Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

daya da wata fitinanniyar buqatanta.

Cinyarta ya bude yana gangaro da kansa ya dora bakinsa akan zallar fatar cinyarta ya sauke lips dinsa ya sakar mata wani kiss din daya sakata yin baya gaba daya ruwan dake zuba a fanfon suna zuba a gashinta daya dan zuba ciki...

Kasa daukan kisses dinsa tayi ta dago gashinta da ruwan sukata zuba akai yana tsiyayan wasu ruwa ahankali dake gangarowa suna biyo fatar wuyanta zuwa kirjinta da cikinta zuwa cibiyarta da digon wandonta daya dan zame yabisu da wani mayen kallan da itama take jin tsiyayar tasu kaman wani abu ke bin fatar jikinta ba ruwanba.

Wasu ne suka sake gangarowa cikin gashin suka diga kai tsaye akan kirjinta daya saka hannu ya taresu cikin wata salon data sakasu hadewa da juna tana qanqamesa da jero wata ajiyan zuciya guda uku a jere ba kakkauta...

Bude bakinta tayi daqyar ta ambaci sunan fammah batareda ta iya biyowa da wata kalman ba.

Shi kansa sbd fammah din ya saka ya dagata cak ya fito kitchen din da ita ya ratsa ya wuce palonsa da ita wanda suka shiga kai tsaye bedroom dinsa suka nufa tana jikinsa ruwan na sake wata irin gangarowa a jikinsu su dukan sbd daukan daya mata.

Akan kafafunsa ya mata wata zaunarwa bayan ya zauna bakin gado tareda bude rigar jikinsa ya zubar ya jefar tata kuwa tini ya lalata daman dan haka rabin ma ya zame qarasa zamewa yayi ya jefar itama tareda bin wasu ruwan da suka fito daga gashinta suna tahowa ahankali zuwa cikinta ya bisu da yatsarsa daya har inda sika isa ya murjesu ahankali da wani balain slown daya sakata jan wata numfashin da kyar ya bi da lips dinsa inda ruwan ke digowa yana goge fuskansa da lips dinsa yana matseta da wani fitinar da jikinsa ke dumi koina hakama kansa ya gama kuncewan da bai tsaya komaiba ya juyar dasu akan gadon yana mata wata fitinanniyar rumfa kanta na bakin gefen gadon yama sauko kadan kaman ta rintse idanuwanta da karfi tana jan wani azababben numfashi daya kusan barin kirjinta sbd wani irin yanayin dataji ya ratseta hannunsa daya na daga kafarta daya zuwa bakinsa ya mata wata tsotsa yana cigaba da bata kansa gabaki daya.
#MAMUH
09033181070
[09/06, 3:25 pm] Dasoo: GANIN IDO 2026
Mamuhgee

102
Wata irin kasancewa yake yi tareda ita cikin wata slow fitinar dake sake zafafa a jininsa tana dumama har cikin kwakwalwansa,..

Ita kanta babu abinda take iya tinani ko kadan a cikin kanta sbd yanayin ya rife duka wata kwakwalwanta ta tsaya cak guri daya shine kasancen da suke a daidai wannan lokacin a kuma wannan yanayin dan kuwa kowace gabar jikinta da fatar jikinta tajisa ta kuma amsa duka wani zazzafin yanayin daya basu suka sake zama juna da kyau.

Sun jima a hakan har saida suka samu cikakkiyar gamsuwan da batasan ma ta samuba tukuna ya tallafota daga irin kwanciyar da yayi da ita ya kwantar da ita a jikinsa suna sauke wani sanyayyan numfashi ahankali idanuwanta na rufewa ahankali.

Bacci ta fara dan haka taso tafiya dakinta amma hakan bai samuba sbd yanda ya sake shigewa da ita jikinsa yana cewa kada tace komai tayi bacci kawai.

Bacci mai karfi ne ya daukesu bayan yakaisu bathroom sun fito basu farka ba sai asuba wanda tana gama sallah tayi kaman zatai kuka ta samu ta baro dakin ta koma dakinta ta saka wasu kayan baccin ta kwanta take bacci mai dan karfi ya sake daukanta sbd jikinta koina dayake mata nauyi.

Babu wanda ya farka a cikinsu sai 10 dan haka koda sika fito Dad din ya fita dan kuwa mutane da yawa suke son ganinsa hakama akwai ayyuka sosai da suka taru ana jiran saka hannu da sauran jiran umarninsa.

Abincinsu suka ci suna gamawa itama fammah ta shirya ta fita tareda barin SANAAH din a gida sbd yawon makaranta ne zatai sosai na karban abinda takeso so ta bari saita gama wannan zirga zirgan tukuna tafara fita da SANAAH ganin gari.

Ita kadai aka bari gida tayi zamanta bata wani damu ba tayi bacci taci abinci tayi kalle kalle a ipad har yamma ta sake wanke ta zauna a palon kurya na bedrooms dinsu fammah tana kallo sama sama a natse.

Koda fammah ta dawo a gajiye taganta hankali kwance ba damuwan komai sai taji hankalinta ya kwanta zata nutsu tayi abinda yake gabanta dan yau tinanin kadaicin da SANAAH din take ciki tayita yi hankalinta ya rabu biyu.

Da daddare yauma su kadai sikaci abincinsu bai dawoba sai dare sosai kuma cikin saa koda ya fito ya kira wayar dakin fammah akan azo ayi serving nasa fammah tayi bacci cikeda gajiya itace ta dauka dan haka dole itace ta fito tai serving nasa harma sai daya buqaci tea ta dafa masa.

Yana gamawa yauma a dakinsa suka kwana tare asuba nayi ta koma dakinta ta kwanta baccin kasala da kwanciyan hankali.

Haka ta kasance ma washe gari ita daya ta wuni amma yau din bai fita da wuri ba har sai daya sake kasancewa da ita hankali kwance cikin nutsuwa kafin ya fita yabarta ta wuni jiki a mace wanda ko fammah data dawo sai data tausaya mata ganin duk kaman batada kuxari sosai tayi sanyi sosai.

Daga ranar bai sake samun time din kasancewa gida ba kwata kwata sai tsakar dare yake dawowa dan haka bata sake sakasa a idoba dan duka lokacinda yake dawowa tayi bacci baya son katse mata baccinta dan haka yabarta a kwanakin ya maida hankalinsa sosai akan ayyikan da sukai masa yawa gashi yana buqatan tafiya dubo jiragensu na yaqi dake tsakiyar manyan ruwan dake zagaye da gefe daya na qasar.

Tana waya dasu Dr Mum sosai a wayan fammah hakama Dad suna gaisawa dan haka take dan cikin nutsuwanta musamman yanzu da zuciyarta take sabuwa da shi sabon da batama san tana zurfafa a cikinsa ba dan kuwa a yanxu idan har suka hadu sonsa mai tsananin karfi baya boyuwa a cikin idanuwanta dan haka ne ta fara hana kanta haduwa dashi a gaban Fammah sbd hana lalata alaqarta da ita da har abada take tsoron ta lalace shiyasa wasu lokutan take jin damuwan zuciyarta data bari take masa so mai zafi.

A kwanakin da daga fammah harshi basa zama ta fara koyawa kanta shiga kitchen taya masu aikin abinci aiki dan ragewa kanta zaman kadaici kuma tana jin dadin hakan dan haka kusan a yanzu ta kasance mai hannu dosai tana kulawa da cimarsa batareda bayyanar da hakan ba kai tsaye wanda shi kuma kai tsaye ya gane sauyin da abincinsa ya samu a table da tsarin cimar tasa da aka dora akan wani tsari hakama yasan ita dince.

Hakan ya saka ya taba zuciyarsa sosai daya dakatar da duka ayyukan dake gabansa dan basu lokacinda suka rasa kwana biyu na rashin ganin juna.

Yau bai fita koina ba yana ciki yana hutawa sosai breakfast ma tareda Fammah yayi kafin ta fita shima ya koma yayi wasu online meetings din.

Bayan Azahar ta fito sanye da doguwan riga mara nauyi ta nufi kitchen ta dan hado fruits a bowl ta fito dan batajin cin abinci mai nauyi fruits din kawai take buqata.

Tana fitowa daga kitchen palon take kokarin zama Maid dinsu Sofia ta shigo ta sanar da ita Sir fleet ya kira akai masa warm water na sha.

Sbd basa shiga dakinsa sam sam ya saka Sofia sanar da SANAAH din dan ita takai tinda kaman yarsace idan fammah bata nan a gurinsu.

Da mamakin jin yana gidan ta dan kalli sofia din kafin tace OK tana miqewa tsaye da nufi kitchen.

Tasan sbd yasan ita dinne zaace takai tinda basa shiya ya buga wayar a kitchen yace akai masa.

Wani sanyayyan numfashi ta sauke zuciyarta na sanyi da kuma dokantuwa da sakasa a idanuwanta..

Tray ta hado ruwan da fresh fruits masu dan sanyi a bowl ta nufi palonsa.

Koda ta isa yana zaune cikin kayan shan iska off white idanuwansa akan tv yana kallo a natse.

Shigowanta a natse itama da sallama mai sanyin sauti a bakinta ya sakasa juyowa cikin calmness ya sauke idanuwansa akanta yana binta da lafiyayyan kallo harta iso inda yake ta ajiye tray din gabansa tareda dan juyowa ta kallesa tu bude baki zata gaidasa ya ciro hannunsa daya daga folding din da yayi musu a kirjinsa ya miqa mata yana cewa

"Aslm alaikm"

Fuskansa ta kalla tareda jin kunya da wata lafiyayyan sanyayyan murmushin dayaso sauka a fuskanta ta miqa hannunta ahankali ta dora akai tana amsawa da dauke idanuwanta daga kansa.

Janyota yayi ta zauna akan kafafunsa yana kallan rigar jikinta ahankali data kwanta ta lafe a fatarta ya dawo da kallansa akanta ya bude baki zaiyi magana ta rigasa a natse da cewa

"Ina wuni"

Bakinta da hannunta ya kalla kafin ya bude baki da wata kamewa da nutsuwa ta ganinta a gabansa ya amsa yana hade tafin hannunta ahankali da nasa yana matsewa da kulawa mai sanyi kafin ya amsa yana cewa

"Kina kewan Fammah da Dad din fammaah a kwanakin nan right???

Kallansa tayi idanuwanta na dan bayyanarda irin kewan datake ciki na rashin zamansu din ta gyada kai ahankali bama tareda tasan tayi hakan ba.

Kwantar da kanta yayi a jikinsa yana mata wata runguma mai danyi da ratsa jikin sbd yanda ta shige gabaki daya jikin nasa ya zagayeta tareda kissing tsakiyar kanta yana sake zagayo qugunta da hannuwansa.
#MAMUH
09033181070
[09/06, 3:26 pm] Dasoo: GANIN IDO 2026
Mamuhgee

103
Shiru sukai ahakan tsawon mintina kafin ya bude baki ya fara tambayarta yanda take wuninta ita daya a kwanakin tana amsa masa kaman baby qarama sbd yanda take jin kewan ba dawo mata kaman a lokacin ne take cikin kadaicin.

Sake kissing tsakiyar kanta yayi yana cewa

"Sorry"

Dago kanta kadan tayi ta kallesa jin yanda ya furta kalmar data ratsata sbd sautinsa dayayi amfani dashi.

Cikin idonta ya kalla ta so janye nata idanuwan ya hanata ta hanyar tare fuskanta da hannunsa daya yana kallan yanda fuskanta gabaki daya ta sake sauya masa a cikin kwanakin da bai gantaba tayi wani fresh ta sake haske sosai tana glowing din daya sakasa hade fuskansu ya fara gogawa ahankali yana bude baki yana magana a hankali ba hayaniya ba babbar sauti iya zallan nutsuwa da calmness dinsa dayake ratsata tareda numfashin juna da suke shaqa tana lumshe idanuwanta ahankali tana sauraransa zuciyarta na sanyi.

Sun jima ahakan suna magana fuskansu a hade duk yagama buguwa da numfashinta daya shaqa da kyau yana jin baisamu sassaucin abinda yakeji akanta ba ko kadan dan haka yakai hannunsa ahankali ya dauko berry daya daga cikin bowl din fruits din dake gabansu yakai bakinsa ya tauna ahankali yaji tsaminsa ya ratsashi amma bai bada kowane reaction ba duk da bayason tsami ko kadan,

Sauran na hannunsa zai maida ta kallesa tareda bude baki kadan tace

"Yayi sanyi ne??

Bai bata amsaba ya dawo dashi yakai bakinta yana mata alaman ta bude bakin.

Budewa tayi ya saka mata a ciki ta tauna ahankali take rintse idanuwanta da karfi tana bude bakinta zata dawo dashi ya saka bakinsa ya rufe bakin nata yana hadawa da bakinta dashi yafara tsotsewa yanajin tsamin na bace masa gabaki daya.

Ita kanta sbd tsamin daya ratseta din ya sakata karban bakin nasa da wani irin slow ta tsotsa ahankali wanda hakan ya saka komai na jikinsa tsayawa cak ya zuba idanuwansa da sukai nauyi akanta ya mata wani irin kallo yana bude bakinsa cikin nata kawai suka fara kissing juna a tare wanda kansa ke amsa wata irin amon da baima taba ji ba sbd a karan farko datake kissing dinsa ayau dan haka gabaki dayan rasa kansa ya fara yi sukaci gaba da wani lafiyayyan deep passionate kiss yana tsotso kowace taste datake bakinta.

Ita kanta jikinta zazzabi ma taji yana neman sauko mata sbd dumin da jikinta yayi tana jin saukan hannuwansa duka biyu a cikin rigarta wani nishi mai sauti ta sake daya ratsa ruwan jikinsa.

Zare mata rigar jikinta yayi ya zubawa white laced bra dinta idanuwansa wadda yake iya ganin cikinta ya lashi lips dinsa da wani sanyi da zafi kafin ya qarasa balle hook dinta itama yana gyara mata zama akan kafafunsa yana mata wani irin budewanda sai datai baya ya dawo da ita ya sake hade bakinsu da suke wata lafiyayyar kissing juna yana bin fatar jikinta da wata irin fitinanniyar shafar dake tada tsigar jikinta da qarasa sakewa a jikin nasa.

Akan sofa din da suke suka zuba lafiyayyan love din da ta kasa motsawa a jikinsa sedai shine yakaisu bathroom ya sakar musu ruwa suka jima a ciki suna zuba wani love din kafin suka fito baccin har yamma sosai tukuna suka farka ta fito ta sauya kaya ta shiga kitchen.

Tareda shi sukaci abinci a dining hakama yayi fira sosai da Yarsa tana xaune gefen fammah din lafe tana jinsu har dare tukuna dukansu suka shige.

Tare suka kwana washe gari ma bai futa koinaba haka suka wuni a bangarensa da wayarsa ma tayi magana dasu Dr Mum da Maamah harma da Mommynta dai yamma suka rabu itace tayi girkin daren gabaki daya ma.

Suna gama cin abinci yayi bankwana da Fammah sbd goben zaiyi tafiyar gaggawa data taso.

A dakinsa ta kwana da asuba itace ta hada masa kayan tafiyarsa tsaf suka saka gama shiriricewa a closet dinsa da saida suka zubar da kayan gurin kusan duka tukuna suka dawo daidai ya shirya sukai sallama ta wuce dakinta ya fito ya fice motocinsa na jiransa yana fadawa suka bar gidan zuwa airport.

Yana tafiya kwana biyu tayi tana kadaici fammah ta gama komai nata suka fara fita yawo sosai wanda shine ya hana halinda take shiga bayyana na sanyi da sauyin rayuwa.

Ta saki jikinta sosai suna jin dadin rayuwar wadda kudine kawai suke kashewa suna zuba luxury life dinsu ta yayan gata dan kuwa card ya bar musu.

Ta sauya sosai ta dan qara cikowa tayi wani fresh daya saka fammah ganin America ta amsheta sosai.

Tinda ya tafi sedai tajisa a wayan fammah wadda suke jin junansu akoda yaushe batareda cewa komaiba wanda hakan shine abinda yake sake kashesa akanta ita kanta hakan ba qaramin ratsa zuciyarta yake ba da kewanta.

Sati biyu zuwa na uku suka share a hakan kullum itama Mum suna waya da ita bata dawo bane sbd Fleet din baya nan dan haka ranar daya cika sati uku cif a zai dawo itama ta tattaro ta shirya dawowa sbd ta tarbesa da kanta dan tayi mummunan kewansa da tsantsan sonsa dayake neman kasheta dik da tasan ya riga ya bar maganar laifinta amma dole tayi shirin da zata sakasa hucewa gabaki daya bare sun dade basu kasance da juna ba tinda basa tare.

Bata fada musu zata dawo ba kaman yanda shima bai fada musu dawowan nasa ba dan haka fita sukai sai yamma suka dawo a gajiye dan haka abinci sukaci tinda fammah tayi wanka tayi shirin bacci batada niyar sake fitowa daman anyi magrib..

Itama wankan tayi tai shirin bacci tana yin ishai ta fito zata dakin Fammah dan acan take kwana wani lokacin musamman yanxu da duk dare hakanan jikinta yake zafi da dumi sosai.

Kitchen ta nufa masu aiki ma duk sun shige ta dauko guava Drink a hannunta datake sha da dare tareda roban ruwa daya tana fitowa aka bude kofar palon wadda ta sakata dan tsorata ta juyo da sauti da mamaki.

Ganin wanda ya shigo ne ya sakata dakatawa cak idanuwanta na wata irin cikowa da hawayen da batama san sun tahoba.
#MAMUH
09033181070
[10/06, 11:52 am] Dasoo: GANIN IDO 2026
Mamuhgee

104
Kasa motsawa tayi tana sake kamewa a gurin zuciyarta na fara sauka da cikewa da wani sanyin dataji yana ratsata hawayen idanuwanta suka sake cikowa suna kokarin saukowa batareda ta motsaba ko dauke idanuwanta da take suka raurau akansaba..

Shi kansa tsayawa yayi daga inda yake din duk da babu haske sosai irin sosai dan daidai ne a palon da suke ganin juna fes da fes,

Tin daqasanta yake mata wani tsanakakken kallo tareda tsayar da idanuwansa akan fuskanta ya kalli idanuwanta da hawayen dake cikowa cikinsa wanda yasan na kewa da nata language din son kenan dan haka ya sake wani lafiyayyan mayen murmushin daya saka hawayenta sake cika idanuwanta ya daga hannunsa daya cikin wata salo da wayewa da kuma asalin yanda take ya sake mugun jinta har cikin jininsa yayi mata alaman taxo da hannun daya kafin ya bude mata hannuwansa take ta taho da wani irin gudu ta shige shige yayi mata wata irin rungumar da itama tsamtsam ta zagayesa da hannunwata ta qanqamesa tana dauke ajiyan zuciya da hawayenta da suka qarasa gangarowa tana jin yanda shima ya mata wata kyakkyawar rungumar da sake sauke ajiyan zuciya yana shaqar qamshinta da yayi missing kaman zai rasa kansa.

Dan matseta ya kuma yi a jikinsa yana sake qanqameta cikin sanyi da nutsuwan datake ratsashi da zuciyarsa.

Daga cikin jikin nasa datake ciki gabaki daya ta bude baki da wani sautin dayake a shagwabarta tace

"Baka fadawa Fammah zaka dawo ba fa"

Dan dagota yayi ya kalli fuskanta data dago ta kallesa a narke ya bude baki da nutsuwa sbd kada kasalan data sakar masa ta bayyana yace

"Oh ban fada ba ko?? Ya qarasa maganar kaman da gaske mantawan yayi sbd itama data ambaci famman kanta take nufi amma bazata iya fada ba kai tsaye.

Wani kyakkyawan murmushi ne ya kufce mata sbd maganar tasa da yanda ya furta tana dan janye jikinta daya sake maidata ciki ya rungume wannan karan da fidda ajiyan zuciyarsa mai bayyanarda kasalansa da calmness din dayake qaruwar masa.

Shiru sukai ahakan kafin ta dan zame tana kallansa tace

"Sannu da dawowa"

"Thank you" ya furta shima yana sakinta kadan tareda kama hannunta suna nufar hanyar palonsa dayan hannunsa na janye da suitcase dinsa.

Suna shiga palon bata bisa cikin bedroom ba ta dakata tareda dan kallansa tace yaje yayi freshen up zata kawo masa light abinci.

Bata jira amsarsa ba ta juya tabar gurin yaqi bin bayanta da kallo sbd jin kunyarta data motsa a jikinsa.

Tana ficewa ya nufi bedroom dinsa ya shige yabar suitcase din a palon,

Yana shiga wayoyinsa ya ajiye ya zauna yana sauke numfashi mai sanyi da nutsuwa ya dan huta duk babu kowace gajiya a tattare dashi ko kadan tinda ba tafiyar mota bace.

Sai bayan mintina ya sake samun jin jikinsa ya sake tukuna ya miqe ya shige hanyar closet dinsa take tareda kofar bathroom a guri daya ya shige yana zare kayan jikinsa.

Dagashi saishi ya fada bathroom din yayo wanka da ruwan dumin da suka sake warware duka jikinsa ya fito daure da towel yana goge kansa da wani qaramin towel din.

Yana isowa tsakiyar dakin tana bude kofar ta shigo a natse dauke da tray data hado masa tea mai qamshi da meatballs kawai da daman akwai soya masa kawai tayi da fruits da basa wasa sam dasu.

Qarasowa tayi ta ajiye akan table din dakin batareda ta dago ta kallesa ba tana dagowa tajisa a bayanta sanyin jikinsa ya ratsa rigarta da batada kowane irin kauri ya ratseta ta dan ja numfashi sbd jikinta dumi ne dashi dan haka taji sanyin sosai taqi juyowa tana daga kai ta dora idanuwanta akan makeken mirror din dakin dayake saiti dasu ta kalli fuskansa ta cikin mirror din tana sauke ajiyan zuciya.

Nasa idanuwan ya sauke a mirror din shima yana kallanta ya bude bakinsa yace

"Yaya kuke??
Yaya na sameku?

Amsa zata basa ya juyo da ita suka fuskancin juna sosai yana rankwafo kansa ya saka a gefen fuskanta ya shaqi kamshinta kai tsaye tareda dan rufe ido ya bude yana jinta tace

"Lafiya kalau,babu damuwan komai"

Dagowa yayi bayan ya sake shaqarta tukuna ya juya ya kalli abinda ta kawo masa ya sauke numfashi yana jefar da towel din hannunsa na kansa daya goge yana nufar sofa ya zauna yana dan kallanta yace

"Bismillah" alaman tazo ta zuba masa.

Ajiyan zuciya ta sauke kafin ta juyo tareda takowa ta iso gurin ta durqusa ta zuba masa tea din tareda miqa masa.

Karba yayi tareda zaunar da ita a kafafunsa ya kurba tea din ahankali wani qamshi ya shigesa ya dan dago ya mata wani lafiyayyan mayen kallo ya bude baki da wata sanyin sauti yace

"Hmm Nice,thank you"

Meatballs din ta saka hannu ta dauki fork ta soka daya ta dauko masa takai masa bakinsa cikin nutsuwa ya bude bakinsa idanuwansa na mata wani mayen kallon nutsuwa ta saka a ciki ya tauna ahankali tareda sake wani kallan mai kyau yana dan gyada kai ya daga mata hannu da alaman "this is fuckin good"

Murmushi tayi tana sake kai masa wani bayan ya cinye na farkon ya kara amsa yana taunawa tareda jin dadinsa sosai sbd yanda ake ciyar dashi din da alama yanda taga yaji dadinsa kuma yana sakata farin ciki dan haka ya zuba mata idanuwansa basa kawai takeyi yana amsa har sai dayaji ya koshi ya riqe hannunta cikin wata slow yana bude baki ya kalli cikin tsakiyar idanuwanta yace

"I'm full Alhamdllh may Ya Kadir reward you"

"Amin" ta furta da sautin tana kai yatsarta daya akan bakinsa ta dan goge wani dan maiqon daya tsaya gurin tana gogewan har saman lips dinsa sai bude bakinsa yayi ahankali yana kama yatsar tata ya totsa abinda ta gogen yana kallan hannun wanda shine abu daya na farko daya fara sani akanta da shine first Obsession dinsa.

Sake tsotsan hannun yayi yana dago idanuwansa itama shi ta kalla suka hada ido ya matsota jikinsa yana jinginar da bayansa gabaki daya baya yana zagaye da ita yana taho da ita ta kasance itace tai masa rumfar da numfashinsu yake haduwa sosai dan hancinsu daya hade dana juna.

Yatsan nata ya sake tsotsa ahankali tareda kallanta fuskansu na hade da kyau ya sake mannota da hannunsa daya kirjinsu ya sake hadewa ya sake ajiyan zuciya yana sake yatsar da bakinsa ya bata light kiss a baki tareda sauke numfashi mai sauti a fuskanta yace

"I missed you SANAAH KHALIL"

hannunta daya ta dora akan fuskansa tai masa wata sanyayyar shafa sbd yanda ya ambaci sunanta ta shafa tindaga saman gefen fuskan nasa har zuwa kunnensa kafin ta cusa hannunta daya a cikin gashin kansa daya sakasa lumshe idanuwansa bakinsa na furta "YA KADIR" da wani tosashen sautin daya sakata zaro hannunta ya dafe yana hanata zarewa ya sake bata light kiss daya sakata sake cusa hannun cikin sumar tasa dakeda sanyin daya sake ratsata ta bude baki zatai magana a kasalance ya rufe bakinta da nasa yana mata wata lafiyayyar mannowan da sukai wata muguwan haduwan data saka wata kakkarfan numfashi fito musu a tare.

Kissing dinta yafara a wata fitinanniyar slow dake ratsa jini da kwakwalwa tareda sanyaya su da basu nutsuwa....

A natse suke kissing juna yana mata wata irin tsotsar dake sakata kissing nasa itama yana sake mannota da matseta kaman zai shige da ita cikin cikinsa da jin babu abinda yakeda wannan jin rashin kosawa kaman akanta.

Da hannuwansa ya bude gaban rigarta gavaki daya yana zamewa da slow yana kallan yanda fatar ta ke daukan idanuwansa da wata hasken data qara sosai da glowing.

Qugunta ya kama da tafin hannuwansa biyu tana kansa ya gyara mata zama ya shafi mararta zuwa cibiyarta da tsakiyar bayanta tayi wani baya tana kama numfashinta dayake neman daukewa shikuwa hakan ya basa daman saka kansa a cikinta ya sauke lips dinsa akai yayi mata kiss din daya tayar da tsigar jikinta ta dafe kansa da hannuwanta duka biyu tana dawowa daidai yana bude bakinsa yayi mata wani lafiyayyan kamu a kirjinta yana mata wata lafiyayyan matsowa da cukuikuya a bayanta taji tana neman rasa bugun zuciyarta gabaki daya ta sake nishi mai kaifi tana sake cusa hannunwata a cikin gashinsa daya sakasa kasa riqe sanyi da nutsuwansa yafara mata wani zafaffen romance din daya saka nishinsu cike gurin ya matso duka pillows din dake kan kujeran yana juyewa da ita akai sukai wata irin juyewan da bakinsa yake sake shigewa nata yana rabata da sauran abinda ya rage a jikinta yana jin hakurinsa da control dinsa sun tsinke yafara tsotsanta da wani irin salo mai zafi tin daga bakinta har zuwa wuyanta yana zafafa koina na jikinta har zuwa gangarowa kirjinta a kuma daidai yana bata kansa.

Wasu fitinannun numfashinsu ne da jinsu kadai zai saka wani somewa tsabar ratsa jiki da wata irin zazzafar love datake kasancewa a palon yana sake tabbatarda ita din macensa ce da shine kadaine a rayuwarta har abada.

Koda suka gama a jikinsa ya rungumeta bayan ya dawo da ita samansa suka ringa sauke numfashi ahankali

Please Login or Register in order to submit comment