Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

godiyar abincin har da steaker na kis akai ma abinci.

Rungume wayar ta ta yi tare da sakin ma hoton sa da ta Wauke shi ba tare da ya sani aba suna zaune a falo,saboda bai taSa ce wa zai Wauke ta hoto ba duk da in ta yi kwalliya ya yi ta yabawa shi ya sa ita ma ta Wauke shi ba tare da ya sani ba.

Kuma ya yi kyau sosai kamar wani balarabe ta saka pasword a gurin hoton kafin ta buWe sai ta rubuta sunan ta da full sunan shi.

Da sauri ta saka aton hijabin ta har asa saboda tsoron fita kiran da Zainab ta yi mata,sai da gabanta ya buga don gani take hijabin ara mata kyau kawai ya yi,amma dai ya rufe surar jikinta da A.m kullum sai ya yi ta yabon shi ya na zuzuta wa.

A hankali ta taku har zuwa in da suke duk da dukan da gabanta yake yi.

Zainab haka kawai ta tsinci gabanta ya faWi ganin yadda Juwairiya ta canza har sai da ta mie, gabaki Waya ta zama kamar wata matar gidan yadda fuskar ta ya canza ta ara haske sai abin ya ba ta mamaki warai ta kalle ta tare da sakin ara ta ce.


TO MASU KARATU ABIN DA ZAINAB ZA TA CE YA TSORA TA NI NA MIE DA SAURI HAR BIRO NA YA FAI GASHI NA NEME SHI BAN GAN SHI BA KUCI GABA DA BIBIYAR LINTAFIN DON JIN YADDA ZA TA KAYA A CIKIN LINTAFIN NAN MAI FARIN JINI.

BARI NA TUNA MUKU DA SUNAN SHI



SAKACINA KO HALIN MAZA


TAKU

JAMILA LAWAL ZANGO
JAMCY





Kar dai ku manta sunan labarin "SAKACINA KO HALIN MAZA" Ga masu buatar shiga cikin group Wina na whatsapp ga numba 08144072423_.


Kuma ofa a buWe take na orafi gyara ko arin bayani ga zakakuran marubuta,har yanzu ni mai koyo ce.
Kar dai ku manta da wannan lintafin sadaukar wa ne ga zaauran marubuciya,kuma awata (SUMAYYA NA'IGE) Allah ya ara fasaha ya sa ki fi haka,ina alfahari dake a cikin marubuta da irin taimakon da kike bani.






COMMENT,READ FOLLOW AND SHARE.







*SAKACINA KO HALIN MAZA?*



*RUBUTAWA:-*
*JAMILA LAWAL ZANGO*

*SADAUKARWA GA:-*

*SUMMY M NA'IGE*
_(Aminiya)_


*FIRST CLASS WRITER'S ASSO....*

*Page 22*

BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHEEM


"Ke uban me kike yi haka ki ka canza ko kayan shafana kike amfani da shi in ba na nan? Duk da na kulle Wakina."

Zainab ta ce ta na kallonta cikin tsananin mamakin yadda ta ga Juwairiya ta koma lokaci guda.

Juwairiya hankalinta ya tashi ita kanta ta yi tunanin hakan dama dole ta yi maganar canzawarta,ko A.m da suke tare kullum sai ya yi maganar ta ara kyau bare Zainab da ta Wan jima ba ta ganta ba,sai ta yi shiru ta na zare ido.

"Dear ba ka ga yadda yarinyar nan ta zanca ba kalli jikinta ka gani da key na na tafi,amma ina tunanin shafe-shafe take yi da siyan supplement irin yadda an matan yanzu sua Sace da siya don su yi kyau.

To in ma shi kike yi wallahi ina tausayin ki matua don babu in da zai kai ki sai motar nadama,domin duk tashen kyau da kika yi daga arshe cutar canser ita ce ajalin ki,kin ga kin kashe kan ki a banza saboda kwaWayin duniya da son burge namiji,gara ki tsaya a haliitar da Allah ya yi miki,saboda namijin da kike yi don shi gudun zai yi,kin ga wa gari ya waya? "

A.m da ko kallon Juwairiya bai yi ba haka zalika bai kalli Zainab ba da take zuba nasiha,a ran sa ya na tunanin dama ta na da hankalin yi ma wani nasiha ta kasa yi wa kanta.Ya na cin abincin sa hankalin sa kwance,irin ba ruwana can ku arata ba ta shafe ni ba.

A yatsine ya juya ya kalli Zainab sannan ya yi ma Juwairiya kallo Waya ya Wauke kansa don ji ya yi ta burge shi sosai ya ije cokalin abincin sa ya na hararar da ta zame masa a'ida tare da kallon Zainab."

"Ta ina zan gane hakan tun da ba kallon ta nake yi ba ke ma tsokana na kike bayan kin san idanuwana ba sa iya kallon wata mace sai ke,kuma in ta na shafe-shafe ina ruwan ki ba aure za ta yi ba.Kuma ni ba na tunanin haka wataila canjin abincin da ta samu ne ta canza kin san ko wace mace da kalar jikinta.Kuma ga shi ta iya girki sosai wallahi ina yabawa abincin ta a kwai saka natsuwa a zuci."

Zainab ta harare shi ta tsaki tsai jin abin da ya ce." Oho Allah ya sa a duniya za ka ce ita ta ci gasar iya girki bai dame ni ba, ba wahala na zo yi a duniya ba bare na bautawa wani can,kuma da kake magana in dama ba ta iya abinci ba korar na zan yi tun da dalilin da ya saka aka Wauko ta kenan."

Kamar ba zai ce komai ba ganin yadda ta ule amma ya na son ya untata mata, saboda ya fahimci in ya ce dukan ta zai din ga yi haka za su ci gaba saboda ba za ta taSa canza halinta ba,shi kuma sam ba ya son ya mai da gidan sa gidan dabbe musamman da yanzu Juwairiya ta Wauke shi kamar wani waliyi."

Spoon ya Wauka ya taSe bakin sa tare da Sare ledar tuwon shinkafa da ta tuu sosai ya zuba miya,ya kalli Zainab da take huci kamar wata kububuwa don ya ya bi Juwairiya ya ce."Ai ita komai ta iya ta na da oari matua dubi gidan nan komai tsaf-tsaf sai tashin amshi da yake saukar da nishaWi a zuciya ga..."

A.m ya yi shuru da maganar da yake yi jin an yi jifa da kayan abincin da yake ji a asa.
" Na ji ta iya koma mene ne ba ruwana kuma in ban da munafunci ce wa ka yi ba a gida kake kwana ba in na yi tafiya shi ne kake maganar iya abincin ta."

Miewa ya yi a gadare ya ba ta amsa da ce wa."An gaya miki kuWin banza nake samu da zan din ga yawo hotel ina kwana?Da ma sau Waya da kika yi tafiya na kwana a can tun da na ga ba canza wa za ki yi ba, na na haura ina kwana a gida ai da babu gara ba daWi ko banza a kwai wace za ta ba ni abinci."

"Ya ishe ka a gaban wata banza daiiya kake gaya min wannna maganar?Ya zama dole Juwairiya ta bar gidan nan duk da ba na tunanin ko kallon ta za ka iya kuma na yadda da kai A.m,amma ai ta isa aure kawai zan Wauko yarinya arama in ya so ta koya mata aiki ta bar min gidana."

Am ya kalle ta ya Waga kafaWunsa alamun bai dame shi ba ya ce." Ya rage na ki Zainab mijinki na ke matuar ba za ki zauna ki kula da ni ba,ni kuma ina da damar da zan hana duk wata mai aki shigowa gidan nan sai wanda na ya ba da abincin ta tun da ni ake girka ma wa,in kuma za ki canza ta fine amma kece za ki zama makwafinta ba ki ba fita gantali sai kin girka min abinci."

" Kalle ni da kyau ai wallahi arya ka ke don ba ka nemi aure in da matar ka za ta dafa maka abinci ba."

Ta faWa ta na juya jikinta tare da takun girma sannan ta Wora da ce wa." Kuma kan ka ake ji ni ara fita zan yi saboda kaya ake so da yawa,amma kafin na tafi dole na kawo yariyar da Juwairiya za ta koya ma aiki."

Ta wuce zuwa da sauri bayan ta harari Juwairiya ta ce "Kuma da ga yau na hana yin girki tare da na ku ki yi mana na mu daban kuma daban."

" Allah ya sa bangon duniya za ki ba wata asa ba mu zuba ni da ke shege ka fasa."

A.m ya faWa mata lokacin da ta haye sama ya juyo ya kalli Juwairiya da ta bushe a tsaye ta na kallon dirama,girar sa ya Waga mata tare da kashe mata ido Waya ya ganin ta firgice ya manna mata kiss a kumatu.
"Abinci ya yi daWi warai "

"A kwai tukwici an jima."

Zare idanunta ta yi ta zuba mishi ido lokacin da ya haye sama ya na sakin mata murmushi mai tsada wanda ya saukar mata da kasala har sai da ta zauna.

A hankali Juwairiya ta ja jikinta ta shige cikin Waki ta na mamakin A.m da kullum saka ta yake a cikin shakku.

Ranar wata safiyar talata Juwairiya ta shirya za ta gurin Mama.Ko da ta isa gidan Mama ba ta nan sai da ta jira ta sannan ta dawo daga moota da ta shiga.

Cikin mamaki Mama ta tsaya ta na kallonta tare da rie bakinta don ta rabu da zuwa gidan kwana biyu.

"Juwairiya kin gan ki kuwa haka kika dawo sai kace amaryar da take ganiyar cin amarci!Gaskiya kin yi kyau sosai."

Gaban Juwairiya ya yanke ya faWi gani take kamar Mama na zargin wani abu,irin yadda take kollonta cikin mamaki.

" Kai Mama hutu ne fa kawai saboda kuWi suke da shi sosai."

Mama ta matsa kusa da ita ta zauna tare da rie hannunta ta na shafawa.
"Gaskiya kin yi kyau matua ki na sane da saura wata biyu da kwanaki ki gama aikin ki ko?"

Ta tambaye ta da osawa sannan ta Wora da ce wa." Na matsu warai na ga kin yi aure ji nake kamar rai na ya na jiran wannan ranar ne kawai."

Mama ta faWa ta na arewa Juwairiya kallo tare da tunani barkatai a zuciyarta.

" Mama aure lokaci ne ai zan yi in lokacina ya yi kuma ni yanzu aure tsoro yake bani,ji fa Mariya har sun rabu da mijinta.Na matuar tsorata Mama ina tsoron kar na yi aure na dawo ina zawarci."

Ta faWa yayin da idanunta suka yi rau-rau tuna maganar da A.m yake gaya mata a kullum.

" Ko wa da addarar sa Juwairiya kuma mutum ba zai iya tsallake ta ba,wataila zaman su ya are da mijinta a kwai rabon wani a gaba shi ua sa suka rabu,amma kar ki saka wannan a ranki ki saka a ranki za ki yi aure da zuciya Waya."

Ta faWa ta na kallonta sannan ta mie tare da juya ma Juwairiya baya ta Wauko kuWi ta ce."Kin ga wannan kuWin nan,ina adana su ne in kika gama aikin nan kamar yadda aka iba sheara Waya,in dai Sani bai amince ki yi aure ba to za a haifi Wa mara ido tsakanina da shi."

"Mama hakan ma ba zai faru ba in sha Allahu aure zan yi kar ki ta da hankali Mama."

Juwairiya ta faWa jin abin da Mama ta ce ma ta sai hankalinta ya tashi matua, ta shiga zubar hawayen da ta kasa gane dalilin yin sa saboda tarin damuwar da yake ranta.
A ranar Juwairiya ta je da nufin ta ba Mama irin tarin kuWin da A.m yake ba ta saboda hannun sa a sake yake,amma jin irin maganganun da take yi mata mai kama da wanka da ruwan jurwaye, sai hankalinta ya tashi ta koma ba tare da ta iya ba ta kuWin ba,saboda ta na tsoron kar Mama ta tuhume ta.

Koda ta fito za ta tafi Mama ta Wauki tsawon lokaci ta na mata nasihar da ta kula da mutuncin kanta,a haka suka rabu jikinta kamar an yi mata dukan tsiya.

Zaune suke a falo Zainab ta na gefen A.m da hankalin sa,ya Wauku akan labarai da ake yi tashar aljazira.Zainab ta na rie da filet da ta yanka apple ananata na ci.
Zainab ta kalli A.m da ya Wan juyo ya na kallon ta ta ce." Ka san me wannan shashashan yaron ya ce?"
Ya Wauke kan sa ga barin kallon ta tare da Waukar remote da ke gefen kujerar da ta ke,ya canza tasha ganin an gama labarai ya ce.
" Wa kenan."

"Amir ma na."

Ta na nufin cousing Winta sai ta ci gaba da ce wa." Kirana ya yi wai don Allah ya na son Juwairiya."

A.m da maganar ta dake shi ya kalle ta zabure ya na faWin." Amir Win ne ya ce ya na son ta kai amma ya fara shaye-shaye."

Zainab ta kalle shi ganin yadda ya razana a tunaninta,ta Wauka ta Wauka ya na mamakin kamar shi ya na Wan manya zai ce ya na son ta,don haka ta gyara zama ta na ara shige masa ta ce."Kai ma ka razana ni kaina hankalina ya tashi sai da na yi mishi tatas! Saboda ba shi da hankali mai zai ci da Juwairiya ar matsiyata!"

Miewa ya yi ya na faWin." Amma zan koya mishi hankali matua sai ya yi nadamar faWin sonta da ya ke yi ke ba ma ita ba ko wani ne ba zai ara faWin ya na son ta ba."

" Ai gara ka yi mishi magana mahaukacin ila ya taSu ne,amma na alubance ka da ka ce ko wani ne ya ce ya na sonta zai sani,kamar maigadi da direba Bala in suka ce su na sonta ai faWuwa ta zo da zama."
"Ko ma dai waye ya faWa ki tsawatar masa don ko da hauka kar su yi gigin faWa mata."

Ya ce ya na oarin barin gurin amma sai ta ira sunan shi ya tsaya ya na kallonta.
" Juwairiya fa dole ta bar gidan nan don aure za ta yi duk jin daWin girkin ta da kake yi haka za ka haura ka bar shi,kuma na yi magana da Anty Fati za a kawo min yarinya arama kafin Juwairiya ta tafi ta saba da gidan kuma ta koya mata girki."

Dubara ce ta faWo masa sai ya dawo ya zauna ya na fuskantar ta ya ce."Haka ne na san dole ta yi aure,amma kafin nan mai zai hana mu saka Juwairiya a makaranta ko da part time ta din ga zuwa,kin ga sai ta karanta abin da ya shafi girki da yadda za ta koya ma yarinyar da za ki Wauko ko ba komai mun taimaki rayuwar ta,ke kan ki ba kya son zama da jahila marasa ilimi."

Zainab ta Wan yi nisa ta na tunani domin ita sam ba ta ga amfanin saka ta a makaranta ba,saboda iya girkin da ta iya ya isa ba sai ta koyo ba.

" Meye alfanun haka a gare mu Juwairiya gwana ce gurin girki ba sai mun kai ta makaranta ba."Ta ce ta na kallon sa." Ok tun da haka kika ce fine ni tunani kawai na yi ya kamata mu taimake ta,amma na fahimci ranki ba so ba a bar maganar."

Ya faWa ya na oarin hayewa sama shi ya yi tunanin hakan ne don kawai ya ragewa Juwairiya,zafin raWaWin rabuwa da shi fahimtar da ya yi ta na son karatu sannan ya shirya zuwa asar waje yi mata dashen wai na haihuwa don shi ya sadaar shi ne ba ya haihuwa duna ga rashin samun cikin da ba ta yi ba.


A ran sa ya saka bai wuce su ara wata tara a tare ba saboda ya huta da Wan iskan nan Baba Sani ya tabbata zai ara neman sa.


Kwana biyu da maganar mai aiki sai ga shi an kawo wata yarinya wace ba ta wuce shekara sha uku ba,sannan ta na da hankali matua ga natsuwa ba ta da hayaniya.


A ranar da aka kawo Binta mai aiki yarinyar ta shiga cikin ran Juwairiya matuar gaske,don komai Juwairiya ta Wauka za ta karSa ta ce ita za ta yi,sai yarinyar ta shiga ranta matua musamman da ta gaya mata labarin mahaifiyarta ta rasu,kishiyar Babar ta take gallaza mata har ta kawo ta aikatau.

Da fari Zainab ta i amincewa na su saka Juwairiya a makaranta,amma daga bisani ita da kanta ta nuna masa amincewarta don tun ranar da ya yi mata magana bai ara ta da maganar ba.

Cikin Woki ya gaya ma Juwairiya da ta kawo takaddunta na shedar kammala sakandiri zai saka ta a makaranta,hakan ya yi mata daWi warai sai dai da ta sanar ma Mama sai tai rashin amincewa,ita a ganin ta a wanan shekarun aure ya da ce ta yi, amma da ta ga Juwairiya ta nace kuma ta san alfanun karatun sai ta amince,da sharaWin in har ta samu miji za ta yi aure kuma koda ya ce bai amince da karatun ba.

Take ta amince da hakan don ta san yadda Allah ya sa ta shiga makarantar ko sun rabu da A.m,Allah ba zai kawo mata wanda zai hana ta karatun ba duba ga yanzu ilmi shine ginshiin zaman duniya.
A.m zai yi tafiya zuwa chaina Zainab ta buaci su tafi tare don ita ma ta na da siyaryar da zai kai ta ta yi matuar mamaki da bai hana ta ba ya yi musu viza suka wuce tare.

Tafiyar su da sati Waya A.m ya dawo saboda ba daWewa zai yi ba.

Ya shigo da murna ya na kwaWawa Juwairiya kira ta fito da sauri jin muryar sa,dama ta na laSe ta na kallon shigowar motar sa ta na son ta je garesa,don ta yi missing Win shi a lot sai dai ta san Binta na ganin ta fita za ta bita,saboda yanzu bayi ne kawai za ta shiga ba tare da ta bita ba.

Jin kirar ya sa ta daure ta fito Binta na biye da ita kamar yadda ta za ta,sai ta tsaya daga bakin ofar ta na sakin mishi lallausar murmushi.

Hannu ya ware da nufin ta iso gare shi yayin da idanun sa suke bayyana matuar kewarta da ya yi.
Duk da gangar jikinta na buatar haka amma sai ta langaSe kanta ta na nuna masa Binta da ta yi tsuru-tsuru ta na kallon ikon Allah.

Tsaki A.m ya yi da ya kai idanun sa gurin da take nuna masa shi kam har ga Allah ya manta da ita,sai ya ji tsanar ta a ransa matua ganin za ta hana shi hutawa ga shi da alama yarinyar za ta yi munafunci.

Hararar ta ya yi ganin yadda ta kafe shi da ido ta na kallon ikon Allah.

"Ki same ni a Waki."

Abin da ya ce kenan tare da ije jakar shi da nufin ta Wauko masa.
Hankalin Juwairiya ya tashi sosai ta juya ta kalli Binta da ta daina kallon sa,lokacin da ya haye sama ta juyo da idanunta ga Juwairiya da ta yi tsamo-tsamo kamar wacce ta faWa cikin randa.

Sai ta juya ta shiga Waki ahankali Juwairiya ta sunkuya ta Wauki jakar da ya ije ta nufi Wakin sa kamar wace wai ya fashe mata,yayin da take jin matuar kunyar Binta don ta san tunani barkatai za ta yi a ranta,tun da ita ba yarinya ba ce a shekarunta ya kamata ta fahimci wani abu.

Ta na shiga Wakin ta ije masa jakar shi da nufin ta bar Wakin.Am da yake zaune ya sunkuya ya na cire takalmar shi da ya jira ta ta zo cire mishi,amma ganin shiru ba ta zo ba ya fara cirewa.

Da sauri ya mie tare da janyo hannunta ya haWa ta da gini ya yi mata rumfa ya na faWin."Matar wucin gadi ina za ki ko ba ki yi murnar dawowata ba?"
Fuskar sa bayyane da murmushi yake magana ya na jin wani irin kewarta da ya yi.
" Please ka cikani ina jin kunya matua ban san ya Binta za ta Wauke ni ba,ila a mutunjyar banza.Zargi nake matarka ta na son gano wani abu shi ya sa ta kawo ta gidan nan."
Juwairiya ta furta jikinta a sanyaye duk a tsorace take gani take kamar Zainab za ta iya shigowa ga kuma Binta a gidan.

Sakin jikinta ya yi ya koma ya zauna ganin yadda take kyarma,ya kwanta a kan gado tare da rie yatsun hunnuwan sa ya tallabe kan sa ya na kallon sama.
"Ki kwantar da hankali ba na zargin haka saboda Zainab ta ba ni duk wani yadda na ta kamar yadda nima na yadda yadda da halayen ta.Game da yarinyar nan kina tunanin saboda ita zan i more kuWina ne ki duba irin bita da ullin da wancan mara mutuncin yake min.

Sannan maganar samun ciki na yanke shawarar zamu je asar waje ayi miki dashen wai kawai ina ga hakan zai fi."

Juwairiya ta gwalalo idanu tsoro ya kamata matua har ta fara dana sanin in yadda ta samu ciki,gashi yanzu ya na shirin kai ta asar masu jajayen kunni a ilata mata rayuwarta.

Sai kawai ta juya ta fice ba tare da ta ce masa komai ba don in ta yi oarin yin magana ta san kalmar hauri za ta iya ba shi,akan ta na zubar da ciki ba tare da sanin sa ba.
" Ina jiran ki ki shirya min abincina kuma ke za ki bani don haka sai ki kauda idonta a gurin."

Ya Wan Waga murya yadda za ta ji ganin har ta fice daga Wakin.

Bayan ta shirya masa abinci kamar yadda ya ce haka ta bi umurnin sa bayan ta aika Bintu ta siyo mata kati.
Duk da zargin da Bintu take musu sai ta fita siyo katin a ranta ta na Allah Allah, ta dawo ta ga abin da zai faru a gidan ita har yanzu ba ta dai na mamakin ware hannun sa da A.m ya yi ba akan ta shiga.

Juwairiya da take ba A.m abinci a baki ta na jin arar buWe ofa ta ije cokalin tare da zurawa ta shige Waki,wanda hakan ya ba A.m dariya ya Wauki cokali ya ci gaba da cin abin sa ya na tunanin yadda zai kori Bintu a gida.

Suna zaune da Bintu Juwairiya na koya mata karatun kur'ani ta ji wayar ta ta yi ara da sauri ta Waukajin shigowar tsao.

"Dare ya yi zan yi bacci ina jiran ki a Wakina ki yi sauri ko na zo na Wauke ki."

Tsananin mamaki ya kamata ta zare ido ta na kallon Bintu da ta ke kallonta ganin ta firgita.
in zuwa ta yi ta kuma i mai da masa da martani,don ta san duk rashin kunyar shi ba zai zo ya ce ta zo su kwanta ba tun da Bintu ba yarinya ba ce,kuma ko da ta zo irin yadda Zainab ta gabatar da ita ga Bintu a walaance na matsayinta na ar aiki wacce ake so ta koya ma Bintu aiki ta maye makwafin ta.

Suna zaune har arfe goma sannan suka kwanta amma ta kasa bacci tunanin sa ya hana ta bacci.

Kamar yadda take juye-juye haka shima yake ta yawo akan gadon shi becouse he missed her a lot da ga arshe tashi ya yi,ya saka takalmin shi ya sauko ya na wanwasa ofa.

"Juwairaah ina kike ki zo ki haWa min shayina."

Ya ce da ita cikin Waga murya ya na wanwasa ofar,amma ta kasa koda motsine saboda figita don ko kaWan ba ta yi tunanin

Please Login or Register in order to submit comment