Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

zan ga ahalin A.m wani irin tarba za su yi mini?Yau na san zan sha wulaanci wataila dukana za su yi."

Ta faWa cikin tashin hankali ganin yadda shi kan shi ya ruWe,sai ta raya a ranta babu in da za ta don ba za ta je su kashe ta ba.

Kamar ya san mai ta raya a zuciyarta ya ja hannunta,da arfi ya nufi mota yayin da gabansa yake dukan tara-tara.

A.k kuwa daga asibitin gida ya koma ko aiki ya i zuwa,tunanin shi Daddy zai iya bin shi gurin aiki,bayan ya shiga gida ya sanar da maigadin gidan sa duk wanda ya zo ace ba ya nan,ya rantse ba zai ara zuwa aiki ba sai ranar da aka gama wannan rikici.

A lokacin da ya gaya ma matar sa ta yi shiru,ta zuba mishi ido tana jin tatsuniyar da yake mata,zuciyarta na matuar mamakin sa,tsawon shekara biyu suka shirya hakan,amma ko wanka mai kama da jirwaye bai taSa yi mata ba,sai abin ya ara ba ta matuar mamaki ta din ga kallon sa tana son ta yi magana amma ta kasa.

Kofin gilas Win da ke hannunta ta saki tare da zare ido da ta ji ya ce." A yanzu Juwairiya na da ciki kuma Zainab ta gane,Daddy ya yi kiran sa tsoro ya sani na i zuwa don babu irin abin da ban faWa masa ba,amma ya yi kunnin uwar shegu da ni sann..."

" Na shiga uku wayyo Allah na! Oh Zainab mai ya kai ki aikata wannan kuskuren lallai kin yi sake."Ta ce da tsananin mamaki sai abin ya ba ta tsoro hararar A.k ta yi ta ara cewa.
" Amma wallahi kun munafunce mu gaskiya ba ku yi mana adalci ba,haba Baban Najwa yanzu watarana in za ka ara aure haka za ku munafunce ni."

Dariya ya yi ganin ta birkice kishi arara a fuskarta." Baki fahimce ni ba A.m ya kashe maudan kuWi ya auri Juwairiya akan za ta ba shi baby in ta haihu su rabu ya bawa Zainab,wannan dalilin ya ije ta a gidan sa don tana haihuwa za su rabu,sakacin Zainab ya kusanta Juwairiya da shi,don tana da hankali ga kula da tsafta da iya girki ni kaina in na ci abincinta ina yabawa."

Ya numfasa sannan ya Wora da cewa."kuma kin san A.m da son kula shi ya sa nake kallon Zainab a matsayin wawiyar mace,saboda mijinta irin mazan nan ne masu son mace ta mai da su yaro,a yadda na kula da A.m zai iya barin mace ta yi masa komai na kulawa,wanda ita ta gaza hakan da haka Juwairiya ta samu ta saka shauwa a tsakanin su,duk da har yanzu yana kan bakan shi na rabuwa da ita,ni dai lamarin yana Waure min kai sosai ina tunanin yadda za ta haihu ta ba wa wata mace Wanta.Sannan ba lallai ba ne Zainab ta rie."

" Humh wannan lamari a kwai rikitarwa har yanzu zuciyata ta kasa yadda da kai,don kun yi matuar ba ni mamaki,ashe duk us-us da kuke yi maganar auren ne,in na yi maka magana ka ce kuna maganar kampani,ai ga shi nan kun ibo ruwan dafa kan ku,sannan ba ka kyauta ba da ba ka je ba."

" Wa ni wallahi babu in da zani tsuntsun da ya ja ruwa."
Bugun ofa ya ji da sauri ya shige cikin Waki bayan ya ce " Don Allah ko wane ne ki ce ba na nan,kar na zo na fito Daddy ya zo."

Dariya ya ta saki a ranta tana mamakin wannan girman lamari da ya faru da ita.
" Ikon Allah duk cika da isar Zainab taama da kuWi! Yau ita ce da kishiya kishiyar ma talaka da take wulaantawa."

Sai kuma ta nisa ta kuma cewa." Allah sarki Juwairiya kin yi wauta ina tausaya ma rayuwar ki ko ya ya iyayen A.m za su karSe ki waWannan an nuna isa da raina talaka."Wayarta ta Wauka ta shige Wakinta.

A.m da yake jin bai taSa jin matsananciyar kunya irin ta yau ba,da ya yi hon maigadin gidan su ya buWe masa get.

Sai ya ji kamar ya koma lokacin da ya yi parking ya fito.

" Ki biyo ni."

Kawai ya ce hankalinsa a tashe ya nufi cikin gidan yayin da take taku cikin tsoro,ganin irin daular duniyar da ya kawo ta sai ta raina kanta.

Juawairiya ta tsaya cikin tashin hankali tana kallon mahaifin A.m da ko ba'a gaya maka ba,za ka nuna sa ka ce shine saboda sun yi matuar kama kamar har ta Sace.

Ta kuma kallon sauran mutanen da ke falon sun taru da yawa sun zuba mata ido.

Kyawawa da su masu zubin larabawa kamar A.m da su ta yi yawa.Sai tsananin kunya ta kamata ba ta taSa jin ta muzanta irin na yau ba.

" Inna lillahi wa inna ilaihir raju'un! A she da gaske ne ba arya ba A.m ya zama uban kan sa ya yi aure?Ko kuma karuwa ce ya ije a gidan sa?"

Mahaifin A.m ya faWa ganin Juwairiya ta Soye a bayan sa,sannan sam Zainab ba ta gaya musu ba ta haihuwa da kuma maganar ciki ba.

Gani suka yi Daddy ya yanke jiki ya faWi sharab! Gabaki Waya suka saka kuka suka yi kan shi.


TO FA MASU KARATU GA DAI JUWAIRIYA TA BAYYANA CIKIN FAMILY IN A.M SHIN ZA TA ARU KO YA YA?



KU CI GABA DA BIBIYAR LINTAFIN DON JIN YADDA ZA TA KAYA A CIKIN LINTAFIN NAN MAI FARIN JINI.

BARI NA TUNA MUKU DA SUNAN SHI



SAKACINA KO HALIN MAZA


TAKU

JAMILA LAWAL ZANGO
JAMCY




TALLAH!TALLAH!!TALLAH!!!

INA AN MATA DA MATAN AUREN DA SUKA SHAYAR SUKE SON MARTAR IRJIN SU YA DAWO?

INA MATAN DA SUKE FAMA DA RASHIN IBA KO INA A AME?

MAZA GARZAYO KI SIYA INGANTACCEN MAGANIN GYARAN NONO DA IBA,MAGANIN AN RIGA AN GWADA KUMA YA NA DA AKYAU WARAI.BARI IN GAYA MIKI YAR'UWA DUK WADDA TA CE MIKI MARTABAR IRJINKI,ZAI DAWO MATUAR JIKINKI BAI MURJE BA,TO GASKIYA KUIN KI KAWAI ZA TA CI.

IN HAR KINA SON MAGANIN YA YI AIKI A JIKIN KI SAI KIN DAURE,KIN SHA SAFE DA YAMMA.SANNAN MUNA AIKAWA KO INA SIYAN NAGARI MAIDA KUI GIDA.

MAGANIN AKAN FARASHI MAI TSAUI IN KINA SO MAZA GARZAYO KI KIRA WANAN NUMBAR ( 07088268243) KO (08144072423)

Kar dai ku manta sunan labarin "SAKACINA KO HALIN MAZA" Ga masu buatar shiga cikin group Wina na whatsapp ga numba 08144072423_.


Kuma ofa a buWe take na orafi gyara ko arin bayani ga zakakuran marubuta,har yanzu ni mai koyo ce.
Kar dai ku manta da wannan lintafin sadaukar wa ne ga zaauran marubuciya,kuma awata (SUMAYYA NA'IGE) Allah ya ara fasaha ya sa ki fi haka,ina alfahari dake a cikin marubuta da irin taimakon da kike bani.




COMMENT,READ FOLLOW AND SHARE.









*SAKACINA KO HALIN MAZA?*



*RUBUTAWA:-*
*JAMILA LAWAL ZANGO*


*SADAUKARWA GA:-*

*SUMMY M NA'IGE*
_(Aminiya)_


*FIRST CLASS WRITER'S ASSO....*

*Page 32*

BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHEEM



" Don Allah Abba ka tashi kar ka mutu?" A.m ya faWa sannan ya yi kan sa da sauri,take wani irin nadama ya shige shi.
"Mahaifiyar sa umma ta zabga mishi mari, cikin Sacin rai ta nuna masa hanyar waje,idanuwanta suna zubar hawaye.

" Fita daga gidan nan ba na son ganin ka! Sannan ba na burin na ara tozali da kai Abdul,ka cuce mu ka zubar da tarbiyar da muka ba ka,Abdul karuwa fa ka ije a gidan ka?"

Kawai sai ta saki razanannen kuka ta kifa kanta jikin Mahaifin sa, tana wani irin kuka mai cin zuciya.

A.m da ya ji matsanancin tashin hankali ya kauda kan sa,ga barin kallon Juwairiya da ta rintse idanunta,tana jin wani irin una mara misaltuwa a zuciyarta jin ana kiranta da sunan karuwa.

A.m ya buWe bakin sa zai yi magana,daidai lokacin da Daddy ya ibo ruwa, ya yayyyafa ma mahaifin sa a jiki.

" Ba na son na ji muryar ka na tsane ka A.m ka fita nace! Wane ido kake son mu kalli iyayen Zainab,da ka tozarta mu a gurin su,bayan ka ije karuwa sannan ka yi ma ar su duka,tun da nake da kai,ka taSa ganin mahaifin ka ya Wauki ko da tsintsiya ya buge ni da shi?"Ta ce mi shi cikin tsigar tambaya.

"Momi na tuba ki yafe min amma kin san ba zan taSa aikata zina ba,Momi ba halina ba ne k..."

" Ka tashi ka fita na ce banza mara tunani!Haka kake son annin ka su yi?"
Dua wa ya yi da nufin ya kama afafunta,amma sai ta janye,da sauri tana mi shi wani mugun kallo.

" Maza ka fita da wannan abar mara hankali kawai, ka rasa macen da za ka kula sai ar talaka azamiya tir! Wallahi ka zubda ajin ka."

A.m ya mie cikin dana sani ya kama hannun Juwairiya da ta ji yau ta tsani kanta fiye da kullum,ta muzanta iya muzanta tana jin kamar ta nutse a asa,ganin yadda mutanen gidan suke kallonta tamkar sun ga kashi.Fara tafiya ya yi da ita yana jan hannunta.

" Wayyo Allah na shiga uku ya zan yi da raina wai yau Wan da na ba ma tarbiya ne! Yake rie da mace maccen da ba muharramin sa ba."

Sai ta fashe da kuka mahaifin sa kuwa tun da ya faWi,bai ara cewa komai ba sai kallon A.m da yake yi tamkar bai san shi ba.

" A.m dawo mu yi musu bayanin ita Win matarka ce ba yadda suke tunani ba,mu daina Soye Soye mu gaya musu gaskiyar komai."

Abba da ke kwance ya mie cikin mamaki ya ce." Na lura baku da hankali dukan ku,ta ya ya za'ai ya yi aure ba tare da sani na ba?"
Ya tambaye shi cikin tsananin mamakin sa ya kuma kalli Daddy da ya yi fuska sosai,ganin ana muzanta mi shi shalelen sa.

" Mai ya sa za ka tambaye ni dalilin auren sa bayan ka mallaka min shi halak malak?"

Abba ne ya harzuo gani yake kamar Daddy ya raina mi shi wayo,don haka cikin fusata ya cakume shi.

" Ba ka da hankali ne?Kai da shi duk kun zare! Duk da na ba ka shi kyauta,ai kwarmin ido ba ramin ba ne,in ba ka sanar da ni auren sa ba,ka gaya ma mahaifiyar sa da ta yi rainon cikin sa har na tsawon wata tara,ta kuma yi Wawainiyar shi."

Sai Daddy ya din ga kallon sa cikin wani irin kallo yana matsawa,yayin da idanun shi suka fara zubar hawaye,ya kalli A.m da hankalin shi in ya yi dubu to ya tashi,ganin tun da yake bai taSa ganin iyayen na sa sun yi ko da sai in sa ba.

" Allah na gode maka da ka san da ni a duniyar har ka jarabce ni da rashin haihuwa,yau ga Wan'uwana wanda muka fito ciki Waya da shi ya yi mini gorin Wa,ya nuna ban isa da Wan shi da ya haifa ba,wanda na yi tunanin yaransa duka mallakina ne."

Da baya baya yake tafiya yana zubar hawaye, duk da ya san abin da A.bba ya ce gaskiya ne,bai kyauta ba da ya biye masa aka yi auren ba tare da sanin su ba,amma ya ji zafin gorin da ya yi mishi sosai ya ji una a zuciyar sa fiye da tunani.

" Amma ka san ba ku kyauta mana ba,haba ta ya ya zai yi aure ba mu sani ba,sannan ya ije matar sa a gidan sa,kuma ba tare da matar sa ta sani ba?Anya kana ganin ganin kun yi mata adalci kuwa?Sannan ya rasa macen da zai so sai yar talaka mai zai yi da ita"

Ya numfasa ya ja numfashi yana kallon sa sannan ya Wora da cewa." Yarinyar nan ar aminin ka ne,kana ganin bai tozarta ka ba ka duba iri tashin hankalin da mahaifinta ya yi maka."Ya ce yana kallon sa.

" Tabbas ar aminina ne kuma na san haka,amma ka sani duk abin da ya faru ita ta jawa kanta,da fari da suka zo da maganar korar su na yi na i yadda da maganar su,amma da ga baya A.m ya gaya mini,ita Zainab Win ce ba ta haihuwa sannnan kuma ta saka shi dole ya yi mata,alawarin kar ya yi mata kishiya,bayan duk abin da ya faru ita ta ja ma kanta,saboda mugun son duniya.

Saboda haka na amince bayan na duba irin uncin da nake shiga sakamakon rashin haihuwa,wanda yau gashi kai ma da kake Wan'uwana ka goranta mini."Ya tsaya da maganar domin ya huta kaWan.

Abba da sauran mutanen da ke tsaye cikin mamaki suke kallon Daddy,suna al'ajabin wannan maganar da ya tayar da hankalin su.

" Ganin na i yadda da maganar amma sai A.m ya nuna ya haura,wanda ni na i yadda ne kan ya canza haukar maganar da ya yi mata,na ba zai ara aure ba,amma sai ya nuna sam shi ba zai ara aure ba,saboda haukar so da ya rufe mi shi ido.

"Na amince A.m ya aureta ne saboda in har ba ta hakan ba, a yadda ya nuna ba zai taSa ara aure ba,ni kuma ba na son ya rayu ba tare da ya ga Wan sa a duniya ba,sanan in na fito fili na nuna kan dole ya ara aure ban san ya mahaifin Zainab da ita za su Wauke ni ba."Ya arashe maganar cikin mutuwar jiki yana ara goge sauran hawaye da yake maale a fuskar sa.

Ya kama hannun Abba ya rie sosai tare da sakin kuka ya ci gaba da cewa." Ka yafe mini amma yau ka nuna min iyaka ta,na san in da zan tsaya akan yaran ka,amma ka sani ba laifi na yi ma Allah ba da ya hana ni haihuwa,kullum ina godiya ga Allah da ya yi mini tarin ni'imomi a rayuwa."

Abba da jikin sa ya yi sanyi sosai ganin Wan'uwan sa ya yi fushi sosai,shi kan sa ya yi dana sanin maganar da ya gaya masa,wanda hakan ya faru sakamakon Sacin rai da dokin zuciya,sannan ya yi bain cikin abin da su yi haba sai ka ce shi bai fi su hankali ba,amma kuma duk abin da Wan'uwan sa ya yi masa bai kamata ya yi masa gorin haihuwa ba,duk da cewar bai san lokacin da maganar ta fito ba,don magana zarar bunu ce.


Dukkannin su sun cika da mamaki iya mamaki da gaske A.m yana haihuwa ya yi musu aryar haka,don kawai ya faranta ma mace bayan ya san in da ace shi ne baya haihuwa da ba za ta zauna da shi ba.

Mahaifiyar sa ta zo gaban sa ta din ga kifa masa mari, har sai da anin sa ya janye shi daga gurin.

" Ka cuce mu sam ba ka yi mana adalci ba!Kasan iya tsawon lokacin da na Wauka ina tashi cikin dare,akan Allah ya sa ka sa      

                  ! " # $ % & ' ( ) * + , - . / 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 : ; < = > ? @ A B C D E F G H I J K L M N O P Q R S T U V W X Y Z [ \ ] ^ _ ` a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z { | } ~  mu Wa.Kusan kullum sai na yi maka addu'ar ya kauda matsalar da kake da shi,ina tunani da tsoro a kwai ranar da Zainab za ta yi maka tawaye ta rabu da k...."Kawai sai ta ara sakin kuka da arfin ta.

Abba ya kalli Juwairiya da ta gaji da tsayuwa afafunta har rawa suke yi,ya kuma juya idanun sa ga Daddy da har yanzu yana jin babu daWi akan maganar da Abba ya yi masa.

"Ka yi hauri ka yafe mini na san na yi kuskure da na gaya maka haka,musamman da na riga na mallaka ma shi duniya da lahira,amma abin da kuka yi kamar ba na masu hankali ba,ga in da abin ya kai ku."

Ya yi shiru ko Daddy zai ce wani abu amma sai ya ga ya Waure fuska don haka ya ci gaba da cewa.

"Kuma sai ya rasa wacce zai aura sai ar talaka har da kai ka biye mi shi?Haba ta ya ya za'ai kamar shi ya auri ar talaka.Ai wannan kamar ya zubar mana da mutunci ne b...."


"Wannan kuma sai ka tuhume sa domin cewa ya yi zai aure ta, su rabu bayan ta haihu ya ba wa Zainab yaron.Wataila son ta yake shi ya sa ya yi mini aryar haka."

Da sauri A.m ya kalli Daddy ya ce." Ba sonta na ke yi ba Daddy da gaske nake yi,yaron Zainab zan ba ta rie ita kuma za mu rabu bayan ta haihu,saboda mahaifiyar ta ma ba ta san tana auren ba."

" What mene kake cewa Abdul! Anya kana da hankali kuwa."Mahaifiyar sa ta ce cikin tsananin razana.

A.m ya cire tsoro ya gaya musu duk abin da ya faru har Wauke Mama sai da ya faWa musu,da yadda Baba Sani ya takura wa rayuwar su,da dalilin da juwairiya ta amshi auren sa,sannan kuma ya yi alawarin tana haihuwa zai rabu da ita.

Umma ta din ga mata wani irin kallo na mai kama da tausayi ko akasin haka.
" Sam ba ki yi ma mahaifiyar ki adalci ba,duk da cewar kin yi hakan don ki ce ci rayuwarta,amma ta ya ya za ki yi aure ba tare da sanin mahaifiyarki ba?Gaskiya wannan babban kuskure ne da kika aikata,saboda mahaifiyarki Allah kaWai ya san halin uncin da take ciki."

Umma ta faWa cikin tsananin mamaki lallai Wan yau sai abar su,gabaki Waya san mai da mutane shashashu,sun ullah hakan ba tare da sanin kowa ba,ita kuwa Zainab wata irin banza ce da har mijin ki zai auri mace ya ije a cikin gidanki ba tare da ta fahimta ba.

" Yarinyar tana da kyau da natsuwa amma mai zai saka,A.m ya je gidan wulaantattu takala ya auro ta?"Ta faWa a zuciyarta tana jin babu daWi a ranta na haWa jini da talaka da yake son ya yi.

" Kuma sai ka rasa ar wa za ka aura sai yar gidan Malam Shehu Abdul kenan son yarinyar kake yi?Bayan ka ce za ku rabu duk da wannan hauka kake yi,ka taSa ganin in da Wan wani ya rie Wan wani?"
Da sauri ya kalli ta jin mahaifin sa ya faWi haka,ya ci gaba da kallonta na Wan wani lokaci,yana son ya gano da gaske ne abin da mahaifin sa ya faWa,kasancewar sa mai saurin gane abin da yake zuciyar mutum.

TaSe bakin sa ya yi don shi bai ji wani abu na so a zuciyar shi dangane da ita ba,ya san dai yana matuar son babyn da za ta haifa.

" Daddy ba na sonta sam ba ta a tsarin matar da nake so,saboda ni ban san mace mai saurin kuka da shiru-shiru,wallahi ban aure ta don ina son ta ba,kawai ni na aure ta don ta haifa mini yaro na ba wa Zainab,kuma in sha Allahu sai na nuna mata na san mahimmancin alawari,sannan na fara...."

" Rufe mini baki shashasha! In ba son ta kake ba,mai ya sa ka rasa macen da za ka aura ka je ka aure ta?"

" Saboda ita kawai na ji zan iya zaman aure da ita,amma fa na wucin gadi bayan Zainab."Ya ba Abba amsa da sauri.

" Ai ko baka isa ba tun da ka shigo da ita rayuwarmu dole ka zauna da ita na har abada,Juwairiya za ta ci gaba da zama da mu a matsayin matarka sannan za mu je in da ka Soye mahaifiyarta,saboda son zuciyar ka mu dawo da ita,shi kuwa Baba Sani ka barni da shi na san mai zan yi mi shi,saboda ya yi watsi da zumunci Allah sai ya hukunta shi.Sai ku san yadda za ku yi kai da mahaifin kaku dawo da matarka,tun da ku kuka shirya abin ku can ku arata in har ta ga dama ta zauna da kai in ba za ta iya ba,babu dole sai ta zaSi mai yiwu wa saboda ina son na ga yaran ka,fatana ta haifa maka yara da yawa."

A.m ya ji wani irin saukar abu mai kama da guduma ya sauka a kan sa." Ina sam ba zan iya karya ma Zainab alawarin da na yi mata ba,in sha Allahu saina nuna mata ni na san mahimmancin alawari ba zan zauna da ita kamar yadda suke tunani ba."

Hamdiyya wacce take cousing Win A.m ce ,tana zama a gidan sakamakon haWarin mota da iyayenta suka yi.Sai Abba ya Wauko tana karatu a gidan,ta kama hannun Juwairiya da ta ke jin kamar za ta faWi ta zaunar da ita,sai kuma ta kama hannunta ta ce.

" Anty Juwai ta shi muje ciki na ga duk kin gaji da tsayuwa."
A.m ya sauke ajiyar zuciya da arfi yana jin daWin yadda abin yazo,duk da cewar ya sha mari amma da Wan saui.

Tun Wazu yake kallonta da ta yi tsaye tsamo kamar wacce ta faWa ruwa,sai hawaye dake turereniya a fuskarata,tana jin irin tarin cin fuskar da suke mata,amam kuma ko mai ya faru ita ta ja ma kanta.

" Alhamdulillah."
Ya faWa a ran sa jin abin da Hamdiya ta ce dama tun Wazu yake kallonta,yana son ya ce ta zauna saboda babyn shi,amma yan jin kunyar idanun iyayen na sa.

Duk yadda Abba ya so Daddy ya saki fuskar shi, amma ya i saboda y ji haushin abin da ya faWa masa.

Ko da ya rako shi zai tafi sai Abba ya kama hannun sa ya rie kamar zai yi kuka ya ce."Ka yi hauri da abin da na yi maka raina ne ya Sace.Abdurrahman haihuwar sa kawai na yi amma kai ka yi duk wata Wawainiya ta sa,don Allah ka manta komai ba ma shi ba,ka na da iko akan sauran yarana,kawai zafin zuciya na abin da kuka aikata ya sa na faWi hak.Juwairiya za ta zauna da mu zuwa wani lokaci sannan ta koma Wakinta ina ka taSa jin anyi haka! Da yake Wan na ka mahaukaci ne igiyar kuWi tana ibar sa,yana tunanin kuWi zai iya mi shi komai."

" Babu komai Allah ya kauda fitina a tsakaninmu."Ya ce a daile kuma ba tare da walwala ba.

Zama ta yi a katafaren falon Umma ta yi tsumu tana kallon dukiyar da aka jera a falon,a ranta tana son ta ga wane gida yafi kyau a tsakanin na A.m da na iyayen sa.

Umma ce ta shigo ta zauna a falon sai gabanta ya faWi ta ji wani irin banbarawai,ta kasa ko motsi ga miyau da ya cika mata baki kuma yunwa take ji.

" Hamdiya."

Umma ta yi kiranta da ta shiga kicin don ta sama mata abin da za ta ci.

Da sauri ta fito hannunta Wauke da tire na dafaffiyar shinkafa da kayan lambu a sama.
Ta ije kusa da ita tana kallonta haka kawai ta ji ta burgeta." Anty ki ci abinci daga ganin yanayin ki na san yunwa kike ji."Ta faWa da murmushi a fuskarta,burinta ta saki jikinta ganin yadda ta yi.

Juwairiya ta kalli shinkafar sai ta ji sam bai yi mata ba,asalima naman kajin da aka yi girkin da su,take jin arnin su kamar suna Wanye.

Amai ne ya taso mata da gudu za ta mie gashi tana jin kunyar Umma da take zaune tana sanar ma an'uwanta abin al'ajabin da suka ta shi da shi.

Da sauri ta mie gabaki Waya hankalinta ya tashi ba ta san sadda ta kai hannu ta rie ta da take ta shara amai kamar ba za ta daina ba.

A lokacin A.m ya yi sallama ya shigo." Subuhanallahi doctor ya ba mu magani bari na

Please Login or Register in order to submit comment