Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tashi tana zaune a tsakiyar gado tana waya da Mum dinta.

Gaisawa sukai ta dauki abinda zata dauka na key da handbag dinta sai wayarta ga fice tana ce mata ta tafi school.

Bayan tafiyanta school wanka Fammah tayi ta fito a shirye da qananun kaya marasa kama jiki anan suka gaisa da mommy suka hau table tare anan ne mommy ta fahimci bata iya cin komai nasa dan haka da kanta ta shiga kitchen ta soya mata chips da bata sakawa gishiri ba sosai kadan ta saka sai garlic chicken da milk tea mai dadi da qamshin Nescafe.

Cikin jin dadi sosai Fammah taci breakfast din kuwa sosai ta koshi ta buqaci hada mata irin hakan takaiwa Dad dinta sbd zainci irin hakan shima sosai.

Cikin tsari mai kyau da lafiyayyun set na abinci mommy ta hada masa komai harda qarin fruits masu sanyi da tsafta a guri mai kyau Safiya ta dauka tabi bayan fammah din suka tafi.

Koda suka je bai fito ba dan haka safiya na gama jerewa a table bayan ta kwashe breakfast din da suka tadda juyawa tayi ya fice tabar fammah jiran saida ya fito suka gaisa ta gabatar masa da breakfast din kuma yaji sosai shima sbd shine ya basu daidai da cimarsu.

Koda fammah ta dawo ta nunawa mommy jin dadinta sosai harma ta bawa mum dinta labari saigashi data sake kira tace a bawa mommyn su gaisa.

A mutumce da kulawa sosai gaisa da dan kokarin taba fira kafin ta bawa fammah.

Sai yamma sosai SANAAH ta dawo lokacin Fammah na tareda mommy sunata kokarin sabawa sbd fammah batada son takura shiyasa ta saki jiki dasu dan ta ji dadin zaman.

SANAAH da kulawa tai musu sannu tana zaunawa cikinsu taci abinci ta koshi tukuna ta wuce daki dan wanka da kimtsawa.

Da daddare haka da zata tafi Fammah ta bita sukaje tare sukasha firarsu suka dawo fammah ta wuce gurin dad dinta ita kuma ta wuce.

Ayau dinma sam dad bai basa daman ganinsa ba wanda ya sakasa fahimtar ya taba Dad din sosai dan haka washe gari ma da kansa yaje amma babu kowace hanya ko fuskan ganinsa da Dad din ya bada sedai su hadu masallaci ya gaidasa ya amsa amma bayan hakan babu fuska ko kadan daga garesa.

Cikin ruwan sanyi da nutsuwa da nasa tsarin Dad ya nuna masa irin fushim dayayi dashi dan kuwa tafiyar da yayi wadda bazata wuce sati biyu ba sai gashi ya qarar da kwana goma batareda Dad ya basa daman ganinsa ba wanda qarshen fushinsa kenan akansa dan haka ya tabbatarda ko wacece wannan matsayinta a gurin Dad din ba qarami bane..

Imran dayaga alaman tafiyarsu ayanzu babu ta kwata kwata sai yanda Allah yayi take ya samar da duka sauran abubuwan zaman ubangidan nasu a qasar.

Fammah kuwa zama yafara mata dadi a cikinsu SANAAH sbd mommy ta jata a jiki sosai hakama SANAAH duk da bata zama sbd karatu suna sabawa da sakewa dan kuwa hatta Mum dinta tafara kokarin sabawa dasu da sake musu tinda suna bawa yarta kulawa da jim dadin zama Nigeria.

Shi kansa Dad ganin yanda fammah ta fara sakewa da SANAAH suna shaquwa sai ya sassauto ya bawa mahaifinta damar ganinsa ayau da Daddare.

Ita kuwa fammah yau tafara fita dan bin SANAAH tayi wadda yau lectures daya ne da ita dan haka daga can suna gamawa Spa sukaje sai yamma suka dawo gida.

Sun dan gaji dan haka hutawa sukai sai bayan magrib suka fito palo suka zauna anata fira sunacin abincin da yanzu ake kokarin yi daidai da iya cin Fammah da Dad dinta da kullum daga nan yanxu ake kai masa abinci kuma mommy ce tinda sukaxo yanzu take musu abinci sbd shi da fammah.

Sai da sukai sallar ishai SANAAH ta hada komai na Dad taje tayi wanka tayi shirin baccinta tukunta ta dora doguwar hijab har qasa mai hannu ta fito fuskanta fresh kaman babyn da baa taba shiga rana da itaba ta dauka suka fito da fammah wadda itama take sanye da hijabin amma nata ba har qasa ba.

Suna isowa palon farko SANAAH ta dago a hankali cikin nutsuwa sbd shaqar iskan da qamshin dayake cikinsa bata taba jinsaba a rayuwanta.

Fammah kuwa suna dosar palon kurya na Dad hancinta ya shaqi kamshin Dad dinta take ta tabbatarda mahaifinta yana ciki komuma ya shigo ya fita dan haka ta saki ajiyan zuciya da jin farin cikin haduwa dasu gaban kakanta dan basu taba haduwaba haka su duka sukai fira dan ita bata taba sanin mai yake faruwaba.

Itace a gaba ta saka hannu ta bude kofar bakinta dauke da sallama tana shigowa idanuwanta akan Dad dinta wanda qamshinsa ya gama cike niimar gurin gabaki daya yana bada wata irin izza da nutsuwa ga wanda baida ita.

Murmushi ne mai girma da farin ciki ya ciketa tanufesa cikeda tsananin so tana ambatar sunansa ya dago a tsanake da manyan idanuwansa da haskensu da nutsuwan dake cikinsu ke saka mutum samun mutuwan jiki daidai lokacin SANAAH ta sako kai gabaki daya a wata irin nutsuwa da fizgan hankali tareda hasken kalan hijabinta off white daya saka kallansa dana Dad sauka akanta lokaci hannunta dauke da tray din dayake black dauke da tea set haske da kyan yatsun hannuwanta suna daukan ido akan black tray din.
#MAMUH
09033181070GANIN IDO 2026
Mamuhgee

47
*ZUZEAM VENTURES*
08144015291
https://wa.link/l1gcz8
ASSALAMU ALAIKUM
Mata masu abun duniya🔥🔥🔥
*Zuzeam ventures* takawo muku babbar gara basa Duka akan 7k ki daure ki mallaki naki kar dama ta wuceki  Garabasa gara basa, Mutun goman farko da goman 2 Zuwa goban 3 da suka siya promo dimmu na 7k na
1. Sashen kaza
2. Ciccibi
3. Gumba madara da chocolate
4. Gari 7in1
5. Tsimi mallaka 5. Tsimin matar minister
6. Women coffee 3in1 sunada kyauta abubuwa kamar haka:Matsin ba a Fira da wando 1k,Matsin maganin infection 1k,Dripping pills 1k,Turaren mallaka 2k
Total total gift 5k
Kiyi kokari ki kasance aciki  Garabasa kan garabasa Da 7k dinki ki mallaki kayan da ko 16k Bata bakisu zakisha dadinki oga ya more har kyauta saikin samu insha Allah 08144015291 Maman yasmeen takuce  For more information say hi
Ina uwar gida da Amaren bayan sallah zuzeam ventures tashirya tsaff dominku muna gyaran ciki muna saida kayan gyaran jiki dilka sabulu dadai sauransu
*DAHUWAR KAZA*
Kin taba cin *DAHUWAR KAZA 5in1* wato Ni’ima, Matsi, Chikowa, MAllaka, da Karin soyayya Duk me buqata TAYIMUN magana ta Pvt Akwai kyauta mai tsoka ga mutun 5 da suka fara siya
MASU JEGO DA AMARE
Karku bari wannan dama ta wuceku
Mata ga wani sirri mai abun mamaki amma mata aji tsoron Allah kada ayi amfani da wannan dama kijuya mai gidanki yanda bai kamata ba amfaninshi shine a tafin kafar ki kawai zaki shafa lokacin kwanciya zakiga daukar hankali wurin mai gida amman don Allah karki juyashi yanda bai kamataba amana ce na baki 2000 kacal.
Munada kaya kala kala wanda bazasu faduba kedai kidau number kimin magana ngd
Infection set
Sabon budurci set
Niima set
Basir set
Matsi mallaka
Amarya set
Uwar gıda set
Mai jego set.

*******
Cak ta dan dakata daga takowan datakeyi da dukkanin nutsuwa sbd saukan idonsa akanta na second daya dan kuwa ganinsa bai gama saukar mata ba ya dauke idanuwansa a kame yana tsayar dasu akan 'yarsa wadda take cikeda farin cikin ganinsa ta miqa masa hannunta tana gaidasa a yanda sukeyi wani lokacin.

A tsanake ya miqa hannunsa suka kama alaman gaisuwa yana bude baki muryansa ta bayyana a cikin sautin dakin ya amsar gaisuwan amonsa na isa har inda SANAAH take kokarin qarasawa gaban nata Dad din muryan ta ratsi kunnuwanta ta durqusa qasa ahankali tana ajiye tray din gabanta a natse batareda jin komaiba na daga muryan data ratseta hakama bata dagoba ta kalli koina bayan Dad dayake kallanta a natse da kulawa.

Bude bakinta tayi da nata sautin mai sanyi da nutsuwa ta gaida Dad ya amsa yana bayyanarda kulawansa akanta,

Batareda ta juyo ba sosai ta dan waiwayo ta bude baki ta gaida Dad din Fammah din.

Gyada kai yayi a taqaice yana sauraran fammah cikin tsanake dan baya cikin yanayi ba buqatan hayaniya sbd maganar dasuke yi da mahaifinsa kafin shigowansu.

SANAAH ganin Dad din yanada baqo sai bata tsaya komaiba tana zuba masa ta miqe ta juya ta fice fammah ma bata wani jima ba ta fito ta biyo bayanta tabarsu.

Dad duk ganin da Fleet yake buqatan masa ya gansa din amma sam yaqi masa maganar auren again saima godia kawai dayayi masa akan abinda yayi masa da nuna masa cewan uwarsa tafisa karfi da iko akansa.

Wannan kalaman ya saka Fleet yin shiru yana jin nauyi da girman maganar da laifinsa dan haka hakuri ya bude baki ya bawa Dad din tareda neman afuwan zai gyara kuskurensa.

Wannan halin nasa na bai taba duba girma da matsayinsa a gaban iyayensa ba ya saka Dad bai taba hada sonsa da kowaba a duniyarsa da rayuwarsa,

Tin ba yanxu ba Raheem bai taba dagowa ga duk abinda zasu fada masa ba ko zartarwa akansa,
Yana karban kowace hukuncinsu da maganarsu da nutsuwa komai rashin dadinta garesa hakama bai taba iya tsayawa maida kowace irin doguwan bayaniba ko magana iyakacinsa dasu godiya ga kowace jawabinsu da fushinsu koda fada ne kuma har yanxu daya zama babban mutum me girman matsayi da power bai taba sauyaba daga hakan a tsakaninsu dasu.

Saukowa Dad din yayi tareda yafe masa sbd laifin duka nasu ne dan haka zaiga irin gyaran da zasu dauko su dukan uzuri daya ne yanzu yayiwa tarewan SANAAH da bazaiyi magana ba Al'amin daya roki abari sai yana nan ya dawo hakama yanzu baa gama tanadar gurin da zata tare dinba zai bari a shirya a natse.

Sun jima sosai a tare har dare sosai tareda Dad din kafin ya baro bangarensa ya nufi nasa Imran na biye dashi yana sanar masa anyi canceling tafiyarsu daya kamata ayi a jibi sai zuwa wani satin tinda bai gama ganin Dad ba.

Suna isa imran ya bude masa kofar palon yana jenyewa gefe saida ya shige ya janyo kofar ya rife bayan yayi masa saida safe.

Kai tsaye hanyar palonsa ya ratsa yana daga wayarsa dake ringing Ms Meenah ce.

Daga wayar yayi yana tafiya zuwa bedroom dinsa,

Da sautin muryansa mai kasheta akansa ya furta

"Yes Mrs Raheem"

Yanda ya ambaci sunan nata ya saka a koyaushe take qara ji da tabbatarwa da kanta ita kadaice Mrs Raheem har duniya ta nade bazata taba iya jin wata ta amsa sunan Mrs dinsa ba zata iya rasa ranta tsabar baqin ciki.

Numfashi ta sauke cikesa kewansu tana cewa

"Inaga zuwa next week zan taho Nigeria nima coz ban taba dadewa haka ba batareda ku ba,
Duk tafiyanka da kakeyi kana dadewa batareda mu ba Fammah na tareda ni bamu taba rabuwa ba sai wannan karan so inajin kaman bazan iya ba gwara na taho"

Bai bata amsa ba sauranta kawai yakeyi yana zaunawa a kan lafiyayyar sofa dake makeken bedroom dinsa.

Itace tayita masa fira yana sauraronta da bata wasu amsar a taqaice har suka gama ya miqe yana kashe wayar gabaki daya ya ajiye ya nufi babban closet dinsa dayake a jere da sitirar sakawansa da sauran duka abubuwan amfaninsa da kamar ba tafiya zaiyiba sbd yanda aka zubar da dukiya aka sake zuba masa komai haka zai gama kwanakinsa ya tafi yabarsu.

Zare komai nasa yayi yana daura blue towel a qugunsa mai fadi da karfin dayake bayyane sbd haryanzu dayake da budurwar 'ya jikinsa a kame yake da wani irin karfi kaman matashinda yake cikin lokutan karfinsa da lafiyarsa.

Fatarsa sai daukan ido takeyi sbd fresh da lafiya tareda hutu babu alaman kowace irin wahala ko rashin lafiyar jiki a tattare dashi sai tabo guda uku dake jikinsa na biyu a bayansa daya na harbin bullet daya na yanka mai dan tsayi sai guda daya a gefen cikinsa shima na bullet wanda suke na gwagwamaryar aikinsa da babu mai irin matsayinsa dayake kai babba baida ire iren wainnan tambunan a jikinsa wainda suke ke sake tabbatarda irin jarumtar dakake da ita a fagen yaqi.

Toilet dinsa mai girman gaske ya shiga yana zare towel dinsa ya jafa a inda yakamata ya ajiye yana qarasawa tsakiyar shower ya sakarwa kansa ruwan dumi da suna sauka kan fatarsa suka gangarawa cikin sauri suna sauka sbd rashin datti da gartsin fatansa.

Take tsadaddiyar qamshin body wash na LeLabo ya fara tashi yana gauraya toilet din cikin sanyi da dumi mai dumama fata da ciki.

Koda ya fito daure da wani towel din jikinsa baya wani tsiyayar ruwa sbd ya goge jikinsa da gashinsa da wancan towel din shiyasa ya sauyo wani sabo ya fito har lokacin fatarsa fidda qamshin Lelabo body wash takeyi a sanyaye.

Cool body spray na Dior ya saka a jikinsa ya saka underwear dinsa da suma suke kaf designers brand daban daban masu tsada a jere kaman bana mutum daya ba.

Fararen silk pyjamas ya saka ya gama shirin bacci yasha ruwa kadan ya kwanta a tsanake sai kuma da safe.

****SANAAH washe garin bata zuwa school dan haka basu tashi da wuri ba sai da rana t fito suka tashi suka fito kowacensu sanye da kayan bacci SANAAH na waya da Yaya Al'amin ta iso dining din wanda tini suka fara cin abinci sbd Fammah sam batason yunwa ko kadan.

Ta jima tana waya dashi sosai kafin ta gama ta fara cin abincin tana gaida mommy suna magana da fammah.

Bayan gama cin abincinsu Fammah data saka aka hada mata komai wucewa tayi da budaddiyar afterdress a jikinta ta nufi bangaren Dad dinta.

SANAAH kuwa wanka ta shiga tana fitowa cikin qananun kaya marasa nauyi ta shirya ta kwanta tana chatting a wayarta da duna abu a ipad dinta.

Fammah na dawowa sahunta tabi bayan tayi wanka suka shiririce wuni guda a daki basu fita koina ba.

Hajiyar Samad data gama fahimta da tabbatarda Fammah ta koma bamgarensu SANAAH jin tayi kaman zata hadiye zuciya ta mutu dan haka ta ringa hadawa hadda Fammah din tana tsine musu albarka da fatar Allah yasa Fammah tasan SANAAH ubanta take aure dan kuwa har ita har Samad abinda ya hanasu fadawa Fammah din su bankade asirin shine ita dai tasan ayanzu daya saketa ba aure a tsakaninsu tanayin hakan to JEERAHsV zata bari shikenan ta gama zama har abada hakama Samad da yanzu ne ya samu Dad din yake amsa gaisuwansa ma qarasa yanke kowace alaqa zaiyi dashi dan haka suke lallabawa for now kada abin yayiwa hajiyar yawa.

Umma ma data san ta koma can bata damu ba dan ita kowama a gidan bai dameta ba bayan Mijinta dan ita damuwanta kaf aurenta itace Tsohuwar matarsa Uwar Fleet dan ko bayan rabuwarsu bata taba samun Hakeem jeerah yanda ta so ba dan kaman Dr fammah ta tafi da zuciyarsa ne tabar qasar abada kuma har suka kawo yanzu babu wanda a cikinsu yake cikin zuciyarsa a cikin matansa idan ba Dr fammah dinba amma hajiyar Samad bata gane hakan ba sai hauka takeyi tana kishi da baqin ciki a banza batareda sanin babu me guri a zuciyarsa cikinsu biyun ba zaman auren kawai akeyi.

Fammah ma tinda ta tare gurinsu SANAAH sai bata zuwa gurin kowa a cikin gidan sedai so daya da sukaje da SANAAH suka gaidasu daga ranar basu sake zuwa ba.
#MAMUH
09033181070GANIN IDO 2026
Mamuhgee

48
*ZUZEAM VENTURES*
08144015291
https://wa.link/l1gcz8
ASSALAMU ALAIKUM
Mata masu abun duniya🔥🔥🔥
*Zuzeam ventures* takawo muku babbar gara basa Duka akan 7k ki daure ki mallaki naki kar dama ta wuceki Garabasa gara basa, Mutun goman farko da goman 2 Zuwa goban 3 da suka siya promo dimmu na 7k na
1. Sashen kaza
2. Ciccibi
3. Gumba madara da chocolate
4. Gari 7in1
5. Tsimi mallaka 5. Tsimin matar minister
6. Women coffee 3in1 sunada kyauta abubuwa kamar haka:Matsin ba a Fira da wando 1k,Matsin maganin infection 1k,Dripping pills 1k,Turaren mallaka 2k
Total total gift 5k
Kiyi kokari ki kasance aciki Garabasa kan garabasa Da 7k dinki ki mallaki kayan da ko 16k Bata bakisu zakisha dadinki oga ya more har kyauta saikin samu insha Allah 08144015291 Maman yasmeen takuce For more information say hi
Ina uwar gida da Amaren bayan sallah zuzeam ventures tashirya tsaff dominku muna gyaran ciki muna saida kayan gyaran jiki dilka sabulu dadai sauransu
*DAHUWAR KAZA*
Kin taba cin *DAHUWAR KAZA 5in1* wato Ni’ima, Matsi, Chikowa, MAllaka, da Karin soyayya Duk me buqata TAYIMUN magana ta Pvt Akwai kyauta mai tsoka ga mutun 5 da suka fara siya
MASU JEGO DA AMARE
Karku bari wannan dama ta wuceku
Mata ga wani sirri mai abun mamaki amma mata aji tsoron Allah kada ayi amfani da wannan dama kijuya mai gidanki yanda bai kamata ba amfaninshi shine a tafin kafar ki kawai zaki shafa lokacin kwanciya zakiga daukar hankali wurin mai gida amman don Allah karki juyashi yanda bai kamataba amana ce na baki 2000 kacal.
Munada kaya kala kala wanda bazasu faduba kedai kidau number kimin magana ngd
Infection set
Sabon budurci set
Niima set
Basir set
Matsi mallaka
Amarya set
Uwar gıda set
Mai jego set.

*******
Da daddare yau ita kadaice ta fito zuwa gurin Dad sbd fammah na fama da ciwon mara sosai tasha magani ta kwanta da wuri ko motsi batason yi.

Itama ba wani dadewa zataiba sbd mura take dan jin nason kamata haka kawai,

Yauma normal hijabi ne a jikinta har qasa brown mai kyau da hannuwa yana qamshin kabbasa da oud masu sanyi da rashin karfin saka ciwon kai ta iso a tsanake tai knocking tukuna ta bude ta shigo da sallama mai sanyi a bakinta tana sake fuskanta da murmushi mai kyau ganin tana shigowa akanta idanuwan Dad duke.

Qamshin dayake gauraye da niimar gurin ya sakata dan dagowa kadan ta kalli palon yauma Dad din fammah na nan dan haka shi ta fara bude baki batareda iya kallansa ba ta gaida a natse bata jira amsarsa ba ta qarasa gaban Dad tana bude baki ta gaidasa tana cewa

"Dad yau mutuniyarka ba lafiya bata iya fitowa koina tama kwanta ayi mata addua"

Ta qarasa maganar da murmushi a fuskanta tana zuba masa tea dinsa a tsanake.

Tana gama zuba masa zata ajiye tea jug din hannunta ta miqe Dad ya dago ya kalleta ya bude cikin girma da dattakonsa kai tsaye da umarni mai hade da isar da sako yace

'Ki zubawa Mijinki gashinan a zaune ki bas......

Kubcewa tea din hannunta yayi ba zato daga hannunta ya zube akan tray din dayake kai hannunta yayi saurin riqesa da wani slow daga qarasa zubewa cikin rudanin daya dirar mata kai tsaye tattareda da shock da faduwan gaba mai tsananin gaske.

Cak ta tsaya tana kasa motsawa hannunta na fara wata irin rawa ta qame tea jug din da hannunta da dan karfi sbd hana rawar da hannuwanta suka dauka bayyana take,

Idanuwanta cak suka tsaya akan hannuwanta dake qanqame da jug din kirjinta na nauyi daga harbawan dayake da karfi ba shiri.

A nasa bangaren kaman baa daidai ba kalaman Dad din suka ratso jinsa yana duba kiran daya shigo wayarsa datai haske a gefensa ya miqa hannu kenan ya dauko wayar yaji saukansu tafe da mamaki me tsananin gaske daya sakasa dago idanuwansa masu haske sosai ya dora akan hannuwanta da sautin barin datai ya saka idanuwansa tsayuwa cak anan shima mamakinsa na kasa samun maauni dan kuwa tinaninsa da hankalinsa ayau dai kai tsaye ya kasa yadda da Dad yasan abinda ya hada kuwa?

Shiru gurin yayi babu wanda ya motsa a tsakaninsu bare iya kallan koina sai shine ya dan motsa cikin tsananin kamewa da wani irin girma ya daga idanuwansa da suka boye mamakinsa dan a gurinsa ba bacin rai bata lokaci ne akan wannan auren da yanzu kam yana son sanin menene dalilin mahaifinsa da yayi masa shi da 'yar cikinsa dan idan har itace koyaushe take tareda fammah kaman yanda famman ke fada to tabbas yar cikinsa ce babu ta inda zata taba zama matarsa.

Kallo daya yakai idanuwansa dataji saukansu akanta yayi mata ya daukesu yana maidawa akan mahaifinsa dan kuwa yarinya ce tabbas qarama a gurinsa,
Bazai taba karbanta ba gaskia a matsayin mata dan bama zai iya kallanta a mace ba a gurinsa ma wannan auren kaman child abuse ne indai shine mijin.

SANAAH kuwa rikicewa tayi gabaki daya sbd bata taba tinanin akwai ranar da zaa gabatar mata da mijin dayake aurenta ba a kusa sbd ta dauka aurenma anyi ne kawai dan bata kariya xuwa gama karatunta da samun wani mijin,
Dukama ba wannan ba babban shock dinta Dad din fammah shine mijin?
Mutumin dayake uban saarta?

Tattaro nutsuwanta da wata irin kamun kanta tayi tareda boye duka shock dinta ta dauki wani cup din a tsanake ta zuba masa ta juya ahankali ta ajiye gabansa ta juyo ta kalli dad da karfin hali ta dan sake murmushin da daqyar ya fito tai masa saida safe ta dauki tray din ta juya dashi sbd ya lalace da wanda ya zube ta fice.

Bayan ficewanta Dad bai kalli Fleet ba sbd yasan sarai ya ji kalamansa amma tsabar miskilanci da kamewa kowane reaction bai nuna ba na cewan yaji itace matar da igiyoyin aurensa suke akanta.

Shima shiru yayi masa akan hakan baice komaiba hakama Fleet bai ko kalli cup din data ajiye ba bare alaman zai iya sha haka yayi shiru yanayinsa a kame har Dad ya dauko masa wata maganar sukayi a natse har lokacin tafiyarsa yayi ya miqe ya fice.

SANAAH tinda ta baro bangaren taji kaman kafafunta zasu hardeta ta kifa sbd jin hatta tsigar jikinta tashi takeyi da kasa yadda da auren wanda ya hau kanta dan kuwa batajin ma kenan Fammah tasan itace matar mahaifinta kokuma kila ko auren basu san dashiba kenan itada Mum dinta.

Wani zafi taji tana tsananin ji da nauyin kirji dan haka tana isa tin a palo ta miqawa Safiya kayan data shigo dasu ta wuce bedroom kai tsaye tana zare hijabinta.

Toilet ta shiga ta jima a ciki tana kokarin yakice duk wani tinani da shock dinta kafin tayo brush da alwala taxo ta kwanta gefen fammah din tana kasa juyowa ta kalleta ma.

Daqyar bacci ya dauketa amma cikin ikon Allah koda gari ya waye sai taji tana kokarin cire maganar auren da mijin daga ranta ta silale tayi makaranta sbd final exams dinsu da zasu fara yau din.

Tinda ta tafi bata dawo ba sai yamma lis dan haka bata wani iya doguwan fira ba ta shige dakinta.

Daga ita har fammah sai ahankali dan haka bangaren nasu yake ba wata hayaniya,

Da daddare qin zuwa tayi gurin Dad sbd kawai hana kanta sake fuskantar duk wani abu daya danganci auren dayake kanta tana gama komai tayi kwanciyarta tana karatunta har dare sosai tukuna tayi bacci.

Shi kansa a ranar bai samu zuwa gurin Dad din nasa ba sbd fitar da yayi a karo na kusan hudu zuwa Address daban daban da aka samo na inda familyn Baba khalil din Nasir suke amma babu wanda yake na daidai so kila harya koma ba lallai ya samu asalin inda suka koma dinba.

Washe gari ma bata je gurin Dad ba sedai ta kirasa ta gaidasa ta sanar masa exams ne suka fara na gamawa.

Sai data kwana biyu bata zuwa sam sedai a waya har kusan kwana biyar dole dai ranar na shiga din ta shirya ta hada masa komai ta tafi sbd bata saba hakan ba.

Ko data isa a natse cikin kulawa da saa shi kadai ne kaman yanda suka saba dan haka taji sanyi ta sauke ajiyan zuciya a boye tana bayyanarda murmushinta ta zauna a qasa tana gaidasa cikeda kulawa da kewan kwana biyu.

Amsawa yayi yana cewa

"My future chairman ta jeerahs tana gudun babanta kwana biyu sbd karatu"

Murmushi tayi mai kyau tana cewa

"Dad yau ai na kasa nataho"

"Yaya exams naku to?

"Alhmdllh,ina buqatan qarin adduarku dai"

Fira sukayi saiga Umma tashigo itama ta qaraso ta zauna kusa da Dad din tana kallan SANAAH wadda ta dago tana gaidata cikin girmamawa a sake ta amsa tana kallanta da sakewan itama harda tambayar mommynta da Fammah.

Tea din ta miqa hannu zata zuba masa dan ta tafi tinda Umma tazo.

Dakatar da ita yayi kai tsaye da cewa

"Karki zuba yau bana buqata ki kaiwa Fleet jeerah nasan zaifi buqatansa"

Shiru tayi tareda dan dagowa a slow sbd kaman bata gama gane wa yake nufi ba hakama bakinta ya kasa budewa yayi tambayar datake ganin kaman rashin Daa ce tayi ta dan haka ta maida kallanta akan Umma wadda ta washe baki tana cewa

"Maigidanki fa ake magana"
Ki tashi ki kai masa can bangarensa"

Kasa maida kallanta tayi kan Dad sbd jin

Please Login or Register in order to submit comment