Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

amma numfashi da nishin dayaji ya sakasa a babban rudani da kasa gasgatawa dan haka ya kashe din ya sake saka kira.

Ringing wayar ta fara wadda kafa kawai Raheem ya saka ya shurata ta bugi bango ta dauke wuta gabaki daya tana fashewa batareda ya saketaba ita kuma sai a lokacin ta dago idanuwanta masu shegen kyau da sukasha kwalli a cikinsu mai kyau daya qara musu wani irin kyau da daukan hankali ta saukesu akan tasa kyakkyawar fuskar datai ja idanuwansa sunyi wani irin jan daya sakata sauke ajiyan zuciya ahankali tana kallan cikinsu sbd sai yanxu ne daya shura wayar ta dan fahimci abinda yake faruwa batasan lokacinda ta daga hannunta daya ba ta dora akan nasa dayake riqe da itaba ta bude bakinta daya dan lalata lipstick dinta da wata irin sanyi da nutsuwa harma da tsananin kewan da batasan tana bayyanaba tace

"Ba wayana bane...." qarasa maganar tayi cikin wani irin yanayin da kuka ke neman taho mata mai sanyi sbd bacin ransa datake iya gani"

Sakinta yayi gabaki daya fuskansa babu kowace irin rahama a cikinta yana juyawa zai koma ciki a karan farko ta saka hannunta biyu ta kama hannunsa daya tafin hannunta na hadewa da nasa ta dan qanqamesa tana sauke idanuwanta akan fuskansa da tana kalla take hawayenta masu dumi suka gangaro mata ta bude baki da muryan son fasa masa kuka tace

"Bansan wayeba yake kiran"

Dakatawa yayi cak da takunsa jininsa wani boiling yake yanajin kaman kirjinsa zai kama da wutar datake ci a jininsa da ruwan jikinsa na da ace nuryanta ya sauka a kunnuwan Maleek din ta wayar baisan mezai iya biyowa baya ba duk da yana kokarin control na hakan dan yasan ba wayar tata bace hakama batasan Maleek dinba....

Kuka kawai ta sake mara karfi da sauta wanda daman ta jima kwanakin hakanan kawai takeson fasa kuka sbd kewa da kadaicin da wata muguwar son dake neman kasheta duk da bazaka taba gane hakan ba sbd muguwar zurfin cikinta da iya danne yanayinta kowane iri ne bazaka taba ganewaba.

Sake hannunsa tayi ahankali zata zare nata kukanta na sake qaruwa da rashin karfi ko kadan ya kama hannun nata batareda ya bari ta zare ba ya sauke numfashi mai zafin gaske daya sauka har akan fuskanta ta rintse ido ahankali wasu hawayen dake ciki suka kuma gangarowa dan zafin dayake cikin numfashin nasa data tabbatarda shine yake cinsa a cikin jikinsa da babu kaya a jikinsa daga shi sai towel ne sbd daga bathroom kai tsaye yana fitowa yaji motsin kofar shigowan yasan itace ya fito.
#MAMUH
09033181070
[07/06, 7:34 am] Dasoo: GANIN IDO 2026
Mamuhgee

94
Maleek da wayarsa ke kan kunnensa dip yaji ya dago wayar ya kalla ya sake daka kiran yaji batama shiga,
Sake dannawa yayi cikin matsuwa da tsananin son jinta da matsuwa da ganinta a zahiri duk da yaga hotinanta kuma takowane bangare da siga ta masa ya kamu da asalin sonta da kaunarta bama dan iya son samun alaqantuwa da jeerahs ba.

Kasa samun wayar yayi kwata kwata dan haka ya sake kiran wayar Ms Meenah wadda sai da yayi kusan kira uku tukuna fammah ta lura ta dauka kai tsaye ya sanar mata da wayar bata shiga sam.

"Ok Uncle bara na kira Dad naji sbd na fada masa tana nan ko kila ya saka driver ya daukota"

Kashe wayar tayi ta saka kiran Dad dinta wanda har tayi ringin ta gama baa daga ba..

Sake kira tayi kusan so shida amma sam baa daga ba dan haka kai tsaye ta nemo numbern Imran ta saka kira.

Yana dauka tace

"Yawwa UM Dad baya daukan waya so bansaniba ko anbada mota akawo SANAAH idan baa tafi kaita ba pls ga Uncle Maleek nan ita yazo dauka yanason sanin ko an tafi da ita din"

Dagowa da shegun idanuwansa Imran a natse yayi yana kokarin juyawa daga harabar gidan bayan wata lafiyayyar mota ta kawo masa ordern da suka saka ta dishes din da sukafi guda biyar ya kalli inda Maleek din yake tsaye a jikin motarsa da waya a hannunsa yanata faman saka kira.

Bude baki yayi batateda yace komai ba yacewa fammah

"Zanji da komai"

"Ok thank you UM"

Kashe wayar yayi yana juyawa ya koma ya isa kofar Palon yayi knocking a natse.

Fleet din dake tsaye da SANAAH din dan kallan kofar yayi da jajayen idanuwansa kafin yaja hannunta zuwa cikin asalin Bedroom din da tsarinsa kusan tsarine da akasan yanaso.

A qaida da tsarinsu duk Imran yayi knocking kofar da uban gidansa yake ciki so uku baace komaiba to yana iya shiga dan haka yana gama bugawan a natse bayan seconds bude kofar yayi ya shigo.

Jere komai yayi a table ya juya ya fice ya sake rufe kofar ya koma harabar gidan babu kowace rahama a fuskansa kana ganinsa kaga soldier,

Tin kafin ya isa gurin Maleek din yayiwa wasu securities dinsu dake gate hannu alaman a budewa maleek din gate ya isa gurinsa ya kallesa.

Maleek na ganinsa ya danyi kokarin sake fuska yana miqa masa hannu.

Hannun Imran din ya kama yana katse Maleek din fara gaisuwa yace

"Fammah ta kira,kaje kawai"

Bude masa motar imran yayi da hannunsa daya yana janye hannunsa daya daga nasa yana dan basa hanya.

Kallan mamaki maleek yayi masa yana cewa

"Ina SANAAH din??

Kallansa Imran yayi yana kokarin controlling anger dinsa da batada kyau yace

"Batanan,zaka iya tafiya yanzu??

Yanda Imran yayi maganar da wata irin ikon da zai iya komai a gurin ya sakasa shiga sabon mamaki sosai sedai tinda yace batanan yasan kenan antafi kaita din dan haka motar ya shiga yana dan sake kallan imran din da ko rahama da fuskan dazai iya masa sallama bai ganiba dan haka yana fadawa yaja motar ya fice da speed sbd ya isa yasamu SANAAH din acan.

Imran kuwa securities dinsu ya nufo ya bawa umarnin a juya musu kan motocinsu duka akwai yiyuwan subar gidan ayau dan tinda fammah ta sanar masa ta fadawa Dad dinta Maleek gurin SANAAH yazo.

Take aka juya kan motocin securities kuwa basu ma bar gurin motocinba suka tsaya jiran abinda zai iya yiyuwa na zama ko tafiya a cikin daren shi kansa imran jacket mai girma ya sako akan kayansa ya shirya tsaf jiran kowace kira daga Fleet.

Acan ciki kuwa kuka kawai SANAAH take masa wanda kai tsaye ya sakasa fahimtar bana iya abinda ya faru din bane kuka ne datake son tayi na damuwan zaman kwanakin shiru yayi kowace sauti na kukanta na ratsasa yana keta jininsa zuwa kirjinsa amma zafin da jininsa ya dauka bayajin zai taba sauka a yanxu dan kuwa sun gama kunna tsananin zafinsa su dukansu ukun amma kukan nata kuma sake zafafasa yakeyi yana yankar zuciyarsa dan haka ya juyo kai tsaye tareda kama hannunta ya janyota gabansa sosai har suna dan gogan juna ta sake fasa sabon kuka mai wata qaramar sautin dayaji sa har kirjinsa ya saukar da idanuwansa akan fuskanta ya kalli yanda tayi ja a take duk da kwalliyan dake kan fuskan wanda tama manta da ita.

Hannuwansa biyu ya saka ya sakota cikin jikinsa da babu kaya har lokacin ya mata wata rungumar data sakata sako wani sanyayyan kuka tana zagayesa da hannuwanta duka biyu tana qanqamesa kukanta na dan qaruwa.

Yafita tsayi da fadi sosai dan haka ta shige gabaki daya a cikin kakkarfan jikin nasa yana sake mata wata lafiyayyan zagayewa itama tana maqalesa zuciyarta da gangar jikinta na jin nutsuwan da aminci na shigarsu..

Kaman ana kashe wuta da ruwa haka yaji wutar dake jininsa tana mutuwa da wani aminci da nutsuwa duk da qasan kirjinsa kishi ne ke qaruwa da wani irin zafin gaske amma yanayinta ya saka ya barsa a boyen kafin su san hukuncin daya yanke akansu dan kuwa Meenah zata san abinda zai saka kwakwalwanta saituwa da sanin yanda zatai aiki.....

Dago kanta yayi ahankali ya zuba mata idanuwansa da suka mugun sauyawa sun kasa komawa daidai yanajin wani irin obsession akanta da bayajin ko cinyeta yayi zai zama satisfied.

Dagowa tayi da idanuwanta da sukai kaca kaca da hawaye ta kallesa tareda shigar da idanuwanta cikin nasa taga yanda suka sake zama jajir sai kawai ta bude baki zata sake fasa masa kuka ya dora yatsarsa daya akan lips dinta yana bude baki da wata irin kasalan dabai taba shigaba a kaf rayuwansa da wata fitinanniyar muryan da ita kadaice ta taba jinta sbd yanda take a buge yace

"You are driving crazy me crazy da wannan kukan naki kinsan hakan right??

Yanda ya qarasa maganar dakyau da wani slow ya sakata jin tsigar jikinta ta tashi gabaki daya ta kasa iya riqe idanuwanta daga sake kallansa ta lumshe ido ta bude da slow itama tareda motsa bakinta daya bushe kaf a take babu ko yawan da zata hadiye sbd muryansa da bata taba jin wannan yanayin a tattare da itaba,

Wasu yawu ta samu a bakin nata ta hadiyesu ahankali wanda akan idanuwansa yawun suka wuce maqoshinta da daya motsawa sbd nadin veil dinta daya zame gurin rungumar da yayi mata.

Lumshe idanuwansa yayi shima yana jin kaman kowace gabar jikinsa na amsawa da wannan yawun data hadiye....

Hannuwansa ne kadai suka iya motsawa ya matseta ajikinsa yana jin kansa na kuncewa ga haukar da suke neman cinna masa a gidan sirikansa amma zai basu mamaki.

Sake matseta yayi cikin jikin nasa yana dan jan qamshinta a cikin hancinsa zuwa kansa daya kuwa shigesa da kyau da wani irin fitinanniyar yanayi.

Sake shaqarta yayi yana bude idanuwansa da yanzu suke wata sauyawa cikin shaawanta dake zuwan masa da karfi ya kalli tsakiyar kanta da akai mata wani gyaran gashi aka dauresa gurin daya yana kyalli da fidda wata kamshi mai daukan hankali...

Da wannan kamshin akaso ta shiga motar wani ya dauketa a gaban motarsa.......

Bakinsa kawai ya saka ya ciji band din dayake daure da gashin nata ya jefar da shi yana saka kansa cikin gashinta mai tsayi daya warware ya sake shaqa a cikin wata slow kafin ya gangaro da kansa wuyanta nanma wani fitinannen kamshi ya shaqo sabo wanda baisaniba da asalin nata da hancinsa da kwakwalwansa suka sani ya rufe idanuwa ahankali yana sake jin kishinsa na qara wata masifar zafin iya wannan qamshin da wani zaiji.

A jikin kayanta yaji wata kamshin da saida yakai fuskansa wuyanta yaji yana tasowa take ya dago ya zuba mata idanuwansa da suka gama kamuwa gabaki daya da zafin shaawanta ta lumshe idanuwanta ahankali itama sbd bazata iya daukan kallansa ba dayake dauke da wata wutan da baa gani sedai ji a jiki..

Gaban rigar ya kama da hannunsa daya yana kallan fuskanta kaman a buge itama jin yanda ya kama gaban rigat ya sakata bude ido da wata sanyi ta kalli gaban rigar wadda ya sake dora dayan hannun nasa ya mata wata riqon data fara rabewa biyu a hannunsa ahankali da slow mayun idanuwansa akanta ya hadiye wasu yawun da akan idonta maqoshinsa yayi wata motsawanda sai data qanqamesa da hannuwanta batareda tasan tayi hakan ba wani zafi na taso mata da take wani zufa daya ya digo daga wuyanta ya diga akan hannunda dake tafiya yana yaqa rigar wadda idanuwansa suka tsana ganinta ma gabaki daya qamshin dayake fita cikinta..

Wata farar vest ce mai laushin gaske datake lafe a jikinta cikin rigar tata da wani dogon skinny skirt da shima yake lafe a jikinta ya fidda shape dinta da cikinta dayake lafe.

Tin daga saman fatar wuyanta yafara gangarawa da idanuwansa cikin slow da wata fitina har zuwa kan cikinta dayake lafe ya saka hannunsa daya a cikin wuyanta ya kamo bayan kanta ya mannota fuskansa ya shaqi numfashin data fitar shaqa mai kyau yana jin kansa na daukan nauyi ya dora hannunsa daya akan cikinta yana yaye vest dinta tafin hannunsa ya sauka akan fatar cikinta taja wani irin numfashi mai karfi mara sauti sbd jin bugawan zuciyarta zai tsaye ta sake damqesa da yin baya da kanta wanda ya dawo dashi kai tsaye da wata fitinanniyar salo hakan ya saka fuskansu hadewa kai tsaye hancinsu ya gogu da juna ya sake shaqar numfashinta wanda itama nasa ya shiga hancinta da karfi ta lumshe ido sai shigar bakinsa cikin nata taji da wani irin sanyi da qamshi.

Tsotsan bakin yayi ahankali ya hadiye yawun da wucewansu saida suka bada wata sautin daya sake tada zafin shaawansa ya kama bakin da kyau yafara mata zazzafan tsotsan data fara jinta tin daga bakinta har cikin kwakwalwanta sbd kowace gabar jikinta da jininta wannan karan karban sakon sukeyi batareda tasan ma hakan na faruwa.
#MAMUH
09033181070
[07/06, 11:38 am] Dasoo: GANIN IDO 2026
Mamuhgee

95
Acan harabar gida kuwa su Imran suna tsaye har lokacin cikin shirinsu tsaf batareda damuwa da kowace tsawon lokacin zaa dauka ba dan yasan dole dai baa shigeba sai Fleet ya kirasa ya bada umarni hakama tsayuwarsu bazata yankeba sai sun tabbatarda babu wanda ya kama hanyar bangaren har sai SANAAH ta fito koda kuwa matarsa ce idan ta dawo.

****Hannuwansa biyu ya saka cikin wuyanta ya kamo banyanta da kyau yana sake mannuwa da bakinta da zazzafar yanayin da dukansu sukejinsa musamman shi da karfin shaawansa ya gama bayyana dan kuwa ita kanta bataga alaman zata iya samun kubuta daga garesa ba dan haka ta lumshe idanuwanta tana zame hannuwanta daga jikinsa ya sake kutsa bakinsa cikin nata yana zuqota da tsotsa tareda fitarda wani numfashi mai karfin gaske yana zare vest din jikinta gabaki daya tareda daukanta ya isa lafiyayyar gadon dakin da ita ya zauna tana kan kafafunsa ya bude jajayen idanuwansa da har wani zafi suke fitarwa yabi black padded strapless bra dinta da kallo sbd yanda ta zauna kirjinta da black kala dataiwa farin skin dinta kyau da tada hankali..

Fuskansa ya goga ahankali da wata sanyi a kai yana jin duka notikan kansa na kuncewa daya bayan daya suna barin control nasa.

Skirt dinta ya sako hannunsa daya a cikin yana shafa kafafunta tindaga qasa zuwa sama cikin wata muguwar slow da tada tsigar jikinsu gabaki dayansu yana sake shigar da bakinsa cikin nata yana kissing da tsotsa harshensa na laso koina na cikinsa da tsotsewa.

Nishi ne mai karfi yake fita yana gauraywa dakin me rikita jiki da tada hankali musamman daga yanda take amsarsa babu gardama yake saka karfin desire dinsa karuwa da jinta cikin jini da zuciyarsa sbd alama ce ta zuciyarta tafara fin karfinta gurin karbansa da kewansa.

Wani fitinannen numfashi me zafi ya fesa mata a fatar cikinta daya kai fuskansa gurin bayan ya banqareta zuwa baya kafin ya dora bakinsa akan cibiyarta yayi mata lafiyayyan kiss daya saka jikinta daukan rawa gabaki daya tana jin kaman bazata iya dauka ba dan haka ta dora hannuwanta biyu akansa dan janyewa amma yatsunta cikin gashinsa suka ratsa take yaji ya gama loosing control gabaki daya na iya barinta taci abincin dayasan an tanadar mata ya sake dawo da kansa kirjinta ya fincike bra dinta da baki bakinsa bayan ya bude hook din daga baya ya mannota da tafin hannuwansa dake fatar bayanta mai santsi da laushi fuskansa ta shiga sosai cikin kirjinta yana neman rabata jikinta na tsananta wata kakkarwa.

Abinda yake faruwa a lokacin fita daga control nasa yayi dan haka daga zaunen ya birkitata kan gadon yana janye sauran abinda yake jikinta ya zare ya jefar yana bata kansa gabaki daya yana karanto adduar kasancewa da iyali.

Wani kukan azaba ta bude baki zata fasa bakinsa ya shige cikinsa yana mata wani irin kissing harshensa hadewa da nata.

Love din gaske mai ratsa kowace gaban jikin dake jikinta da bata girmammiyar yanayi yayi making da ita wanda shi kansa jin yayi kaman ana zare bargon dake cikin qashinsa dan kuwa wata irin yanayin da kaman bazai iya barinta ba ya samu kansa wanda yasaka su kasancewa cikin lokaci sosai kafin ya iya gabar daya barta yana qanqameta jikinsa yana sauke mata wasu numfashi masu dumi akan fatan bayanta daya dora kansa akai tana cikin jikinsa.

Ita kuwa da wani irin kasala da mawuyacin yanayi take sauke numfashi ahankali idanuwanta na rufe tana jin dan radadi kadan na ratsata duk da bataji fitinanniyar azabtuwa irin ta farko ba hakama gabobinta basu mutu gabaki dayaba kaman kwanaki.

Sun dauki lokaci a hakan har saida taji kaman kasalan zata iya saka bacci zuwan mata da kuma yunwan datake ji tana taso mata amma zuciyarta da jikinta sanyi sukeyi da tinawa tea zata sha kawai.

Tashi yayi da saukowa gadon yana zaran towel dinsa dake yashe ya daura yana fadawa bathroom.

Itama yana shigewan da rashin karfi ko kadan ta iya tashi zaune ta sauko gadon ta zari towel a cikin kayansa dake jere ta daura tana tinanin inda zata ga time ta duba hankalinta na komawa kan bikin.

Wayarsa ta hanga ta isa gurinta ta dan taba screen din ya kawo haske ta kalli time zata dauke idanuwanta daga kai kiran Ms Meenah ya shigo wayarsa a karo ba adadi ba ringing haske ne kawai ya bayyana ba ringing.

Dauke idanuwanta tayi ahankali tareda juyawa zata bar gurin ya fito bathroom din idanuwansa dake cikin wani yanayi mai asalin saka duk macen da zata kallesa a lokacin iya rasa kanta gabaki daya da tashin kowace tsigar jikinta jikinsa na tsiyayan ruwa ahankali sbd fatarsa dake lafiyayyan hutu da lafiya.

Kallo daya tayi masa ta dauke idanuwanta dasuke a kasalance har lolacin.

Ta daga kafafunta ahankali tana takawa dan sauyin taku ta nufi bathroom din da bata wucesa ba sai daya riqo hannunta daya a natse da sauran tasa yanayin daba yanda zaayi wani ya taba iya ganinsa a hakan bayan matansa ya sake kallan fuskanta kafin ya kai idanuwansa akan wayarsa da wani kiran ya sake shigowa daga inda suke tsayen yaga sunan mai kiran wanda yake kai tsaye Mrs Jeerah a rubuce.

Baice komaiba bai kuma yi komaiba bayan gefen fuskanta da yayi kissing ya shafa kanta ya saketa ta wuce ciki batareda ta juyo ba.

Koda ta fito wankan ya shirya yana sanye da fararen balmain wears marasa nauyi da wata siriyar Diamond chain dake hannunsa da slippers din nike masu shegiyar tsada.

Ruwan kanta ta busar da dryer din dake dakin ta shirya cikin kayan daya aje mata farar shirt dinsa mai kauri da skirt dinta sai veil dinta dan sauran kayan bazasu sanyuba yama hada kayansu da kansa.

Fitowa sukai yana riqe da hannunta dayan hannunsa kuma yana janye da tsadaddiyar 2set suitcase dinsa.

A palon yaga abincin da aka jere na SANAAH din sa aka kawo dan haka ya jata suka isa gurin ya zaunar da ita duk da wani irin zafin kasancewansa a gidan amma tana buqatan taci abinci a cikinta da bata samu ci ba tinda ta taho.

Idanuwanta akan abincin ya sauka ta dago ta kallesa farin cikinta na bayyana mai tsanani da samun wata nutsuwa ta bude baki da wani sautin farin ciki tace

"Thank you thank you"

Hannu takai ta saka ta dauki spoon mai kyau ta saka a cikin wata white rice da sauce din kidney dayake da dandano da kamshin girkin da zata iya ci takai bakinta taci ta lumshe idanuwanta da wani jin dadi tana dagowa ta kallesa da wata yanayin da saida ya dauke idanuwansa daga kanta sbd barinta taci abincin dayake ganin farin cikinta a bayyane.

Couscous da aka daga fa veggies shima ta saka spoon ta diba taci batasan lokacinda ta sake murmushi mai tsananin kyau ba tana sake kallansa da wata sanyayyar son dayake cinta tace

"Thank you"

Ruwa ya bude mata na roba yakai bakinta tasha tana sake debo abincin taci.

Wata lafiyayyan moimoi ta bude itama ta saka spoon ta debo taci ta bude doya da aka soya fara da egg sauce itama taci kadan tanaci yana kai mata ruwa bakinta tana sha kadan tana jin zuciyarta cikeda farin ciki sai murmushi takeyi wanda yana kallanta bai dauke idanuwansa daga kanta ba harta koshi tasha juice kadan dan bata wani son zaqi.

Goge bakinta tayi da tissue tana kallansa da sauran murmushin a fuskanta tace

"Na koshi"

Tissue ya sake dauka ya goge mata gefen bakinta tareda miqewa ya kama hannunta suka nufi kofa.

Yana bude kofar ya fito suka tinkaro harabar gidan wanda securities dinsa suka share kusan awa uku suna jira suna hango tahowansa Imran dake waya tin dazun wanda kiran ya hana uban kiran dasu Ms Meenah ke masa shigowa wayarsa yana ganin Fleet din ya kashe wayar yana tinkarosu ya miqa hannu ya amshi suitcase din dayake janye da ita da hannu daya fuskansa a asalin kame da babu annuri ko daya a cikinta.

Sake nutsuwa kaf securities din sukai imran na karban suitcase din ya miqawa daya daga cikinsu yana bude musu motar tin basu iso daf ba.

Daman tini Imran ya saka aka fiddo kayansu suna mota tini dan yasan ba lallaima su kwana a wannan villah dinba.

Suna shiga aka tada motocin suka bar harabar gidan tini wanda SANAAH ta dauka gurin bikin suka nufa saida suka hau titi da wani lafiyayyan speed taji muryan Fleet din ta ratsa motar cikin nutsuwa da kamewa tareda bada umarnin kai tsaye da cewa imran

"Ka siya tickets din Fammah da Mum dinta na wucewa America a daren yau ko zuwa asuba"

Juyowa SANAAH tayi da dan sauri ta kallesa sbd jiyo wani irin zazzafan hukunci a umarnin nasa sbd mum zata iya zarewa idan akace tabar qasar batareda jibi an daura aure ba"

Daidai nan kiran Mum din ya sake shigowa wayarsa da jajayen idanuwa da suka kasa boye bacin ran daya danne a kirjinsa ya kashe wayar gabaki daya wanda imran na jin bai daga wayarsa ba ya kashe tasa a take yana ajiyewa gefen motar ya qara taka motar da dan karfi suna hawa babban titi da kyau.
#MAMUH
09033181070
[08/06, 9:12 am] Dasoo: GANIN IDO 2026
Mamuhgee

96
Ms Meenah da wayarta ke hannunta kallo tabi wayar dashi tana mamakin rashin ganinsa da kuma rashin sanin ina SANAAH itama gashi bikin yariga ma yayi nisa.

Sake saka kiransa tayi amma bata shigaba ta koma ta saka kiran imran wanda shima kai tsaye akace a kashe wayar take.

Mamaki ta shiga da tinanin meyake faruwa amma kuma batada lokacin duka tsayawa wannan dan haka ta sake jefa wayar jaka tana shiga busy.

Su kuwa suna sake nisa a tafiyar Zuciyar SANAAH kasa nutsuwa tayi da abinda taji ya fada sbd batason a kuntatawa su fammah din akan hakan hakama tana shakkar su dawo su san batanan kuma su san tana tareda shi dan haka haka ta sake dan juyowa ta kallesa a karo na kusan hudu amma ta kasa iya bude baki tai masa magana sbd yanda fuskansa take a kame tsaf babu alaman sassaucin da kowa zai iya masa wata maganar.

Kai tsaye gidan Abbu motocin suka nufa suna hawa layin gidan imran ya saka kiran mai gadin dan haka suna kawowa ana bude gate suka shige aka rufe gate din ruf.

Parking akai Imran ya bude masa da kansa kafin ya budewa SANAAH itama wadda zuciyarta ta sake shiga damuwa da fargaba ma ta ziro kafafunta ta fito sbd ganin ya fita kuma tanason magana dashi amma dole tasan sai ta bisa

Ciki suka wuce tana gefensa kai tsaye bangarensa suk nufa tinda ba kowa a gidan bayan masu aiki ba amfanin akaita ciki.

Suna shigewa babban palonsa mai tsananin tsari da kyau da komai yake kashe shine yaje da kansa ya kunna komai yana wucewa cikin bedroom dinsa tana biye dashi duk ta sake shiga mutuwan jiki sbd bataga alaman ma kowane zancen zai shiga ba amma tanason yi gaskia.

Suna shiga bedroom din wanda kamshinsa yayiwa mugun kamu komai kaman kusan bedroom dinsa na Nigeria.

Yaga alaman magana takeson yi kuma yasan akan me baya buqatan kowace hayaniyar da zata damesu a daren dan haka ko fuskanta bai kalla ba ya kasa bata daman maganar ya ajiye wayoyinsa dake hannunsa ya nufi closet batateda ya juyo ya kalleta ba sbd taba biye dashi.

Yana isa cikin closet dinsa da zai sauya kayansa zuwa na bacci tinda yanxu sukai wanka bada jimawa ba ta kasa hakura daga inda take tsaye sbd kada a siya tickets din ta danne shakkarta da fargabanta ta iso gurinsa ta tsaya bayansa daya gama bude gaban rigarsa zai zare tareda bude baki zatai magana ya juyo da karfi tareda kamata ya dawo da ita gabansa ya manneta da jikin hanger din da kayansa suke a jere kayan suka rufesu ta sama ya dago idanuwansa da suke a wani irin har lokacin basu koma daidai duka ba ya sauke mata su a fuska yana mata wani lafiyayyan kallan daya sakata jin zuciyarta tana

Please Login or Register in order to submit comment