Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

fa gaya maka aiki zan tafi amma ka tasa ni gaba kana ta wasiar jaki,ina sauri ne in kima baka da abin faWe na tafi imna dawo saimu tattauna."Ya ce dashi ya na oarin fita da sauri ya tare shi sannan ya ce."A kan maganar komawa da Ibrahim asibiti ne,kuma gashi bani da kuWi dan Allah ka taimaka...."
"Haba yaya kasan fa bani da uWi nima hidima tayi min yawa kowa yaji da kansa,amma ga dubu Waya kuje Allah ya ba da lafiya."Ya mia mishi 'yan Wari biyar guda biyu ya fice ya barshi a tsaye kamar sanda ya na tunanin butulci irin na anin nasa.
A sanyaye ya shigo cikin sasan sa ya zauna akan turmi kamar babu laka a jikinsa,bai ce komai ba har zuwa wani lokaci sannan ya ja numfashi ya na kallon Mama dake ninke kayan da suka wanke har sun fara bushewa.
"Lailai Wan adam butulu ne."Yace cikin raunanniyar murya sannna ya Wora da cewa."Wai yau ni Sani yake wulaanta wa kan kuWi ya manta yadda na wahala dashi dan ya sami ingantacciyar rayuwa.Mama ba tace mishi komai ba sai gyaran murya da ta yi,dan babu wani abu sabo a cikin halinsa duka sananne ne a gurinta.
Juwairiya na kwance bayan ta tashi ta yi sallar nafila ta yi addu'a ta koma ta kwanta,idanunta babu alamun bacci sai juyi take yi ganin haka sai kawai ta janyo carbi ta na ja,idanunta a rintse zuciyar ta na fatan samun maslaha a rayuwar su tunannin ta inda za'a sami kuWi a mai shi asibiti,don likitocin suna tunanni aiki za'ai mishi a afar.
Kawai sai ta ji ana oarin buWe ofar Wakinta tsoro ya kama ta,tunawa da ta yi ta manta bata saka sakata ba da ta fita zuwa alwala.Tsananin tsoro ya kama ta ta rintse idanunta ta na tunani ta ya ya kai wani ya shigo cikon gidan su,dan Baba Sani ya gyara gidan kuma akwai ofa na masu kuWi mai arfi gidan.
Ba ta gama wannan tunanin ba ta ji mutum ya shigo ya nufi makwancinta,ta buWe baki da nufin ta yi ara sai kawai taji an toshe mata baki da wata irin murya da nufin a Satar da tunanin mutum ga sanin mamallakin muryar aka ce."In kika yi ihu saina kashe ki?Ya faWa tare da soka zungureriyar wua dai dai cikinta,amma ta yadda bazai cutar da ita ba.
Wani irin tsoro da tashin hankali ya ziyar ce ta taji tamar numfashinta zai yi balaguro zuwa wata duniyar wacce take da banbanci da wacce take rayuwa a cikinta."Da gaske abin da sautin amon kunnnuwana suke gaya min muryar Baba Sani take amo a cikin dodon kunnuwana?To mai ya shigo dashi cikin Wakina a wannan sulusin daren?"Irin tarin tambayoyin da suke ta bijiro mata a cikin zuciyar ta wacce ba ta samu ko da amsar Waya ba.
_Kar dai ku manta sunan labarin "SAKACINA KO HALIN MAZA" Mu haWu a shafi na uku dan har yanzu shinfiWa ne har ba'a fara ba.Ga masu buatar shiga cikin group Wina na whatsapp ga numba 08144072423_.


Kuma ofa a buWe take na orafi gyara ko arin bayani ga zakakuran marubuta,har yanzu ni mai koyo ce.
Kar dai ku man da wannan lintafin sadaukar wa ne ga zaauran marubuciya,kuma awata (SUMAYYA NA'IGE) Allah ya ara fasaha ya sa ki fi haka,ina alfahari dake a cikin marubuta da irin taimakon da kike bani.




*FOLLOW, READ, COMMENT, SHARE*





*SAKACINA KO HALIN MAZA?*



*RUBUTAWA:-*
*JAMILA LAWAL ZANGO*

*SADAUKARWA GA:-*

*SUMMY M NA'IGE*
_(Aminiya)_


*FIRST CLASS WRITER'S ASSO....*

*SHAFI NA UKU*



Hannun Baba Sani ya sauka a irjin Juwairiya tare da wasu tagwayen hawaye masu tsananin zafi da una a fuska.Ta jin wani irin tsananin tashin hankali a zuciyarta yayin da take ji a cikin zuciyar ta tamkar za ta haWiye zuciya ta mutu."Da ma burin sa kenan a kai na ya hana rayuwata samun sukuni,kullum ya na bibiyata tare da daile farin cikina?Me na yi masa wanda ba zai iya Wauke mugayen idanunsa a kaina ba,a matsayina na ar wansa wanda suka fito ciki Waya?Wayyo Allah ina ma ace ranar mutuwa ta ce aka nuna min ba wannan ranar mai bain gani da muni a cikin zuciya ta ba.Ihu ya kama ta na yi ya kashe ni kamar yadda yace ko na yi shiru ya Sata min rayuwa?"Ta tambayi kan ta cikin tsananin ruWani dai-dai lokacin da ta ji saukar hannun sa a hurumin da ba na shi ba.Sai ta rufe idanunta ta na kiran sunan Allah tare da karanto duk addu'ar ta da fito daga cikin bakin ta.
Da sauri Baba Sani ya janye hannun sa daga irjin ta tare da fasa abin da ya yi ninya,jin motsi daga waje."Sannu Malam ka yi a hankali jikin ka babu arfi."Suka ji muryar mahaifiyar Juwairiya ta na magana cikin tausayi.
Hankalin Baba Sani ya tashi sosai ya daWe ya na dakon wannan ranar tun lokacin da Juwairiya ta fara girma ya saka kwaWayin sa a kanta,gashi ya sami dama amma kuma kamar hakonsa bai cimma ruwa ba.
Dai-dai saitin kunninta ya saita tare da raWa ma ta."In kika yi magana sai na kashe ki."Hakan ya sa Juwairiya kame bakin ta ta yi shuru sai hawaye dake zuba a fuskarta.
Ya tsorata iya tsorata ganin sun shige cikin bayin ya buWe kofar ya fice cikin sanWa,Juwairiya ta fashe da kuka tare da fita daga cikin Wakin a ranta ta udirta ba za ta ara kwana a cikin sa ba.Fitowar ta ya dai-dai da lokacin da suka fito daga cikin bayin.FaWawa kan jikin Mama ta yi ta fashe da kuka ta na wani irin kuka mai arfi da ta da hankali ba ta damu da daren da ya tsula ba.Cikin tashin hankali da tsoro Mama ta rungume ta ta na faWin."Lafiyar ki Waya Juwairiya dare ne fa?Ko kin yi gamo ne."Irin tarin tambayoyin da take mata amma ba ta kula ta ba sai kuka da take yi mai Waukar hankali,ganin kukan na ta ba na arewa bane Mama ta ja hannunta suka shiga cikin Waki lokacin Baba har ya shige ya kwanta,saboda gudawa da yake fama da shi ya kasa tsaya wa ya tambayi abin da ke faruwa.
"Mai ya same ki lafiya?"Mama tace don zuwa yanzu kukan ya fara ba ta tsoro ta na ganin kamar Juwairiya gamo ta yi,yayin da ta wani gefen ta fara ba ta haushi bacci ne sosai a idanunta.
Juwairiya ta kasa magana sai kuka haka Mama ta yi ta gaji ta koma ta kwanta yayin da ta barta zaune tamkar ta haWiye zuciya ta mutu.
Washegari da safe Mama duk lallashin da ta yi mata akan ta gaya mata abin da ya faru,amma tai arshe sai dai ta yi mata aryar mafarki mara kyau ta yi.Mama ba don ta yadda ba ta yaleta amma zuciyar ta ta na gaya mata a kwai Soyayyen lamari,kasancewar Juwairiya ba ta taSa kasa kwana ita kaWai ba.Hankalinta ya tashi musamman da Juwairiya tace mata ba za ta ara kwana a Wakin ita kaWai ba,sai dai a haWa ta da Ibrahim wanda Mamma bata iya kwana sai da shi saboda ciwon sa,gashi ta na da mugun bacci.Duk da jikin Baba da ya kwana babu daWi amma haka nan ya shirya ya fita bayan ya sha magani.
Wunin ranar Mama ta kasa gane kan Juwairiya duk irin tarin tambayoyin da take mata,don ko ruwan koko da ta dama tai sha daga arshe wani arya sake yi mata tace ba ta da lafiya.
******
Gidan cike yake da mutane kai da gani kasan ana farin ciki a dalilin bikin aan gata, ga kayan abinci da na tsotse-tsotse da a ke ta fita da shi.Bikin na yaran manya ne waWanda duniya take hannun su kuma ta yi na'am da zuwan su duniyar,suke rayuwa a yadda suka tsara kuma suke urSar ruwan daWi a cikin ta.
Naira ta na tsala kuka tare da nai man taimakon agaji da son Soyeta domin ta adana kanta ga masu buatar ta.Ruwan kuWi kawai yake tashi da jerin gwanon motoci wanda ba zasu irgu ba.Wannan biki ne wanda ya amsa sunan sa kuma ya buaci a buga a jarida,wato bikin Muhammad Dawood Turaki da amaryar sa Zainab Abubakar mai shadda.Waye bai san waWaWnan hamshaan masu kuWi da samu rayuwa mafi ololuwar daWi a gare su ba.
Muhammad Dawood Wa ne ga wani hamshain mai kuWi daga cikin turaki Family,wanda duniya ta san shi har da asashen waje don ma yafi gudanar da harkokin sa a can.Tsarin rayuwar su irin na turawa da zallar boko.Gida ne na anci da rayuwa babu taurawa da samun kwanciyar hankali.Suna da matuar kyau da asali mahaifin sa haifaffen garin Zariya ne.Ya gina katafaren gidan sa mai kyau a unguwar Zangon shanu,gida mai kyau na bene da tsari.Matan sa biyu Hajiya Khadija wato mahaifiyar A.m sai amarya Hajiya Binta Yaran sa bakwai Muhammad shi ne na farko wanda aka fi sani da A.m,sai kanin sa na miji sauran mata ne guda biyu sai kuma bangaren amarya ta na da uku.Suna zaman su lafiya kuma kan su a haWe yake.
A.m mutum ne mara daWin sha'ani ga rashin hauri ga saurin ulewa,ba ka taSa gane in da ya sa gaba shi kullum mutum a gurin sa bai iya ba kuma ba a yi mishi gwanin ta ba.Kannin sa suna shan faWa shi ya sa basa aunar ya zauna a gida in kayi magana,yace ka faye surutu in kayi shuru yace ya na magana an raina shi.Shi komai a gurin sa laifi ne sannan ba shi da fara'a ko wasa ba ya yi dasu.FaWin halin A.m abu ne mai wuya domin ya na da murWaWWen hali baka gane in da yasa gaba,wannan dalilin ne ya sa ba shi da wasu abokan sai A k wanda ya jure halin sa duk da wani lokacin shi ma hutsu ne,amma ya san yadda yake tafiyar da shi.Muhammad Wan gata ne a gurin mahaifin sa ga shi fari kyakykyawa dogo mai aji da tsafta.Wan mahaifin sa Alhaji Sama'ila ya na matuar ji da shi domin a hannun sa,ya tashi ya ma fi Daddy sa kuWi sai dai shi Allah bai ba shi haihuwa ba.
Ya na matuar son yaga ya haihu saboda ya samu magaji har asar waje ya kai matan sa uku a ka yi musu dashen kwai,amma Allah bai nufa cikin zai tashi ba,arshe daga baya kan dole ya fauwala ma Allah lamuran sa ya na addu'ar Allah ya sa ya na da rabon haihuwa a duniya.
Tun kafin a haifi A.m mahaifin sa ya yi ma Yayan sa alawarin ba shi duk abin da ya haifa,saboda haka ana yaye shi aka mia ma matarsa Karime.A.m ya taso cikin gata da shagwaba bai san damuwa ko a kasin haka ba.Duk karatun sa a asar waje ya yi in da ya karanci (Economis)bayan ya kammala ya dawo gida Nigeria amma ba ya wata yake fita waje.
Family Win Turaki mutane ne da ba ruwan su da harkan talaka ba sa hurWa dasu,kuma ba sa shiga sha'anin su.A.m da ya tashi Wauko tsanar talaka sai yafi kowa a cikin Family Win na su,don shi tunanin sa laifin sa ne da yai tashi ya nema ya tsaya lalaci.Saboda mugun tunanin sa akan talaka ya sa ya tsani ma'aikatan gidan su kullum cikin hantara da mari yake musu laifi kaWan zai kai duka,musamman masu aikin cikin gida.
Zainab Abubakar ar gidan wani Wan majalisa ne da yake tashe a yanzu kuma hamshain Wan kasuwa.Yarinya mai tashen kyau da uruciya ta na ji da kanta tare da alfahari da kyan da Allah ya yi mata,ga Wagawa da son nuna ita ma wata ce mai ilmi da kuma nera.Sannan ra'ayin ta yazo Waya da A.m na in talaka ba ta da kirki sosai,amma in baka shiga sabgar ta ba ba zaka gane hakan ba.Zainab likita ta karanta a asar indiya.Mahaifinta ya na ji da ita don ita kaWai ya haifa,sukai hatsarin mota ya samu naasa ba zai ara haihuwa ba.
Saboda haka yake ji da ita ba ya son ya ga Sacin ranta komai take so shi take yi,gara mahaifinta ya na Wan jan ido akan lamuran ta musamman shigar ta da ya tsana,amma mahaifiyar ta Hajiya Mariya ba ta barin ya tsawa ta mata a cewar ta in basu ba ta gata ba wa zasu ba.
Zainab mace ar walisa da gayu ga amshi a kwai son turare masu tsada da kamshi,ga son kwalliya ta na Sata lokacin ta akan kwalliya ita rayuwar ta tafi ba ta hamimmanci akan kwalliya da charting,sai ta wuni ta na kalle-kalle a waya ko Waukar hoto.Kullum rana na duniya Zainab ta yi wanka sai ta Wauki hoto ta yi posting Win shi ko da wankan kwanciya ta yi.Bayan kwalliya da take so a rayuwar ta sai waya ko da yaushe wayar ta ya na hannun ta.
Wani lokacin mahaifin ta ya na tonon ta ya na kiran ta suna mai aljanar hoto ta na son Waukar hoto ta tura a Social Media a yi mata comment da liking a na zuzuta kyawun ta,ko ta Wora a tiktok. Zainab mace ce mai son jiki da hutu duk da ba ta da iba sai dai jiki na mata,amma a kwai son jiki ko waya a kace ta Wauko sai tace wash!Ta mio ta na ya mutsa fuska ko alamar gajiya.
A taaice ba ta cas ko as Wakin ta kullum mai aiki za ta shi ga ta share,sannan mai wanki ta kwashi kayan ta hatta innerwears Winta,mai aiki take wanke wa ko al'ada ta yi sai dai mai aiki ta kwashe abin a bayi ta zubar sannna ta wanke.Ta na matuar alfahari da gatan da iyayen ta suka bata tare da yi musu addu'a.Mace sangartacciya mai son jiki da hutu da zallar wayewa mai anci wacce rayuwarta a cikin fararen fata ta yi.
Zainab ta na da kyua na nuna wa tare da mannata a hoton irin matan nanne waWanda ka na ganin su kaga hutu,ko kai mace in ka hansu sai ka yaba.Doguwa fara ga gashi da kyan diri sannan ta na ara zuzuta kyanta da mayuka na gyara gashi da fata da kuma sabulai masu tsada.Ita dai ta yadda ta bautawa jikinta ko da za ta karar da wunin ranar ne,shi yasa in ka kalleta dole ka ara.
Ta na da girman kai a gurin samari ga ta da farin jini,amma duk saurayin da yazo za tace bai yi mata ba.Mahaifinta ya na matuar son yaga ya yi mata aure don ta haifa mishi jikoki,shi yasa kullum yake lallashin ta akan ta fidda miji daga cikin yaran masu da shi da alhazawan da suke neman ta,amma tai ita ganin ta aure taurawa rayuwar tane.Tafi son rayuwar hutu da jin daWi sannan ba ta son taura da shishshigi ga lamarin ta.
Abin da ara tsoratar da ita ganin awarta Nihal da ta yi aure shekara Waya da ya wuce.Ta na da kyau da gayu,amma tun da ta yi aure ta haihu ta zama atuwa ga tumbi da ta yi,sannan irjinta ya zube,kullum cikin aikin yara ko a gurin aiki ta rage okari,ga takurawa Wan tiktok Win da take yi mijinta ya hana.
Wannan dalilin yasa ta ara tsanar aure ta na gani kamar koma baya ne a rayuwar ta,ganin mahaifinta na da kuWi kuma ita ma ta tara kuWin da za ta Wauki nauyin kanta.Ta saka ma ranta ba za ta yi aure ba,in ma dole sai ta yi aure to ba za ta yadda ta haihu ba kawai za ta yi rayuwar hutu ne don gani take kamar tara yara wahala ce gata likita kuma bata son jikin ta ya canza.
Duk mazan da suke zuwa gun ta kullum cikin kushe su take yi ta na yi musu wulakanci,kuma in auren za ta yi tana son namji mai kyau wanda ya fita gayu da tsafta.Ba ta taSa jin soyayyar wani a cikin zuciyar ta ba,shi ya sa take wulaanta duk wanda ya zo gurin ta.
Kwasam!Ta haWu A.m a ranar wata daren alhamis da misalin arfe shidda saura kwata agogon birnin a asar London,ta raka yar gidan anwar mahaifiyar ta siyo kaya.Suna zaune a cikin jirgin za su dawo A.m ya shigo hannunsa rie da waya da cingam a bakinsa ya na taunawa a yangace.A.m na son cin cingam kamar mace hakan ya samo asali ga matar Alhaji Sama'ila da ta rike shi ta na son cin cingam.Hausawa sun ce zama da maWaukin anwa shi ke kawo farin kai.Aiko haka ta kasance A.m ya koya cin cingam a gurin ta duk lokacin da ya ci abinci ko ransa yake a Sace,sai ya huce a kan cingam Win.
Ran shi a Sace yake akan taron da suka yi da safe a companin su,sam yadda yaso taron ba haka ya kasance ba,wannna dalilin ya saka shi baro London bai kammalla abin da ya kawo shi ba.
Ya shigo cikin jirgin fuskar sa kamar an yi mishi mutuwa,bai kalli kowa ba sai kujerar sa da ya nufa ya na murza tafin hannun sa tare da tauna cingam Win da arfi saboda fushin sa ya ragu.
Wani irin kallo ya watsa mata ganin ta zauna masa a kujerar sa,da fari ya Wauka makauniya ce saboda kowa da numbar kujerar sa amma ganin ta na rie da waya sai ya daka mata tsawa da arfi yace."Za ki iya tashi a ujerata ki nemi tai tunna baki je makaranta balle kin san yadda ake irga numbobi."
A hatsale ta mie tare da faWin."What."Ita sai yanzu ta kula ba'a gurin ta ta zauna ba,saboda hankalin ta na kan wayar ta sanda ta shigo.Ranta ya Sace jin kalaman sa sai kawai ta Waga hannunta da nufin ta wanka ma mutumim da ya kira ta jahila mari,sai ya banbance waye ke da jahilcin atsakanin shi da tunna idanunsa sun kasa gane mishi wayayya mace mai a aji da class,wacce take tashe a tiktok.

Zainab ta sauke hannunta a hankali jikinta ya yi sanyi matua ganin matashin saurayin da ya kafa mata manyan idanunsa ya na kallonta,cikin zafin rai a yadda idanun sa suka nuna jira yake ta mare shi ila ball zai yi da ita yadda ya haWe fuska.
Ta shiga in ina ta na oarin matsawa daga gurin ya tureta ya na faWin."Matsalar an matan bahaushe kenan daga sunga sun fita waje su dinga nuna isa.Da kin mare ni wallahi sai na yanke duk yatsun ki na kai ma karan gidan mu nan gaba sai na ga da wane hannun zaki yi mari."Ya ja tsaki tare da zama ya maala earpis a kunninsa tare da harWe hannun sa duka a irji,zuwa can ya cire earpis Win ya lumshe idanunsa.


Kar dai ku manta sunan labarin "SAKACINA KO HALIN MAZA" Mu haWu a shafi na huWu dan har yanzu shinfiWa ne har ba'a fara ba.Ga masu buatar shiga cikin group Wina na whatsapp ga numba 08144072423_.


Kuma ofa a buWe take na orafi gyara ko arin bayani ga zakakuran marubuta,har yanzu ni mai koyo ce.
Kar dai ku manta da wannan lintafin sadaukar wa ne ga zaauran marubuciya,kuma awata (SUMAYYA NA'IGE) Allah ya ara fasaha ya sa ki fi haka,ina alfahari dake a cikin marubuta da irin taimakon da kike bani.




*FOLLOW, READ, COMMENT, SHARE*





*SAKACINA KO HALIN MAZA?*



*RUBUTAWA:-*
*JAMILA LAWAL ZANGO*

*SADAUKARWA GA:-*

*SUMMY M NA'IGE*
_(Aminiya)_


*FIRST CLASS WRITER'S ASSO....*

*SHAFI NA HUU*

Jiki a sanyaye ta koma kujera ta zauna ta na jin wani shauki ya na ratsa bargon jikinta,hannu ta sa ta share zufan goshin ta tare da jingina kan ta da bayan kujera ta na kallon sa cikin wani irin yanayi.Ganin halin da ta shiga Imsal ya matso dai-dai kunninta tace."Gaskiya gayen ya na da kyau sosai."
Zainab ta ara lumshe idanunta ta na kallon shi ba tare da tace mata komai ba,amma ta na jin wani girmar lamari a tare da shi,zuciyar ta ta na bugawa da sauri-sauri haka bugun irjinta.
A lokacin da jirgin ya fara tafiya Zainab ji take kamar ta je gurin sa ta yi mishi magana,ji take komai na ta ya sukurkuce,amma ganin yadda ya Waure fuska idanunsa na rufe ya sa taji karayar zuciya.
Wayarta ta ciro ba tare da ya sani ba ta dinga Waukar sa hoto,ta na turawa ma awayen ta da ta yi saurayi.Ko da suka iso Nigeria bai kalli in da take ba,ya na janye da troley Win sa hankalin sa na kan A.k da yazo Waukar sa.
Da sauri ta arasa gurin sa tare da shan gabansa saura kaWan ta faWi,amma ba ta kula ba ta tsaya ta na mishi murmushi mai Waukar hankali.
A.m ya juya bayan sa ya na kallo a tunanin sa wani take ma murmushi a bayan sa,don shi sam ba yarinyar ba ta yi mishi ba,saboda tsiwarta sannan shi a wannan lokacin babu so a tsarinsa,bai shirya aure ba duk da burin iyayen sa kenan.
Kallo ya bita da shi tun daga saman ta har asa ta na da kyau shi ma ya san haka,amma hakan bai wani dame shi ba kasancewar ya sha haWuwa da mata kala-kala.
Wani arin murmushi ta ara saka mishi tare da bin sa da sauri ganin ya fara tafiya."Don Allah ka tsaya ina son magana da kai,in ba damuwa ina son mu ulla abota."Ta faWa tare da mia masa hannunta .
Wani ban zan kallo ya yi mata mai kama da ya ga kashi yaci gaba da tafiyar sa ba tare da yace mata uffan ba.Jikinta ya yi sanyi ta na tsaye ta na kallon shi har ya shige cikin motarsa,wanda A.k ya tuo don ya Wauke sa.Da idanunta da suka canza kamar za ta zubda walla ta kalli bayan motar.
TURAKI FAMILY
Abin da taga an rubuta keman a bayan motar wani irin farin ciki ta ji ganin A.m ko Wan waye,sai murna ya kama ta sosai tasha jin mahaifin ta na waya da wani daga cikin family Win.Ba ta son wulakanci sannan ta sha wulaanta maneman ta,amma wannan karan ta na ji ranta sa samu kalan mijin da take so.
Ko da ta isa gida tunanin wannan kyakykyawan saurayin ya tsaya mata a zuci,da ta rufe idanunta kyakykyawar fuskarsa take hangowa.Tun kafin Abban ta ya dawo ta kira tare da bashi labarin saurayin da ta haWu da shi,kuma ya tafi da imanin ta.
Dariya ya yi sosai kin yadda ta ruWe akan shi ta na mishi shagwaba da yar ya samu ya lallasheta,ta kashe wayar ta bayan ya yi mata alawarin gane ko waye daga cikin family Turaki saboda ya san Alhaji Sama'ila abokin cinikayyar sa ne.
Ko da ya dawo gida haka ta sa shi a gaba ta na ta yi mi shi magiya,har ya gaji da orafin ta ya kira Alhaji Sama'ila.
Bayan ya gaya mi shi dalilin kiran sa dariya sosai tare da farin ciki ya yi,a ransa ya na roon Allah ya sa A.m ya so Zainab ko ba komai ya yi dacen mace,sannan zumuncin kasueancin su zai ara arfi.
Duk yadda Abba ya yi da ita kan ta haura da numbar A.m da ta kafe sai an turo mata,amma taki daga arshe kan dole ya ara kiran Alhaji Sama'ila ya turo mi mi shi da numbar.
Da gudu ta ruga cikin Wakin ta da wayar ta a hannunta bayan ta kwashe numbar a wayarta.Kan gadon ta ta faWa ta na ajiyar zuciya mai arfin gaske ,tare da aname filo a irjinta.
Ran ta ya fara Saci ganin ta yi kira ya kai sau biyar ba'a Waga wayar

Please Login or Register in order to submit comment