Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ko wani abin wanda hakan yake nuna ya saba nuna karshen kulawa da tattali ga duk macen datake a karkashin kulawansa duk da iya SANAAH ne sai mahaifiyarsa a rayuwansa ke samun hakan daga garesa sai kuma ita a yanxu din datake fuskantar wata tattalin da bata saba dasu ba duk da gatan da aka haifeta aciki ta taso a ciki.

Sai yamma sosai suka dawo gida bayan ya biya da ita sunci abinci a wani lafiyayyan gurin cin abincinda acan dinma fara jin kanta tayi kaman bazata iya cigaba da samun wannan kulawa da tattalin nasa ba da suke saka tinaninta da zuciyarta kasa dauka sbd hakan yana sakata kasa iya dena kallansa da idanuwanta da suke mutuwa daga duk abinda yake mata.

A nasa bangaren kuwa shi din mutum ne da kusan koyaushe yake busy dan haka duk kulawan dayake nuna mata da tattali kusan yana waya ne ko duba wani abin dan haka baya wani lura da yanda jikinta yake a mace sedai yasan shi kansa kallanta yana sakasa jin rashin karfin iya gudanar da ayyukansa dan hakan ne yake zabar zama busyn a gabanta batareda ta nema hutu daga kowace aiki ba dan bata cikakkiyar nutsuwansa

Suna dawowa shine riqe da jakarta sbd ta gaji sosai kaman zatai masa kuka dan haka hatta wayarta a hannunsa take ya rakota har cikin palonsu ya tsaya yana dago idanuwansa masu haske da tarin nutsuwa ya sauke mata su ya kalleta yana miqa mata jakarta da wayarta ta dago ta kallesa itama tana dan sauke numfashi da ajiyan zuciya mai sanyi kafin ta daga hannu ta amsa tana bude baki da gajiya da yar yarinta tace

"Thank you and goodnight Ya Al'amin"

Bai bude baki yace komaiba bakinta da yayi maganar ya kalla a natse kafin ya maida idanuwansa akan idanuwanta da suka qi kallansa tana dan kallan gefensa dasu taji tana kasa daukan idanuwansa ta juya ahankali tana sauke ajiyan zuciya da kasa daga kafafunta sbd kunya,

"Goodnight Doc" ya fada yana juyawa yabar gurin kai tsaye yana dan dafe kansa tareda saka hannunsa daya aljihu yana ciro wayarsa dan duba kiran dayake shigowa.

Ajiyan zuciya kawai ta sauke bayan fitarsa kafin ta juyo ahankali ta kalli kofar tukuna ta taka ta wuce daki.

Tana shiga kokarin daidaita sanyin da jikinta yayi tayi dan kada SANAAH ta gane jikinta amace yake amma da alama SANAAH dinma bata gidan bata dawo ba kenan.

Ajiyan zuciya wadda ta sake sanyaya jikinta ta sake ahankali tana zubewa akan kujera da dafe goshinta tana jin tsananin tausayin Mum dinta wadda tabbas bazata iya ganin wannan obsession din na Dad dinta ba ta iya jurewa akan wata gwara ma da suka taho baa gaban mahaifiyarta ake wannan soyayyarba wadda ita kanta haryanxu jin lamarin takeyi wani iri kawai dai tana kokarin korewa da hana shedan shiga zuciya da tinaninta dama bakinta.

Lumshe idanuwanta tayi tana fidda numfashi mai zafi kafin ta miqe tsaye tana fadawa bathroom ta tube tana sakarwa kanta ruwa sbd tako ina dumi takeji.

Tana fitowa wankan shiryawa tayi ta tayar da sallah tayi tana gamawa Laptop dinta ta dauko ta kunna dan duba karatun data fara din yau.

***A daidai wannan time din kuwa SANAAH da suka gama sallan ishai suna zaune a table na abinci da aka jere abinci da snacks da fruits kallansa tayi bayan ta kalli abincin tana kan kafafunsa ta marairaice fuskanta tana bude baki tace

"Pls pls pls"

Bai kalletaba ya saka hannu ya dauki spoon zai fara cin abincin dake gabansu din ta saka hannu ta karba spoon din tana debo brown pasta din dataji veggies ta kai bakinsa ahankali tana kallan idanuwansa da bai dagoba ya kalleta har lokacin ya bude baki a natse ya karba yana ci hankalinsa kwance.

Sake debowa tayi ta kuma basa yaci kafin ta dan dauki cup din coconut milkshake takai bakinsa ta basa yasha kadan yana dan kallanta.

Murmushi tai masa me kyau tana sake kai abinci bakinsa ta ringa basa da kulawa tana sake rokonsa amma baice mata komaiba sbd babu inda zata tafi din dan kuwa tin jiyan take rokonsa amma babu alaman ma zai tanka ta.

Koshi yayi ta sake basa Coconut milkshake din a bakinsa tana sake bude baki tace

"To zan kira Maamah na fada mata"

Wani irin kallo ya mata har cup din bakinsa na janyewa drink din ya zubar masa a gefen baki har cikin rigarsa ya tsayar da idanuwansa da suke fidda wani fitinannen kallon mamaki akanta batareda yace komaiba.

Ita kuwa cup din ta janye daga bakinsa tana ajiyewa gefe da kallan inda ya zuba tana dawowa da idanuwanta akan fuskansa suka kalli cikin idanuwan juna ta zare nata tana saka hannu ta dauko tissue tareda dorawa akan gefen bakinsa ta fara goge masa ahankali tana kallan fuskansa dayayi baya ya jingina bayansa da kujeran da suke zaunen yana qin ce mata komai.

A bakinsa data goge ta dakata tana dagowa ta kalli fuskansa ya mata wani sabon mayen kallan da bai taba mata ba yana bin hannuwanta dake gefen bakinsa da wani kallo kafin ya gangara da idanuwansa a cikin wata slow zuwa cikin rigarsa yana dawo da idanuwansa cikin nata ya nuna mata cikin da idanuwansa da suka sakata kasa cewa komai itama sai wani murmushi mai arnen kyau da daukan hankali itama data sakar masa tana girgiza masa kai da wata yanayin daya sake saka jikinsa mutuwa a take ya mace a zaunen.

Da wata slow ya iya daga hannunsa daya yana kaiwa akan cup din data ajiye na drink din ya dauka ahankali ya daga idanuwansa a cikin nata yafara zubawa a gaban rigarsa yana lumshe idanuwansa sbd sanyin dayake ratsatsa..

Hannunta ta saka ta riqe hannun nasa tana kallan cikin idanuwansa daya budesu da wani fitinannen slow da wata wutar sonta da shauqinta a cikinsu.

Zare cup din tayi daga hannunsa tana maidawa ta ajiye tana saka hannuwanta duka biyu ta kamo gaban rigarsa ta fixgosa suna hadewa ahankali fuskansu na haduwa dana har hancinsu na goguwa numfashinsu na shiga hancin da bakin juna kai tsaye.

Lumshe mata idanuwansa yayi yana ja da shaqan numfashinta da qamshinta da wani karfi yana budesu akan bakinta da lips dinta suke tempting nasa da wata fitina.

Sakin gaban rigar tasa tayi tana kai hannunta daya ta zaro otissues kafin ta dago tana kallansa kaman yanda yake mata wani kallo saijin saukan hannuwanta duka biyu yayi a cikin rigarsa ta qasan numfashinsa ya tsaya cak yana tsaida idanuwansa cak akan cikin idanuwanta data kasa daukan kallan ta janye nata tana fara goge fatar mararsa zuwa cikinsa da samansa kirjinsa daya sakasa jin wutarsa ta dauke gabaki daya idanuwansa sukai wani ciki suna sauyawa yana jin yanda take masa gogewan da tin daga yatsar kafarsa yake jin wata wuta na ciyosa wani mugun murmushin da saida tsigar jikinsu ta miqe a tare ya sake yana mata kallan dake sakata gani wani bangaren nasa na daban dan kuwa kallo ne na sanar da ita kai tsaye na i will eat you raw.

Wata gogewa tai masa a gefen cikinsa daya sakasa jan wani numfashi mai karfin gaske daya bada wani sauti ya riqota yana saka kansa a cikin wuyanta ta dakatar dashi da idanuwanta tana girgiza masa kai da wata slow tana qara gogawa ahankali ya kuma jan wani numfashin yana bude baki da wata muryan data sakata murmushin mugunta yace

"Easy girl,You can't handle thiss" ya qarasa yana lumshe idanuwansa da fesa mata wani numfashi mai zafin gaske daya saka tsigar wuyanta tashi ta kallesa tana fito da hannunta daya ta wuyan rigarsa daga qasa ta kama wuyansa tai masa wata gogewa da fatan tafin hannunta batareda tissue ba.

Tayar da tsigar jikinsa tayi gabaki daya jijiyan hannuwansa suka fara fitiwa ahankali ya mata wani kallan kina wasa da wuta...

Gaban rigarsa ta kama tafara bude gaban rigarsa ahankali yana bin hannuwanta da wani mayen kallo yana jin tsigar jikinsa suna qarasa miqewa da wani zafin dayake taso masa wanda ya saka tana gama bude gaban rigar taga zufa na neman tsotsafo masa ta bude bakinta ta hura masa wani iskan daya sakasa mata wata damqa da hannuwansa biyu masu karfin gaske yana mannota kirjinsa da wani karfi suka hade ya lumshe ido yana shinshinar cikin wuyanta da wani yanayi na wanda ya riga ya rasa control dinsa yayiwa qugunta zuwa bayanta wata mannowa yana qanqameta da wani mugun slow yana da zira hannunsa daya cikin qasan rigarta da iyakarta cinya daman ya tafi saman bayanta yana shafawa rigar na biye da hannunsa tana kashewa.

Shaqarta yayi har cikin kansa da kwakwalwansa kafin ya lashi fatar kunnenta da harshensa cikin sanyi da tsantsar son da babu kama.

Itama wani irin zarrrr taji daga harshensa daya lashi fatar kunnenta ta lumshe idanuwanta tana dan yin baya ya tarota tareda kama bayan kanta da hannunsa daya ya mannota da karfin da bakinsu a bude ya mannu dana juna da karfi take suka hade harshensu yamata wata azababbiyar zazzafar fitinanniyar tsotsan data sakata wata banqarewa tana jan numfashi mai karfin gaske tana sake bude masa bakinta daya sake kutsawa ya kuma zuqota yana kama rigarta ta baya ya yagota yana zarewa ya jefar kirjinsu da babu komai yai wata jonewan da jijiyoyin kansa take suka fito da wata fitinar data ratsesu.
#MAMUH
09033181070
[22/06, 12:58 pm] Dasoo: GANIN IDO 2026
Mamuhgee

132
Yanda yake shiga bakinta yana zuqota da tsotsota hannuwansa na mata abinda kanta yake sake kuncewa daga duk wani tsantsar sonsa numfashinsu na fita da wani sauti mai zafi suna sake hadewa da juna yana goge jikinta a nasa yasa ya kama qugunta da hannuwansa biyu ya dagata daga kafafunsa ya dora akan table din yana saka hannunsa daya ya ture komai dake kan table din gabaka zuwa gefe dukda qasu sun zube a qasa qaran glasses ne kawai yake tashi tareda nishinsu mai daga hankali da kashe kowace jin mai sauraro.

Tsakiyar kafafunta ya shige yana kai bakinsa cibiyarta ya tsotsa ahankali kafin ya wuce sama yana dora bakinsa da yayi dumi sosai tsakiyan kirjinta da saka hannunsa daya yana sake baya da kanta yana banqare kirjinta akan fuskansa yana wani arnen numfashi suna zafafa yanayinsu zuwa lafiyayyan love mai kama kowace jini ta jiki.

Isashen time suka dauka cikeda so mai zafi suna making love kafin suka dawo daidai ya dagata a jikinsa suka bar gurin suka koma bedroom bai tsaya koina sai bathroom.

Wanka sukai bata iya ma ko tsayuwa dakyau sbd jikinta da babu karfi wata ciwon gabobin jiki taji tanaji da bacci mai karfi dan haka tini ta manta da maganar rokonsa ya maidata bacci ta shige gado tafara yi mai karfi.

Bai kwanta ba shi wasu kayan bacci masu dan kauri da Jacket akai ya saka ya rage mata hasken dakin sosai ya fita yanada mahimman tattaunawa akan aiki da Imran dake jiransa.

Kai tsaye palon sama ya nufa wand acan Imran yake da securities din su kuma suna underground.

Da girmamawa suka gaidasa kansu a qasa suka fice daga palon Imran kuwa cikin nutsuwa ya qaraso gurinsa ya dan tsaya da girmamawa sosai ya masa barka da fitowa yana dan fara kunna masa Ipad ya miqa masa yana fara bayanin dole sai sun tafi Miami daga nan sbd dole sai dashi zaa qarasa rufe abinda yakaisu din.

Sai dare sosai ya baro sbd sunada tarin ayyukan a gabansu dan haka koda ya shigo zare jacket din kan kayansa yayi yayo alwala yazo ya kwanta yana janyota jikinsa suka sauke ajiyan zuciya mai sanyi atare duk da bacci takeyi sosai har lokacin.

Washe gari da safe haka ta ringa rokonsa saida ya kaita sedai koda sukaje ma Fammah batanan sun fita da Ya Al'amin ya tafi kaita.

Bai barta ba haka suka koma sedai taji yana waya da famman cikin kulawa da kauna sosai hakama itama famman bata nuna komaiba hankalinta ta kwantar tayi waya dashi kaman yanda suka saba da kauna mai karfi.

Da daddare Ya Al'amin yazo ya dauketa suka fita sukai dinner a waje tareda wani abokinsa da matarsa wadda ta sakewa fammah din sosai tana jin inama matar Al'amin dinne ta samu abokiya amman duk da hakan ganin irin yanda Al'amin din yake kiyayewa kallanta sosai da yanda famman bata iya riqe emotions dinta ba kallansa takeyi a dik lokacinda zuciyarta taso hakan sai Summy din taji tana murmushi akansu dan haka basu koma gida ba sai dare sosai wanda ma daga karshe gar gida suka dawo tare saida summy ta rakota har ciki tukuna ta fita suka wuce gida da mijinta.

Fammah jin tayi ta fara shiga jin nauyinsa da kasa sakewa kaman baya da suke a waya dashi amma taji dadin fitar da kuma yanda yake mata din dan haka shirin baccinta tayi ta kwanta kawai.

Washe gari busy Fleet zai zama sosai dan haka tana fara rokonsa saiya saka aka kaita gidan tana zuwa kuwa ranar fammah bata fita koina dan haka cikin tsananin nauyi ta ringa dan kame kame jiki a mace tana kasa kallan fammah hardar suka wuni a hakan anan ta kwana washe gari da ita suka fita class din dan haka sai Al'amin yabarsu tare kawai ya tafi aikinsa.

Sai da suka gama da yamma shine ya aiko mota ta daukesu ta maidasu gida.

Suna zuwa gida SANAAH jin tayi ta gaji sosai sbd daman hutu take buqata dan haka washe gari bata iya binta ba sedai yaya Al'amin ya jirata.

Da daddare Imran ne da kansa yazo ya kawo mata waya sabuwa dal daga fleet din dan haka bata kwanta ba sai da sukai waya tana masa kaman zatai kuka wai jikinta ke ciwo ita sam batama jin daidai.

Daqyar ya iya riqe kansa ya rarrasheta tai bacci batareda ya iso gidan ba sbd ayyukane a gabansa sosai kuma kowane lokaci zasu bar qasar ma su wuce Miami da ita.

Fammah data fara jin wani irin babban sauyi akan Ya Al'amin da gabaki daya kulawansa da tattalinsa ya sakata a wani tight spot na batasan meke damunta ba dole SANAAH ta koma tana tarairayanta sbd ganin yanda duk tayi sanyi batada wani hayaniyarta irin ta baya kaman ba fammanta ba dan haka basu ankara ba sika samu kansu da komawa kaman yanda suke a baya musamman yanda fammah ce kaman baby din duk da SANAAH dinma tana missing mijinta Fammah take narkewa kaman yanda ta saba.

Dad din yana zuwa ya dubasu yana kuka kama hannun matarsa ya fita har waje da ita ta rakasa ta dawo daga baya dena zuwa yayi kwata kwata sedai a waya su jisa sbd SANAAH itace kadai abinda baya iya controlling a jininsa kaf rayuwarsa and yarsa kuma itace wadda bazai taba hurting ba dan haka ya barsu su zauna tare harsai sun tashi tafiya.

Sun zama yan yawo duk da karatun sosai fammah ta maida hankali akansa ga Summy da suka hadu da ita itama kusan tanada son yawon gashi itace tasan koina dan haka da ita suke fita Ya Al'amin ya sakar musu kudi duk da bayan kowace awa daya saiya kira wayan fammah yaji suna ina me sukeyi sbd baima san SANAAH tayi waya ba.

Ana cikin hakan tafiyarsu SANAAH din ta tashi suka shiga damuwa itada Fammah amma hakanan suka rabu SANAAH ta tafi tareda Dad din famman wadda saida Dad din yayi rarrashinta itama kafin yayi na SANAAH bayan sun wuce.

Miami sukai daga nan dan gama aikinsa daya bari ya tafi Nigeria wancan lokacin da SANAAH din batada lafiya.

**********
Bayan tafiyarsu SANAAH fammah ta gane SANAAH haryanxu tanada kusanci da zuciyarta duk da abinda ya faru hakama Dad dinta yayi magana da ita ta fahimta sosai ya kuma bata hakuri da komai ya mata nasihar data sake sakata rungumar kaddara ta karbi auren nasu da SANAAH dik da tanajin wani lokaci daci sbd Mum dinta amma tana kokarin addua shedan ya hanata yin abinda zatai danasani.

Kadaici da damuwa ce ya fara dawo mata sbd yanzu Ya Al'amin sedai ya jeta ya tafi gurin aiki amma kulawansa da tattalinsa ko daya be dena ba kawai dai ya zama busy.

Kullum idan ya dawo zai kirata a waya suyiga waya yana aiki yana debe mata kewa sbd fahimtar kadaicin dayake kokarin tabata ya kuma taba karatunta.

Yawan wayan da sukeyi ya saka ta saba ko karatu zatai idan ba suna waya tana karatun ba sai taji bata iyawa hakama shi kansa yanxu waya da ita ya saka kome zaiyi sai yana yi yana kallan wayarsa,

Shaquwarsu ta fara sakawa ake mata kallan matarsa kaman yanda shima ake masa kallan ita matarsa ce gashi zuwa yanxu abubuwan dake rabasu a waya kalilan ne.

SANAAH dake Miami tana wata irin rayuwar da daga ita harshi basu taba samun kansu a ciki ta fahimci shaquwan dake tsakanin Ya Al'amin din da fammah ta fara zama kaman abinda bazasu iya rayuwa sai dashiba dan haka take tausayinsu dan alaqa a tsakaninsu kaman bame yiyu bace sbd Mum din fammah tafison tayi kukan rashinta data bari Ya Al'amin ya aureta dan haka sai batama saka zancen itama a ranta ba bare ma ya tabbata.

******
Nigeria
Can baya a ranar dasu Fammah suka wuce cikin wani samun sassauci a kirjinta na wucewan yarta Ms Meenah ta kasa barin gari ya waye ta fito cikin sauran duhun asubar ta nufi kitchen ta kunna gas tabarsa a bude batareda ta kunna ashana ba rufe koina tana rufe kofar baya da masu aiki zasu shigo ta fice daga bangaren ta nufi na Fleet wanda shima kai tsaye ta bude da password ta shiga ta nufi kitchen ta kunna gas tabarsa a bude ta fito ta nufi palonsa na kurya ta bude kofar ahankali ta taka tana isa kofar bedroom dinsa idanuwanta na yin jajir da wani irin zafi da wutar dake cin jininta ta saka hannu ahankali ta bude kofar dakin kadan bata tsaya ta tabbatarda akwaisu a ciki ba ta juya ahankali ta fice tana barin bangaren gabaki daya.

Bangaren Hajiyar Samad ta nufa wadda tana isa hajiyar na fitowa daga dakinta tana waya muryanta na dan tashi da farin cikin jin labarin Fleet yabar qasar da SANAAH daga daya daga cikin securities din gidan dayake waya da ita sosai a bakinsa takejin fita da shigowan kowa villah din.

Babban farin cikinta na jin zancen shine idan Meenah taji dika kullin haukarta kuncewa zasuyi tayita haukan da babu sauki dan haka fitowa tayi dan karyawa dan daman ita tin 7 take breakfast dinta.

Ganin Meenah na shigowa palon ya sakata kallanta da dan mamaki tana kashe wayarta sauran farin cikin a fuska bayyane sosai tace

"Aa Meenah kece da Sassafe haka?
Allah yasa ba wani kika kashe?

Katseta Meenah din tayi da wani kallo da idanuwanta da har wani ruwa suke tarowa sbd jan da sukai ta bude baki tana qarasowa tace

"Ban kashe ba amma ai dole kowa zai mutu tinda mutuwan na kan kowa,
Wata mutuwan idan anyi duk yanda ake qinka ai bazaace kaine kayiba tinda baa ganka ba"

Wani kallo hajiyar Samad din tai mata tana juya zancenta da sam bai mata ba ta juya tana nufar dining da masu aikinta yan wahala tinda duhun asuba suke fara aiki tace

"Me kike nufi ne?
Kinsan dai yanxu kada ki kuma gwada kisan wani a gidan nan dan kuwa babu alkhairi a kowace aikin dan barazana ce ga nawa dan dani kaina"

Wani baqin ciki da zafin samad dinne ya taso ya danne kirjin Meenah din sbd yanda yake tsananin son SANAAH shima babu abinda bazata iya masa ba dan haka bata kalli Hajiyar ba tai shiru tana fatar a samu wanda zai kunna wuta a tsakanin bangaren biyu tasan wuyar bazata bar har bangaren Samad ba.
#MAMUH
09033181070
[22/06, 2:48 pm] Dasoo: GANIN IDO 2026
Mamuhgee

133
Dakatawa hajiyar tayi sbd jin zuciyarta gabaki daya ta juye da wani fargaba da zuwan Meenah din bangarenta tinda sassafen dan haka ta juyo tana sake kallanta taga yanda idanuwanta sukai muni sbd ja tasan babu abinda zai saka Meenah magana da hauka bayan jin tafiyar Fleet dan haka ta bude baki tana kallan cikin idanuwanta tace

"Kinsan FLEET da SANAAH sun bar qasar ayau din suma?"

Wani irin kallo Meenah ta sauke idanuwanta akan hajiyar tana mata idanuwanta na cikowa da wasu azababbin hawayen wutar dataji ta kama a kirjinta ta girgiza kai tana bude bakinta dayake yanke magana tace

"Bai tafi koinaba suna can kwance gas yana huda kowace iskar da suke shaqa"

Da sauri Hajiyar ta kalleta tace

"Gas kika saka musu??
Me kike nufi??
Wlh baya nan sunyi tafiya ya tafi da ita sun tafi yawon duniya"

Girgiza kai Meenah tayi da karfi tana jin tinaninta na kasa dauka zatai magana hajiyar Samad dataji hankalinta na tashi da barin jikinta tsabar neman rikicewa tace

"Gas naji kin ambata?
Kunna musu zakiyi kokuwa harkin kunna din??

Cikin zafi ta gyada kai tana cewa

"Me zaki musu?
Zaki sake zuwa ki fasa ihun neman cetone kaman yanda kikai wancan karan?
Karki manta duk abinda nayi yanxu tare muke....

Da wani sautin dayake tafe da tsantsar baqin ciki da tashin hankali hajiyar tace

"Kin kunna dai kenan kike nufi???

"Eh kuma....

Hajiyar bata jira sauran zancenba ta tureta da karfin gaske tana nufar kofa ko takarmi bata iya sanin yaya ake sakawaba sbd yanda idanuwanta suka rufe a take duka jikinta wata muguwar rawa yake dauka bakinta na furta

"Allah ya debe miki albarka Meenah ya kuma debewa larabawan kasarku gabaki daya tattalin arziki,irin masifa irin balai"

Da gudun gaske ta isa bangaren Samad dake kusa hanya daga bayan na Fleet.

Tana isa hannuwanta har rawa suke ta bude kofarsa ta fada tana shiga dakinsa ta nufa tanajin warin gas yana ratsowa har nan dan haka ko gani bataji ta fada dakinsa daidai fitowansa wanka kenan daga shi sai gajeran wandon daya saka ta damqi hannunsa tana janyosa da karfi tana cewa

"Yi sauri kowane lokaci bomb tashi zaiyi a bangaren nan"

Kwace hannunsa zaiyi tai masa wani mahaukacin riqo tana janyosa da daga harshenta cikin tsananin tashin hankali

Rigarsa ya janyo tana jansa yana sakawa ta fito dashi shima a lokacin yaji warin Gas sosai dan haka da kansa ya cira kafafunsa suna barin gurin da gudun gaske.

A cikin bangaren su Dr Mum kuwa tini gas din yafara shiga koina yana shiga cikinsu sosai take oxygen yafara kokarin yanke musu dan haka da wani irin tashin hankali da yajin idanuwa suka fara fitowa a palon sukaji abinda yafi karfin hankali dan haka tini Dr Mum ta zube kasa tana wani irin tarin dayake neman tafiya da ranta.

Maamah ce ta kamata da sauri itama tana jin numfashinta na yankewa ta fara kokarin miqar da ita.

Mommy da Safiya da suka fito ma da gudu Mommy tayi kitchen tana toshe hancinta sbd numfashinta daya fara yankewa.

Safiya kuwa kofa ta isa ta bude da karfin gaske tana dawowa ta bude windows tana jin jiri kaman zai zubar da ita ta fito da gudu ta fita cikin ihu ta nemi jaama wanda ihunta da neman agajinta ya saka securities fitowa sa sauri suna yowa nan daidai nan hajiyar Samad dashi suka fito da gudu suma take kowa ya fahimci abinda yake faruwa.

Da gudu akayo nan.

Mommy tini ta kashe gas din Amma bata iya fitowa ba da kanta sbd jiri da toshewan numfashin daya zubar da ita.

Dad jeerah dake kwance yaji ana ihu da hayaniya sarawa kansa yayi yana rintse idanuwansa da wani irin nauyin kirji sbd da alama an kusa kashesa da bugawan zuciya a cikin gidansa dan haka saukowa yayi yana zira jallabiya ya fito tinda dai baiji ana ambatar mutuwan Dr ba kaman wancan karan.

Koda ya iso tini aka fito da Dr Mum wadda numfashinta yake ya kewa kaman mai asthma.

Da tsananin mamaki da shock yake tambayar kafin ma a basa amsa yaji gas din dan haka take ya bada umarnin koina kada a kunna wuta a villah din.

Bangaren Raheem aka nufa da tashin hankali sbd jin yana fitowa harda tacanma.

Daqyar aka iya shiga aka kashe ana bude koina shima tareda sauke kowace labule sbd ya futa yabi iska da kyau.

Jikin Dr Mum rawa yakeyi sosai tana sake rasa numfashinta dan haka kai tsaye bangarensa yayi da ita yana sakawa aje da gaggawa a kawo masa doctors.

Umma dake bangaren ta shigo kawo masa breakfast kenan ta tadda Dr Mum a palonsa tana taimaka mata gurin dawo da numfashinta ta hanyar huta mata wani iska mai sanyi daga bakinsa zuwa fuskanta yana jin kaman ya sakata jikinta ya basa iskan bakinsa dakyau amma hakan ba dama.

Cak Umman ta tsaya daga inda take a tsaye da kaya a hannunta tana kallan

Please Login or Register in order to submit comment