Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yi hauka,wanda Zainab ta ka sa gane akan baby yake yi ko uwar baby.

Da suka je asibiti likita ya ™ara tura su scanning sannan jini za a ™ara mata,saboda jininta ya yi ™asa,take A.m ya ce a iba na shi a saka mata.

Zainab ta tada hankalinta matu™a tsiya sosai suka yi akan ya siya jini a saka.

Sai dai ba ta yi nasara a kan sa ba, don kwana biyu ya yi ana iban jinin sa wanda aka sakawa Juwairiya,da yanzu ta fara raina kanta ganin yadda take komawa har kammanninta sun fara canzawa,ga ™afafuwanta da suke kubbura.


Bayan an saka mata jini suka dawo gida Allah ya Wauki wani irin tausayin Juwairiya ya saka a zuciyar A.m,wanda ko juya idanunta ta yi sai ya ji wani madarar tausayinta a cikin ransa.

In yana gida sam ba ya iya zama a ko ina sai falon ™asa,daga baya ™arya ya yi wa Zainab cewa Momi ta ba shi umurnin ta koma sama,in ya so a ba ta Waki Waya ta zauna madadin zaman ta a ™asa.


Zainab hankalinta ya ™ara tashi saboda tun da ta dawo ta ga duk sun canza mata suna wani nan-nan da ita.


Kullum suna sintiri gurin kawo mata abinci na ™waWayi,haka Momi da Abba kullum sai sun kirata sun ji lafiyarta.

Ta raina kanta matu™ar gaske kullum cikin nadamar abin da ta aikata take.Ga tarin dukiyar da take buri ta samu ta samu don yanzu ˜asar ingila take son ta haWa hannu da asibinta,kuWi kam ba ta da matsalar su amma babu kwanciyar hankali,saboda ta lura yanzu sam hankalin A.m ba shi a jikinsa,da ta yi masa magana ya ce zuwan baby ne.


A.m da Zainab suka shirya zuwa waje suka yo siyaryar kayan baby,wanda ita kanta Zainab ba ta san iya yawan kuWin da ta kashe ba.

A.m sai haWa tarin dukiya yake yi ma Juwairiya har da wasu share Win sa na waje yake son ya bar mata,saboda kar in suka rabuya rage mata jin zafin rabuwa da baby.

Ita kanta Zainab ta yi masa al™awarin za ta ba ta dukiya masu yawa, ita dai burin ta ta bar mata A.m da babyn da yanzu take jin ta fara son sa a cikin ranta,don son da za ta nuna masa shi kawai zai ™wato mata martabarta a gurinsa.

Bayan Juwairiya ta dawo sama wata ™aryar ya shirga ma Zainab akan dole yanzu ya rin™a kwana da ita saboda cikinta da ya shiga wata na bakwai.

Da fari ™in amincewa ta yi amma daga baya sai ta yarda akan za su dun ga kwana dukansu tare.

Sai dai A.m ya™i mata ya Wan nuna mata hakan ba zai yiwu ba ta amince,don ta san yanzu in dai ba rashin tausayi ba bazai kalle ta ya bu™aci wani abu daga gareta ba,duba ga yadda ta koma.


Juwairiya na WanWana kuWarta duk wani wahala da take ba ma mutanen gidan,da tsiwa kan dole ta watsar domin yanzu ta kanta take yi,kusan kullum cikin wahala take domin cikin na matu™ar ba ta wahala sosai,kamar za ta mutu ko nishi ta yi sai ta ji wani azaba,ita kam ta sheda mutuwa za ta yi,shi ya sa kullum take kuka sosai akan ya kai ta gurin Mama,saboda ta san mutuwa za ta yi.

Ranar wata daren Alhamis A.m hankalin sa ya tashi matu™a ganin yadda take sauke numfashi sama-sama.

A lokacin cikin wata takwas ya shiga amma duk wanda ya ganta sai ya tausaya mata,saboda ta yi wata irin ™atuwa a yadda kamanninta suka canza ina tunanin ko Mama ta ganta sai ta yi da gaske za ta gane ta.


A.m hankalin sa ya tashi ™warai tun da ya fara kwana da ita ya shiga tashin hankali,ganin irin wahalar da take ji sam ba ta samun bacci.

Hannunsa ya sa da nufin ya kamata cikin tausaya,amma sai ta ture shi ta ri™e kwankwasonta tare da rintse idanunta,tana jin wani irin azabar raWaWin mutuwa yana shigar ta.

" Wayyo Allah na!Mama ki yafe mini dama haka kika ji kika haife ni! Wayyo Mama ba laifina ba ne halin da kike ciki ya sa na amince da abin da mugu azzalimi ya zo mini da ita.Baba Sani Allah sai ya saka wa mahaifina sam baka ri™e maraicin da mahaifinmu ya baka amana ba."

Sai ta cige baki ta mi™e da nufin ta tashi,amma ta kasa da sauri ta koma ta zauna, tare da jingina kanta a kan gadon don ji take kamar Wan dake cikinta zai fito ta bakinta.

A.m da yake jin wani tashin hankali kusan haka suke kwana duk da sun je asibiti,amma sai a ce musu lokaci bai yi ba,sannan (E.D.D)Winta bai yi ba balle ayi mata aiki,don haka su jira lokaci.

Duk iya juriyar sa in ya ganta cikin wannan tashin hankalin sai ya ji hawaye da nadama na shigar sa.

Bai san cewa ya sha™u da ita ba musamamman lokacin da ta fara masa tsiwa, tana nuna ba ta son sa da tsoron sa.

Hunnunsa ta kama ta ri™e ta kalle shi da fararan idanunta wanda yanzu suka koma suka rine saboda ruwan azabar da take kwankwaWa.

" Bazan yafe maka ba kai da Baba Sani, kai harma da A.k duk da na san ka tilasta shi ne,amma wata™ila da ya jajirce bai amsa ba da ba ku zo gurina tun da kana jin maganar sa b...."

" Juwairiya ki yi shiru za ki haihu lafiya ki koma gurin Mama in sha Allahu Mama za ta ™ara tozal..."

Katse shi da ™arfi ta yi." Ka yi shiru don Allah mutuwa zan yi! Jikina ya ba ni bazan ™ara ganin Mama ba a rayuwata,ka raba ni da Mama don kawai burinka na ka samu Wa.Ka tuna ni ma ´a ce wacce uwa ta haifa take sonta, kamar yadda kake son Wan da za ka haifa,saboda burinka na haihu ka ba wa matarka ka nisanta ni da Mama A.m ba ka yi mini adalci ba,na tsane ka bana sonka.Dubi irin wahalar da nake sha amma fatan ka na haihu ka rabani da Wana,saboda ka faranta ma matarka.Wai shin ita ce mace kaWai a duni..."

Wani irin hajijiya da take yi ya hana ta ™arashe maganar sai da ta Wauki tsawon lokaci ta ce a wahale.

" Wayyo Mama na ™ara girmama lamarin uwa a raina,na san ha™™in ki yake bibiyata tur da irin ´a kamata wacce za ta aikata wani abu ba tare da sanin mahaifiyarta ba!Tur da ni kaicona da na yi miki butulci na yi aure ba tare da sanin ki ba.
A m ka Wauki kukana ka tura ma Mama ta yafe mini ko na samu salama a makwancina."Ta ce yayin da idanunta ke rufewa muryarta na ™asa-™asa.

" Inna lillahi wa inna ilaihir raji'un!"A.m ya faWa cikin tsananin tashin hankali yana jijjigata.
" Da gaske mutuwa za ki yi Juwairiya! Don Allah kar ki mutu wallahi ban aure ki don na kashe ki ba,ki buWe idanunki Juwairiya ki tashi don Allah mai kike so na ce ma Mama da take zaman jiran ki?"


A.m ya ruWe sosai jijjigata yake amma tamkar babu rai a jikinta.
Hawaye yake yi cikin tashin hankali a ransa yana tunanin dama haka mata ke haihuwa.


Yana tsaye a kanta yana jijjigata ya rasa na yi zuwa can sai ta buWe idanunta, tana wani irin jijjiga kamar wacce ta kamu da tsin™a-tsin™a,sai jini ya fara zuba sosai kamar an buWe famfo.

A.m ya mi™e daga jikinta tare da sakin wani iri ™ara ya ce.

" Juwairaaaaah!"

Kawai ya zube ™asa babu numfashi.





TO MASU KARATU KU DAI BIYO NI KU JI YADDA ZA TA KAYA A TSAKANIN SU YAU BAN YI TYPIND DA YAWA BA,SABODA BA NA JIN DAŠI KU YI HA˜URI DA WANNAN ANA TARE.


KU CI GABA DA BIBIYAR LINTAFIN DON JIN YADDA ZA TA KAYA A CIKIN LINTAFIN NAN MAI FARIN JINI.

BARI NA TUNA MUKU DA SUNAN SHI



SAKACINA KO HALIN MAZA


TAKU

JAMILA LAWAL ZANGO
JAMCY




TALLAH!TALLAH!!TALLAH!!!

INA ³AN MATA DA MATAN AUREN DA SUKA SHAYAR SUKE SON MARTAR ˜IRJIN SU YA DAWO?

INA MATAN DA SUKE FAMA DA RASHIN ˜IBA KO INA A ˜AME?

MAZA GARZAYO KI SIYA INGANTACCEN MAGANIN GYARAN NONO DA ˜IBA,MAGANIN AN RIGA AN GWADA KUMA YA NA DA AKYAU ˜WARAI.BARI IN GAYA MIKI YAR'UWA DUK WADDA TA CE MIKI MARTABAR ˜IRJINKI,ZAI DAWO MATU˜AR JIKINKI BAI MURJE BA,TO GASKIYA KUŠIN KI KAWAI ZA TA CI.

IN HAR KINA SON MAGANIN YA YI AIKI A JIKIN KI SAI KIN DAURE,KIN SHA SAFE DA YAMMA.SANNAN MUNA AIKAWA KO INA SIYAN NAGARI MAIDA KUŠI GIDA.

MAGANIN AKAN FARASHI MAI TSAU˜I IN KINA SO MAZA GARZAYO KI KIRA WANAN NUMBAR ( 07088268243) KO (08144072423)

Kar dai ku manta sunan labarin "SAKACINA KO HALIN MAZA" Ga masu bu™atar shiga cikin group Wina na whatsapp ga numba 08144072423_.


Kuma ™ofa a buWe take na ™orafi gyara ko ™arin bayani ga zakakuran marubuta,har yanzu ni mai koyo ce.
Kar dai ku manta da wannan lintafin sadaukar wa ne ga za™auran marubuciya,kuma ™awata (SUMAYYA NA'IGE) Allah ya ™ara fasaha ya sa ki fi haka,ina alfahari dake a cikin marubuta da irin taimakon da kike bani.




COMMENT,READ FOLLOW AND COMMENT.






SAKACINA KO HALIN MAZA?*



*RUBUTAWA:-*
*JAMILA LAWAL ZANGO*


*SADAUKARWA GA:-*

*SUMMY M NA'IGE*
_(Aminiya)_


*FIRST CLASS WRITER'S ASSO....*

*Page 37*

BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHEEM


Zainab da ke kwance ta mi™e cikin tashin hankali jin ™arar A.m ta ruga Wakin da gudu.Abin ta gani ya yi matu™ar razana ta,Wora hannunta ta yi aka tare da sakin ihu,saboda ta rasa me za ta yi.

Girgiza sa ta fara yi tana faWin." A.m ka tashi don Allah kar ka mutu ka bar ni!Ka san ba zan iya rayuwa babu kai ba."


Ta kalli Juwairiya da take cikin wani hali gani ta yi kamar babu rai a jikinta,sai jikinta ya kama rawa ta rasa ba™in ciki za ta yi?Ko akasin hakan.


Dabara ta faWo mata ta ruga da sauri ta ibo ruwa ta watsa masa.

BuWe idanunsa ya yi da sauri tare da mi™ewa ya kamata kamar zai Sallata ya ce." Ina Juwairaaah ta mutu ko?"

Zainab da ta kasa magana idanunta ta kai gurin da take kwance rai kwakwai mutu kwakai.

Da sauri ya bi in da ta kalla da idanunsa sai ya mi™e zubbur ya nufe ta ya Wauke ta zai fita da ita.

" A.m dare ya yi fa yanzu ina zaka kai ta?"


Ta yi masa tambayar da ko kallonta bai yi ba ya fice,ba ta ankara ba sai jin tashin motarsa ta ji ya fice da ga gidan.

A.m da yake tu™i cikin tashin hankali Allah ne kawai ya kai shi asibitin.

Ba tare da Sata lokaci ba likitoci suka rufu a kanta,wacce ba ta san halin da take ciki ba.

Jikinsa har rawa yake yi wani irin tashin hankali ya ziyarce shi,ji yake kamar zai yi hauka,domin ya rasa asarar babyn Winsa ne bai so ya yi,ko halin da take ciki ya saka shi cikin wannan halin.

Wayarsa ya zaro a cikin daren ya kira A.k ya fi sau goma sai dai bai Waga ba,sannan ya kira iyayensa ya sanar musu.

Ya yi shiru yana tsaye a gurin Wakin da aka kwantar da ita sai le™e ta windo yake yi,amma duk iya ™o™arin da likitocin suke yi ba ta farfaWo ba,sai ya du™ar da kan sa yana jin tsananin tausayinta,yayin da hawaye yake bin ™uncinsa.

" Na shiga uku! Yanzu in yarinyar nan ta mutu ya zan yi?"

Ya tambayi kan sa cikin tsananin tashin hankali mara misaltuwa.

Salati ya ji tana yi cikin murya ™asa-™asa sai kawai ya danna cikin Wakin ya dur™usa a kusa da gadonta ya kama hannunta ya ri™e.

" Juwairiya ina son ki!Ina son ki!! Ina son ki!Kamar yarda kika faWa mini na maimaita miki,na ro™e ki don Allah kar ki mutu ki bar ni wallahi ina son ki,ban san cewa son ki nake ba sai yau da na ga za ki mutu ki bar ni.Na ha™ura da baby kar ki mutu don Allah ki tashi zan rayu da ke ko da ba za ki ba ni baby ba."
Cikin wata irin murya yake maganar yana ji kamar ciwon ya dawo jikinsa,ganin yadda take shan wahala matu™a.


Juwairiya ta buWe baki za ta yi magana amma sai wani irin nishi ya hana ta,ta rufe bakin da sauri tana salati a ranta,don ta sada™ar mutuwa za ta yi,wannan nishin na cire rai ne.

Kawai sai suka ji kukan jariri yana ta tsala kuka sosai duk ya cika asibitin da ihu.

A.m ya saki hannunta da ta rufe idanunta jin wani irin ciwo ya ta so kamar ba ta haihu ba.


Ya kai hannun da sauri zai Wauki babyn yana faWin." Alhamdulillahi adada ma khala™a."
Da sauri wata nurse ta riga shi Waukar babyn,sai ya du™a ™asa yana jin kamar an yi masa bishara da gidan aljanna.

" Doctor Marwan ina ga kamar ´an biyu ne za ta haifa da wani jariri a cikinta."

Doctor Bilal ya faWa cikin razana ganin ciwo ya koma sabo.

" Anya kuwa ba na tunanin haka saboda scanning Winta ya nuna mana yaro Waya."Ya ba shi amsa da shakku a fuskarsa.


Tun suna tunanin cewar mahaifa ce za ta biyo har suka yadda ´an biyu a cikin.

Ganin irin wahalar da take sha A.m kuma kamar zai zare kamata ya yi ya ri™e,sai murna ta koma ciki.

Likita ya bada umurnin a fitar da shi saboda yana Sata musu aiki,duk lokacin da ya ga sun danna cikinta ta saki ™ara mai razanarwa,sai ya ware zai bugi likitan.

Duk yadda likitan ya so ya raba hannun su, amma ina ya ™asa saboda sun ri™e junansu ™a™am,sun ™i saki daga ™arshe kan dole ya ™yale shi.

Duk iya ™o™arin su jaririn ya ™i fitowa,amma kuma in suka saka hannun suna taSa kan sa.

Hankalin su ya tashi matu™a gashi a lokacin ™arfinta ya ™are,ko motsi ba ta iya wa balle ta yi nishi,sai idanunta da take wul™ita su cikin raWaWin azaba.

" Ina gani ya kamata a kira doctor Garkuwa don shi kawai zai iya maganin wannan matsalar,™ila ya ce a shirya mata aiki fa,domin ba ta da ™arfin da za ta iya nishi yaron ya fito."Doctor Bilal ya ce da doctor Marwan.

" Ba ya ™asar ka san ya yi tafiya zuwa ™asar America akan ™wallon gasar ™afa da zai buga."

" Kai wai me ya saka doctor Garkuwa yake yin haka! Sai ka buWe asibiti amma ba za ka rin™a kulawa da patient ba,kullum ba shi da aiki sai zuwa ™asashen waje akan ™wallon banza,wanda iyayensa ba sa son yana yi Yanzu ya yake son mu yi da wannan baiwar Allah da take cikin wani hali?"Ya faWa cikin tashin hankali.

" Waye wannan Garkuwa mahaukaci ne shi zai fifita ™wallon ™afa akan mutane?Na rantse in ya kashe mini matýÿÿÿ‚
ƒ




ˆ

Š

Œ

Ž









˜

š

œ

ž
Ÿ
 
¡
¢
£
¤
¥
¦
§
¨
©
ª
«
¬
­
®
¯
°
±
²
³
´
µ

·
¸
¹
º
»
¼
½
¾
¿
À
Á
Â
Ã
Ä
Å
Æ
Ç
È
É
Ê
Ë
Ì
Í
Î
Ï
Ð
Ñ
Ò
Ó
Ô
Õ
Ö
×
Ø
Ù
Ú
Û
Ü
Ý
Þ
ß
à
á
â
ã
ä
å
æ
ç
è
é
ê
ë
ì
í
î
ï
ð
ñ
ò
ó
ô
õ
ö
÷
ø
ù
ú
û
ü
ý
þ
ÿ
 a sai na kashe shi ko kuma kotu za ta raba mu."A.m ya ce cikin hargowa bayan ya sha™e likitan.

Da ™yar ya ™wace kan sa ya ce." To sakar mini riga shi ma Wan zafin rai ne kamar kai sai ka bi shi can ku ™arata."Ya ce tare da ™wace rigarsa.

" A nemo amininsa doctor Isa abin takaici jiya ya gama duting dar."

" Ashe asibitin mahaukata na kawo matata ba ku da hankali,asibintin ya zama ™yal™yali banza,ba ku damu da halin da take ciki ba,to bari na gaya muku in har Juwairiya ta mutu kuma duk sai na kashe ku."

Likitan ya buWe baki zai yi magana da fushi ganin ya raina ™o™arin su,sai suka ji kukan jariri da ya kusan faWowa ™asa,wanda taimakon Allah kawai ya fito da shi daga cikin.

" Wayyo Allah na! ³a´a biyu! Wallahi ´a´a biyu kika haifa mini gaskiya aurenmu mai albarka ne." A.m ya faWa yana kallon jaririn da ya daina kuka saboda wahalar da ya sha.

" Na yi mata allurar tsaida jini amma ya ™i tsaya fa."Nurse Win ta ce cikin tausayin wahalar da take sha.

Shiru kawai ya yi ya tsaya yana tunanin wace alllura zai ™ara yi mata,kafin wannan mahaukacin mijin na ta ya farga.

Hankalin su ya tashi ™warai duk yadda suke Soye-Soye sai da ya fahimta,ya ri™e hannunta ™am yana hawaye." Juwairaaah na ga tashin hankalin dama haka mata suke wahala in za su haihu? Allah Sarki Momi zan kasance mai yi miki biyayya har ™arshen rayuwa,zan miki duk abin da kike so duk da na san ko mai na yi miki ba zan taSa biyan ki ba.Bazan raba ki da yaran ki ba Juwairaah domin in na yi haka Allah sai ya hukunta ni,wallahi kin biya ni komai da kika haifa mini yara har biyu duka maza."

Ba ™aramin wahala su ka yi ba kafin su tsaida jinin,don har idanunta sun fara ™a™™afewa.

Ya tsura mata idanu yana kallon fuskarta da idanunta ke rufe tana saukar da numfashi a hankali.

Kiran sallar asuba na farko ya sa shi ya mi™e sai kuma ya kalli jikinsa,ba tare da ya shirya ba dariya ta kama shi ganin duk wannan diramar da ake kayan bacci ne a jikin sa.

Wayarsa ya Wauka yana kiran mutane yana gaya musu,don a ranar har wanda bai kamata ya gaya wa Juwairiya ta haihu ba,sai da ya gaya musu,saboda in dai zai ga numba a wayarsa sai ya kira ya faWa musu.

A.k ya fara isowa cikin asibitin kafin ya shigo sai ga motar su Daddy kowa yana rige rigen shiga,don ko gaisawa ba su yi da junan su ba.

" Wallahi ta haihu ka gan su ni ma na zama Baba Allah Daddy za su rin™a kirana suna gudu suna bina,kuma fa kama da ni suke yi har da tabon fuskata."Ya ce da A.k da ya sawo kai cikin Wakin yana nuna masa yaran da suke cikin shawul,duk da ba su taho da kaya ba,amma tsarin asibitin ne komai na bu™ata a kwai.

" Ikon Allah ka ga sabon shiga yara biyu a lokaci Waya! Gaskiya Juwairiya ta iya haihuwa.Amma na kasa gane tsakanin kai da ita wanda ya yi na™udar duba ga yadda jikinka ya Sace da jini."Ya faWa yana dariya bayan ya karSi yaran a ran sa yana ta ya amininsa murna.

A.m ya ji kunya sosai saboda iyayensa da suka shigo shafa kan sa ya yi ya ce." Bari kawai ´ar albarka ta ci ba™ar wahala,amma duk da haka bayan shekara za ta rin™a kawo mini kyawawan yara irin waWannan."

Momi kuwa rungume yaran ta yi ta saka kuka sosai." Ikon Allah ashe a kwai ranar da zan ga yaranka Abdul,sam ba ka kyauta mini ba da ka Soye mini wannan lamari,don kawai ka birge wata mace can wacce ta cuci kanta da kanta,wai kai Wan soyayya haka kawai ka hana ni ganin sanyin idanuwana jikokina."Momi ta ce tana goge hawaye.

" Sha kuruminki Momi duk da cewa ana shan wahala amma duk shekara za ta rin™a kawo miki irin waWannan."Sai ya haWa hannunsa ya kama mahaifiyarsa ya rungume yana hawaye.

" Momi tabbas na ™ara girmama lamarin uwa a raina ashe haka mata suke shan wuya kafin su haihu!Mutuwa ce kawai ba ta yi ba.Momi zan miki biyayya har ™arshen rayuwa,ko da wuta kika tura ni zan shiga."

Kama hannunsa ta yi ta haWa." Kana yi mini biyayya Allah ya yi maka albarka ya shirya maka zuriya." Sai kawai ya saki ´ar ™ara yana dukan A.k ya ce." Yes ni ma na kai lokacin da za a yi ma yarana addu'a."

" Ya A.m ina Anty Juwai Win?"Hamdiya ta tambaye sa don burinta ta gan ta.

" Kull karki ™ara ce mata Anty ai daga yau ta girma Maman ´an biyu za ki ce,saboda kin rage mata matsayi."Dariya suka kwashe da shi.

Bayyana irin farin cikin da suka shiga abu ne mai wuya musamman A.m, da yake ji a ran sa dole sai ya yi sadaka don bai taSa tunanin haihuwa ta farko,za ta haifa mi shi zu™a-zu™an yara har guda biyu kuma duka maza.


Gida ya dawo don ya yi wanka sannan ya yi wa Zainab albishiri,saboda ya bar ta cikin jimamin halin da ake ciki.

A lokacin gari ya waye ko da ya dawo tana Wakinta ga mamakinsa sai yaga tana bacci,don haka bai tashe ta ba ya wuce bayi ya yi wanka,sannan ya saka turaren da yake so don ya san daga yau ba za ta ™ara yi masa ™orafi ba.

Wani irin gayu ya yi cikin murna da annashuwa bai taSa tunani yana sonta haka ba,da ya duba halinta da ha™uri ga kula da ibada sai ya ga tabbas ta ya kamata a so ta,uwa uba kuma girkin da take mi shi.

Ya auna tsa™anin son Zainab da ita wa ya fi so sai dai shi kan sa ya rasa ganewa,domin har yanzu yana son Zainab saboda soyayyarta daga Allah ne,bayan nan ga tausayinta da ya cika mi shi rai,ya san cewa za su kai ruwa rana in ya gaya mata abin da ke zuciyarsa,amma ya zai yi ita zuciya ba ta da ™ashi,shi kan sa ba yin kan sa ba ne Allah ne ya saka mi shi sonta a cikin zuciyarsa,domin zuciya an halicce da son mai kyaukyata mata.

Ya sauko zuwa falo har ya Wauki makullin mota zai fita, sai kuma ya tuna bai yi magana da Zainab ba,da sauri ya juya zai haye saman,a ran sa yana ma kan sa faWa dole ya yi adalci a tsakanin su.

Matu™ar kunya ta kama shi ganin ta a saman bene tsaye da kayan bacci tana kallon sa,sosai ya ji kunya don fa har ya murWa kofa zai fita ba tare da ya yi mata magana ba.

" Inna lillahi! Tabbas zuciyata ta gaya mini yau A.m ya yi sabon abu, wanda ya saka har ya manta da ni Zainab wacce yake i™irarin ba zai taSa rayuwa babu ita ba."Ta faWa yayin da idanunta suka kawo ruwa don ko bai gaya mata ba,farin cikin da ke Wauke a fuskarsa ya bayyana hakan.

Dawowa ya yi da sauri ya hayo in da take." Tabbas ta haihu Zainab na ci ™wallon Juwairiya ta haifa mini yara kyawawa har guda biyu."

" Wayyo Allah na!."

Ta faWa tare da zubewa ™asa ta dafe kanta tana jin wani irin tashin hankali."

Kamata ya yi ya rungume ta kalle shi da hawaye a fuskarata." Na shiga uku da gaske yau ka samu abin da za ka raba mana soyayya da su?Kuma ba yarana ba?"Ta ce cikin kuka.

" Haba Zainab ke da za ki yi murna Allah ya albarkance mu da yara har biyu,bai kamata ki nuna tashin hankali a rana irin ta yau ba.Na gaya miki babu abin da zai saka na raba son da na ke miki har yanzu son ki na nan a cikin zuciyata sa..."

Tura shi ta yi ta mi™e ta ce " Ka barni na yi kuka domin ya zama dole a rayuwata,haihuwa fa ka yi da wata mace yau ko mutuwa ka yi Allah ya cika maka burinka ka samu magaji,ni fa A.m ba zan taSa haihuwa ba duk da tarin dukiyar da na mallaka.Kaga ya zama dole in yi kuka ko abin da ya fi kuka."Kawai sai ta rushe da kuka ta kama ™arfen benen ta ri™e bayan ta mi™e tsaye.

" Haba Zainab yarana ai naki ne na har abada bai kamata ki ce haka ba,kuma na yi miki al™awarin ba zan taSa nuna miki wani abu akan yaran ba,sannnan zan kasance dake har ™arshen rayuwata in har ina numfashi a duniya."

Tun Zainab na kuka yana rarrashinta har ya gaji ya mi™e ya ce." Bari na kai kaya ana ta jirana." Ya fice daga gidan.

˜aramin hauka

Please Login or Register in order to submit comment