." Ajiyar zuciya ya yi yana kallon ta ya ce, "Jidda ban cutar da ke ba? Kar garin faranta min rai ki cuci kan ki."
"Ni baka cutar da ni ba, ra'ayin kaina ne ya saka na yi."
"Kin tabbatar?."
"Na tabbatar maka. Wallahi na ajjiye aikin nan ne saboda ina so na samu ladan aure kamar ko wacce mace, shine kawai."

Ya girgiza kai ya ri™e hannunta gam ya ce, "Na gode Ashiq, na gode miki. Yadda ki ka ajjiye abinda ki ke so saboda ni in sha Allah sai na samar miki da ninkin abinda ki ke so, zan samar miki da abinda baki taSa nema ba Jidda. Allah ya sani bana son aikin nan saboda tsananin kishinki da nake yi, kishinki nake ji mai tsanani, yadda nake ji a kan ki bazan iya kwantata miki ba. Kullum fargabata ranar da zaki koma aiki, dan ba tabbatar in kika tafi bazan iya numfashin kirki ba saboda kishi& . Ya ja numfashi ya sauke ya ce,  sai ga shi kin ajjiye saboda ni kawai, Da me zan saka miki?."

Ta yi murmushi ta ce, "Sai ka buWe Babban company mai suna Exclusive footwear by tiger a lokacin zan zama MD Winka kai kuma kana C.E.O, ka yarda?." Murmushi ya yi ya rungumeta ya ce, "Allah ya tabbatar Ashiq!."
"Amin Rouhii."
"Na gode."
"Nima na gode." Lumshe ido ya yi cikin tsnanain farin cikin ajjiye aikin da ta yi.KRB3P064
Nanahaleema

A gida Omar ya yini, sai azahar ya fita ya je shago saboda akwai sabon sample Win takalmin da yake so ya gwada a gani. Bayan fitarsa mai aikinta tazo ta gyara ko ina ta tafi, ita kuma tana zaune tana chat kiran Yaya Ahmad ya shigo wayarta. Ta yi dariya ta Wauka ta ce, "Yaya ina yini." Daga can Sangaren ya ce, "Nayla kin yini Lafiya?."
"Lafiya lau Yaya, Ina Anty Halisa?."
"Taje Unguwa, Ya mijin naki?."

Nayla ta ce, "lafiya lau."
"Nayla ki yi ha™uri da abinda Mama ta zo tayi kin ji?." Nayla cikin rashin jin daWi ta ce, "kai Yaya ha™uri kuma? Wallahi babu komai ni manta ma, na tabbatar ranta ne a Sace shiyasa. Amma Mama ta fi kowa son na samu abinda nake so." Yaya Ahmad ya ce, "ki dai yi ha™uri, shima mijin na ki zan kira shi na bashi ha™uri." Nayla a sanyaye ta ce, "Don Allah Yaya ka daina faWar haka bana so."

Yayi murmushi ya ce, "Shikenan Nayla, yaushe zaki shigo Kaduna?." Nayla ta ce, "Na kusa in sha Allah."

"Abiy ya ce min kin ajjiye aiki, na ce daman ai ke kika nace sai kin yi, waye ya faWa miki haWa aiki da aure yana da sau™i?." Nayla ta yi dariya ta ce, "ai na ha™ura yanzu kam Yaya, gobe ma nake so na je na kai letter, bazan iya wahala ba." Yaya ya ce, "Allah ya kaimu, iya shop Win ku ya ishe ki, me zaki yi da kuWi ne ma?." Nayla ta dinga dariya ta ce, "Yaya abinda ake yi da su mana." Hira suka cigaba da yi kafin ya kashe wayar.

Kiran Jawad ya shigo, ta Wauka shima maganar farko ha™urin ya bata, sai da ta fara kuka tana cewa ita a daina yi mata haka sannan ya canja maganar ya ce, "guess what.....yau birthday ki." Nayla ta wara idanu waje ta ce, "Lahh Ya J ni na manta ai, yanzu yau birthday na?." Jawad ya ce, "ai na san kin manta shiyasa na kira na faWa miki."
"Kai amma na ji daWi wallahi, sai ka shirya min gift Win da zaka bani." Jawad yayi dariya ya ce, "gift Win da zan baki shine zan auri ™awarki Salma, cikin week Win nan ma su Abiy zasu zo kano."

Nayla ta ce, "wai maganar har tayi nisa haka ban sani ba?."
"Daman kin sani ne?."
"Kaima ka san ta ya wannan ala™a zata ™ullu ban sani ba?. Amma Salma munafuka ce, jiya ta zo muka gama hira bata ce komai ba. Kai amma na ji daWi wallahi Ya J, Allah ya nuna mana lokacin. Wayyo Allah daWi, gaskiya ka bani babbar kyauta." Murmushi ya yi suka cigaba da hira kafin ya kashe wayar.

Kamar a jere suke kiran ta, sai ga kiran Jidda da ta Wauka bata bada damar bata ha™uri ba ta fara yi mata hira da zancen birthday da kuma zancen Salma da Jawad. Tana kashewa wayar Mama ta kira amma Mama bata Wauka ba, sai ta kira Abiy ta faWa masa batun birthday ta, tana kashewa ba jimawa Salma ta kira suka cigaba da hira cikin nishaWi da farin cikin da take ji a zuciyarta.

    A wannan yanayin Omar ya dawo ya tarar da ita, yana zama ta ce, "Rouhii ka san meye?." Ya girgiza kai alamun a'a ta ce, "ashe yau birthday na ban sani ba? Yau na cika shekara 25 a duniya. Yaya J ne ya yi min albishir." Fuskarsa ba yabo ba fallasa ya ce, "Sannu da zuwa shekara ashirin da biyar." Ta kalle shi jin abinda ya ce suka haWa ido ta shagwaSe fuska ta ce, "abinda zaka ce kenan?."

Ya Wan taSe baki ya ce, "to me ake cewa? Ban san me ake cewa ba. Duk lokacin da shekarar haihuwata tazo Didi tana cewa Allah ya ™arawa rayuwa albarka, kema Allah ya ™arawa rayuwarki albarka." Tayi murmushi mai sauti ta ce, "Amin. yaushe ne date Win birthday na ka?."
"Oho, waye ya sani? Tambayi Didi."

Nayla tayi dariya ta ce, "Na faWawa Abiy dan ya tanadi gift Win da zai bani, bara na yi tunani na ga me zan ce masa ina so? Uhummm sai dai na yi lissafi na gani." Shi dai kallon ta yake yi ganin tana magan ita kaWai dan bai saka mata baki ba.

Calmly ya ce, "Har kyauta ake haWa miki?." Nayla ta kalle shi ta ce, "sosai ma kuwa. Last birthday na shine Abiy ya bani tsohuwar motata ta gida, Ya J ya canja min wayar da ka tsorata ni ta fashe a gidan Didi...." Ta ™arasa faWa tana ´ar dariya, ta kuma cewa, "Yaya kuma daman shine Wan I don't care, da na faWa masa sai ya ce to barka da ™ara shekara" ta faWa tana dariya ba tare da ta kalle shi ba.

Girgiza kai ya yi yana murmushi amma bai ce komai ba, ta cigaba da lissafin ta yana ji amma bai ce mata kanzil ba. Tashi ya kuma yi ya fita bayan yace mata zai dawo anjima kar ta ce zata dafa abinci. Nayla ta zauna kawai tana aikin chat dan babu abinda take yi.

Sai yamma ya dawo ya shigo ya same ta a zaune a Waki tana video call da Jidda. Da ya shigo sai ta katse kiran ta kalle shi ta ce, "YaMar akwai abinda yake damunka ne?." Ya girgiza kai ya ce, "Babu komai, Me ki ka gani?."
"Ka canja, ko magana baka yi sosai."
"Hmmm! Kina ji...ki shirya in an idar sallar i'sha zamu je wani waje." Nayla ta ce, "Gidan Didi?." Ya girgiza kai yana kallon ta ya ce, "gidan Didi ne kawai wajan zuwan mu?." Ta yi dariya ta ce, "to na ga can mu ke zuwa ko?." Hararta ya yi ya ce, "ke dai ki shirya kawai."

Nayla ta ce, "Tom." Kai ya Waga kawai ya zauna yana kallonta. Nayla ta sunkuyar da kai ta ce, "idanunka suna sakawa na ji wani iri YaMar." Yayi murmushi ya ce, "zo ki ji." Ba musu ta tashi ta ™arasa inda yake, ta ri™e hannunsa da ya mi™a mata ya zaunar da ita a jikinsa ya ce, "meye a idon nawa?."

"Suna da girma sosai, kuma ina ganin kamar wani abu kamar gold haka a ciki, in na kalla sai naga kamar abin na shiga idona. Kwarjini idonka yake min." Murmushi ya sake yi yana sauke numfashi, ya kulle ido ya buWe ya ce, "Haka dai ki ka ce."

Nayla ganin baya son magana sai ta yi shiru tana jikinsa a zaune baya cewa komai, sai da aka kira sallah sannan ya ™yaleta ya fita sallah. Sai bayan i'sha ya dawo ya same ta ta shirya cikin black abaya ta yi rolling kanta ta yi matu™ar kyau.

Murmushi ya yi ya tako inda take ya yi mata peck a goshi ya ce, "kin yi kyau." Murmushi ta yi ta ce, "Kaima ka yi kyau."
"Anya zamu yi fitar nan? Kyaun da ki ka yi yayi yawa."
"Kuma dai ka ga abaya na saka."
"Shigarki ta yi ai, kawai kyau ki ka yi kamar balarabiya."

"Sai ka ce kai?." Murmushi ya yi kawai tare da ajiyar zuciya ya ce, "ina zuwa" ya faWa ya shiga Waki ta zauna a inda take tsaye tana cigaba da danna wayarta.

Bai jima ba ya dawo inda take zaune, ya canja kaya zuwa black Win maroccon caftain mai matu™ar kyau da laushi, ya saka hula kalar aikin jikin kayan ta zauna daram a kansa, kwantaccen gashin kansa da ya fito a bayan hular ya ™ara masa kyau da kwarjini.

Nayla bata san ta mi™e tsaye tana kallonsa ba sai da ta ji ™afafunta sun tsaya cak. Murmushin da ya yi mata ya sake kashe mata jiki, da sauri ta ™arasa ta rungume shi ta ce, "gaskiya a fasa fitar nan, wannan kyaun da ka yi kallon ka za a dinga yi."
Šago ta ya yi daga jikinsa ya ja kumatunta ya ce, "Ni babu wanda zan kalla sai ke kawai. Mu je dare yana yi." Tare suka fito, ya kira masu gadinsa waya suka shigo suka buWe gate ya fita da motar suka fara tafiya ba tare da ta san inda zasu je ba.

Hannunsa yana cikin nata yana tu™a motar da hannu Waya, juyowa ya yi ya kalle ta suka haWa ido, ya Waga mata gira guda Waya tayi dariya shi kuma ya Wauke kai yana murmushi. Nayla ta ce, "kamar ba kaine a gidan Didi ba, kamar ba kai ne mai cewa ina yi maka shishshigi a lamarinka. Naji tsoronka kamar mutuwata, amma yanzu kamar an canja ka.

Dariya ya yi mai sauti yana cize bakinsa, ya sake kallon ta kafin ya Wauke kai ya cigaba da abinda yake yi bai ce komai ba. Hannunta da yake cikin nasa ya Wago ya kai bakinsa ya sumbaci hannun ba tare da ya yi magana ba. Nayla ta buWe baki kamar zata yi magana sai ta fasa, ya sake kallonta yana ™an™antar da idanunsa tare da Waga gira a lokaci guda ya ce, "faWi abinda yake ranki." Nayla ta yi dariya ta ce, "na™i." Murmushi ya sake yi yana cigaba da tu™a motar cikin nishaWi.

Babban gidan abinci ta ga ya tsaya, ta kalle shi ya kalle ta shima ya ce, "mu je." Tare suka fito zuwa ciki ya ri™o hannunta suka shiga tare. GabaWaya sai ido ya dawo kansu, dan ba ™aramin kyau da dacewa da junan su suka yi. Yadda ya lura ana kallon su ana magana ™asa-™asa ya saka shi Waure fuska, ya jawa Nayla kujera Waya ta zauna shima ya zauna.

Waiter ce ta zo ta kawo masa menu ya karSa yana juyawa ganin shi bai ga komai a rubuce ba. Nayla tayi dariya ta karSa ™asa-™asa ta ce, "Scan ake yi, gaskiya YaMar sai mun zauna ni da kai mun tattauna, in ba haka ba zaka dinga bada ni." Murmushi ya yi ya ce, "ban taSa zuwa ba, yau Win ma saboda ke ne kawai." Scaning Win menu tayi ta mi™a amsa wayarta ta ce, "Sai ka yi order abinda ka ke so." Bai karSi wayar ba ya ce, "ki siyi duk abinda ki ke so." Nayla bata ™i ba, ta fara dubawa tana faWawa waiter Win ita kuma tana rubutawa har ta gama.

Nayla tana ji daga table Win bayanta ana ta muhawara, wata ta ce ta fi Omar kyau sauran sun ce Oma ya fita kyau. Kallon su ta yi ta kalle shi ta ga ya basar ya Wora ™afa kan Waya, sai hakan da yayi ya sake fitowa da masa kyau da kwarjininsa. Nayla ta ce, "WaWancan matan sai yabon ka suke yi, ni kawai ka tashi mu tafi." Kallon ta ya yi fuskarsa a haWe ya ce, "Babu inda zamu je fa, sai kin ci abinda ki ka siya." Ba jimawa aka kawo abinda yi order aka ajjiye musu, da kansa yake bawa Nayla abincin hakan ya burge mutanen wajan. Abinda suka ci shida ita gabaWaya babu yawa suka bar ragowar, aka kawo masa bill ya biya ya ri™e hannun ta suka fita.

   Ya ga alama ta ji daWin fitowar da suka yi, hakan ya yi masa daWi ganin tana farin ciki, ta Wauka gida zasu tafi sai ta ga sun sake Wauke hanya. Abinda ya bata mamaki ganin sun tsaya a babban hotel Win da ake ji dashi a garin Kano, ta kalle shi bayan ya ajjiye motar a cikin Car park Win hotel ta ce, "Rouhii hotel fa."
"na sani, fito mu je." Ba musu ta fita ya sake ri™e hannunta suka shiga ciki.

Yadda suka wuce direct ba tare da ya nemi Waki ba sai ta yi tunanin ko wani ba™o ya yi daga masu zuwa order Win takalmansa

Please Login or Register in order to submit comment