Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da yake yi a gajiye sosai.

Kallon ta ya yi tana ta kuka har lokacin, ya sauke numfashi ya matsa kusa da ita ya jawota jikinsa ya rungume ta tsam-tsam suna jin Wumin fatar junansu. Bata daina kukan ba har lokacin, tana kwance a jikinsa tana hawaye ya kai bakinsa kunnenta ya ce, "ki bar kukan nan Jidda, kar kan ki ya yi ciwon kin ji?." Bata daina ba kuma bata kula shi ba, wai kar kanta ya yi ciwo, to ciwon kai na nawa kuma? Tun lokacin da take masa ihun ya ™yaleta bai rarrasheta ba sai yanzu?.

"Ashiq....! ki daina wannan kukan mana bana so kin ji?. Ki yi ha™uri....!" Numfashi ta ja a hankali ya yi mata kiss a idanunta yana goge mata hawaye. A tausashe ya ce, "Da zafi ne?." A hankali ta Waga kai alamun akwai, cikin sanyin jiki ya ce, "yi ha™uri, ba za a sake mai zafi ba" ya faWa cike da jin haushi dan shi ya Wauka a iya na farko ake jin zafin, kenan daman har na biyu ma ana ji kenan? Da ya san haka ne ai da bai yi gaggawa ba, yanzu gashi zai jawo mata jinya. Gaskiya ya kamata ya tambaya ya ji iya adadin da ake daina jin zafin nan, bazai juri cutar da Ashiq Win shi ba. Dole ya tambayi Didi dan ya samu mafita.  (Fans ku harare shi a madadina don Allah=ĜŜ=ĜŜ).

  Tashi ya yi ya saka doguwar riga ya fita, a store ya ajjiye robar da ta yi jinya kwanaki, nan ya shiga ya Wauko ya kawo banWakin ya ajjiye ya kunna switch Win weater heater ya yi komai yadda ya kamata sannan ya dawo. Bai jira ta tashi ba Waukarta ya yi ya kai ta ciki ya saka ta a ruwan. Tana jinsa tana kuma jin zafin ruwan amma saboda kar ta buWe ido su haWa ido dashi ya saka ta rufe ido sai koke-koke da take yi masa. Yana ta rarrashinta har ruwan ya yi sanyi sannan ya kalle ta ya ce, "zaki iya wanka ko na yi miki?." Kamar ta kwaWa masa mari haka ta ji, wai zata iya ko ya yi mata, sai ta yi masa banza.

Fita ya sake sai yi sai kuma ya dawo tunawa da water heater da yayi amfani da ita, ya kunna tap Win ya sake cika mata ruwan wanka. Shower ya kalla sai ya yi tunanin ko ya kunna mata ta yi wankan? Tsaki ya yi ya dawo kusa da ita ya ce, "zaki karanta niya na yi miki wankan?."

"Bana so! Ka ™yale ni zan yi da kaina!" Ta faWa a fusace cikin masifa. Ya yi ™asa da murya ya ce, "To Jidda meye na faWan kuma? Allah ya baki ha™uri" ya faWa yana fita ya barta, sai ya yi murmushin jin daWi ganinta ba kamar ranar farko ba.

Fita ya yi yana murmushi, wato sai a wannan lokacin ya san asalin wacece mace, wancan daren saboda rashin sabo da tashin hankali bai nutsu yaji abun har ™wa™walwarsa ba. Amma yau ya amince da mace ni'ima ce, ya amince da mace aljannar duniya ce a wajan Wa namiji. Shi kam bai ga laifin mazan da ake ce musu mijin ta ce ba, to ko shi ai zai iya zama kan ta ce saboda shi kaWai ya san ajiyar da Allah ya yi a jikinta.

Haushin kansa yake ji da ya ajjiyeta tsahon watanni yana kallonta ba tare da ya je inda yaje yanzu ba, da ya san haka abun yake ai da bai yi wannan gangancin ba, da ya tuni ya mayar da ita cikakkiyar matarsa dan wannan ni'imar abar so ce ga ko wanne namiji. Sonta ya ji yana sake ninkuwa a zuciyarsa, kishi da tsantsar shau™inta na sake bin ilahirin jikinsa.

A banWakin kusa da falo ya yi wanka ya dawo ya tarar har lokacin bata fito ba, ya kunna hasken Wakin ya saka kaya ya ™arasa yana kallon kan gadon gabansa na faWuwa. Ido a rufe ya yaye blanket Win da ya rufe bedsheet Win sannan ya buWe ido, ajiyar zuciya ya yi ganin babu abinda ya tayar masa da hankali a ranar farko. BanWakin ya koma ya tarar da ita a tsaye ta Waura towel tana niyar fitowa waje, ya ri™o hannunta ya ce, "zo mu je ki kwanta."

Nayla ta no™e kafaWa cikin shagwaSa, tana turo baki fuskarta cike da taSara ta ce, "ni Wakina zan koma."
"To mu je can Win."
"A'a ni kaWai."
"Me ki ke cewa haka? Ai ™afarki ™afata aljannata, duk inda ki ka taka nan zan taka nima. Zo mu je" ya faWa yana ri™o hannunta tana takowa a hankali cikin sangarta da shagwaSa.

Šaukarta ya yi zuwa Wakinta ya ajjiyeta a tsakiyar Wakin, ya ™arasa ya buWe wajan kayan ta yana kallon kayan. Tsabar yawan kayan ya ma rasa wanne zai Wauka ya bata ta saka, ya buWe wata wardrobe Win ya ga kayan bacci ne a jikin hanger a sa™ale, ya Wauko doguwar riga mai tasho har ™asa tana daga tsaye ya saka mata ya zare towel Win ya ajjiye.

A kan stool ta zauna tana jawo hand drayer Win da fito da ita daga banWaki. Ya bita da kallo ganin yadda take yin komai kamar mara jini a jikinta ya ce, "me zaki yi?." A raunane ta ce, "zan yi draying kaina, bazan iya bacci dashi a haka ba." Jonawa ta yi ta kunna tana ta fara busar da kan amma ta kasa. ˜arasowa ya yi ya karSa duk da bai san ya ake amfani da ita ba amma dai ya san busar da kai take yi. A hankali ya busar mata da kan nata, ya Wauki ribbon a kan madubin ta ya Waure mata kan. Zagayowa ya yi ya tsuguna a gabanta cikin rarrashi ya ce, "Sai me?."

Nayla ta sunkuyar da kai ™asa cikin rauni ta ce, "kaina." Maganinta na ranar farko ya Wauko ya bata ta sha, shima ya sha na ciwon kai sannan ya sake cewa, "sai me Ashiq? Me ki ke so kuma bayan wannan?."

Nayla a shagwaSe ta ce, "bacci zan yi." Ya Wago ta ya ri™e ta har kan gadon ta kwanta a jikinsa ya ce, "to ki yi bacci." A hankali ta rufe idanunta dan bacci take ji. Sai da ciwon kan ya sauka sannan ta yi bacci shima kuma maganin ya saka shi bacci.KRB3P057

Kusan makara sallah suka yi, ana idar da sallah suka farka a tare, ya tashi da hanzari ya yi alwala itama ta yi suka yi sallar a Waki. Bayan sun idar kanta yana ™asa ta ce, "Ina kwana." Ya dawo kusa da ita yana le™a fuskarta ya ce, "ina kwana." Bata kalle shi ba ya ce, "ya ciwon kai? Ya daina?." Ta Waga kai alamun eh. Ya yi ™asa da murya cikin muryar soyayya ya ce, "Zafin fa? Shima ya daina ko zamu je asibiti?." Nayla ta Waga kai ta ce, "yana yi, amma kaWan" ta faWa kamar tayi kuka.

Cike da damuwa Omar ya ce, "Yi ha™uri Jiddana, kar ki yi kuka kin ji? Ni na saka ki ke jin zafi ko?." Ta Waga kai kamar ™aramar yarinya, ya ce, "Bazan sake ba" ya faWa cikin rarrashi yana pecking goshinta. Ta kwantar da kai a kafaWarsa jikinta a sanyaye, ya sake kissing kumatunta ya ce, "Sannu Ashiq." Ta Waga kai alamun yauwa. Omar ya Wan yi tsaki ya ce, "ni ban san sai zuwa yaushe za a daina jin zafin nan ba, na yi tunanin a na ranar farko ne kawai ashe har rana ta biyu ma. Ya kamata na tambaya na ji adadin kwanakin ko?."

Nayla ta kalle shi cikin mamaki, ta Wauka zata ga alamun wasa a tare dashi sai ta ga da gaske yake maganar, ta sunkuyar da kai tana mamakinsa. Da gaske bai sani ba ko kuma dai raina mata hankali yake yi? Bata gama mamaki ba ta ji ya ce, "Babu abinda na sani a wannan Sangaren Ashiq, shiyasa ake ta samun damuwa, na ji haushin rashin sanin da bani dashi a ranar farko da na rasa me zan yi na taimaka miki. Wai ashe a cikin ruwa mai Wumi zan saka ki."

Murmushi ta yi tana mamakinsa, da gaske yake babu abinda ya sani Win ko dai daWin baki ne? To yanzu akwai saurayin da zai ce bai san komai ba?. Ko ita tun tana secondary school ta san me aure yake nufi balle shi namiji. Tana wannan tunanin ta ji ya ce, "kinga ya kamata na tambaya na ji, bana so a karo na uku a sake samun matsala ki zo kina ta kukan nan, bana so."

Bata san ta Wago ido ta kalle ba sai jin muryarta tayi ta ce, "wa zaka tambaya?."
"Didi" ya bata amsa kai tsaye. Ta wara ido ta ce, "don Allah kar ka tambayeta, kai baka jin kunyar ta ne?." Cikin rashin damuwa ya ce, "Jidda ina da wacce ta fita ne? Itama ba kunyata take ji ba, lokacin aurenki haka ta dinga maimaita min kalmar mu'amalar aure kamar ruwan sha, inda tana kunya ta baza ta faWa ba. Ni na faWa miki sau daya na taSa jin kunya a rayuwata. Bana jin kunyarta, zan iya faWa mata duk abinda yake damuna ko yake damunki, tare na tashi da ita, da ita kaWai na saba Jidda.

Nayla ta ce, "kar ka tambaye ta don Allah."
"To wa zan tambaya?."
"Zan tambayi wata likita."
"To ki tamabaya kafin zuwan na ukun, ba dan ma ina tsoron kukan nan naki ba ai da na ukun yazo yanzu" ya faWa yana kallon ta ta rufe ido da hannayenta. Murmushi ya yi ya ce, "abin mamaki, Omar ya yi mata. Tashi mu kwanta Jidda!" ya faWa yana mi™ewa tsaye. Nayla ta ri™e hannunsa ta tashi tsaye suka kwanta, tana kwance a jikinsa har suka yi bacci.

Da safe ma shi ya shirya mata komai kafin ta tashi, har ta tashi ta yi wanka ta shirya sannan ya shigo Wakin. Kallon ta ya ke dan ta yi kyau cikin shigar da tayi, ya rungume ta ya ce, "kin yi kyau Ashiq." Bata kalle shi ba ta ce, "kaima ka yi kyau Ashiq."

"A'a..YaMar, ya fi min daWi a bakinki fiye da komai. Da farko na Wauka daga sunan ne da kika canja masa salo, da na saka Didi ta faWa sai na ji ba wani armashi" ya faWa yana yatsine fuska. Dariya Nayla take yi tana jikinsa ya ce, "Da gaske nake, daga baya na fahimci daga bakinki ne."

Šago ta ya yi yana kallon fuskarta da take Wauke murmushi, ya yi mata kiss a goshi ya ce, "kin yi kyau." Ta yi ™asa da kai ta ce, "na gode. Kaima ka yi kyau." Wani irin shau™inta ne yake Waukarsa a kanta, kasalallan shau™i da yanayin son sake kasancewa da ita ke taso masa, musmaman da ta yi magana sai ya ji kamar ya kama bakin ta ya yi kissing yadda yake so, ya san in ya yi hakan bazai iya ri™e kansa ba gwara ya kama kansa shiyasa ya ce, "Zo mu je ki ci abinci." Nayla ta ce, "ka manta yau Monday? Ni na tashi da azumi."

Da sauri ya kalle ta jin abinda ta ce, ya ce, "Azumi! Wanne azumi?."
"Azumin da nake yi duk sati mana."
"To da izinin wa ki ka Wauki azumi?." Yadda ya kafa mata ido yana tambayarta ya saka gabanta ya faWi, ita sam ta manta da batun sai ta tambaye shi zata yi azumi, ta saba tashi dashi kawai. Jin ta yi shiru sai ya ce, "ina tambayarki, waye ya baki izinin azumi Jidda?."

Nayla ta ce, "Na manta ban tambaye ka ba da daddare, amma ka yi ha™uri bazan sake Wauka ban faWa maka ba." Ya girgiza kai bayan ya haWe rai ya ce, "baki da lafiya zaki Wauki azumi? Kin manta da ciwon kai ki ka kwana?." Nayla fanin ya Waure fuska sai ta karyar da murya ta ce, "Ai na ji sau™i shiyasa na Wauka." Kallon ta yake yi yana jin shau™insa na ™aruwa sosai, jin shiru bai ce komai ba sai ta Wago ta ga irin kallon da yake mata sai ta Wauke da kai.

Ajiyar zuciya ya yi ya ce, "Mu je ki ajjiye azumin ki ci abinci." Nayla kamar zata yi kuka ta ce, "da gangan kenan zan karya?." Ya Waga gira ya ce, "in baki ci abinci ba ma zan karya shi, gwara ma mu je ki ci. Gobe sai ki sake Waukar azumi babu izinina." Nayla kamar zata yi kuka haka ya sakata dole ta ci abinci, gashi ta ji wasu malaman suna cewa in ka karya azumin nafila da gangan sai ka yi kaffara.

Har aka gama cin abincin ™unci take yi idonta ya taru da hawaye. Kallon sa ta yi taga yana kallonta sai hawayen ya sakko kan kuncinta ta ce, "Wasu malaman sun ce sai na yi azumin kaffara tunda da gangan na karya." Cikin rashin damuwa ya ce, "Maganin mai Waukar azumi babu izini kenan, Duk ranar da zaki yi na kaffarar sai ki faWa min. Ki goge hawayen nan." Nayla ta goge idanunta ta sunkuyar da kai tana turo baki.

"Kin san kina azumin ki ka yi kwalliya haka?."
"To mai azumi baya kwalliya?" Ta faWa murya na rawa sosai. Ya taSe baki ya ce, "baki sani ba?."
"Ni ban taSa ji ba."
"Yau kin ji." Shiru ne ya biyo baya dan wallahi ta ji haushin karya azumin da ya saka ta yi sosai.

Shirun da ya biyo baya ya saka ta share hawayen idanunta. Yana kallon ta yana murmushi a zuciyarsa, bai yi magana ba sai da ya ga dama dan kansa sannan ya ce, "yaushe zaki koma aiki?." Kallonsa ta yi ta ga fuskarsa ta canja zuwa wani yanayi na daban, ta ce, "Sai wani satin." Kai ya girgiza kai bai ce komai ba, ta sake kallonsa tana karantar yanayinsa, kana ganin reaction Winsa ka san baya son aikinta dan babu yadda zai yi ne kawai.

Ganin haka sai ta ce, "Ka ce zaka faWa min maganar Abiy, da bai amince ba ya zaka yi?." Ya juyo ya kalleta yana lumshe ido ya ce, "to zo na baki labari." Ta Waga kai suka haWa ido ya wara idanunsa a cikin na ta ya ce, "ki zo." Ta no™e kafaWa kamar yarinya tana turo baki gaba ido na cikowa da hawaye. Ya bita da kallon burgewa da sha'awa, ya kafeta da idanunsa yana kallonta, murya can ™asa ya ce, "ki zo."
"Ni dai uhum uhum" ta faWa tana sunkuyar da kai.

Ya yi murmushi ya ce, "to ni bara na zo" ya faWa yana dawowa kusa da ita ya ri™ota yana Wago fuskarta ya ce, "me ya faru kuma zaki yi kuka? Baki san bana son kukan ki ba?." Bata ce komai ba ta kwanta a jikinsa tana matsar ™walla ta shagwaSa.

"Jidda da gaske inda Abiy ya ce baya bu™ata ta a matsayin mijinki zan ha™ura dake, kin san Meyasa?." Ta girgiza kai alamun a'a ya ce, "Mahaifina Allah ya ji™an shi, lokacin da aka yi auren shi da mahaifiyar mu iyayenta ba sa so ko kaWan. Ba sa son auren ta dashi ko kaWan Jidda. Da ta rasu mahaifin mu ma ya rasu danginta sun kasa ri™e mu saboda kawai basa son mahaifin mu mu ma basa son mu. Mun sha wahala sosai kafin Allah ya kawo mana mafita, Didi ta sha wahala sosai, na bata wahala, kullum cikin yawo nemana take a duk inda ta ke tunanin zata ganni. Na zama abinda na zama ne saboda rashin kula, da mahaifiyata bata auri mahaifina ba da wata™ila ban amsa sunan tiger ba. Wannan dalilin ya saka inda Abiy bai goyi bayan auren nan ba tabbas zan ha™ura na dawo na bar masa ke, bazan so ki shiga halin da mahaifiyata ta shiga, bazan so yaran da zamu haifa nan gaba su tashi a irin rayuwar da na tashi ba. Rashin kulawar iyaye ne ya jawo na shiga duk halin da na shiga a baya, ba dan Allah ya nufa ina da ´ar uwa kamar Didi ba da ban san ya rayuwata zata kasance ba" ya ™arasa faWa a hankali da alama abin na taSa zuciyarsa sossi.

Sai ya bawa Nayla tausayi, ta sake gyara kwanciya a jikinsa ta ce, "kana da gaskiya Rouhi." Omar ya ce, "shine dalilin da ya saka na ce miki in Abiy ya ce ba ya bu™ata zan bari, aure ba tare da amincewar iyaye ba bashi da daWi Jidda. Na gani a kaina, na zama mara gata na ™arfi da yaji, ina da ´an uwan mahaifiya har su huWu amma sun kasa bani kulawar da ko wanne yaro yake bu™ata saboda basa son mahaifina. Shiyasa tun kafin zamana dake ya yi nisa na kai ki gaban Abiy, da ace ya ce baya so na cigaba da kasancewa matsayin mijinki zan dawo Kano na barki a Kaduna Jidda." Nayla tana daga jikinsa ta ce, "YaMar zan iya cewa wani abun?."
Omar ya Waga kai ya ce, "Ina jin ki."

"Amma na ga su Umma da Mama duk sun game kuskuren da suka yi a baya, suna bu™atar Waukarka matsayin Wa kamar kowa."

"Hmm baki san me ya faru ba ne, abinda suka yi mana ko ba™o ne wanda basu san shi ba iya abinda zasu yi masa kenan. Bazan taSa mantawa da abinda ya faru ba har abada, ban ga dalilin da zai saka na Waga ido na ga mutuncinsu ba har abada. Daga dangin Baba har dangin Maman, yadda ba sa sona nima bana sonsu wallahi. Lokacin da mu ke bu™atar kulawar ai basu kula damu ba, sai bayan mun girma mun san meye rayuwa sannan zasu kwaso ™oWaWWun ™afafunsu suce wai a yafe musu? Hmmm! Ba dan Didi ba ko...." Sai bai ™arasa ba ya girgiza kai yana cize baki cike da ™unar abinda ya faru.

Nayla murya a sanyaye ta ce, "Babu daWi kam. Amma ai ya wuce kuma ga rayuwarka ta cigaba yanzu, in ma an yi da niyar cutar da kai ne ba gashi kana samu nasara ba?. Ka duba mijin da Didi ta aura, ta samu miji mai sonta mai kuma kulawa da rayuwarta. Ko dan saboda haka YaMar ka yi ha™uri ka yafe musu komai ya wuce."

Omar ya haWe rai, ya Waure fuska tamau ya kalle ta suka haWa ido ya ce, "Jidda!." Jin yadda ya kira sunanta gabanta ya faWi ta ce, "na'am."
"Mun taSa faWa da ke?." Ta girgiza kai sannan tace, "A'a."
"Kina so mu yi faWa kenan?."
"Aa, bana so."
"Kar ki sake yi min maganar nan in bakya so mu yi faWan kenan, in kuma kina so ki sake yi."

Nayla ta ce, "to ka yi ha™uri, bazan sake ba." Bai ce komai ba ya yi shiru ta kalle shi ta ce, "amma na ce ka yi ha™uri ko?." Nayla ta juyo da fuskarsa ta ganta a haWe sosai ta ce, "ka yi ha™uri ka ji" ta faWa tana turo baki gaba. Kallon bakin nata yake yi cikin burgewa kamar zai magana sai ya shareta. Ta narke masa a jiki tana shagwaSa ta ce, "YaMar..!" Lumshe ido ya yi ya Wago fuskarta, kafin ta sake magana ya hana ta ta hanyar fara kissing Winta.

Ta so ta ™wace amma ta kasa, ya Wan zame kansa amma har lokacin fuskarsu na haWe yana aika mata da shegen kallo hannunsa na zagawa duk inda ya ga dama a jikinta. Murya a ™asa ta ce, "amma ka ce sai an tambayi Dr.." ta tambaya murya a rabe jin abin yana neman wuce gona da iri. A hankali ya ce, "ki tambayar mana a karo na huWu" abinda ya ce mata kenan ya hanata koda motsin kirki yana sarrafa ta yadda yake so.

Fans ku tambayar mana Dr ku wakilici Nayla.>Ĝ#ŬKRB3P058

Nayla ta kasa Waga ido ta kalle shi saboda tsananin kunyarsada take Wawainiya da ita. Da ta Wago zata kalle shi sai ta fasa ta sauke kai ™asa tana ji kamar a sace a gudu saboda kunya. Shi kam yana kula da duk motsinta, yana sane ya ™i motsawa dan ya ga gudun ruwanta. Ganin Soye-Soyen nata ya ™i ™arewa ya yi murmushi ya ce, "to duk kunyar ta meye? Kuka ki ka gama yi min kina kira min Hajja, harda wacce ban san ta ba ma kin kira."

Kukan kunya ta fashe dashi ta kwanta a jikinsa, ya yi murmushin da yake ™ara masa kyau da kwarjini ya shafa bayanta a hankali ya ce, "To meye na kunyar Jidda? Kin ga ai mun huta tambayar likita akan wannan adadin ko? Ko a yanzu na samu amsata." Nayla ta ™ara ™arfin kukan ta saboda kunya, yayi ´ar dariya ya ce, "To yanzu da ki ke yi min kuka nima kina so na yi kukan ne? Ban so na ji kina kuka koda na farin ciki ne, Ki daina kuka Ashiq!."

Tana kwance a jikinsa tana kallon farar fatarsa wacce ba™in gashi yake a kwance a ™irjinsa, hakan ya ™ara masa kyau da kuma kwarjini mai yawa. Kiran wayarsa aka yi ya duba ya ga Bashir ne, ya yi ajiyar zuciya kawai ya yanke kiran bai Wauka ba. Kallon ta ya yi sai kuwa ya kamata tana kallonsa, suna haWa ido ta yi saurin sauke kai ™asa. Ya yi dariya ya ce, "kin kasa bari na kalli idanunki dan na fahimci adadin son da ki ke yi min."

Nayla tana kwance a jikinsa ta ce, "ni daman na ce ina sonka ne?." Ya yi dariyar nishaWi ya ce, "baki ce ba Jidda, amma kin san meye?." Kafin ta bashi amsa ya ce, "ni fa ko bakya sona bazai dame ni ba, iya son da nake miki ma ya ishe mu mu yi rayuwa har a abada. So don't stress yourself about this, ba dole sai kin so ni ba. Ni na cancanci na so ki dan ke ce a barso, ke kam ko bakya sona ba laifi bane, daman ban cancanci ki so ni ba Jidda!."

Kallon sa take yi yana magana duk da ba ita yake kallo ba amma burgeta yake yi, sai daga baya ya kalle ta ta ™asan idanunsa yana Wage gira sama ya ce, "na kama ki." Ta sauke ido ™asa ta ce, "daman ka iya turanci?." Ya kalle ta sai ya yi murmushi ya Wauke kai ya ce, "au na faWa daidai?."

Ta kalle shi da ™aramar harara ta ce, "ka fa sani."
"Ban sani ba, na yi ne kawai ban sani ba ko na yi daidai ko ban yi daidai ba, gudun kwafsawa ya saka ban yi." Nayla ta ce, "ai kam ka iya, yadda ka ke faWar kalmar ya tabbatar da ka iya." Ya taSe baki bai ce komai ba amma murmushi yake yi.

Nayla ta ce, "kaima murmushi yana yi maka kyau." Murmushin ya sake yi Nayla ta ce, "kana da matu™ar kyau Rouhi, Allah ya yi halitta mai kyau a tare da kai. Komai naka mai kyau ne, hatta faWan ka in kana yi kyau ka ke yi." Dariya ya yi mai sauti ya kalle ta ya ce, "ina wani kyau a nan? Kyau sai ku ai duniyata." Murmushi ta yi jin sabon sunan da ya raWa mata tun a duniyar da ya kai ta Wazu. Nayla ta ce, "baka faWa min batun Narma ba, bayan ni na san ita wacce ka fara so bani ba."

"Oh ™arya nake miki kenan?." Ta wara idanu ta ce, "ni ban ce ba." Murmushi ya sake yi cikin ™auna da soyayya, yayi mata kiss a goshi ya ce, "in na faWa miki zancen ta haushi zaki ji, gwara kawai a bar zancen tunda ya wuce." Nayla ta ce, "ni dai ina so na sani, kawai ka faWa min."
"To ke da bakya sona meye na kishi da ita?."

Ganin yadda ya zuba mata idanu yana kallon ta ya saka ta Wauke kai daga kallonsa ta ce, "ko bana sonka ai kai mijina ne, ina so na ji labarin tsohuwar budurwarka."

"Tsohuwar wahala dai!" Ya bata amsa kai tsaye ba tare da ya kalle ta ba, yana taSe baki kamar ya tuna abin ™yama. Nayla ta zuba masa ido ta ce, "Narman ce wahala? Bayan a gabana ka faWa itace mace ta farko da ka fara

Please Login or Register in order to submit comment