Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yana ™asa cikin kunyar ´a´anta da shi kansa Abiy Win. Bata taSa jin kunya wani ba kamar yadda take jin kunyar Abiy da yaranta. Abiy ya kuma cewa, "Yanzu kun je gidan Nayla kin faWi magana mara daWi, kin zagi mijinta, kin faWi magana wacce bai kamata a ji ta a bakin ki ba matsayinki na uwa a gareta. Yanzu da ya biyewa zuciya ya rama abinda kika faWa masa da bai cuce ki ba?...." Ya ™ara faWa yana binta da kallo ganin ta kasa ko motsin kirki.

Abiy ya girgiza kai ya ce, "yaron da yake amsa sunan siriki a gare ki ya buWe baki ya faWa miki magana mara daWi a gaban ´arki ai ya gama cutar da ke. ³arki Jalila har faWa miki ta ke yi, tana cewa Mama hakan bai kamata ba amma sai ki ka mare ta saboda bakya a faWa son gaskiya, idanunki ya rufe burinki kawai Nayla ta sha wahala. Kin je kin ga ba wahala take sha ba hankalinki ya tashi ba haka ki ke son gani ba."

Abiya ya sauke numfashi ya ce, "Wallahil azim kin bani mamaki matu™a, na Wauka in ki ka ga maciji zai sari Nayla zaki shiga ki kare ta ya sare ki a madadinta, ashe ke ce macijin da ki ke kai mata rasa. Kin zuga ni an yi auren nan ba tare da laifin Nayla ba, na gano hakan nayi miki shiru saboda ke uwace a gare ta har gobe, kin yi mata abinda ko wacce ta haife ta bata yi mata ba shiyasa na ™yaleki. Na san ke kika saka aka turo min text Win da ya tunzura ni har na kai ga aura mata Omar, na san ke kika shirya komai, kallon ki kawai nake yi. Duk abinda ki ka yi bai ishe ki ba, sai da ki ka Wauki ™afa har gidanta ki ka je dan kawai ki tarwatsa mata farin cikin da ke ciki, Hakan a gare ki daidai ne ko?."

Abiy ya kalli Mama inda take kallo tana kuka,  ya juya ya ga yaranta ne gabaWaya a tsaye jikinsu ya yi sanyi. Abiy ya nuna su ya ce, "ko kun san itace ta saka na aurar da Nayla ga Omar?" Ya faWa yana Wauko wayarsa ya shiga whatsapp ya mi™awa Ahmad ya ce, "karanta wannan."   Ba musu ya karSa jiki a sanyaye ya fara karanta abinda yake rubuce.

_Assalamu alaika Abiyna. Na san lokacin da message Win nan zai same ka na jima da zuwa Kano, kayi ha™uri Abiy ban tafi dan Sata maka rai ba, na tafi ne saboda na samarwa kaina kwanciyar hankali da nutsuwar zuciyata. Abiy Ina son Omar, Ina so nayi rayuwa dashi, babu namijin da nake ji zan iya rayuwar aure dashi sai shi kawai. Hakan ba laifina bane Allah ne ya Wora min ban kuma isa na cire da kaina ba. Abiy zan iya rasa raina in kace bazan auri Omaar ba, zan kuma iya rabuwa da kowa dan nayi rayuwa dashi Abiy. Na tafi wajan dangin Ummana, na san su baza su ™iyi min abinda nake so ba, duk da Omaar ya kasance ba irin wanda ake so bane amma na tabbatar zasu san yadda zasu yi wajan samar min da farin ciki. Na san su zasu bani farin cikin da ka kasa bani Abiy, dan wallahi in ba a aura min shi ba sai na shiga duniya!. Da wannan nake shaida maka Abiy Ina Kano wajan Hajja, Ina son Omar Abiy, Ina matu™ar sonsa, na kasa jure abinda kai da Yayanmu ku ka cewa shiyasa na yanke hukuncin tafiya Kano ko dan na samu nutsuwa. Ka yi ha™uri in na Sata maka rai Abiy, sai anjima._

Ahmad gumi ya wanke masa jiki da™yar ya kai ™arshen sa™on, ya Wago a hankali kafin ya yi magana Abiy ya ce, "akwai wani ma, duba Ahmad." Bai musa ba ya sake scrolling ™asa ya sake ganin wani message Win kamar haka;

_Abiy in dai baka amince na auri Omar ba wallahi Allah sai na shiga duniya, sai na Sata maka suna, sai na yi video na Wora a social a media na ce ka hana ni auren wanda nake so, wallahi Abiy sai na lalata tarbiyyata yadda baka yi tunani ba. In har ba a aura min shi ba zan shiga duniya na lalace, in na shiga duniya bazan sake dawowa gare ku ba har abada. Inda ace  mahaifiyata tana da rai da hakan bazai faru ba, ita ai tana sona baza ta wula™anta ni ba. Abiy zan aikata abinda nace akan soyayya, zan iya kashe kaina a kan son da nake masa. Ka yi ha™uri Abiy, na san zaka ji babu daWi, zaka ga kamar ni Nayla da ka ke cewa Mamanka kamar na yi disappointing Win ka ne, ba haka bane Abiy, soyayyar Omar ce. Zan zauna dashi ko da zai dinga yankar naman jikina kullum, a haka nake sonsa nake ™aunarsa. Ka yi ha™uri!._

Ahmad ya Wago a sanyaye suka haWa ido da Abiy, Abiy ya karSi wayarsa yana nuna Mama ya ce, "Duk aikinta ne, ita ta saka aka yi hacking account Win Nayla aka turo min wannan." Ajiyar zuciya ya yi mai nauyi ya ce,

"Na rasa me ya shiga kaina a lokacin har na amince Nayla zata iya rubuta wannan sa™on ta turo min, na kasa yarda ni da kaina ni ne na amince Nayla ta rubuta wannan sa™on ta turo min. Ban yi mata adalci ba, bai kamata na yankewa Nayla hukunci akan abinda nake da tabbacin bazata aikata ba. Ba tarbiyyar da na bata ba ce, ba halinta ba ne. Amma ™addarar aurenta da Omar ta gifta, shiyasa na amince lokaci Waya ba tare da tunanin komai ba."

Ya kalli Mama da ake jin sautin kukan ta a Wakin ya ce, "da kin kwantar da hankalinki baki haWa wannan makircin ba Omar dai shine mijinta, da kin tsayar da hankalin ki waje Waya ko baki nemo auren ba zai kawo kansa saboda shine mijinta. Amma sai ki ka yi shigar sauri, ki ka Wauki alhakin marainiyar Allah wacce bata tsare miki komai ba. Kin bani kunya, kin bani mamaki wallahi!."

Shiru ya ratsa Wakin, babu abinda yake tashi sai kukan Mama wanda take yin sa cike da dana sani da kunya mai yawa. Abiy ya kalli ´a´anta ya ce,

"Ku yiwa mahaifiyar ku faWa, ku nusar da ita duk ladan da ta samu na kula da Nayla wallahi ya zube, ta bar shi ya bi rariya saboda banzan kuWurin da yake zuciyarta. Ku yi mata faWa ta canja hali ko dan saboda Jalila da bata aurar ba. Jidda ma da ta aurar bata tsira ba indai bata wanke zuciyarta ba. Sannan ku faWa mata in sha Allah zaman Nayla da Omar baza ta yi kuka ba, zata yi farin ciki fiye da wanda ta yi a gidan nan, zata samu walwala wacce bata so ta samu. Na yi shiru da maganar ne saboda bana so Nayla ta san babarta ce ta shirya komai na auren nan, ita Nayla umarninta kawai take bi saboda ta yarda da ita a matsayin uwa ta san baza ta cuce ta, ashe ita da biyu take yin hakan. Bana son Nayla ta ji maganar nan balle danginta, baban abin kunya ne a gare mu gabaWaya ace daga gidan nan aka ™ulla wannan kitumurmurar. Sannan ko dan Jawad da yake neman aure a ahlin babar Nayla!. Fitar wannan maganar babban abin kunya ne a gare mu baki Waya!" Yana faWa ya fita ya barsu jiki a sanyaye duk suna kallon mahaifiyarta su zuciyarsu babu daWi.KRB3P062

Ahmad da yake tsaye jiki a saluSe ya kalli ´an uwansa ya kalli Mama ya ce, "Mama abinda mu ka ji bai dace da ke ba ko kaWan." Mama ta Wauke kai bata ce komai ba. Jalila da take kuka ta ce, "Yaya sai da na cewa Mama ta bar abinda take faWa a gidan Anty Nayla, Anty Nayla tana kuka amma Mama bata daina faWawa mijinta magana ba." Jidda ta ™araso da Mihada a hannunta ta ce, "Mama me Nayla ta yi miki haka? Ta taSa yi miki wani laifi ne?."

Mama ta goge idanunta bata ce komai ba dan bata san me zata ce musu ba, kunya ta gama rufe ta ko haWa ido bata so ta yi dasu. Jawad ya ce, "Mama Nayla ta taSa yi miki wani abu ne? Meyasa ki ka zama silar aurenta da Omar don Allah?." Mama bata ce komai ba dan kunyarsu take ji sosai.

Ahmad ya ce, "Koma meye a zuciyarki don Allah Mama ki ajjiye shi a gefe. Meye laifin Nayla? In ma laifin marigayiya Umma ne ya shafeta sai ki yi mata adalci, lokacin da abin ya faru ba ma a yi tunanin za a samu Nayla ba, kuma matar nan kin ce kin yafe mata tun kafin ta bar duniya, to meye na dawo da maganar nan kuma Mama?."

Mama bata ce komai ba sai kawar da kai da tayi, a tausashe ya sake cewa, "Ke ki ka raini Nayla, ki ka bata tarbiyya daidai da wacce ki ka bawa Jidda. In ba faWan aka yi ba babu wanda yake Wauka Nayla ba ´arki ba ce, saboda bakya banbanta ta da Jidda wacce ki ka haifa. Mama laifin da ki ke tunani an yi miki har zaki Wauki fansa a kan Nayla ita ta san anyi? lokacin da abin ya faru tana ina?. Kuma Mama kin ce kin yafe mata tun kafin ta bar duniya, ku ka cigaba da zama na aminci da jin daWi da kuma walwala, meye na dawo da hannun agogo baya....?. Kina fushi akan abinda ta yi miki a gidan nan, daga ™arshe kuma ta mutu ta bar ki da gidan, da mai gidan, da kuma ´a Waya da ta haifa a duniya. Mama ko iya wannan ya ishi bawa ya yi darasi, amma ki ka zobe ladanki, ta hanyar son ganin Nayla ta wahala, meyasa Mama?."

Yaya Ahmad ya sake cewa, "yanzu Mama wacce riba zaki samu in Nayla ta wula™anta a gidan mijinta? Don Allah da me hakan zai amfane ki?." Jawad a sanyaye ya ce, "babu."

"To meye amfanin hakan? Yarinyar nan tana kallon ki matsayin uwa a gareta, ta yarda da ke ta amince baza ki cutar da ita ba, ashe duk abinda ya faru a ™ar™ashin umarninki ne, tana bin umarninki saboda yardar da ta yi dake meyasa haka Mama?. Yanzu Mama da kan ki kika rubutawa Abiy wannan dogon message Win ki ka tura masa kawai saboda cikar burinki a kanta. Allah sarki baiwar Allah, shiyasa ta fita daga hankalinta, ta gigice, ta kasa gane me ta aikatawa mahaifinta ya yanke wannan Wanyen hukuncin a kanta. Mama ko ha™™inta da ki ka Wauka in bata yafe miki ba wallahi sai ya bibiyeki, bata san laifin da ta yi aka yanke mata hukunci cikin fushi. Kuma Mama ta ce miki ta ha™ura da auren Omar ki ka ce a'a kar ta ha™ura, saboda uwa ki ke a gare ta sai ta amince da duk abinda ki ka ce, saboda bata da mahaifiya ke take kallo a wannan matsayin. Mama anya Nayla ta cancanci wannan hukuncin daga gare ki kuwa?."

Mama dai bata ce komai ba, ta sunkuyar da kai kamar tana saurarensa, yadda yake magana a tausashe ratsa zuciyarta maganar take yi. Ahmad ya ce, "Mama in aka cutar da Nayla akwai Jidda, akwai Jalila, in aka yi fatan ta auri wanda zai wahalar da rayuwarta muna da tabbacin rayuwar Jidda a gidan mijinta zai Wore da farin ciki? Ko kuma muna da tabbacin ita Jalila zata je inda zata yi farin ciki?. Annabi Muhammad S.A.W cewa ya yi ka so wa Wan uwanka abinda ka ke so wa kanka. Yanzu gashi kin so rayuwar Nayla ta kasance cikin ba™in ciki, sai gashi tun ba a je ko ina ba ta fara kasancewa cikin farin ciki da walwala a gidanta. A nan me Allah yake ke nunawa? Allah ya nuna mana shine yake da iko da bawansa a kan komai a kuma ko yaushe, duk yadda ka kai ga son cutar da wani sai Allah ya yarje maka, haka duk yadda ka kai ga son faranwata wani sai Allah ya yarje maka. Kuma inda mutum yake kai ka a rayuwa Allah ya kan canja in babu shi a cikin ™addararka. Tun farko Omar shine a zanen ™addarar Nayla, kawai kin zama silar aurensu ne Mama, wallahi ko babu goyan bayanki sai ta auri Omar saboda shine mijinta. Mama meyasa ki ka yi gaggawa baki bari Allah ya yi ikonsa ba? Meyasa ki ka shiga lamarin ubangiji..?. Tunda mahaifinta yana yi mata addu'ar samun miji na gari na tabbatar da Nayla bazata taSa yin kuka a gidan mijinta ba, saboda wannan miji na garin da yake ro™a mata shi Allah ya bata."
ÿþ

Ya ri™e hannunta duka biyun ya ce, "Don Allah Mama ki bar wannan tunanin daga zuciyarki, ki manta dashi, ki goge shi daga zuciyarki, indai da gaske kin yafe Win to ki bar Nayla ta yi rayuwarta a inda Allah ya ajiiyeta. Don girman Allah Mama kar ki sake aikata wani abun da zai saka Nayla zubar hawaye, ke uwa ce a gare ta, jin wannan maganar babban abin kunya ne a garemu, in dangin mahaifiyarta suka ji labari kamar mun Wauki wu™a mun cakawa kan mu ne Mama. Kamar yadda Abiy ya faWa, Jawad yana son Salma ´ar uwar Nayla da aure, in maganar nan ta je kunnen danginsu abin bazai yi daWin ji ba. Muna ro™on ki don Allah ki bar wannan tunanin ya wuce, in ma akwai wanda yake zuga ki wallahi ba hanyar arzu™i yake kai ki ba Mama. Ki yi ha™uri, tunda kin yafe a bar shi an yafe Win komai ya wuce don Allah."

Mama har lokacin bata ce komai ba tana jin duk abinda yake faWa. Ahmad ya tashi ya kalli su Jawad ya yi musu alamun da su fita su ™yaleta, ai kam duk suka fita har Jidda da saukarta a Kaduna kenan ta ji abinda yake faruwa. Mama da kallo ta bi su har suka fita ta rufe ido kawai tana tunani kala-kala.

" " " " " " "

Nayla ta Wau kwaliyya cikin straight gown ta lace mai matu™ar kyau, ta Waura Wankwali ta saki gashinta a baya, ta sha turare sai ™hamshi take yi. Tana zaune a falo da yamma Salma ta yi mata waya gata a bakin gate. Tashi ta yi ta je ta buWe mata suka shigo. Tunda Salma ta shigo take ™are mata kallo sai da Nayla ta gaji da kallon ta ce, "Dallah kallon na meye?."

Salma ta ™yal™yale da dariya ta ce, "Ke wai me nake gani haka? Kin ga wani uban kyau da ki ka yi kuwa?." Nayla ta harare ta ta ce, "Daman can da kyauna."
"Na san akwai, amma wannan kyaun na musamman ne. Ke wai mai Omar yake baki ne haka? Kin ga yadda ki ka canja Nayla." Nayla ta yi murmushi tana fari da ido ta ce, "me zai bani da ya wuce soyayya?."
Salma ta wara ido ta ce, "Shi wannan har wata soyayya ya iya yi? Ba ni labari don Allah, yana iya abin kirki kuwa?."

Nayla ta ce, "ban sani ba, ´ar rainin hankali."
"To shi da magana ma sai ya ga damar yiwa mutane ina zai iya soyayayr balle har ya aikata?."
"Ke ki ke ganin sa haka, mijina yana da hira sosai, in yana hira sai kin kalle shi kin ce daman wai yana magana." Salma ta buWe ido tana ri™e baki tana dariya ta ce, "inyee ka ga masu miji."

Nayla ta yi murmushi Salma ta ce, "na ji daWin ganin ki a cikin farin ciki Nayla, ko baki faWa ba ana kallon ki a san kina jin daWin zaman gidan nan. Ashe Omar a ™addarar ki yake shiyasa Allah ya Wora miki ™aunarsa."

Nayla ta ce, "Hmmm bari kawai, in baka yarda da ikon Allah ba ka shiga uku. Salma duk yadda zan faWa miki yadda yake ™aunata baza ki gane ba, duk yadda zan sanar dake yadda yake nuna min wallahi baza ki fahimta ba. Abu Waya na san na yarda dashi, addu'ar da nake kwana ina yi bata faWa a ™asa ba, Allah ya amsa ya kuma share min hawaye, ya tabbatar min da Omar Win ne alkhairi a gare ni." Salma ta ce, "Gaskiya ne, Allah ya tabbatar da zaman lafiya a rayuwar ku."
"Amin sis" ta faWa tana nuna mata zoben hannunta.

Salma ta kalli zoben ta ce, "siya ki ka yi?."
"Ya siya min dai."
Da mamaki Salma ta ce,"Don girman Allah? Ke wai daman shima duk ya iya irin wannan abubuwan ko ke ki ke koya masa?."
"Ban sani ba" Nayla ta faWa tana harararta. Dariya Salma tayi sosai ta ce, "dallah can, daga tambaya sai ba™ar magana? Abin ne da Waure kai wallahi, a haka simi simi dashi, yana zarewa mutane ido yana harara da tsaki, kullum fuska a Waure kamar mai fuskar shanu, ashe shima Wan air ne. To shi wannan zoben kyautar first night Win ce?" Ta faWa tana Waga mata gira.

Nayla ta yi dariya ta ce, "ina ruwanki?."
"Babu ruwana, tunda mun gama taya ki kuka ai amfanin mu ya ™are." Dariya suka yi a tare suka cigaba da hira. Bata jima sosai ba ta tafi ta bar Nayla a zaune a falo tana jiran shigowarsa.

Sai yamma sosai ya shigo da sallama a ciki, ta amsa tana fitowa babban falon waya a ma™ale a kunnenta tana magana. Cak ya tsaya yana kallon ta tun daga sama har ™asa yake ™are mata kallo, numfashinsa ya kusa barin gangar jikinsa, da™yar ya yi ta maza ya kamo numfashin ya tsaya a ™irjinsa yana sauka zuwa ciki a hankali. Ya tafi da idanunsa kamar zai rufe sai ya buWe su a kanta yana cigaba da ™are mata kallo, musamman shape Win rigar yadda ya fita komai ya bayyana ™arara. Wani irin kyau ya ga ta yi masa, kyaun ya wuce tunaninsa ya kuma zarce nazarin ™wa™walwarsa, hakan ya saka kyaun ya gigita shi har tunaninsa ya je hutun rabin lokacin kafin ya dawo daidai.

Murmushin da ta yi masa ya sake kashe masa jiki, bai san ya ri™o hannunta ba yana cigaba da kallon fuskarta ita kuma ta Wauke ido daga kansa. Hannunta ya ri™e sosai ya jawo ta kusa dashi ya rungumeta a hankali.

Shiru ne ya biyo baya tana kwance a jikinsa idanunta a lumshe ta ji ya ce, "kina so ki zauta ni ko?." Bata ce komai ba tana jikinsa a kwance, ya Wagota a hankali ya kalli fuskar ta musamman lips Winta da ya sha jan janbaki, kasa jurewa ya yi ya kai bakinsa a hankali ya shanye janbakin tass kafin ya Wagota ya haWe goshin su waje Waya idonsa rufe.

"Kin yi kyau, kin yi kyau. Kin fi kyau yin kyau!" Ya furta a hankali ba tare da ya raba fuskarsu ba kuma bai buWe idanunsa ba. Murmushi ta yi murya can ™asa ta ce, "na gode." Yadda ta yi magana ya saka shi sake mayar da ita jikinsa ya lumshe ido yana motsata a jikinsa a hankali.

Sun jima a haka kafin ya raba jikinsa da nata, ya kalli fuskar ta ya saka yatsu biyu ya Wago da fuskarta, ta kalle shi sai ta sauke ™wayar idonta ™asa. Murmushi ya yi mai sauti ya yiwa idanun nata kiss ya sake yi mata a kumatun ta ya ri™e fuskarta kawai yana kallo. Nayla cikin shagwaSar da take sake narkar dashi da kashe masa jiki ta ce, "ina ka je? Ina ta jiran ka tun Wazu har yamma ta yi."

Lumshe ido ya yi ya buWe a hankali ya ce, "an kusa sallar magrib fa, don Allah ki bari nayi sallah cikin nutsuwa, kina so na zauce ne?." Nayla ta fara bubbuga ™afa kamar yarinya ™arama ta ce, "Allah ni ka faWa min inda ka je, tun bayan sallar azhar ka fita baka dawo ba sai yanzu. Kuma ko waya baka yi min ba, ina zaune ni kaWai. Gaskiya ka faWa min inda kaje" ta faWa cikin sabon salo tana kallonsa.

"Y salam! Ya salam!!" Ya furta a hankali jin tsayuwar na neman gagararsa, salon nata yana neman haukata shi lokaci Waya. Bai san ya jawo ta da ™arfi ya shiga kissing dinta romantically ba. Tsayuwar gagararsa tayi, ya zame ta a hankali ya zauna a kan kujera ya dafe kai da hannayensa jin ana kiran sallar magrib.

Ajiyar zuciya yake yi a hankali idanunsa a rufe, ™o™arin dawowa nutsuwarsa yake yi amma nutsuwar tana neman gagararsa. Da™yar ya samu ya kamo ta duk da tana kubcewa ya sauke ajiyar zuciya mai nauyin gaske ya buWe idanunsa da suka fara canja launi.

Nayla na zaune a gefensa kamar munafuka ta wani nutsu kanta yana ™asa kamar ba ita ba. Hannunta ya ri™e a hankali ya furta, "Kin ga ana kiran sallah, na faWa miki ki bar ni nayi sallah a nutse amma ki ka ™i ko?." Nayla ta kalle shi ta ce, "ni babu ruwana" ta faWa tana kifta idanu. Hakan da tayi ya saka shi sake jin sabon abu ya soke shi a zuciyarsa, sai ya mi™e da sauri ya bar wajan dan in ya cigaba da zama tabbas akwai matsala.KRB3P63.
Nanahaleema.

Tunda ya fita sallar magrib bai dawo ba sai bayan i'sha, dan baya so ya dawo ta sake tayar masa da hankali gwara in ya shiga ya shiga kenan. Kamar yadda ya sangartata da siyan abinci da takeaway ya shiga gidan, ya same ta a zaune a falo amma ta canja shiga zuwa riga da wando na Pakistan ta saki gashinta ta saka ™aramin Wankwali ta zagaye goshin ta dashi.

Bai kalle ta ba ya ajjiye abincin ya ce, "ki zo ki ci abinci." Da to ta amsa ta tashi ta kawo plate ta ajiiye ta koma ta kawo ruwa duk yana kallon ta amma baya so su haWa ido dan zata iya haukata shi. Haka ta zuba abincin a plate Waya kamar yadda ya saba mata da ci shida ita a waje Waya, ya Webo yana bata tana ci amma ya™i bari ya kalli idonta. Bata ci da yawa ba ta ce ya ishe ta, bai ce ta bashi ba ya ci da kansa, bayan ya gama ya tashi ya zubar da disposable packs Win ita kuma ta Wauki plate Win ta shiga ciki.

Bata dawo falon ba Waki ta wuce, ta yi brush ta canja kaya zuwa riga da wando na bacci. Wandon iyakacinsa guiwa, rigar kuma bata da tsaho
mai siririn hannu, sannan bayan rigar gabaWaya a buWe ya ke, sai wata rigar ta sama mai maWauri a gaba. Ta saka hula ta fito falon dan tana son sanar dashi gobe zata fita& &

Bata same shi a falo ba kai tsaye Wakin ta shiga da sallama, ta same shi a tsaye babu riga a jikinsa yana tsaye a gaban kayansa yana duba riga. Ita kam burge ta yake yi, kamar ba namiji ba hatta kayansa a shirye suke babu cakuWewa yadda maza suka saba. Babu rataye-ratayen kaya a ko ina a Waki, komai neat kamar mace mai tsafta dan yafi mata da yawa tsafta. Amsa sallamar ya yi ya juyo yana kallonta ta yi saurin Wauke kai, har yanzu bata saba da ganinsa babu ko da riga ba, nauyin hakan take ji kuma kwarjini yake yi mata sosai.

Ganin ta tsaya bata ™araso ba sai ya kalle ta ta shigo ciki a hankali ta tura ™ofar ta rufe amma ta kasa magana. Bai saka rigar ba ya rufe ™ofar wardrobe Win yana kallon ta. Jingina ya yi yi da wardrobe Win ya harWe hannu a ™irji yana kallon ta. Nayla jin shiru bai yi magana ba kuma bata ji motsinsa ba sai ta Wago ta kalli inda yake, suna haWa ido ya Waga mata gira yana Wan murmushi tare da taSe baki a lokaci guda. Šauke kai ta yi daga kallon sa tana murmushi kaWan. A hankali ya tako inda take, babu zato ta ji ya ja igiyar gaban rigar ta warware

Please Login or Register in order to submit comment