Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

duk abin da zai faru ya faru ko?Wallahi ban san ba ka da mutunci ba sai a lokacin sam ba ka cika aboki ba."

Dariya ya yi." Ah to ya kake son na yi kaga laifina haka kawai yadda Abba ya harzua so kake na ja ma kaina?Ai tsunttsun da ya ja ruwa...."

" Aiko na sha mari sosai kumatuna har sai da suka yi."Ya faWa masa jin abin da ya ce.

Dariya suka ara yi sannan A.m ya mie." Well zan je na ga babyna ka san mun shiga da ga ciki,yanzu ina da wanda zan kula da shi so yanzu lokacin sa ne."

" To sabon shiga ofis nake son na je saboda tsoron kar mu haWe na fara zuwa gidan ka sabon shiga."

" Ni fa amjin turaren humra nake ji na mata ko Zainab ta dawo ne?"A.k ya ce yana wani shinshine-shinshine.
Bugu ya kai masa a baya." Gulma babu kyau ban sani ba."Dariya ya yi ." Allah da gaske nake yi kamar irin na Maman Najwa da take shafawa,na sani ko lallaSo abin ka ta dawo."Ya ce da shi lokacin da ya buWe mota zai shiga.

" Ba ita ba ne wancan ar rainin wayon ce,wai ba ta son ko wane irin turare sai wannan turaren,har yanzu cewa take ina wari ka san Allah bacin cikina da ke jikinta da sai ta gane ba ta da wayo da take faWin ina wari."

Dariya sosai ya yi." Ikon Allah sai hauri haka yawancin masu ciki suke yi,amma mafi yawancin mazaje ba sa ganewa sai suna ganin kamar arya suke yi,bayan da gaske iya gaskiyar su suke faWa.".
Rufe motar ya yi." Ok bari na je mu gaisa sai na shigo."Ya ta da motar sannan A.k ya wuce gurin motarsa.

A.m ya yi sallama a cikin falon mahaifiyarsa wacce ya tabbata tana gurin aiki a wannan lokacin,kamar yadda ya yi tunani haka ne kuwa don babu kowa sai yan aiki da suke ta hidimar su.

Kai tsaye Wakin da ya san take ya nufa a ofa suka kusan karo, da Hamdiya ta ta fito da gudu da kofin tea a hannunta tana kurSa.

Matsawa ya yi gefe ganin yadda take sauri kamar za ta tashi sama." Barka da zuwa Ya A.m na yi latti sosai so by."

Ta fice ba tare da ta bari ya amsa gaisuwan ba."Shirmanmun yara kawai mutum ya san yana da lecture amma ya tsaya yana Sata lokacin sa."Ya ce tare da tura ofar Wakin.

A.m da ya yi turus a tsaye gani tana bacci ya yi kamar ya juya,saboda abin da Hamdiya ta rubuto masa har da ba a tashin mai ciki da ga bacci.

Sai kuma ya fasa ya yanke shawarar ya gaisa da shi kawai a hakan.

Hannunsa ya saka ya Waga rigarta ya Wora hannunsa a lafaffen cikinta da bai nuna alamun tana da ciki ba.Tsaki ya yi don shi ya matsu ya ga cikin ya fito.

Juwairiya da take bacci ta ji kamar an taSa ta kafin ta buWe ido sai ta ji amshin A.m da ta tsana.

Da sauri ta buWe ido ta yi ido biyu da shi da yake tsaye yana taSa cikinta.

Ture shi ta yi tare da miewa da gudu ta ruga bayi.Tsabar takaici ya sa A.m tsayuwa kamar an dasa shi har ta gana amai, ta fito ta tsaya can nesa da shi yayin da miyau ya taru a bakinta.

" Na lura iskanci da rashin mutunci yake saka ki kike mini wulaanci,kin mai da amshin jikina sai kace warin kashi da na matso kusa dake ki fara amai,to ki sani wallahi ko kayan cikinki za ki mayar sai na din ga gaisawa da babyna,don na lura so kike kawai ya shau dake ke kaWai saboda in na raba ku,ya ne me ki,don ki sani ba zan zauna dake ba kamar yadda iyayena suka faWa mini."

Tsaki ta yi ta tofar da miyau sannan ta yi mishi kallon banza ta ce." Na lura ba turaren da ka shafa ba ne na tsana,kaine na tsana kake mini warin da ya fi na kashi Woyi,don haka kai ya dama in ka rabu da ni,saboda in zan din ga jin irin wannan warin da nake ji a jikinka,to zan yi fatan Allah ya nisanta ni da kai har arshen rayuwata."

Cikin mamaki ya tsaya yana kallonta a ran sa tunani yake to ko dama yaudarar sa take da take cewa tana son sa,jin irin kalaman da take mi shi,wai yaushe ta zama haka duba ga da ko kallon sa cikin ido ba ta yi,sai hawayen banza da take mi shi,lallai ya yi sake ta raina shi.

" Tun da mun tsani junanmu na ji daWi sosai kin ga rabuwarmu za ta zo cikin saui,amma wallahi ba ki isa ki hana ni jin Wumin babyna ba."

Da sauri ya matso tare da aname ta kamar zai mai da ta cikinsa.

Juwairiya ta saka kuka da arfi ji take da ya rungume ta kamar ana soka mata allurai,yayin da wani amai ya ara ta so mata.

Momi da ta dawo sakamakom mantuwar da ta yi ta ji kukan Juwairiya da arfi,duk da ta ga motar A.m a gidan,amma kukan da ta saka da arfi ba na lafiya ba ne.

Turus! Ta yi tana kallon sa yayin da kunya ya kama dukannin su.

Shafa kan sa ya yi." Momi rashin mutunci take mini wai wari nake yi duk iya gayuna,shi ya sa na murWe mata baki don ni ba na Waukar raini."

A kunya ce ya faWa ganin ta gan shi rungume da ita." Ba na son iskanci maza ka tattara ku tafi gidan ku,don ta ce kana wari shi ne za ka mata irin wannan matsar ina falo fa na ke jin arar ta,kaman ta abin da yake cikinta."

" Na sani raina ni ta yi da yawa don kawai ta samu ciki,to ta sani ba zan Wauki raini da ga gareta ba.Kuma Momi ta zauna a nan kawai har ta haihu "Ya ce da ita saboda sam baya son ta ara komawa gidansa,shi burinsa ya san yadda zai yi ya dawo da Zainab.


" Ka san Allah gobe zan tura masu aiki su gayara muku gidanku ku je can ku arata in kun so ku kashe kan ku."Ta juya ta shige Wakinta don ta Wauko abin da ta manta.

A.m ya juya ya kalle ta tare da banka mata uwar harara." Kin san Allah ki gaya musu anan za ki zauna in kika bari aka tilasta mini yaga-yaga zan yi da naman jikinki,don kullum ina jikinki ina jin Wumin babyna ina ya so duk abin da zai faru dake ya faru.Bayan nan matar so za ta dawo in ba so kike ta yi miki dukan mutuwa ba."

Kwatankwacin hararar da ya ke masa ta mayar masa ko in ce fiye da haka ta ce." Allah ya ba ka sa a in ka so ka shige cikin jikina ka zauna ba ka raSe ni ba,amma ina gaya maka wallahi in ka takurani zubar da cikin nan zan yi sai na ga aryar raSar jikina tun da na gaya maka ba na son ka na tsane ka tsana mai tsanani,sannan matarka ta dake ni ta daWe kai za ta yi ma illah,kuma wallahi in har ka yadda na koma gidanka sai na hana ka ko shan ruwa a gidan kai da matarka?..."

Da sauri ya kawo mata shaa yayin da idanunsa suka yi jajir jin tace za ta zubar da ciki.

Juwiriya ta takura ta tsandara arar saboda hank 
alinta ya tashi warai ganin yadda ya canza kammanni,arar ya saka Umma ta yarda abin da ta Wauka ta rugo Wakin da gudu,har da ma aikatana gida.

ARAR YA SA NI MA NA RUGA A GUJE GANIN A.M ZAI SHAE TA BAI JI ABIN DA A.K YA FAA MI SHI BA.







TO MASU KARATU KU DAI BIYO NI KU JI YADDA ZA TA KAYA A TSAKANIN SU YAU BAN YI TYPIND DA YAWA BA,SABODA BA NA JIN DAI KU YI HAURI DA WANNAN ANA TARE.


KU CI GABA DA BIBIYAR LINTAFIN DON JIN YADDA ZA TA KAYA A CIKIN LINTAFIN NAN MAI FARIN JINI.

BARI NA TUNA MUKU DA SUNAN SHI



SAKACINA KO HALIN MAZA


TAKU

JAMILA LAWAL ZANGO
JAMCY




TALLAH!TALLAH!!TALLAH!!!

INA AN MATA DA MATAN AUREN DA SUKA SHAYAR SUKE SON MARTAR IRJIN SU YA DAWO?

INA MATAN DA SUKE FAMA DA RASHIN IBA KO INA A AME?

MAZA GARZAYO KI SIYA INGANTACCEN MAGANIN GYARAN NONO DA IBA,MAGANIN AN RIGA AN GWADA KUMA YA NA DA AKYAU WARAI.BARI IN GAYA MIKI YAR'UWA DUK WADDA TA CE MIKI MARTABAR IRJINKI,ZAI DAWO MATUAR JIKINKI BAI MURJE BA,TO GASKIYA KUIN KI KAWAI ZA TA CI.

IN HAR KINA SON MAGANIN YA YI AIKI A JIKIN KI SAI KIN DAURE,KIN SHA SAFE DA YAMMA.SANNAN MUNA AIKAWA KO INA SIYAN NAGARI MAIDA KUI GIDA.

MAGANIN AKAN FARASHI MAI TSAUI IN KINA SO MAZA GARZAYO KI KIRA WANAN NUMBAR ( 07088268243) KO (08144072423)

Kar dai ku manta sunan labarin "SAKACINA KO HALIN MAZA" Ga masu buatar shiga cikin group Wina na whatsapp ga numba 08144072423_.


Kuma ofa a buWe take na orafi gyara ko arin bayani ga zakakuran marubuta,har yanzu ni mai koyo ce.
Kar dai ku manta da wannan lintafin sadaukar wa ne ga zaauran marubuciya,kuma awata (SUMAYYA NA'IGE) Allah ya ara fasaha ya sa ki fi haka,ina alfahari dake a cikin marubuta da irin taimakon da kike bani.




COMMENT,READ FOLLOW AND SHARE.







*SAKACINA KO HALIN MAZA?*



*RUBUTAWA:-*
*JAMILA LAWAL ZANGO*


*SADAUKARWA GA:-*

*SUMMY M NA'IGE*
_(Aminiya)_


*FIRST CLASS WRITER'S ASSO....*

*Page 34*

BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHEEM


" Abdurrahman!"

Ta kira sunansa cikin tsawa ganin ta'asar da yake son yi.
" A she har hanzu ba ka da hankali wai sai yaushe za ka daina kai hannunka jikin matanka da sunan duka?Ba ka ganin abin da ke cikinta wanda ka daWe ba ka samu ba,so kake ka yi mana asara."

Da muryar tsawa take mi shi magana cikin zafi domin ranta ya Sace sosai da ta shigo ta ga ya kai mata shaa.

" To wai tsaya kisa za ki da za ka shae ta?"

Ta tambaye sa cikin ubula saboda ta fahimci ba shi da hankali.

" Momi cikina fa ta ce za ta ara zubar wa,ba ki san ta ba ne ba ta da mutunci za ta iya aikata abin da ta ce,shi ya sa zan fara gwada mata sakamakon abin da za ta gani."
Ya kalli Juwairiya da ta yi tsamo-tsamo cikin tashin hankali da tsoro,domin ba ta manta shaar da ya yi mata na asibiti.

" Yarinya kin san Allah kika yi wannan gigin tare za ku tafi lahira da shi."

Fakaitar idanun Momi ta yi ta kalle shi ta yatsina baki ta balla mi shi harara,tare da murguWa baki ta kuma ara yatsina fuska.Cikin zafi ya ara nufar kanta.

Momi dafe kanta ta yi ta kalle su duka sai suka ara ba ta haushi,ta kalli agogon hannunta ta har lokacin da aka ba ta ya wuce.

" Maza kwashe kayanta yau za ta koma Wakinta wallahi ba za ku saka mini ciwon kai ba."Ta faWa tare da fara janyo kayanta.

" Momi don Allah ki bar ni a nan ba na son na koma gidansa."Ta faWa sai kuma ta kama kuka saboda tana tunanin yadda zaman su zai yi a gidan,sannan wa zai rina tarairayarta kamar yadda su ke mata.

"Momi ba zan ara ba don Allah ki bar ta anan yanzu ta zama azamiya ba ta komai zuwa za ta yi ta Sata mini gida."Ya ce da ita saboda yana tsoron kar Zainab ta ji tana gidan,shi da yake son ta dawo in ta ji komai zai Sace.

" Oho ko mai za ku ce yau za ku tattara ku bar mini gidana."
Tawala ma mai aikinta kira ta ce." Kwaso mata kayan abinta su tafi,sai kun bar gidan nan zan fita."

Da ya fahimci da gaske take yi sai ya Wauki jakar da Momi ta tilasta mi shi ya Wauka,yana hararar ta da take ta matsar walla.

A mota sun yi shiru babu wanda yake tari a cikin su,A.m ya so ya yi mata magana amma da ya ga ta shigo,sai ta zauna a gidan baya ta Wauki Wankwalinta Waure hancinta da shi,wato alamun har yanzu warin yake mata.

Kamar kurame babu wanda ya yi magana sai shi da yake ta jan tsai.

Ko da suka shiga falon zaune ta yi a falo ba tare da ta kalle shi ba,ta janyo wayarta ta kunna data ta haye whatsapp da Hamdiya ta buWe mata,don ita da chert kwata-kwata bai dame ta ba.

" A Wakin masu aiki za ki ci gaba da zama kamar da,don har yanzu matsayin ki na nan bai canza ba."Ya ce mata yana mata wani mugun kallo.

Ba tare da ta kalle shi ba ta ara sautin arar wayarta da tsawanni ke ta shigowa rututu,sai da ta nisa ta ce." Ni ma ba na buatar ya canza kuma ba zan zauna da mutum yana mini warin jaSa ba,gara na arashe sauran watannin da zan yi ba tare da na kusanta kaina da kai ba,don haka kar ka damu na zaSi in da na saba zama."

" Hakan ya yi ai sai ki ci gaba da zama kayan Wakin kawai zan canza don Wana ba zai kwanta in da talawa suke rayuwa ba."Ya ce tare da Waukar wayarsa ya fara hawa sama.

" Aiko sai ya kwana don ba shi da mara ba da talakawan a jikin ar talaka ya fito ka ga shima dangin matsiyata ne."

Da sauri ya sauko asa kamar zai isa gareta amma sai ya fasa ya yi mata wani mugun kallo.
" arya kike yi ko da ya a fito a jikinki sai da na saka kuWina na siye ki da maudan kuWi,kuma kar ki manta wacce zan ba ma wa gaba da bayanta arziki suka gada ba tsaya ba."

" To dangin aruna ai dai ba a canza ma tuwo suna."Ta ce tare da Waukar goruba ta fara ci don ta san ya tsani ya ganta tana ci.

Tsaki ya yi ya haye sama ba tare da ya ara ko kallonta ba.

Juwairiya na zaune a cikin falon ta ga ana shigowa da kayan Waki masu kyau,har aka gama jerawa suka tafi sannan na shiga ya yi kyau sosai.

Kwanciya ta yi ba ta tashi ba sai gabda magariba,wani irin ulululu ta ji cikinta ya yi na yunwa,sai ta far hawaye da ta tuna irin gatan da suke mata.

Kicin ta shiga ta don ta yi faten da ya zama kamar al'ada ku san shi ne abinta a kullum.

Sai dai ko da ta shiga kicin Win warin gas ya hana ta yin komai,duk da toshe hancinta da ta yi ta kasa zama a kicin Win.

Kayan ciye-ciyenta ta kwaso ta dawo falo tare da kunna kallo ta zauna tana ci.Gidan ta ji ya yi mata faWi saboda babu kowa a gidan sai maigadi,A.m kuma tun da ya fita bai dawo ba.

Bayan ta yi sallar magariba da yar ta jira isha'i tana gyangyaWi,akan daddumar ta kwanta sai bacci.

Sai misalin tara ya shigo ganin bai ganta a falon ba sai ya yi mamaki saboda da sai ta kai arfe sha Waya tana kallo.

akinsa ya shiga ya yi wanka kafin ya zo ya yi sallama da ita,don haka ko turare bai shafa duk da yana jin wani iri,amma gudun rigimarta ya haura.

Dariya ya yi ganin yadda ta dunule kanta tana bacci a dadduma sai ya shafa mata addu'a ya Waga ta cak ya kwantar akan gado tare da rufo mata ofa ya fita.

A.m dake ta juye-juye a Wakinsa shi kaWai yana jin kewa na damunsa musamman na Zeey Win sa shida yake hutawa da matansa biyu,amma Waya ta gagare shi,don haka ba tare da wani tunani ba ya fice daga Wakin,bayan ya fesa turaren da take so a Wakin.

Cak ya Waga ta don ya san ba za ta amince ta biyo sa ba,sai dai kafin ya isa da ita ta farka tana mi shi bore amma bai kula ta ba,har sai da ya dangana ta da Wakin ya kwantar dare da rufe ofar.

" Ki kwanta har na fara bacci Momi ta kira ni ta ce kar na sake ki kwana ke kaWai a Waki,saboda gudun matsala."
Bakin sa ya taSe yake magana ba tare da ya dube ta ba,ganin yadda ta ci magani tana mi shi bore.

" Amma ka san ba na son amshin jikinka ba zan iya kwana da kai Waki Waya ba,sannan na yi alawarin babu abin da zai ara kawo ni Wakin nan,saboda na gama aikin da aka biya ni."

" Na sani ni ma ba wannan ya sa na kawo ki ba ko da hauri nake yi nake kula ki don na samu baby,amma kin san ai na wuce ajin da zan kula ki.Fatana matar so ta dawo mu ci gaba da zamanmu lafiya." Ya ce tare da kwanciya can gefen ta.

" Oho ko ma me za ka ce ba ni da matsala Allah ya sa matar ladan gona nake a gareka bai shafe ni ba."Ta ce sannan ta fara mi shi bore tana yatsina fuska kan za ta bar Wakin.

" Kin san Allah ko aman me za ki yi ba zan raba kwana da ke ba,sai matar so ta dawo gara ki kwantar da hankalin ki ki kwanta ya fi mi ki."

Juwairiya da ta gaji da ta kwanta bayan ta Waure bakinta don ta lura komai zai ta yi mi shi ba zai mai da ta Wakinta ba,sai ta kwanta don babu yadda za ta yi.

A.m da ya kasa bacci yana ta mutsu-mutsu yana jin tana orafi har ta gaji ta yi bacci,amma shi ya kasa bacci.

Wani irin juyi ya yi sai ga shi ya rungumota ya matseta a jikin sa.
Da sauri ta ture jikinsa cikin Sacin rai." Don Allah matsa za ka takura mini ina bacci,ka san ba na son na ji na raSe ka."

Ba tare da ya buWe idanunsa ba ya ara matseta a jikinsa yana jin zafin jikinta ya yi masa daidai da sanyin jikinsa.

" Ki kiyayeni har yanzu a matsayin matata kike don haka ina da ikon da zan taSa ko ina a jikinki."Ya raWa mata a kunninta.

" Ai ba ka isa ba in ba haka ba amai kake son ka yi wanka da shi do.."

" Allah ya sa abin da ya fi mai za ki yi amma saina matso kusa da ke,ko ranar da kika yi mini ba kashe ni ya yi ba,in ma da gayya kika yi,sannan ki korar mini matar so sannan ki barni maraya,ai ba ki isa ba,yanzu Win maneji zan yi kin san ba kamar ta kike ba."

Ba tare da ta ji bain cikin abin da ya ce ba sai ta saka mi shi kuka sosai,jin abin da yake mata sannan tana jin duk in da ya taSa na jikinta kamar yana Wora mata garwashin wuta.
" Ai in har ka taSa ni ba zan yi wanka ba don ba na son na saka ruwa a kaina."

" Wannan kuma ke ya shafa matsalar ki ne ke da Allah."Ya ce mata ba tare da ya fasa abin da ya yi ninya ba.

Ganin da gaske yake ta ture jikinsa da arfi za ta mie,amma sai ya saka arfin tuwonsa ya rie ta am.
" Ka rabu da ni sadda ka je neman aurena cewa ka yi in samu ciki in haihu ai baka nuna bayan cikin a kwai abin da zai shiga tsaaninmu ba."

Dariya ya yi jin abin da ta ce sannan ta aname jikinta sosai,sai ya tsaya cak ya kalle ta ransa ya fara Saci.

" Har yanzu matata kike so ki kiyaye ni karki kai ni bango in yi miki dole gara ki saki jikinki."

"Mugu azzalimi wallahi gobe gidan Momi zan koma ko na Wauko Hamdiya mu rin a zama tare."Ta ce da shi jin ya kai mata wani wawan kis.

" Allah ya ba ki sa a dama ki na da hali mai kyau da za ta karSe ki,na san mugun halinki na azanta ya saka Momi ta kore ki,ita Hamdiyar ba mahaukaciya ba ce kamar ki."

Ganin abin da take mi shi ya tashi zaune da Sacin rai ya ce." Juwairiya ki fita idona ina tausayinki ne don babyna na rantse da yanzu jikin ki ya gaya miki."Ya ce mata ran shi a Sace.

" To meye sabo a gareni ka duki matar so balle ni ai halinka ne."Da Sacin rai ya kalleta ganin ta i yadda sai ya sausauta murya.

" Kar kiji ina roon ki gaisawa da babyna zan yi kuma maneji zan yi da zarar Zainab ta dawo ko kallonki ba zan ara yi ba."

Ganin ba za ta kula sa bai saurara mata ba sai da ya samu natsuwa ya matsa gefe.Juwairiya da sauri ta mie tana kwara amai da fari biriss ya yi da ita amma gani yadda ta ke aari sai ta ba shi tausayi ya isa gareta tare da kama jikinta.

" Karka taSa ni dama na san ka tsane ba ka sona duk abin da zai cutar da ni shi kake so."

Tsaki ya yi ya koma ya kwanta kuma ya i buWe mata kofa da ta gaji ta kwanta ita ma.

A.m da ya jima bai yi bacci ba yana ta tunanin canjin da ya ji a jikinta domin ta canza kamar ba ita ba,komai na jikinta ya zama wani iri wanda shi kan sa ya kasa tantance komai.

Hunnunsa ya tura cikin gashin kanta yana murmushi mai Wauke da ma'anoni wanda shi kaWai ya san me yake nufi.

Haska fuskarta ya yi da wayarsa sai yaga ta yi bacci tana saukar da numfashi a hankali,yayin da fuskarsa take wani irin haske mai walwali.

Murmushi ya yi kamar ya rungumota su kwanta amma ya san mai zai faru sai ya kwanta cikin annashuwa,tare da tofa mata addu'a ya kwanta da tunani barkatai a zuciyarsa.

" A.m ka tashi don Allah."


Juwairiya ta ke bubbuga shi a hankalinda wata irin murya,amma sai bai ji ta ba kasancewar bai ya daWe bai yi bacci ba.

Ganin haka kawai sai ta saka mi shi kuka da arfin ta.Da sauri ya buWe ido tare da kunna fitila,ya kalli agogo arfe biyu da kwata.

"Lafiya mai ya same ki?"

Ta rie cikinta tana hawaye ganin haka ya ruWe ya kamo ta jikinsa.

Ture shi ta yi ta ce." Cikina ke ciwo kuma na kasa bacci."

" Mai ya faru take ciwo ko bain ciye-ciyen ki za ki ja mini asara."Ya ce da ita cikin Sacin rai da ta tashe shi da tsakar dare,saboda bacci ne a idanunsa.

" Yunwa nake ji kuma Wanwake zan ci."Ta ce tana fargabar abin da zai ce mata.

"Abinci da tsakar daren nan an ya ki na da hankali kuwa?"
" Yunwa nake ji sosai kuma ba zan iya bacci ba sai na ci abinci,ko da na dawo banci abinci ba,sannan kai ba ka damu dani ba,balle ka tambayeni."

Sai ta saka kuka tana." Allah Sarki ni dai kawai ka mai da ni gidan Momi na fi son na zauna acan,saboda kai ba ka iya komai ba sai zalinci da mugunta."

A.m tun yana tunanin ko wasa take masa har ya gane da gaske yunwar take ji,tashi

Please Login or Register in order to submit comment