Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sauya bugawa ta motsa bakinta da rashin son motsawan ko kadan da sautin dayake tona asirin bugawan zuciyarta akansa tace

"Kayi hakuri" qarasa maganar tayi kasa kallansa tana dauke idanuwanta ya sakasa dauke nasa idanuwan daga kanta shima yana sakinta batareda yace komaiba ya zare rigarsa ya jefa yana janyeta ahankali daga gabansa ya ciro kayan baccin da zai saka yana dora hannunsa akan doguwan wandonsa zai zare ta juya baya ahankali tana daga kafafunta zata bar gurin ya dawo da ita da hannunsa daya ya hada bayanta da kirjinsa yana qarasa zarewa ya jefar yana saka bakinsa a kunnenta yace

"Ba magana kikeson yi ba uhummm,ina jinki"

Dan rufe idanuwanta yayi tana motsa gefen fuskanta dan yanda maganar tasa ta fita har bakinsa na gogan fatan kunnenta ta gyada kai ahankali tana kasa bude baki tai maganar sbd jinsa a jikinta.

Gaba ta danso yi kadan amma ya zagayeta yana cewa

"Kin fasa maganar ne??
Shikenan"

Sakinta yayi yana juyawa da saka doguwar wandon silk kayan baccinsa black tana ganin ya bar girin ya koma bedroom ta sake biyosa a natse tana isowa gabansa ta dago cikin karfin kuzari da bayyanarda damuwanta sosai ta bude baki ta sake basa hakuri tana rasa abinda zata dora dashi akan bada hakurin sbd kaman ba hurumin shigarta bane shiga maganarsa da Mum din dan haka tayi shiru.

Miqewa yayi ya kama hannunta ya sake komawa closet din da ita ya zaro kayansa na bacci da sam bazasu iya zama a jikinta ba ya saka mata a hannu sbd ta shirya ta kwanta tayi bacci kawai.

Numfashi ta sauke tana kallan kayan tareda rasa duka sukuni da nutsuwanta sbd da alama anan yake nufin xata kwana to me zata cewa su fammah?
Yaya zata fuskancesu?

Ta jima a cikin closet din tana rasa tinanin kamawa har kafafunta sukai sanyi sosai da tsayuwar ta zare kayan jikinta ta saka rigar daya bata wadda iyakacinta cinyarta danma ta mata yawa ne sosai ta sauka.

Kasa fitowa tayi ta durqusa a gurin tsawon lokaci shima kafin ta miqe a sanyaye ta shiga bathroom dinsa ta dauka sabon brush ta wanke bakinta ta tayi alwalan bacci ta fito.

Tana fitowa a sanyaye ta fito bedroom din daya ragewa haske sosai yana kwance a gadon idanuwansa a rufe.

Kasa hawa tayi ta tsaya tsakiyar dakin tana kasa cire tinanin abinda zai iya faruwa da safe idan akasan tana tareda shi.

Zurfi tayi a tinanin da batasan yaushe ya bude idanuwansa ba sai hannunsa daya kawai ya miqo ya kama hannunta daya ya janyota ta fado kansa ya birkita da ita dayan gefen ya kwantar yana juya mata baya ahankali sbd da alama rigima take son masa.

Hakan da yayi ya sakata kallansa da idanuwanta tana jin damuwa na sake rufeta sai kawai itama ta juya bayan ahankali tana rufe idanuwanta jikinta a mace sbd ta rasa yaya zatai ta iya fada masa abinda zai iya faruwa da safe idan ta kwana anan.

Bata ankara ba bacci mai karfi da nutsuwa ya dauketa a hakan wanda yanajin alaman tayi baccin ya juyo a natse cikin kwanciyan hankali ya zira hannunsa daya ya janyota jikinsa yana rungumeta da wata irin nutsuwa tareda saka kansa wuyanta ya rufe nasa idanuwan da shima ba jimawa baccin ya daukesa.

Acan kuwa gurin biki mantawa gabaki daya da SANAAH Mum tayi tasha hidimarta cikin farin ciki da walwala da wata irin murna,
Fammah ce ta damu sosai da rashin ganin SANAAH din amma sbd yanda itama aka ringa daukan hankalinta ya saka hankalin nata ya kasu gida biyu hakama tasan zuwa yanzu dole SANAAH na gida bata zo ba kenan.

Bikinsu suka sha har tsakar dare sosai kusan karfe boyi da rabi aka tashi aka fara watsewa kowa na tafiya da motocinsa.

Sai karfe uku da kusan mintina suka iso gida a lokacin kowa a matiqar gajiye yake dan haka Mum dakinta kawai ta shige ta cire komai ta fada toilet tayo wanka tana kokarin saka kayan bacci ta nufi gurin Fleet fammah ta shigo dakin tana kallan Mum din tace

"Mum SANAAH bata nan fa banganta a koina ba"

Qarasa fesa wani turare Mum din tayi tana ajiyewa tace

"Tana gurin Amma inaga tinda ba kowa a gidan dole can zata ta kwana"

Ficewa fammah tayi ta nufin dakin Amman ita kuma Mum ta qarasa shirinta ta fito tana kokarin ficewa Fammah ta sake dawowa gurinta damuwa na fara kamata tace

"Bata can"

Itama Mum din fara shiga shakka tayi ta juyo ta kalli koina a palon babu alaman inda mutum yake a kwance tace

"Kaman yaya wai bata nan? Ina zata tafi? Ina ta sani kowafa bata saniba,kuma Maleek yace baima ganta ba koda yaxo na dauka ai ta fasa zuwanne tayi kwanciyanta"

Qarasa maganar tayi zuciyarta na neman rikicewa dan tasan wlh Dad jeerah akan a rasa SANAAH tsaf zai datse aurenta da Fleet wanda da hakan ya sameta gwara ayi mata mutuwa.

Juyawa tayi tana bazama dakunan gidan daya bayan daya tana saka kiran wayar fammah da wayarta hankalinta na mugun tashi.

Fammah ma hankalinta mugun tashi yayi ta fara jin kirjinta na bugawa dan kuwa akwai matsala ne sosai ita kanta ai zuciyarta bazata iya daukan wani abi ya samu SANAAH dinta ba.

Wasa wasa sai ga gidan kaf a tsaye cikin tashin hankalin daya saka gajiyan kowa bacewa da shiga fargaban sace 'yar mutane a gidan.

Kasa iya sanarwa Fleet sukai sbd basusan yaya lamarin zai kasance ba dan Mum batama fatar abinda zai saka Koda wasa Zancen ya fita.

Kasa riquwa hawayen Fammah sukai sbd tinin aka fita harda motoci gurin nemanta a tsakar daren babu ji ba gani.

Mum jin tayi kaman Allah ya dauki ran Dad jeerah a daren kafin yaji labarin bacewan SANAAH da baasan inda zaa ganta ba babban tashin hankalinta kada wani abin ya sameta da bazai boyu ba.

Fammah kuwa jikinta har wani rawa yakeyi sbd sunyi kiran wayarta yafi so dubu bata shiga gashi babu wanda ya ganta ko a harabar gidan ko fitarta ko shigarta koina babu wanda ya ganta shi kansa mai gadi baiga fitarta ba ko wanda ya fita da ita sam dan haka kowa ya sake shiga rudu.

Kiran sallar asuba aka fara wanda ya sake sakasu tashin hankali mara misali babu wanda ya rintse a tsaye suke cikin rashin sanin mafita tsilli tsilli babu me nutsuwa.

Sabon tashin hankalin Mum gari na wayewa dole fleet zaisan abinda ake ciki dan haka ta zauna a palo ta dafe kanta cikin tsananin ciwon kai da fara jin takaicin SANAAH din data sakasu wannan tashin hankalin a daren daya kamata su kwana suna cigaba da farin cikinsu na biki.

Wayarta ce dake kusa da ita tayi ringing sbd kiran dayake shigowa.

Kallan wayar tayi da sauri tana jin kanta na sake sarawa sbd ganin numbern Imran ce mai kiran.
#MAMUH
09033181070
[08/06, 11:00 am] Dasoo: GANIN IDO 2026
Mamuhgee

97
Tinanin qin daukan wayar tayi sbd kada susan abinda yake faruwa amma kuma tinanin dole akwai mugun babban dalili mai girma na saka Imran ya kirata da asubar ya sakata saka hannu ta dauki wayar tana dorawa a kunnenta ta kimtsa muryanta tace

"Yes Imran"

Cikin nutsuwa da bata girmamawa yace

"Barka da Asuba,mota na waje da zata daukeku zuwa airport jirginku zai daga karfe 6 zuwa America Umarnin Fleet ne"

Mamaki ne yaso kasheta daga zaunen ta bude baki da bayyanarda rashin fahimtarta tace

"Menene wata mota da wani ticket din tafiya kake magana,waye ne zaiyi tafiyar??

Numfashi mai nutsuwa Imran ya sake yana sake kamar da kansa da muryansa yace

"Umarninsa ne"

Wani mugun takaici ne ya taso mata mai zafi da baqin ciki akan wanda take ciki tace

"Wai nice kake maganar fleet yace nabar Morocco yau na koma America?
Da akai me?
Akan me?
Biki fa nakeyi?

Kashe wayarta tayi kawai kai tsaye tana miqewa idanuwanta rufe da wani zafaffen tashin hankalin dataji ma maganar SANAAH kwata kwata ta bace mata akai dan kuwa wannan itace asalin tashin hankalinta bata SANAAH ba.

Tana miqewa fammah ta kalleta da jajayen idanuwanta da sauri tana cewa

"Anganta ne Mum??

Ko amsa bata bawa fammah dinba ta wuce ko gabanta bata gani sosai tsabar abinda taji yana taso mata yana danne kirjinta.

Bangaren da aka sauke fleet din ta nufa kai tsaye Fammah na biyo bayanta cikin fargaba sbd ganin halinda ta shiga.

Suna isa tin daga hanyar isa da fammah bata ga alamar securities din Dad dinta ba ta sake shiga mamaki da rudu Mum kuwa kai tsaye shiga tayi bata tsaya palonba ta wuce bedroom ta bude ko kafarta bata sakaba ta fahimci baya ma villah din kwata kwata ta sauke idanuwanta akan gadon dayake a dan yamutse ta kalla taji kanta ya wani sara da karfin gaske amma buqatar dai yanzu ta gaggawa itace ganinsa da magana dashi da gaggawar gaske.

Juyowa tayi ta fito daga bangaren gabaki daya tana saka kiran numbernsa jikinta har wani rawa yakeyi.

Bata shiga ba ta sake danna kiransa tana cigaba da tafiya kamar zata kurma ihu.

Kira kusan na goma take masa amma wayar bata shiga kwata kwata dan haka ta saka kiran imran wanda yana dauka tace masa ina Fleet yake tana buqatan ganinsa kota yaya.

Shiru ya danyi kafin ya bata hakurin bazai samu cewa komaiba kawai dai driver na jiransu kada a rasa flight dinsu.

Zaginsa taso yi sbd tsananin bacin rai da tashin hankalin datake jin yana shigarta dan babu ta yanda zata bar bikin nan batareda an qarasa shi da itaba kaninta da itace uwar biki kuma ma batasan dalilin dayasa kawai zaa tado mata wannan mugun ji da ganin ba.

Fammah da jikinta ya fara bata akwai babban laifin da sukai a gurin Dad dinta wanda ya sakata fara tinanin ko ya siyawa SANAAH ticket itama ya turata Nigeria kokarin dauko wayar Ammah tayi ta fara saka kiran Dad din nata tana jin zuciyarta na wani irin tsalle.

Ms Meenah zarewa taji kaman zatai dan haka taso tafiya gidan Abbu a cikin duhun Ammah ta hanata tana cewa ta bari gari ya waye sosai.

Securities da aka aiko tareda motar daukansu kuwa kin matsawa sukai koina sai da ita da fammah dan kuwa umarni ne da suke fatan sai sun cikasa.

****A daidai wannan lokacin kuwa Sallan asuba yaje cikin nutsuwa da kwanciyan hankali ya dawo ya tadda ita ta idar da tata sallan sanye da jallabiyarsa datai mata wani irin yawa sosai daya sakata mata tai rollin mayafinta.

Kallanta yayi da fararen idanuwansa da suke fes da wani zallan nutsuwan kwarjini da steez da babu wanda zai taba iya kallansa ya kuma ya maimaita a lokaci daya baiji komaiba a zuciyarsa.

Dagowa tayi itama a natse da sanyinta ta kallesa lokacinda ya iso ya miqa mata hannu a natse yana bude baki zaiyi magana ta katsesa da sautinta daya shigesa da kyau da cewa

"Ina kwana"

Bai amsa ba sai data miqa masa hannunta a cikin nasa daya miqo ya tsayar da ita sbd kasa tashin datai da rigar datai mata yawan ya bude baki ya amsa a natse yana tayata cire rigar ahankali kaman yanda shine ya zira mata.

Yana cire mata rigar ya kalleta ganin kusan tareda rigarta ta ciki ya zare rigar tayi saurin riqe rigar tana son juya masa baya ya riqeta yana tsayar mata da rigar a kirjinta ya tayata rufe abinda takeson rufewan yana kallan idanuwanta da suka bayyanarda wata irin kunya mai tsari da tsanani.

Baya tayi ta shige closet din dakin ahankali tareda zarar towel dinsa ta daura a jikinta tana sauke ajiyan zuciya mara sauti tareda daga rigar zara cire ta cikin data kwana da ita ta sake mayarta tajisa a bayanta ya kwanto da kirjinsa abayanta yana zagayeta da hannunsa daya ya rungumota da wata irin nutsuwa hannunsa daya na zagayo wuyanta ya sake shigar da bayanta a kirjin nasa ya rungumeta tsamtsam da kyau yana sauke ajiyan zuciya mai sanyi da nutsuwan da itama tajita har kirjinta ta dan dakata bata motsaba tana jin saukan numfashinsa a natse da sanyi na saukan mata sukai shiru a hakan batareda kowannnensu ya motsa ba sai qamshi da numfashin juna da suke shaqa da wata kwanciyan hankali.

Tsawon lokaci suka dauka a hakan kafin taji tana son maganan tafiyanta data su Mum ta motsa ahankali tareda bude baki batareda ta juyo ba zatai magana ya lips dinsa suka saika akan fatar tsakiyar bayanta da babu komai take maganarta ta tsaya cak batareda ta fitoba sbd wani irin tashi da tsigar jikinta sukai ta sauke wani numfashi mara sauti ahankali.

Bai dauke lips dinsa ba daga fatar bayan nata ya sake matseta a jikinsa da hankali yana feso wani sanyayyan numfashi mai tsananin dumi ya ratsi fatar bayan nata ta qanqame hannunsa dake zagaye da ita tana dan rintse ido.

Kasa hakura tayi da wata kasalar data bayyana a muryanta ta bude baki zata sake furta magana ya juyo da ita ahankali batareda ya saketa daga zagayetan da yayi da hannuwansa tana manne a jikinsa ya kalli cikin idanuwanta data kasa ganin cikin nasa ya bude baki da wata sautin data sakata dan dagowa bata iya kallansa ba still yace

"Dont say anything just silent pls"

Dagowa tayi a marairaice ta kallesa sbd hankalinta yana kan su fammah yanxu kwata kwata.

Idanuwanta ya kalla da bakinta da yanayinta da duka suke nuna maganar datakeson yi dan haka ya saka kansa a cikin wuyanta ahankali yana goga fuskansa ahankali a jikin fatarta ta wuya yana sake qanqameta ahankali jikinsa kaman wanda yake son shigewa cikin cikinta.

Yanda yake gogata yana matseta yana shigewa sosai jikinta ya sakata bude idanuwanta da suke sake sakasa rasa riqe kansa ta kallesa da wani irin slow daya sakasa sake cukuikuyeta jikinsa sosai yana dora fuskansa akan tata ya hade hancinsu ya goga yana dan rife ido tareda shaqar numfashinta da sauran kamshin dayake fatarta lokaci daya yana jin kansa na juyawa da wata lafiyayyar shaawanta da buqatuwa da ita da tsantsar son kasancewa da ita.

Dan baya tayi sbd numfashinsa dayake sauyawa yana sauka a fuskanta da ratsa gangar jikinta ta jingina da kayansa dake a jere cikin wata lafiyayyar glass a tsaye...
Ahankali ya matseta jikin kayan yana matsota da hannunsa daya dayan kuma ya saka a karkashin towel dinta yana shafo kafarta ahankali da wata irin sanyin daya saka numfashinta fara kasa riqewa ta bude ido daqyar tana kallansa zatai magana amma haduwan idanuwansu ya sakasa shaqota da hannunsa daya cikin wata salon da bata ita motsawaba ya zira bakinsa cikin nata ya laso cikinsa ya hadiye wasu mayun yawu kafin ya sake maida harshen ciki ya kamo nata ya tsotsa da wata sanyi kafin ya ware bakinsa gabaki daya yana kama cikin nata ya mata wata tsotsar data saka towel dinta zamewa gabaki daya yana neman faduwa ta daga hannuwanta da wani irin sauri zata tare ya kama hannun batareda ya zare bakinsa daga nata bata yana hanata tarewa saida ya fadi qasa gabaki daya.

Rintse idanuwanta tayi sbd sama daya dagata ya dora cak akan kayan nasa batareda damuwan komaiba akan kayan yana cigaba da kissing dinta da kyau da wata sanyayyar sanyi yana zuqota sa kyau.

Rigar jikinsa ya bude ta gaba ya zare ya jefar batareda ya raba bakinsa da nata ba yana zagayota yana mannota kirjinsu ya hade suka sake wani zazzafan numfashi mai sauti a tare sbd yanda kirjinsa ya hadu da nata dukansu ba kaya...

Jin tayi bazata iyaba sbd yanda wani zafi yake fita a jikinsu su duka biyun da wani irin deep deep passionate kiss dayake mata yana rufe kirjinta da hannuwansa biyu tareda mata wani shafan daya sakata sakar masa numfashi mai sauti a cikin kunnensa da take tsigar jikinsa ta tashi ya bude idanuwansa da sukai wani jajir ya kalli bakinta da numfashin ya fito ya hadiye wasu mayun yawun da saida makogoronsa ya bada sauti ya gangara da idanuwansa akan kirjinta yayi mata mayen kallon da sai daya lashi lips dinsa da suka bushe qayau a lokaci daya yayi baya da ita kirjinta nayi gaba ya daki fuskansa ya cusa kan nasa da wata irin fitinar data kama kansa tana riqe numfashinta dazai barta.
#MAMUH
09033181070
[08/06, 2:03 pm] Dasoo: GANIN IDO 2026
Mamuhgee

98
Cak ya daukota daga cikin kayan dasuka kusan zubar da rabinsu qasa sbd irin yanda yake bin kowace fatar jikinta da wasu fitinannun kiss yana saka jikinta daukan zafi koina.

Akan glass din da tsadaddun watches dinsa suke jere ya dorata yana kamo kafarta daya ya dora bakinsa akai yai kissing ahankali tareda bi da hannunsa yana shafawa har zuwa cibiyarta da yayiwa shafan data qanqamesa da kanta tana fidda numfashi da sauri sauri akan fatar jikinsa da har akan mararsa yake jiyo zafin fitar numfashin nata tana karasa kuntosa ya ja wani numfashi mai tsananin karfin sautin daya gama sauka akan fuskanta da sake hadewan bakinsu ya sake yin sama da ita suna komawa lafiyayyan gadonsa dake jiransu ya bata kansa gabaki daya a cikin yanayin data sake karban maza a hannunsa dan kuwa kowace gabar jikinta jin bakinsa da lips dinsa take akai da kuma irin love din dayake bata datake sake tabbatarda ta tashi daga SANAAH ta koma cikakkiyar macensa da har abada babu wani bayanshi a rayuwarta.

Bacci ne kai tsaye ya dauketa wannan karan bama tareda ta fita daga jikinsaba tana sauke wani sanyayyan numfashi mai dumi da kwanciyan hankali akan kirjinsa shima ganin irin baccin daya dauketa sai ya koma baccin hankalinsa kwance.

A wannan lokacin saura kadan ya rage Ms Meenah data kasa samunsa ta ari hauka sbd jin tayi ma kawai komai bataji sai rashin nutsuwa da tashin hankali da wata wuta na kona jininta duk da batasan dalili ba dan haka dakyar ta iya ganin gari ya waye sosai ta fito daga ita sai doguwar rigar bacci ta sako abaya akai ta fito da key din motar Zad ango a hannunta ta fada motar ta tada ko fammah bata jira ba ta figi motar ta nufi gidan Abbu.

Motar dake jiransu daya data securities daya takaisu airport suna ganin fitarta da mugun speed din bin bayanta sukai da motocin suma ba tareda bata kowace lokaci ba.

Tafiya mai dan nisa ce dan haka koda ta isa gidan karfe 8 saura dan haka wani mahaukacin horn ta ringa bugawa amma baa bude gate dinba sbd babu kowa koina tsit hatta maigadin bacci yakeyi hankalinsa kwance sbd Fleet dake gidan baa buqatan kowace hayaniya da qarar bude buden gate dan haka baijiba ma.

Ganin tanata buga horn baa bude ba ya sakata juya kan motarta da wani irin speed tabar gate din ta nufi anguwan datasan asalin gidansa na kansa na can duk da tasan bai cika zama acan ba yafi sauka anan gidan Abbun sbd yanada bangarensa mai zaman kansa

Tana barin gate din mai gadi na fitowa dan duba waye yaga ba kowa dan haka ya komawansa ciki ya rufe ya koma dakinsa yayi kwanciyansa.

Bacci sukai sosai hankali kwance tareda mantawa da hayaniyar duniya kafin suka farka itace tafara farkawa ta bude idanuwanta ahankali tana saukewa akan fuskansa dake gap da tata suna shaqar numfashin jun idanuwansa a rufe ta tsayar da idanta akan nasa idanuwan dake rufe tana kalla sbd bazata taba iya kallansa haka ba matiqar idonsa biyu dan haka ta gangaro da idanuwanta akan dogon hancinsa da fammah ta dauko sak ta lumshe idanuwanta ahankali tana sauke ajiyan zuciya mai sanyi da kasala tukuna ta gangaro da idanuwan akan lips dinsa da suka sauya kala kadan sbd aikin dayayi dasu har lokacin basu koma daidai ba kalansu.

Ajiyan zuciya ta sake saukewa a hankali mara sauti tana motsawa ahankali kadan zata zame daga jikinsa ya sake matseta cikin jikin nasa ahankali yana bude idanuwansa da sukai wani irin sbd bacci da yanda yake jin saukan ajiyan zuciyanta direct a kirjinsa cikin slow ya sauke su akan fuskanta yana bude baki da wata kakkauran muryan datai nauyi da wani qasa sosai yace

"Finally asli dinne yau ba copynsa ba right??

Wata azababbiyar kunya ce ta sakata son tashi daga jikinsa gabaki daya amma ya mannota da hannuwansa dake zagaye da ita yana dawo da ita samansa daga kwancen yana kallan idanuwanta data rintse da karfi wata kunya na neman kasheta.

Dan dago da kansa yayi ya hada fuskansu da tata da suna shaqar numfashin juna ya bude baki zai sake magana ta dora tafin hannunta mai laushi akan bakinsa tana dan bude idanuwanta ta girgiza masa kai tareda bude can qasa itama tace

"Plsssssss"

Maganar akan kunnensa dayake gurin bakinta tayita dan haka tai masa wata shigar da take jijiyoyin kansa dana hannuwansa suka fito manya dasu ta sake bude baki batareda ta lura ba ta sake cewa

"Fammah is my......

Bata qarasaba ya mata wata irin dannowa daga bayanta ta sake hadewa dashi yana qasanta tareda jin jijiyoyin kansa suna sake fitowa Ahankali cikin sanyi sbd zafin daya fito daga bakinta ya shiga kunnensa.

wata yunqurowa yayi yana tasowa zaune da ita a jikinsa batareda ya saketa ba sukai wani irin fitinannen zaman da kafafunta suke rabe a jikinsa zagaye da bayansa ya saka kansa a tsakiyar kirjinta ya rungumeta da wata deep passionate yanayin da sukai shiru yana lafewa a jikinta.

Ahankali ahankali bata ankara ba tajisu cikin wani zazzafan yanayin da ya sake kasancewa da ita a lokacin wanda suna gamawa itace ta fara wanka ta fito ta tadda ankawo mata kaya doguwan riga mara ado da hayaniya mai nutsuwa a jiki ba takura ko kadan.

Shiryawa tayi da komai nasa banda Turarensa datasan kowa zai iya ganesa.

Shima cikik navy blue kaya ya fito da slippers black masu tsadan gaske sai agogonsa a hannunsa qamshinsa na tashi a cikin nutsuwa ya fito fleet admiral dinsa mai tsantsar kwarjini da kamewa.

Fitowa sukai kai tsaye babban palon gidan dake dauke da babbar dining room a ciki ya nufa da ita wanda anan ake jere abinci sbd a tare kan dinin ake cin abincin gidan yanzu da babu kowa akasan shine kadai sai baayi abincin da yawa sosai ba kaman yanda aka saba.

Abincin da zata iya ci duka aka girka na breakfast din sbd tin karfe 7 na safe imran ya kira chief din dazata girka asalin girkin jiyan da SANAAH taci a cikin gidan aka biyata kudi masu yawa.

Angama komai an jere a dining suka iso Imran na biye dashi bayan ya gaidasu a natse ya bude baki ya sanar masa Mrs jeerah taqi yadda ta tafi tama fita da mota kuma yana saka ran can gidan ta tafi.

Fleet din baice komaiba sai da ya dan gyada kansa cikin kamewa yace

"Ayi renewing tickets din"

Gyada kai Imran yayi yana juyawa yabarsu suka qarasa dining din suka zauna tafara kallan abincin tanajin nutsuwa a ranta na duka abinda zata iya ci ne ta koshi sbd yunwa takeji karfinta ya qare ta dago ta kallesa da nuna sauran yarintarta da qaramam murya tace

"Thank you"

Daya daga cikin masu aikin ne datake da kusanci dashi na kulawa dashi sosai tin da dadewa ta iso tai serving nasu take SANAAH tafara ci farin cikin a bayyane.

Kaman daga sama Mum ta shigo gidan idanuwanta jajir kirjinta kaman zai kone sbd abinda Imran yake sake sanar mata a harabar gidan shine jirginsu ya koma karfe 6 na yamma ta rasa wannan balai da masifar daga ina suka fito gashi ta kasa samun fleet zuciyarta gap take da bugawa akan hakan.

Kai bangarensa ta nufa baya nan amma yanayin dakin nasa data gani saida tsigar jikinta ta tashi taji babu mummunan asararren dare a rayuwar irin wannan data dawo tashin hankali ya hanata kasancewa da mijinta da iya inda ya kwanta ya tashi yanayin yanda ya dan yamutse gadon ya sakata jin tsantsar kewa da shaukinsa duk da a cikin masifa take dan kuwa bataga abinda zai taba sakawa tabar Morocco batareda angama bikin Zad ba.

Fitowa tayi ta nufo babban palon gidan hankalinta na sake dugunzuma tana isa Dining room ta nufa wanda idanuwanta suka sauka akan SANAAH kai tsaye take taji a xuciyarta ta gama cire maganar batan SANAAH kwata kwata sai tagama jin dalilin sakata komawa daga bakin fleet dan haka idanuwanta a rufe ta kallesa daidai isowanta tace

"Fleet inaga na maka kira yafi dubu bana samunka duka sbd naji lafiyar abinda yake faruwa da zai saka a turani America baa gama biki ba,
Akwai matsala ne?
Nayi laifi ne?
Meyake faruwa ne?
Ni gaskia bazan komaba nice fa uwarsa komai nasa kuma....
#MAMUH
09033181070
[08/06, 2:04 pm] Dasoo: GANIN IDO 2026
Mamuhgee

99
Ajiye cup din hannunsa yayi saida ya bada wani irin sautin direwan da suka kallesa su dukan yanayinsa ya saka Ms meenah din shiga sabon fargaban abinda yake faruwa ta sake bude baki zata

Please Login or Register in order to submit comment