Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ne."

Ta ce cikin damuwa da murya asa-asa kai da ga ji ka san ta na cikin jinya mai tsanani.
" To Mama bari na je na same shi."
Ta mia mata abincin sannan ta fita zuwa ofishin likitan.
"Ok zauna"

Ya ce da ita bayan ta wanwasa ta shigo a hankali ta zauna cikin tsoro-tsoro don ba ta san dalilin da likitan ya kira ta ba.

Ga sakamakon gwajin da muka yi ma mahaifiyar ki nan gaskiya ta na cikin matsala ya kama ta a canza mata asibiti,saboda zuciyar ta ta kumbura dole a yi mata aiki.
Da sauri Juwairiya ta mie tare da zare idanun ta jin abin da likitan ya faWa." Na shga uku Allah ka kawo min Wauki!Mama za'a yi wa aiki!"

Sai hawaye shar-shar a fuskarta ta koma ta zauna kamar yadda likitan ya umurce ta ganin ta tada hankalinta.

" Ki yi hauri! Jarrabawa ce amma kar ki yadda ta ji lalurar da take da shi wannan dalilin ya sa na so namiji ya zo na gaya mishi,amma sai ta nuna ke Win dai zan gaya ma wa."

Da sauri ta mie tare da ficewa daga ofishin har ta kai ofar Wakin da Mama ke kwance, sai kuma ta ja da baya ta tsaya kamar wata zararra!Tuna likita ya ce kar ta gaya ma Mama komawa ta yi wani guri ta na son ta yi kukan amma ba hawaye sai tuui da zuciyarta take yi mata.

Ta Wauki tsawon lokaci sannan ta koma cikin Wakin.Da daddare Juwairiya ta kasa bacci sai juye-juye take,abin duniya ya haWu ya yi mata yawa ji take kamar ta Sace a cikin duniyar.

Kwana biyu kuma sai Ibrahim ya fara ciwon afa wanda in ya na yi yake fita cikin hayyacin sa,don har tsuma yake na tsawon lokaci bai farfaWo ba.Abin duniya ya yi mata yawa ga tunanin A.m da yake son ta baunci kabarin ta kafin mutuwarta,duk ta yi fari ta rame kamar wacce ba ta da jini a jikinta sai ashi da ya zama ado a jikin ta.

Zaune take a gefen Mama ta zura mata ido ta na tausayin halin da suke ciki,don ko wannen su da jinyar da yake yi.Hannu ta sa ta yarfe zufan dake goshin ta,wanda yake tsatstsafo mata duk sanda ta tuna da A.m.
" Inna lillahi."
Ta ce tare da miewa ta tsaya bakin windo sai hawaye." Wai dama haka ciwon so yake?Allah na roe ka ka cire min soyayyar son maso wani a cikin rayuwata,yayin da nake tsananin son sa shi haWuwar mu ya zama dama a gare shi ya faranta ma masoyiyar sa rai.

Likitan ne ya yi sallama ya shigo wanda ya saka Juwairiya ta juyo da hawayen dake zuba a fuskarta,ya tausaya mata sosai amma sai ya mia mata takadda ya ce." Ga shi Juwairiya an baku sallama duk da jikin mahaifiyar ki bai warke ba,amma baku da kuWi kuma mai asibitin ya na buatar kuWi."

Juwairiya da ta ji ta daskare amma sai ta kai hannu ta arSa jikinta a sanyaye ba tare da tace mishi komai ba,ita zuwa yanzu hawaye sun are da ga fuskarta sai wani azaban raWaWin bain ciki da take kurSar ruwan sa mara daWi a cikin zuciyarta wanda yafi na guba illah.

Sai ta fara haWa kaya dai-dai lokacin da likitan ya fice daga cikin Wakin.

Kwana biyu da dawowar su jikin Mama ya rikice Juwairiya a daren ranar ta Wauka ba za ta kwana ba,da safe ta sami Baba Sani ta na kuka ya taimaka ma Mama da ranta yake tsakanin mutuwa da rayuwa.

"Kin ji na rantse miki Juwairiya ko mutuwa za ta yi sai dai ta yi matuar ba za ki amince da auren A.m ba.Ya faWa ya na zare ido sannan ya Wora da ce wa."Ai dama ba son ta kike ba in banda ashin tsiya ne dake Juwairiya irin A.m ko auren kwana Waya yace ki yi,ai na Wauka jikinki na rawa za ki amince."

Haka ta dawo jiki a sanyaye ta zauna ta tare da zuba ma Mama ido ta na hawaye.Sai ta ji Wakin ya Wauka da wani irin abu kamar na vibration,da sauri ta mie don ita tsoro ta ji sai da ga baya ta koma ta zauna tuna wa da ta yi A.m ya ba ta waya,wace tun ranar ta ije ta amma abin mamaki cajin bai are ba.

Sau uku ana kira amma ba ta tashi ba ta na kallon Mama dake bancin wahala,sakamakon rashin baccin da ba ta samu ba daren jiya,yayin da kiran ya ci gaba da shigo wa sai hakan ya ular da Juwairiya ta mie da sauri ganin Mama ta fara mutsu-mutsu za ta farka.

Waje ta yi da wayar ta kai hannu da nufin ta kashe don ta tabbata shi yake kiranta sai kuma ta fasa tuna da halin Mama take ciki,ta saki nauyayyar ajiyar zuciya.

Wata gefe na zuciyar ta ta bijiro mata da ta amince da auren A.m don ta ceci rayuwar mahaifiyarta duk da ta san ba ta yi ba Mama adalci ba,amma halin da suke ciki zai saka ta amince ba tare da ta yi tunanin komai ba.

Sannan ko ba komai ai auren sa ya yi mata katanga da auren tsoho a lokacin da suka rabu,ta na matsayin bazawara ba wanda ya isa ya yi mata karan tsaye a rayuwarta.

Sai dai da ta tuna tsananin son shi da take da kuma Wanta da za ta ba ma matarsa,wacce take jin yanzu bayan mutuwarta babu abin da ta tsana fiye da ita.

Ta na wannan tunanin ne ta ji muryarsa ta daki dodon kunninta ya na faWin." Hello Juwairaah ki na ji na?"

Bata san ta danna wayar ba ashe ta amsa kiran da sauri ta kanga wayar a kunninta ba tare da ta yi shirin hakan ba,jin daddaWar muryarsa da ya saka ta manta komai ta ji kamar ta zuo shi ta wayar saboda wani irin aiayi na son ganin sa da idanuwanta suke mata.
 " Ina jinka."
Ta ce jin ya maimaita maganar har sau uku.Ba tare da ya yi wata doguwar magana ba ya ce." Ya maganar mu kin yanke shawara? Saboda zan yi tafi zuwa India kin ga sai na gama komai kafin na tafi."

A hankali ta sauke ajiyar zuciya ta sauke cikin bain cikin daina magana da ya yi,saboda jin muryarsa take kamar ana busa mata sarewa.

Sai kuma ta fara sheshshear kuka ta buWe baki za ta yi magana sai kuma ta fasa tare da kecewa da kuka.
" Oh my God! Ni fa ba na son mace mai saurin kuka haka kawai ki dinga kuka,in dai kuka za ki dinga min zamu tsamu matsala dake."
Ya numfasa ko za ta ce wani abu sai ya ji ta yi shiru sai Wan sautin kukan dake tashi a ajiyar zuciyar da take yi.
" Na amince!"

Ta furta tare da ara sakin sabon kukan duk da gargaWin da ya yi mata ya shiga jikinta don umurnin sa kamar yankan wua ne,sai da ta kasa hana kuka a ranta ta na tunanin yadda za su yi a tsakanin su ba a lokacin da aka Waura auren.

Ta ara buWe bakinta da yar ta ce " Don Allah ka kawo ma mahaifiyata Wauki ta na cikin wani hali diS!."Ta kashe wayar tare da tsugunawa a gurin ta na jin wani hali wanda duk wawana na kasa gane halin da take ciki domin ita kaWai ta san halin raWaWin da take ciki.

A.m ya ji wani sanyi a zuciyarsa waya ya Wauka ya kira A.k nan take ya fara shirye-shiryen yi ma Mama biza.

A lokacin da aka fita da Mama ba ta san halin da take ciki ba Juwairiya har ta cire ran zai kawo ma Mama agaji,saboda da ta ga kwana uku da maganar su bai kira ta ba wanda hankalinta ya tashi sosai.

A ranar na uku Baba Sani ya sanar ma Juwairiya su fara shiri har sujjada shukuriya sai da ta yi gani take kamar Mama mutuwa za ta yi.


Ba aramin mamaki ta ji ba lokacin da Baba Sani yake gaya mata har da Ibrahim za'ayi tafiyar,zuciyarta ta haiance mata Allah ya kawo mata A.m a cikin rayuwarta don ya fitar da su halin da take ciki,sai dai in ta tuna son shi da ya mamaye mata zuciya ta na jin tausayin ranar da za su rabu wataila shine sanadin ta.


Su Juwairiya na asar waje A.m da A.k suka shirya zuwa gidan Daddy domin su shawo kansa ya amince ya arSar mishi auren Juwairiya.

Gabansa ne yake faWi ras! Har suka isa gidan maigadi ya wangale musu get,A.k da shi yake tui ya shigar da motan.
Daddy ya na falonsa ya na ganin A.m ya tashi ya rungume shi tare da jawo A.m suka zauna a kujera me cin mutum biyu." Na yi kewar ka son ya kuka dawo? Wannan mutumim ya kirani don Allah son ka rage zuciya ka san harkan kasuwanci sai an yi hauri."

Sumar kan shi ya shafa tare da sakin murmushi duk da mutumim ya Sata mishi rai matua,amma yanzu ba shi ya kawo su ba.

Bayan sun ci abinci wanda A.m bai so ya ci ba amma Daddy ya matsa mishi,duk yadda yake da hope a kan sa sai gashi ya kasa sanar mishi ya na ta tunanin yadda zai fara magana.
A.k kuma ya yi banza da shi ya na ta kwasar girki shi ko tun da ya kai loma biyu wanda ya ci ne saboda takurawar da da Daddy ya yi mishi.

" Am Daddy don Alah a kwai abin da yake tafe damu,amma muna roon ka ka fahimci abin da ya kawo mu don Allah Daddy."
Ya yi undumbalar faWi da fuskar tausayi ya na hararar A k da ya manta da shi ya na ta aikawa cikin sa bayani,kamar da ma abin da ya kawo su kenan.
" Ina jin ka son dama har a kwai abin da za ka kasa sanar da ni?"
" Aure nake ne ma amma a kwai ar matsala."Ya ce ya na kallon Daddy ya ga yadda zai karSi zancen.
Daddy kuwa tsananin tausayin shi ya kama shi da ya tuna shi ma haka ya din ga aure-aure don ya samu Wa,amma kuma shi ne ba ya haihuwa ba matarsa ba me ya sa yake son ya ara aure.
" Son mata biyu anya za ka iya zama da su kai da baka da hauri,Wayar ma ya ka cika bare ka tara fiye da ita.Amma tunna zaka iya faWa min ar wacece kuma su waye ahalin ta?"

Wannan karan A.k ne ya ce." Ba ar kowa ba ce asalima mahaifinta ya mutu anin mahaifin su yake rie da su."
" Son ar talaka matsiyata kake son aure ka manta Zainab ko ar wace ce ita?"
Ya mie tsaye tare da furta hakan ya na mamakin A.m da ya canza duk yadda yake nuna tsanar talaka sai ga shi ya jajibo auren ta.
Ya shafa kansa ya na faWin." Karka damu Daddy auren nawa na wucin gadi ne,sannan saboda ita Zainab Win zan ara aure."Take ya kwashe komai ya gaya masa.

Sosai yake kallon sa ya na mamakin wai Zainab ce ba ta haihuwa amma ya ce shi ne baya haihuwa.Lai-lai ya tabbata ya na shaye- shaye.
" Ka yaudare mu Abdurrahman an ya ka yi m kanka adalci ka n ganin in kai ne ba ka haihuwa za ta yadda ta zauna dakai?Ka san ciwon rashin Wa har yau kuka nake kan ban taSa haihuwa ba duk da mahaifin ka ya ba ni kyautar ka.Wallahi da sake dole kowa ya sani sannan ka canza mata ba ar talaka ba don ba ma haWa dangi da matsiyata!"
Ya ce tare da miewa zai fice ga mamakin sa sai ya ga A.m ya yi sauri ya kama afafunsa ya rie ya saka kuka kamar wani aramin yaro ya na roon sa,wanda magana uku ya yi masa har ya saka ya zauna jikin sa sharSar da zufa ya na kallon su.
" Daddy ka tuna Zainab ar amininka ne kuma a saboda ni ta kamu da wannan ciwon,Zainab ta rantse in har na haWa ta da wata mace za ta rabu dani,rayuwata ba za ta yiwu ba in babu Zainab ina sonta raina fansa ne akan duk abin da take so."

WaWan nan kalamai ya gaya masa ya na kuka wanda hakan ya sa ya zauna don ya saurare su." Na ji to yanzu ya kuke son ayi ni fa ba mahaukaci ba ne kuma ni soyayya ba ta mai da ni zautacce ba,kar na zo na biye maka mu aika ta hakan lamari ya caSe mu rasa yadda za mu yi."
Ya tambaye shi ganin A.k ya mie ya ba su guri saboda yadda Daddy yake kallon sa kamar ya na buatar hakan.

" Saboda haka ya sa na zaSi ar talaka wanda ba su da komai ka ga ta gurin ta hankalinmu ba zai tashi ba,kuma ni na tallafi rayuwar ta.Matsiyata ne basu da komai sai talauci da garari a rayuwa sannan anin mahaifinta wani irin mugun me son kuWi ne ya kuma tsane ta don haka kar ka damu."Ya ce ya na kallon shi don duk wani kalamai da zai gaya mishi ya are shi dai burin shi ya amince.

" Kai ku tashi ku tafi kai son ka je ka yi tunani na baka nan da sati biyu,in baka sanar da mahaifin ku gaskiyar lamari ba to ni zan fasa wai maza tashi ka wuce!
Hankalin A.m ya tashi matua ko kaWan bai yi tunanin zai yi kafiya akan lamarin ba,saboda yadda ya ga baya son ya ga Sacin ransa,ara rie afar sa ya yi ya na kuka da roon sa,amma haka Daddy ya janye afarsa ya shige Wakin sa duk da kukan shalelensa na yi masa una sai dai lamarin da ya kawo mai girma ne.

A mota suna tafe babu mai yi wa juna magana A.m tunanin kuWin da ya kashe take yi,sai ya ji ya ara samun arfi wanda washegari Daddy na fitowa daga masallci ya gan su a tsugune.

A alla sun Wauki tsawon wata suna jerangiya amma Daddy ya hau dokin nai,cikin ikon Allah A.m har ya haura sai ga kiran shi ya sanar masa su shirya yau zai je a Waura aure.


Haka kuwa aka yi bayan an idar da sallah aka Waura auren Juwairiya Ahmad da Abdurrahman Dawood akan sadaki naira dubu Wari biyar wanda Baba Sani ya dage hakan zai ba da,ba tare da damuwa ba ya amsa wanda Daddy ne ya biya kuWin.

Tofa masu karatu ga shi Allah ya kawo mu an Waura aure kuci gaba da bibiyar lintafin domin mu ji yadda za ta kaya.

SHIN JUWAIRIYA ZA TA IYA DANNE SON DA TAKE MASA TA ZAUNA DA SHI KAMAR YADDA YA BUATA?NI DAI NASAN SON GASKIYA BA YA UYA WAANDA SUKE CIKIN SO SUNE KAWAI ZASU AMSA AMIN TAMBAYAR NAN.

TAKU JAMILA LAWAL ZANGO










UBBIN GAISUWA GARE KU SABODA COMMENT IN KU YA NA SAKA NI NISHAI.

MAMAN SUDAIS
AISHATU MINNA
FATIMA ZARA JOS
SAHURA NURA RABIN RAINA
NABILA MAMAN SAFWAN
HAMDIYA UMMU ABDULHAKIM








Kar dai ku manta sunan labarin "SAKACINA KO HALIN MAZA" Mu haWu a shafi noma sha shidda.Ga masu buatar shiga cikin group Wina na whatsapp ga numba 08144072423_.


Kuma ofa a buWe take na orafi gyara ko arin bayani ga zakakuran marubuta,har yanzu ni mai koyo ce.
Kar dai ku manta da wannan lintafin sadaukar wa ne ga zaauran marubuciya,kuma awata (SUMAYYA NA'IGE) Allah ya ara fasaha ya sa ki fi haka,ina alfahari dake a cikin marubuta da irin taimakon da kike bani.






COMMENT,READ FOLLOW AND SHARE.






*SAKACINA KO HALIN MAZA?*



*RUBUTAWA:-*
*JAMILA LAWAL ZANGO*

*SADAUKARWA GA:-*

*SUMMY M NA'IGE*
_(Aminiya)_


*FIRST CLASS WRITER'S ASSO....*

*Page 16*






BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHEEM


Jikin Baba Sani ya na rawa ya dawo gida don murnar kuWin da Daddy ya biya a matsayin sadakin Juwairiya,da ga gurin Waurin auren Wakinsa ya wuce sai da ya yi fasalin kuWin ya cire kuWi kaWan da nufin zai bawa Juwairiya sadakinta,wan da sauran ya saka su a aljihunsa murna cike a zuciyarsa, ganin irin yadda rayuwarsa ta canza lokaci guda kuma duk a saboda Juwairiya.

Ya yi kiran Juwairiya da take girki duk da damuwar da yake ranta amma ta na jin daWin yadda Mama ta samu saui jikinta ya yi sauki,ga kuma Ibrahim da shi ma an yi masa aikin a afar sa ya samu saui sai wani daWi ya mamaye mata zuciya har take girkin da kula ta na son Mama ta ci abincin sosai.

Kiran da Baba Sani ya wala mata ya sa ta ji gabanta ya faWi ras!Don ta san yanzu in dai zai kira ta to akan maganar auren ne.Cikin saiSin jiki ta amsa tare da saurin zuwa gurin sa.

" Amaryar shekara Waya yaufa an Waura auren ki da A.m Wazu."Ya faWa tare da mia mata kuWi.
Wani irin zufa ya keto mata da sauri ta dafe irjinta." Na shiga uku."A bin da ta ce kenan sai hawaye suka fara turereniya a uncinta.

Mia mata kuWin ya yi amma sai ta i amsa tare da shigewa cikin gida hankalinta ya tashi sosai ganin da ga yau ta zama matar A.m.
Tun da ya gaya mata maganar Waurin aurenta ta shiga cikin wani hali na rashin natsuwa gabaki Waya ta ruWe,ta na cikin waswasin tunani sai ga kiran sa ya shigo da ta tuna yau a matsayin mijinta ya kira ta kuma ba ta san me zai ce mata ba sai ta ara ruWewa.
Daga bisani kashe wayar ta yi gabaki Wayan ta ta kai ta Wakin ta in da take Soyewa kar Mama ta gani.Ta koma gurin girkin ta da take tunanin kar ya one.
Sam ta manta ta saka gishiri a girkin ba tare da ta tuna ba kawai ta Wauki gishirin da nufin ta zuba ba,ta sai ta gishirin a tukunya wanda hannunta ya zame ta juye shi duka sannan kuma a lokacin ta tuna ta riga ta saka gishiri.

Kawai sai ta fashe da kukan da ta kasa gane saboda juye gishirin ne take kuka,ko kuma a kan maganar da Baba Sani ya gaya mata ne oho.


Mama da ke falo ta na shan magungunan ta sai ta ji kukan Juwairiya da arfi ta na rera shi kamar wata aramar yarinya duk da jikinta ba arfi, amma hakan nan ta daure ta fito ta na dafe bango a ranta ta na mamakin mai ya saka ta kuka haka.

"Lafiyar ki kuwa?"
Ta ce a lokacin da ta araso gurin sai ta yi turus! Don ita hankalinta ya tashi ta Wauka one wa ta yi,amma ganin lafiyarta alau sai hankalinta ya kwanta
Ganin ba ta amsa mata tambayar da ta yi mata ba.
Kama ta ta yi ta rie tare da shigar da ita cikin Waki saboda kukan da take yi ya tsorata ta." Ki yi shiru don Allah ki dai na kuka kin san abin da likita ya gaya min,yanzu haka dalilin kukan ki ba ki ji yadda zuciyata take bugawa ba."Ta faWa tare da dafe irjinta da yake harbawa da arfin gaske.

Ganin haka hankalinta ya tashi da sauri ta share fuskarta duk duk yadda ta so ta aaro murmushi a fuskarta,amma hakan ya faskara wasu sabbin hawayen da suka ara yin matsuguni a fuskarta.

" Mama don Allah kar ki saka damuwa a ran ki.Girkin ne ya bani haushi saboda na manta na zuba gishiri kuma na zo na ara shi ne hannuna ya goce na juye duka."

Dariya Mama ta yi ta ce." Juwairiya wacce ta iya girki komai auna wa ake shi ne yau ta yi juye lailai yau hannu ya wace kenan.To ai ni ban ga abin kuka ba sai dai in a kwai abin da kike Soyewa."

Gaban Juwairiya ya faWi jin Mama ta na so ta Wago ta sai ta yi sauri ta tsaida hawayen ba shiri."Iya kan abin da ke damuna Mama kenan haba dole na yi kuka bayan tsawon jinya da kika sha a asar waje,yau za ki ci girkina ga shi hannu ya wace min."

Mama ta koma ta zauna ta ce " To ba sai ki Wora wani ba."Ai da sauri ta mie tare da faWin."To." ganin yadda Mama ta kafe ta da ido haka kawai sai wani irin kunya ya lulluSeta har ta ji ta kasa haWa ido da ita.

" Ok bara na je na Wora na san yunwa kuke ji."Ta faWa ta na shafa kan Ibrahim da ke zaune ba ya tafiya saboda likita ya ba shi lokacin da zai fara tafiya.

"Juwairiya dawo magana zan yi dake."Mama ta faWa tare da lumshe idanunta da su kai mata nauyi.
"Mama don Allah bari na gama girkin kar yunwa ta dame ku ga Ibrahim har ya fara yaushi."
Ta ce cikin in ina ta na son ta kauce ma idanun Mama." Kar ki damu da dawo kawai akan mutumim nan bawon Allah da ya ke taimakonmu,na ke son mu yi magana ni fa kullum tunanin sa nake yi ga shi ya i bayyana kan shi,bare mu yi masa godiya an ya saboda Allah yake mana ni fa na fara shakku a raina.".
Juwairiya ta firgita da maganar da Mama ta yi mata ta san da ma dole ta yi mata waWannan tarin tambayoyin game da kuWin da A.m yake kashe musu ya wuce misali.

Ganin Mama ta fara zargi a zuciyarta sai ta daure ta kauda duk wani tsoro da shakku a ranta,ta kalli Mama da natsuwa ta koma ta zauna ta ce." Mama ki yi masa kyakykyawar fahimta kin san irin tarin kuWin da suke da shi,sannan da zai cuce mu kuWin ba zai biyo ta hannun Baba Sani ba.Don Allah ki kauda komai a ranki kuma in ma sabon gidan da ya gidan da ya siya mana ne ba kya so sai a mayar masa."
Da warin gwiyarta take magana saboda ta yi tunanin yanzu ita ace za ta din ga buga wallon a raga kuma in ba ta jajirce ba Mama za ta Wago ta wanda hakan zai Sata shirin su.


"Lamarin duniya a kwai tsoro ke yarinya ce amma ba zaki gane ba kuma da kike maganar Baba Sani ai duk kanwar ja ce,ke sheda ce akan halin sa kin san irin halaccin da mahaifin ku ya yi mishi amma ya manta ya kasa tallafar rayuwarmu,shirun da kika ga na yi hakan ya samo asali ne saboda alawarin da na yi ma mahaifin ki wanda ya tilasta min na yi masa daga baya na zo ina dana sani,amma wallahi kin ji na rantse da ban yi ma mahaifin ki alawari ba da na Wauki mataki akan yadda ya hana rayuwarmu saat."

Ta ce ta na kallon Juwairiya da ta firfito da idanunta ganin yadda Mama take magana, saboda tsawon rayuwarta fa ita ba ta taSa jin ta Waga harshe ba,sai yau lamarin ya matuar razana ta har ta fara dana sanin amincewarta don da wuya shirin su ya tafi ga shi A.m ya kashe kuWin sa.
Mama ce taci gaba da magana ganin ta yi shiru ta na zare ido sai ta ce." Wa ya sani ko kuWin kammu muke ci."
Yayin da tsoro ya ara kamata tuna yanzu duniya ba gaskiya.

" Da ma Baba Sani zai yi miki bayani Mama ni ne na ce ya bari ki ara samun saui Wato shi mutumim da yake taimaka mana ya auri matarsa wacce ar majalisa ce. To gabaki Waya rayuwarta asar waje ta yi karatu,ta samu gata sosai wanda hakan yake saka suna samun saSani ga shi ba ta iya girki ba komai ba ta yi."

Ta yi shiru ta na son

Please Login or Register in order to submit comment