Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

dan haka taje dining ta jere komai danma kada anjika ace takai dan haka da yar nutsuwa ta sanarwa maamah din ai harta kai ta aje masa.

Murmushi kawai Dr Mum tayi tana cewa

"Eh lallai sannu da kokari kin huta sbd anjima ko?

Sauke kai tayi tana rasa abin fada ta juya taje ta kawo ruwa da juice masu sanyi ta ajiye tana zaunawa.

Abincin sukaci cikin walwala da sakewa suna gamawa tayi kitchen hada shai din Dad safiya kuwa ta tattara dining.

A natse tayi aikinta ta gama shirya a tray mai kyau ta fito tana nufar daki ta sako doguwan riga mai fadi sosai da datake da zip tin daga sama har qasa akan black kayan baccinta ta yafa veil qarami akai ta fito ta sanar dasu mommy dake palo zaune suna fira ta fice da cewan ta tafi gurin Dad jeerah.

Ko data isa gurinsa shi kadaine yana ganinta farin cikinsa ya bayyana yana tabbatarda yayi kewan yar tasa kwana biyu.

Itama cikeda kulawa da kewansa ta qaraso ta zauna tana gaidasa da sakewa a gabansa sosai.

Cikin kulawa yace

"Nasan hadda kewan Likita qarama ya sakaki kasa fitowa sbd kina kewansu hadda mommynku"

Murmushi tayi mai kyau daya bayyanarda kyawunta a tsanake tace

"Ai Dad idan zasu sake tafiya zan bisu duk inde da fammah zaa tafi"

Dariya yayi yana sake janta da firar da suka kwana biyu basu yiba.

Murmushi ne sosai mai kyau akan fuskanta ta sake sosai tana cikin walwalanta sai kamshinsa taji yana shiga hancinta ta dago kai da sakewanta da murmushinta suna cigaba da fitowa sai ganinsa tayi ya sako kai cikin palon a tsanake da wata kwarjini da kamewa dan haka ta dan shanye Murmushin dayake kam fuskarta tana qin sake juyawa ta kama nutsuwanta cikin sanyi da wata irin kunyar datake shigarta da sanyi a gaban Dad din wanda ya dago ya kalli RAHEEM din da sauran murmushinsa akan fuskansa yana maida kallansa akan SANAAH din wadda tai sanyi gabaki daya a take da wata irin nutsatsiyar kunyar data kara masa kaunarta ya bude baki yana amsa gaisuwan Fleet din da maida kallansa a sake da kulawa.

Wani numfashi mai sanyi da nutsuwa ta dan ja mara sauti tareda dan waiwayowa kadan ta bude baki tace

"Sannu da zuwa,ina wuni?"

Jefa mata idanuwansa yayi wainda taji saukansu akanta ta sake qasa da kanta tana kasa dagowa ko Dad ta kalla.

Acikim nutsuwa da kamewan datake a jininsa ya amsa da sautin daya saka Dad dan dagowa ya kallesa duka a tsanake ya amsa gaisuwan.

Sallama ta bude baki tayiwa Dad din ya tsayar da ita suna firarsu RAHEEM din yana zaune yana jinsu wayarsa ma ta ringa ringing bai dauka ba sbd yana gurin Dad din.

Ta jima sosai kafin ta miqe ta sake masa sallama ta fice daga bangaren.

Tana fitowa batai wani nisa ba shima ya fito yana bayanta har zuwa kofar bangaren su tana bude kofar tajita a rufe take gabanta yayi mummunan faduwa ta dakata cak tana jin kaman zufa zai karyo mata amma ta sake kokarin bude kofar tana murdawa da turawa amma shiru da alama dai sun rufe sun kwanta.

Tanajin isowansa a bayanta qamshinsa ya shigeta ta kasa juyowa ta janye hannunta daga handle din a hankali tana tinanin wane hali take ciki ayau gashi tana shakkar bugawa tinda dr mum batason bugawan hakama bata fito da wayarta.

Muryansa taji kaman daga sama ya bude baki yace

"Kada ki damesu tinda sun kwanta"

Girgiza kai tayi batareda sanin meyasa ma ta girgiza dinba ta bude baki batareda ta juyowaba tace

"Call Dr Mum pls"

Baice komaiba ya ciro wayarsa ya daka mata kiran dan baya buqatan cewa komai.

Ringing wayar dr mum din takeyi harta yanke bata dauka ba saida ya sake kira ta daga a tsanake tace

"Yes RAHEEM"

Miqa hannu yayi ya juyo da ita ya miqa mata wayar yana kallanta da oily eyes dinsa.

Kallansa ta dago da sauri tayi tareda girgiza masa kai tana masa alaman bazata iya magana ba shi yayi.

Girgiza mata kai yayi shima yana sake miqa maga wayar wadda muryan Dr Mum ta kuma bayyana da sunansa.

Hannunta ya kama zai saka mata wayar ta janye da sauri tana cewa

"No" ahankali da sautin qasa qasa wanda kai tsaye ya sauka a kunnuwan Dr Mum.

Cikin Kalamansa masu nutsuwa yace

"Tana kofa ne ko akwai wanda zai bude mata??

Da mamaki dr mum tace

"Like seriously RAHEEM??
Are you for real??
Akan hakanne zaku kirani da wannan lokacin dana riga na kwanta?
Ku tafi mai budewan ta riga ta tafi itama sedai gobe kuma,
Allah ya tashemu lafiya"

Tana gama fada ta kashe wayarta tana fita lamarinsu.

Baice komaiba ya juya yabar gurin da kama hannunta sbd shima yana buqatan hutawa baya son kowace gardama da rigimarta.

Itama tsabar damuwa da mutuwan da jikinta yayi batai gardama jiki a mace take taka kafafunta.

Suna isa bangaren bedroom dinsu na baya ta silale ta shige tayi kwanciyarta ba jimawa kuwa bacci ya dauketa sbd akwai yar gajiya a jikinta ta aikin datai.

Koda ya gama wanka da shirin baccinsa yaxo har dakin ya dubata yaga tayi bacci mai nauyi a tsanake dan haka sai yabarta sbd kada ya tadata ya tafiyarsa.

Abincinsa yaci kadan a dining tukuna ya koma dakinsa ya zauna yana wani karatu a ipad dinsa tsawon lokaci har dare sosai kafin ya kwanta.

Da asuba koda ya dawo daga masallaci kai tsaye can bedroom din ya wuce ya tarar da ita zaune ta gama sallah tana lafe a sofa idanuwanta biyu amma.

Gaidasa tayi da sauti mara karfi tana dan motsawa kadan.

Amsawa yayi yana mata kallan nutsuwan daya fahimci atleast yau dai bata cikin damuwa zaiyi magana wayarsa tayi ringing ya daga ya kalla yaga Ms Meenah ce mai kira ya juya a natse ya fice yana daukan wayan sbd shine ya kirata jiyan da dare bata daukaba.

Karfe 8 saura ta baro bangaren ta dawo ta wuce daki ta kwanta sai a lokacin zatai baccin safenta hankali kwance.

Da rana kai tsaye dr Mum tace yauma tayi masa abincinsa daban.

Wuni tayi a kitchen tana aiki sbd hadda snacks sukai sbd Maamah da itama tace ayi masa.

A gajiye sosai takai dare dan haka wanka da sallah kawai tayi taje takai abincin tana dawowa Maamah ta sake maidata kai fruits tana dawowa ta tadda an rufe dan haka bata wahalar da kanta ba tinda batada me kira ta koma tayi kwanciyarta a inda ta kwana jiya.

Shima bai dameta ganin tayi bacci da wuri kuma da alama ta gaji dosai sbd duka snacks din daya gani yasan itace tayisa.

Da sassafe tin kafin ya fito ta gudu dan haka kwata kwata wunin ranar basu ga juna ba.

Sake wuni tayi aikin abincinsa yauma wanda dana rana dana dare duk itace aka dorawa yanzu kuma itace mai kaiwa amma taqi barin su hadu boye masa takeyi sosai,

A bangare daya kadaici da kewan su fammah takeyi tanajin inama ta bisu sbd yanzu gabaki daya auren dayake kanta neman hawa matsayinsa na aure yakeyi gabaki daya da harta fara sabawa da hidimar duk da buya takeyi sosai.

Shi kansa busy ya zama a kwanakin na wani aikin dayake gabansa idan ya futa baya dawowa sai dare shiyasa haduwan tasu ta gagara saida suka kwana kusan tara a hakan basu sake wata haduwa ba sedai taji motsinsa ta lafe shima baya iya takurata sam dan haka ko tadata baccin dayake taddata tanayi bayayi.

Ranar daya kammala babban aikin daya sakasu zama busy sosai a ranar washe gari wuni yayi gida ya huta sosai bai tafi koina ba bayan masallaci har dare.

Karfe 8:48 dare ya fito a sanye da black silk pyjamas masu santsin gaske da suka nutsu a jikinsa da farar fatarsa mai lafiya kwarjininsa da kakkarfan jikinsa ya bayyana sosai na asalin lafiyayyan namiji yana fitowa palon ya nufi hanyar kitchen dan neman ruwa na fridge din palonsa sun qare.

A daidai wannan lokacin ta shigo sanyeda hijabinta har qasa da kayan baccinta black itama aciki.

Bata san dashiba sai data kawo tsakiyar palon taji qamshinsa a sanyaye ya shigeta ta dago a tsanake ta kalli gabanta jikinta na mutuwa da wata irin kasala tagansa a gabanta shima ya tsaya ita din yake kalla da wata nutsuwa da tsanaki na kwanakin daya dauka bai sakata a idanuwansa ba.

Kasa motsawa tayi ta tsaya a gabansa cak tana kasa dauke idanuwanta daga kallansa a karan farko sbd mantawa datai dan kwanakin datai itama bata sakasa a idanuwanta ba ko jin muryansa.

Irin kallan datake masa idanuwanta na narkewa da wata irin mutuwan jiki da wasu hawaye masu daukan hankali da sika ciko idanuwanta ya sanyashi kasa riqe zuciyarsa fidda wani zafaffen numfashi yana miqa hannu daya ya fizgota jikinsa gabaki daya tareda hade fuskansu ya shaqi numfashin data fitar ya rufe idanuwansa da suka sauya take daga iya numfashinta mai dumi daya shaqa tareda qamshinta mai sanyi ya sake dan matseta jikinsa ya bude bakinsa da wata muryan da bata taba jiba ya ambaci sunanta a karan farko da take numfashinta ya tsaya tsigar jikinta na miqewa gabaki daya ta rintse idanuwanta ta karfi tana qanqamesa batareda tasan tayi hakanba.

Goga hancinsu yayi dana juna cikin wani yanayin dayake saka jininsa fara zafi ya kama fuskanta da hannuwansa biyu ya bude idanuwansa ya sauke mata su tareda bude baki zai sake ambatar sunanta sai jin yayi ta bude bakinta da kyar da sauti mara kuzari tace

"Ina wuni????

Dago fuskansa yayi kadan daga hadesun da yayi da tata ya zuba mata idanuwansa na seconds kafin ya gangara da idanuwansa akan bakinta da yayi maganar wanda ta sake budewa zata sake gaidasa kawai cikin wani slow ya saka bakinsa akan natan yana rufewa da wani lafiyayyan fitinannen kiss daya saka kafafunta sakewa a take tayi qasa ya tallafeta gabaki daya yana dagata sama ya nufi hanyar bedroom dinsa da ita bakinsa na sake kutsawa cikin nata da wani zazzafan kiss mai zafin gaske dayake tsotsota a yunwace yana zuqo bakinta yana jin notikan kansa suna kuncewa batareda kowane control ba.

Suna isa bedroom din akan mirror ya fara ajiyeta yana sake tsotota tareda saka hannuwansa biyu ya yaga hijabinta ta sama yayi qasa dashi ya zare ya jefar.

A daidai wannan lokacin motar dataje dauko Samad daga airport ta iso gidan tareda shi da Ms Meenah da fammah da mommy da suka hadu Airport sun sauka babu sanarwa sbd Mum datace yau da aka gama yau zasu baro bazata qara kwana ko daya ba dan haka ba shiri suka hawo jirgi suka taho basu samu daman sanarwa ba.

Suna fitowa daga mota taga jerin motocin Fleet take tasan yana gida dan haka kai tsaye bangarensa ta nufa tana jin kaman zata tashi sama sba tsananin missing dinsa da kewan ganinsa datai a cikin idanuwanta.

Su fammah da mommy kuwa bangaren su mommyn suka nufa ita ta wuce can.
#MAMUH
09033181070GANIN IDO 2026
Mamuhgee

76
BismillahirRahmannir
Kayan dake jikinta na bacci da suka lafe a fatar jikinta ya bude idanuwansa daqyar ya kalla sbd wata irin zazzafan nauyin da idanuwansa sukai har wani yaji suke fiddawa tsabar desire din dake cikinsu yabi tin daga fatar wuyanta da kallo har kirjinta zuwa cikinta dayake a lafe da kayan sun manne mata....

Wani numfashi mai nauyi da tsantsan rasa control ya sake yana sake hade fuskanta da nasa ya mannota jikinsa da karfi sukai wata hadewa mai kyau yana mannuwa da ita jikin mirror din dasuke ya shaqi kamshin jikinta dayake fitowa Ahankali yana shigarsa yana rufe idanuwansa tareda budesu akanta jajir dasu ya fito da harshensa ya lashi lips dinta a cikin wani zazzafan slow tareda feso mata wani numfashi mai zafin daya sakata qanqamesa tana rintse idanuwanta da karfi tsigar jikinta na tashi...

Sake lasar lips dinta yayi ya hadiye yawun bakinsa yana lashe lips dinsa da suka lasota ya saka hannuwansa duka biyu kai tsaye cikin rigarta ba zato taji tafukan hannuwansa duka biyu sun zagayota daya ta guqunta daga zaune daya ta sama sun mata wata mannowan data sakata fidda wani irin numfashin da bata taba fitarwa ba sbd kwacewa da numfashin yake neman yi daga kirjinta...

Fitar numfashinta ya saka notikan kansa fara kuncewa suna barinsa ya hade fuskansu ya goga da karfi da wani irin kokarin riqe kansa dayake rasawa dan yanda komai yake daukan zafin da bazata iya dauka ba kai tsaye....

Bakinsa ya saka cikin nata da wani irin zafin gaske dayake juyar da kwakwalwanta a take yake mata wani irin kiss yana tsotsan bakinta da zuqarta tareda fitar mata da wani slow zazzafan dumi a fuska tana rasa kuzarinta gabaki daya dako motsa yatsarta bazata iyaba tana qanqame dashi har lokacin..

Saukan tafin duka hannuwansa biyu akan kirjinta ne ya sakata jan numfashi da karfi jikinta na sakewa ta kasa bude idanuwanta ya sake kutsa bakinsa cikin nata yana sauya musu kissing din zuwa wanda yana tsotsonta yana hadiye wasu yawun dayake hade da nata yana kama kirjinta da wani fitinanniyar slow da hannuwansa yana mata abinda ya saka take jin bazata iya dauka ba dan jikinta koina kaman zafin wuta take jin yana fiddawa yana sanyaya hakan wani kissing din dayake rikitar dasu dukan.

Tsakiyar kafafunta ya shige sosai da kyau a tsaye yana mannesu dakyau jikin mirror yana kissing dinta dakyau har lokacin.

Rigar jikinta ya saka hannuwansa biyu ya zare ta saman ta sauka a qugunta batareda ya raba bakinsa da nata ba ya hade kirjinsu asalin fatarsu da babu komai tai wata haduwan daya daki mirror da wani karfin gaske saida ya fashe yayi sama da ita zuwa jikinsa yana baro gurin da ita sbd kada glass ya taba fatarta har lokacin bakinsa na cikin nata yana bata abinda bata taba saniba dan kuwa tsotsa ce datake jinta har cikin kwakwalwanta da kowace digo na jinin dayake yawo a jikinta dan kuwa a wasu feelings tafara ji suna tsima jininta da batasan tafara tsotsan bakinsa ba itama a cikin wani irin slow da tsantsan shauqin daya sakata da koyar mata.

Jin kissing dinta a karan farko cikin bakinsa ya sakasa rasa kansa gabaki daya ya isa lafiyayyar gadonsa dayake dakin mekeke a gyare yana dauke da ita bakinsu a hade har lokacin ya zube gadon dasu yana ciro bakinsa da wata fitinanniyar slow ya dora bakinsa a wuyanta yana fidda harshensa yabiyo fatarta da wata irin lasan datake saka numfashinta fitowa da wata irin yankewa ya gangara zuwa kirjinta inda bakinsa na sauka ta fasa wani irin kuka kawai tana yin baya wanda hakan ya basa daman cusa kansa da kyau a kirjinta yana dora hannuwansa akan cinyarta ya mata wata shafa tareda sake mannota suka sake hadewa kansa na kirjinta.....

Kofar palon Ms Meenah ta shigo da wata irin farin ciki take kamshinsa dayake gauraye da sanyin ac da niimar bangaren koina cikin sanyi da bata nutsuwar ruhi suka shigeta ta lumshe idanuwanta da wani irin sanyi tana sake shaqar kamshin zuciyarta na cika da wata irin soyayyarsa da kewansa da tsantsan buqatansa dataji a take ta shigeta sbd kamshinsa kadai daya shigeta.

Bude idanuwanta tayi daga lumshewan datai musu tana cigaba da takawa cikin shauqi tana gap da isa kofar palonsa aka buga kofar palon data baro da dan karfin daya sakata dakatawa tana juyowa ta kalli kofar.

Dr Mum da Maamah dake palo a zaune suna yar fira babu tsammani suka ga shigowan Mommy da fammah a bayanta tana waya.

Maamah ce gabanta ya fadi da karfi ba tsammani sbd ganinsu din ta kalli hanyar shigowa da dan sauri tana musu sannu da zuwa cikin yaqen karfin hali da cewa
"Ina Meenah ne ita???

Mommy ce ta zauna cikin farin cikin isowa gida tana ajiye handbag dinta a gefenta tana cewa

"Tayi bangaren Raheem inaga"

Wani yanayi Maamah din ta hadiye tana dan juyowa ta kalli Dr Mum wadda ita kuma mommy datai zancen ta dago ta kalla da dan sauri kafin ta dago ta kalli Safiya data kawo musu ruwa a tray kallo daya tayi mata safiyan ta nufi hanya da nutsuwa a fili amma da sauri da tashin hankali a ciki ta fice sbd itama tanajin abinda mommy ta fada saida tray din hannunta ya kusan kwace mata ya fadi.

Fammah waya takeyi har lokacin mai tsayi da mahimmanci dan haka batama san abinda yake faruwa ba.

Dr Mum sake fuskanta tayi cikin kulawa tayiwa mommyn sannu da zuwa tana tambayarsu tafiya ba sanarwa wayarta na hannunta tana saka kiran Raheem din sbd batason abinda zai saka Meenah tashin hankali daga dawowa kokuma abinda zai saka SANAAH shiga kowace irin matsala dan haka gwara Raheem din yasan Meenah na hanya dan yasan yaya zaiji da matan nasa batareda tashin hankalin dazai iya biyowa baya ba.

Ringing wayar takeyi harta yanke bai daga ba ta kuma saka kiran a karo na biyu tana ganin ta yanke bai daga ba sai bata sake kira ba tayi shiru tana jin hankalinta na rabuwa biyu.

Mommy ma kaman taso ta fahimci akwai tension din da ake ciki sai ta miqe tana nufar dakinta da cewa bara taje tai wanka da sallah.

Tana shiga dakinta taga alaman anan SANAAH take amma kuma bata dakin kuma da alama su Dr Mum sunsan inda take dan yanayinsu ya nuna shock da mamakin dawowansu a lokacin.

Shiru tayi tana ajiye handbag dinta tafara tinanin abinda yake kokarin zuwa kanta na kodai SANAAH din na gurin RAHEEM ne??

Faduwa gabanta yayi sosai da karfi ta juya da sauri ta kalli kofa sbd tabbas hakannen kadai zai saka su maamah shiga tsananin mamaki da wani iri na dawowan tasu ga Meenah ta nufi bangaren.

Toilet ta nufa ta shige tayo alwala batareda wankan ba ta fito ta nufo palon tana neman guri ta zauna hankalinta na rabuwa itama biyu.

Acan kuwa Safiya ce ta sake buga kofar da dan karfin dayakai har kurya can palonsa zuwa master bedroom dinsa.

Sake bugawa Safiya din tayi da karfi wanda ya saka Meenah dawowa da mamaki mai girma tana cewa waye da karfi cikin dan hasala.

Kaman a mafarki cikin wata irin maye da shauqin dasuke ciki SANAAH taji sautin muryan a kunnuwanta ta bude idanuwanta da sukai jajir da wata irin kasala da mutuwan jiki a daidai lokacin da yake kokarin rabata da sauran abinda ya rage a jikinta ta dakatar dashi ta hanyar bude baki da wani irin mugun kasalallen sauti dayake hade da narkewa tace

"MUM" bai dakata ba sai data sake jin muryan da karfi tace "waye????

Ta riqe hannunsa da hannunta da wani irin rashin karfi tana bude bakinta dayake saiti da gefen fuskansa daqyar ta iya furta

"Mum ce"

Yanda sautin muryanta ta sauka a gefen fuskansa zuwa cikin kunnuwansa da wata kasala da kaman zata fasa kukan tashin hankali ya saka tsigar jikinsa miqewa gabaki daya ya kama fuskanta da hannunsa daya yana cusa daya zuwa cinyoyinta ya hade fuskansu ya shaqi qamshin bakinta da karfi kaman wanda ya shaqi cocaine yajasa har cikin kansa kafin ya sake kamo bakinta da nasa yayi mata wani lafiyayyan tsotsa ya shigar da ita tsakiyar gadon dakyau ta tattaro karfinta da baida yawa ta zame tana bude idanuwanta da kallo daya tai masa ta sauke kai amma saida suka sake tada tsigar jikinsa ta girgiza masa kai idanuwanta na cikowa da wasu hawayen dake tattare da komai ta nuna masa kofa.

Lumshe idanuwansa yayi yana hadiye wani numfashi mai zafin gaske tareda zuba mata idanuwansa yayi mata wani lafiyayyan kallan da bayajin zai iya takurata ne kadai zai sakasa ficewa daga dakin.

A natse da wata irin kamewa da control na numfashinsa ya sauko daga gadon ya zari sleeve dinsa ya saka ya nufi kofa yana daka botirs a natse a hankali ya fito daga bedroom din ya rufo kofar yana nufar kofar palonsa ya fice zuwa babban palon.

A daidai wannan lokacin ne itama Ms meenah ta isa kofar ta bude taga safiya riqe da tray kafin tayi magana taji bude kofarsa da fitowansa ta juya a natse ta kallesa tana juyowa gabaki daya da zuba masa dukkanin idanuwanta tana kallansa tin daga sama har qasa cikeda wata irin fitinanniyar kauna da kewa da shaawa sbd idanuwansa da suka kalleta suna cikeda wata irin fitinanniyar desire mai karfin gaske datake gani tana cinsa da wani irin slow hakama kayan dake jikinsa sun bayyanar da saman kirjinsa dayake bude bai rufe gaban rigarsa duka ba karfinda da lafiyarsa a bayyane datake jin kaman zuciyarta zata fashe sbd jin kanta da jin shi din gavaki daya nata ne ita kadai mallakinta ne.

Bai karaso ba a natse ya tsaya cak daga inda yake yana mata wani natsatsen kallo da dan mamakin ganinta kadan a kame da kamewansa idanuwansa da take suka kasheta suna kanta yana kallanta kafin ya dan daukesu daga kanta tukuna ya kalli kofar data bude yace

"Yaushe ne kuka dawo??

Maida kallanta tayi akan safiya wadda take gefen kofar rabe tace

"Dr Mum ce tace na kawo miki ruwa kisha kuma tana kiranki yanxu?

Numfashi mai zafi Meenah din ta sauke tana jin mamakin kiran duk da tasan bai kamata taxo kai tsaye gurin mijinta ba batareda taje ta gaida Dr mum dinba dan zai iya zama laifi dan haka bari taje kafin ya zama laifin ta dawo duk da taso tajita cikin jikin mijinta ko zata samu nutsuwan zuciyaa.

Karban tray din tayi ta juya ta ajiye a tsakiyar palon kan table ta kalli inda Raheem din yake a tsaye ta kasa juyawa ta tafi ta taho da gudu ta fada jikinsa ta rungumesa tareda dagowa da takai bakinta zatai kissing dinsa ya miqa mata gefen fuskansa cikin kamewa da nutsuwa sbd bakinsa gabaki daya kamshin mint din bakin SANAAH yakeyi.

Gefen fuskan tasa tai kissing tareda shafa kirjinsa tukuna tace

"zanje na dawo" ta juya ta fice zuwa gurin dr mum din.
#MAMUH
09033181070GANIN IDO 2026
Mamuhgee

77
Tana ficewa a natse ya juya ya koma master bedroom dinsa.

SANAAH data shiga toilet ta fito sanye da wata rigarsa fara mai dan girman datai mata yawa sosai hijab dinta ta kalla da kusan ya yaga mata shi hakama rigarta bazata saku ba dan ita kusan ta rabu da gefenta shiyasa ta saka tasa a sanyaye jikinta ba karfi da kasala sosai da wani irin nauyin datake jin ya danne kirjinta kaman bazata iya numfashi ba.

Zuba mata ido yayi yana karantar yanayinta gabaki dayansa kafin ya dan sauke numfashi mai sanyi da nutsuwa ya tako a natse ya iso gabanta tana qin dagowa ta kallesa ya kama hijab din dayake hannunta ya janyota jikinsa kadan ya jefa idanuwansa masu shegen kyau da tada tsigar jiki akan kirjinta dayeke kusan a bayyane komai a cikin rigar tasa data saka sbd yawan datai mata da yanayin material din rigar dayake transparent kadan yayi mata wani mayen kallan dataji sa a jikinta dan saita taji tsam a jikin nata still taqi dagowa ta kallesa saima jin datai kaman zata narke a gurin.

Ganin yanda taki kallansa idanuwanta na neman narkewa da masa kuka ya sakasa dan rungumeta kadan yana kai bakinsa akan kunnenta ahankali ya dora fatar lips dinsa ya sakar mata wani lafiyayyan light kiss daya sakata lumshe idanuwanta ahankali tana dago idanuwanta yace

"Anan zaki kwana ayau......

Girgiza kai tayi ahankali tana kasa kwacewa daga jikinsa tareda lumshe idanuwanta ta bude ahankali ta bude baki da kame kanta sosai da self control tace

"No i don't want,my fammah is back inason kasancewa da ita...."

Bakinta da yayi maganar ya dago ya zubawa ido kafin ya kalli idanuwanta dataqi barin ya kalli cikinsu da sauti mara hayaniya ko kadan da kulawa mai tsananin sanyi yace

"Are you okay??

Gyada kai tayi ahankali sbd tasan yanason ya sake kokarin fahimtar yanayinta ne.

Zamewa tayi daga jikinsa tana jin idonsa akanta.

Shi kansa kaya ya sauka suka fito a tare a natse.

Kai tsaye bangarensu ta nufa bana mommy ba ta saka wata hijabin har qasa ta fito ta nufi bangaren su mommyn.

Tana isa ya juya daga nan yabarta ta qarasa da kanta tana sako kai a palon dukansu suna palon kowa da kowa banda fammah data gama waya ta wuce dakin mommy nemanta.

Dukansu juyowa sukai suka kalleta banda Dr Mum da Maamah da suka fuske suna cigaba da maganar da akeyi.

Mommy ma kallo daya tayi mata ta dan dauke kai tana cewa

"Au daman bakya nan shiyasa ban ganki ba"

Mum kuwa washe baki tayi tana cewa

"Yar gatan Dad ce kinsan tana can antsaya fira da Dad ko Baby SANAAH"

Kasa amsawa SANAAH din tayi ta sauke kanta qasa tana qarasowa a tsananin sanyaye da jin wani irin nauyin Dr Mum da Maamah da sune sukasan daga inda take dan haka cikin karfin hali ta sake fuskanta

Please Login or Register in order to submit comment