Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da matarsa bane ko sbd me??

Dr Mum ya kira wadda kaman ba zata amsa ba amma jin irin fushin dayake cikeda shi ya sakata dole fitowa a daren ta samesa ya rufe ido tareda mantawa da babu aure a tsakaninsu ya ringa zuba mata fadan da itama jikinta yayi sanyi duk da ta sani indai RAHEEM zai aje SANAAH a wata qasar ne daban to tabbas yayi hakan ne sbd nesantata daga meenah da zata iya mata illa hakama a duk qasar daya zaba din to hakan na nufin aiki mai tsayin zama ne zai kaisa qasar amma sbd baya fadawa kowa hukuncinsa da abinda yake ransa haka yake tin yarinta Nasir ne kadai ya sansa ya saka ake rashin fahimtarsa wani lokacin dan haka ita hankalinta tashin da yayi shine maganar Dad jeerah din wadda ya yanke a cikin tsananin fushi da bacin rai dan haka dole a karan farko ta bude baki tana kallansa tace

"Kayi hakuri kada ka yanke wannan hukuncin tinda dai harya yanke daukanta ya kaita wata qasar daban daga bayan ai hakan ma cigaba ne sosai a auren"

Wani kallo ya juyo yayiwa Dr Mum din yana danne zafinsa mai tsananin gaske sbd cewan wai saima daga baya zai sake waiwayan SANAAH din kaman koyaushe zai sake tsallakewa ne ya tafi yabarta bayan duka wannan lokacin daya saka masa ido yana kallan hukuncin dazai yanke na auren yarinyar sun ajeta a tsakiyarsu shida matarsa suna mata kallan 'ya.

Dr Mum da itama duk abin yafara isarta amma sbd SANAAH din datasan zata iya shiga hadari a hannu meenah daga ranar data sani ya saka take dan taqaitawa itama tana fatar ma Meenah din ta koma America sai SANAAH anan ita ta samu daman karban cikakkiyar matsayinta na matar Fleet din tinda gashinan haryanxu aure kusan shekara nawa amma haryanzu bata zama matar ba.

Irin yanda zata iya bada ranta akan wannan auren na RAHEEM da SANAAH sbd Nasir dinta ya saka ta aje girman kanta da zafinta ta roki Dad ta ringa rarrashinsa akan sassauci amma ransa yayi mugun baci wannan karan dan harga Allah bazai taba yadda Raheem ya sake barin SANAAH da aurensa ba ya tafi gwara ya raba auren kawai kowa ya huta yarinyar ta samu yancin samun wani namijin a rayuwarta tinda yanada tabbacin babu iddar RAHEEM din akanta.

Tana palon nasa tana fama dashi Umma ta shigo da hijabinta har qasa tana qamshi mai sanyi tazo kwana tiraka,

Kallan juna sukai a karan farko da suka hadu face to face haka a guri daya dan duk zuwan da umman keyi gurin mommy idan abu ya faru tinda suka taho ta dena zuwa kwata kwata dan haka sai yau suka hadu haduwan gani ga ka.

Dr Mum din Dad ya kalla a natse sbd maganarta data taqaita ta kama kanta sosai kaman ba ita ba ta koma dr mum dinta da babu sakewa ko kadan tsakaninta da duk wanda bata saniba ko batada raayi.

Umma ma gabanta faduwa yayi sosai taji tana shiga wani fargaba da tashin hankali amma ta danne ta nutsu itama da kama kanta cikin nuna matsayinta na cikakkiyar matarsa ta qaraso ta zauna kusa dashi tana kallanta da mutuntawa da basarwa tace

"Ina wuni Dr,ya gida tinda kikaxo bamu hadu mun gaisaba"

Maida kallanta tayi akan Dad din da murmushi da kokarin nuna kulawa da kauna tace

"Ranka ya dade barka da dare"

Akan Dr idanuwansa suka sauka ya kalleta itama shi din ta kalla kafin ta bude baki a taqaice ta amsa gaisuwan umman tana miqewa tsaye tai musu saida safe ta nufi kofa tanajinsa yana binta da kallo harta fice.

Umma shi take kalla da wani irin mutuwan jiki itama a natse har saida ya dan juyo ta dauke idanuwanta daga kansa tana danne abinda taji yana taso mata da shiga wata tsaka me wuyar sani da zasu shedar idan ba Allah ya rufa musu asiri ba.

******
Bayanta da babu komai a jikinta ya shafo da lafiyayyan tafin hannunsa kafin ya mannota da karfi kirjinsa suka manne yana goga gefan fuskansa da nata zuwa cikin kirjinta yana bude baki da wata shiver murya ya ambaci sunanta a karan farko rayuwarsa cikin kunnuwanta daya saka gashin jikinta miqewa gavaki daya ta kama kansa da wani irin rawan jiki sbd a sautin ya ratseta ne da saukan hannunsa daya akan cibiyarta dayawa wata shafa zuwa mararta da numfashinta ya yanke ta shaqosa da wani slow da sautin daya sauka cikin kwanyarsa direct ya sake shiga tsakiyan kafafunta yana manneta jikik bango hannunsa a bayan wuyanta ya mannota bakinsa yana cigaba da bata wani zazzafan kiss din da babu abinda baya zuqowa a bakinta yana sake mata numfashi mai tsananin dumi a kan fatan fuskanta datake shaqar numfashinsa direct tana rasa kanta da wani irin tsoro da rawan jiki...

Sama ya sake dagata a jikinsa yana cigaba da kissing dinta passionately da wasu abubuwan dake fita daga jininsa da zafi suna ratsa jijiyoyin jikinsa da suka fara fitowa tako ina daga jikinsa sun bayyanarda wani karfin dayake cikeda kakkarfan jikinsa ya shige lafiyayyan gadonsa data kife jikinta na wata irin daukan zafi tako ina idanuwanta na rintsewa da karfi.

Bayanta dayake fari qal da wata lafiyayyar fata mai daukan ido ya kalla da idanuwansa dake jajir a buge yakai tafin hannunsa daya akai ya shafa yana kai fuskansa ya goga a fatar bayan yana rintse ido da wata sabuwan wutar dake tashi a cikin kansa ya saka lips dinsa yai sauke wata zazzafan kiss a tsakiyar bayan nata daga qasa wanda tajisa har cikin mararta ta motsa da wani shock tana rintse ido da karfi...

Hannunsa daya ya saka a qarqashinta da wani irin slow kawai ya dagota yana manne bayanta da kirjinsa tareda dora hannun daya ya rungume kirjinta dashi dayan kuma ya dora a cikinta yana saukar da sauran abinda ya rage a jikinta tareda cusa kansa ta bayan wuyanta ya shaqi qamshin dayake rabasa da duk wani hakurinsa da control da tini aka rasa.

Kuka ta fasa wanda ba zato ya taho mata sbd komai ya wuce hankalinta ayanxu koina jikinta wuta ce kaman take ji....

Fatar bayan wuyanta ya tsotsa yana birkitota da karfi tareda qarasa jefar da abinda ya rabata dashi ya sake hade bakinsu ya mata wani mayen kiss yana mata matsar data sakata sake fasa kuka wannan karan mai sautin dayake sake ratsashi yana rabasa da notin kansa ya kwantar da ita flat batareda ya rabata da jikinsa ba da kuma bakinsu dake hade ya kama kafarta daya da wani fitinanniyar yanayin da bata sake sanin wace rayuwar zata fuskantaba sai dataji abinda tinda take bata taba sanin yaya rayuwar take ba dan haka ta bude baki da tsananin tashin hankali zatai magana amma take harshenta ya karye da tashin hankalin dataji ta a ciki daya rabata da hankalinta da azabar da bata taba tsammaniba.

Gabaki daya wutar dake ci a gangar jikinsa da jininsa da kirjinsa da kansa bugawa tayi tana rasa control ko daya jijiyoyin jikinsa sukai muguwar fitowan dayake jin SANAAH din har cikin bargon jikinsa da kowace drop ta jinin jikinsa da bai taba sanin zai iya jin hakan ba...

Wutar dake cinsa ta azababben kishin dayake neman kona duniyarsa da wainda ke cikinta gabaki daya jin yayi tana komawa wata irin azababbiyar shaukinta da zafaffiyar jinta a jijiyoyin dake zagaye da cikin zuciyarsa batareda ya sani ba...

Cikakkiyar Macensa da babu namijin da zata taba iya so har abada yake maidata bayan ya karanta adduar haduwa da iyali yana mantawa da duniya da duk wanda yake cikinta bayan ita a lokacin wasu hayaqi na yawo a cikinsa da kunnuwansa dayake jin kaman tahowan guguwan ruwan oceans masu karfin gaske a cikin kansa da kunnuwansa da suka dauke ji dip a duniyar wani sautin kukanta ne dayake fita a cikin azababbiyar azabar da karfin kukanta yake qarewa kawai yake ji a duniyar amma baya jin komai haka komai yayi masa tsit.

Tin tana iya kukan da motsin da baida amfani harta gaza tana neman rasa hankalinta gabaki daya a gurin yayiwa pillow din da kanta yake wata damqa da fizgar data yagasa ya jefar gefe da wani karfin gasken daya watse a saman dakin har akan fadon da kan jikinsu yana sake kamota jikinsa da wani irin karfin dataji kaman kashin jikinta suna amsawa ta sake masa gabaki daya batareda ya saniba.

Qanqameta ya sake yi yana sake wani lafiyayyan mayen numfashi masu saka tsigar jiki tashi da saka jini tsayawa cak daga circulating yana sake mata wata muguwan qanqama a jikinsa data sakata motsawa duk da tin a ta farko tai qaramar somewa a jikinsa.

Tsawon seconds masu yawa kafin ya sassauta riqon da yayi mata din yana kwantawa da dorata a jikinsa ya mata wata irin runguma tareda rufesu da duvet mai zallan laushi yana lumshe idanuwansa da sake mata wata lafiyayyar zagayewa da hannuwansa yana fidda numfashin dayake dawo da kansa a gangar jikinsa da kuma bawa zuciyarsa wata nutsuwa da amincin dayakejin ruhinsa yana samun dukkanin nutsuwansa.
#MAMUH
09033181070GANIN IDO 2026
Mamuhgee

83
Lokaci mai dan tsayi ya dauka ruhinsa da gangan jikin nasa na hadewa da yan uwansu suna dawowa daidai shi din hakama jininsa dake tafasa da wuta wutar ta mutu a cikin wani zazzafan yanayin daya samu kansa da wata lafiyar da karfin gudu ya sauke ajiyan zuciya mai dumi da numfashi tareda bude idanuwansa ya sauke akan fuskanta dake kwance akan kirjinsa gap da tata ya zuba mata mayun idanuwansa da basu koma daidai ba sam kaman a buge suke har lokacin yana mata wani irin kallan dayake jin dumin fatar jikinta dake manne da tasa fatar babu abinda ya ratsa tsakaninsu na ratsa fatarsa zuwa gangar jikinsa.

Yanda yake kallanta yau dinne karan farko daya samu daman yimata irin wannan kallan na wata nutsuwa da kwanciyan hankali da kowace bugawan zuciyarta na ratsa kirjinsa ne direct zuwa cikinsa.

Matsawa yayi ahankali tareda sake rungumeta da kyau sbd wani sanyin zazzabin dayaji yana ratsosa ahankali kaman hurowan iska yaga bata motsaba ya sake motsawa ahankali yana dan motsata yaga ta qarasa sakewa a jikinsa gabaki daya.

Tashi zaune yayi da ita a jikinsa yana kamo fuskanta da hannunsa daya ya bude baki da sautinsa daya kara kauri sosai sbd yanayin da suka suka shiga da wani zazzabinsa dayaji yana qara karfi da gaggawa a take ya ambaci sunanta.

Yaye musu rufar yayi kai tsaye yana saukowa gadon da ita a jikinsa kaman baby a hannunsa ya nufi bathroom da ita.

Tsakiyar shower ya shiga dasu ya saka hannunsa daya ya sakar musu ruwa mai dumi yana dora fuskansa a tata yana hadewa sbd bata kariya daga shaqar ruwan dake sauko musu direct din idan ta farfado.

Ruwa sosai ya sauka akansu idanuwansa sun kasa komawa daidai shima sbd yanayin dayake ji itama bata iya motsawa ba sai tsawon lokaci ta iya bude idanuwanta daqyar cikin azaba ta kallesa ta sake rufesu jikinta na fara wata irin rawa sosai sbd wani mugun zazzabin itama da take ya taso mata gadan gadan.

Fitowa da ita yayi daga ruwan ya zaro towel ya rufota dashi ya dawo da ita dakin ya kwantar tana wani irin jijjigar sanyin zazzabi da rashin iya ko bude idanuwanta da kyau bare iya motsawa.

Shirt dinsa mai budaddiyar gaba ya saka mata ya saka iya short na tom ford black ya kwanta yana shigar da ita jikinsa sosai da wata irin nutsuwa sbd bata sauki daga rawan da jikinta yakeyi sosai.

Ta jima a jikinsa yana jin yanda take jijjiga kafin ta lafe jikinta ya dan sake alaman wahalalliyar bacci ya dauketa.

Sake shigar da ita yayi yayi yana gyara mata kwanciya kafin wani dan bacci ya daukesa mai tsananin kasala da nutsuwa da kwanciyan hankali.


Tsakiyan dare sosai kusan asuba ta tashi tana fasa wani kasalallen kuka tana neman ruwa sbd maqoshinta daya bushe ga wata irin azabar datake ji a jikinta da gabobinta dake wani azabar tsami ko motsawa ta kasa yi kuma daga karshe dai ta gama tabbatarda abinda ya faru da ita a daran na yau...

Da kansa cikin nutsuwa da kulawa ya dauko ruwa masu sanyi kadan daga fridge ya bude mata ya tada ita zaune a jikinsa yana bata tasha kadan wasu hawaye na zubo mata masu tsananin zafi.

Ajiye roban ruwan yayi ahankali tareda sake rungumeta jikinsa ahankali yana dan kokarin bata kulawa da rarrashin datake buqata dan jikinta yayi dumi sosai.

Numfashin kukan datai take fitarwa ahankali dayake fitowa tareda zufin jikinta dayake dan zazzabi yana shigarsa a wani slow yana ratsa jikinsa zuwa jininsa dayake da sauran dumin shauqin dabai gama fitarwa ba yana tayar da tsigar jikinsa.

Shinshina gashinta yayi yana dan sake rungumeta da saka hannunsa daya zuwa wuyanta yana shafawa da karban dumin jikinta da kyau.

Kasa motsawa tayi sbd bama zata iya ba sai dataji yana mata wata shinshina yana juyowa da ita gabaki daya ya kalli fuskanta da lafiyayyar kallo ya hade fuskansu yana shaqar numfashin datake fitarwa ahankali yana rufe idanuwansa dan riqe kansa da control yana zagayeta da hannunsa amma yakasa riqe abinda yake ji akanta din dan haka ya dora bakinsa akan nata dasuke hade a fuska ya dan bata light kiss kafin ta dan motsa ya sake shigar da ita jikinsa sosai yana shigar da bakinsa dakyau cikin nata yana mata wani irin deep kiss a slow da zame rigar jikinta da daman take a banza ya juya da ita yana mata rumfa da cusa kansa a kirjinta yana mata wata fitinanniyar kamawan data fasa kuka mara karfi tana turesa da hannunta da babu karfi ko kadan.

Azabar data qarasa rabata da hayyacinta gabaki daya ta shiga wadda dole shi kansa ya san tana buqatan likita da gaggawa dan haka ya shirya duk da jikinsa da zafi sosai shima ya dan gyarata ya saka mata sweater da daguwan wandon baccinta ya daga wayarsa ya kira Imran kai tsaye ya sanar masa yana buqatan Dr mace a yanxu.

Kiran asuban farko akeyi koda yayiwa Imaran kiran sbd baya buqatan Dr Mum ta dubata dan kaucewa sanin abinda ya faru.

Fitowa Imaran yayi danye da three quarter wando da sweater black ya nufi mota yana da wayarsa a hannunsa yana waya da Dr bushrat wadda take kaman likita babba ta musamman a asibitin jeerahs kuma itama a cikin anguwan take dan haka kai tsaye imran ya saka aka turo masa numbernta yanzu ya sanar da ita Fleet ke buqatanta da gaggawa.

Imran na isa gate securities sunyi mamakin ganin fitowansa a daidai wannan lokacin.

Bude masa gate akai ya fice da wata speed yana waya da dr bushrat din har lokacin.

Yana ficewa securities suka kira Mr Sideeq sbd babu kowace shige da fice da ake boye masa na irin wannan lokutan.

Da mamaki Mr Sideeq din yace zai fito sallan asubar zaiji ko lfy.

Koda imran ya isa ya daukota tana gidanta kuma daman ba miji ne da itaba daga ita sai yayanta biyu da masu aikinta suka juyo JEERAHsV.

A lokacin ana kokarin shiga sallan asuba dan haka Dad jeerah na fitowa yaga dawowan Imran da Dr bushrat baiyi tinanin komaiba ya shiga masallaci Mr Sideeq ma lokacin ya iso tareda head of security na villah din suna magana.

Dr bushrat na isa ya bata daman duba SANAAH din ya fito masallaci sallar da aka tayar wadda bai taba lattin fitowa ba sai ayau din.

Koda aka idar da sallah kallansa Dad yayi a natse kaman zaiyi magana sai kuma ya bari sai da safe dan haka gaisawa kawai sukai Raheem din ya tafiyarsa hankali kwance cikeda wata nutsuwa da kamewa da steez din dayake jininsa.

Fitowa sukai Mr Sideeq yana tareda Dad din wanda ya kallesa yana kamewa a dattijonsa ya dauke kai yana maidawa gabansa da tafiya ta nutsuwa da kamala yace

"Meyake faruwa ne naga kaman daya daga motocin Fleet sun dawo da duhun asubar nan akwai wanda ya kwana a waje ne kuma naga kana magana da securities"

"No babu sunce da tsakar daren ya fita ya dawo da Dr bushrat ne tana ciki yanxu haka kuma acan bangarensa inaga taje"

Shiru Dad yayi tareda dan dakatawa cak kadan yana dagowa ya kalli Mr Sideeq din tukuna ya daga kafafunsa yaci gaba da tafiya yana wucewa ciki yace

"Ina buqatan ganinta idan ta fito kafin tabar Villah dita"

"Yes sir" Mr Sideeq ya fada yana juyawa dan baza nasa takun na isar da ita idan ta fito.
#MAMUH
09033181070GANIN IDO 2026
Mamuhgee

84
Dr Bushrat kuwa a lokacinda ta isa bangaren da kansa ya dauko SANAAH din a jikinsa ya kawota dakin da zaa duba ta ya kwantar mata da ita ya dago idanuwansa masu karfin gaske ya kalli Dr bushrat din kadan ya bude baki yayi mata magana kafin ya fice dan bata daman dubawan ya nufi masallaci.

Numfashi Dr bushrat ta sake a tsanake da dan mamaki dan kuwa tin bata taba SANAAH din ba kai tsaye ta fahimci meya faru..

Mamakinta mai tsanani shine na tabbatarda Fleet ne ya kwana da SANAAH din a cikin gidansa da iyayensa suke ciki batareda kowace shakka ko kiyayewa sbd batasan matarsa bace,

Amma kasancewanta ba wani kamata addini yayi ba sai bata jima a mamakinba dan tasan a yanda rayuwarsa take zallan baturen da bai tashi a hannun iyayeba sai taga kuma ba illa bane dan ya kwana da duk macen dayake so.

Cikin kulawa da nutsuwa da tattalin data gani a lokacinda ya daukota daga garesa ta duba SANAAH din dakyau taga taji jiki sosai da tana buqatan kulawa mai girma sosai dan haka bathroom din dakin ta shiga ta fara hada ruwa mai zafi ta dawo ta dauketa da kanta takaita cikin ruwan ta saka kawai.

Tsantsan azaba ya dawo da SANAAH din wadda ta bude idanuwanta da suka kumbura jajir ahankali daqyar ta kalleta amma batama gane wace ba dan haka ta koma ta sake sakewa wasu zafafan hawaye masu zafi suna gangarowa daga fuskanta tana kasa motsawa duk da azaban datake ji din.

Saida ruwan suka huce Dr ta sake sauya mata wasu ta budeta dakyau a cikinsu har tsawon lokaci sai da SANAAH din ta samu dan sassauci da karfin iya motsawa da iya bude baki tana kuka.

Da taimakon dr bushrat data cire tausayi ta bata sosai ta gasu kuzarinta ya dan taho ta samu tayo wankan tsarki ta fito daure da towel kanta na tsiyayar ruwan dake bin lafiyayyar fatarta suna gangarowa da wani slow.

Daqyar take dan iya daga kafafunta ta fito ta shigo dakin wanda kamshin daya shiga hancinta duk da tana cikin wani hali sai data tantance ya shiga hancinta ta dakata cak daga inda take tana dagowa da jajayen idanuwanta da sukai wani irin laushi ta kasa kallan inda taji maganarsa na fita a wata irin nutsuwa da rashin hayaniya da Dr datai masa bayanin ba wani matsala bane ta gurxu ne gashi na farkonta dole zata galabaita tinda baa bita ahankali ba.

Wata irin kuka taji yaxo mata sbd kalaman da kunnuwan nata suka danji tsabar kunya da damuwa da tsoro da fargaban kowa da komai...

Dagowa yayi da idanuwansa da har lokacin cikin nutsatsiyar yanayi suke ya saukesu akanta ya yiwa fuskanta wata lafiyayyan kallo kafin ya maida idanuwan ga gashinta dayake digar wasu ruwa ahankali ahankali....

A kirjinta da wani ruwan ya diga akan idanuwansa ya kalla yana bin ruwan da mayun idanuwansa suna gangara da wani irin slow har suka isa gaban towel din jikinta suka gangara suka shige ya dago da idanuwan cikin wata shegiyar slow akan fuskanta data dago idanuwanta ba tsammani suka shiga na juna sbd jin kallansa na azabtar da gangar jikinta.

Yankewa numfashinta yayi da oily kwayar idanuwansa suka shiga cikin nata ta dauke kai da tsananin rikicewa da fargaba da sake shiga tsoron rayuwarta ma gabaki daya tana daga kafafunta daqyar tafara takowa sbd dr data buqaci ta qaraso.

Akan tafiyarta da kafafunta da cinyoyinta dake wani daukan idanuwa sbd haske da wani kyallin da suke ya gangaro da idanuwansa har lokacin babu kalma daya data fito daga bakinsa sai idanuwansa da suka saka room din karban zazzafan tension dan ita kanta dr jin tayi zafi na taso mata bare SANAAH da zata iya sake shiga hannunsa.

Miqewa dr tayi ta qarasa riqota ta iso da ita bakin gado ta xaunar tareda hada allurar da zatai mata tai mata a lokacin ne ya tashi tsaye dan sake basu guri ya iso gabanta ya miqa hannunsa daya akanta ya dan rankwafo kadan sai lips dinsa taji a gefen fuskanta ya sauke mata yace

"Sorry" ya juya ya fice yabar Dr da binsa da kallo kafin ta dawo da kallanta akan SANAAH wadda bata iya kowace Motsiba dik baya cikin hayyacinta ma hankalinta a rikice yake da yanda zata iya fuskantar kowa idan har aka gane halinda ta saamu kanta a ciki.

Sake gasata da towel da wasu irin ruwan zafi Dr tayi a iya gurin kawai kafin ta dora mata da magani take ta dan sake samun kuzari kadan amma zazzabi ma take jin kaman zai dawo mata.

Sallah tayi daqyar tana gamawa dr ta kwantar da ita a gado ta rufeta take bacci mai karfin gaske ya dauketa.

Kashe mata wuta dr tayi ta fito tana duba time lokacin haske yafari sosai dan karfi bakwai ta dan gota.

Bata samu ganin Fleet dinba dan haka ta nufo kofa kai tsaye tana fitowa Imran yana waje tsaye yana waya yana jiran fitowanta.

Da hannu ya nuna mata hanya yana wucewa gaba tana biye dashi yana waya har lokacin cikin nutsuwa da qwarewa a aikinsa dan komai nasa kusan akan aiki ne dan haka ko yanxu kaman ma wayar conference ce bashi daya bane.

Itama wayarta ta fiddo tana duba time da kokarin saka kira sai ga Mr Sideeq ya qaraso gabanta suna gap da isa motar da aka juyawa Imran din kanta tini dan yana fitowa shiga kawai zaiyi yaja.

Kallan Mr Sideeq tayi tana sake fuska da sanayya sosai tace

"Ah ah Good morning Mr Sideeq"

Shima a sake da kulawa da mutuntawa ya gaidata yana cewa

"You here da sassafe haka?
Tin jiya ma Sir jeerah ya buqaci ganinki amma tinda gaki a yanxu can you pls.....

"Yes yes Allah yasa dai lafiya Sir da kansa yake nema" ta qarasa maganar da sakewa da murmushi imran Mr Sideeq ya kalla da kulawa yace da kansa zai maidata.

Da girmamawa Imran ya kashe wayar dayake yi ya kallesa yace

"No zan jira ta gama da Dad din then na maidata"

Ba damuwa" Mr Sideeq din yace sbd yasan babu yanda Imran zai taba iya wasa da umarnin ko aikin Fleet din duk da yasan sbd Dad ne da kansa ya buqaci ganin Dr din shiyasa ma yabarta tafiya da babu wanda ya isa yayi hakan duk duniya.

Kai tsaye palon Dad din na farko Mr Sideeq din ya iso da Dr wadda tana ganin sir jeerah din ta qaraso da girmamawa ta gaidasa a tsanake.

Amsawa yayi yana nuna mata gurin zama ta zauna tana sake gaidasa da yar sakewan datake tsakaninsu dan mijinta kafin ya rasu shine babban likitan familyn kaf wanda sukeda kusanci sosai.

Yaranta da suma kusan duka likitocin ne ya tambaya yana dan shiga da ita firar aikinta tana basa amsa suna firarsu kaman yanda suka saba kafin ya kalleta da kyau ya jefa mata tambayar data sakata dagowa ta kallesa sbd batasan yaya zata amsaba tinda aikin daya kawota kaman sirri ne hakama a tsakanin likita da patients sirri ne da ba kowa ake fadawa ba.

"Dr inada mara lafiya ne da naga an dauko ki da duhun dare?
Akwai me matsala ne?

Dan shiru tayi tana dan kokarin kaucewa amsawan kai tsaye.

Sake jefa mata tambayar "Akwai matsalar kenan,akwai wanda ba lafiya kenan sosai?" yayi ta sauke ajiyan zuciya tana hana bawa zancen babbar mahimmancin da zaiji nauyin zancen tace

"No Sir Babu wata matsala ko mara lafiya sosai Ms SANAAH ce ba lafiya na dubata kuma gaskia da sauki dan tama samu bacci"

Yanda ta bada amsar ya sakasa dauke kansa daga kanta yana yin shiru tareda sallamarta yace Mr Sideeq ya rakata zuwa mota.

Sallama tai masa ta fice bayan ya bata kyautar 1k dollars a hannu yanayinsa na sauyawa sosai da wani irin bacin rai da fushin gaske daya gama tabbatarda Fleet ya manta shi waye.

Tana fitowa security din Imran dake tsaye ya bude mata mota ta shiga ya rufe daman Imran din na ciki ya ja kai tsaye ya fice villah din.

Fleet kuwa koda ya sake komawa dakin ya taddata tana bacci mai karfi a cikin mutuwan

Please Login or Register in order to submit comment