Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ya sauke idanuwansa ahankali akan hannuwanta dake serving nasa yana mata wani kallan datake jin kaifinsa ta dan dago idanuwanta ta kalli fuskansa cikeda wata lafiyayyar kaunarsa dake neman sakata rudewa.

Yanda ta kallesa din ya sakasa dago idanuwansa ya sauke mata a natse yana dan riqe hannunta da hannunsa daya sbd rawan dayake sauran kadan ta zuba abincin baa cikin plate ba ya kalli cikin idanuwanga da take sukai wani sanyi suna neman cikowa da hawayen da batama san da suna tahowaba.

Cikin idanuwan nata ya sake zuba idanuwansa da suka dan sauya ya bude baki da wani sauti da kusan a shaqe yake yace

"Dont"

Babu wanda yaji abinda ya fada sbd kowa da inda hankalinsa yake.

Dauke idanuwanta daga cikin nasa tayi tana dan qarasawa da barin gefensa sbd ganin sauyi a tattare dashi da zai iya sakasa barin Dining din.

Qarasa serving kowa tayi ta koma ta zauna suka fara cin abincin kowannensu na farawa a natse ana dan magana da fira cikin walwala da sakewa da wayewa da kwanciyan hankali musamman Dad da kai tsaye yaketa firarsa dasu Dr Mum na kamawa Fleet na dan saka baki sama sama sbd ya rasa appetite dinsa gabaki daya sbd ganin matarsa dayakeda tsananin kwadayin gani tsawon lokaci.

Al'amin ma ya danne rudanin da zuciya da tinaninsa suke ciki yana magana a tsanake suna firar.

Fammah dai da SANAAH babu wanda ya iya cewa komai bakin kowacensu ya mutu.

Suna gamawa SANAAH ce ta fara silalewa tabar gurin ya bita da wani kallo batareda ya dago gabaki dayaba harta bace.

Wayarsa ce tayi haske alaman shigowan kira ya juya idanuwansa yana dorawa akan wayar ya saka hannunsa daya ya zari tissue ya goge bakinsa yana daukan wayar a natse yabar gurin yana daga wayar.

Dining room din ya fito wayar na kunnensa ita kuma daidai lokacin ta fito daga kitchen dan acan taje tasha ruwan sanyi sosai dataji tanaso sbd kanta yayi sanyin abinda take ji.

Tana fitowan yana sako kai daga dining room din ta tsaya cak zata zuba masa idanuwanta da abinda suke cikinsu ya kasa boyuwa na azababbiyar sonsa da tsananin kewansa ba tsammani ya saka hannunsa daya cikin wata slow ya kama nata yana janta ya nufi kofar palon yana ficewa gabaki daya da ita.

Imran dake waya tin daxu a harabar gidan mai mahimmancin da kaman ma meeting ne yakeyi yana ganin fitowansu kai tsaye motar Fleet din ya isa tin basu isoba ya bude yana kunnawa ya fito yana budewa fleet din bayan motar wadda yana qarasowa da ita a hannunsa ya fara sakata kafin ya shiga take imran ya rife motar yana barin jikin motar da yin nesa sosai dasu yana cigaba da wayar.

Kallan Fleet din tayi da idanuwanta zatai tana juyowa da kallanta gabaki daya akansa ya bude baki cikin wata taqaicewan data fita da wani steez da slow yayi sallama da wanda yake waya batareda iya qarasa wayarba sbd kansa da yayi nauyi baya buqatan kowace hayaniya da jin muryan kowa ya ajiye wayar yana juyowa da zuba mata idanuwansa gabaki daya yana qin cewa komai sbd babu abinda yake buqata na maganarsa ko tata kallanta yakeson yafara yi na lokaci.

Ita kanta bacewa kalamanta sukai bakinta na rasa kowace kalma ko daya a cikinsa zuciyarta na narkewa da sanyaya da sanyi mai sanyin daya sakata kasa ko numfashi mai karfi tana dan sauke idanuwanta daga cikin nasa tanayin qasa da su.

"SANAAH KHALIL" ya ambaci sunanta da wata murya mai kauri yana dan dauke idanuwansa daga kallanta sbd abinda yakeyi akanta yana fara wuce iya riqewa.

Kaman daga sama ta bude baki ta amsa da wani sautin daya saka gashin jikinsa miqewa gabaki daya yana dan waiwayowa kadan ya kalleta da idanuwansa da wannan karan ja suka fara yana sauke wata lafiyayyar ajiyan zuciya da itama ita ta sauke tana sake bude baki a dan shaqe da wani tsananin sanyinta daya qaru tace

"I'm sorry da abinda ya.....

Rintse idanuwansa yayi da wani irin karfi da slow a lokaci daya yana jin wani irin kaifi yana ratsa tsakiyar kirjinsa da kunnuwansa daya saka maganarta dan takaitawa kafin ta sake bude baki zata qarasa maganar bayan ta hadiye wata numfashi mai dumi tana bude bakin ya kasa riqe kansa daga iya barin kunnuwansa suji abinda har abada babu abinda zai saka a tada maganar da zata iya sakasa makashi idan yanaji......

Hannuwansa kawai duka guda biyun ya saka yana kamo fuskanta ya hade da tasa da wata irin hadewa yana rintse idnauwansa da shaqar numfashin data fitar ya jasa cikin kansa da wani karfi yana feso wani numfashi mai zafin gaske daya sakata rintse idanuwanta itama ya bude bakinsa dayake gogan nata da wata shaqaqqiyar muryan datake fito masa da wani azababben kishinta dayake kona kowace drop ta ruwan jikinsa yace

"Ba kece SANAAH din baya ba,bazaki taba SANAAH din baya ba,you're my woman now da har abada babu ko a gurin magana wanda zai hadaki da SANAAH din baya da babuta kwata kwata a yanxu,
Karki furta komai dazai sakani zama makashi SANAAH KHALIL.....plsssss"

Ya qarasa maganar wadda take fita da wani slow da shaqewa yana shaqar numfashinta da bude idanuwansa da sukai wani irin ja a take da saidai taji tsigar jikinta na tashi da wani slow..

Idanuwanta da suka narke da kalamansa da suka shigeta kaman ruwan sanyi ta sauke a cikin nasa tana bude baki da wata muryan da itama take a shaqe da laushi da azababbiyar sonsa tace

"I love you ABDULRAHEEM JEERAH"

wani irin tashi tsigar jikinsa sukai cikin wani fitinannen zafaffen slow sbd kalamanta da suka shigesa a wata irin bazatar da kaf duniya idan ba Maamah ba babu me kiransa da complete sunansa sai ayau data kira da wani irin slow da bayyanarda isarta akansa shi nata ne tareda kalaman dabai taba tsammanin ji daga gareta ba kai tsaye....

Lumshe jajayen idanuwansa yayi yana sake hade fuskansu sosai hancinsu yana hadewa da mannewa da juna a tare suka bude baki yana saka bakinsa cikin nata da sanyi ya kama lips dinta ya musu wata tsotsa mai sanyi data sakasu jan numfashi mai karfin gaske na tsananin kewan da sukai na juna na tsawon lokacin da daqyar kowannensu yayi surviving ya iso wannan lokacin.

Cikin bakinta ya bude bakinsa yace

"SANAAH KHALIL you've won"

Wata lafiyayyar kiss tai masa cikin tsakiyar bakin tana sauke numfashinta yana mata wata irin rungumar daya janyota jikinsa gabaki daya yana dorata akan kafafunsa da hade bakinsu cikin wata fitinanniyar zafi mai aji yana tsotsan bakinta da dukkanin deep passion da wata tsotsan dasuke jin komai har cikin tsakiyar kansu dayake rufewa da manta kowa da komai.
#MAMUH
09033181070
[27/06, 8:08 pm] Dasoo: GANIN IDO 2026
Mamuhgee

149
*_SHUWA INCENSE AND MORE_*
07042293387/09118783317
Ina masoya kamshi da gyaran jiki na asalin matan da suka amsa sunansu mata?
Kinaso/kunaso ku kasance a cikin kamshin da duk inda aka jisa a tattare dake ko gidanki sai ankasa hakuri an tambayeki?
Shuwa Incense And more itace karshen inda zaki samu asalin kamshi da abubuwan gyaran jiki da mayukan gyara gashi masu inganci da kyau wanda mukeda guarantee dinsa,
Kowace irin turaren wuta na asali na gasken a gurinta ne zaku samu wanda qamshinsa kam har nesa da maqota hakama babu kalan dilka ta gyaran fata data fuska da babu a gurinta,
Kada kubi labari kawai ku siya ku gwada..SHUWA INCENSE AND MORE 07042293387.

***********
Wani azababben fitinannen numfashi ya dauke akan fuskanta daya sakata qanqamesa da wani irin dan karfin dayaji har cikin tsakiyar kansa ya sake zuqota da wani irin shauqi yana tsotsanta da kyau da qwarewa da wata lafiyayyar son datake hade da zafaffen obsession....

Ita kanta wani irin feeling dinta akansa gabaki daya yake tayarwa ta zagayo wuyansa tana sake sake masa kanta gabaki daya tana fitar masa wani fitinannen numfashi mai fitowa da wata lalataccen sautin daya gama hargitsawa da yamutsa kansa gabaki daya ya bude idanuwansa da suka bude daqyar ya kalleta da wani slow dayake bayyanarda wata maitarsa mai sanyi akanta ya bude baki daqyar kalamansa suka iya fitowa yace

"SANAAH KHALIL you know you're killing me slowly right?????

Cikin idanuwansa ta kalla da wata shegiyar slow tana wata lumshe idanuwan data sakasa jin wani abu ya fashe a cikin kansa da karfin gaske ya manno bayanta da karfi suka kuma muguwar hadewan dayaji tudun kirjinta har cikin tsakiyar kirjinsa da kwakwalwansa sake hadewa sukai da wata yunwa suna sake fara wata French kiss din da harshensu ke tsotso da zuqo kowace albarkan bakinsu da jin komai na duniya ya tsaya musu cak.

Daqyar ya iya sakinta yana jin jijiyoyin jikinsa kaman zasu fashe sbd yanda suka fiffito musamman na kansa idanuwansa sunyi wani irin nauyin da kaf duniya babu wanda zai iya ganinsa ahakan idan ba ita dinba datake matarsa dan haka babu yanda zaayi ya koma ciki gurin iyayensa da yarsa da sirikinsa dan haka wayarsa ya iya dauka daqyar ya iya hada muryansa data kame ya kira imran wanda yana dauka kalma daya ya fada masa ya kashe wayar yana ajiyewa.

Maidata yayi ya zaunar a gefensa tareda riqe hannunta a cikin nasa yana kamewa sosai kaman bashi dinba duka da wuta ce take cinsa a cikin jininsa da gangar jikinsa.

Imran motar ya iso ya fada kawai tareda tayarwa kai tsaye ya danna horn aka wangale gate din da sauri take yaja motar yabar gidan yana hawa titi.

Acan cikin gidan ma fira sukeyi a palo zaune dan tini suka baro dining,

Jin horn din motar suna cikin fira ya saka sukasan Fleet ne ya fita babu wanda ya damu.

Fammah ba ita ake firar ba sbd ta koma daki tini daga dining din sbd wani irin kallo da Al'amin yake mata dayake sakata jin kaman ana zare mata kuzarinta daya bayan daya duk da yana kokarin riqe kansa kame nutsuwansa.

Shi kansa Al'amin din time ya dan kalla yana yiwa Dad din sallama wanda shima shigewan zaiyi dan Dr Mum tini ta shige tana daki tana wayoyinta dasu maamah.

Fammah Dad din ya kira a wayarsa yace taxo Al'amin ya wuce da ita gidanta tinda SANAAH dai bata nan kuma yasan sbd SANAAH din take nan.

Daga Al'amin din har famman faduwa mai karfi gabansu yayi musamman Al'amin dayaji kansa ma ya sara da karfi sbd baya buqatan komawan nata sam.

Yana fadan hakan sallama yayiwa Al'amin din ya shige yabarsa tsaye yana dan jin wani irin nauyi da kansa da kirjinsa yayi sosai.

Ita kanta ta jima a zaune dan harta yi shirin bacci tana jin duniyarta na tsayawa cak kafin ta miqe ta daka doguwar farar gown mai kyau data dan kwanta jikinta ta yafo veil ta fito dauke da handbag dinta da wayarta da qaramar jakar kayan skincare dinta dasu.

Da wani dan karfin hali da dauriya da kamewa ta fito sai taga babu kowa a palon sai shi kadai daya dago idanuwansa da harsun dan sauya sbd wani irin yanayin tsananin sonta dayake taso masa da kuma jimawan da sukai suma basu ga juna ba suna boyewa juna ya sauke idanuwansa akanta gabaki daya da wani irin slow da nutsuwa da lafiyayyar mad love dayake mata.

Cak ta tsaya tana kasa iya daga kafafunta kirjinta na sauya bugawa tana kasa iya kallansa hakama tanajin idanuwansa dake tsaye cak akanta da wani irin zafinsu da kaifi.

Shiru gurin yayi wanda babu wanda ya motsa a cikinsu kuma har lokacin idanuwansa na akanta bai daukeba yana mata wani lafiyayyan tsaftataccen kuma fitinannen kallo.

Wani numfashi mai sanyi da riqe control dinsa dayake riqewa tincan inda aka fito ya daga kafarsa yana takowa zuwa gareta ya iso har inda take ya tsaya a gabanta wani fitinannen kamshinta ya shiga hancinsa ya saka kansa yin wani nauyin daya kara sauya kalan idanuwansa yanajin wani zafin jiki na ratsasa ya sake mata wani kallon dataji ya saka jikinta zafi a take ta dago idanuwanta da wani mutuwan jiki da jin kaman zazzabi xai shigeta ta sauke akansa idanuwansu sukai wata haduwan da take maqoshinsa yaji kaman zai bude ya hadiye wasu yawun da maqoshinsa saida ya motsa tabi maqoshin da kallo kafin ta sake dago idanuwanta zata sauke masa ya daga hannunsa daya ya mata wata kyakkyawar janyowa jikinsa ya rungumeta da sauke ajiyan zuciya mai karfin da sautinta a iya kunnenta dayake gurin bakinsa ta sauka taji wani irin shock din da batasan lokacinda ta qamqamesa da dan karfi tana rintse idanuwanta da jin wani irin faduwan gaba da tsoro tareda mutuwan jiki a lokaci daya gabaki daya.

Sakinta yayi ahankali yana janyeta daga jikinsa sbd qanqaman datai masa ta saka zazzabi da ciwon kai mai tsanani sauko masa a take.

Juyawa yayi da hannunta daya a cikin nasa dayan hannun kuwa ya karbi jakarta da handbag dinta harma da wayarta duka ya riqe suka fice.

Motarsa ya nufa ya bude mata ya sakata a ciki kafin ya zagaya ya shiga ya tada da wani irin gudu ya hau titin yana kasa iya sake kallanta kaman yanda itama kallo daya tai masa bayan ya shigo motar ta sauke kai bata sakeba.


Tafiya kadan sukai suka iso gida ya bude mata motar tana fitowa da sauri tai gaba tana barin komai nata batareda ta iya tsayawa dauka ba tama manta dasu sbd jin takeyi kaman motar ce akanta ba itace a kan motarba.

Shi kansa ajiyan zuciya ya sauke yana budewa ya fito ya bita da kayan har cikin palon bata nan ta wuce bedroom dinta.

Har zai ajiye mata su a palon sai kuma ya fasa ya taka a natse ya isa kofar dakin ya saka hannunsa daya yayi knocking tareda bude bakinsa ya ambaci sunanta da muryansa mai kauri da mazakuta.

Shiru tayi kafin ta bude kofar tana dan kallansa ya miqa mata kayan hannunsa ta saka hannu ta karba tareda bude bakinta tace

"Thank you"

Dakatawa yayi daga miqa mata din ya bude baki yace

"Congrats Doc"

Sunkuyar da kanta tayi ahankali tana dan boye murmushinta daya sakasa kasa riqe kansa ya kama hannunta daya da hannunsa daya yana saka mata kayan hannunsa tareda yi mata saida safe ya juya ya bar gurin sbd akwai abinda baya iya riqewa akanta da zai iya yin komai.

Yana ficewa ajiyan zuciya ta sauke tana juyawa ta koma dakin tana zubewa a kujera da jin nauyin dayake kanta da rayuwarta ya warware.

Tashi tayi ta zare kayanta ta sake shirin bacci tayi alwala tazo ta kwanta.

Shima yana isa bangarensa kai tsaye raba kansa yayi da komai ya fada bathroom dinsa mai girma ya sakarwa kansa ruwa dasuka fara saukar masa ahankali suna sanyaya jikinsa daya dauki zafi yana sauke ajiyan zuciya da wata lafiyayyar murmushi mai kyau da samun nutsuwan ruhi daya mallaketa a matsayin cikakkiyar matarsa.
##MAMUH
09033181070
[28/06, 8:36 am] Dasoo: GANIN IDO 2026
Mamuhgee

150
*_SHUWA INCENSE AND MORE_*
07042293387/09118783317
Ina masoya kamshi da gyaran jiki na asalin matan da suka amsa sunansu mata?
Kinaso/kunaso ku kasance a cikin kamshin da duk inda aka jisa a tattare dake ko gidanki sai ankasa hakuri an tambayeki?
Shuwa Incense And more itace karshen inda zaki samu asalin kamshi da abubuwan gyaran jiki da mayukan gyara gashi masu inganci da kyau wanda mukeda guarantee dinsa,
Kowace irin turaren wuta na asali na gasken a gurinta ne zaku samu wanda qamshinsa kam har nesa da maqota hakama babu kalan dilka ta gyaran fata data fuska da babu a gurinta,
Kada kubi labari kawai ku siya ku gwada..SHUWA INCENSE AND MORE 07042293387.

***********
Imran yana isa gida parking yayi a harabar gidan can kusa da kofa sosai inda kai tsaye suna fitowa motar babu wata tafiya a bakin kofa zasu sako kafafunsu ya kashe motar ya fice yana rufewa yabar gurin yana wucewa gate can gurin securities dan basu umarni.

Fleet kuwa bai juyo ya kalletaba tana iya ganin wata lafiyayyar nutsatsiyar rashin son hayaniya ko doguwan motsi a tattare dashi da kallanta kadai idan yayi gangar jikinta zata iya kasa dauka dan ya saka hannunsa daya ya bude kofar yana saka kafafunsa waje yana miqewa tsaye kafin ya juyo ya miqa mata hannu ta kama ahankali ya fito da ita cikeda kulawa tukuna ya rufe motar yana wucewa kai tsaye kofa da ita yana duba mata gabanta inda take saka kafafunta batareda ya bayyanarda yana mata hakan ba harsuka shige kofar palon da shine ya saka hannunsa ya bude da password din kofar suka shige.

Palone mai girma da wata lafiyayyar tsarin da tasan nasa ne dan zuwa yanxu tasan irin tsarin dayafi buqatan kasancewa a cikinsa.

Rufe kofar yayi yana riqesa hannunta har lokacin yajata suka wuce kai tsaye hanyar bedroom dinsa yana fidda wayarsa ya kira Imran akan a shirya musu dining sbd bataci abinci yanda ya kamataba acan.

Yana gama wayar kasheta yayi gabaki daya yana jefarwa a kan sofar dakinsa da suka shigo yana rufe kofar da juyota da wani irin salo mai bayyanarda yunwarsa da obsession dinsa akanta ya dawo ita ya jinginar jikin kofar yana danneta ahankali a jikin kofar da kirjinsa daya hada da nata yana dannewa cikin wani salo da slow mai shiga kai dan kuwa wani kallo ya mata da idanuwansa qasa qasa idanuwansa na shigewa ciki sosai hakama hannunsa daya yana shiga wuyanta yana mata wata shafa yana tafiyar dashi ahankali har cikin wuyan sosai ya zagayosa yana dan mannota da fuskansa idanuwansa na shiga nata data rufe da wani salo sbd jin yanda hannunsa daya yake bin daga gwiwanta zuwa cinyarta da wata shafar dayake yaye skirt din jikinta ta qasa.

Kamshinta ya saka kansa wuyanta ya shaqa ya lumshe idanuwansa ya kuka shaqa yana jin jininsa na sake tafasa ya bude baki daqyar ya iya furta "Ya Kadir"

Harshensa ya fitar ahankali ya dora akan fatar gefen wuyanta ya lasa ahankali yana rufe idanuwansa da sukai jajir,

Itama wani rintse idanuwanta tayi da dan karfi tana kama gefen cikinsa da hannuwanta duka biyu dayaji hakan har cikin tsakiyar kansa ya sake lasarta da wani sanyi zuwa fatar kunnenta dataji data saki wani numfashin mai sautin daya qarasa fitowa dakyar tana sake cakumansa da dan karfin da bakinta ya bude ya ambaci sunansa da wani sautin daya saka gashin jikinsa tashi ya qarasa zira hannunsa dake cinyarta cikin skirt dinta yana mata wata lafiyayyar matsar da saida ta kuma ambatar sunansa da wani irin mutuwan kowace gabar jiki tana maida hannuwanta aka kirjinsa ta dafa tana fidda ajiyan zuciya a jere.

Kunnenta ya kuma yiwa wata lasa kafin ya kama fatar kunnen da harshensa ya mata wata tsotsan data turesa da dan karfi tana juya masa baya sbd numfashinta dayake yankewa yana neman fita daga kirjinta...

A jikin kofar yanda ta basa bayan ya sake danneta da kirjinsa ahankali yana saka hannu ya zare qaramin veil din kanta ya jefar tareda saka hannu akan zip din bayan rigarta dayake sama har kusan qasanta yafara budewa tin baikai karshensaba ya dora lips dinsa akan fatar bayanta wanda ya sakata kwantar da kanta kanta a jikin kofar tana rintse idanuwanta da karfi da wani numfashin dayake kwacewa.

Qarasa zaresa yayi ya saka gefen fuskansa ya zare gefe daya na rigar yana turesa take ta zare ta fadi qasa yayiwa bayan plunge bra din jikinta wani kallo yana dora hannunsa daya akai ya balla hock dinta wata budewa a take wadda ta sakata zarewa ya qarasa zareta ya jefar itama ya zura hannunsa daya cikinta ya shafa yana tafiya dashi sama ya isa kirjinta ya mata wata shafan data saka duka su biyun kusan shidewa a tare kafin ya zagaye da hannunsa dayan hannun nasa na akan fatar bayanta da babu komai yas shafa yana sake dora bakinsa akai numfashinsu na yankewa a tare da abinda dukansu sukeji a tare.

Zip din skirt dinta ya zare shima skirt ya saula qasa da kansa,

Rigar jikinsa ya jefar shima yana dora kirjinsa akan bayanta fatar jikinsu da babu komai ta hadu take ta fasa masa wani malalacin kukan da sautinsa kadai ya saka kowace control dinsa kwacewa yana jin kaman kansa xai buga ya dora bakinsa ta bayan wuyanta yana jera mata wasu kisses daga bayan zuwa wuyanta tana jin kaman zata rasa kanta da rasa numfashinta shi kansa hakan yake ji yana sake bin kirjinta da hannuwansa duka biyu yana gigita kanta da lalata tinaninta to the extent din karshe da bazata iya kowace rayuwa da kowa ba aduniya idan bashiba hakama babu rayuwa da buqatan da bazata iya daukaba tasa...

Numfashinsu kaman zai balla kofar da suke manne akai yake kafin ya birkitota da wani irin zazzafan yanayin da sun gama zurfafa a cikinsa ya kama bakinta da nasa da wani irin zafi yana kissing dinta da tsotsota tana suna fidda numfashi mai zafi da slow.

Hannunsa daya ya zagayota dashi a qugunta ya mannota da karfi kirjinsu ya hadu da karfi tsinin kirjinta ya saka numfashinsa yankewa saida ya kusan shaqewa kafin ya fizgosa da karfi yana dagata sama bakinsu na hade ya mannata jikinsa kafafunta na zagayesa itace ta cire musu zip na dogon wandon dayake jikinsa yana mata wani fitinanniyar tsotsa da kiss din yakejin kaman zai cinyeta gabaki dayanta a cikin slow da zafaffiyar soyayyarda ta wuce kowace limits dinsa.

Gadonsa dayake tsakiyar dakin ya isa dasu batareda ya saketa ba ahakan suka zube a tsakiyar gadon tana zagaye dashi ya kamam wuyanta ta baya yayi baya dashi ya banqare kirjinta a saitin fuskansa yana bude idanuwansa da sukai wani mugun ja kan kirjinta ya lashi lips dinsa da harshensa cikin wani muguwar slow sbd bushewan da maqoshinsa da lips dinsa sukai a take daya mata wannan banqarewa a fuskansa kafin ya hadiye wasu mayun yawunda na zallan desire din dake neman buga kansa ne tata tukuna ya saka fuskansa akan kirjinta yana saka bugawan zuciyarta tsayawa cak ta dawo da karfi daya basa cikakkiyar daman karasa yimata wani kyakkyawan kamu da bakinsa kafafunta na zagaye dashi har lokacin yana zaune a tsakiyar gadon da wata muguwan hadewan da sukai yana sake zageye qugunta da hannuwansa da kyau kafin ya balla wani shegen qaramin P dinta ta gefe gefe ya zaresa ta ya jefar ba tsammani tajisa yana karanto adduar kasancewa da iyali saida numfashinta yabar jikinta tai masa wata irin qanqama tana neman shidewa ya saka bakinsa a cikin nata suka fara wata crazy kissing juna numfashinsu na hadewa da yamutsewa da zafafa duk a lokaci daya yanayin na zafafa da fitar dasu hayyaci da duniyar gabaki daya.

Basu taba tsammanin kewan da sukaiwa junansu tayi tsananin karfin da suke jin abinda suke ji dan haka gabaki daya dakin wani numfashi mai zafi da tayar da tsigar jiki ne yake tashi na tsawon lokacinda suka kasance da juna har suka samu kammalawa suka dawo hayyacinsu ya mata wata lafiyayyar runguma yana kwantar da kansa a tsakiyar kirjinta idanuwansa a rufe yana sauke mata wasu numfashi masu sanyi da nutsuwa da gamsuwa da samun cikar buri da abinda zuciya da gangar jiki takeso.

Sun jima a hakan kafin ya dauketa a jikinsa suka fada bathroom.

Acan ciki ma wani irin wanka sukai wanda kusan babu kalar hot din da jikinta bai samuba duk da babu abinda ya faru kafin suka fito.

Kaman koyaushe rigarsa ta saka wadda ta dan saukar mata shima dogon wando kawai na bacci ya saka suka fito daga dakin cin abincin da babu wanda yaci dakyau acan gidan cikinsu.

Zaunawa sukai shine yayi serving nata for the first time a rayuwansa dayayi serving wani abinci da hannuwansa a dining.

Hatta bada abincin bata iya ci da kanta ba cewa tayi komai nata ciwo yake hadda hannuwanta dan haka shine ya bata tana koshi tareda ita dashi suka basa nasa yaci bada yawaba ya koshi sbd baya cin abinci sosai da dare.

Suna gamawa komawa sukai ba kwantawa sukaiba a palo suka zauna sbd yanada wayar dazai qarasa wadda ya yanke a dazu.

Wayar ya fara wadda ta daukesa tsawon lokaci mai tsayin da har tayi bacci a jikinsa bai gama ba sai dare sosai ya kammala tukuna ya kashe ya dauketa suka shige.

Washe gari da safe batama saniba ashe Imran ya aika yaje gida aka karbo luggage dinta da komai nata gabaki daya Dr Mum bataji komaiba ta hada mata ta bayar.

Sai data ga kayan da rana bayan ma sunyi breakfast suna zaune ta lura dasu ta kallesa yaqi kallanta yana daukan wayarsa zaiyi wani abin ta riqe wayar tana zarewa daga hannunsa tana kallan cikin idanuwansa da wata irin kunyar daya sakata da bazata taba iya hada ido dasu Dad ba.

Magana zatai ya katseta da cewa

"Ok ok bazaa qara ba Dont say a word pls"

Bata fuska tayi zata saka masa kuka

Please Login or Register in order to submit comment