Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

zaku ba wannan kuWin don ku auri Juwairiya an ya ku ba ´an cin kai ba ne?"

Ya faWa ya na ™arewa A.m kallo tunanin sa shi ne babba a wurin cin kai saboda ya fi A.k jiki da faWi."Ko ma duniya muke ci ba ruwan ka in mun cinye ta tunna ba ™aunarta kake ba."

A.k ya ba shi amsa amma kuma sai A.m ya kalle shi ya ce.

"Ka daina danganta mu da wannan mu mutane ™warai ne kawai fatanmu ka amince da bu™atarmu."

Ga mamakin su sai suka ga ya tattara kuWin ya saka a aljihun wandon sa har da makullin motar ya fara zare ido. " Duk da cewar na tsane ki saboda wani ™udiri na wa ba na fatar in da za ya huta ta ji daWin aure,amma ba zan bari wannan damar ta wuce ni ba Juwairiya sai dai wallahi ina tsananin ba™in cikin faruwar lamarin da na Waya daga cikin ´ata kuka nema Allah bari na kira ta sai dai Juwairiya ta nuna mata kyawun halitta amma ta na da hali."


Mi™ewa ya yi sai A.k ya kamo hannunsa ya zaunar da shi." Ka barshi ba bu™ata ita dai Juwairiyar ya gani yake son ya aura na wucin gadi,shekara Waya tak za ta yi zai rabu da ita don a cikin sirri za' a Waura auren."


Ya Wan kalle su a fakaice ya tabbatar da gaske suke yi ko fim suke son shirya wa suka yaudare shi haka." Tabbas haka maganar abokina yake ni zan aureta na shekara Waya matata ce ba ta haihuwa,shi ne nake son ka aura min ita bayan ta haihu zan Wauke Wana na sake ta ita ma zan biya ta kamar yadda da na yi maka."

Wani irin daWi ya cika mishi rai ya kama hannun A k ya ri™e ya na faWin." Kasan Allah ko auren kwana Waya kake son yi da ita zan baka, kai duk abin da za ka yi da rayuwar ta ba nida matsala in har za ka bani kuWi sai dai da sharaWin komai ya din ga biyo wa ta hannuna."

" Wannan kuma ba zai yiwu ba za mu baka duk jin daWi na rayuwa,amma Juwairiya na cikin wani hali a yanzu ina da labarin mahaifiyarta da ba lafiya kuma za 'ayi mata aikin zuciya ka™i ka taimaka,ga ™aninta da yake da matsala tun mahaifinta na raye yake da burin a yi mishi aiki don haka zamu fitar da shi da mahaifiyarta,ita ma mu saya mata gida,sannan ba su da cin yau bare na gobe ka ga ya dole mu inganta rayuwarta wanda da shi zamu ci ™arfin ta har ta amince da auren."



Baba Sani take ya haWe rai jin baza a ba shi na Juwairiya ba da ya rantse ba zai ba ta da yawa ba,amma sai ya Wan saki fuska ya na ce wa." Ni ma ki yi min uzuri ba ni da shi ne da na taimaka mata,wannan aikin wahala kawai nake yi ai nima abin a taimaka min ne."

A.k tsaya wa ya yi ya na mamakin sa ya sani ce wa a kwai mutane masu son kuWi amma wannan ya wuce tunanin sa an ya na da imani kuwa.



Yauwa a matsayin ´ar aikin gidana za ta zo wanda za ka gaya ma mahaifiyarta za ta aiki na tsawon shekara Waya ta koya wa matata girki,wanann dalilin ya sa na ingamta rayuwar ta haka."Ba ka da matsala in ma a matsayi ´ar gadi za ta zo ai wallahi sai an yi auren,na san yadda zan yi da su duka hatta mahaifiyar ta tunna ka ba ni kuWi ba ka da matsala.


Yace ya na tare da zaro makullin motar ya kalla sai kuma ya maza ya mayar lokacin da A.m ya mi™e a tunanin sa ™wacewa zai yi don ya ga ba shi da kirkin Waya.


" Oh Juwairiya ban sani ba a she ke jarina ne mahaifin ki ya mutu ya bar min dukiya nima na yi kuWi!Ai wallahi ´an mata biyu zan gallo a rana Waya wayyo Allah!Ashe dama zan yi kuWi Wallahi mutane za su ga rashin mutunci ehe."


" Yauwa ina motata kuma a ina gidan yake sannan kamar yadda ba ka son matar ka ta sani haka iyayenka kenan ni ne waliyin ku duka ba matsala in ma ka na son a Waura yanzu ba matsala."

Tsabar takaici ya sa A k ya™i ce wa komai don ya fahimci jahili ne ku kuma son kuWin ne ya rufe mishi ido yake faWin ya zama waliyin su duka,sai shi ma ya mi™e ba tare da ya ce mishi komai ba A.m ne ya mi™a mishi takadda ya ce ga shi duk abin da kake son ka sani ya na ciki.


Zai fita A.k ya kalle shi ya ce " Ai ya kama ta a kira Juwairiya mu gaya mata ko in ce ka yi mata bayani ka san wa™a a bakin me ita tafi daWi."

A.k ya ce mishi cikin gatsali shi har ya fara jin kunyar ta tun kafin ta fito haka kawai daga haWuwa sau Waya sai su zo mata da wanann tatsuniyar.

" Baku da matsalar ga ya mata ita Win banza ai gaba ta kai ta."Ya Wan matso ya na cewa." Dama wannan Wan iskar tsohon ba ya bani wasu kuWin kirki yau zan mayar mishi da kayan tsiyar shi,ana harkar kuWi me za' ayi da tsiya ai ni mutuwar mahaifin ki gaba ta kai ni gobarar Titi a Jos."


" Ga ra dai ka kira ta shi ya sanar mata."A.k ya ce shi dai A.m bai ce komai ba sai dai ya ji wani iri lokacin da Baba Sani ya fita daga Wakin ya na faWin bari na dubo ta shegen yawo ne da ita ai kai da zama za ka yi da ita sai ince baka dace mata ba."

Juwairiya ta na du™une a murhun gawayi ta hira wutan yafi sau ba adadi amma da ta hura sai ya mutu muWis,kusan kuka take son ta yi don har ta fara hawaye ganin wutar ta ta™i kamawa ta mi™e tsaye tare da zura mata ido,ji take kamar ta Wora hannu aka ta yi ta ihu.

Ta takaici ta kalli ledar taliyar da take son ta dafa ma Mama ba ta jima da dawowa daga asibiti ba take son ta Wora musu abinci da ruwan zafi ta kai musu.


Kawai sai ta ki muryar Baba Sani ya na magana tare da ™o™arin shigowa duk da ba ta ji me yake faWi ba,amma ta tsorata matu™a gani take kamar zai ce ta dafa taliyar ya Waura aurenta.


" Juwairiya ina kike ashe dama ke jarina ne?Oh ikon Allah dare Waya Allah kan yi bature."Oya maza biyo ni kika abin mamaki aike kin samo mana can jin rayuwa Juwairiya yarinya Wiyar albarka."


Cikin rashin hayyaci ta tsaya ta na kallon shi sam taka sa fahimtar wai yau Baba Sani yake ce mata ´ar albarka,sai ta fara shakkun ko ya zare ne jikinta ya fara rawa ta matsa nesa da shi,ta na karanto duk addu'ar da ta fito bakinta.


" Ke ban san hauka maza wuce kina da ba™i a falona kuma wallahi in kai min hauka,zan iya ajalin ki kin san bani da wasa akan kuWi gara ma ki kiyaye!Maza wuce."


Da sauri ta ruga zuwa shashinsa jikinta na kyarma haka kawai jikinta ya ba ta Alhaji Taminu ne ya zo,sai ta rintse idanunta ba ta son ganin shi a haka ta faWa Wakin tare da sallama wanda na yi tsammanin a zuciya ta yi,don ko ita kanta ba na tunanin ta ji.


Tsayawa ta yi a Wakin ta kasa buWe idanunta sam ba ta son ganin fuskar sa mai kama da biri.

Wani ™amshi wanda ta sha™e shi a rayuwarta wanda ba za ta taSa manta mamallakin ™amshin, ba har iya tsawon rayuwarta,tun daga ranar da ta sha™e shi take jin ™amshin a jikinta har zuwa yau da ta ha™i™ance ma kanta lai-lai wannan mamallakin ™amshin,mai sanyaya zuciya da kawo nishaWi ga duk wanda ya sha™esa ya na kusa da ita,musamman da ta ji sautin da zuciyarta take ta na bugawa da ™arfi kamar za ta fito fat!Fat!!Har sai da ta dafe gurin.


A hankali ta sauke idanunta da suka kaWa sukai jajur saboda wahalar hura wuta da tasha,duk da taji an kira sunan ta wanda ta gane ba muryar sa ba ne saboda ko tari ya yi za ta gane muryarsa,amma sai ta tsinci kanta da Wora idanunta a kansa yayin da idanunnata sukai rau-rau sun canza kala suna ba da wani tarwatsi a cikin su.

A.m da ya ji shigowar ta duk da ba ta yi sallama ba amma ya ji an buWe kofa an shigo,sanann kiran sunan ta da A.k ya yi sai ya kasa Waga idanunsa ya kalleta,duk da ya na son ya kalli wacce yake so ta zamo Wa ga abu Waya tal mafi soyuwa a gareshi don ko sun rabu aba' a sake ma tuwo suna.



"Ya ilahi! Allah na ro™e ka ka farkar da ni daga mafarkinsa da nake,kuma wanann ya zama na ™arshe tunna na kusa zama matar wani."Ta faWa aranta ta na ™o™arin mai da hawayen da suke son bayyana Soyayyaen lamarin da ke cikin zuciyarta.


" Juwairiya ki zauna mana."

A.k ya ce ganin hankalinta ya tafi wani gurin ga mamakinsa sai ya ga ta nemi ™asa ta zauna tare da saukar da kanta ™asa.

Gaishe su take son yi amma ji take kamar babu harshenta a cikin bakinta ta ™ara buWe bakinta amma ta kasa.

Ganin sun yi shiru duka sai ta ™ara ™asa da kanta ta na kallon kafen Win dake Wakin tamkar ta na son ta gano ko an maguWi gurin yin sa.

A.k ya mi™e ya kalli A.m da yake ta danna wayarsa amma a zahirin gaskiya bai san me yake dannawa ba, tunanin sa ta ina zai fara kuma ta fahimce shi,shirun da ya yi ya na son ko A.k zai yi mata bayani amma sai ya ga ya mi™e.


" Bari in jira ka a mota in kun gama tautaunawar ina mota."


Ya fice ya na girmama lamarin da suka zo da shi. " Juwairaah! Babu gaisuwa wata™ila kin manta ni ko."Ya faWa don rashin sanin ta in da zai fara.

Ta Wago idanunta ta zuba mishi amma ba ta ce mishi komai ba,sai dai a ranta ta ce." Ta ya ya za'ai na manta da kai bayan ka tafi da zuciya da ruhu gangar jikina kawai ka barmin,amma to mai ya kawo shi gidammu wanda har Baba Sani ya yadda na zo gurin sa.Aurena yake son yi?".

Ta tambayi kanta sai ta yi saurin kawar da wannan bahagon tunanin ta ce " Kai ina wutsiyar ra™umi ta yi nesa da ™asa."


"Wai ni kurma kika zama bayan rabuwarmu?Ko kina mamakin ganina ne"

Ya Wan tambaye da hasala a ranshi ganin yadda take basar da shi kuma ya tsani hakan.

" A'a ai ba'a mamaki da ikon Allah."

Iya abin da ta ce kenan ta ™ara naWe bakinta ta yi shiru tanani fal a zuciyarta.


Ganin ta tafi wani tunanin daban sai ya ce " Haka ne ba'a mamaki da ikon Allah don haka kar ki yi mamakin na zo nai man aurenki amma fa na kwangila auren shekara Waya nake son mu yi dake kuma cikin sirri."


Juwairiya ta Wago kanta da sauri ta kalle shi a wannan karan ba tare da ta ji nauyin sa ba." Aurena zai yi amma na kwangila mai hakan yake nufi?Sannan kuma cikin sirri to suwa ye ba' a son su san auren?"


Tambayar da ta yi ma kanta kenan a cikin zuciyarta wanda ba ta san maganar ciki ta fito fili ba.Ya gyara gilashin idanun sa ya mi™e tare da juwa mata baya.

" Yes abin da kika ji hakan nake nufi kin san ke ba sa'ar aurena ba ne,na tabbata kina tunanin me ya sa zan aure ki?Kamana Wan gayu kuma Wan masu da shi yayin da ke kina talaka kucaka dake.Ki kalle ni mai aji kama na ban yi kama da wanda zai aure ki ba."

Ya numfasa ya juyo ya na kallonta ganin yadda ta saki baki hanci ido ma'ana ta yi galala ta na jin tatsuniyar da yazo mata da shi.

" Matata Zainab wacce nake so fiye da komai rayuwata mace mai aji yarinya ´ar babban gida,Allah bai nufe ta da haihuwa ba ni kuma bazan iya haWa ta da wata ´a Sace ba don na yi mata al™awarin bazan yi mata kishiya ba,ga shi ina son na ga ™waina a duniya shi ya sa nake son na aure ki a sirri ki haifa min Wa Waya na ba ta amma a gidana zaki zauna amatsayin ´ar aikin ta."

Wani irin hajijiya ta ji ya ibeta sai ga shi a gabansa ta zare ido jin a bin da ya faWa,take ta ji wani hajijiya zai yarda ita ™asa ta rintse idanunta,hawaye suka fara turereniya a kan fuskarta da ta shiga da tashin hankali.

" Allah na ro™e ka ka farkar da ni daga wannan mummunar mafarkin na farka ba tare da na gan shi kamar yadda yake tsaye a gabana! Ya Allah ka Wauke ganina da shi na har abada da kunnuwana su ™ara ji min abin da yake faWi ba,Ai gara na auri Alhaji Tanimu da na amince na auri mutumin da nake jin,bayan shi babu wani Wa namiji a duniya shi ne yake son na yi rayuwa a gidan shi a matsayin ´ar aikin matarsa.


Wayyo Alla!gara na ga ranar mutuwata don zan fi samun maslaha a cikin ™abarina da na amince da bu™atarsa.




Tofa ga dai Baba Sani ya amince shin Juwairiya za ta amince ya auren zai kaya?Ku dai ci gaba da bibiyar lintafin SAKACINA KO HALIN MAZA.





ŠUBBIN GAISUWA GARE KU SABODA COMMENT ŠIN KU YA NA SAKA NI NISHAŠI.

MAMAN SUDAIS
AISHATU MINNA
FATIMA ZARA JOS
SAHURA NURA RABIN RAINA
NABILA MAMAN SAFWAN
HAMDIYA UMMU ABDULHAKIM








Kar dai ku manta sunan labarin "SAKACINA KO HALIN MAZA" Mu haWu a shafi noma sha huWu.Ga masu bu™atar shiga cikin group Wina na whatsapp ga numba 08144072423_.


Kuma ™ofa a buWe take na ™orafi gyara ko ™arin bayani ga zakakuran marubuta,har yanzu ni mai koyo ce.
Kar dai ku manta da wannan lintafin sadaukar wa ne ga za™auran marubuciya,kuma ™awata (SUMAYYA NA'IGE) Allah ya ™ara fasaha ya sa ki fi haka,ina alfahari dake a cikin marubuta da irin taimakon da kike bani.






COMMENT,READ FOLLOW AND SHARE.



*SAKACINA KO HALIN MAZA?*



*RUBUTAWA:-*
*JAMILA LAWAL ZANGO*

*SADAUKARWA GA:-*

*SUMMY M NA'IGE*
_(Aminiya)_


*FIRST CLASS WRITER'S ASSO....*

*Page 15*






BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHEEM

A karo na biyu ta ™ara gwalalo idanunta." Ina hakan ba zai taSa yuwu ba!Gara na rayu a cikin talauci na kuma mutu a cikin sa.Anya ya san me yake faWi kuwa.
Sai kawai ta nufi hanyar fita ba tare da tace mishi komai ba.
Juwairaah!"

Ya kira sunan ta da sauri tare ™ofar ya kama hannunta wani irin hajijiya ya kama ta wani abu mai kama da shokin,ya na zagaye jikinta yayin da yake fitowa daga gurin da ya ri™e ta ya na ™ara wutar sonsa a cikin zuciyar ta.

" Don Allah ka cika ni ba zan iya abin da kake faWi ba,hakan ya tabbatar min da ka tsane ni ba ka son ganin farin cikina dama na san ni ba'a sa'ar auren ka ba ne, to amma kaje ka auri mata masu aji irin matarka ta yadda za ka samu ´ara daga gidan kuWi,ba irina wanda mahaifina ya mutu bai bar min komai ba.


Ta faWa tare da fisge hannunta da sauri ya sha gabanta ya to™are kofar da take son ta fice, jikinsa ya yi sanyi ganin kamar ba za ta yarda ba,amma kuma ya zama dole ya san yadda zai yi ya shawo kanta,saboda amincewar ta ne kawai zai sa ka ta jure duk wani abu da za ta gani a gidan.


" Nima na so haka na sami mace mai aji kama ta, amma kin san babu wata mace mai aji wanda zan nema ta yadda da hakan.Kasancewa ta Wa namiji da kowa ce mace za ta yi burin samu shi ya sa na™i nai mar me aji iri na, don na san ba za a kwashe dai-dai da ita ba,kuma kema fa so nake na ceci rayuwarki daga ™angin talaucin da kike ciki.

Ya ™arashe maganar da murya na salon yaudarar shi ya na son ta amince.
Hawaye suka ™ara turereniya a fuskarta ta kalleshi da nufin ta saka wani mugun tsanar shi a cikin ranta,amma sai ta ji wani madarar son sa ya na ™ara shiga cikin bargon jikinta a duk sanda ta yi kuskuren haWa ido da shi.

" Sai ni talaka ko?Ni da Allah bai saka min zuciya na so ba.Ko na™asun talauci ya na yin tasiri a zuciya duk lokacin da ta ke son wani?Shi ya sa za ka zo ka cuci rayuwata ta Wa na kake son na haifa na ba wata mace na har abada?Don Allah ka fita daga cikin rayuwata na ro™e ka na san ba za ka samu matsala da ™anin mahaifina ba,amma ni ba zan amince da mugun nufin ka a kaina ba.A yau na yi burin dama ban taSa sanin ka a cikin rayuwata ba."

" Ke ya ishe ki ´ar talaka kawai zaki zo ki na jera min wasu maganganu kamar wani Wan ki!Dama ban yi miki dole ba."

Ya faWa tare da kaucewa ya ba ta hanya ganin hakan ya sa ta zura da gudu za ta fita,dai-dai lokacin da Baba Sani ya yi gyaran murya."Ya kamata ka wuce abokin ka ya na jira,kawai ka nemo waliyin ka a duk sanda kake son a Waura auren kar ka damu da ita ko amincewar ta"
Da ido ya kalleta ya na gasgata abin da yake faWi." Kin ji da kunninki abin da kwaWayayyen ™anin mahaifin ki yake cewa?Don haka ina tambayar ki ne don kar ayi ba tare da yaddar ki ba kizo ki Sata komai."

Ya zaro waya mai kyau da tsada ya ije mata." Ga shi zan wuce na gaji da wannan kukan nan naki da kika tasa ni da shi.Fisabilillahi sai kace na zo gidan ta'aziya,duk abin da kika yanke zan kira sai ko gaya min." Ya mi™a mata kuWi masu yawa." Ga shi ki je ki yi ma marasa lafiya siyayya.Ina ™ara gaya miki Wa Waya kawai nake son ki siyar min bayan nan zaki iya auren namiji wanda ya fini,domin zan ´anta rayuwarki zan gina ma mahaifiyarki gida na ba su duk wani jin daWi na rayuwa.

Shekara Waya ne fa kawai za ki yi kina ma masoyiyata aiki in ma kin sami ciki, da wuri zan Wauke ki daga gidan kin ga kin huta kenan,sannan ki iya takun ki ba da sani ta zan yi komai ba."

Ya numfasa ya na kallon ta yadda ta yi zuru ta na kallon shi,yayin da zuciyarta ta ci gaba da bugu cikin tashin hankali.
"kamar yadda na gaya miki haka za ki yi don haka ko kallona kar ki yi in dai ta na kusa da ni.Kasancewarta ba mai zaman gida ba ne kinga haka zai bamu damar aurenmu ya tafi cikin sirri."

Ya ce da ita sannan ya fice ya barta a tsaye tamkar gunki sai da ta Wauki tsawon lokaci sannan ta yi zaman ´an bori a ™asa tare da fashewa da kuka.
" Don Allah karfa ku yi min ™arya ku dawo fa in ba haka ba wallahi sai na nemo ku duk in da kuke don ba zan ga samu na ga rashi ba.

Motar su na Sacewa ya ruga da gudu ya shige Wakinsa alokacin Juwairiya har ta mi™e ta share hawayenta za ta fice." ³ar albarka Juwairiya zo mai ya baki."

Sai kuma ya hangi damin kuWin da ko ta kan shi ba ta bi ba, ai da sauri ya dafe ya na washe baki sannan ya mi™a mata dubu biyar ya ce." Gashi maza ki tafi Juwairiya ya gaya miki komai ko?Ai Allah ya tarfa ma garin ki nono kin huta da auren wannan mutumin,dama Wan iskan tun da ya ga na ba shi auren ki ya dai na bani komai,duk da na yi ba™in ciki amma ko ba komai ai na samu ta sanadin ki rayuwata za ta shiga cikin jerin masu da shi."

Juwairiya ba ta ce komai ba har ta kai ™ofa za ta fita, sai kuma ta dawo ta ce." Ni fa ba zan aure shi ba haba Baba ka ji tausayina mana!Wallahi in..."

"Rufe min baki banza shashasha!Don ma kin samu zai aure ki wallahi da bai zuba uban kuWin nan ba, to ko megadin gidansa yake son ki yi masa ba zan bari ba,ai ke gaba ta kai ki ko banza a shekara Waya zaki rayu cikin daula,ko banza za'a sha za™i da mai™o a rabu da tuwo wanda shima ba kullum ake samu ba."

Da sauri ta fice jin maganar da yake mata wanda duk cin fuska ce.

Juwairiya ta shiga cikin tsananin hankali tun lokacin da ta fito da ga Wakin Baba Sani ta kife kanta ta na wani irin kuka mai tsuma zuciyar mai saurare.

Yayin da tausayin kanta ya rufe ta ganin mutumin da take matu™ar so ya zo neman ta akan auren kwangila."Yanzu inna auresa shekara Waya za mu yi? Shima tsakanin mu tamkar mage da Sera tunna matarsa ta yi katanga a tsakanin."

Abin da take ta faWi a ranta kenan sai kuma ta share hawayen da damuwa cike a zuciyarta,don ta rasa yadda za ta kwatanta wannan auren da yake son su yi,amma a ranta ta ™udira koma me zai faru sai dai ya faru don ba za ta aure shi ba,ai gara ya barta a cikin tsananin talauci saboda in talaucin bai kashe ta ba,tsananin son da take mishi da kishin matarsa zai kai ta lahira!

Ko da ta isa asibiti ba yan ta gama girki abin mamaki sai ta ga Baba Sani zaune a can,ya dage sai zuba ruwan surutu yake yi tamkar wani aku.

Sai Juwairiya ta kasa shiga ta tsaya ta na kallon shi da mamaki ganin yadda yake ta magana har da dariya ga uban leda da ya siyo musu abu.

Mama shiru ta yi ta na kallon shi da mamaki."Oh ikon Allah duniya juyi-juyi!" Abin da ta ce kenan cikin tsananin mamakin sa.

"˜araso mana Juwairiya kin ga har na riga ki ai daga gurin aiki sai na taho,ban san kina gida ba."

A sanyaye ta shigo tare da ije abincin dai-dai lokacin da Baba Sani ya tashi tare da yi musu sallama ya tafi.

Da sauri Juwairiya ta bi bayan sa ya na ™o™arin shiga motar sa ta ri™e murfin motar idanunta na zubar hawaye " Ba zan aure shi ba gara ya barni a halin da muke ciki,amma ba zan yi aure ba wanda mahaifiyata ma ba'a son ta sani!Tun wuri ka mai da masa da kuWin sa ni zuciyata ba irin naka ba ne!Na san mutuncina ai talauci ba hauka ba ne "

Kau ya gaura mata mari " Baki da hankali kina wasa da ni ke baki san halina,ni murucin kan dutse ne! In har kika ce ba za ki yi wannan auren ba,kin ji na rantse miki Juwairiya zan iya kashe ki har da mahaifiyar ki.Don haka in baki bi umurnina ba ki kuka da kanki."

Ya ja motar sa ya barta a nan tsaye cikin tashin hankali sai kawai ta rushe da kuka,sai da ta yi mai isar ta sannan ta yi shuru ta wanke fuskarta ta shiga cikin Wakin da Mama suke.

" Ikon Allah abin duniya ba ya ™arewa kin ga abin mamaki ko.Ai addu'a takobin mumuni ne."
Juwairiya ta ce."Umh Mama."Sannan ta Wauki filet ta zuba mata abinci.
"Juwairiya bayan fitar ki likita ya zo ya ce in dawo ki je ki same shi,sannan ya ba da takadda kamar na magani

Please Login or Register in order to submit comment