Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ace yana kawo masa akai akai dan haka yaji nauyin kirjinsa ya qaru na barin dayayi zuciyarsa ta zabi nesanta kansa da nan sbd samun sassaucin radadin rashin.

Koda ya fito Samad ne dayake gabansa isa mota ya bude masa cikeda girmamawa da kulawan dayake jin kaman zai zube qasa kafafun Godfather din nasa su takasa su wuce.

Shi kansa Samad din tinda yabar Nigeria din tsawon wannan lokacin bai taba dawowa ba sai a shekaran jiyan da FleetShadow ya kirasa ya sanar masa da zuwan Godfather din Nigeria a ranar cikin daren ya hada komai nasa washe gari ya dira Nigeria batareda sanarwa ba ko neman izini kwatsam suka gansa cikeda nutsuwa da kamewan daya samu dan haka Hajiyarsa ta ringa jin kaman zata tashi sama sbd farin ciki mai tsananin gaske da murnar dawowansa da kuma shiryawansa da mahaifinsa sbd Dad din baice komaiba akan dawowansa hakama ya amsa gaisuwansa hankali kwance da nutsuwa bayan tsawon shekarun daya dauka ko wayarsa bai taba dagawaba duk kiran dayake masa a kowace rana.

Dad bai damu da ganin ya dawo bane sbd yasan tinda Fleet Raheem jeerah zai sauka qasar to duk inda Samad yake saiya dawo qasar.

A ranar daya dawo hutawa yayi bayan an gyara bangarensa da sauya abubuwa da dama da zasuyi daidai da tsarin rayuwarsa na yanzu data sauya sosai,

Washe gari yana tashi tinda safe masu aikin daya dauko suka iso yakaisu har bangaren Fleet din wanda akai shekaru ba kowa a ciki dan haka komai fitarwa akai aka fara sabon aikin da ake barnar kudi masu yawa sbd komai na bangaren dashi kansa bangaren sabo ne babu abinda sikai.

Hatta wuta da komai da komai saida aka sauya aka zuba sabbin furnitures da suka qara sauya bangaren zuwa duk yanayin da zaiyi daidai da nutsuwansa da tsarinsa na rayuwar can daya saba,

Yanda aka tsara komai aka kawo ruwan shansa katan katan aka zuba a store din bangaren aka cika aka kunna fridges dake bangaren tareda zamar da komai ready a cikin kwanaki biyar komai ya zama tsaf zuwansa kadai bangaren yake jira.

Duka wannan hidimar gabaki daya gidan sun samu sanin Wanda yake tafe tin daga kan securities da masu gidan da familyn dika sun gama sanin yana tafe dan haka tsaro ya dan qaru a bida umarnin Mr S sbd Dad babu ma wanda ya isa yaje masa da maganar zuwan Fleet din kawai dai yasan tinda yayi masa magana to kome yake zai aje yaxo.

******Motocinsu ne suka doso makeken Gate din JEERAHsV din dayake cikeda securities da suka miqe tsaye dukansu suna jeruwa sbd hango motocin aka wangale babbar kofar suna qamewa cikeda wata irin girmamawa mai tsanani sbd basu taba ganinsa ba a zahiri ba amma sunsan girma da matsayin dayake dashi.

A jere motocin suka ringa shigewa ciki suna wucewa qurya inda suka ringa jerawa suna parking.

Wanda yake ciki ce aka wuce da ita can gaba sosai tai parking FleetShadow ya fito cikin wata irin kamewa ya bude masa murfin kofar yana matsawa gefe dan basa daman fitowa.

Kafafunsa dake sanye cikin toe-post shoes na Russell and Bromley black ne suka fitowa motar farare qal dasu kaman baya taka qasa dasu tsabar yanda suke daukan ido da zallan lafiya da hutun daya bayyane a yanda suke fresh kafin ya fito gabaki dayansa idanuwansa sanye da Brown Versace daya saka dattijantakarsa zuwa wani tsari da class na asalin wanda ilimi ya ratsa ratsawan gaske.

Fammah ce itama ta fito daga dayan bangaren bayan da uncle dinta Samad ya bude mata motar tana fitowa ta kallesa da dukkanin kauna da kulawa ta rungumesa ahankali tana ambatar sunansa da "UNCLE A" murmushi yayi mai kyau da kulawa yana dan shafa kanta yace

"Welcome home my Daughter"

"Thank you Uncle A" ta fada tana juya idanuwanta a harabar gidan cikin nutsuwa da jin hankalinta yana kwanciya sbd babu kowane tsari na kaf girman villar da ba tsari irin na turawa ba da zataji dadin zama da rayuwa a cikiba dan harta fara jin tsoron yanda zatai kwanakin da zasuyi kafin komawa.

Hannun Dad dinta ta kama a natse hannunsu na hadewa a natse ta kamesa suna tafiya zuwa bangaren da aka gama komai Hajiyar Samad da Umma duka suna harabar gidan da yayan rikonsu dan tarbansa hakama duka sauran familyn jeerahs dake cikin villa din sun taho gurin tarbansa da son ganinsa.

Luggages dinsu da aka fidda ne Imran da Samad suna gaba masu aiki suna biye dasu da Luggages din shi kuma da Fammah dake riqe dashi a manne gefensa suna gabansu ya tsaya a natse cikeda wata irin kwarjininsa daya cike kaf idanuwan wainda ke gurin harda su Umma da suka gaidasa cikin girmamawa shima ya gaisa dasu a girmame da yar hausansa data gama cakuda da turancin America tana wani sauya salo da maana.

Kai tsaye bangarensu aka nufa inda tini Securities biyu suka isa hanyar gurin suna hanyar gurin kafin a isa dan haka tin daga nan kowa ya juya daga shi sai fammah da Samad ne suka wuce ciki sai Imran da bangaren dazai zauna da securities dinsu guda hudu da suka taho dasu masu karfin gaske da sanin aikinsu hakama ko hausa basa ji sam babu yaren da suka sani bayan na bawa Fleet dinsu kariya da rayuwarsu.

Samad kansa bayan ya rakosu har ciki fitowa yayi ya basu daman hutawan da zasu buqata kafin kowa ya samu daman ganinsu.

Tinda suka shige koina bangaren ya sake daukan tsit babu hayaniyar komai kaman baqin basu isoba dan hatta Imran ya shige securities dinsu ma suna ciki tukuna.

Hajiyar Samad da Asmy yarinyar qaninta datake riqo budurwa ce itama ta gama karatunta service takeyi sunata hidimar ganin an tsara komai na abincin Fleet da 'yarsa da suka taho bayan shekaru masu tsayi dan haka taketa wani dagawa tana jin kanta sbd yanxu dai itace zata kula da Fleet din sbd Samad Umma dai saidai kallo.

Umma bata damuba sbd tasan kowa a kaf familyn babu wanda Raheem din yake kowace muamala dashi bayan mahaifinsa da Samad hakama babu wanda yake sonsa da kaunarsa sbd Allah a yanxu cikinsu kaf sai dan son samun shiga da kuma dukiyarsa dan kusan a kabila ake kallansa tinda dadewa sbd mahaifiyarsa dan hakanne basa kallansa nasu sedai kallan kabilar larabawan Morocco masu taurin zuciya da zafi.

Kusan fammah ma babu abinda ta baro na wasu halayen mahaifinta dan haka bata iya zuwa bangaren Hajiyar Samad ba kaman yanda Samad din yayi mata tayin zuwa can ta zauna zaifi ta zabi zama tareda Dad dinta a bangarensa su kadai.

Duka wannan bidirin da akeyi su Mommy basu saniba dan SANAAH ma bata farka ba sai guraren 11 na rana ta shirya ta fito sanye da riga da skirt na Elizabeth holland purple da dan mayafinta tai breakfast sama sama ta fice riqe da handbag dinta da key din motarta sai wayarta tana isa harabar gidan bata damu da tarin sabbin motocin data gani ba ta shiga motarta ta fice daga gidan xuwa school.

Sai yamma lis Fleet Raheem ya nemi numbern mahaifinsa dan neman izinin ganinsa sbd daman baa ganinsa da rana ko da safe lokutan hutawansa da ibadarsa ne sai yamma zuwa dare shiyasa shima ya bawa kansa daman samun hutuwansa kafin yamma din.

Dad din bai dauki wayarsa ba dan haka bai sake kiraba ya bari sai bayan magrib ya sake kira anan ma bai daga ba dan haka kai tsaye ya kira Mr S wanda ya dauka cikeda girmamawa mai tsanani ga Raheem din yana masa barka da zuwa qasar.

A zaune yake palonsa daya gama gauraya da niimtaccen qamshinsa da sanyin Aircon ke qara sanyayawa kafarsa daya na akan daya cikin nutsuwa da kamewa fatarsa dake fresh tana sake bayyanarda Asalin kyau da Allah yayi masa ya bude baki a natse da strong deep voice dinsa yace

"Amin ya Allah,
Inason a sanar da Dad zuwana gurinsa anjima idan ya fito"

"Ok insha Allah zan sanar masa yanxu"

"Thank you" ya furta yana kashe wayar a kame tareda ajiyewa a gefensa yana maida fararen idanuwansa akan makekiyar flat screen din dake gabansa yana dan kallan News akan aikin soldiers din Nigeria da akeyi.

Fammah tinda tayi wanka ta sauya kaya tayi sallah ta koma ta kwanta take bacci cikin nutsuwa da kwanciyan hankali har tsawon wunin sai yammar ta tashi ta sake wanka ta saka kaya marasa nauyi sosai ta dauki wayarta da aka gama tanadar mata layin Nigeria kafin isowansu Uncle A bai tafi ba saida ya saka mata layin tin isowan nasu.

Numbern Mum dinta ta saka ta danna kira.

Bata sameta ba dan haka ta hakura ta fito kai tsaye dining ta nufa sbd tasan dole angama shirya musu.

Tana zama Dad dinta na fitowa kamshinsa ya sakata dago idanuwanta sak irin nasa ta kallesa cikeda kauna da kulawa zata miqe da hannu yayi mata alaman tayi xamanta cikin kulawa yana qarasowa ya zauna a natse yana kallan tarin abincin da aka jere din.

Basu wani iya cin abincin ba haka suka dan tattaba karshe fruits kawai sukaci sosai da dan snacks kadan sbd dukansu kusan shine abincinsu musamman ko wane abinci suka dan tana sai suji yayi musu yaji ko maggin da bazasu iya ci ba musamman fammah da kwata kwata bata taba iya saba cin abinci irin hakan ba dan gwara shi da yana yaro yayi cin ire iren hakan amma yanxi shi kansa baisan yaya zai iya cinsu ba a matsayin abincinsa.

Suna barin table din Palonsa suka tafi acan ta samu Mum dinta wadda taketa nemansu amma bata san da wane layin zata samesu ba dan haka take jiran kiransu.
#MAMUH
09033181070GANIN IDO 2026
Mamuhgee

45
*ZUZEAM VENTURES*
08144015291
https://wa.link/l1gcz8
ASSALAMU ALAIKUM
Mata masu abun duniya🔥🔥🔥
*Zuzeam ventures* takawo muku babbar gara basa Duka akan 7k ki daure ki mallaki naki kar dama ta wuceki Garabasa gara basa, Mutun goman farko da goman 2 Zuwa goban 3 da suka siya promo dimmu na 7k na
1. Sashen kaza
2. Ciccibi
3. Gumba madara da chocolate
4. Gari 7in1
5. Tsimi mallaka 5. Tsimin matar minister
6. Women coffee 3in1 sunada kyauta abubuwa kamar haka:Matsin ba a Fira da wando 1k,Matsin maganin infection 1k,Dripping pills 1k,Turaren mallaka 2k
Total total gift 5k
Kiyi kokari ki kasance aciki Garabasa kan garabasa Da 7k dinki ki mallaki kayan da ko 16k Bata bakisu zakisha dadinki oga ya more har kyauta saikin samu insha Allah 08144015291 Maman yasmeen takuce For more information say hi
Ina uwar gida da Amaren bayan sallah zuzeam ventures tashirya tsaff dominku muna gyaran ciki muna saida kayan gyaran jiki dilka sabulu dadai sauransu
*DAHUWAR KAZA*
Kin taba cin *DAHUWAR KAZA 5in1* wato Ni’ima, Matsi, Chikowa, MAllaka, da Karin soyayya Duk me buqata TAYIMUN magana ta Pvt Akwai kyauta mai tsoka ga mutun 5 da suka fara siya
MASU JEGO DA AMARE
Karku bari wannan dama ta wuceku
Mata ga wani sirri mai abun mamaki amma mata aji tsoron Allah kada ayi amfani da wannan dama kijuya mai gidanki yanda bai kamata ba amfaninshi shine a tafin kafar ki kawai zaki shafa lokacin kwanciya zakiga daukar hankali wurin mai gida amman don Allah karki juyashi yanda bai kamataba amana ce na baki 2000 kacal.
Munada kaya kala kala wanda bazasu faduba kedai kidau number kimin magana ngd
Infection set
Sabon budurci set
Niima set
Basir set
Matsi mallaka
Amarya set
Uwar gıda set
Mai jego set.

*******
Har dare babu wanda ya samu daman sake ganinsu duk kuwa yanda Hajiyar Samad taso ta sake ganin Fammah tajata jikinta amma sam hakan bai samuba dan kuwa ko hanyar bangaren babu wanda yakeda daman sake zuwa amma duk da hakan bazata hutaba sai taga taja fammah din a jikinta sosai sun sabu ta dawo bangaren sbd ganin bama zai yiyu ta zauna daga ita sai Dad dinta ba.

Sai magrib duk wanda bai samu taba iya ganinsa ba ya samu daman ganinsa sbd sallar magrib daya fito yayi a masalaccin gidan tareda kowa.

Sanye da farar jallabiya qal data nutsu ta zauna a kammale jikinsa ya fito sai farar hula itama data rufe saman dan dogon gashinsa mai daukan ido da baqi da qyalli ya fito asalin halfcast dinsa,

Mahaifinsa ne ya fara isowa masalaccin kafin shi ya iso Imran da Samad da securities dinsa biyu a cikin hudun da suke musulmai zasuyi sallan suma.

Yana shigowa qamshinsa ya fara gaurayuwa da qamshin manyan tirarikan da suke tashi a ciki dana masalaccin kansa da ake basa wata irin kula da tsafta.

Idanuwansa masu kyau da kwarjini ya dora akan mahaifinsa da dayake tsayuwa dakyau a cikin sahu dan haka ya isa baice komaiba aka tada sallar dan haka suka tayar gabaki daya.

Ana gama sallar masu nafila suka miqe sika dora masu azkar suka fara a natse batareda kowa ya miqe ya fice ba.

Sun jima suna azkar da adduoi kafin suka gama kusan a tare sai a lokacin ne ya juyo a natse ya fuskanci mahaifinsa tareda bude bakinsa da hausa ya gaidasa cikeda girmamawan datake hade da kamewa da 'daarsa ta matsayin 'da komai matsayinsa da shekarunsa da manyancinsa.

A natse hankali kwance Dad din ya amsa a taqaice batareda basa kowace irin mahimmanci ba ko kadan sbd tsananin bacin ransa da fushinsa daya danne na laifin Fleet din duk da shima mai laifin ne dayayi shiru baice komaiba tinda idan da tin farkon yayi magana da zaizo tinda gashi da yayi maganar yanzu yazo.

Ba buqatan kowace magana a cikin masallacin dan lokacin karatun addinin Dad ne dan haka babu komai daya biyo bayan gaisuwan sai karatu har lokacin ishai yayi akai sallah suka fito.

Kai tsaye Dad bai bawa fleet din daman kowace magana ba ya wuce tareda shigewa.

Dole Fleet ya tafiyarsa shima sbd duka alamu sun nuna fushi sosai Dad yakeyi dan haka dole sai yabi a natse.

Mr S ne ya kirasa ya sanar dashi bazai samu ganin dad din yau ba sedai ko gobe cikin girmamawa ya isar masa da sakon.

Yana komawa a lokacin ne ya saka fammah shiryawa dan zuwa gaida Dad din ita.

Da wayarta a hannunta bayan tayi sallan ishai ta fito sanye da doguwan riga da silk scalf na Versace a kanta daure ta nufi inda aka sanar da ita tareda imran dayake biye da ita dan kariya suna dan magana.

Koda suka isa hatta Imran bai samu damar shiga inda yake ba kasancewansa babban yaron Fleet Fammah ce kadai Mr S yayiwa iso cikin kulawa har ciki inda palon Dad din yake na kurya na hutawansa.

Suna shiga yana zaune yana waya a natse cikin manyancinsa dayake tattare da lafiya da ilimi.

A natse ta qaraso ta zauna cikin wayewanta da gatanta dayake kama da tarbiya mai kyau dan wani lokacin wayewan mai ilimi da gata tana kasancewa tarbiyar da baama yi wahalan bayarwaba.

Koda Dad ya gama wayar kallanta yayi cikin kulawa da kaunar dayakewa mahaifinta mai karfin da babu wanda ya sani yana mamakin girmanta da zamanta budurwar dake shirin zama cikakkiyar likita.


Cikeda kaunarsa mai yawa itama da kulawa ta bude baki fuskanta na wadatuwa da walwalan da tinda ta iso bata samu ba ta fara gaidasa tana jin sai yanzu ta samu wata sabuwar nutsuwa na ganin wanda tazo sbd dashi.

Da turancin dayasan zatafi jin dadin fira dashi Dad din yafara tambayarta yaya Mum dinta da farin cikin ganinta dan baima tana tsammanin da ita aka zo ba da tini ita zai bata daman ganinsa.

A sake da kauna ta jini dake tsakaninsu suka fara fira tana fada masa tazo ne sbd shi tana son kwana biyu a Nigeria before ta koma tasan zaiyi wuya sake zuwanta.

Wani murmushi mai kyau Dad din ya sake na manya na jin zancenta da a yanzu ne zasu gane zafinsa da kaifinsa dan kuwa ita ai ba yanxu ne ma komawan tata datake magana ba sbd ya basu damansu tsawon shekarun yanxu tasa daman ce.

Sallama akai da wata tattausan murya a natse mai cikeda kamun kai da kwanciyan hankali tareda shigowa bayan an bude kofar.

SANAAH ce dauke da tray sanyeda doguwan riga itama data doro akan kayan baccinta data riga tayi shirin bacci saita sako doguwan riga har qasa akai mai kauri da mayafinta data yafo akan gashinta dayake cikin hula fuskanta tayi wani irin fresh lafiyayyar fatarce da kyan fatar suke a bayyane kana ganinta kaga wadda hutu da daula ta ratsa hakama kyakkyawar fuskanta a sake da wani kyakkyawan murmushi ta qaraso a natse ta iso tsakiyan palon ta ajiye tray din hannunta tana zaunawa qasa a hankali tukuna ta bude baki tana gaida Dad din da sakewa.

Amsawa yayi murmushinsa mai girma yana bayyana da kulawansa akanta kafin ya nuna mata Fammah wadda ta dago ta kalleta yace

"Meet fammah my only granddaughter for now,
Taxo daga America yau itada mahaifinta"

SANAAH da kwata kwata hankalinta da tinaninta bai kawo mata cewan Mijin dayake aurenta ne ake magana ba sbd mantawa da komai daya shafi auren da murmushi me kyau da kulawa da bayyanarda dan farin ciki ta kalli fammah din tana cewa

"Sannu da zuwa,ya baqunta?"

Itama famman kokarin sakewa SANAAH din tayi sbd ganinta a gaban Grandpa dinta kuma a palonsa a wannan lokacin ya tabbatar mata da ba qaramin matsayi take dashi ba.

"Alhmdlh,thank you" kawai ta iya cewa tana kokarin fahimtar duk abinda SANAAH din ke fada dakyau.

Cikeda kulawa SANAAH ta zubawa Dad din tea din ta ajiye gabansa tana magana dashi a sake kafin ta juyo ta kalli fammah tana nuna mata tea din tace

"Tea"

Kallan tea din Fammah tayi tanajin kamshinsa ya dan shiga hancinta taji tana buqatansa sbd bazata iya cin abincin da aka saje jere musu ba dan haka ta kalli SANAAH tace

"Yes"

Da kulawa SANAAH ta kalleta tace

"Ok amma wannan is for my Dad only zan hada wani saina aika miki yanzu insha Allah"

Da murmushi mai sanyi ta qarasa zancen tana dawo da kallanta kan Dad daya bude baki yace

"Inaga ma kije tareda ita tasha acan idanma akwai buqatan abincin datake so ki saka ai mata acan daidai da yanda zata iya sbd nasan bazata iya cin abincin nan din ba kai tsaye,
And inaga ta zauna acan gurinku zatafi jin dadin zaman kafin komawansu."

Maida kallansa yayi kan Fammah din yace

"You are ok da hakan right Ms Fammah"

Zubawa SANAAH idanuwanta tayi tana kallanta da karantar yanayinta na budurwan da kai tsaye zaka fahimci tanada class da tsari da wayewa tukuna ta dawo da kallanta akanta tace

"Ok"

SANAAH da bata damu da Fammah din ta bita ko kada ta bita ba firarta tafara da Dad kaman yanda suka saba Dad din na sako fammah sbd yana buqatan sakewanta sosai da SANAAH wanda hakan zai saka taji dadin zama kuma gashi kusan halayensu daya basa wani son hayaniya da damuwa ko kadan ga biyayya da ilimi.

Sun jima sosai acan kafin SANAAH ta miqe suka fito tareda fammah din wadda ta sanar da Imran dake waje yana jiranta zatabi SANAAH bangarensu a kawo mata kayanta can kuma a sanar da Dad dinta grandpa ya turata inda zata zauna.

Imran da kansa yaje har bedroom dinta ya hado mata kayanta ya kawo mata inda sukaje ya fara ganin bangaren batareda ya shiga ba.

SANAAH kuwa koda suka iso bangarensu dayake shima a tsare da kowane jin dadi da kusan tsarin da Fammah din zataso a palo suka tadda mommy da safiya suna kallo.

Da mamaki suka juyo suna kallanta da baquwan data shigo da ita suna nuna sakewa da kulawa sukai mata sannu da zuwa.

Famman ma a dan natse da biyayya ta bude baki ta gaida mommy tana maida kallanta kan safiya ta amsa gaisuwanta da gyada kai.

SANAAH ce ta nuna mata gurin zama tana cewa

"Mommy baquwan Dad ce daga America fa,
Jikarsa daya tak kuma yar gatansa"

Cikin farin ciki da kulawa da kauna mommy ta sake kallan fammah din tana mata sannu da zuwa hakama safiya sake gaidata tayi tana nufar kitchen dan kawo mata ruwa.

Ajiyan zuciya fammah ta sauke tana dan sake fuskanta dan nuna yabawa da yanda mommy ta sake tana sake mata sannu da kulawa sosai.

SANAAH ma kitchen ta nufa itada Safiya suka dan hau hada mata tea mai dadin gaske dayaji kayan qamshi da madara mara zaqi sosai full cream sai snacks dinsu da safiya tayisu ayau masu dadi da qwarewa.

Safiya ce ta dauko tray din ta biyo SANAAH suka iso palon aka ajiye mata a gabanta ta bude baki a natse da kulawa itama tace

"Thank you"

Shan tea din tafara a natse tana dan duba wayarta saiga imran ya kawo mata kayan yayi knocking.

Safiya ce taje ta karbo ta kawo Mommy tace takai mata dakin SANAAH tukuna kafin a gyara mata dayane bedroom din.

Tasha tea din sosai taci snacks din suma taji ta koshi ta samu gamsuwan da bata samu ba ta yunwar cikinta tinda ta iso.
#MAMUH
09033181070GANIN IDO 2026
Mamuhgee

46
*ZUZEAM VENTURES*
08144015291
https://wa.link/l1gcz8
ASSALAMU ALAIKUM
Mata masu abun duniya🔥🔥🔥
*Zuzeam ventures* takawo muku babbar gara basa Duka akan 7k ki daure ki mallaki naki kar dama ta wuceki Garabasa gara basa, Mutun goman farko da goman 2 Zuwa goban 3 da suka siya promo dimmu na 7k na
1. Sashen kaza
2. Ciccibi
3. Gumba madara da chocolate
4. Gari 7in1
5. Tsimi mallaka 5. Tsimin matar minister
6. Women coffee 3in1 sunada kyauta abubuwa kamar haka:Matsin ba a Fira da wando 1k,Matsin maganin infection 1k,Dripping pills 1k,Turaren mallaka 2k
Total total gift 5k
Kiyi kokari ki kasance aciki Garabasa kan garabasa Da 7k dinki ki mallaki kayan da ko 16k Bata bakisu zakisha dadinki oga ya more har kyauta saikin samu insha Allah 08144015291 Maman yasmeen takuce For more information say hi
Ina uwar gida da Amaren bayan sallah zuzeam ventures tashirya tsaff dominku muna gyaran ciki muna saida kayan gyaran jiki dilka sabulu dadai sauransu
*DAHUWAR KAZA*
Kin taba cin *DAHUWAR KAZA 5in1* wato Ni’ima, Matsi, Chikowa, MAllaka, da Karin soyayya Duk me buqata TAYIMUN magana ta Pvt Akwai kyauta mai tsoka ga mutun 5 da suka fara siya
MASU JEGO DA AMARE
Karku bari wannan dama ta wuceku
Mata ga wani sirri mai abun mamaki amma mata aji tsoron Allah kada ayi amfani da wannan dama kijuya mai gidanki yanda bai kamata ba amfaninshi shine a tafin kafar ki kawai zaki shafa lokacin kwanciya zakiga daukar hankali wurin mai gida amman don Allah karki juyashi yanda bai kamataba amana ce na baki 2000 kacal.
Munada kaya kala kala wanda bazasu faduba kedai kidau number kimin magana ngd
Infection set
Sabon budurci set
Niima set
Basir set
Matsi mallaka
Amarya set
Uwar gıda set
Mai jego set.

*******
Mommy dake kokarin nunawa Fammah kulawa janta da yar fira take kokarin yi tana tambayarta Mum dinta da kakarta Dr Mum.

Fammah batada wulaqanta mutane duk da bata wani sakewa dasu hakama tanada iya muaamala da kowa sbd karatun datai na likitaci kowa nasu ne basa qyama ko rashin iya sakewa da kowa dan haka tinda ta koshi taji ta samu nutsuwa da yar sakewa sai tana kokarin bawa mommy amsa sai mommyn na yar dariyar yanda hausarta take suna murmushi.

SANAAH ce ta fara miqewa zata shige sai itama fammah din ta miqe tana cewa tana buqatan hutawa a kaita inda zata huta.

Bedroom din SANAAH suka nufa suka shiga fammah na kallan dakin a natse kamshin SANAAH din daya kama dakin yana tashi a hankali cikin sanyi da nutsuwa,

Komai na dakin take yayiwa fammah sbd komai irin natsa tsarin ne datake buqata ga kuma ba hayaniyar abubuwan Simple sai luxury tako ina.

Ajiyan zuciya ta sake saukewa sbd komai anan yanzu yayi mata.

SANAAH dayake ta riga tayi shirin bacci rigar saman kayanta ta zare ta nufi toilet tayo brush da alwala ta fito ta nemi gado ta haye a natse cikin kayan baccinta masu kyau riga da wando da suka maidata kaman baby gashinta a daure tsakiyar kanta bata matse sosai ba ta janyo wayarta tana dan chatting a natse da murmushi akan fuskanta.

Fammah ma toilet din ta nufa tayo duk abubuwan da zatai a sake ta fito daure da sabon towel data gani a jere sabbi tazo ta zauna a gaban mirror tayi shirinta tsaf tana gamawa ta saka kayan bacci itama riga da wando tazo gadon ta hau a natse tana kashe wayarta gaba daya ta kwanta ba jimawa bacci ya dauketa.

Da asuba a tare suka tashi sukai sallah da adduoinsu suka koma bacci hankali kwance.

Da safe sai karfe kusan 10 SANAAH tafara tashi tayi wanka ta shiya cikin simple wear na boubou din silk material mai kyau da tsada ta fita tayi breakfast tana dawowa daki ta tadda Fammah ta

Please Login or Register in order to submit comment