Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

mata.

Lantana ta hau ihu da ™arfi ganin dukan da take mata ta ™ara sakin ™ara ganin ta wawuro wani gilas za ta maka mata.

" Don Allah ki taimake ni wallahi abin da na faWa miki gaskiya ne,ba zan shirya irin wannan ™aryar na gaya miki kawai don na Sata miki."

Ta faWa yayin da ta ruga ta Soye a bayan Nabila da ta mi™e cikin tashin hankali ganin za ta yi kisa.

" Zainab be patient kar fa kishi ya sa ki aikata dana sani,ya kamata ki yi ma maganarta kyakykyawar fahimta,ita ba ™aramar yarinya ba ce da za ta yi miki gulma don son ranta."

" Ke Nabila dakata wallahi yanzu za ki fita da fashashshen kai mundin kika yadda da abin da take faWi,mijina mai aji da kyau za ta haWa shi da mai aikina.Na yadda da A.m ba zai taSa kula wata ´a mace ba,don ban taSa ganin ya kula mata masu aji ba bare ita ™azama mara gata da aji."

Ta ce da ita tare da ™ara rarumar abu ta yo kanta da shi.

Nabila ba ta damu da abin da ta ce ba ta tunkare ta tana ™o™arin ™wace makamin da ta Wauka.

Da ™yar ta samu ta zauna tare da dafe kanta ta ce."Na yi ba™in cikin da ki na nan ta kawo min wannan ba™in labari,da bakya nan sai na nuna mata haukana."

Sai kuma ta kai mata sha™a da ™arfi saboda gani take kamar ta raina ta ne ta kawo mata wannnan labari.

Lantana idanunta suka kaWa suka yi jajur ta na ™a™ari saboda ta sha™e ta sosai,sai zaro idanu take ta na dana sanin gaya mata gashi za ta ba™unci lahira ba ta shirya ba.

Lantana ta sada™ar mutuwa za ta yi ta tabbata da ita kaWai ne da Zainab a gidan, sai ta kasheta dama haka take da kishi akan mijinta take barin shi ya na garari.

Da ™yar Nabila ta ™waci Lantana da take fitar da numfashi sama-sama.

Ta samu ta tura ta cikin Waki tare da rufe ta a Wakin ta dawo gurin Lantana da take murza wuyanta.

" Kin tabbata abin da kika gani gaskiya ne?"
" Wallahi da gaske ne Hajiya da idona na gansu."Ta faWa cikin kalar tausayi.

" Ok ga wannan ki ri™e na gode da kika gaya mana ki ci gaba da saka ido a kansu."

Lantana da ta ga an mi™a mata farare gal da su sai ta washe baki,ta karSe ta soke sannan ta kalle ta ta ce.

" Hajiya na gode dama tuntuni nake lura da ita yadda take mishi kallo kamar mayya,zan ci gaba da bibiyar su amma fa sai dai ki bani numbar ki ba zan gaya ma Hajiya Zainab ba kashe ni za ta yi."

Bayan ta gama da Lantana ta buWe Wakin ta shiga ta na zaune akan gado,ko kaWan ba ta nuna damuwarta akan maganar ba,saboda ta saka a ranta A.m ba zai taSa dubi ga wata ´a mace ba.

Nabila ta zauna a gefen ta suna fuskan tar juna.
Zainab na yi matu™ar mamakin irin yadda kika yadda da mijnki duk da ba ina zargin sa ba ne, amma Lantana ba za ta taSa gaya miki ™arya ba musamman in kika dube ta za ki ga alamun gaskiya a fuskarta,na tabbata a kwai ™amshin gaskiya a maganarta ko da kuwa ba haka maganar take ba.

Duk da cewa A.m mutumin kirki ne wanda bai damu da irin wannan rayuwar ba,ni kai na ba na tunanin zan iya tarayya da mai aiki duba ga yadda ya tsani duk wani talaka,amma ki tsaya ki yi karatun ta natsu ki saka ido domin namiji ba shi da tabbas!"

Zainab ta kalli Nabila a wuka™ance tare da mi™ewa ranta a Sace ta ce.

" Ba na son wula™anci Nabila mijina za ki din ga haWa shi da wata.A kwai yadda a tsakaninmu da shi,muddin kika ce za ki faWi wani abu na rashin kirki a garesa wallahi yanzu za mu raba jaha da ke."

Ta buWe baki za ta ™ara magana ta Waga mata hannu tare da nuna mata ™ofa."Ki fitar min daga gida na yanke duk wata ala™ar da ke tsa™aninmu."

Mi™ewa ta yi ta Wauki jakarta ta na kallonta.
" Bazan yi fushi da ke ba ™awata zan yi miki uzuri har zuwa lokacin da za ki gane gaskiya,ni na san dole wata rana za ki neme ni bayan kin gane cin amanarki yake yi."

Har ta fara taku bayan ta gama magana sai kuma ta dawo,ta tsaya gaban Zainab tare da ri™e hannunta ta na hawaye ta ci gaba da magana.

" Ba wai ina son na tona miki rayuwar aurena ba ne a'a sai don na gaya miki don ki Wauki darasi a ciki.Kamar yadda kika ba wa A.m amana haka na Wauki yaddata na Wora akan Al'amin,ba ni da haufi akan sa na yadda da shi fiye da yadda na yadda da kaina.Kwasam na kama shi da kwandom a aljihun sa wanda hakan ya Waga hankalina matu™ar gaske har sai da na kwanta jinya.Na yi kuka sosai rikici sosai muka yi sai daga baya na ha™ura bayan duk mutuncin sa ya zube a idanuna."

Fara tafiya ta yi bayan ta gama gaya mata ta na kuka.

Jikinta ya yi sanyi da sauri ta kama hannunta ta ri™e tare da faWawa jikinta ta fashe da kuka sosai.

"Don Allah Nabila karki saka zuciyata ta gasganta abin da kike faWa min domin zuciyata ba za ta iya jure ganin A.m da wata mace ba!Kin ji na rantse miki duk ranar da A.m ya yi gigin kallon wata ´a mace to ni ce ajalinmu baki Waya,nufin sa zai iya ganin Wansa a duniya bayan ni na lalata rayuwata saboda shi?"

Ta ce ta na kuka tamkar wata wacce aka yi wa mutuwa sai kuma ta janye jikinta tare da share fuska.
" Kai ina! Zuciyata kasa karSar zargin da kike masa A.m ya yi min al™awarin ba zai kula ko wace ´a mace ba kuma na yadda da shi,in kuwa zargin da kike masa ya zamo gaskiya wallahi sai na canza kamannin ko wace ya mace da ta haWa jiki da shi, ke bama Juwairiya wula™antacciya ba ko yar gidan uban waye acid zan wasa ma shegiya ta mutu kowa ya huta."
Cikin matsancin kuka take magana gabaki Waya hankalinta ya tashi,sosai duk da ta yi ™o™arin ta saka zargin da take ma A.m,amma in ta tuna ko kallon fuskarta ba ya yi bare ya ri™e sunanta sai ta ji sanyi ta kauda zarginta.

" Haba Zainab kamar ba ki waye ba ina bokon na ki yaje? Ai yanzu karki nuna komai ki nuna tamkar ba ki san da wannan maganar ba,sannan ki saka matakan tsaro ki sa ido sosai a tsakanin su duk wata hanya da zai saka ki fahimci ko da wani abu ki kula da ita sa..."

" Kai."

Zainab ta ce sannan ta kalle ta taci gaba da magana." Ta ya ya za'ai na kauda kishina na saka ido don in gano abin da suke yi,ba zan iya ba ni kawai zan tambaye shi ne in ya gaya mini ™ona su duka zan yi,in ya so duk abin da zai faru ya faru!" Ta furta cikin tashin hankali yayin da take ji sam ba za ta iya ba.

"Na san ba zai iya auren ´ar aiki ba,amma yanzu sun cika Wora kwaWayin su ba sa iya Wauke idanun su.
Ki Wan danne kishinki ki gano wani abu in har kika gane ya na tare da ita, ni zan siyo miki acid ki watsa mata,ko ki bani kwangilar watsa mata babu uban da zai Waure ni yar manya ce ni mijina kuma canal."

Da ™yar Nabila ta yi nasarar kwantar mata da hankali,duk da har yanzu ta kasa amincewa,don haka ta saka a ranta ya na dawowa za ta tambaye shi dole ya gaya mata komai.

A tare suka fito daga Wakin suka nufi kicin in da Lantana take aiki,ganinZainab da gudu ta ruga ta na faWin.

"Wallahi Hajiya na gan...."

Da sauri Zainab ta Wora Wan yatsa a bakinta kan ta yi shiru,don ta na jin kamar ta ™ara mata wani dukan.KuWi ta ™ara ma Lantana da take ta murna sosai ga duka ga samun kuWi ita kam yau gulma ta yi riba.


Zainab na zaune a gaban madubi ta na tsantsara kwallliya zuciyarta cunkushe da tunani kala-kala.

Ji ta yi an rungume ta ta baya sannan ya Wora kan sa a bayanta,ba ta juya ba kasancewar tun kafin ya shigo ™amshin turaren sa ya bayyanar masa da shigowar sa.

Fuskarta a Waure ta juyo ta kalle shi sama da ™asa haka kawai sai ta ji wani mugun haushin sa da tsanar haWa jiki da shi.

Sakar mata murmushi ya yi tare da kamo hannunta.

" Gibbiyar mata sarauniyar mata a cikin birnin zuciyar Abdurrahman mai na yi ake fushi da ni? Ko don rashin dawowata da wuri ne am so so sorry babyna wallahi wani uzuri ya tsare ni na kira wayarki ba ta shiga."

Ya faWa da muryar sa mai sanyi da take kwantar mata da hankali ya kuma san ya na sace zuciyarta da ita.

Ganin ta ™i kula shi sai ya kamata suka faWa gado ya na sha™an kamshin turarenta ya na faWin.

" Wane irin turare kika sa yau kamar yafi wanda kike shafawa daWi,don ban taSa jin ™amshi mai kwantar da zuciya da saka nishaWi a rai ba..

Gaskiya kuma kwalliyar ta yi na kuma yaba bari kiga in siye ta koma nawa ne babu tayi."

˜o™arin warware tawul Win dake jikinta yake yi ya na gaya mata kalamai masu daWi da kwantar da hankali.

Da sauri ta ™wace jikinta ta harare shi ta saki tsaki ta saka kayanta ta fice daga Wakin ba tare da ta kalli in da yake ba.

Tsayawa ya yi yana kallonta ran sa ya Sace saboda ya tsani tsaki ita ma ta san haka,don haka bai ™ara kula ta ba ya tuSe kayan sa ya watsa ruwa,bai nemi abincin ba saboda sai da ya tsaya gidan A.k ya ci abinci tun da ya san Juwairiya ba ta nan gashi ya kasa iya cin abincin Lantana.


Kwanciyar sa ya yi ba tare da ya ™ara kula ta ba,wanda hakan ya sa ta fara yadda da abin da Lantana ta faWa mata,tun da har zai iya ™yaleta ganin ta yi fushi ba tare da ya rarrashe ta ba ko ya tambayi ba'asi.

Tun tana saka ran zai zo ya rarrrasheta amma sai ta ji shiru,ta kalli agogon hannunta ™arfe Waya na dare sai ta sauka a chert ta shige Wakin sa tare da buga ™ofar da ™arfin gaske.

Tsayawa ta yi a kan sa ta na huci kamar wata mesa ganin bacci yake yi,filo ta Wauka tare da maka masa ya buWe ido cikin razana ganin ta tsaye a kan sa sai ran sa ya Sace,ya kalle ta bai ce mata komai ba amma idanun sa suna masa kallon gargaWi.

" Kaga Malam ka tashi magana nake son mu yi da kai."Ta ce dashi tana girgiza ™ugu idanunta a bushe kamar ba dare ba.

" Zainab."

A cikin wata irin murya ya yi magana sannan ya Wora da ce wa." Don Allah bacci nake ji ki bari sai da safe."
Ya rungume filo tare da mirginawa ya ci gaba da bacci,komai ya tuna sai ya juyo ya na kallonta ya mi™o mata hannu yana nufin ta zo su kwanta.

Wani irin kallo ta watsa mishi." Ka ga Malam wallahi sai ka tashi ba za ka barni da ba™in ciki na kasa bacci ba don ba zan iya bari gari ya waye ba."

Sai ta fara tsiya ta na mishi wasu irin maganganu da ya kasa gane mai take ce wa,sannan kuma ta hana shi bacci da ga ™arshe dole ya tashi saboda magana take da murya mai ™arfi,kuma abin da take faWi ya yi mugun Waga masa hankali duk da bai wani fahimce ta ba.
Tashi ya yi zaune ya na mata wani mugun kallo.

" Wallahi baki da mutunci ga shi na tashi gaya mini damuwarki,amma ki sani in na ji maganar ba ta da mahimmanci kin san sauran."

Ya faWa da muryar gargaWi ganin ta hana shi bacci.

Hararar shi ta yi tana faWin" Oh koma me za ka ce kai ka sani tun da ka zama munafuki, ka bani mamaki fir'auna a zuci Annabi Musa a baki." Ta faWi hakan ne don ta gane ko ™arya Lantana take mata don har yanzu ta kasa yadda da abin da ta faWa mata.

Bai ce mata komai ba ya ™ara watsa mata mugun kallo na na gargaWin ta iya bakinta.

Cikin tsanani mamaki A.m ya ji ta watso mishi tambayar da ya girgiaza shi ta ce.

" Mene ne ala™ar ka da Juwairiya?"

Ya shiga cikin tsanani tashin hankali ya ruWe matu™a ya kuma razana domin jikin shi rawa yake ayi,jin tambayar da ta watso mishi ya shiga damuwa Baba Sani ya faWo mishi a rai yana tunanin ko shi ya faWa mata,ya san zai iya don ya na shakkar sa ba shi da mutunci na ™arshe.

Allah ya so babu wadatacciyar haske a Wakin sai fitila mara haske na bacci dake kunne mai kama da babu,domin da a kwai ya tabbata babu abin da zai hana ba ta gano gaskiya ba,saboda jikin sa ya ji™e sharab da gumi sai zufa yake karyo mishi,ya na ji a ran sa in Allah ya haWa shi da Baba Sani sai dai Allah zai raba su.

Shirun da ya yi sai zuciyarta ta karye ta fara tunanin to ko gaskiya ne.
A.m da yaga zai tona a sirin kanshi da kanshi sai ya dake cikin wata irin murya ya ce." Mai ya sa kike min wannan banzar tambayar waye ita kuma meye haWa ni da ita? ³ar aikin ki fa kike danganta ni da ita kin cuce ni,mai zan yi da ´ar matsiyata jinin talauci kin taSa ganin na kula wata mace duk da damuna da suke yi balle ita.

Wani irin sanyi ta ji ya kamata jin abin da ya faWa dama ta san ce wa babu yadda za ayi ya kulata,amma don kar ta yi saurin sauko wa ta ce." Ba wani nan munafiki ai ni ka bani mamaki ka rasa wacce za ka kula sai ita,to bari ka ji na rantse maka ba ita ba ko wace mace ka kalla nine ajalinta saina illata rayuwarta,yadda ko waWanda suka kawo ta duniya ba za su so su ganta ba balle kai kana tunanin zaka haihu ne ni bana haihuwa."

A.m da ya koma ya kwanta jikin sa a mace hankalin sa ya tashi sosai,ya Wan ji daWi da ya fahimci ba Baba Sani ya gaya mata ba,don in da shine duka zai Sata lamarin ya tabbata sai ya kunna mata wannan recording da ya yi,amma a ran sa ya na mamakin wane munafukin ne ya gaya mata,ya san ce wa A.k ba zai taSa gaya ma matar sa ba."

Domin ya cire mata shakku sai ya mi™e cikin Waga murya ya ce.

" Look Zainab na lura baki da hankali ko kuma kin sha wani abu ko kin fara Waukar zigin ™awaye,in baki yadda da ita ba mai zai hana ki daina yawo ki zauna ki kula da ni,wanda ni kaina zan fi bu™atar haka,bawai ki tsaya kina zargina da wata kucaka ba,kamana kike tunanin zan iya kula ta mai take dashi kuma waye ubanta a duniya."

Ya yi ™uta ya ci gaba da magana da ™arfi ganin maganganun sa suna tasiri a kanta saboda ta yi shiru ta na sauraren sa.

Janyo ta ya yi zuwa jikin sa." Zainab please trust me."

Ya ™ara marairaice murya ya na shafa bayanta da ta yi lamo a jikin sa kamar wata mage ta na ™ara jin madarar son sa na ™waranya a zuciyarta.

A.m da ya ji ta yi lamo a jikin sa ya saki gwauron numfashi,ya na tunanin yadda zai yi ta amshi yaron da Juwairiya za ta haifa masa,amma ya saka a ran shi dole ta karSa ko ana ha mata ana ha maza.

" Bai kamata ki yadda da zugin ma™iya a kanmu ba ki tuna na yi miki halacci har yau babu wanda ya san ke ce bakya haihuwa,kuma na kasa haWa wata mace da ke na ri™e al™awarin da ba yi miki duk da ina son naga ™waina a duniya fiye da rayuwata,hakan ba zai sa ki yadda da ni ba?"

Zainab jikinta ya mutu murus duk da ta yadda da shi,amma ta Wauki aniyar cusgunawa rayuwarta da wula™anta ta agaban shi,domin ta cire Wan shakkun da take yi a zuciyarta kuma in ta gane gaskiya Lantana ta kuka da rayuwarta.

" Ka yi ha™uri zauji zuciyata ce ta kasa gasganta hakan bayan na san halinka fiye da kaina,amma in sha Allahu ba zan ™ara maka irin wannan tuhumar ba, kuma ni ma na fahimci ma™iya ne suke son su raba mu sai dai su mutu don ni da kai mutu ka raba."


Rungumota ya yi ya ce." Wannan dalilin ya sa nake matu™ar son ki auren mu da ke sai mutuwa za ta raba ni da likitar likitoci.

Yauwa bari na siya kwalliyar da aka hana ni siye bayan daga kallo Waya na siya babu ta yi gashi yanzu har ta yi arha."Dariya ta saki suka manta komi .

A.m bai tambayi wanda ya gaya mata ba amma ya zama dole ya ™ara saka tsaro saboda someone is behind ko kaWan bai yi tunanin Lantana ba ce.

Cikin tsananin mamaki Baba Sani ya tsaya a ™ofar gidan sa ya na kallon Maama da ke tsaye da ´an sanda guda biyu a bayanta.

" Yauwa ranka ya daWe ga shi nan ku kama shi."Ta faWa fuskarta babu walwala.

" Ranka ya daWe don Allah kar ku kama ni na rantse gobe Juwairiya za ta dawo na gaya mata,amma ta ™i ji duka yau sati biyu da shekara ta yi kuma wannan bawon Allah ya taimaki rayuwarta."Ya faWa ya na zare ido.

" Ok kin ji abin da ya ce ki yi ha™uri in har ba ta dawo ba sai mu Wauki mataki."Šaya daga cikin Wan sandan ya faWi.

" Ba komai Allah ya kaimu goben in kuma ba ta dawo ba zan kai gaba,ko da kuwa baku ™wato min ha™™ina ba."

Ta ce ta kalle Baba Sani cikin Sacin rai ranta ya na faWa mata a kwai abin da Juwairiya da Baba Sani suke Soye mata.

A daren da suka yi maganar da misalin ™arfe biyu na dare Mama na zaune a sallaya ta na karatun kur'ani bayan ta idar da sallar nafila.

Sai ta ji kamar ana buWe get Win gidan tsoro ya hana ta motsi zuwa can ta ji an shigo.

Wasu ™attin maza majiya ™arfi guda uku suka shigo.
Da sauri ta mi™e ta na salati kafin ta furta komai sun sha™a mata wani abu a fuska ta zube luuu a ™asa.



TO FA MASU KARATU NA IJE BIRONA SABODA TSORON WAŠANNAN MUTANE INA TUNANIN SU WAYE.

KU CI GABA DA BIBIYAR LINTAFIN DON JIN YADDA ZA TA KAYA A CIKIN LINTAFIN NAN MAI FARIN JINI.

BARI NA TUNA MUKU DA SUNAN SHI


SAKACINA KO HALIN MAZA


TAKU

JAMILA LAWAL ZANGO
JAMCY





Kar dai ku manta sunan labarin "SAKACINA KO HALIN MAZA" Ga masu bu™atar shiga cikin group Wina na whatsapp ga numba 08144072423_.


Kuma ™ofa a buWe take na ™orafi gyara ko ™arin bayani ga zakakuran marubuta,har yanzu ni mai koyo ce.
Kar dai ku manta da wannan lintafin sadaukar wa ne ga za™auran marubuciya,kuma ™awata (SUMAYYA NA'IGE) Allah ya ™ara fasaha ya sa ki fi haka,ina alfahari dake a cikin marubuta da irin taimakon da kike bani.






COMMENT,READ FOLLOW AND SHARE.










*SAKACINA KO HALIN MAZA?*



*RUBUTAWA:-*
*JAMILA LAWAL ZANGO*

*SADAUKARWA GA:-*

*SUMMY M NA'IGE*
_(Aminiya)_


*FIRST CLASS WRITER'S ASSO....*

*Page 26*

BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHEEM


A cikin motar da suka zo da ita suka sakata,sun yi tafiya mai nisa gaske sannan suka tsaya.

Duk nisar tafiyar da suka sha amma Mama da Ibrahim ba su farfaWo ba.

Wani ™aton gida suka shiga da su tare da kwantar da su,sannan suka fice daga gidan.

Kusan awa Waya Mama ta yi sannan ta farka cikin tsananin razana tana salati.Ta kalli in da take yayin da take tsananin mamaki,idanuwanta suka firfito tana mamakin in da ta tsinci kanta.

Ibrahim dake kwance ta rungume tana jijjiga shi,cikin tashin hankali tana mamakin ganin ta a wannan gida.

Ko da ya buWe ido sai ya cika da tsananin mamaki ya kalle ta ya ce.

"Mama ina ne nan kuma mai ya kawo mu wannan gida?"

Mama dake cikin tashin hankali ba ta ba shi amsa ba,sai mi™ewa da ta yi tana ™arewa gidan kallo.

Duk da rashin ™arfin jikinta amma haka ta mi™e ta kama hannun Ibrahim suka fito waje.

" Madam lafiya ina za ki je."

Ta ji muryar wani mutum wanda yake tsaye a get Win gidan,ya na sanye da kakakin sojoji da bindiga Wauke a hannunsa.

Mama ta ja baya da sauri tana kallon sa da tsoro a fuskarta.

" Waye kai kuma mai ya sa kake tambayata?Zan koma in da kuka Wauko ni."

Ta ba shi amsa da muryar tsoro a fuskarta,tana ja da baya saboda ta tsorata ™warai da ganin sa.

" Madam ki yi ha™uri oga bai ba mu izinin ki fita ko da ™ofar gida ba ne."

Ya ce cikin Waure fuska ba tare da ya kalle ta ba,balle ya ga tashin hankalin da ke Wauke a fuskarta.

" Waye kai mene ne haWina da kai har za ka ce ba zan fita ba,sannan waye agan ka ina ruwana da shi."

Ta jera masa tarin tambayoyin da take tunanin ba zai amsa mata ko Waya ba.

" Wannan kuma sai ki jira har sai ya zo ki yi mi shi tambayoyi,amma ba ni da masaniya ina kan aikina ne kawai.

Mama da fari ta Wauka wasa yake mata amma da ta dage kan dole sai ya buWe mata,sai ta ga ya Waure fuska ya Waga zungureriyar bindigar sa,ba tare da ya ™ara kallon ta ba.

Da sauri ta kama hannun Ibrahim suka koma ciki,saboda ta tsorata da shi gani take kamar zai harbe ta.

" Inna lillahi!
Wai me ke faruwa ne na kasa gane komai ya Allah ka fahimtar da ni,na san cewa Baba Sani ba zai taSa killace ni a gidan nan ba don kawai na bu™aci Juwairiya ta dawo."

Ta faWa cikin tashin hankali tare da rashin madafa tana ji kamar ta yi hauka.

" Ina Juwairiya mai ya sa ita ba'a taho da ita ba?"
Ta tambayi kanta da tsananin mamaki yayin da ta rasa ta in da za ta fara tunani,domin lamarin ya Waure mata kai sosai.

" Ko masu garkuwa da mutane ne suka sace mu?"

Ta faWa tana kallon Ibrahim da ya cika da mamaki ya na kallon daular gidan da aka kawo su.

A jiyar zuciya ya yi mai nisa sannan ya sauke tagumi ya kalli Mama,da fuskarta

Please Login or Register in order to submit comment