Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tayi kaman baby tanajin tsoron ma tafiyarsu takeyi su barta sbd nauyin da zai iya tahowa ya hau kanta na hidimarsa wadda a yanxu tsananin tsoro da shakkar haduwa dashi takeyi bayan tsawon lolacin da suka dauka basu ga juna ba ganinda zai iya saka zuciyarta a mawuyacin halin datake ganin fammah tana mata healing dinsa...
Zuciyarta tsananin shakka da rauni take ciki dan batada kuzari da karfin halin hanata abinda yake maqale a cikinta na ganinsa da zai wargaza karfin halinta da self control dinta.

Ita kanta fammah zuwa yanxu ta gama yadda da tanada wani irin matsayin gaske mai girma a zuciya da rayuwar SANAAH dan bata iya komai sai da ita a gefenta hakama ta riga a yanxu ta saba kaman obsession na kallan da SANAAH ke kamata a matsayin shaquwa dan haka ta ringa kallabata tana tarairayanta a kwana biyun tanajin kaman ta jira su tafi tare amma sam Mum dinta bazata bari ba sbd yanda take son taje ta nuna yarta da mijinta Fleet admiral RAHEEM JEERAH data zama kaman wata trophy ta nunawa duniya cewan itace kadai macen Fleet jeerah uwar 'yarsa daya tak a duniya da bayan ita babu wata ko wani 'da dayake dashi har abada.

Ita kanta Mum taso ace tare zasu tafi da SANAAH din kafarta kafarta sbd kafin ma a shiga hidiman bikin ta samu cusata ga inda takeso amma kuma bazata iya jira ba har a fara bikin sbd itace uwar bikin itace kowa da komai a bikin wanda yake babban bikin girma da iko da zaayi a Moroccon.

A tsawon kwanakin shi kansa Fleet admiral yasan SANAAH na boye masa ne sbd abubuwa da dama dake cin ranta data zabi nesanta kanta da ko ganinsa akansu dan haka duk yanda yaso ganinta sbd karantar yanayinta ma kadai hakura yayi ya jira lokacinsa dayake jira na ganinta duka tafiyar dake gabansa wannan satin har zuwa tafiyarsa bikin cancelling nasu Fleet shadow imran yayi kai tsaye sai bayan dawowansu kuma.

A ranar da zasu wuce da 8 na dare jirginsu zai tashi dan haka wuni tayi kaman mara lafiya a gefen dr mum tana bin Fammah da kallan daya saka Dr mum jin tausayinta da karantar yanayinta tsaf da jin wata sabuwar kaunarta na ciketa mai tsanani sbd tinawa da Nasir da irin son dayake wa Dan uwansa RAHEEM da SANAAH din wainda bai hadasu da ko rayuwarsa ba batareda dukansu sunsan wannan ce makomar kaddararsu ba duka.

Numfashi ta sauke ahankali tana shafa kan SANAAH din wadda ta dago ahankali cikin sanyi ta kalli dr mum din take taji idanuwanta sunyi nauyi sbd anan ne asalin kamar tasa suka fito daga jini.

Sauke idanuwanta tayi tana sake lafewa gefe tana jin kirjinta bugawansa na sauya zuwa sanyi da mutuwan jiki.

Itace ta taya Fammah hada kayanta da komai,
Mum ma ta shirya komai nata tini so tana bangaren mijinta sai yamma ta fito taje bangaren su dr mum tanata wani jin kanta da matsayinta da farin ciki sosai a tattare da ita.

SANAAH dai bata fito ba tana dakin Dr Mum itada fammah har saida dare da zasu tafi suka fito gabaki dayansu zuwa mota.

Fammah ce ta jata bayan sun isa mota ta aje handbag dinta zuwa bangaren Dad dinta yi masa sallama sbd Mum dinma tana can bata fito ba.
#MAMUH
09033181070GANIN IDO 2026
Mamuhgee

80
Zamewa taso yi sbd wayarta datake ringin batason zuwa inda Fammah din zata tafi sbd bazata iya ganinsa ba zuciyarta bazata iya daukaba amma riqeta fammah tayi itama jin kewanta takeyi tin yanzu din dan haka tana riqe da SANAAH din wadda ta rasa yanda zatai tana lafe gefenta sanye da wata straight skirt daya lafe a jikinta tin daga saman qugunta da shirt mai laushi itama datake da fadi sai qaramin jersey scarf data yafo tana jin wayarta dake hannnunta tana sake ringin ta daga zata kalla me kiran sai suka iso kofar palon fammah ta shige har lokacin tana riqe da hannunta ita kuma tana dan gefenta sosai kaman wanda bata san hanya ba.

Qamshin daya ratsa hancinsu tareda wani sanyi mai nutsuwa da zallan kwanciyan da hankali ne ya sakata kasa iya dago wayar hannunta ta duba tana daga kafafunta a natse da rashin kowace hayaniyar doguwar motsi.

Suna isa tsakiyar palon Fammah ta tinkari hanyar palonsa dasu wanda ya saka kafafunta jin bazata iya qarasawa ba ta dakata cak fammah ta dakata tana kallanta a natse zatai magana sai kofar palon ta bude tareda wani sabon qamshinsa daya tabbatar da shi dinne ya fito da kansa.

Sanye yake da wasu navy blue armanis da suka nutsu a jikinsa da wata irin nutsuwa da bayyanarda wata irin kamewansa da nutsuwansa da class dinsa harma da wani irin kwarjinsa.

Ms Meenah ce a gefensa hannunta na sarke da nasa ta riqe tana kusa da jikinsa sosai fuskanta cikeda kewansa da zatai musamman yanda kansa yake ciwo tin jiyan bata wani damu yanda takeso ba sosai.

Akanta idanuwansa suka fara sauka suna fitowan wanda kai tsaye yaga yanda tai qasa da idanuwanta tana qin dagowa ta kallesu kwata kwata saima hannun Fammah data dan sake riqewa tana riqe nutsuwanta da kamun kanta..

Kafeta da idanuwansa da suka sauya sosai yayi sbd ciwon kan dayake dan damunsa da kuma ganinta bayan tsawon sati biyu batareda ko inuwarta ya ganiba.

Cikin nutsuwa ya janye idanuwansa daga kanta sbd ganin yanda itama idanuwanta da suka qi dagowa su kallesa suka sauya ahankali tana kokarin cigaba da riqe kanta ya maida kallansa kan Fammah wadda tafara masa magana bayan tafara magana da mahaifiyarta yana zare yatsun hannunsa da hannun nasa daga na Meenah din yana wucewa gaba tareda miqawa Fammah hannunsa ta kama ya dan shigar da ita jikinsa yana amsa mata batareda bawa Mum dinta daman sake komawa jikinsa ba.

SANAAH da qamshinsa ya shigar mata hanci sosai da wani irin karfi da slow janye jikinta tayi daga na Famman tana dan dagowa kadan zata kallesa amma ta kasa hakan sbd bugawan zuciyarta ya sauya gabaki daya jikinta ma neman mutuwa yakeyi dan haka ta zare hannunta daga na fammah daidai nan wayarta ta sake ringing ta kasa dagawa ta duba suna tafiya a natse zuwa hanyar fita.

Sake shigowa kiran yayi Mum data dawo gefenta tana magana tace

"Baby SANAAH prof dinki ne fa inaga yake kiran,haryanzu bai samu shigewa duka zuciyarba kenan????

Yankewa bugun zuciyar SANAAH yayi da mamakin maganar Mum din ta dago a hankali ta kalleta da idanuwanta da sukai wani mutuwa....

Fammah dake jinsu dan juyowa tayi kadan tace

"Mum ta fada soyayya mai karfi inaga zuciyarta ma bazata iya daukan nauyin abinda ta dauko ba tausayinta da kaina ma danake fama da ita nak...."

Wani irin nauyin kirji ne ya rife SANAAH wadda ta dago da idanuwanta da sukai kaman zasu ciko da hawaye ta kalli fammah wadda Dad dinta yayiwa hannunta dake sarqe da nasa wata irin riqon daya sakata kasa qarasawa tana juyowa tana dan dora hannunta daya akan nasa sbd wani irin riqon daya ratseta da hankalinsa baya kansu.

Mum dariya tayi tana cewa

"No bana fatan taso prof haka nice zan mata zabi yanzu gaskia"

Neman kasa daga kafafunta SANAAH takeyi taji gabaki daya wayar hannunta ma ta isheta.

Koda suka isa harabar gidan inda jerin motocinsa da securities dinsa ke jiran fitowansu dan sune zasu kaisu airport kowa nutsuwa ya sake yi tareda kama jiki sbd yanayinsa da babu kowace irin rahama da sauki ko daya.

Qasa gabaki daya kowa yayi da kansa tsayawa yayi daga inda yake a bakin motocin ya sake hannun fammah batareda yace komaiba ya kama kanta yayi kissing a tsanake yace

"Take care love"

Yana fadan hakan ya juya ya kalli Imran kallo daya batareda ya bude baki take imaran din ya budewa Ms Meenah mota Fammah ma ta shige tareda jefawa SANAAH kisses wadda tsaye kawai take tanajin wayarta na ringin ta kasa iya ko dagawa bare ta duba.

Mum ce tayo gurinsa zata rungumesa kadan ya dago idanuwansa da suka sakata jin wani faduwan gaba mai karfin gaske ya nuna mata kofar motar da aka bude mata da hannunsa daya a cikin asalin kamewansa da ikonsa.

Nutsuwa tayi itama ta bude baki tace

"Ok bye sai kun iso"

Shiga motar tayi imran ya rife mata take aka ja sbd motocin a kunne suke.

Juyawa SANAAH tayi da sauri tabar gurin tareda bacewa bat sbd batajin zata iya daukan yanayin dayake gurin.

Shi kansa ko inda tabi ta bace baibi da kallo ba yabar gurin ya koma bangarensa batareda sake fitowa ba dan ko da daddare babu wanda ya gansa ko gurin Dad baije ba sedai suka hade a masalacci da daddaren.

Ita kanta tinda ta dawo ta shige dakin dr mum ta kashe wayarta gabaki daya ta ajiye batareda tabi takan Numbern daketa faman kiranta ba dan batama buqatan son sani.

Sanin baya jin dadi sai Dr Mum bata aika masa ita kai masa komaiba safiya ce taje ta jere komai a dining ta baro dan sunsan idan baya jin dadi ya saba baya buqatan kowace irin hayaniya ko magana dan hakan matarsa ta sabar masa indai bayajin dadi janyewa takeyi tace ya samu hutawa da kyau batareda tinanin ko yana buqatan kulawanba dan haka ya sabu da hakan ya zama dabiarsa.

Da daddare dakin Mommy ta kwana duk ta cika hancin Mommyn da wani qamshi daya hanata ita kam bacci mai karfi sbd yanda koina ta juya wani irin qamshi ne yake tashi a hatta gashin kanta dan haka gari na wayewa ta korota ta koma dakin Dr Mum acan taje ta qarasa baccinta na safe data kasa yi da daddaren itama sbd rashin dadin zuciyarta datake ji tin jiyan akan wayar datai kiranta data bata mata mood haryanzun.

Da safe Maamah ce ta hada masa breakfast da kanta ta saka Safiya ta dauka mata sukaje ta dubosa da kanta ya fito babban palonsa suka gaisa ta masa ya jikin ya amsa a natse ya warware sosai ba sauran ciwon kan dayake fama dashi amma a kame yake a soldier dinsa babu kowace sakewa ko kadan a fuskansa.

Bayan dawowan Maamah ya kira Dr Mum a waya sun gaisa itama bai fito ba sai yamma cikin wata black jallabiyar data fiddo haskensa sosai da zallan kwarjini da class da kamewa da lafiyan dake cikinsa sai black agogon patek philippe chrono watch dake daure a hannunsa wanda kudinsa zai siya wasu motocin hawan,takarmin arabian Russell and brombley ne a kafarsa black da suma suka saka fiddo tsantsar hasken kafafunsa da tsaftarsa da kaman basa taka qasa qamshinsa na tashi a natsen daya saba dan haka koda ya iso gurin mahaifinsa kwarjininsa tini ya doke ya rufe na mahaifinsa dan haka ko Mr Sideeq cikin girmamawa ya janye ya basu guri kafin suyi shirin shiga sallan magrib.

Bai rabu da Dad ba dai bayan sallar ishai dan haka kai tsaye bangarensa ya koma ya zauna yayi wata waya a natse ba hayaniya tsawon lokaci sosai yana gamawa ya shiga bathroom dan shirin bacci.


Itama gurin Dad taje takai masa tea bata wani jimaba Dad din yace ta tafi dan haka tana dawowa shirin bacci tayi tana gamawa ko gado bata haye ba Safiya taxo tace Dr Mum tana kiranta.

Faduwa gabanta yayi ahankali sbd yau kusan haka ta wuni da wani irin fargaba.

Kallan mommy tayi wanda bata dago ta kalleta ba duk da taji sakon.

Hijab dogo ta dauko yana fidda qamshinta a hankali ta saka ta fito tareda safiya din jikinta a mace.

A palo ta tadda Maamah wadda ta fito kitchen daga gama hadawa Raheem din komai ta miqa mata cup din madara mai kaurin gaske da zafinta data hado mata tace ta shanye sbd akwai sanyi yau.

Karba tayi sbd ta samu delay din zuwa gurin kiran Dr Mum ta fara sha ahankali tana dan zaunawa a dining safiya na mata surutu sama sama.

Duk yanda tayita slow haka ta gama ta miqe dole ta nufi gurin Dr Mum wadda tana shiga ko juyowa Dr Mum din bataiba ta kalleta tana duba waya tace

"Kije ki kaiwa Fleet tea da snacks gasucan da aka hada masa dan ba lallai yaci abinci yanxu ba da daren sbd da yamma aka kai masa abincin lunch nasa yayi"

Mutuwa jikinta yayi take sbd daga karshe dai batada mafita dole taje din ta fuskancesa.

Ajiyan zuciya mara sauti ta sake a sanyaye tace

"Ok Dr Mum"

Juyawa tayi ta fice.

Dining ta nufa ta dauka babu kowa a palon taso tace Safiya ta dan rakata sbd ta samu dawowa da wuri amma ba kowa.

Sanyaye ta nufi kofa ta fice ta nufi hanyar bangaren tana fidda wani mayen qamshin daya gama kama jikinsu dan kuwa hatta tafin hannuwansu da kafafunsu qamshi yake fidda sbd abubuwan da aka basu suna amfani dasu duk da bata wani amfani dasu sosai sbd kamshin yana wani irin yawan dayake saka jikin duk mai shaqa sanyi da samun nutsuwa.
#MAMUH
09033181070GANIN IDO 2026
Mamuhgee

81
Tana isa bakin kofar shiga bangaren dan dakatawa tayi tana dan sake sauke ajiyan zuciya a sanyeye kafin ta miqa hannu daya ta bude dan tasan ba amfanin bugawan tinda babu wanda zai bude mata kuma shi yana kurya ba lallai yajita ba.

Tana shiga bayan rufe kofar sake dan jan numfashi tayi kadan a sanyaye har lokacin kafin ta daga kafafunta a natse tayi tsakiyar palon ta nufi hanyar palonsa zuwa lokacin babu sauran faduwan gaba sbd ta riga da ta saddakar da ganinsa tinda dai batada zabi ko mafitar kaucewa hakan duk da tana fatan ace yana bedroom dinsa baya palon ta yanda zata ajiye ta juyo ta fito.

Tana isa kofar itama a natse ba kowace hayaniya ta bude ta sako kai tareda dan sake sauke numfashi mara sauti da karfi sbd qamshin daya ratseta daya isa har kirjinta zuwa cikin zuciyarta.

Takowa tayi tana isowa cikin tsakiyar palon da babu motsin komai bayan flat screen tv dake aiki ba murya ma sosai.

Jin kamshin na sake ratsa hancinta da kirjinta ya sakata dagowa a tsanake da sanyi ta kalli inda ta doso idanuwanta suka sauka akansa yana zaune sanye da black silk pajamas na Fernandos Miami da suka saka wani haskensa da kwarjininsa fitowa suka cike idanuwanta da sukai nauyi mai tsanani a take tareda nauyin kirji ta dan daukesu daga kansa tana qarasowa cikin natsar da kanta da kamewanta me sanyi.

Ipad ce a hannunsa da farin eyeglasses na ragewa idanuwansa hasken screen din daya sake sakasa mai tsantsar fixgan hankali da nutsuwan duk macen da zata samu nasara da saar ganinsa a irin wannan lokacin dayake shi dinne da bayyanar fitinannen hot jikinsa.

Kafafunta kusan kokarin kasa qarasowa da ita sukeyi sbd wani irin nauyi da sukai tareda sauyawan kowane bugawan kirjinta duk tayi taku daya.

Gabansa ta tsaya tareda dan durqusawa a natse ta ajiye tray din hannunta akan table din dayake gabansa ta dan dago batateda ta iya dora idanuwanta akansa ba ta bude baki da wani sautinta mai sanyi da ratsawa tace

"Ina wuni"

Bai amsata ba sai kusan da maganar tai seconds masu yawa kafin ya dan kalli kayan data ajiye ya amsa a taqaice yana ci gaba da duba abinda yake dubawa.

Wani iri taji tana kasa motsawa daga inda take din ta dan dan dago ta kallesa idanuwansa sam basa kanta ta sake bude baki a natse da sanyin da jikinta yake tsanantawa tace

"Ga tea da snacks inji Dr Mum"

"Thank you" ya furta shima a qataice yana dan juyawa ya kalli wayarsa dake gefensa data fara ringing daga America ne numbern ma fuskansa a kame kaman yanda take ta asalin FLEET ADMIRAL RAHEEM HAKEEM JEERAH dinsa.

SANAAH jin tayi kirjinta yayi wani irin nauyin gaske da fuskantar wannan yanayin daga garesa jin tai idanuwanta sunyi nauyi suna cikowa da wasu irin hawayen da batasan daga inda suke kokarin fitowaba ta miqe tsaye tana kokarin juyawa ta bar gurin sbd kada su sauko sedai tana kokarin juyawan yana dan dagowa a cikin idanuwanta kai tsaye nasa idanuwan suka sauka a tsanaken daya hango tahowansu dan haka tana juyawa taku daya tayi ba tsammani taji anriqo hannunta daya da dayan hannunsa batareda ya motsaba daga zaunen daya ke...

Itama cak ta tsaya a gurin tana rufe idanuwanta ahankali hawayen dake cikinsu suka gangaro ahankali ta saka hannunta daya cikin nutsuwa ta goge tareda qasa da kanta sbd jin tasowansa ya tsaya gap da bayanta har suna dan gogan juna ta sake rufe idanuwanta tana jin zuciyarta na shiga daci gabaki daya.

Shiru sukai su duka biyu sbd shi kansa wani irin mugun nauyin da bayajin akwai abinda zai taba sauke masa shi yaje ji a kirjinsa tin jiyan dako ganin kowa a rayuwarsa bayason yi ita kanta zuciyarsa dake wannan zafi da nauyin bata buqatan ganinta sbd kaucewa illar da zai iya yiwa kowa idan zafin ya rasa yanda zai riqu....

Ganin hawayenta ya saka yaji wani sabon zafi da radadin kirjinsa ya qaru bazai iya shima dauka ba dan kuwa daga ranar daya tabbatarda Son dayakewa Nasir na jini ya dawo kanta batareda saninsa ba harya kai wannan matakin dayake kai ayanxu da baisan yaya yake ba zuciyarsa ta rasa kowace control cikakke akanta.

Bai saki hannunta ba kaman yanda bata juyoba hakama shima bai dawo gabanta ba tsawon seconds zuciyoyinsu na yaqi da tsananin abinda suke ji a cikinsu kafin ya juyo da ita cikin wani irin slow yana saukar da idanuwansa masu kaifin gaske akanta da wani slow shima kaman wanda ya zuqi cocaine.

Tashi tsigar jikinta sukai gabaki daya ahankali sbd yanda kallan ya ratseta ta rufe idanuwanta ahankalin da wasu sauran hawaye masu dumi suka qara gangarowa daga cikinsu ta bude idanuwan da wata sanyayyar sanyin daya sakasa bin hawayen da idanuwansa yanda suke tafiya haka yake binsu da idanuwansa har suka sauka zau diga ya saka tafin hannunsa daya suka diga a tsakiya ya zuba musu ido yayi musu wani kallo kafin ya dago idon ya sauke a fuskanta har lokacin taqi kallansa...

Bude baki yayi da wata sautin data shaqe bata fito duka ba yana sake matse hannunta kadan cikin nasa dayan hannun har sai data lumshe ido yace

"Bazaki taba sake amfani da waya ba sai bayan lokaci......

Lumshe idanuwanta tayi da wani irin nauyin kirjin daya ratseta sbd bata tsammanin jin hakan ba duk da tai tsammanin hukuncin...

Yanda ta lumshe idanuwanta da wani mutuwan jiki ya sanyasa sauke mata wani numfashi mai dumin gaske yana matsota sosai fuskansu na hadewa ta gefe yanajin har lokacin wani irin radadin gaske na soya zuciyarsa da jininsa ya rintse idanuwansa shima yana janyewa daga gareta tareda juyawa zai wuce bedroom dinsa wani sautin numfashinta dayake kokarin boye kukan daya taho mata na wannan hukuncin yasaka idanuwansa sake sauyawa sosai sbd har jininsa ne yake tafasa tin jiyan wanda a yanda yake tin jiyan idan ya shiga filin yaqin ruwa mutanen dazai raba da kansu da grenade sunada yawan gaske.

Kofa ta daga kafafunta itama ta nufa tana danne kukanta sbd jin takeyi zuciyarta gabaki daya tayi duhu hakama gangar jikinta..

Sauri sauri ta fara yi dan ta fice ma da sauri ta isa daki ta nufi kofar barin barin palon nasa...

Tana isa kofar tana dora hannu a kofar hawayenta na fashewa hakama hannunsa na sauka akan nata ya birkitota gabaki daya yana manneta a bango tareda kama fuskanta da tafukan hannuwansa duka biyu ya hade da fuskansa yana bude bakinsa da ziro harshensa waje yana hade bakinsu da zura harshensa ciki duka a lokaci daya yana fara mata wata irin tsotsan data daka hawayenta qarasa gangarowa tana kokarin kwacewa amma irin kyakkyawan riqo da tafin hannuwansa sukaiwa fuskanta da yanda suke a jikin bangon ya saka ta kasa hakan tana jin wata fitinanniyar tsotsa na ratsa kowace sako na bakinta da wani zazzafan yanayi.

Wata zuqar data ji ta har cikin kwakwalwanta ta ratsa yayi mata tareda hadiye wasu yawun da saida maqoshinsa yayi sama da qasa yayi mata yana bude idanuwansa da sukai jajir na abubuwa da yawa dake kuna a jininsa suna kunnasa tako ina da zafi da wutar da idan ta kama kowa zata iya konawa.

Kallan fuskanta yayi da idanuwan da suka saka takejin zafin wutar datake ci a cikinsu har a jikinta da kirjinta dan haka taso tayi baya dan tafiya da basa daman raguwan wutar dake cinsa....

Jinin bangon ya sake dan danneta ahankali yana zuba mata idanuwansa yana bin fuskanta da kallo zuwa wuyanta da jin babu kowace sauki dayake ji daga kirjinsa har jininsa dayake ta dannewa yana riqe control tin jiyan har zuwa yau dan kuwa datasan irin wuta da zafin dayake dannewa da bata taho gurinsa ba dan kuwa ganinta ya qarasa hura wutar kirjinsa da suka kunna masa daga lokacin da kunnuwansa suka ratsu da sunan wani namijin akanta.

Baisan abinda zai kashe masa abinda yake jin ba dan haka ya sake kama fuskanta da wani irin zafi ya hade bakinsu yafara mata wata sabuwar tsotsa yana kama hijabinta ya fincikesa daga jikinta yayi wurgi dashi yana saka kansa a wuyanta yayiwa kamshinta wata irin shaqar da saida gabanta ya fadi ta rintse ido da karfi sbd wata damqar dambu da yayi mata bayan kamshin ya masa wata muguwar ratsa tin daga hanci zuwa kwakwalwansa da kirjinsa da zuciyarsa dake wata irin zillon rasa control gabaki daya.

Fixgota daga bangon yayi kirjinsu ya hadu da wata karfi da mannuwan datakai kai masa tsinin kirjinta kai tsaye har cikin kansa ya bude ido da kyau yana kamo wuyanta da hannunsa daya dayan yana shiga rigarta ta qasa zuwa cibiyarta ya cusa kansa wuyanta ya sake shaqota ya zuqo kamshinta ya feso wani numfashi mai karfin gasken daya sauyasa kwata kwata daga Raheem din da kowa ya sani zuwa Admiral of the navy Soldier ya saka hannunsa bayan qugunta ya mannota jikinsa da wani irin salon daya saka hankalinta tsananin tashi tana shiga wani irin farbaba ta bude idanuwanta da sukai rau rau ya sake manno wuyanta cikin fuskansa ya saukar mata da lips dinsa da suka sakar mata wani fitinanniyar kiss a fatar wuyan ta qanqame rigar jikinsa da karfi jikinta na daukan rawa.


Akan kunnenta ya sake saukar da lips dinsa ya sakar mata wani kiss din daya sake tsananta rawan jikinta...

Hannunsa daya taji ya sauka a gaban rigarta da yayiwa wata damqa daya tareda wucewa qasa da botiran gaban rigar gabaki daya lokaci sedai tajisu qasa suna zuba gabaki dayansu.....

Da hannu daya ya sake kama rigar sai kawai ya rabata da ita ya jefar tareda dagata gabaki dayanta ya dora akan wata doguwar drawer dake gurin mai kyau datake hade da wasu wall decors daya saka hannu yayi qasa dasu gabaki daya suka zube suna fidda wata irin qarar data sake sakata shiga wani tsoron da bata taba shigaba sbd yau yanayinsa daban yake.

Tsakiyar kafafunta ya shiga yana kama gashinta dayake zuba wani mayen kamshi ya saka a hancinsa ya shaqa ya sake fidda wata numfashin data sauka a fatar kirjinta take tsigar jikinta suka sake miqewa kafin ta motsa yayi baya da kanta ya cusa kansa kirjinta yana bude gaban rigarsa da itama botiran suka xube gabaki daya ya jefar da ita yana zagota ya matsota cikinsa da wani irin slow sbd jikinsu gabaki daya daya shiga wutar da ayau abu daya ne zai kasheta daga jininsa maidata cikakkiyar matarsa ta har abada.
#MAMUH
09033181070GANIN IDO 2026
Mamuhgee

82
A daidai wannan lokacin Dad jeerah a zaune yake cikin wani irin zafi da bacin rai da takaicin daya gama tado duk wani bacin ransa akan maganar da RAHEEM din ya fada masa a daren kafin shigewansa wato idan ya tafi Morocco daga can zai saka matarsa da yarsa wucewa America ba lallai su dawo ba wanda hakan kai tsaye na nufin ya zai koma kenan ko me??

A yanda yayi maganar a kame da zallan isarsa da ikonsa da kamewansa ya tabbatarwa Dad din da akwai hukuncin daya yanke wanda shi kuma hakan ne ya fusatasa sosai duk da a tinaninsa farko da SANAAH din zaa koma din America amma da yayi magana da Imran a daren yaji cewan bada SANAAH aka shirya tafiya America dinba Miami zaa kaita take ransa yayi mummunan baci dan haka a cikin daren ya yanke hukuncin a goben kowa zai shedar da mummunan bacin ransa da basu saniba rayuwarsu kaf dan kuwa sai an basa takardar SANAAH a goben wannan karan tabbas ya tsani ma kansa da yayi hadin tinda zai dauki yarinyar mutane yakaita wata qasar ya aje sbd bazai iya hadeta

Please Login or Register in order to submit comment