Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

samun kusanci ita a duniya?. Ka manta...? A ranar bikin Didi..?" Ta faWa da sigar tambaya. Murmushi ya yi mai kyau ya sake matse ta a jikinsa yana kallon ta ko ™iftawa idanunsa basa yi. Sai kallon ya yi mata nauyi, ta yi luf a jikinsa tana ji yana sauke ajiyar zuciya a hankali a hankali.

"Jidda...ke ce wacce nake so, dan ke kaWai Allah ya halicce, babu gurbin wata mace a rayuwata sai ke Win!." ya faWa idanunsa lumshe yana ji yadda sonta ke ratsa zuciyarsa. Yadda sonta yake shiga ransa abin har tsoro yake bashi. Murmushi ta yi tana kwance a jikinsa bata ce komai ba, amma ta yi ™udurin dole ya faWa mata matsayin da ajjiye Narma dan tana so ta sani.

Wunin ranar tare suka yi shi a gida ko gate bai fita ba, mai aikin ta ma da ta yi mata waya gata tazo sai ce mata tayi ta koma zata kira ta. Sai yamma sosai sannan ya fita fuskarsa Wauke da annuri.

Sai bayan ya fita ta kira mai aikin nata ta zo ta gyara inda zata gyara ita kuma Nayla da kanta ta gyara Wakinsa kamar ko yaushe. Bai dawo ba har magriba, tana zaune a falo ta ji ana buga gate Win gidan. Ta yi tunanin Salma ce dan sun yi da ita zata shigo, dan yanzu ta fara aikin asibiti ba ko yaushe take zama a gida ba. Tana buWe gate Win ta ga Mama da Jalila, cikin farin ciki ta rungume Mama ta ce, "Mama sannu da zuwa, yaushe ki ka zo Kano? Jalila sannu da zuwa" ta faWa cikin tsananin murnar da ta kasa Soyewa.

    Tare suka shiga falon Nayla tana ta murna. Mama sai kallon Nayla take yi ganin ta canja ta sake yin haske, ga wani shegen ™hamshi da take yi kana kallon ta zaka ga suffar amare sabon aure a tare da ita. Ruwa ta kawo musu da lemo ta zauna ta ce, "Mama ban san zaku zo ba, yaushe ku ka zo Kano Sis?." Jalila ta ce, "jiya mu ka zo, tun safe muka so mu zo nan Win sai mu ka je unguwa."
"Ina Jalil kuma?."
"Yana kaduna wajan Ya Jawad." Nayla ta kalli Mama da ta ke binta da kallo ta ce, "Mama baki ce min komai ba."

Mama ta Wan yatsine fuska ta ce, "to gani nayi duk kin canja, kin rame, anya kina jin daWin zaman gidan nan?." Nayla da mamaki ta ce, "Rama kuma Mama? Ni ce na rame Win?." Jalila ta ce, "gaskiya dai nima ban ga rama ba, sai wani kyau da naga kin yi, mai Yaya Omar Win yake baki?."

Mama ta ce, "Ku dai ba ku gani ba, amma ni tabbas na ga kin rame, kuma bazan juri ganin ki cikin wahala ba. Tunda baya son zama dake ya sake ki mana, kema ai ba son shi ki ke yi ba, tunda bazai iya kula dake ba ya sake ki ki auri wanda suke sonki!" Ta faWa cikin murya mai amo a lokacin Omar ya shigo falon da sallama ya ji duk abinda ta ce.

Nayla ta amsa sallamarsa jikinta a sanyaye, suka haWa ido dashi ya Wauke kai ya kalli Mama, bai san Mama ba amma a yadda ya ganta ya san danginsu Nayla ce, kuma yana ganin Jalila ya san ™anwarta ce dan suna Wan kama kaWan. Nayla tayi hanzari ta ce, "YaMar ga Mamana, ga kuma Jalila ™anwata mai bina."

Kafin ya yi magana Mama ta ce, "tsabar lalacewa wai mijin ´ata ne ma bai sanni ba bai san ™anwarta ba, wannan wanne irin aure ne? Aure ko auren ™addara" ta mi™e tsaye tana kallon Omar da ya ke tsaye yana jira ta gama faWar abinda yake bakinta. Ta bishi da kallon wula™anci ta ce, "Kai! in baka son Nayla ka saketa mana ana dole ne? Duk ka bi ka lalata min yarinya, a haka ka aureta? Kalli yadda ta rame ta lalace saboda banzan ™addararren aurenka da yake kanta. Ta saba kwana a gida mai ac da kayan more rayuwa, ka duba kangon da aka ajjiyeta. A haka ta ha™ura tana zama da kai saboda dalilin mahaifinta duk da ita ba tsarar ka ba ce, kaima ka san Nayla tafi ™arfinka, ko a mai gadin gidan ta....."

Cikin Waga murya Nayla ta ce, "Mama me ki ke faWa haka?." Mama ta juya ta kalli Nayla ta ce, "dakata! Ki bari na nuna masa matsayin da yake dashi kodan ya daina ji da kansa, dan an bashi aurenki rana tsaka ya daina ganin kamar auren sadaka aka bashi" ta dawo da kallon ta ga Omar da yake kallon ta idanunsa ™yam a kanta ta ce, "Nayla bata sonka, bata son rayuwa da kai, tana zaune da kai ne saboda mahaifinta. Ka sake ta kawai tunda baka sonta, daman rayuwar gidan ka bata dace da ita ba, Nayla ba kalar matan da zaka mallaka bane, Nayla ta fi ™arfin ka ta wuce ajinka. Matu™ar ina da rai sai na raba wannan aure, sai na tabbatar....." Nayla ta katse Mama cikin kuka ta ce, "Mama ki bari, ki bari Mama don Allah. Bana so! Don Allah ki daina faWar wannan maganar, Don Allah ki daina, bana son ji!" Ta faWa cikin kuka mai tsuma zuciyaa.

"Sai na faWa, ya dace dake Win ne? Auren Wan daban har wani farin ciki zai bayar? Farin ciki ko takaici?. Kinga Nayla, ki daina yi masa kara, ki buWe baki ki faWa masa bakya sonsa! Ya rabu dake ki auri wanda ki ke so yake sonki, amma ba wannan bolar ba." Nayla ta rasa abinda zata ce kawai ta zube a wajan ta fashe da kuka.

Jalila ta ce, "Mama meye haka? Me ki ke faWa ne Mama?." Mama ta tsinke Jalila da mari, ta nuna ta da yatsa cikin fusata ta ce, "ba da ke nake magana ba, kar ki sake saka min baki." Juyowa tayi zata sake masa magana amma sai ta kasa furta komai ganin yadda Omar ya canja lokaci guda, idanunsa sun canja launi zuwa ja lokaci Waya, fuskarsa kamar an saka abu an tsuketa waje Waya haka ta koma, har ja ta yi kuma ya zuba mata ido yana jira ya ji abinda zata sake cewa.

Kasa magana Mama ta yi ta Wauke kai daga kallonsa, ya girgiza kai ya buWe baki zai yi magana Jalila ta katse shi ta ce, "Don Allah Yaya Omar ka yi ha™uri..." ta juya ta kalli Mama ta ce, "Mama don Allah ki daina faWar haka.." Motsawa ya yi kaWan zai yi magana suka haWa ido da Nayla da take kuka, sai ya fasa maganar dan in ya buWe baki bai san abinda zai ce mata ba. Sai ya wuce kawai bai ce komai ba ya shiga Waki ba tare da ya sake waiwayonsu ba.

Nayla ta mi™e ta ™araso kusa da Mama tana kuka ta ce, "Mama meyasa zaki ce haka? Mama meyasa zaki yi min haka!?." Mama ta yi ajiyar zuciya ta ce, "na yi ne dan ya tabbatar da matsayinki da nashi ba Waya bane, kuma sai ya sake ki wallahi, baza ki cigaba da rayuwa dashi ba."

"Ina son shi Mama, babu inda zan je, zan cigaba da rayuwa dashi koda zai dinga yankar naman jikina kullum. Kuma Mama ban ji daWin abinda ki ka yi ba, ban ji daWi ba ko kaWan" ta faWa tana kuka sosai. Mama ta ce, "ko kukan jini zaki yi sai ya sake ki, in kinga auren nan naki ya Wore to mutuwa nayi Nayla. Duk son da kike masa bai saka ya raga miki ba, wula™anta ki yake yi kamar ya samu baiwa. Ai ba gajiya muka yi dake ba, kaWWara ce ta kai ki zama a wannan gida kamar gidan kaji. Lokaci ya ™are wallahi, dole a raba auren nan!" Ta faWa da ™arfi tana kallon Nayla.

Nayla ta kasa magana, sai girgiza kai take yi hawaye yana zuba daga idonta. A guje ta juya ta bar falon zuwa Waki tana kuka.

Jalila cikin damuwa ta ce, "Haba Mama, meye haka kika aikata don Allah?." Mama ta harare ta suka fita daga gidan bata sake magana ba. Dan wallahi baza ta taSa bari auren Nayla da Omar ya je ko ina ba, ta bada goyan bayan auren ne saboda Nayla ta sha wahala, to akan me zata zo ta ga tana jin daWi har ta yi kiSa tayi kyau haka? Ina ai bata isa ba, ba kyau ta kawo ta tayi ba, ba haske da ™iba ta kawo ta tayi a gidan Omar ba.

Nayla tana shiga Waki wayarta tayi ™ara, da ta duba ta ga sunan Abiy sai ta Wauki wayar tana kuka ta ce, "Hello Abiy." Abiy ya ce, "Mamana kukan me kika yi? Mamanki ta zo gidanki?." Nayla ta ce, "Abiy ina yini."
"Lafiya lau, Ki amsa min mana."
"Yanzu ta fita."
"Wani abun ya faru ne?."
"Babu komai Abiy."
"Ita da wa suka zo?."
"Jalila." Abiy bai sake magana ba ya katse kiran.KRB3P059

Nayla haka ta cigaba da kuka har aka yi sallar i'sha, ta fito falon ta tarar ya ajjiye mata abincin da ya saba siyowa ko yaushe. Ko kallon abincin bata iya yi ba, ta shiga Wakinsa da sallama ta same shi a zaune a gefen gado ya yi shiru yana kallon ™asa. Amsa sallamar ya yi ba tare da ya Wago ba, ta ™arasa a hankali cikin sanyin jiki ta zauna a gefensa. Shiru ta yi bata ce komai ba kafin ta sauke numfashi ta ce, "YaMar ka yi ha™uri da abinda Mama ta yi maka Wazu don Allah, ban san meyasa Mama ta ce haka ba, amma don Allah ka yi ha™uri."

Idanunsa ya Wago ya kalle ta, Nayla ganin idanunsa sun yi ja ta san ransa a Sace yake sai ta ji babu daWi, ta san Mama ce kawo wannan Sacin ran ba tare da ta san dalilinta na yin haka ba. Cikin sha™ewar murya Omar ya ce, "kin ji na yi magana ne?."

A sanyaye ta ce, "A'a ban ji ba."
"To meye na bani ha™uri? A cikin kalamanta akwai kuskure ne?..." Nayla ta sunkuyar da kai bata ce komai ba, Omar ya ce, "Duk abinda ta ce gaskiya ne, ban cancanci zama dake ba, kuma sona ki ke yi ba."

Nayla ta girgiza kai a raunane ta ce, "Allah ina sonka, wallahi ina sonka sosai." Ya girgiza kai shima yana kallon ta ya ce, "Wazu ma kin faWa da kan ki Jidda, Wazu da bakin ki kin faWa bakya sona. Dah na yi tunanin zamu iya rayuwa ko da bakya sona saboda ni ina sonki, ban Wauka abin yayi girman haka ba."

Nayla ta ruWe tana girgiza kai ta ce, "Wallahil azim in sonka, ina sonka YaMar, ina ™aunarka. Na so ka tun kafin ka soni, na so ka tun daga ranar da ka fara yin murmushi a kan idanuna, na sonka son da ban san adadinsa ba, na so ka son da ban san yawansa ba, kuma har gobe ina sonka. Allah shine shaidata, Jidda da Salma sune shaida, saboda kai nake zuwa Kano, saboda kawai na ganka YaMar!" Ta faWa tana kuka sosai.

Šago ido ya yi yana kallon ta, ganin yadda take kuka sai ya share mata hawaye da hannunsa, kafin ya yi magana ta ce, "Ko lokacin auren mu ni na aureka ne saboda ina so, duk abinda ya dinga faruwa a gidan nan ban taSa jin na daina sonka ba. Ko wacce rana, ko wanne awa, ko wanne minti, ko wanne second, ban taSa jin na daina sonka ba, sonka ko yaushe ™aruwa yake a zuciyata. Wallahi kalaman Mama ba haka bane, itama ta san ina sonka tamkar raina, ina sonka sosai, akan sonka zan iya mutuwa YaMar, ka yarda dani, kar kalaman Mama su yi tasiri a zuciyarka don Allah!. Itama ban dalilinta na faWar haka ba, amma itace mai goya min baya akan auren mu. Wata™ila tana gwada ka ne dan ta tabbatar kana sona ko baka sona. Amma ka yi ha™uri, kar ka ri™e maganar da ta faWa a ranka. Mamana ce, tana son duk abinda nake so, ta san ina sonka, itama kuma tana sonka!."

Lokaci guda duk wani Sacin rai da yake damun zuciyarsa ya ji gabaWaya ya gushe, ya zuba mata ido yana kallonta, bai gaji da jin yadda take furta tana sonsa ba shiyasa bai ce mata komai ba ya yi shiru yana jira ta cigaba da magana.

Nayla ta tsagaita kukan da take yi ta ce, "ban taSa cewa bana jin daWin zama da kai ba, ban san a ina  Mama ta samo kalaman nan ba, amma ka yi ha™uri wata™ila wani abun ne ya Sata mata rai, dan Mama itace mutum na farko da ta fara bani goyan baya akan aurenka. Uwata ce, haihuwata ce kawai Mama bata yi ba, amma duk wani farin cikin da Wa yake samu wajan mahaifiya Mama ta bani shi. Ganina da ta ke yi ina yawan shiga damuwa a kanka ta amince ta jure Sacin ran Abiy saboda farin cikina. Ka yi ha™uri, kuma ka daina cewa bana sonka, na so ka tun kafin ka so ni, na tabbatar ina yi maka son da baka yi min shi....."

Akan laSSanta ya Wora yatsansa yana kallon cikin idanunta yana hango zallar gaskiya a kalamanta. Ya zuba mata ido yana kallon idanunta da suka canja launi zuwa jajaye saboda kuka, ya lumshe ido ya buWe.

Cikin sanyin murya ya ce, "Shiii! Kar na sake ji kin faWi kalmar kina yi min son da bana yi miki. Kin san adadin son da nake miki kuwa Jidda? Kin san yadda zuciyata take bugawa akanki a ko wanne lokaci?. Hmmm! Da kin sani da baki ce haka ba, son da ki ke min bai taka kara ya karya ba akan wanda nake yi miki, kar ki yi saSo wajan faWar wannan kalmar......babban zunubi ne Jidda!" Ya ™arasa faWa muryarsa a can ™asa yana kallon idonta tare da buWe idonsa a cikin nata.

Nayla ta ja numfashi tana kallonsa ta ce, "Na yi ciwo ta sanadin son da nake maka, na kwanta a asibiti saboda tunaninka. Ina ganin ina wahalar da kaina ne saboda na san bazaka so ni ba, sannan a lokacin kana son Narma baza ka taSa kallona ba, sannan kuma ka tsane ni kana jin haushina. Tunanin hakan shine yake haifar min da ciwon da ´an gidanmu suka kasa gane kaina. Lokacin da ka ke a Abuja na kusa yin accident da mota saboda damuwata a wanne hali ka ke ciki, duk yadda zan faWa maka how much you means to me you will never understand wallahi, abu Waya na sani....wallahi ina sonka!" Ta faWa murya na rawa sosai, bakinta sai kar kar kar yake yi saboda rawar da yake yi.

Bakinsa ya Wora akan nata, ya Wan yi kissing kaWan kafin ya cire yana kallon ta ya zuba mata ido yana kallon ta tana hawaye. Nayla ta ja numfashi jin bai yi magana ba sai take tunanin har lokacin kalaman Mama basu bar zuciyarsa ba. A sanyaye ta ce, "Zan iya sadaukar da komai saboda kai YaMar....a kan sonka zan iya mutuwa Rouhii!."

Da zafin nama ya rungumeta, ta shiga jikinsa sosai ta matse shi a jikinta tana ji kamar za a ™wace mata shi. Jikinta har rawa yake yi ta rasa yadda zata sarrafa shi a jikinta, tana ji kamar runguma bata yi mata ba, ji take kamar ba a jikinsa take ba.

Sai da ta Wauki lokaci a jikinsa tana sauke nunfashi sannan ya ce, "Ni zuwan Mama ma ya yi min amfani, ko babu komai na ji sirrin zuciyar matata, ki faWawa Mama gobe ta dawo, ta dawo ta ga son da Omar yake yiwa ´arta, zata tabbatar da Omar yana son Nayla soyayyar da zata sakata farin ciki da alfahari" ya furta idanunsa lumshe yana jin yadda ta ri™e shi sosai, shima sai ya ri™eta da kyau yana jin buguwar zuciyarta a ™irjinsa. Bata motsa ba sai lumshe ido da tayi tana sake gyara kwanciya a jikinsa.

Murya a ™asan ma™ogwaro ya ce, "Wai tsananin ™auna ce in aka cewa mutum za a iya mutuwa a kan son da ake masa?..." ta ji ya tambaya amma bata amsa ba dan nutsuwa take so ta lalubowa kanta.

Ya yi ´ar dariya sannan ya Wagota daga jikinsa, ya ri™e fuskarta yana kallon idanunta ya ce, "To Jidda in ki ka mutu akan son da ki ke yi min ta ya soyayyar zata amfane mu bayan bakya nan?, kin tafi kin bar ni, wata™ila na yi rayuwa da wata sai abin tuna ki ya zo sannan zan tuna duk da tsananin son da ki ke yi min. A ganina ba mutuwarki nake da bu™ata soyayyata ta yi miki ba, zan fi bu™atar ingantacciyar rayuwarki, mu rayu a inuwa Waya, mu yi hira, mu yi faWa, mu shirya, mu ci abinci tare, mu je duk inda mu ke so tare, mu haifi yara, mu basu tarbiyya a tare da ke. Na baki farin ciki na hana ki ba™in ciki, na mayar dake gimbiya wacce ta fi sarauniya iya sarauta, na soki, na mayar dake aljannata kuma duniyata. Yin hakan tare dani shine ™arshen tanadin ™auna da soyayya a gare ni da samun ta tare dake Jidda! Hakan ne zai amfane mu ni da ke amma ba ta hanyar rasa ki ba Jidda....."

"Ya Wan numfashi mai Waukar hankali, ya lumshe ido ya buWe akan idanunta ya ce, "Cikar ™aunar da nake miki ba mutuwa ba ce Ashiq, tanadar miki da lokacina da kuma soyayyata a gare ki shine cikar soyayyar da nake miki, na sadaukar miki da kaina da rayuwata shine asalin abinda ake kira ™auna. Mu inganta rayuwar mu dan morar juna shine soyayya ba mutuwa ba. Mutuwa ai sau™i ne da ita ta, in Allah ya yi nufinta kamar a buWe ido a rufe ne har an gama. Amma rayuwa itace mai wahala, itace zaka tashi yau ka kuma tashi gobe, ba tare da ka san me zai faru da kai ba. Inganta rayuwarki da baki farin ciki shine asalin ™auna Ashiq, in ki ka mutu kuma wa zan bawa Jiddana!?" Ya ™arasa faWa yana kallon idanunta tare da murmushi kamar yadda take kallon kallonsa tunda ya fara magana.

Kalamansa sun gama kashe ta, ta zuba masa ido tana kallo dan ita bata Wauka haka ya iya kalamai masu kyau da saka farin ciki ba sai da suka fara rayuwar farin ciki dashi. Tana yabawa da hikimar da take cikin kalamansa sosai, tana yabawa da azancin da yake dashi musamman a kalaman yanzun nan. Duk da maganar ta sa sai ya ga dama, kalaman sun gama tafiya da ita bata san ta sake komawa jikinsa ta kwanta ba.

"I love you so much YaMar!." Ya lumshe idanunsa ya furta, "I love you Jidda!. Oh ashe fa ni bahaushe ne, ina sonki Jida!" ya faWa yana sake mayar da ita jikinsa tana murmushi jin abinda ya ce.

   "Kar na sake ji kin ce zaki iya mutuwa akan son da ki ke min, ki ce zaki iya rayuwa dani akan son da ki ke yi min Jidda. Kuma ina so ki san ba ke kika fara sona ba ni na fara sonki, na fara sonki tun a ranar da na kuSutar dake daga hannun waWannan ´an iskan, a lokacin naji abinda ban taSa ji ba a zuciyata, amma bazan fahimta ba saboda ina ji da tantiranci da ™uruciya. Na yi dakon sonki na sama da shekara goma, na rayu da sonki, zan kuma mutu dashi, zan tashi dashi. Ina so na mori soyayyarki har a aljanna Ashiq. A cikin son da nake miki kaWan ki ka Wauka kina yi min, kamar a saka ™aramin cokali ne a Webi shinkafa a cikin buhunta. Baki san yadda Allah ya saka min ke a zuciyata ba ne shiyasa ki ke tunanin na ki ya fi nawa. Hmmm! Na ki bai wuce ruwa a kan farcen jariri ba."

Murmushi take yi cikin farin ciki da jin daWi da kuma walwala. Ta kasa Soye farin cikinta kamar yadda ya kasa Soye nasa sai murmushi suke yiwa junansu.

   Omar ya Wan sassauta ri™on da ya yi mata, ya saka hannu aljanu ya Wauko wata ´ar ™aramar jaka ya buWe jakar ya fito da red colour ring cover ya buWe, zoben gold ne a ciki, ya Wauko ya kama yatsanta na kusa da na ™arshe ya saka mata. Kiss ya yiwa hannun nata yana murza yatsan kaWan ya ce, "komai aka baki kyau yake yi miki Ashiq,  ya haska hannunki sosai, sai na rasa gane ke ce kike yi masa kyau ko shi yake miki kyau?......" ya faWa yana kallonta. Gira ya Waga mata ya ce, "Kyautar farko daga wajan mijinki kuma masoyinki Omar, ina fatan zaki so ta har cikin ranki"

Nayla ta kalli zoben tana shafa shi, bashi da girma sosai amma a ido ka san yana da tsada dan nauyinsa zai kai four to five grams. Nayla ta kalle shi with full of surprise ta ce, "YaMar gold ne fa." Ya Waga mata gira ya ce, "Ko diamond ki ke so? In shi kike so sai na siyar da duk abinda na mallaka ka samo miki shi. Duk abinda na rasa na san zan iya sake samunsa, amma ke in na rasa ki na rasa kenan Ashiq!."

Dariyar farin ciki ta yi tana kallon zoben ta kalle shi, ta ri™e fuskarsa ta yi masa kiss a goshi with full of excitement ta ce, "Na gode.....na gode YaMar!. Na ji daWin kyautar nan ta ka sosai, na gode Allah ya saka maka da alkhairi ya bar mu tare, Allah ya cigaba da shiga lamarinka, ya Waukaka ka je inda baka yi tunanin zuwa ba."

Ya Wan harare ta kana ya ce, "Amin, amma godiyar ki cire ta. Ni ya kamata na gode miki Jidda. Kin zauna dani duk da kin fi ™arfin zama da ni Win, kin jure duk abinda nake yi miki a zaman mu na farko saboda ni Win kawai. Daga ™arshe kin mallaka min zuciyarki, ki ka ™ara min da kyautar jikinki. Na kasance mutum na farko da ya fara mallakarsu a duniya, ni ne wanda ki ka fara so, kuma ni ne wanda ki ka fara bawa jikinki. Jidda in ban gode miki ba me zan yi?..." ya faWa yana murmushi yana kallon ta. Blushing Nayla take yi ta kasa magana, ya Wora hannunsa a lips Winta yana shafawa ya ce, "Ni ya kamata na ce miki na gode ba ke zaki faWa ba."

Yana kallon yadda take murmushi ta kasa magana saboda farin cikin da take ciki, abinda yake buri kenan, fatansa ya samar mata farin cikin da ko a gidansu bata same shi ba, yana so ya yi mata gatan da ake cewa ta bari a gida ta dawo wahala, yana so ya saka farin cikin da kowa zai shaida tayi aure, ta auri wanda take so yake sonta. Ganin tana murmushi sai ya ji a ransa burinsa ya fara cika kenan.

Ya tausasa murya ya Wago da fuskarta ya ce, "Zaki jure zama dani? Ina da faWa Jidda, ina da zafi, ina da saurin fushi, ina da, ina da, ina da Win da yawa. Ki jure zama dani a duk yanayin da na samu kaina, kin san kaWan daga cikin halina Jidda. Dan kaWan zance ba duka ki ka sani ba, a cikin kashi goma na halina Waya zuwa biyu kawai ki ka sani, takwas zuwa tara suna jiranki. Ban ce bazan Sata miki rai ba, na san zai faru, amma in sha Allah farin cikin da zan baki zai ninka Sacin ran da zan saka ki." Nayla tana kallon idanunsa ta ce, "ni zan jure zama da kai a ko wanne hali a ko wanne yanayi, kai nake so ni kawai."

Bakinta ya shafa a hankali ya ce, "bakin nan ya iya faWar kai nake so, sai ka ce son wani auki ne dashi." Ta turo bakin gaba har lokacin yana ri™e dashi ya yi murmushi ya ce, "ShagwaSSiya kawai." Nayla ta ce, "ShagwaSaSSen Didi kawai." Dariya ya yi mai sauti ya ce, "Sai da ki ka ce Didi na tuna, ko ya

Please Login or Register in order to submit comment