Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kuma magana ya katseta da asalin rashin rahama ko daya a fuskansa ya sauke mata idanuwansa yana kokarin daidaita bacin ransa da baya fatan su gani su dukan sbd a cikinsu ko ita Meenah din bata taba ganin asalin fushinsaba sbd yana hana bayyanarda hakan ga iyalinsa da tsantsar kame murya yace

"Are you for real?? A mother da kika kira kanki wannan shine kalaman farkon daya kamata ki gabatar da kanki a gabana??
An baki yarinyar mutane matar mutane kinzo da ita kinzo baki tarar da ita ba and kinzo gabana yanzu kina maganar bikin????
Are you okay?

Wani asalin mamaki da sabon tension ne taji yana rufeta daga tsaye ta juya ta kalli SANAAH wadda idanuwanta suka ciko da hawayen fargaba da tashin hankali itama ta dawo da kallanta akansa ta bude baki tace

"Na ganta ne lfy kalau babu abinda ya sameta shiyasa banyi maganarta ba amma ai......

Wani bacin rai ne ya kuma rufesa ya miqe tsaye kawai sbd bayason cigaba da sauraranta dan babu alaman hankali a zancenta dan tafiyarta tafi mata rayuwar SANAAH ya kalleta da idanuwansa da suka sauya yace

"Ki tabbatarda kin shirya yau sai kin bar Morocco umarni ne ba raayinki ba"

"What" ta fada da karfi tana shiga gabansa tana kallansa da tashin hankali tace

"No you cant do this to me fleet,me nayi ne?
Tayaya zakace ta nafi nabar hidimar bikin Zad itama SANAAH da kake magana ai ba barinta nayi ba na aiko Maleek ya kawot.....

Bata qarasaba ya juyo da wani irin kallon da sai da tayi baya kadan maganarta na yankewa ya bude baki yace

"Da aure akanta kike turo wani daukanta?
Kinsan ita wacece?
She is......

Wani irin rikitaccen kuka SANAAH ta sake a gurin hankalinta na mummunan tashi da abinda zai fada din ta dago ta kallesa idanuwanta jajir tana jin zuciyarta neman bugawa tana masa kallan da kai tsaye ya dauke idanuwansa daga kansu su dukan yana barin gurin sbd zasu iya basa bugawan zuciya ransa a matiqar bace.

Mum bayansa ta biyo batareda tabi takan SANAAH ba sbd a yanzu ta abar maganar tafiyarta da babu inda zata takeson ayi.

Yanajin Meenah din a bayansa yasan daman zata biyosa yau zai sanar da ita abinda ya kamata ta sani daya dan tasan limits dinta a wasu abubuwan bayason yayi tashin hankali da ita a gaban SANAAH ya sakasa ya baro gurin bai fada acan ba.

SANAAH datasan Abinda zai iya faruwa rawa jikinta ya dan fara cikin tsoro da shakkar tashin hankali da rashin sanin yanda zata fuskanci fammah dama mum din a yanzu matiqar ya fada ya sakata karban wayar mai aikin cikin tsananin damuwa ta saka kiran Dr Mum wadda tana dauka ta sanar da ita zai sanar da Mum

Wani tashin hankali Dr Mum ta hadiye cikeda sarawan kai sbd kuskure ne babba hakan dan wlh Meenah zata iya kisan SANAAH din ba kowa gwara abari a dawo ayi gaban iyaye da kowa.

Kashe wayar tayi tana nemo wayar Fleet din a take ta saka kiransa.

Bai dagaba yana wani irin fada mai zafi da meenah wadda taqi yadda da tafiyarta shikuma abin baqin cikinsa da takaicinsa babu komai daya tabata bayan tafiyar dan haka yana buqatar farfado da ita daga rashin tinaninta yana bude baki wayar Dr mum din dabai dauka ba ta sake shigowa bai dauka sbd baya buqatan taji yanayin dayake ciki Meenah kuwa cikin sauri takai hannu akan wayar ta dauka tareda ambatar sunan Mum din zata fara fada mata komai sbd a saka ya barta sai Dr Mum ta katseta dacewa

"Basa wayar"

Miqa masa tayi ya karba yana daidaita kansa da nutsuwansa ya juya gaidata a tsanake.

Amsawa tayi tareda cewa

"Kasan Dad dinta yana nan yana jiranmu so kayi hakurin barin saika dawo masa da ita lafiya tukuna ka sanar da matarka yarinyar bata iya tashin hankali ba"

Wani zafi ne yaji ya taso yana tafasa jininsa ya kashe wayar tareda juyowa ya kalli Meenah din baice komaiba ya fice.

Kasa motsawa tayi sbd yanayin daya shiga ya sake sakata jin hayaqin kanta duka ya sauka ta shiga fargaba da shakka mai tsananin gaske.

Fitowa tayi ta sake komawa cikin gida ta tadda SANAAH zaune a palo zuru.

Karfin hali tayi ta qaraso gurinta ta zauna tana cewa

"Meya faru ne SANAAH??

Kasa dagowa ta kalleta SANAAH tayi ta dan bude baki tace

"Ba komai jiyan da aka tafi ne ba kowa dazasu taho sai aka taho dani"

Ajiyan zuciya ms Meenah din ta sauke tana cewa

"Kada ki damu da abinda ya faru America dinma dake zamu tafi ai acan ba hayaniya zakiji dadin zama na kwanakin da zamuyi kafin mu koma Nigeria."

SANAAH da gabanta ya dan fadi dan itakam bata iya zuwa koina kuma gida kawai takeso dan dagowa tayi ta kalli Mum din daidai nan kafin tace aa fammah ta shigo palon tana ganin SANAAH ta iso da gudu ta rungumeta.

Rungumeta itama SANAAH din tayi tana sauke ajiyan zuciya na samun nutsuwan da sukunin data rasa na abinda yakusan faruwa ayau din.

Ms Meenah din bata daddara ba Abbu ta kira a waya wanda cikin saa kuwa yace mata yana hanyar isowa gida sun dawo.

Farin ciki taji ita kuwa fammah waya ta buga kai tsaye aka kawo musu kayansu da ita da SANAAH daga can gidan aka ringa jin nutsuwan anga SANAAH din wadda kowa ya yadda da cewan sbd anbarta Fleet ya tafi da ita gidan kakanninsa din.

Koda Abbu ya dawo fleet daman shine ya saka aka dauko fammah aka kawowa SANAAH din shikuma ya fice.

Wanka Mum tayi ta shiryawanta tsaf tanason tafiya gida gurin hidimar amma tanason tafara ganin abbun ya saka a soke tafiyarta tukuna.

Sai da Abbun ya huta sosai bayan sallar azahar har yaci abinci yana hutawa yasaka a kirata din tazo tinda yasan tanata jiransa.

Zaunawa tayi gabansa bayan ta masa sannu da zuwa ta fayyace masa komai tana rokonsa dan Allah ya saka abarta ta qarasa.

Nasiha Abbun ya mata amma ta nace da roko dan haka yace shi ya barta ta qarasa bikin amma SANAAH da fammah su zasu tafi America din su zauna acan kafin ta gama duka abinda takeyi ta samesu acan daga can sun koma gida.

Hakan yayi mata dadi taji sosai ta ringa masa godiya taje tayi sallama dasu Fammah din wadda ta yadda ita zata tafi din itama SANAAH bakwana sukai ta tafiyarta.

Fleet kuwa koda abbu ya kirasa a wayar ya sanar dashi hukuncin daya yanke baice komaiba siyan tickets din akai hadda tinda daman itama SANAAH visa dinta hadda ta zuwa America dince akai mata komai tintini.

Sbd da fammah zataje ya saka hankalin SANAAH dan kwanciya bata sake sakasa a ido ba sai yamma lis da suka fito suka shiga mota dan tafiya airport batareda Ms Meenah din tasan hadda shi zasai tafiyar ba.

Haka suka isa airport hannunta a cikin na fammah kaman yanda suka saba aka gama komai jirginsu ya daga daga Morocco din Ms Meenah data kalli time ta tabbata zuwa yanzu jirginsu ya daga dan gaka ta sauke ajiyan zuciyar batada sauran nauyi kuma ba yanzu zata komaba gaskia.
#MAMUH
09033181070
[09/06, 9:55 am] Dasoo: GANIN IDO 2026
Mamuhgee

100
Tinda fammah ta kasance kaman a tsakiyarsu ya saka bata sake iya kallansa ba duk tsawon tafiyar kuwa duk da tana jin bacin ransa da fushinsa dayake a bayyane dan kuwa Mum ba qaramin kaisa qololuwan bacin rai tayi ba amma kuma ya danne hakan sbd kada su biyun su shiga rashin walwalan ganin fushin nasa a bayyane.

Itadai tana maqale da Fammah wadda fammah din ke jin kaman itace uwar Amanar SANAAH din a yanxu dan kuwa wani tattali da taka tsantsan taji tana nunawa akanta dan hakanne ma batajin idanma sun rafi America zata ringa yawo da ita koina sbd SANAAH batason yawo hakama itama yawon dazata ringa yi ba zama na hada kan wasu takardunta datake buqatan karba ne na tafi dasu.

Shi kansa sbd sanin irin girman kauna da kulawan dake tsakaninsu ya saka bai kuma nuna kulawa da tattalin nata ba sbd kaman yanda zai bata haka Fammah zata batasu dan haka a yanxu su biyun shine mafiya rayukan dazai bawa tattalin a tare.

Cikin wata irin jin dadi da nutsuwa suke a jirgin sbd inda suke hakama SANAAH a miqe take ta dan kwanta da jikin fammah kafafunta a rufe da wata tattausan showel da aka kawo mata na rufa.

Tafiya mai tsayi sukai kafin suka isa,
Jirginsu na sauka tini motocin navy suka iso daukansu a airport da asalin karfin tsaron da SANAAH bata taba gani ba kowannensu yana sare masa cikin girmamawa mai karfi da tsari.

Shiga motocin sukai take aka bar airport dasu zuwa gidansa da tinin akasan da isowansu sbd Imran daya sanar da babban mai kulawa da komai na gidan da masu aiki da sukaje hutu mai tsayi sbd babu kowa dan haka tin suna airport acan Morocco ya kira ya sanar aka kira duka masi aiki suka dawo kan aikinsu tinin suka gyara koina da kunna abubuwan wuta dasu ac da fridge fridge da komai hatta ruwa da drinks saida aka saka a kowane fridge dake palonsa da komai.

Dan haka suna isowa gida kai tsaye bedroom mai zaman kansa Dad din yace akaiwa SANAAH kayanta wanda yake gefen na Fammah wadda bata damuba sbd tasan hakan dole daman zaayi dan nunawa Masu aiki da ita kanta SANAAH din taji nan kaman gidane duk da sunsan daman daki daya zasu koma su hade.

Tinda a tsananin gajiye suke bedroom din da aka bata ta shiga sbd su samu wanka da shiryawa lokaci daya Tinda idan suka shiga dakin fammah dole wani ya jira wani a gurin wanka da suke tsananin buqata dan rage gajiya musamman da ba wani baccin suka samu ba hardar fammah da tin daren shekaran jiya bata rintsa ba suka wayi gari da neman SANAAH dan haka kanta har wani sarawa yakeyi.

Tsakiyar sare ne suka sauka sosai dan haka wankan sukai tareda Shirin bacci kawai sai sallah da kowannensu yayi basa tareda wata yunwa sbd sunci small chops a jirgi kusan so biyu ko uku ma dan haka SANAAH dai ita cikin tsakiyar lafiyayyan gadon dakin ta shige tareda rufe jikinta take bacci mai nauyin gaske ya dauketa tana sauke numfashi mai sanyi ahankali.

Fammah ma baccin ne ya dauketa da batajin zata tashi a kusa kusa dan kuwa tana cikin buguwan rashinsa.

Tsit gidan yayi babu kowace motsi gashi daman dare ne,
Shi kansa tinda suka iso din yana isa bedroom dinsa zare kayan jikinsa yayi yana fadawa bathroom ya sakarwa kansa ruwan dumi suna saike jikinsa yayi wanka ya fito daure da blue towel a qugunsa ya tsaya a gaban mirror rin dake tsaye mai girma a cikin closet dinsa ya shirya cikin tights tom ford short daya lafe jikinsa ya saka jallabiya fara qal ya fito daga closet din yana fidda kamshi mai sanyi yayi sallah yana gamawa ya kalli time akwai sauran kusan 2hrs kafin sallan asuba dan haka zare jallabiyar yayi ya jefar yana hayewa lafiyayyan kingsize bed dinsa tareda rife idanuwansa ya sauke numfashi mai sanyi da nutsuwa.

Koda gari ya waye sosai babu motsi ko alaman fitowan kowa daga cikinsu sbd sunyi sallar asuba ma dukansu sun sake komawa dan haka masu aiki ne kawai ke aikinsu cikin nutsuwa da rashin hayaniya da kuma sanin aikinsu.

Baa shirya dining ba sai after 10 lokacin akasan zasu iya fitowa cin abincin kowace time dan haka ana gama shirya dining da kawo komai gidan ya sake yin tsit.

Fammah ce ta fara fitowa a shirye cikin free riga da wando na zaman gida da qaramar hula akanta da bata rufe gashinta bama sam tana dan kamshinta mai sanyi.

Dakin SANAAH din ta nufa ta tadda ta tashi amma tana kwance har lokacin idanuwanta a rufe tana jin bude dakin tasan fammah ce ta bude idanuwanta tana saukesu akan fuskanta batareda ta motsaba fammah dake isowa gurinta ta bude baki tana cewa

"Hey good morning"

Wani kyakkyawan murmushi mai tsananin kyau a fuskanta SANAAH ta sauke tana bude baki tace

"Hey I missed you"

Yar dariya fammah ta sake tana qarasowa taja dan dogon hancinta tana cewa

'Bangama fushi dake bafa dan kima sani"

Murmushi SANAAH din ta sake sakewa tana tashi zaune ta riqe hannunta tana cewa

"Haba nace kiyi hkr my rabin rai"

Dariya famman ke sake sakewa tana yaye mata rufar tace

"Breakfast"

Ziro kafafu SANAAH tayi tana miqewa tsaye ahankali ta nufi bathroom ta shige tana jin hankalinta a kwance sbd anan tana tare ne da fammah da iya Dad dinta babu tarin mutanen da bata saniba a zagaye tako ina kaman acan Morocco dan haka sai takejin kaman nan din zatafi dan samun nutsuwan sakewa fiyeda can duk da anan dinma tanajinta a baquwa ne.

Wanka tayo na dan tsawon lokaci kafin ta fito ta tadda fammah bata dakin dan haka zaunawa tayi ta shirya a natse ta saka straight gown mai laushin data dan lafe ta kwanta a jikinta sai hulan da itama ta saka din tana gamawa Fammah na sake leqowa kiranta dan haka miqewa tayi suka fito a tare tana gefen fammah din tana saurarenta daga bayanin datake mata Dad bai fitoba sui breakfast dinsu kawai sbd wata irin azababbiyar yunwa takeji.

Suna isa Dining room din wanda tsarinsa yake na musamman shima da wani irin tsari na asalin turawa masu daula da iko kaman yanda koina gidan tsarinsa na musamman ne datake tabbatarda dole rayuwansu ta banbantaa koina sukaje.

Zaunawa SANAAH tayi fammah na kokarin zaunawa qamshinsa ya ratso gurin wanda ya sakata fasa zaunawa tana juyawa ta kalli kofar gabaki daya wanda yayi daidai da sako kansa cikin gurin kyakkyawar fuskansa mai cikeda kwarjini na fidda wata freshness idanuwansa suna sauka akanta kallo daya yayi mata mai nutsuwa ya maida kallansa akan fammah wadda ta iso gurinsa tana gaidasa tareda dan rungumesa ya dan buga bayanta tareda amsa gaisuwan suna isowa suka zauna yana dago idanuwansa daidai da bude bakinta cikin nutsuwa tace

"Ina kwana" tana dago idanuwanta da sukai sanyi a take da zuwansa ta sauke akansa ta kallesa kadan.

Amsawa yayi yana dan dauke idanuwansa akanta yana kallan abincin da fammah ke serving nasa a natse.

Abincin kowannensu yafara ci kafin fammah ta bude baki tace

"Dad zuwa gobe insha Allah zan fara zuwa karban papers dina dan banma shigar da request din karban nasu ba so tomorrow insha Allah zanyi hakan"

Dan gyada kai yayi yana bude baki yace

"Thats good,zan saka akira a sanar dasu hakan kafin kije sbd kada su bata time"

"Ok Dad thank you amma kaman basai anyi magana ba zan iya bin process din insha Allah"

Sake gyada kai yai a natse yana cewa

"As you wish Doc"

Murmushi tayi cikin jin dadi tana sake masa godia da dauko masa wani zancen dayake na process din dazata bi yana gamsuwa da dora mata wasu bayanan suna firarsu ta uban dayake tsananin kauna da son 'yarsa har suka gama suka tattaro suka baro dining din batareda ta iya sake kallansa ba dan silalewa ma tayi ta koma dakin Fammah ta zauna tana dauko ipad dinta ta shiga kalle kallenta a media.

Fammah kuwa tana can tareda Dad din har lokacin sallah yayi ta shigo tayi sallah bayan ma har SANAAH din tayi tata tana zaune tana cigaba da kallanta a ipad.

Suna gamawa fira da kallace kallacen sukaci gaba suna dariyarsu da tsokanar SANAAH da famman keyi..

Da daddare Fammah tayi ordern sabuwar wayoyi guda biyu masu kyau da tsada aka kawo securities ne suka amsar mata aka kawo mata su ciki.

Maid ce ta kawo mata har bedroom dinta ta karba tana budewa tareda nuna SANAAH tana cewa nasu ne sbd kwana dayan datai ba wayar kaman zata zare takejinta.

Kallan wayoyin SANAAH tayi tana jin shaawa da kewan waya itama amma kuma tinawa da hukuncin dayake kanta ya sakata jin jikinta yayi sanyi gashi bazata iya fadawa Fammah bataso ba sbd kada kokarinta ya tashi abanza dan haka godia tayi ta amsa wayar ta ajiye kawai bama tareda ko kunnawa tayiba.

Tin safe bata sake ganinsa ba sbd yana office dinsa dake cikin gidan sbd tarin ayyukan dake gabansu suna jiransa.

Baici Lunch ba sai dare yaci abinci shima saida suka shige ma sosai tukuna ya samu kansa ya dawo ciki yaje yayi wanka ya sauya kaya zuwa fararen kaya marasa nauyi sosai ya fito cin abincinsa da aka sake jera masa daban bayan su fammah sungama nasu sun shige koina yayi shiru hakama duka hasken tsakanin palo da bedrooms dika an ragesa.

Sanin idan baici lunch ba komai dare zaici dinner ya saka akasan menu din da ake bi masa baa masa abinci masu nauyi a irin wannan lokutan dan hak haka light abinci ne sai juice na zallan apple da ko mintina biyar baayi da gama jerawaba dan saida akasan ya baro cikin office akazo aka jere su tukuna mai aikin ta fice zuwa bangarensu gabaki daya.

A wannan lokacin fammah datake kwance a dakinta tareda SANAAH sunata kallace kallacensu bacci ne yaxo mata ta miqe dakyau a cikin gadon tana cewa pls idan SANAAH dakinta zata ta taimaka ta fara miqo mata ruwan datake sha wani lokacin idan ta tashi tsakar dare.
#MAMUH
09033181070

101
Anan dakin SANAAH tayi niyar bacci amma sbd fammah na son ruwan kuma tafara bacci ma tasan dole zata nema da daddare dan haka ta gyara mata rufarta ahankali tareda Ziro kafafunta ta sauko daga gadon tana zira slippers dinta masu laushi ta fito daga ita sai kayan baccin jikinta riga da dogon wando masu santsi da suka dan lafe a fatar jikinta ta nufi hanyar kitchen din kai tsaye.

Harta wuce kofar hanyar dining room bata lura da wutar dake kunne a ciki ba ta isa kitchen din ta dauko ruwan roba biyu marasa sanyi ta kashe wutar data kunna wadda ta saka tana juyowa ta lura da wutar dake kunne a cikin dining room wanda akwai hanyar shigarsa ta kitchen din.

Bata damu ba ta dauke kanta tana kokarin barin kitchen din shi kuma ya miqe daga zaunen dayake yana cin abincin yana kallan jikinsa da cup din juice din hannunsa ya zube masa gabaki daya yana zarar tissues mai yawa dan goge jikinsa.

A lokacinda ya miqe dinne ta gansa da abinda yake kokarin yi ta kallesa tareda sauke ajiyan zuciya ta juya a natse inda taka towels na kitchen qananu a jere sabbi ta zaro guda biyu zata kai masa sai kuma ta dakata tana kasa isa sbd tinanin fammah dake gidan.

Juyawa tayi zata maidasu taji shigowansa kitchen din wanda ba haske amma na dining room na haskowa har ciki kana iya ganin gabanka da komaima...

Gurin ruwa ya nufa yana jefar da tissue din hannunsa da bata goge komaiba ya wanke hannunsa yana kai hannunsa gurin wata tissue din dake kitchen din zai sake zarowa baisan da itaba sai towel yaga an miqo masa ta gefensa wanda ya kalli hannunta kai tsaye ya gane itace dan haka dago idanuwansa yayi yana dan juyowa ya kalleta da wani irin nutsuwa,

Robar ruwan ruwan dake hannunta ya sakasa fahimtar abinda ya fiddota ya saka hannunsa daya ya karbi towel din yana kokarin kaiwa ya goge ta kallesa ta bude baki kadan tace

"Ruwa kadan"

Kallanta yayi yana miqa mata ya bude nasa bakin da deep voice dinsa yace

"Bismillah"

Kallansa ta dan yi da idanuwanta tanajin shakkar hakan amma bai dauke idanuwansa daga kanta ba daya sakata dole ajiye ruwan hannunta ta karba towel din ta kunna masa ruwan dumi daga fanfo kafan tukunta ta juyo ya tsaya a gabanta yana kallan hannun nata dayake riqe da towel din ta dan kasa dorawa a jikinsa sai daya dago idanuwansa ya dora akan fuskanta yana bude baki yace

"I'm freezing"

Ahankali ta dora hannunta akan rigarsa daga samanta tafara gogewa zuwa qasansa ahankali tana kasa dagowa ta kallesa.

Sake saka ruwan dumi tayi ta dan matse ta sake juyowa ta sake fara gogewa ya zubawa hannuwanta idanuwansa yana mata wani irin kallon datake jinsa a jikinta.

Cak ya kama hannunta yana tsayar dashi akan kirjinsa tareda hanata motsawa sbd yanda kowace slow guganta take tayar da tsigar jikinsa da ba qaramin abu ke tada ita ba ya bude baki ya sauke wani numfashi mai tsananin dumi da nauyi ya kai bakinsa gap da fuskanta yace

"This is torture Ms"

Dagowa tayi da wani irin slow ta kallesa da idanuwanta da sukasa dan sake matse hannunta ahankali yana lumshe idanuwansa da rabonsu da mata irin wannan kallan tin jiya da asuba da suka rabu.

Zare idanuwanta tayi tana dan maida kallanta akan hannunta da nasa dayake hade ta sauke ajiyan zuciya tana son bude baki tayi magana akan sanyi kada ya shigesa amma tana jin nauyin furta hakan ta sake dagowa ta kallesa har lokacin idanuwansa akanta suke da wani irin obsessed kallon datake jinsa har cikin kirji da zuciyarta dan haka tai karfin halin bude baki bakinta da murya mara kauri da rashin sauti sosai tace

"You'll catch a cold if u dont go change"

Bakinta daya qarasa maganar da wata murya mai cikeda sanyi da kulawan da kaman a sanyin ma takejin tanaji a jikinta.

"Da gaske??? Yayi mata tambayar kaman wani babyn da baisani dinba da gaske da wata shaqaqqiyar muryan da bata fitoba iya kunnenta kawai ta tsaya.

Batasan lokacinda ta dagoba ta kalli bakinsa dayayi maganar da wata irin sanyin daya ratsata har sai da tsigar jikinta ta tashi a tare suka kallo hannunta tsigar jikin take miqewa ya saka hannunsa saya ya janyota jikinsa suka hade ahankali yana zagayeta da hannuwansa duka biyun ya dake hadesu da kyau suka shiga cikin juna tsamtsam ya rungumeta ya sauke numfashi mai sauti a gefen fuskanta yana cewa

"How have you been today"

Ajiyan zuciyan da batasan da itaba ne ta sauko mata ahankali mai sanyi kafin ta bude baki tace

"Sanyi zai kamaka"

Shiru yayi da ita a jikinsa kafin ya dago ahankali ya kalli cikin idonta tukuna ya gangara da idanuwansa da suka fara sauyawa da wani deep kallo akan bakinta da yayi maganar ya fiddo harshensa da wani nutsuwa ba tsammani ya lashi lips dinta kaman yanda ake lasan minti.

Wani lumshe idanuwansa yayi yana budesu akanta tareda sake dan matseta jikinsa da wani irin slow shauqi kafin ya sake fiddo harshen nasa ya kuma lasan lips dinta ta lumshe idanuwanta ahankali tana dan jan numfashinta daya kusan yankewa ta bude ido tareda kasa kallansa ya sake sak harshensa wannan karan yana lasan lips din nata saiya shigar dashi ahankali cikin bakin yana laso nata harshen ya hadiye wasu yawun da maqoshinsa yayi wata motsawan da idonta ya sauka akai taji kanta yayi dum da wani nauyi.

Da wani slow ya shigar da bakinsa gabaki daya cikin nata yana kamo harshenta da nasa yayi mata wani lafiyayyan sanyayyan tsotsan data sakata dan qanqamesa tana jin kanta na sauka nauyi.

Idonsa ya saukar da suka fara nauyi ya kalli hannunta daya dan qanqamesa yaji tana sake kunnasa yayi bayan wuyanta da hannunsa daya yana mata wata mannowa da dayan hannunsa ya manno fuskanta itama sosai da tasa yana jan numfashinta daya fito da wata irin yankewa ya zuqesa zuwa cikinsa yaji sanyin dayake ji yana fitarsa gabaki daya dam kuwa ko bra babu a jikinta kayan bacci ne kawai daya mannota jikinsa yaji yanda tsinin kirjinta ya mannesa wani numfashi mai sauti ya sake wanda ya sakata kallan kofa ahankali tana jin kirjinta na sauya bugu.

Juyo da fuskanta yayi daga kallan kofar cikin wata fitina ya hade bakinsu yana tsotsanta da bata wani hottest nunfashinsa da kamo wuyanta da hannuwansa biyu da kyau ya manne fuskansu da asalin kyau da deep yanayi yana kissing dinta yana fidda wata numfashi mai tsananin zafi da tayar da hankali da wargaza nutsuwa.

Akan marbles din dake gurin ruwan da suka bari suna zuba ya dorata yana yayi baya da kanta yafara tsotsan tin daga wuyanta har zuwa gaban rigarta daya saka bakin ya fasa botiran gaban rigar da hakoransa ya furzar dasu qasa yana dora idanuwa akan kirjinta baisan lokacinda ya sake baya da kanta ba yana banqareta akan fuskansa datai kirjinta suka sake wani lafiyayyan nishi a tare tana hadiye wasu yawun rikicewa sbd bakinta daya bushe kaf lokaci daya...

Gangarawa yayi da kansa cikin wata slow yana lasar fatar cikinta kafin ya saka harshensa akan cibiyarta data sakasa qanqame kansa tana kasa iya dauka taso janyewa amma hakan saiya turo masa da kirjinta daya saka hannu yayi mata wani irin riqo yana sake manno mararta a fuskansa yaja qamshin daya bugo masa ta gurin yana jin kansa na juyewa gabaki

Please Login or Register in order to submit comment