Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ya yi da sauri ya na dana sanin Wauko ma kansa jangwam da ya yi,ya buWe mata ™ofa ya ce cikin tsawa." Malama dallah zo ki fita gabaki Waya daga dawowarki kin tada hankalina ki bari gobe in na kira ki sai ki yi mini abin da kika ga dama.Ai kin san in da kicin Win yake sai ki je ki girka tun da kin zama cin yau,in ban da iskanci da tsakar dare za ki ta she ni,Allah ya sa ki yi girki da aljanu su tsorata ki."Ya ce a fusace yana kallonta kamar ya sha™ure ta.

Turo bakinta ta yi ta ce." Babu in da zan ni anan zan kwana kuma ni ba zan iya girki da kaina ba,saboda warin gas ba ya barina na yi kuma in dai na yi girki ba ya mini daWi,don haka kai za ka girka mini kuma Wan wake zan ci."

Tsananin mamaki ya sa shi kasa magana a ransa yake mamakin yau she ta raina shi haka da har za ta kalli tsabar idanun shi ta ce shi zai dafa mata abincin da za ta ci.

" A she za ki mutu don ko da rana ba ki taSa ganin na shiga kicin na yi ma matar so girki ba balle ke yar karan kaWa miya,kuma in ban da kin raina,ni zan yi miki girki kici da tsakar dare ko ba ki kalli agogo ba."

Ya yi tsaki ya koma ya kwanta yana jin haushin tashin shi da ta yi.

Juwairiya ta takura ta saka ™ara domin har jiri take gani saboda yunwa,sai ta fara kuka ganin ya kwanta.
" Ai kuwa mutuwan kasko za ayi ni da abin da ke cikina don har na ji ya daina motsi,kuma tabbas in banci abinci ba mutuwa zan yi ka ga kai ka rasa ko banza Mama tana da Ibrahim,kai kuwa matarka juya ce ba ta haihuwa"

A.m da yake ji kamar ya sha™ure ta saboda takaici a she Momi wahala suke ji shi ya sa ta haWosa da ita,amma jin abin da ta ce sai ya mi™e yana murza idanunsa,ya kalli cikinta da sauri ya ce.

" Amma kin san ban iya kunna gas ba kuma ban iya Wanwake ba."

Ta so ta yi dariya ganin yadda ya yi maganar da tausayin kan sa a fuskarsa,sai ta ™ara gasganta maganar da Hamdiya ta yi mata cewar duk abin da ta saka shi zai yi,saboda cikin in ko hakane duk sai ta wahalar da rayuwar su duka.

Mu je na nuna maka sannan Momi ta haWa mini garin Wan waken sai na zuba maka iya yawan ruwan da ake so ka kwaSa."

Tsaki ya yi ya zura duguwar jallabiya suka fice yana tafe yana tangaWi don bacci yake ji.Haka kuwa aka yi ta nuna masa sai da ta fita ya kunna,bayan ya zuba ruwa ya Wauko kayan garin kamar yadda ta ba shi umurni ya kawo mata tana zaune a falo da wayarta tana daddannwa ya ije mata fuskar shi babu fara'a ko kaWan.

Da ya kwaSa ya koma kicin yana mamakin kan sa." A she haka nake son Wana?"Sai ya yi dariya ya ™ara cewa." Na rantse duk ranar da ka fito zan rin™a kissing Winka wunin ranar shi ne horan da zan yi maka son."

Bayan ya saka su ™wama-™wama duk da ta gargaWe sa amma yana son ya ba™anta mata.
GyangaWi ne ya kama shi sai ya ji muryarta da ™arfi a bakin ™ofa ta ce." A.m."


Da sauri ya duba girkin har ruwan ya ™one saura kaWan ya yi sauri ya kwashe sannan ya kai mata.

" Ji don Allah wani irin Wanwake ne kamar an jefi ™ato."Ba tare da ya kalle ta ba ya fara tafiya zai haye sama.

" To ina za ka je nufin ka ni kaWai za ka bari a falo tsoro nake ji."

Dawowa ya yi yana harara ta." To ki zo mu je Wakina ki ci acan bacci nake ji."
" Allah ya kyauta ba zan koma Wakin ka ba ai ka sa cin abincin zan yi."Ta ba shi amsa a ta™aice.

Kan two seater ya zauna yana kallon yadda take cin Wanwaken tana ta kushewa.

Gabaki Waya sai ya ga ta canza kamar ba wacce ya sani ba,mai sanyin hali da ha™uri da kuka akan ya sota.
" Kai wai haka masu ciki su ke yi ko tashi ce ´ar rainin wayo?"Ya tambayi kansa zuciyar sa na tafarfasa.

Tun yana jiran ta gama har bacci ya kwashe shi a ta™aice a ranar anan suka kwana,sai da asuba kiran sallah ya tashe shi.
" Sai ki tashi ki yi sallah saboda iskanci kalli in da kika bar mu muka kwana kamar wasu marayu,kin takure guri Waya ji kuma kwanciyar da kika yi salon ki cutar mini da baby."Ya ce tare da fara tafiya zuwa Wakinsa don ya yi alwala jin amfara salla.

Haka suke zaman na su gabaki Waya ta mai da shi Wan aiki da ya fara ™orafi sai ta saka kuka ta ce baby,shi kuma sai ya ruWe ya yi duk abin da ta saka shi kullum gidan nan cike yake da kayan ciye-ciye,tun bai iya soya kalallaSa ba har ya ™ware saboda ™a'ida ne sai ta tashe ya yi mata Waya daga cikin su,tun yana ™orafi har ya saba,gabaki Waya ba ya samun bacci wadatacce,kullum cikin ™orafi take yi sannan duk wani turare ya saka Juwairiya za ta yi tsalle ta dire ta ce ba ta so,™amshin wanda take so shi ya kama gidan ko ina,shi kan sa yana tsoron ranar da Zainab za ta shigo cikin gidan nan.


Kafin ta daina amai sun sha jarfa tun daga ranar da ta dawo duk dare sai ya Waukota da kan sa ,ta yi masa bore amma ya jure saboda shi kaWai ya san yanayin da yake tsintar kan sa,amai ne dai ™a'ida wanda kullum dare sai ta yi shi,amma hakan ba zai hana sa bin da ya yi ninya ba.

A.m ya rame sai hanci kamar shi yake laulayin saboda ba ta barin sa ya huta duk da ta yi mi shi ™orafin ya Wauko Hamdiya,amma ya ™i saboda ba zai iya Wauke idanunsa a kanta ba,kuma takura musu za ta yi duba ga yadda take nuna ™yamar sa ko kusa da ita ya zauna sai ta toshe hanci,A.k ya ke lallaSar sa cewar sa za ta daina da cikin ya fara girma.

A lokacin da cikin ya yi wata uku ya fara fitowa ya yi girma kamar ba Wan wata uku ba,ganin fitowar cikin A.m kamar zai yi hauka don murna,wani irin kula ya nuna mata a ranar kamar zai mai da ta cikinsa,ya sa ta saka duguwar riga ba™a,wacce ta bayyana cikin a fili sosai saSanin atamfa riga da siket ta yi ninyar sakawa,don ita kunya take ji matu™ar gaske.

Fita da ita ya yi ya siyo mata kayan ciye-ciye sannan ya lodo mata kaya kamar hauka,saboda kayanta ba ta jin daWin su tafi son doguwar riga,gidan A.m suka je matar A.k kamar za ta yi hauka tana taya sakaryar ™awarta kishi,yadda ta ga yana mata kamar zai cinye ta,sannan ganin irin kyawu na Juwairiya da hankali sai ta tsorata tana ganin ta yi sakaci sosai.


Sun daWe a gidan A.m na ta yanga har yana faWa musu cikin ya fito wanda take ta saka hannunta tana karewa.Suna ta zolayar shi yayin da daWi yake ji kamar ya kashe shi wai zai ga Wan shi ya ri™e kuma har a kira shi da Baba.


Daga gidan su A.k gidan Daddy ya kai ta bayan sun jima ya kai ta gidan su,saboda na cin ro™on sa da take ta yi.

Hamdiya ta ji daWin ganin yadda yake ta yi mata sai da ya gaya ma kowa cikin ya fara fitowa,wanda hakan ya ba ta kunya sosai kamar za ta nitse,shi kuwa ko a jikin sa bai damu ba.

Hamdiya ta ™ara zugeta sosai tare da ba ta shawarwarin yadda za ta wahalar da su har da Zainab da ta ji mahaifin sa ya ce yaje biko,saboda kamar sun fara saukowa.




TO MASU KARATU KU DAI BIYO NI KU JI YADDA ZA TA KAYA A TSAKANIN SU YAU BAN YI TYPIND DA YAWA BA,SABODA BA NA JIN DAŠI KU YI HA˜URI DA WANNAN ANA TARE.


KU CI GABA DA BIBIYAR LINTAFIN DON JIN YADDA ZA TA KAYA A CIKIN LINTAFIN NAN MAI FARIN JINI.

BARI NA TUNA MUKU DA SUNAN SHI



SAKACINA KO HALIN MAZA


TAKU

JAMILA LAWAL ZANGO
JAMCY




TALLAH!TALLAH!!TALLAH!!!

INA ³AN MATA DA MATAN AUREN DA SUKA SHAYAR SUKE SON MARTAR ˜IRJIN SU YA DAWO?

INA MATAN DA SUKE FAMA DA RASHIN ˜IBA KO INA A ˜AME?

MAZA GARZAYO KI SIYA INGANTACCEN MAGANIN GYARAN NONO DA ˜IBA,MAGANIN AN RIGA AN GWADA KUMA YA NA DA AKYAU ˜WARAI.BARI IN GAYA MIKI YAR'UWA DUK WADDA TA CE MIKI MARTABAR ˜IRJINKI,ZAI DAWO MATU˜AR JIKINKI BAI MURJE BA,TO GASKIYA KUŠIN KI KAWAI ZA TA CI.

IN HAR KINA SON MAGANIN YA YI AIKI A JIKIN KI SAI KIN DAURE,KIN SHA SAFE DA YAMMA.SANNAN MUNA AIKAWA KO INA SIYAN NAGARI MAIDA KUŠI GIDA.

MAGANIN AKAN FARASHI MAI TSAU˜I IN KINA SO MAZA GARZAYO KI KIRA WANAN NUMBAR ( 07088268243) KO (08144072423)

Kar dai ku manta sunan labarin "SAKACINA KO HALIN MAZA" Ga masu bu™atar shiga cikin group Wina na whatsapp ga numba 08144072423_.


Kuma ™ofa a buWe take na ™orafi gyara ko ™arin bayani ga zakakuran marubuta,har yanzu ni mai koyo ce.
Kar dai ku manta da wannan lintafin sadaukar wa ne ga za™auran marubuciya,kuma ™awata (SUMAYYA NA'IGE) Allah ya ™ara fasaha ya sa ki fi haka,ina alfahari dake a cikin marubuta da irin taimakon da kike bani.



COMMENT,READ FOLLOW AND SHARE.



*SAKACINA KO HALIN MAZA?*



*RUBUTAWA:-*
*JAMILA LAWAL ZANGO*


*SADAUKARWA GA:-*

*SUMMY M NA'IGE*
_(Aminiya)_


*FIRST CLASS WRITER'S ASSO....*

*Page 35*

BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHEEM




Zainab zaune a cikin Wakinta ri™e da wayarta,hawaye ne ke sintiri a fuskarta da ta ji™e sharkab da hawaye.A ranta tana jin wani irin tsananin ba™in ciki da tashin hankali mai tsanani,duk sadda ta tuna abin da ya faru tsakaninta da A m,wanda har yau ta kasa yarda wai a zahirin gaskiya lamarin ke faruwa.


" Wayyo Allahna! Da gaske A.m ka guje ni saboda wata ´a mace marar gata a duniya,da gaske jikinka da na ke kishinsa ka mallaka wa wata mace wula™antacciya.Me ya sa ka yi mini haka bayan ka yi mini al™awarin ba za ka taSa haWa jikinka da wata ´a mace ba?"

Sai ruwan hawaye suka ci gaba da turereniya a fuskarta tana jin tsantsar ba™in ciki da kishin Juwairiya a zuciyarta.

˜aran tsa™o da ya shigo a cikin wayarta ya saka ta yi tsaki tare da jefar da wayar,wanda ta san A.m ne ya yi,don kusan a rana sai ya yi mata sun fi goma,amma ba ta taSa gigin buWe wa ba.Da wayar a kashe take barin ta sai yanzu da ta ji zuciyarta ta Wan rage zafi ta kunna ta.


" Ba zan Waga wayarka ba macuci azzalumi mayaudari! Ka mai da ni shashasha ka sa ina ta iyayi a cikin ™awayena mijina ba ruwan shi da mata,ni ce mace kaWai birnin zuciyarsa a she banza ka mai da ni rainin wayonka ya fi na kowa,yanzu da wace fuskar kake son na kalli ™awayena suna faWa musu?Haba ai gara a ce mutuwata na sanar musu."


Sai kuma ta mi™e kamar wata zararriya ta ™ara cewa bayan ta fisge Wan kwalin kanta ta ya mutsa gashinta da ke Waure tare da cilli da ribon Win.

"Mai ya sa na rayu don na ga ranar da A.m ya yi wa wata ciki bayan ni ba na haihuwa?"

Kamar wata zararriya sai kuma ta Wauki wayarta da sauri tare da ™o™arin SuWe sa™on da ya yi mata.

" Na rantse sai na koyar da ku hankali sai na shayar da ku ruwan ba™in ciki saboda girman zunubin da kuka aikata mini."
Ta ce sannan ta fara karanta tsa™on cike da jimami da tashin hankali bayyane a fuskarta.

(Zainab don Allah ki tsaya ki fahimce ni tabbas na san ban yi miki adalci ba,amma in kika fahimce ni za ki gane na yin wannan auren ne saboda ke."Kalar sa™onnin da ya turo mata ranar farko kenan.)

Wata uwar ashar ta danna masa sannan ta buWe na gaba.

(I dan son Juwairiya nake yi ta ya ya za yi na ije ta a gidanki a matsayin mai aikin gidanki,haba ya kamata ki gane na yi hakanne duk saboda ke.Kin san irin yadda nake son yara .Kin ji na rantse miki da zarar ta haihu zan saketa kuma na ba ki yaron da ta haifa, ta fita daga rayuwarmu domin an halicci rayuwata da ke kaWai.)

Ire iren sa™onnin da yake yi mata kenan waWanda ba ta dubi zuwa gare su,sai yau ta fara dubawa domin ta gaji da zama ita kaWai zuciya da gangar jiki sun yi rashin sa,da zarar ta yi shiru muryarsa take mata amsa kuwwa ma kunnenta.

" Ka cuce ni!Da na yanke rabuwa zan yi dakai sai dai na lura ba zan iya yin haka ba,domin kai ne namiji na farko wanda na ji zan iya mutuwa akan sa,amma mai ya sa ka zaSi ka cutar da ni bayana ka san ina son ka matu™...."
" Mijin na ki za ki yi fushi ki bar ma wata! Lallai ba ki da hankali."

Momi da take tsaye ta harWe hannunta a ™irji tana jin abin da take cewa,ta tambayeta da mamaki a fuskarta.

"Momi ya kike son na yi A.m ya cuce ni bazan iya yafe masa ba."

Rungumeta ta yi tana rarrashi ta ce." Na yi magana da Hajiya rabi gobe za ku je in da na gaya miki s..."

" No Momi na gaya miki ba zan Sata aurena da wannan ba in har ba za ki taimaka mini,ta wata hanyar ba to ni zan koma Wakina na rantse sai na ga bayanta,da kaina zan Wauki mummunar mataki a kanta.Ita da abin da ke cikin zan bankawa wuta duk su ™on..."

" Rufe mini baki banza kawai shashasha! Ana nuna miki hanya ki na kaucewa ki je ki yi duk abin da kika ga dama,ai dama da za ki aikata ba ki nemi shawarata ba,wai ke daWi miji ai gayi nan in da ya kaiki,duk abin da kika ga dama ki je ki yi,amma ina tuna miki mundin kika salwantar mi shi da ciki ba zai barki ba.Ita yarinyar kin san ta yadda suka yi har ya aureta kasancewar ta ´ar matsiyata."

Fuuuu! Ta fice daga Wakin ranta na zafi sosai saboda gani take ba ta da wayo,da ba zata bi hanyar da ta saka ta ba don ita ce kawai mafita a garesu.

Sai ta kife kan gado tana kuka domin duniyar ta yi mata zafi sosai.

Kusan sau uku yana kiran wayar ba ta Wauka ba,sai a na huWu kamar an saka ta dole ta janyo wayar tare da kanga ta a kunninta.

" Munafiki mayaudari mai za ka ce mini na baro gidanka ba za ka bar zuciyata ta samu sausauci ba."Ta faWa a zafafe da Sacin rai.

Ya saki naunauyar ajiyan zuciya mai ™arfi wace ta taSa zuciyarta,ya rintse idanunsa yana jin zafin abin da ta ce mi shi,amma sai ya daure ya ce da murya sansanya.

"Zainab please don Allah kar ki kashe waya ki bari ki saurari abin da zan gaya miki don Allah!"

Tsaki ta yi ta yi shiru ba tare da ta tanka masa ba.

Ya cire wayar a kunninsa ya kalli wayar don a tuninsa ta katse wayar,amma sai ya ga ba ta yanke ba,sai ya fara magana da muryar da ya san yana kashe mata zuciya,yake kuma narkar da bargon soyayyarsa ya zagaye duk wata kafa da take jikinta har ta kasa gane girmar laifin da ya yi mata.

" Kin san Allah ya jarabce ni da son yara ko?Sannan ki duba irin tarin dukiyar da nake da shi,amma ba ni da magaji Zey ba kya tausayin rayuwata,ke kan ki ina za ki kai Wumbin dukiyar da kike da shi?Sannan in muka mutu ba mu da wanda zai rin™a yi mana addu'a,duniya za ta manta da mu."

Ya numfasa ko za ta ce wani abu amma sai ya ji ta yi shiru don ji take kamar ta sha™e shi ta wayar.

Wannan dalilin ya sa na ga da in ce miki mu yi adopting yaro a gidam marayu, na ga dacewar kawai na auri mace na siyi Wan da za ta haifa."


Shiru ta yi bayan ta ji duk abin da ya ce zuciyarta ta kasa yadda da lamarin da ya faWa,ba rashin son Wa da ba ta yi bane ya dameta don ba za ta iya wahala da shi ba,amma kuma wannan ba matsala ba ce saboda za ta iya Waukar mai aiki ta kula da rayuwarsa,to amma ita Juwairiyar za ta iya Wauke idanunta daga gareshi."

Abin da take ta tunani kenan a cikin zuciyarta, sannan kuma mai ya sa bai gaya mata ba tun lokacin,sai kawai ta sauke ajiyar zuciya mai ™arfi.

Kamar ya san abin da ke zuciyarta ya ce." Na ™i gaya miki ne don ba lallal ba ne ki amince,sannan kuma idanuna sun rufe sosai ina son na ga yarona a haWa sunana da na sa,idan kika san Juwairiya matsayin matata ba za mu taSa samun zaman lafiya,ga shi rashin faWa miki bai yi amfani ba saboda na so ace cikin ™arya kika yi lokacin da ta samu ciki,sai mu yi ™aryar ciki har ta haihu."


Jikinta ya ™ara yin sanyi matu™a kamar wacce ta fito da ga firjin.

" Haba dama na san A.m ba zai taSa cin amanata ba sai yana da dalili ga shi yanzu ba™in kishina ya saka na je na tona asiri,da yaron ni zan ce na haife shi."Ta ce take wani irin mugun nadama ya shigeta ganin yadda ta kwafsa gefe guda kuma sai ta ba shi laifin ™in gaya mata da ya yi.

" Ki yi ha™uri ki dawo gareni ji nake kamar zan mutu na yi rashin waWannan hot kis na ki masu zafi da sanyaya zuciya,yanzu aikina ya ™are da ita ko kallonta ba zan ™ara ko kallonta ba ke kaWai ce matata."Ya ce mata da salon muryar shi da yake rikita ta.

" Na ji zan dawo duk da ka zubar da ™imata a idanun duniya amma ta zauna a gidanku har ta haihu in ya so sai a bani yaron ita ta tafi."


Gaban sa ne ya faWi ras!Amma kuma ba zai iya gaya mata gaskiya ba,gara in ta dawo sa fuskanci wannnan matsalar.

" Ba ki da matsala na zo na Wauke ki?"Ya ce zuciyar sa da fargaba.

" Ba yau ba."

Šif ta kashe wayar tana jin haushin sa matu™ar gaske domin ya zubar mata da ™ima a gurin mutane.

A.m ya ri™e waya yana kallonta sororo har yanzu zuciyarsa bugawa take yi,ya san in ta dawo ta ga Juwairiya a kwai dirama,balle ta ga yadda ta koma ta yi wani irin kyau komai na jikinta ya buWe shi kan sa baya iya Wauke idanunsa a kanta.

Mai da wayar ya yi cikin aljihunsa ya fesa turaren da ya zamar masa dole,tun ba ya son ™amshin har ya fara so don babu yadda zai yi,sai ya fara saukowa ™asa zuciyarsa na ta War War

" A.m!"

Ta kira sunan shi da ™arfi kuma cikin isa da gadara ba tare da ko Wan girmamawa ba,ganin yana son ya fita bai kalle ta ba,duk da ya ganta a falon.

Wani irin kallo ya yi mata ganin yadda ta zauna a falon riga daban zani daban sai hular sanyinsa wacce ya ba ta saboda jin sanyi da take yi,tana ri™e da remote a hannunta fuskarta cike da tsiwa,ga kayan ciye-ciye nan a gabanta da ta gama da wannan ta janyo wannan.

Kusa da ita ya zo ya tsaya yana ™are mata kallo." Ba na hana ki kiran sunana gatsai babu girmama wa ba,ko banza yanzu kya karrama sunana da Baban baby."

Kallon shi ta yi a yatsine ta ce." Ba wani Baban da zan kira ka, sai ka bari wadda za ka ba wa yaron in ta dawo ta rin™a ce maka.Kuma ni ba wannan ba ciyo ya ™are shi nake son ka siyo mini."

Gefen ta ya zauna tare da lakuce mata hanci ya shafa cikin wa da da sauri ta ture hannunsa tana hararar sa.Hannunsa ya ware ya ce.

" Allah ina ro™on ka ka fito da baby lafiya na huta da wannan yarinyar da ta addabi rayuwata."

TaSe bakinta ta yi ta ce." Oho koma me za ka ce ka ce amma ni bu™ata ta ka siyo mini ciwo."

" Amma na gaya miki ba lokacin sa ba ne Juwairiya,Allah ko waWanan da kika ga na samo miki wani ™auye can aka yi mana kwatance ki tausaya wa rayuwata ki kalli yadda na koma."

Ya faWa da muryar sanyi da yake bayyana tausayi don kawai ta tausaya mi shi.

" Ashe ma a kwai in da ake siyar wa ai na Wauka babu shi ne Allah ko bangon duniya sai ka samo mini."Ta yi maganar cike da shagwaba tana game a wayarta.

"To ba in da za ni don na lura abin naki rainin wayo ne."Ya ce tare da mi™ewa zai fita.

Juwairiya sai ta kama rigarsa ta ri™e za ta fara kuka." Allah sai ka siyo ko da yake ba zan damu ba,ai na ji an ce in mai ciki ta ga abu tana so ba a siya mata ba, yaron da tabon rowa yake fitowa kuma jikinsa ba™i-ba™i yake yi,sannan ka ji abin da Hamdiya ta ce cikin kuma na iya zubewa,gara ni zan iya ™ara wasu da yawa kai kuwa fa ™ila ni in na yi aure ´an biyu zan fara haihuwa masu kyau ba irin ka ba babu kyau sai koWaWWiyar fuska..."

Buge bakinta da sauri ya yi kuma ta ji zafi ta sa kuka.

" Mara mutunci kawai da aurena kike faWin za ki auri wani ki haihu."

Ya Waga kafaWarsa yana mata murmushin ™eta ganin yadda take hawaye saboda ta ji zafin buge mata bakin da ya yi.

" Ji be ta mai hawayen banza har sallar dare zan rin™a yi kar yarona ya gado ki,saboda in zai rin™a irin kukanki ™ila na rin™a tunaki in mun rabu."

TaSe bakinta ta yi tare da sakin rigar shi ta koma ta zauna ta Wauki yalon Bello ta ci sannan ta ce." Kai har a kwai abin da zai saka ka tuna da ni in mun rabu,ni kam na ™osa mu rabu na huta da addabar rayuwata da kake yi."

A.m da ya tuna Zainab za ta dawo sai ya matsa ya zauna kusa da ita tare da Waure fuskar shi.

" A kwai maganar da zan yi dake kuma mai mahimmanci ba na wasa ba,don na lura yanzu na sakin miki fuska gabaki Waya kin raina ni.Matar gidan za ta dawo duk wannan iskancin ki ije shi a gefe,saboda kin san ba za ta Wauka ba yadda kike gara ni kamar wani ™wallo,sannan maaganar turare ya tsaya iya Wakinki dole zan canza wanda na ke shafawa domin na faranta ranta."

" To ni dama na yi maka dole ne in dai ka shafa wani ýÿÿÿ
































Please Login or Register in order to submit comment