Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yayi saurin rungumeta yana kwanto da ita kirjinsa ya kai bakinsa kunnenta yafara mata maganar data sakata jin kunyarta ma na neman kasheta gabaki daya ta dago tana harararsa...

Da wani irin mamaki da jin tana tayar masa da tsigar jiki da hararar da baa taba masa ba tinda yake dan ko iyayensa bai taba ganin ma sun iya harara ba tin yana yaro.

Wani murmushi mai sauti da asalin kyau ya sake yana kallanta tana cigaba da masa hararar dashi wani iri yake jin yanayin yana dariya mai kyau.
#MAMUH
09033181070
[28/06, 9:43 am] Dasoo: GANIN IDO 2026
Mamuhgee

151
*_SHUWA INCENSE AND MORE_*
07042293387/09118783317
Ina masoya kamshi da gyaran jiki na asalin matan da suka amsa sunansu mata?
Kinaso/kunaso ku kasance a cikin kamshin da duk inda aka jisa a tattare dake ko gidanki sai ankasa hakuri an tambayeki?
Shuwa Incense And more itace karshen inda zaki samu asalin kamshi da abubuwan gyaran jiki da mayukan gyara gashi masu inganci da kyau wanda mukeda guarantee dinsa,
Kowace irin turaren wuta na asali na gasken a gurinta ne zaku samu wanda qamshinsa kam har nesa da maqota hakama babu kalan dilka ta gyaran fata data fuska da babu a gurinta,
Kada kubi labari kawai ku siya ku gwada..SHUWA INCENSE AND MORE 07042293387.

***********
Fita zaiyi yanada conference meeting da zaiyi tareda Fleets members dinsa na America wanda dole zai fita dan bazai yiyuba idan tana kusa dashi bazai taba samun cikakkiyar kansa ba na Fleet admiral of the US navy Raheem jeerah.

Lallabata yayi ya yamutsata tayi bacci mai karfi da nutsuwa tukuna ya shirya ya fice tareda Imran.

Bata farka ba sai yamma dan haka sallan laasar tayi ta fito ta xauna taci abinci da aka cire mata table dasu kala kala tana gamawa ta dawo palo ta xauna tana kallo ta dauki wayarta ta kira Fammah suka dan jima suna waya kafin ta kashe ta kira Ya Al'amin wanda bai fita koina yana gida shima kuma basu hadu da fammanba tinda gari ya waye sbd harga Allah bayajin zai iya riqe abinda yake ji akanta matiqar yana ganinta sosai.

Gaisawa sukai tareda fira sosai har zasu kashe tace

"Ya Al'amin Fammah fa batada lafiya sosai da zazzabi ta kwana"

Shiru yayi yana dago fararen idanuwansa yana kasa cewa komai kafin ya bude baki yace

"Amma na kirata da safe munyi magana bata fadamun ba and banji hakan a muryanta ba"

Numfashi SANAAH din ta sauke tace

"Ya Al'amin ai bazata bari ka saniba sbd kada ta sakaka damuwa"

Dip taji ya kashe wayar ta kalli wayar da idanuwanta tana murmushi tace

"Aa yaya da kashe mun waya kuma"

Ajiye wayar tayi tana maida idanuwanta akan tv tana dariya tareda miqewa ta wuce daki dan sallan magrib da time yayi.

Bayan tayi sallah bata fitoba karatu tayi na dan mintina kafin ta miqe ta fada bathroom.

Wanka tayi ta fito tayi shirin bacci cikin silk kayan bacci riga mai kyau ta saka hijab ta tayarda sallan ishai tayi tana gamawa ta zare hijab din ta fito ta nufi kitchen ta buse fridge da aka cika mata da fruits ta debo a glass bowl ta dawo ta zauna tana fara ci kenan aka bude kofar ta sauke numfashi mai sanyi batareda ta juyoba sbd jin sanyi yana shiga zuciyarta da gangar jikinta.

Da wata tsanaki da kamewansa da haibarsa dake fita ya qaraso inda take yana kallanta da idanuwansa da suka sakata dagowa da sanyi ta kallesa tana sake masa murmushi da narke fuska tace miqa masa hannunta daya tana cewa

"Zo nan"

Murmushi ne ya kubce masa mai kyau da tsari da wata class sbd yanda tayi maganar kaman tana magana da yaro qarami sosai.

Hannun nata ya kama yana ajiye wayoyinsa ta zaunar dashi akan kujeran daman ya zare shoes dinsa ta tashi ahankali ta haye kafafunsa tana kallan fuskansa tace

"Sannu da dawowa"

Wani kallo yayi mata tin daga goshinta zuwa idanuwanta dake kallansa da so zuwa hancinta da kumatunta kafin ya tsayar da idanuwan akan bakinta da yayi maganar tukuna ya bude baki ya amsa yana cewa

"Yaya kika wuni Ms SANAAH KHALIL"

Murmushi tayi me kyau da wani daukan hankali kafin ta bude baki ta saka grapes din dake hannunta dayake akan table din gabanta ta tauna ahankali kafin tace

"Alhamdllh kawai dai da kewan wani na wuni"

Murmushi yayi yana kallan grape din data sake daukowa zata saka bakinta ya bude bakinsa ahankali ya amshe yana fara taunawa cikin wani sanyin zuciya yana kallanta.

Murmushi tayi tana dan juya idanuwanta ta girgiza masa kai ahankali tareda kai hannunta akan bakinsa ta shafi lips dinsa da yatsarta daya tana bude baki tace

"Wayace kaci mun????
Wannan na Baby RAHEEM ne dan haka bamu baka ba"

Wani arnen murmushi ya sake mai sauti sbd wani irin kallan datake masa datai maganar wadda ita kanta maganar Kashesa tayi.

Yatsarta daya ta fara sakawa cikin bakinsa tana kallansa da murmushin itama mai daukan hankali tana cewa

"Give ita back Soldier"

Wata zagayowa yayi mata da hannuwansa tana qara kashesa kisan da babu gyara a cikinta ko sauki ya bude bakinsa da wani kallo dayake binta dashi....

Murmushi ta sake masa tana cewa

"Good boy"

Bakinta takai ahankali bakinsa ta dora tana fara kissing dinsa da cire abinta zata janye bakinta ta cinye abinta ya mata wata capka mai tsananin sanyi da zafin da saida numfashinta y dauke ya dawo ta kallesa ya bude bakinsa yana riqe numfashinsa data yanke masa da wani irin tsananin gaske muryansa a shaqe yace

"This is murder you know?????

Murmushi tayi tana girgiza kai tace

"Da gaske???

Bai bata amsa ba wata lafiyayyan kiss daya bata ya bata amsa ta sauke ajiyan zuciya dakyar tana sake daukowa ta basa a baki ya amsa ya tauna kadan ya sake hade bakinsu.

Cikin wata salo da shirita ya tayata cin grapes din wanda duka suka bata jikinsu ya dauketa bayan sun gama.

Wani wankan sukai a tare kafin suka shirin bacci suka kwanta.

*****Al'amin kuwa koda ya kashe wayar SANAAH time ya kalla yaga 7 dan haka miqewa yayi ya zira slippers na Gucci ya fito ya nufi bangaren Fammah din kai tsaye yana zuwa knocking yayi so daya yaji shiru dan haka ya bude kofar kai tsaye ya shiga yana kallan palon koina ba haske kuma shiru kaman babu mutum.

Wani iri yaji sbd hakan na nufin akwai kadaici da damuwa,
Hanyar bedroom dinta ya nufa kai tsaye zai saka hannu yayi knocking yayi tinanin kada ya dameta ko qara mata ciwon kai da buga kofar dan haka ya bude kai tsaye a natse.

Dakin shima ba wani haske dan haka wayarsa ya daga zai kunna haske yaji qarar faduwan abu a kitchen dan haka juyawa yayi ya kalli kofar kitchen din yana juyawa ya nufi can.

Yana isa kitchen wutarsa shi a kunne ruwan zafin tea ta dora suka konata da sauri ta sake ruwan suka zube a qasa suna zuba har a kafarta kadan taji wata zafi da kadaicin datakejin zai kasheta sbd Anah tana gidansu Dr Mum tinda suka tafi tare sai baa dawo da itaba.

Rasa abin yi tayi sai kawai ta fasa kuka mara sauti tana jin zuciyarta ba dadi gabaki daya sbd ko yayane tanason mutum a kusa da ita batason zama ita kadai dan haka Anah ba qaramin garkuwan zama qasar ta bata ba tin bayan tafiyar SANAAH.

Yana sako kai kitchen din ruwan ya fara kalla da suke hayaqi a qasa ya kalli inda take da wani slow zuciyarsa na neman dena bugawa ya ratsa ruwan kai tsaye yana isa gareta batasan da shiba sai jin tayi anyi sama da ita ta bude idanuwanta da sauri cikin tsananin tashin hankali sai ganinsa tayi take zuciyarta ta kusan dena bugawa hawayen cikin idanuwanta suka qarasa gangarowa.

Dakinta ya nufa da ita sai daya shiga ya sauketa yana kallan fuskanta da wata irin kulawa da mayen so mai karfin da baya buqatan baki ya furta ya bude baki da rashin karfi yace

"Are you ok?

Girgiza kai tayi tana sake tsayayo hawayen da batamasan tayaya zata riqesu ba kuma bazata iya cewa she's ok ba bayan she's not.

Amsarta da hawayenta dayabi da wani irin kallo mai zafin da sai dataji zafin a jikinta ya saukar da idanuwansa akan kafafunta yana kallan idan bata koneba.

Rigar bacci ne a jikinta mara girma da rashin kauri data lafe jikinta dan tayi shirin bacci daman...

Kafafunta nata ya bayo da kallo yana yowa sama da idanuwansa tin daga can har zuwa cinyoyinta dasuke bayyane suna daukan idanuwa sbd wani glowing da skin dinta keyi ya dauke idanuwansa ahankali da suka fara sauyawa da kuma bugun zuciyarsa dayake skipping ya dawo da idanuwansa akan fuskanta ya kalleta ya bude baki yace

"Kin kone ne??

Girgiza kai tayi tana dan dauke idanuwanta daga kansa dan idanuwansa da suka sauya mata suna saka jikinta zafi da jin faduwan gaba.

Dan rufe idanuwansa yayi yana budesu akanta ya rasa abinyi ko fada sai kawai ya nufi doguwan hijab dinta daya gani a kan sofa ya zo ya saka mata ahankali tareda kama hannunta ya kashe wutar dakin da suka kunna ya fito da ita ya nufi kofa ya fice da ita ya rufe bangaren suka nufi nasa.

Suna isa bude kofar yayi ya sakata ciki ya shigo ya rife yana sake kama hannunta ya nufi bedroom dinsa da ita kai tsaye.

Wannan shine karanta da na farko tinda take na shigowa bangarensa dan haka sauke kanta tayi sbd koina kamshinsa ne yake tashi mai sanyi da sanyin aircon

Hijabinta ya zare mata yana janta ahankali zuwa bathroom dinsa da suna shiga taji kafafunta na nauyi ta fara tsayawa tana kasa iya daga kafafunta sau kawai ya juyo ya kalleta da idanuwansa da shima ba qaramar karfin halin jinta yakeyi a tareda shiba.

Juyowa yayi ya kalli fuskanta dataqi kallansa ya dagata cak ya qarasa bakin bathtub dinsa da ita ya zaunar da ita a baki ya kalli kafafunta ya kunna ruwa masu dan sanyi ahankali yafara zuba mata a kafafun taji wani sanyi ya ratsata ta dan kama hannunsa ta riqe batareda ta saniba sbd wani sanyin gaske daya mata yawa dataji ya ratseta sai suka tsaya cak dukansu yana zubawa hannunta dayake akan nasa idanuwansa yana jin riqewansa tana gazawa sonta yanada karfin dayake da effect mai karfi akan kowace jajircewansa.

Rintse idanuwansa yayi ya budesu da slow akanta ta dago itama sai idanuwansu suka shiga cikin na juna taji wani shakkarsa ya shigeta sbd idanuwansa.

Miqewa tsaye tayi tana cire hannunta daga nasa da dan sauri tana juyawa ta nufi kofa ta fice batareda ta juyoba.

Rikicewa tayi ta manta da hijab dinta ta bude kofar bedroom din nasa ta fice tana isa palo kofar ficewa daga bangaren ta nufa.
#MAMUH
09033181070
[28/06, 11:28 am] Dasoo: GANIN IDO 2026
Mamuhgee

152
Tana isa kofar ta saka hannunta zata bude hannunsa ya riga nata sauka akan kofar hannunsa daya kuma sai sauka yayi akan cikinta ya zagayota yana dawo da bayanta ta hadu da kirjinsa yaji wani irin abu ya buga kansa da kirjinsa ya rintse idanuwansa ya bude qamshinta na shigarsa direct cikin hancinsa daga wuyanta.

Ita kanta rintse idanuwanta tayi ta bude tanajin kirjinta na nauyi da wata irin faduwan gaba da jin jikinta na mutuwa da irin riqon da yayi mata.

Hajibinta daya biyota dashi dan saka mata kasa dagasa yayi ya sakesa a gurin yana jin kamshinta xai illatasa dan haka sake dan matsota yayi jikinsa batareda ma yasan yayi hakanba suka hadu da kyau haduwan data saka zuciyar kowanensu bugawa da skipping.

Hannunta daya ta dora akan nasa daya ke zagaye da cikinta zata janye dan ta zame amma saukan hannun nata sai ya sakasa jin zata iya kashesa daga kowace motsin da zatai a jikin nasa dan haka wani mahaukacin numfashi mai tsananin sanyi da slow ya sake wanda ya sauka a fatar bayan wuyanta saita qanqame hannunsa da nata dayake kai tana riqe numfashinta daya kusan yankewa wanda ya sauka a cikin kunnensa take ya rasa duk wata nustuwa da hakuri da tinaninsa da alkwarinsa ya mata wata juyowa yana kallan fuskanta da jajayen idanuwansa ya bude baki yace

"I'm sorry Doc i cant take it anymore....."

Yana fadan hakan ya saka tafin hannuwansa biyu a cikin wuyanta da wani fitinannen slow ya kamo fuskanta dasu ya matso da ita yana hadewa da fuskansa a karan farko da su duka biyun suka samu bakinsu a cikin na wani kaf rayuwarsu dan haka wani irin abu yaji ya fixgesa ya saka bakinsa a cikin nata yayo mata wata lafiyayyar tsotsa da zuqowanda take kafafunta suka sare zata zube a gurin ya tallafeta gabaki daya yana rungumeta jikinsa da sake hade bakinsu da wani slow yafara kissing nata da dukkanin wata so mai karfi da kauna da kasa iya riqe kowace kamewansa akanta.

Yanda yake mata wani irin lafiyayyan kiss me zurfi da jin duniyarsa ta tsaya cak ya saka jikinta mutuwa duk da zuciyarta bugawa takeyi sosai bugun dayake jinsa har cikin kirjinsa da tudun kirjinta da babu bra dayake neman zarar dashi zarewan da baitaba jiba a rayuwarsa ta duniya kaf.

Juyawa yayi da ita a jikinsa yana mata wata dauka da kasa sakin bakinta ya nufi bedroom dinsa da ita sbd irin son da sukewa juna baya jin ma a yanxu akwai yiyiwa ko iya riqe kansu har zuwa lokacin biki bazai taba iyawaba dan yama gama loosing control gabaki daya.

Abinda yake mata ya sakata fasa kuka ahankali jikinta na dan rawa sbd kaman wanda ake possessing.

Kukanta ya sakasa iya riqe kansa da qyar din gaske idanuwansa jajir ya saketa ya miqe ya fada bathroom.

Bai wani jima ba ya fito da alwala itama ya kaita da kansa tayi alwala ta fito basuyi ishai ba dan haka sallan ishai sukai a tare anan bangarensa hadda nafila kafin ya kalleta da idanuwansa da basu koma daidaiba har lokacin ya bude baki baki yace

"Are you ok???

Kallansa tayi tana taro hawaye idanuwanta da suka sakasa dan dauke idanuwansa yana cewa

"Ya salam" a cikin zuciyarsa sbd kashesa Fammah jeerah zatai.

Tace

"Ina buqatan Anah ta dawo banajin dadin xama ni daya"

Dawo da idanuwansa yayi da suka tsananta ja akanta ya zuba mata su ya kalla na second kafin yace

"Yanxu dare yayi amma gobe zanje na dauko ta"

Marairaicewa tayi tana sake ciko idanuwanta da hawaye tana masa wani kallan daya sakasa miqa mata hannu yace

"I'm sorry Doc"

Kama hannunta yayi ya janyota akansa yana zaunen ta fado masa ya zagayeta yana kama wuyanta da hannu daya ya mannota fuskansa ya shaqi kamshinta yaji yana qara yamutsa da wani feeling ya bude ido ya kalleta ta rufe idanuwanta tana kasa kallansa hakan ya sakasa yaji bazai taba iya barinta ayau dinba dan zai iya rasa rayuwarsa akan abinda yake ji akanta.

Cikin bakinta kawai taji nasa da wani irin fitinannen yanayi da azababben so yamata wata tsotsa mai sanyi yana sake mannota kirjinsa yana jan numfashin dake yankewa ya qarasa shigewa bakinta yana mata wani mugun kiss din daya fara saka jikinta rawa sosai tana shiga fargaba dan wannan crazy Al'amin ne take gani.

Bai iya cire rigar jikinta ba sbd baimasan yaya zai cireta daga garetaba dan haka yana kasawa hannu ya saka ya yageta har qasa ya zare ya jefar yana sauke idanuwansa akan kirjinta bushewa maqoshinsa yayi a take saida ya hadiye wasu yawu daqyar yaji ya jiqa maqoshin ya mata wani lafiyayyan kamu da cusa kai data fasa masa wani malalacin kukan daya qarasa fasa kansa ya miqe tsayar da ita yana kwantar da ita tsakiyar gadonsa dayake fidda kamshinsa tako ina mai gigitawa tareda zare rigarsa yana dora kirjinsa a nata da babu komai ya sake wata azababbiyar numfashi yana ambatar sunanta da wani irin fita hayyaci da shauqinta tareda sake fara kissing dinta tindaga wuyanta har zuwa kirjinta inda komai ya sauya daga nan ya yamutsasu da wani irin kyau dinda daga karshe ya kasa cike kudirinsa na jiran tarewanta a matsayin matarsa ya maidata cikakkiyar macensa da a daren ya gama tabbatarda ya zama bawan da bazai taba iya rayuwa babu Fammah jeerah ba.

Ba qaramar wuyar gaske tasha ba a hannunsa sbd bai iya control din kansa ba a karan farko dan haka raguzata yayi ta ko ina saida Ya kirawo Dr da safe taxo ta duba masa ita ta samu tear kadan an dubata anyi mata duk abinda ya kamata dr ta koya masa yanda zai kula da ita ta tafi.

Kuka ta wuni tana masa tana kuma kasa iya barin kowa ya jita a waya sbd kunya da shakkar kada a gane halinda take ciki.

Shi kuwa duniyar rikice masa tayi sbd yanda yake wani kulawa da ita amma kukanta ya hanasa dawowa daidai duk ya rasa nutsuwansa.

Haka suka wuni sai dare ta dena kukan ya lallabata tayi bacci tukuna ya ringa jin nutsuwa da wani sonta dake neman yaga kirjinsa.

Washe gari haka ya sake wuni yana jinyarta tana sake rikice masa a haka ya zuba kwana kusan shida yana abu daya na jinya da tarairayanta harta warke batareda ta taba fita daga bangaren ba tinda ta shigo dan ko kayanta shine yake ya dauko mata.
#MAMUH
09033181070
[28/06, 11:29 am] Dasoo: GANIN IDO 2026
Mamuhgee

153
A cikin sati gudan nan bata bari tayi waya da kowa sosai ba sbd kada a gane sai ranar da Dad dinta zasu wuce shida SANAAH America kafin lokacinda fammah din zata gama program dinta su koma Nigeria ayi bikinsu su biyun da aka hade kowace ta tare gidan mijinta.

A daren tafiyar a gidan su Dr Mum suka hadu da tsananin kunya kowacensu ta isa gidan da mijinta duk da Fleet babu abinda yakeji hankalin da nutsuwansa intact.

Al'amin ma as always a natsensa yake da kwanciyan hankali ba hayaniya dan haka da sakewa da kulawa suka hade ya gaida Dad din famman suka zauna tareda Dad wanda ya sake masu sosai sukai jima suna maganganunsu.

SANAAH duk kunya ta hanata sakewa sai lafewa takeyi da sunan batada lafiya dr mum dai bata bi takan yanayin kowacensu ba haka dai tayita jansu har suka sake kowacensu ta koma yanda take suka wuni sai dare sosai sukai bankwana suka fito.

Fammah tana jikin Dad dinta suka fito sukai sallama yanda ya kamata kafin suka wuce SANAAH na jin zatai kewansu sosai.

Suna barin gidan su fammah suma suka fito suka wuce.

Suna isa gida wanka tayi tai tayi shirin bacci cikin wata rigar bacci silk qarama data dan lafe a jikinta tana gamawa zata kwanta ya fito daga wanka daure da towel yana binta da wani kallon dayake jin yana rasa kwanciyan hankali da nutsuwansa ya qaraso bayanta batasan dashiba sai jinsa tayi a bayanta ya rungumota da sanyin ruwan wanka a jikinsa dasuka ratseta taji wani sanyi da sauke ajiyan zuciya tana juyowa ahankali zata kallesa ya girgiza mata kai kada ta kallesa amma sai ta sauke idanuwanta akansa batareda ta gane abinda yake nufi shi kuwa take ya kasa riqe kansa daga kallanta daya kunce duk wani hakurinsa ya saka hannunsa daya cikin rigarta ta qasa yana dorawa akan mararta da kame bakinta da nasa yaja kamshinta cikin hancinsa yana zuwa kansa da buga masa wani abu mai kafin da a take towel dinsa ya fadi kasa ya dagata cak yana dorawa akan dresser da mata rumfa yana bata wani lafiyayyan kiss mai shiga kai.

A daren ya sake qarasa maidata cikakkiyar Mrs Al'amin khalil suka kasance da juna all night long cikin wata slow zazzafar soyayya.

Washe gari su SANAAH kuwa kirjinsu ya daga daga kasar zuwa America inda suka bude babin sabuwar rayuwar da babu kowa a ciki sai iya su kadai.

Suma su Al'amin daga wannan daren da suka sake kasancewa ma'auratan gaske bai iya sake daga mata kafa ba wata lafiyayyan rayuwa mai tsananin soyayya suke gudanarwa da tini suka manta baa tare ba.

Su Dr Mum basu bar qasar ba suma saida Fammah ta kammala program dinta akai graduation dasu tukuna aka fara shirin barowa da komawa Nigeria dan bikin da zaayi nan da sati biyu.

Ana fara shirye shiryen komawan Fammah ta fara rashin lafiyar da dole ya kaita asibiti sukaga Dr wanda binciken farko kai tsaye ciki ya bayyana a jikinta.

Baiji komaiba bayan farin ciki mai tsananin dabai boye ba dan bazai iyaba ya sanar dasu Dad wainda suma murna sukai duk da kunya kaman zata kashe famman amma ba yanda ta iya dan har Nigeria zancen cikin yaje dan haka aka qarasa hada tafiyar suka wuce dan biki kam ba fashi.

Ranar da suka isa Nigeria a ranar na karan farko da zasu kwana batareda juna ba dan haka da zazzabi ta kwana tinda safe yazo ya kaita asibiti da kansa.

Su SANAAH saida su fammah sukai kwana biyar da dawowa suma suka sauka a lokacin ita nata cikin ya fito fili kowa na ganinsa.

Hakanan akai gyaran Amaren kowace da ciki batareda an basu abubuwan sha ba sbd cikin kowacensu sedai akai gyaran fata da sauransu akai fara hidimar bikin.

Ana cikin bikin ne aka bugo aka sanar da rasuwar Samad wanda labarin ya saka hajiyarsa samun shanyewan barin jiki dan haka ana gama bikin Aka kai fammah babban katon gidan da Al'amin ya gina tini bangare uku nasa daya mahaifiyarsa daya Maamah daya dan haka su maamah da Mommy tarewa sukai aka bar Dr Mum gidan mijinta itama sai SANAAH a nata bangaren mijin itama.

Dad ne da Dr Mum suka fara wucewa gurin rasuwar Samad kafin Fleet daga baya shida SANAAH wadda saita haihu zasu dawo dan sun koma kenan sedai zuwa ganin gida.

Fammah sai da suka kwana biyu sosai kafin suka tattara kai tsaye suka wuce Morocco itada Al'amin zasu hade acan tareda su Dad da Dr Mum.

******Meenah tin lokacinda ta sauka a Morocco gidan abbu ta nufa acan ta zauna taso dawowa Nigeria amma ya hanata amma taqi sam yace ta zauna anan kafin komai ya lafa zai maidata dakinta amma sam taqi yadda karshe taje gidansu ta fada musu suka dauki zafi sosai sukaji sun tsani dangin fleet da fleet din kwata kwata dan haka koda ta shirya komawa kona passport dinta sukai da hanata.

Duk da hakan bata saduda ba tafara shirya wani dan bazata taba yadda ba saita koma.

Amma ce kakarta ta zaunar da ita ta nuna mata tariga tayi kuskuren da har abada bazata kuma kima a gurin fleet ba sbd uwa ba abar wasa bace da zata cinnawa uwarsa wuta dan haka ta saka mata maganganu masu girma akanta cewan ta nutsu ta zauna ta bari zuciyarta da imaninta ya fara yadda da kaddara tukuna ta san zata komawa aurenta da tsaftatacciyar zuciya idan kuma ta kasa iya yadda da kaddarar auren gwara ta hakura dashi ta ciresa har abada arai zaifi mata akan ta koma ta zama mahaukaciyar da kowa zai ringa wulaqantawa.

Wannan ne yasaka wata irin nutsuwa shiga alamarinta da kuma adduar da suke mata sosai dan haka ta hakura ta fasa komawa sbd a yanxu dai batajin zuciyarta zata iya xaman kishi da kowa fleet dan haka tinda bazata iyaba zata jira har lokacin zuciyarta zata karba kaddara ta iya saita koma dakinta.

Da su fammah suka sauka Moroccon gurin mahaifiyarta takeson sauka dan haka Dad da kansa yakaita itaca mijinta yayi magana da dangin Meenah din ya basu hakuri ya sanar masu komai da dalilinsu na boye mata sbd ansan bazata taba yadda ba ta aminta.

Shiru tayi tana jin tagama da zuriar jeerahs har abada sbd wannan abin da sukai mata shime blow din karshe da bazata taba mantawa a aurar mata yarta tilo daya da kowace uwa ke burin ganin auren yarta batareda saninta ba sai dai ganin ciki a jikin yarta.

A karan farko har cikin ranta dataji ta tsani jeerahs da bata fatar ma sake komawa cikinsu har abada ta gama da fleet.
Gani yanda Al'amin yake tsananin son yarta a bayyane ya sakata jin bata buqatan tsanarsa dan haka saita rungumi kaddararta data yarta.

Fammah kuwa dadi taji tareda yankewa kanta zata roki mahaifinta babu kwana kwana ya maida mahaifiyarta idan zuciyar Mum din ta sake sanyi dan sauyinta a bayyane yake a fili..

A nan villah dinsu Mum din Al'amin ya zauna da fammah a lafiyayyan bangaren da aka qare masa suka nuna masa kauna da tattali sosai wanda ya sakasa jin shi kansa yana son Mum ta komawa mijinta suke suyita hakuri da SANAAH matiqar mum din ta sake warware ta amsa kaddarar da zuciya daya tsarkakkiya.

Su Dad sati uku sikai a Morocco suka koma koda suka koma su Mommy na Umrah itada Maamah da safiya dan haka su Fammah basu dawoba saida su Maamah din suka dawo tukuna suka koma.

Komawansu da Wata uku SANAAH ta haihu a America

Please Login or Register in order to submit comment