Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Fleet Raheem jeerah dan haka suna buqatan ganin macensa uwar yarsa da baitaba hadawa da komaiba wadda take mulkin zuciyarsa.

A bangare daya bayan alfaharin datake son taje tayi da nunawa duniyarsa kanta tana son zuwa ne sbd su mommy datake jinsu kaman wasu ahalinta sbd a yanzu kusan sun maye mata gurbin duk wasu aminanta dik da batada wasu kawaye ko aminai 'yarta itace kawarta kuma aminiyarta dan haka a yanzu take shaawa da raayin rayuwa anan a cikin wainda take jinsu wanda ko so daya ma basu taba maganarsu da Dr Mum ba hakama itama yanxu dr mum batason doguwan waya da Ms Meenah din sbd kada tasan halinda ake ciki koda a Tsautsayi.

Ta gama shirin tafiyarta tsaf ranar tafiyan take jiran tayi kawai su tafi.

Sai da ya zama busy sosai sbd ayyukan dasuke gabansu sai daga baya ya saka imran yayi clearing duka schedules dinsa da cancellin duk wani appointment da suka bayaar suka tattara duka bar qasar jirginsa na dagawa.

Fammah tinda tasan iyayenta na hanyar xuwa ta kasa zaune da tsaye sbd tsantsan farin cikin da dole SANAAH itama take ciki dan tayata murnan zuwan iyayenta musamman Mum wadda dukansu suke maraba da ita sbd suna tsananin murnan zuwan nata,

Mommy kuwa farin cikin duka iyayen take dan su duka nata ne,

Komai na bangaren Dad dinta itace ta saka Safiya gyara mata komai nasa da kyau.

Duk hidimar datake yi tarban iyayenta da SANAAH akeyi dole sbd babu yanda zata iya kasa taya fammah farin ciki koda kuwa bata so sbd irin kaunar da fammah ke mata tayi yawan da kusan tafi tata sbd ita wani lokacin idan ta tina abinda yake boye sai taji jikinta na neman mutuwa ita kuwa fammah da batasan komaiba da dukkanin zuciya da ruhinta take tsananin kaunarta dan a yanzu duniya iyayenta biyu babu wanda yakai mata SANAAH a zuciya da rayuwa kaman yanda itama bayan mommynta da yaya Al'amin da Dad to kaf rayuwanta da zuciyarta babu kaman fammah.

Dayake yan matan koyaushe a cikin shirunsu da gayunsu suke babu buqatan zuwa koina gyara da suke kaman yanda fammah tayi niya.

Sun san sun taso a ranar da suka taso amma basuda tabbacin yaushe zasu iso sbd basusaniba ko zasu fara zuwa Morocco ko wata qasar dan haka tin a ranar jiya suka gama komai dan haka yau hutawa sukeyi.

SANAAH gurin Dad dinta taje sukasha firarsu ta bankwana sbd tasan yanzu bazata iya zuwa koyaushe ba hakama kotaje ba lallai ta iya tsayawaba sbd tsayawanta zai iya sakata haduwa da wanda bata buqatan gani sbd a yanzu da duka zuciya da gangar jikinta da ruhinta take qin auren na mutumin dayake Dad din Aminiyarta kuma rabin jikin mutumin dayake zuciyarta bazata iya ciresaba har abada bama zata iya ko kallansa a matsayin miji ba ta bangarori da dama sbd ganin kaman hakan yama haramta a tsakaninsu.

Bata dawo ba sai dare sosai ko data dawo Fammah ta gama shirin bacci zata kwanta dan haka itama qarasowa tayi tana zare hijabinta sbd already tayi shirin baccinta ta fita.

Hawa gado tayi tana janyo wayarta dan duba sakonnin dataga sun shigo na prof bayan an sanar da iyayensa da basa hakuri akanta ya dauke kafa na wani lokacin amma ganin irin yanda har lokacin take rayuwa da fammah da sauransu ya sakasa kasa hakura sbd zuciyarta neman bugawa takeyi akan rashinta dan haka ya fara neman wata sabuwar hanyar shiga zuciyarta ta bangaren fammah wadda take yayi mata akan SANAAH dinta sbd babu abinda ya rasa na dik wani hadadden namijin datake musu fatan samu sbd yanada kyan gaske ga kuma dukiya da ilimi da wayewa tareda class bayada wata hayaniya kawai dai ya girmesu sosai amma bawai ya zama babba ba dan baka ita komai yayi mata tafara kokarin cusashi da nema masa soyayyar SANAAH din tana banzatar da maganar SANAAH din dake sanar da ita tanada wanda Dad ya tsayar mata tukuna batama sansa ba batasan ina yake ba.

Cikin rashin bawa zancen mahimmanci fammah ke cewa

"Prof shine wanda muke so bama san wanda bamu san inda ma yake ba kokuma yanda yake ba,hakama grandfather banajin ya fada ne dan akwai wani din da gaske kila sedai dan kada ki kula kowa kafin gama karatunki yanzu kuma kinga,nidai Prof nakeso gaskia shine kadai yakai dacewan da zamu basa ke"

Yawan hakan da Fammah ke fada ya saka SANAAH jin inama baa riga an daura aurenba da soyayyarta zata bawa Prof din sbd kaucewa wannan auren da batajin akwai khairan a cikinsa,

Duk da hakan sai ta dan ringa sassautowa tana son bawa prof dama amma kuma tana kiyayewa tukuna sbd kiyaye haqqin Allah da auren dayake kanta kawai dai ta koma dan mutuncin da sukeyi a baya dashi sbd su dena mata maganar sonsa kwata kwata daga shi har Fammah din kuma hakan ce ta faru sai fammah ta dena damunta kwata kwata akansa sbd ganin yanzu suna gaisawa shima ganin hakan saiyayi tinanin ya samu sabuwar damar ne.

*****
Washe gari tana cikin baccinta mai dadi da basa tashi da wuri idan sukai sallan asuba suka koma suka kwanta sam basa tashi bakuma a tashinsu saisun tashi da kansu,

Guraren 9 ne na safe taji fammah ta shigo bargon datake rufe dashi mai tsananin laushi bata ce komaiba ta kamota gabaki dayanta tana tayarwa zaune cikeda farin ciki mai tsanani tana cewa

"My Baby SANAAH taso taso su Dad sun sauka suna hanyar isowa gida kafin su iso muje mu kunna Aircon da sake dan gyara komai tinda tin jiya aka gama komai yau baa sake aikin komai ba a gurin,Safiya na musu aikin breakfast so dole muje can mu gama kafin su iso"

SANAAH cikin baccinta mai dadi ta bude idanuwanta masu kyau da suka qara wani kyau da sauran bacci a cikinsu tace

"Girl ai kafin mu gama sun iso a bari Safiya ta gama aikin sai taje ta gyara,kokuma tabarmin breakfast din na qarasa kuje ku gyara can din"
Qarasa maganar tayi da sautinta me kaman na babies masu jin sauran bacci tana rungume fammah din da shigewa jikinta.

Gashinta fammah din ta shafa tareda kamawa da dan karfi har saida ta sake yar qara mai sautin shagwaba sosai tace

"Awww zaki kasheni ne ko huta?"

Dariya tayi tareda sake gashin tana cewa

"Oya tashi koba komai bazaki bari su isoba kina kwance kina bacci ba right¿ sbd yanda Mum take cikin tsananin matsuwa data ganmu,just get up girl"

Ba yanda ta iya sbd yanda Fammah ke cakudata dole ta bude idanuwanta gabaki daya tana tashi zaune ta kalleta da harara ta bata fuska.

Kissing kumatunta Fammah tayi tana dariya tace

"My sleeping beauty,my baby,my SANAAH,my besty,my......

Tureta SANAAH tayi tana sauka gadon ta nufi toilet ta shige tana cewa

"Ki dena dariya sbd you'll pay for this"

Dariya fammah ke mata cikin farin cikinta daya kasa boyewa na yau din.

Ko data fito brush da sauran yanda take wanke fuskanta every morning tayo ta fito fresh da ita fatarta da fuskanta suna wata glowing sbd yanda suka samu hutu da wata ninkin lafiyar fata har ita har fammah din.

Janta fammah tayi bata bari ta iya tsayawa komaiba dagasu sai kayan baccin jikinsu doguwan open abaya ne kadai SANAAH ta iya dorawa akan kayanta sai its kuma fammah datake sanye da hijab.

Slippers masu laushi ne a qafafun SANAAH wadda taso karban aikin abincin amma tini fammah ta jata sbd batason su iso basu gamaba suka baro dan shiryawa ba itama SANAAH din da bata ma fatar su iso yanzu dole haka ta sakawa kanta sauri zatai su gama su baro.

Suna shiga bangaren da wannan shine karanta na uku na shigowa amma qamshin dayake cikin palon bai gushe ba da duka duka aikin da sukai akwai sauran qamshin data tabbatarda da na mai bangaren ne.

Kai tsaye fara aikin sukai ta shiga inda fammah din tabar mata wanda ko a cikin bangaren gurin ya fita daban sbd akwai wata lafiyayyar palo a cikinsa wadda tsarinta yake na daban da wata makekiyar bedroom a cikinsa wadda gadonta ma a tsakiyar dakin yake komai na tsarin bedroom din irin tsarin English/American royalty ne kuma yawanci abubuwa da suka tsara dakin off white kala ne da brown kadan kadan a ciki.

Da farko daka tawa tayi cak a tsakiyar dakin sbd jin bazata iya taku ko daya ba a cikinsa sbd kaman ta fahimci wannan bazai taba wuce shine master bedroom din bangarenba.

Ganin kuka fitarta zai bata mata lokacin datake son tai gaggawar cikawa tabar bangaren dan haka babu sauran kowace aikin da bedroom din yake buqata sai ta taka ta dan sake tattaba lafiyayyun luxury beddings din dake shimfide akai ta kunna aircon ta taka ta isa closet dinsa datake da girman gaske transparent/glass wardrobes din dake jere a cikin closet din cikeda da jerin kayansa da shoes da ties da watches da turarikansa kowami inda aka jeresu daban transparent kana gani a tsare da luxurious tsari.

A nan kofar shiga makekiyar toilet dinsa take da shelf zaace na towels dake jere kaman books tana isa nan ma kunna sanyayyan qamshin dake gurin ta kunna ya fara fitowa a hankali cikin sanyi duk bayan mintina,

Toilet din takai hannu ta bude shima ta dan saka taba komai da komai ta kunna nasa qamshin ta fito.

Abinda bata saniba shine suna barowa bangarensu su Fleet din suka iso JEERAHsV kuma dayake baya isa koina a duk inda yaje zaiya isa bangarensa ya dan huta ya kimtsa tukuna hakama Ko dad babu me ganinsa a lokacin dan haka kai tsaye bangarensu suka nufa Mum na jin nutsuwa da farin cikinta na samun sukuni shima amma hakanan kirjinta sai yayi nauyi wanda take ganin gajiya ce da kuma farin cikinta da yayi yawa dan tinda ta haifi fammah basu taba rabuwaba sai wannan karan.
#MAMUH
09033181070GANIN IDO 2026
Mamuhgee

54
*ZUZEAM VENTURES*
08144015291
https://wa.link/l1gcz8
ASSALAMU ALAIKUM
Mata masu abun duniya🔥🔥🔥
*Zuzeam ventures* takawo muku babbar gara basa Duka akan 7k ki daure ki mallaki naki kar dama ta wuceki Garabasa gara basa, Mutun goman farko da goman 2 Zuwa goban 3 da suka siya promo dimmu na 7k na
1. Sashen kaza
2. Ciccibi
3. Gumba madara da chocolate
4. Gari 7in1
5. Tsimi mallaka 5. Tsimin matar minister
6. Women coffee 3in1 sunada kyauta abubuwa kamar haka:Matsin ba a Fira da wando 1k,Matsin maganin infection 1k,Dripping pills 1k,Turaren mallaka 2k
Total total gift 5k
Kiyi kokari ki kasance aciki Garabasa kan garabasa Da 7k dinki ki mallaki kayan da ko 16k Bata bakisu zakisha dadinki oga ya more har kyauta saikin samu insha Allah 08144015291 Maman yasmeen takuce For more information say hi
Ina uwar gida da Amaren bayan sallah zuzeam ventures tashirya tsaff dominku muna gyaran ciki muna saida kayan gyaran jiki dilka sabulu dadai sauransu
*DAHUWAR KAZA*
Kin taba cin *DAHUWAR KAZA 5in1* wato Ni’ima, Matsi, Chikowa, MAllaka, da Karin soyayya Duk me buqata TAYIMUN magana ta Pvt Akwai kyauta mai tsoka ga mutun 5 da suka fara siya
MASU JEGO DA AMARE
Karku bari wannan dama ta wuceku
Mata ga wani sirri mai abun mamaki amma mata aji tsoron Allah kada ayi amfani da wannan dama kijuya mai gidanki yanda bai kamata ba amfaninshi shine a tafin kafar ki kawai zaki shafa lokacin kwanciya zakiga daukar hankali wurin mai gida amman don Allah karki juyashi yanda bai kamataba amana ce na baki 2000 kacal.
Munada kaya kala kala wanda bazasu faduba kedai kidau number kimin magana ngd
Infection set
Sabon budurci set
Niima set
Basir set
Matsi mallaka
Amarya set
Uwar gıda set
Mai jego set.

*******
Har cikin palon farko imran ya shigo da luggages dinsu ya juya ya fice sbd wannan karan da Ms Meenah ake ubangidansa baya buqatan yayi masa komai dan haka yana juyawa ya fice ya rufe kofar yabarsu dan su huta shima yayi nasa bangaren masaukin tareda sauran securities dinsu biyu da basa rabo dasu.

Fammah ce ta fito daga bedroom din Mum dinta datake gyarawa jin motsi tama dauka SANAAH ce ta fito ta gama kaman a mafarki taga Mum da Dad dinta cak ta tsaya tsawon seconds uku kafin ta qaraso da gudu cikeda farin ciki mai tsananin datake jin hawayen tsananin kewansu na cikowa idanuwanta ta rungume Dad dinta wanda ya ware hannuwansa cikeda kauna mai tsafta ya rungumeta da kai bakinsa yayi kissing tsakiyar kanta yana cewa

"Mamanah"

Qanqamesa tayi kafin tana ambatan sunansa da wata irin tsantsar kauna kafin ta sakesa ta fada jikin Mum dinta gabaki daya tana qanqameta kafin ta saketa tana dagowa ta kama fuskanta a tafin hannuwanta biyu takai bakinta tafara kissing gefen fuskanta da goshinta tana cewa

"I love you i love you i love you Mum"

Mum dinma rungumeta tayi tana cewa

"Finally my baby"

Barinsu yayi Suna wucewa kai tsaye bedroom din dayake na Meenah din shi kuma ya wuce hanyar master bedroom dinsa.

Ta gama komai qamshi da sanyin aircon harya fara gauraya dakin ta nufo kofa ta miqa hannunta ta bude kofar kai tsaye rigar datake saman kayan baccinta data doro tana palo zata je ta saka ta fice gabaki daya.

Tana budewa ta sako kai wajen da wata irin saurin son barin bangaren ba zato taji mutum da shima a daidai lokacin ya dora hannunsa ya murda tareda turowa suka bude kofar a tare ba zaton kowannensu dan haka cikin wata irin firgita tayi baya da karfin daya sakata yin bayan datai loosing balance taken da shima baigama tantance waye ba ya riqota gabaki daya da hannuwansa duka biyu ta dawo jikinsa da karfin daya saka kirjinsu hadewa ta kama gaban rigarsa da hannuwanta biyu taji wani irin faduwan gaba da shock din da bata taba jiba sbd jikinta bai taba haduwa da kowane namijin ba ta dago a rikice ta sauke kyakkyawar fuskanta akan tasa fuskar da kamannin Fammah ne kai tsaye take ganin asalin inda suka fito.

Shi kansa akan fuskarta ya sauke idanuwansa da suka shiga mamakin ganinta da kuma kammaninta da suka fara bayyanar masa da kamannin dan uwansa musamman kwayar idanuwanta da kaman uwa daya ce uba daya ya haifesu.....

Cikin tsakiyar idanuwansa ya tsayar da idanuwansa yana kallan daya saka tsigar jikinta fara miqewa ahankali taja wani numfashi daqyar sbd riqe numfashinta datai kada ta shaqi qamshinsa ya kasa riquwa.

Karfin numfashin data fitar mara sauti daya fito da karfi da tsayi ne ya sauka kai tsaye akan fatar fuskansa ya dauke idanuwansa daga cikin idanuwanta data rufe ahankali tareda fitar numfashin ya sauke su akan fuskan tata gabaki daya yana fidda numfashi mai zafin daya fito a tsanake ya sauka a tata fuskan ta bude idanuwanta tana qin kallansa tareda motsawa a hankali tana kokarin dauke hannuwanta daga kan kirjinsa ya dora idanuwansa data ji saukansu akan hannuwan nata da faratanta suke farare qal da wata daukan hankali.

Shima sakinta yayi ahankali idanuwansa na akan hannuwan nata dake sauka daga kirjinsa tana janyewa baya kadan bakinta ta dan bude qamshin mouth wash datai amfani dashi kafin fitowanta ya fito da wani sanyayyan qamshin da kai tsaye ya shiga hancinsa bai kalletaba bata hanya da sauti mara hayaniya da tashi sosai tace

"Fammah ta buqaci taimakon gyara shine mukazo,
Sannu da zuwa"

Tana fadan hakan ta rabasa a natse ta fice tana isowa palonsa ta dauki rigarta ta dora akan kayan baccinta ta fice tana hana bugun zuciyarta sauyawa duk da tana jin faduwan gaba har lokacin sbd shock data shiga.

Tana fitowa main palo hanyar ficewa taso nufa kai tsaye sbd ta tafi saiga fammah ta fito zata ja suitcases din mum zuwa daki taganta da sauri ta kamota tana janta dakin suka fada.
##MAMUH
09033181070GANIN IDO 2026
Mamuhgee

55
*ZUZEAM VENTURES*
08144015291
https://wa.link/l1gcz8
ASSALAMU ALAIKUM
Mata masu abun duniya🔥🔥🔥
*Zuzeam ventures* takawo muku babbar gara basa Duka akan 7k ki daure ki mallaki naki kar dama ta wuceki Garabasa gara basa, Mutun goman farko da goman 2 Zuwa goban 3 da suka siya promo dimmu na 7k na
1. Sashen kaza
2. Ciccibi
3. Gumba madara da chocolate
4. Gari 7in1
5. Tsimi mallaka 5. Tsimin matar minister
6. Women coffee 3in1 sunada kyauta abubuwa kamar haka:Matsin ba a Fira da wando 1k,Matsin maganin infection 1k,Dripping pills 1k,Turaren mallaka 2k
Total total gift 5k
Kiyi kokari ki kasance aciki Garabasa kan garabasa Da 7k dinki ki mallaki kayan da ko 16k Bata bakisu zakisha dadinki oga ya more har kyauta saikin samu insha Allah 08144015291 Maman yasmeen takuce For more information say hi
Ina uwar gida da Amaren bayan sallah zuzeam ventures tashirya tsaff dominku muna gyaran ciki muna saida kayan gyaran jiki dilka sabulu dadai sauransu
*DAHUWAR KAZA*
Kin taba cin *DAHUWAR KAZA 5in1* wato Ni’ima, Matsi, Chikowa, MAllaka, da Karin soyayya Duk me buqata TAYIMUN magana ta Pvt Akwai kyauta mai tsoka ga mutun 5 da suka fara siya
MASU JEGO DA AMARE
Karku bari wannan dama ta wuceku
Mata ga wani sirri mai abun mamaki amma mata aji tsoron Allah kada ayi amfani da wannan dama kijuya mai gidanki yanda bai kamata ba amfaninshi shine a tafin kafar ki kawai zaki shafa lokacin kwanciya zakiga daukar hankali wurin mai gida amman don Allah karki juyashi yanda bai kamataba amana ce na baki 2000 kacal.
Munada kaya kala kala wanda bazasu faduba kedai kidau number kimin magana ngd
Infection set
Sabon budurci set
Niima set
Basir set
Matsi mallaka
Amarya set
Uwar gıda set
Mai jego set.

*******
Suna shigowa bedroom din mai girma sosai da shima komai na tsarinsa irin na yanda Ms Meenah din zata iya rayuwa ne irin wadda ta saba da ita ta turai da jin dadi da rashin hayaniya cak SANAAH ta tsaya a tsakiyar dakin tana kasa motsawa tareda dagowa idanuwanta cikin slow ta saukesu akan Mum wadda itama ta dakata daga zaman datake kokarin yi tana zare nadin veil din abayar dake nade akanta tana sauke nata idanuwan akan SANAAH wadda taji tana kasa isa gareta sbd jin nauyi da kallanta a matsayin mai laifi mai girma a gabanta.

Tasowa Mum din tayi tana nufo SANAAH tareda kasa dauke idanuwanta akanta tanajin kirjinta yayi nauyi da kuma mamakin irin yanda SANAAH din take a zahiri sbd komai nata a zahiri daban yake da kyansa da ajinsa da tsantsar tsaftarta da kafafunta da hannunta kadai da duke qal zai tabbatar maka da hakan taja wani numfashi mai nauyi ta fitar ta bude baki murmushin na mamaye fuskanta da farin cikin ganinta ta washe baki tana dan ware Hannuwanta ta iso ta rungume SANAAH din tana cewa

"Masha Allah yau dai gani ga Baby SANAAH,my babies nayi kewan ganinku a gabana musamman ke da ban taba gani a zahiri ba i love you girls"

Numfashi mara sauti SANAAH ta sake tana jin nauyinta na sake shigarta ta daure ga rungumeta tana bude baki tace

"Mum sannu da isowa muma munyi murnan isowanki" ta qarasa maganar da murmushi tana juyawa ta kalli fammah wadda farin cikinta yake karuwa sbd daman tanason Mum da SANAAH su samu shaquwa da kauna me karfi irin wadda takeda ita da Mommy sbd tabbas idan zasu tafi da SANAAH takeson su tafi America itama.

Ahankali qamshin turaren fleet da ko a haukace take bazata taba kuskuren jinsa ba taji kaman yana fitowa Ahankali daga cikin SANAAH sama sama yana shiga hancinta ta dan dagota tana kokarin basarwa sbd ta tabbatarda irin qamshin ne dan ko a hauka bazata taba kawo kamshinsa ba a jikin wani guri bare SANAAH dayake tamkar yarsu da suka haifa ko dan sbd fammah kuma gata babyn Nasir dan haka ta sake jin dadin ganinta ta saketa tana tambayarsu mommy sukace bata ma tashi ba so batasan sun isoba.

SANAAH silalewa tayi daga nan ta koma da cewan zata je ta duba aikin Safiya,

Tana baro bangaren taji kaman ta fito daga kurkuku dan haka tana tafiya tana sauke ajiyan zuciya da jin nauyin da kanta yayi yana ragewa.

Tana isa bangarensu ko kitchen bata leqa ba ta wuce bedroom dinsu.

Cire kayan jikinta tayi da kamshinsu ya sauya mata sbd debo kamshin da sukai nasa ta fada toilet tayo wanka tana fitowa cikin kayan shan iska ta shirya ta fito ta nufi kitchen da safiya take kokarin kammala komai harma ta jera wasu a inda zata tura takai.

Sama sama ta danyi breakfast a kitchen din ta koma dakinta ta kwantawanta take wani baccin da bata samu yiba ya dauketa.

Koda fammah ta baro bangaren iyayenta barinsu tayi su huta sbd zasu gama komai ne da wanka su kwanta su huta yanda ya kamata da baccin da basu wani samuna tukuna suyi breakfast idan sun tashi.

Ko data zo baa gama aikinba dan haka itama a kitchen din taci abincin sama sama tukuna ta wuce dakin Mommy wadda ta gama shirinta kenan dan batama fitowa daga bedroom dinta sai tayi wankanta ta shirya fes tukuna.

Gaidata tayi tareda hayewa gadon mommyn babu jimawa bacci mai nauyi ya dauketa itama.

Qara mata ac mommy tayi tareda rufa ta kashe mata hasken dakin ta juya ta fice tana daukan wayarta dake ringing Al'amin ne yake kiran.

Karfe sha daya da kusan rabi dukkaninsu suka tashi Fammah ce tafara tashi taxo dakinsu ta tube ta shiga wanka tana fitowa motsinta ya saka SANAAH tashi itama ta bude idanuwanta ahankali ta dorasu akan fammah din wadda babu kowace shakka kyakkyawace datake da asalin zallan kyau na sirkin jinin Larabawan Morocco dana Hausa fulanin Nigeria duk da babu abinda zata nuna mata a kyau da kyan fata da lafiyayyar fatar hutu da fizgan hankali dan ma kuwa tafita tudu da cikar kirji duk da kusan komai na jikinsu daya ne dan size kusan daya ma suke amfani dashi tafiya da lamba bibbiyu ne a sama da qasa amma tsawonsu kusan daya ne daidai amma ayau tana kura mata ido ne da kallan zallan kyanta da ayau idanuwanta suka ga asalin inda ta debo kamanninta da babu abinda ta baro na Dad dinta data ke ganin idanuwansa cikin nata har lokacin tanajin dana sani da takaicin zuwan datai bangaren kwata kwata.

Fammah data lura da yanda SANAAH take kwance jiki a mace ta zuba mata ido da alaman tsananin kaunarta gareta tasowa tayi tana dauko kayan da zata saka tana cewa

"Yaya dai Baby SANAAH"

Lumshe idanuwanta tayi ahankali tareda girgiza kai batareda ta bude baki tayi magana ba tukuna ta tashi zaune tana dauke idanuwanta daga kallan fammah din ta sauko daga gadon ta nufa bathroom ta shige.

Sake brush da wani wankan tayi da ruwan dumi sosai ta fito daure da qaramin towel ta nufo gaban mirror ta xauna tana dan fara shirinta.

Fammah kuwa ficewa tayi dan umartan safiya ta dauki sauran kayan breakfast din sukai sbd zuwa yanzu tasan sun tashi.

Tana isa kuwa Mum dinta ta tashi harma tayi wanka ta sake shiryawa cikin doguwan riga mai kyau da dan mayafinta dan haka kai tsaye fitowa sukai dining sai a lokacin ta nufi hanyar data fahimci itace hanyar master bedroom din mijinta ta ratsa hanyar qamshinsa na tashi kadan kadan a hanyar alaman dai hanyar tasa ce.

Ko data isa tana bude kofar ta shiga palonsa ta lumshe idanuwanta tana shaqar qamshinsa daya dan fi yawa kadan anan ta doshi kofar bedroom dinsa tana isa kafin ta bude ya bude kofar a tsanake sai gashi ya bayyana gabanta sanye da doguwar jallabiyar maza mara kowace irin ado ko zane plain Off white data nutsu a gangar jikinsa da fatar jikinsa da kuma tsayawa daidai jikinsa sbd batai masa fadi ma duk da a sake take hakama har qasa take sosai daidai yanda ya kamata bata daukeba tako ina.

Kasa iya riqe kanta tayi ta qara taku biyu ta saka hannuwanta ta shige jikinsa ahakali tana zagayosa da hannuwanta tareda sauke ajiyan zuciya tana shaqarsa dan shaqarsa a gunta kaman daily routine ne da idan bataiba takejin kaman batada isashiyar oxygen tsaban yanda takejinsa.

Dan shafa kanta yayi ahankali yana janyeta daga jikin nasa ya kama hannunta suka nufi kofa yana bude baki da sautinsa mai ratsa kunnuwa yace

"Yaya kika fara jin Nigeria for now??

Murmushi tayi tana yar dariya tace

"A yanzu dai ina jina am ok da komai da kuma qasar da gidan"

Dan juyowa yayi ya kalleta da idanuwansa yana dan sake murmushi mai kyau baice komaiba.

Suna fitowa Fammah data fito daga kitchen ta hanyar dining room din palon ta qarasa jera abubuwan buqata a table din sake qaraso tayi tana nufar Dad dinta wanda y sake hannun Mum dinta kai tsaye a natse yana miqa mata ta kama tana gaidasa da sake mata sannu da zuwa cikeda kulawa.

Dining din suka hau su dikansu hadda fammah

Please Login or Register in order to submit comment