Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

mummunan kallo ya watsa mata wanda ya sa ta firgita ta tsaya tare da fasa rungume shi da ta yi ninya.

A.m da yake a zucuye da ita ya mi™e tare da fasa shafa addu'ar ya gaura mata mari ji kake kau!
" Banza mara mutunci ni zaki maida Wan tasha ki tafi wata ™asa ba tare da sanina ba ki dawo ki na min ilinbo ko.To wallahi sai dai ki zaSa ko ni ko fita zuwa waje."

Zainab ta saka kuka iya ™arfinta kamar yadda ta san ya tsani kuka tare da watsi da kayan shafar shi da suke jere a madubi ta ce.
" Ai wallahi ka mari auren ka ba sai na zaSa ba dama na sha gaya maka duk ranar da ka ™ara marina sai na bar maka gidan ka!Don kawai na fita zuwa waje saboda ba ka wayewa ba za ka mare ni,da ka zo nai man aurena da ka yi bincike ba'a gaya maka Momina ta na fita zuwa waje saro kaya ba,ai kai ma ka san dole na yi sana'ar ta kuma in baka manta ba har jari Daddy ya ba ni lokacin da za'a kawo ni gidanka."

Da takaici ya kalleta ganin Sarnar da tayi mishi ya matsa kusa da ita daidai lokacin da ta ruga za ta fita don ganin yanayin sa ta san dukan ta zai yi,amma sai ya yi nasarar kamota ya ri™eta kamar zai Sallata.
" Zainab ba cin son ki da nake yi da rabuwa zan yi dake saboda baki da tarbiya ni kaina na yi kuskure da ban yi bincike ba,saboda mun ga Daddyna na tare da mahaifin ki ashe ´ar mace na aura.To bari kiji wallahi ba zan zauna dake a haka ba maza ki fice min daga gida mara mutunci kawai."Ya ce zuciyar sa na tafasa kamar za ta fito.

Ya saketa cikin rashin tsoro ta tsaya ta kuma kauda duk tsoron da take ji na sa tuna huWubar da Yayyinta,suka yi mata cewar su ma duk sai da suka sha artabu da mazajen su sannan suka ha™ura suka bar su.

" Na gode da cin mutuncin da kake yi ma uwata amma ka sani yadda ba ka daraja mahaifiyata ba ni ba babu wani da banza da zan daraja, kuma Daddyna zan kira na gaya mishi dukana kake yi mugu azzalimi mai dukan mace."Ta ce ta na kuka da ™arfinta.

Wani marin ya kawo mata ya na faWin ." Ok haka kika ce to bari na ™ara miki sai kiji daWin faWin kashe ki na yi,kuma yanzu zaki bar min gidana ba sai an jima ba ki je can ki sami shashasha irin ki ki aura,amma ni ba zan bar mace mafi soyuwa a gare ni ta na cuWanya da wasu mazan ba ke ko kishin kan ki ba ™ya yi ...."
Katse shi ta yi ta na faWin."Babu in da za ni wallahi ai nasan SaSatun banza kake yi,amma ba zaka iya rabuwa da ni ba."

A.m ya zaro bell Win shi ya na kallonta ya ce " Tunna haka kika ce zan nuna miki halina baki san wane ne ni ba,amma sai kin tafi gidan ku in ya so in iyayenki suna son ki yi zaman auren sa hana ki tunna ni kin raina ni."

Zainab ta yi mamaki sosai ganin duk abin da za ta yi mishi ta yi amma ya kafe kan dole ta tafi,hankalinta ya tashi sosai domin in har ta tafi ´an'uwanta za su din ga mata dariyar a she dama ba ta fi ™arfin mijinta ba.

Sai dabara ta faWo mata lokacin da ya janyo mata akwatinta ya tura mata ta Wauki waya za ta kira Daddynta, sai ta canza shawara ta kira Daddyn A.m ta fashe da kuka ta ce.

" Daddy A.m zai kashe ni da duka mun samu saSani na kuma bashi ha™uri,amma kuma ya™i dukana yake sosai.Don Allah Daddy ka zo ka taimake ni!Ga shi nan da bell ya nifo ni."Ta ce tare da saka sabon kuka ta saki ™ara ganin A.m ya yo kanta don ko kaWan bai yi tunanin Daddy za ta kira ba."

" Baki da hankali ko mahaifina zaki kira uban me ya sa baki kira naki ba?"Ya ce tare da doka wayar a ™asa.

Hakalin Daddy ya tashi matu™ar gaske jin wayar ta mutu wanda ya zargi A.m ya karSe wayar,sai ya shiga safa da marwa don ya san halin Wan na sa ba shi da ha™uri sam!

Har ya danna numbar ainihin mahaifinsa da nufin ya kira sa sai kuma ya fasa ya kira numbar A.m,wace ta yi ta ringing bai Waga ba duk da ya na kallon wayar.

A karo na ba adadi A.m ya Wauki wayar tare da kanga ta a kunninsa cikin fushi ya ce.

" Hello Daddy."

"Abdurrahman ba da hankali ko! ³ar mutane kake duka wa ya ce maka ana dukar mace in ka saba mata da haka,kafiya za ta din ga mata ita mace ai ´ar lallashi ne.Ka taSa ganin wani ya duka matarsa a cikinmu irin tarbiyar da na baja kenan?"

Daddy ya tambaye sa cikin zafi ba tare da ya tsaya jin mai zai ce ba." Wallahi Zainab ta rai na ni nina san halin da take min!Daddy wata ™asa ta sallake ta tafi saro kaya har zuwa Dubai bayan na hana ta.Shin Daddy na gaza Waukar Wawainiyar ta ne?"

Shi ma ya furta cikin Sacin rai da kuma murya mai sauti don ya manta da Daddy yake magana.

Daddy ya ji maganar wani iri tabbas ya ji ba ta kyauta ba,amma shi A.m har yau ya kasa gane wace irin mace yake aure kuma ´ar waye.

Jin Daddy bai ce komai ba sai ya yi ™uta ya ce." Na rantse dole ta bar min gidana tunna ba ta da tarbiya ni ba zan yadda ta mai da ni namijin tace ba."

Ya ce ya na huci don Zainab ta ba shi haushi matu™ar gaske shi ya sa dama ya Wauki al™warin in ta dawo ba za su kwashe ta daWi ba,sai ta gane shi baya Waukar raini shi ya sa ya Soye sonta a wani guri na zuciyarsa don kar ya han shi Waukar mataki.

" Abdurrahman dama ka auri ´ar abokina ne saboda ka tozarta ni, ka nuna ban isa dakai ba saboda ba ni na haife ka ba ko?Ka na son ka tada min da taSon ba na haihuwa ko?"
Daddy ya faWa a raunane wanda hankalin A.m ya tashi da jin abin da ya faWa don ji ya yi kamar kuka yake yi.

" No Daddy don Allah kar ka ce haka wallahi kai Win kafi mahaifina don zan iya bijire masa,amma ban da maganarka ka yafe min."

Ya ce hankalinsa a tashe ya na ma mata mugun kallo saboda yau ne rana ta farko da Daddy ya yi mishi irin wannan maganar.

"To ina baka ha™uri tabbas ba ta kyauta ba karka ™ara dukan matarka ta sunna yanzu gani nan zuwa gidan,zan yi mata faWa kuma dole ta daina tunna baka so ai kai kake da iko da ita."

Daddy ya ce masa cikin muryar taushi da lallashi ya na son ya kwantar da hankalinsa,ya san zai iya yin Satatta.

" To sai ka zo."
Ya kashe wayar ya na huci kamar mesa daga ™arshe ficewa ya yi a Wakin ya bar ta ya koma farfajiyar gidan ya na jiran Daddy,don har yanzu bai huce ba dole Zainab ta zaSi Waya duk da ya san barazana kawai yake mata amma ba zai iya rabuwa da ita ba.

Zainab kuwa ba yan fitarsa ta yi tsaki tare da saka makulli a Wakin ta na shafa ™uncinta da ya sha mari ta Wauki wayarta da ya fasa ta ce.Wahalalle kawai ka gama jarabarka sai ka siyar min wata wayar kuma ba zan fasa sana'a ta ba ™arshen da zarar na samu lokaci wata ™asar zan koma.Sai dai in hauka za ka yi ka yi."
Ya na tsaye a farfajiyar gidan ya ji hon wanda ya tabbata Daddy ne ya zo,mai gadi ya buWe masa get ya shigo.

Da sauri A.m ya ruga kamar wani ™aramin yaro ya faWa jikin Daddy ya na magana kamar zai yi kuka.Dariya ya yi ya shafa bayan shi suka shiga ciki.

FaWa sosai Daddy ya yi ma Zainab wacce ta Wauke shi a matsayin son kai kuma ya tursasa mata ta ba A.m ha™uri,sannan ™ar ya ™ara jin ta fita ko unguwa ba wata ™asa ba in dai ba da izinin sa ba.

Ya kuma ™ara da ce wa." Tunna A.m ba ya so ta dai na zuwa in ya so ko shi zai iya yi mata oder.

A kasale ta mi™e ta na ganin kamar son kai Daddy ya yi mata,amma ta rantse ko sama da ™asa za ta haWe ba wanda ya isa ya hana ta fita waje,don har ta fara saka kanta a cikin matan da za'a fara irgawa suna da kuWi a cikin Nigeriya, so ba wani ™waro da zai hana ta fita.

Amma a fili sai ta ™ara sakin kuka ta ce " Na yi nadaama kuma na ba shi ha™uri Amma ya ™i ha™ura."

" Shikenan Daddy ya wuce amma kar ta ™ara."

Ya faWa cikin Sacin rai sannan ya mi™e ganin Daddy ya mi™e." Ok Allah ya kyauta ku yi ha™uri dama aure Wan ha™uri ne ni zan tafi."

A.m ya shafa kan shi ya na murmushi ya ce." Daddy ya zo gidan son amma ko ruwa ba'a kawo mishi ba,ka yi ha™uri Daddy ni kaina ha™uri nake da ´ar taku komai ba ta iya ba sai shegen yawon tsiya da rai na miji,Allah Daddy ko ruwan zafi ban taSa sha ba wanda Zainab ta dafa,asalima ce wa ta yi ba ta iya ba.Shi ya sa nake tunanin ta rako mata ne kawai.

Daddy ya saki dariya ya na faWin daidai lokacin da ya nufi ™ofa." Ah ah wanan to magana ake yada min ba ha™uri ake ba ni ba,amma kuma a haka ka ga ´ar tamu ka kace in ba ita ba sai rijiya."

Tsaki ya yi ya na hararar ta ya ce " Shigo shigo ciki akai min ban san halin ta ba na ba ta amanar zuciyata."

Zainab kuwa mai da mishi da harar da yake mata ta yi ta ce." Ba wani nan wahala ce na ce ba zan yi ba ai ko addini bai ce dole sai na yi ba,kuma yanzu ai baka da matsalar abinci tunna ga Juwairiya nan mai aiki."

A.m ya watsa mata wani kallo wanda shi ya sa ma'anar sa jin ta ambaci Juwariya.
Ganin Daddy zai fice sai Zainab ta ce." Daddy bari na yi kiran Juwairiya ta kawo maka abinci,na san yanzu haka ta na kicin kuma zaka yaba don ta na da za™inn hannu."

Wani irin tashin hankali A.m ya ji ganin ta nufi kicin Win har ya na dana sanin maganar da ya yi gashi ™ilu zai jawo mishi bau!

Ya buWe baki da nufin ya yi maganar da bai san me bakinsa zai ce ba sai ya ji Daddy ya ce.

" Karki damu ´ata kin san bana karyawa sai sha Waya bari na tafi Allah ya yi muku albarka,kuma don Allah ku din ga ha™uri da junan ku."Sai ta dawo ta fasa ta na murmushi.

Wani irin wawan ajiyar zuciya ya saki wanda ya sa har sai da Zainab ta juyo ta kalle shi,ya watsa mata harara,ya shige sama da sauri ya nufi Wakinsa ya kwashi zanin gadon da ya saka a warshing mashine ya kunna da sauri har ya na she™a ruwa a ™asa garin ya zuba a ciki.

Zainab ce ta shigo ta zauna a kan gadon ta na ™are ma Wakin kallo ganin ya na bayi sai kwanta ta na jiran sa,amma sai ya™i fitowa ya tsaya kamar me tunanin wa ni abu da ya manta.

A hankali Zainab ta taso ta tsaya ta bayansa ta huging Winsa da sauri ya ture hannunta ya koma gado ya kwanta tare da rufe idanunsa ya janyo bargo ya lulluSa da shi.

Ganin haka ita ma ta hau ta Waga bargon ta shige tare da rungume shi,ya sa ka hannunsa ya ture ta ta faWi ™asa don har yanzu haushinta yake ji,haka kawai ta ba ma wata mace damar shigowa rayuwarsa ga shi ya na jin wani abu da ba zai iya ce wa ga shi ba,don har yanzu jikinsa babu ™arfi.

Da takaici ya isheta sai kawai ta fashe da kuka don ta bugu sosai ta mi™e ta na share hawaye ta ce." Bari na fita tunna baka bu™atar son ganina! Haba ko Allah muna yi mishi laifi ya yafe mana."

Ta saka takalmi ta kuma ce wa." Dama yunwa nake ji bari naje na ci abinci."
Haba da sauri ya diro a kan gadon da ya ™udundune kansa da bargo ya janyo ta da ™arfi ta faWa kan gadon ya na zare ido.

" Ke ce kika ban haushi matu™a amma na ha™ura tunna kin ce ba zaki ™ara ba."
Ya ce da ita ya na murmushin dole ya saka hannun shi ya tallabeta ganin ta na murmushi ya ci gaba da ce wa." Baki san tashin hankalin da na shiga ba da baki nan kin san duk yawon ki ba ki taSa bari mun raba shinfiWa ba.Tun lokacin da na ce miki mun iso kika kashe waya na tsargu."
Ya ™ura mata ido ya na kallonta ya kai bakinsa kusa da kunninta ya na mamakin abin da zai ce mata." Ko dafa da na dawo na ga ba™ya nan sai wancan wa take da suna ta bani abinci wurgi da shi na yi,a hotel na zauna saboda gidan ya yi min ba™i na kasa bacci ni kaWai gabaki Waya kewanki ya dame ni,gaskiya ina son ki matu™a."

Ya numfasa ya na mata wani tsadadden kallo da murmushi ya ci gaba da ce wa." Ina masallaci na ga kiranki duk da fushi nake dake har na fito cikin hotel Win da nufin na Wauki mota na Wauko ki,sai ga shi kin kira ni in bar shi mijin Fati ya turo muku direba shi ya sa na karyo mota na dawo gidan tunna matar gidan ta dawo."

Ya faWa ya na kaida kansa gefe shi kansa ya na mamakin kansa.
Zainab murmushinta ya ™aru ta na jin wani irin girman kai da alfahari da mijinta da take yi,sai ta kama shi ta rungume ta na faWin."Ina sonka Habibina ni na san ba za ka iya rabuwa da ni ba,ko ce wa da ka yi na bar maka gidan ka kana faWi ne kawai amma ni da kai mutu ka raba."

" Tabbas Zainab maganarki dutse da sai dai ki taho asibiti jinya."Ya faWa
Dariya suka yi duka ya rufe su da bargo ya kasheta da soyaryar shi sannan ya sa ta baccin dole,saboda ya sakin mata nauyin shi wai dole sai ta kwanta sun yi bacci,duk da ba shi take ji ba.

Kallonsa take yi yadda yake saukar da numfashinsa a hankali,daga gani baccin na kai mishi karo ita kuwa ta kasa baccin saboda wani irin yunwa dake ™wa™wularta,saboda rabonta da abinci tun daren jiya ta kasa ci ta na fargabar yadda za su kwashe da shi.

Shafa fuskarsa ta yi da yake ta she™i da kyau ta na mamakin mai ya hana shi bacci,sai kuma ta danganta hakan da ce mata da ya yi ba'a gida yake kwana ba ™ila ya kasa bacci ne.

A.m da fari baccin ™arya yake yi ya saka mata nauyin jikinsa don kar ta ce za ta bu™aci abinci, ta je gurin Juwairiya don ya san a halin da take ciki ba yadda za'a yi ta iya wani aiki a gidan,amma kuma daga ba ya saboda rashin baccin da bai yi ma wannan mai kukan tsiyar da ta hana shi bacci sai bacci ya kwashe shi.

Da Zaina b ta gaji da juyi a gado ta bubbuga shi ya Wan buWe ido ya na kallonta.
" Gaskiya ka tashi ni fa na gaji da baccin nan yunwa na son ta yi min lahani."

Ta faWa ta na jan shi ya sauko shahada ya yi ya sauka tare da mi™a da salati,ya shige bayi ganin haka ita ma ta sai ta wuce Wakinta ta shiga bayi wanka ta yi ta zira duguwar riga,suka fito falo suna taku a jere sai kace ba su suke ta faWa ba.


************
Juwairiya kuwa bayan ta gama jin wayar da A.m yake yi da Zainab ta shiga tashin hankali matu™a! A wannan lokaci ji take kamar ta buWe ido ta ga ba ta a doron ™asa kuka take yi sosai na rashin abu mafi girma a rayuwarta,wanda Baba Sani ya so ya yi galabar raba ta da shi dama mutane da dama amma ta yi ya™i tukuru,ta ada na abin ta sai ga shi yau ta siyar da shi saboda kuWi ta na shan wula™anci ba tare da an daraja ta ba.

Ta rintse idanunta ta na jin wani irin ciwo mai raWaWi a zuciyarta yayin da wasu tarin hawaye suka ci gaba da turereniya a fuskarta.
Cije bakinta ta yi lokacin da ta mi™e ta na jin wani irin azabar raWaWi ya na zagaye duk ilahirin jikinta.

A hankali ta fice daga Wakin ba tare da ya sani ba jin matar so ta dawo yayin da hankalinta ya tashi,amma ta wani gefen ta na jin ina ma ace Zainab ta riske su a wannan yanayi koma mai zai faru ya faru,don ta gaji da tarin raWaWin azabar da take kurSar ruwan ba™in cikinsa a cikin rayuwarta.
Ta na shiga Waki sai ta fashe da kuka sosai har ta yi mai isar ta sannan ta rarrafa ta shiga bayi ta gana ma kanta,azaba da ruwan zafi don ta rage ma kanta ciwo da nauyin da jikinta ya yi.
Bayan ta yi wanka ta fito ta yi sallah a zaune sai bacci mai haWe da zazzaSi ya kama ta wanda faWan su ya tashe ta,ba wai don ta gaji da baccon ba tunna duka yaushe ta kwanta sai dai ta ji daWin baccin don ya Wan rage mata wani ™unci daga cikin damuwarta.

Ta din ga jin hayaniyar su da kukan Zainab har da saukar marin da ya yi mata.
Ta saka hannunta ta toshe kunnin ta amma sai ta ji sun sauko ™asa suna ta faWa sosai,ya faWa ta faWa sam babu tsari a rayuwar auren su don ba sa daraja juna.

Gabaki Waya sai ta Wauki laifin ta Wora akan A.m wanda yanzu take jin haushin sa fiye da komai a rayuwarta,ga wani irin kishinsa da ya ™ara ninkuwa a ranta mai girma wanda take jin kamar ta illata duk wadda ta raSe shi.

Ta na jin suna faWa daga bisani ta ji shiru sai muryar namiji ta ji ya na sasanci,wanda daga baya ta game mahaifin A.m ne.

Sasancin da aka yi a tsakanin su suka koma ciki shi ya ba ta damar yin baccin wahala,duk da ta san ya kamata ta shirya ma mutanen gidan abinci,sai dai ba za ta iya ba saboda jikinta da ko ina yake mata ciwo.

A tare suka sauko ™asar sun ci gayu sosai an sha kyau.
Zainab ta tsaya ta na kallon dinning cike da mamaki ganin ba komai wayam.
Ta kalli A.m ta na faWin." Ina wannan wawiyar take ba ta shirya min abinci ba duk da na kira ta ba Wauka ba na tura mata da text."

A.m ya da gaban sa ya faWi amma sai ya taSe bakin sa ya ce.

" Ina zan sani ko kin bani ajiyar ta ne?Ni da ba'a gida nake kwana ba."

Ya faWa ya na wani cin magani har da Wan harara yake sakin mata.
˜wala mata kira ta yi sau uku sai ga Juwairiya ta fito a wani yanayi ta na jan ™afarta.
Da masifa Juwairiya ta kalle ta ta fara magana da ce wa." Ina abinci na kuma gidan uban wa kika shiga na kira wayar ki na gaya miki zan dawo amma baki Wauka ba."

Ta faWa tare da tsare Juwairiya da ido kamar ta na son ta gano dalilin ™in Waga wayar da ta yi.
Juwairiya ta saci kallon A.m da yake zaune a Waya daga cikin kujerun dinning ya na danna waya,kamar bai san da mutane a gurin ba amma kuma a zahirin gaskiya hankalin sa na gurin su ya na son ya ji mai za ta ce,yayin da gaban sa yake faWi duk a tsorace yake sai dai ya yi ta maza ya dake.
Juwairiya ta mai da kanta ™asa hawaye na bin fuskarta jikinta har kyarma yake yi,saboda har yanzu zazzaSi take ji,ita kanta ba za ta ce ga in da wayarta take ba don rabon ta ita tun jiya da ya ce ta gyara masa Wakinsa.

" Ki yi ha™uri wayata ba caji na gaya ma maigadi ya kunna jannareto don ba wuta,amma ya ™i tashi sannan na so na kunna sola sai dai ban iya ba ina gudun kar na Sata na ha™ura k....."

" Rufe min baki nSbanza da™i™iya jahila solar ce kika kasa kunnawa abu a rubuce ba na tunanin kin yi firamari,ni tsoro nake karki din ga ™ona min kayan wuta ko ki ta da gobara ai dai yi asarar kuWin tara wallahi.To uban me ya hana ki yin abinci."

Zainab ta ce ta na hararar ta don ranta ya Sace ta so ta samu abincinta da ta yi rashin sa na kwana biyu mai daWi da,shi ya sa ta™i sakin jikinta ta ci abinci da za ta taho.

Wannan karon A.m ya yi tsubbul da bakinsa ya ce." Wa za ta dafa ma abincin ni da na gaya miki a hotel na ke kwana ita da masu aiki ne kawai ™ila sun yi sun ci,tunna ba ta san za ki dawo ba."
Ya ce cikin sauri ya na tsoron kar ta yi katoSara don ganin ta fara kuka.
Juwairiya kuwa gwalalo idanunta ta yi ta na kallon sa jin ™aryar da ya shirya mata.
Karab! Kuwa suka haWa ido kowa ya yi saurin Wauke kansa.
A.m sai da ya sakin mata harara sannan ya Wauke kansa,Juwairiya kuwa wani irin kunyarsa ya kama ta ta rintse idanunta da sauri.
" Ke."

Ta daka mata tsawar da ya firgita ta." To uban wa kike ma kuka daga tambayarki?Maza ki je ki Wora min abinci yunwa nake ji kuma ki kawo min abun da zan iya ci kafin ki Wora girkin."

Sai hawayen Juwairiya ya ™ara zarya a fuskarata ta kalli Zainab ta ce " Don Allah ki yi ha™uri bani da lafiya zazzaSi nake ji,ba zan iya girki ba."
Ta faWa cikin muryar da ta bayyana irin kukan da ta sha tun daren jiya.
Zainab ta harare ta ta ce." Allah ya sa mutuwa za ki yi amma sai kin yi min abinci kin san yunwar da nake ji maza wuce.Kuma ki kawo min abin da zamu taSa ni da zauji."

Ta zauna tare da Waukar remote ta kunna kallo ta na karkaWa ™afa ta na jan A.m da hira wanda ya kasa ko da tari ne ya na ta kallon fuskar wayarsa,da ya kasa Wauke idanunsa a kanta bayan babu abin da yake yi.
Juwairiya na shiga ta haWa kanta da bangon kicin Win ta na kuka sosai take jin jikinta ba daWi.
Ta daWe a haka sannan ta soya dankalin turawa da ™wai ta kuma haWa musu da tea mai kauri ta kai musu,ta na tafiya tamkar wacce ™wai ya fashe mawa a cikin ta.

" Ok maza ki je ki haWa mai nauyi don wannan ba zai ™osar da ni ba."

Ta ce mata ba yan ta ije mata ba tare da ta kalle ta ba.
"Anty Zainab ki yi ha™uri ba ni da lafiya don Allah sa..."
Mari ta wanka mata a fuskarta da take ji™e da hawaye ta ce.
" Ban san lokacin da kika raina ni ba har kike musayan yawu da ni banza dangin matsiyata!Maza wuce ki yi abin da na saki."

A.m ya tashi da sauri ya na faWin " Haba Zainab ta ce miki ba ta da lafiya ba ki da tausayi ne.."
Katse shi ta yi ta ce." Ba da kai nake yi ba ba ta da lafiya ta sha magani,uban wa take son ya yi mana girkin meye

Please Login or Register in order to submit comment