Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


!
"
#
$
%
&
'
(
)
*
+
,
-
.
/
0
1
2
3
4
5
6
7
8
9
:
;
<
=
>
?
@
A
B
C
D
E
F
G
H
I
J
K
L
M
N
O
P
Q
R
S
T
U
V
W
X
Y
Z
[
\
]
^
_
`
a
b
c
d
e
f
g
h
i
j
k
l
m
n
o
p
q
r
s
t
u
v
w
x
y
z
{
|
}
~


ba wannan ba kar ka sake kazo kusa da ni."Ta ba shi amsa kai tsaye jin abin da ya ce.

Bai ba ta amsa ba ya Wora da cewa." Maganar tashina da daddare da kike yi na yi miki girki zan daina ke ko da safe ne,saboda kin san Zainab ba za ta Wauka ba,don tun da na ke da ita ban taSa shiga kicin ba na yi girki,da tashina da kike yi na zauna zaman jiran ki a falo ™arshe sai dai na kwana anan.Kin san Allah kika yi wannan gigin sai na Sata miki rai."Ya ™arashe maganar da nufin gargaWi.

" Wannan kuma bai shafe ni ba abin da na sa ni in har baby ya ce zai ci abinci Allah sai na zo na tashe k.."

" Juwairiya ranki zai Sace fa ki kiyaye ni."

Da kaukausar murya ya katse ta jin abin da ta ce sai kuma ya du™a a gabanta duk da bai so yin haka ba." Don Allah ki tausaya mini kamar yadda na ke son yaron jikin ki haka na ke son Zainab."

Wani iri ta ji babu daWi a ranta abu mai kama da kishi wanda ba ta gane hakan ba ya tsaya mata a ma™ogaro sai ta mi™e da sauri ta shige cikin Wakinta.

" Momi ki barni Allah yau a gidan Mijina zan kwana,saboda na lura ba zan iya rayuwa in babu shi ba,kuma ya sanar da ni duk abin da ya yi saboda ni ne yana tsoron kar watarana a tilasta mi shi, ya yi aure ya sa ya auri yar talakako in ce ya siye ta don ta haifa mana baby."


Zainab ce take gaya wa mahaifiyarta maganar saboda ™wace wayarta da ta yi jin suna hira da shi.

" A she ke banza ce ke anya nonona kika sha lallai na yadda ba ki da hankali."

Ta numfasa saboda takaici da ya rufe mata ido ta ci gaba da cewa." Don ya gaya miki wannan ™anzon guregen kika yadda da shi,karki manta namiji ne fa shi,yau na yadda ba ki da hankali karki bari a ™wato miki ´anci ki koma gidan na sa da kanki za ki dawo kina kuka,don wallahi zaman gidan sai ya so ya fi ™arfinki."

Momi ta ce cike da takaicinta saboda ta yi-ta yi da ita su je gurin Malami,amma ta bijire mata.

" Ko ma me za ki ce ki ce amma ni ba zan je na Sata aurena ba,na san A.m na sona kuma da zarar ta haihu za ta bani Wan ta koma in da ta fito,kuma yanzu a gidansu ya ije ta."

Momi da ta harzu™a kamar ta kwasa mata mari take ji." Au haka kika ce ni da na so a zubar da cikin ne,saboda barin a haife shi kamar wani babban kuskure ne za ki yi."Ta ce mata tana son ta shawo kanta.

" No Momi barin sa ya ga ™wansa shi zai saka ya samu natsuwa, kin san in son sa ba zan so na ga yana cikin damuwa ba,kawai ya haihun hakan zai fi mana samun kwanciyar hankli."

" To ai ke kika sani duk abin da ya ™ara faruwa karki ™ara nema na ki je ciwon so ya kaiki ya baro."

Ranar da A.m ya je Waukota ya sha faWa sosai a gurin Daddy.
Daddy ya yi masa faWa sosai kamar zai kai mi shi duka har ya Wora da cewa." Ka ji na rantse maka don kawai Zainab ta aikata kuskure a rayuwarta,wanda mun yi mata faWa sosai da kuama kunyar mahaifinka da na ke ji,da albarkacin son ka da take yi maka,amma wallahi kulle ka zan yi sai igiya ta yi rarara.
Sakaran banza kawai ka rin™a dukan mace goto-goto da kai ba ka jin kunya,tun da nake da ita ban taSa saka hannu na buge ta ba sai kai,an ce maka jaka na haifar maka."

Ya numfasa tare da Worawa cikin zafi sa ™unar zuciya na saboda ™ara dukan shalele da ya yi.

" Na so ka sakin mini yarinya na tura ta in ingila ta yi rayuwarta a can,ai ka san kai kai ke da asara,saboda duk wanda ya yi rashin Zainab ya tafka babbar asara wallahi,ga kyau ga kuWi da ilmi."

A.m shiru ya yi don haka A.k ya ™i rako shi don ya san dama zai ga rashin mutunci.

Haka suka shanya shi kusan rabin awa yana jiran ta har ya yi fushi ya raya a zuciyarsa in har ba ta fito ba,minti biyu ya yi zai tafi,sai ga ta ta fito tana cika tana batsewa da tiren kayan lambu a hannunsa.

Ware hannunsa ya yi har ta taho za ta faWa sai kuam ta du™a tare da sakin kuka sosai.

A hankali ya ™araso ya Waga ta ya rungume." Is ok babyna na riga na gaya miki duk abin da ya fa.."Katse sa ta yi cikin kuka.
" Dole na yi kuka sosai kamar yadda kake rungume ni a faffaWar ™irjinka haka kake mata gaski.."

" Wa ya gaya miki? ai irin wannan yana faruwa ne don kana son mace,ni kuwa kin ga sam ba na sonta,kawai na tsaya na zaSo mai kyau don kar a haifa mana baby mummuna."Ya ce da tsigar rarrashi."

Tsarata ya ci gaba da yi yana gaya mata kalamai masu kwantar da zuciya,har ta manta komai ta mi™e akan za ta Wauko kayanta su tafi.

Momi kuwa ko kallonta ba ta yi saboda ta yi fushi da ita sosai,sai haWa kayanta take yi cikin sauri kamar wacce za ta tashi sama,ko da ta yi mata sallama tsaki ta yi ta juya mata baya.
A.m dake tu™i idan ya juyo ya kalle ta sai ta balla masa harara ta saki tsaki tare da kauda kanta.

Wani irin fargaba yake damun sa in ya tuna Juwairiya na gidan,kuma ya san Zainab ba za ta yadda ba,sannan a halin yanzu ba zai yadda ta yi nisa da shi ba,saboda in ya ga Wan cikin da ya fara fitowa sai yaga kamar Wansa yake gani,uwa uba ga Wumin jikinta da yake masifar so ya ji sa a kusa da ita,duk da yaki ce sa da take yi.

" Zainab ina son za mu yi magana don Allah ki natsu ki fahimce n ."
" To mai kake so ka gaya mini yanzu kuma?Don Allah ka ™yale ni na gaji da yaudara ta da kake yi kana gaya mini kalaman bakinka na yaudara."

Ta katse shi da murya mai ™arfi saboda haushi ya ke ba ta sosai ji take kamar ta sha™e shi,domin ya ha'ince ta ya ije mace a gidanta ba tare da ta sani ba.

Kawai sai hawaye suka fara turereniya a fuskarta daga ™arshe fashe mi shi da kuka ta yi sosai.

" Allah ka na gani A.m ya cuce ni na yi dana sani son ka da nake yi,ga shi na kasa iya cire shi a raina.In kana son ka samu baby mai zai saka sai ka kawota cikin gidana,har yanzu in na tuna akan gadona kake kwana da yarinyar nan,ina ji kamar na sha guba na mutu."

Shiru ya yi ya ri™e sitiyarin motarsa yana kallonta yayin da yake ta tsa™e-tsa™e a zuciyarsa.

" Duk ya riga ya wuce wannan meye amfanin dawo da hannu agogo baya,sannan na gaya miki dalilin aure k.."
" Don Allah kar ka taSa ni baka san ™yamar ka nake yi ba,mu tafi kawai ka tada motar duk abin da za ka ce mini in mun je gida ka gaya mini."Ta ce mi shi yayin da ta ga ya yi nufin kamata.

Kifa kan sa ya yi akan sitiyarin yana jin kukan da take na damun sa,amma ya san za ta yi fiye da wannan in ta ganta a gidan,da yadda ta sake abin ta don shi kan sa tsoron rigimarta yake yi,shi ya sa ya so ya yi mata bayani amma ta ™i sauraran sa,kawai sai ya tada motar komai ta fanjama fanjamjam.








TO MASU KARATU KU DAI BIYO NI KU JI YADDA ZA TA KAYA A TSAKANIN SU YAU BAN YI TYPIND DA YAWA BA,SABODA BA NA JIN DAŠI KU YI HA˜URI DA WANNAN ANA TARE.


KU CI GABA DA BIBIYAR LINTAFIN DON JIN YADDA ZA TA KAYA A CIKIN LINTAFIN NAN MAI FARIN JINI.

BARI NA TUNA MUKU DA SUNAN SHI



SAKACINA KO HALIN MAZA


TAKU

JAMILA LAWAL ZANGO
JAMCY




TALLAH!TALLAH!!TALLAH!!!

INA ³AN MATA DA MATAN AUREN DA SUKA SHAYAR SUKE SON MARTAR ˜IRJIN SU YA DAWO?

INA MATAN DA SUKE FAMA DA RASHIN ˜IBA KO INA A ˜AME?

MAZA GARZAYO KI SIYA INGANTACCEN MAGANIN GYARAN NONO DA ˜IBA,MAGANIN AN RIGA AN GWADA KUMA YA NA DA AKYAU ˜WARAI.BARI IN GAYA MIKI YAR'UWA DUK WADDA TA CE MIKI MARTABAR ˜IRJINKI,ZAI DAWO MATU˜AR JIKINKI BAI MURJE BA,TO GASKIYA KUŠIN KI KAWAI ZA TA CI.

IN HAR KINA SON MAGANIN YA YI AIKI A JIKIN KI SAI KIN DAURE,KIN SHA SAFE DA YAMMA.SANNAN MUNA AIKAWA KO INA SIYAN NAGARI MAIDA KUŠI GIDA.

MAGANIN AKAN FARASHI MAI TSAU˜I IN KINA SO MAZA GARZAYO KI KIRA WANAN NUMBAR ( 07088268243) KO (08144072423)

Kar dai ku manta sunan labarin "SAKACINA KO HALIN MAZA" Ga masu bu™atar shiga cikin group Wina na whatsapp ga numba 08144072423_.


Kuma ™ofa a buWe take na ™orafi gyara ko ™arin bayani ga zakakuran marubuta,har yanzu ni mai koyo ce.
Kar dai ku manta da wannan lintafin sadaukar wa ne ga za™auran marubuciya,kuma ™awata (SUMAYYA NA'IGE) Allah ya ™ara fasaha ya sa ki fi haka,ina alfahari dake a cikin marubuta da irin taimakon da kike bani.




COMMENT,READ FOLLOW AND SHARE.





*SAKACINA KO HALIN MAZA?*



*RUBUTAWA:-*
*JAMILA LAWAL ZANGO*


*SADAUKARWA GA:-*

*SUMMY M NA'IGE*
_(Aminiya)_


*FIRST CLASS WRITER'S ASSO....*

*Page 36*

BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHEEM

Shiru ya biyo tsakanin su babu mai magana kowa yana tsa™e-tsa™e a zuciyarsa,sai kukan Zainab da sheshshe™a da yake tashi a hankali.

Ko da suka isa gidan da gudu ta fice daga cikin motar ba tare da ta kalle shi ba,ta haye sama kai tsaye bayi ta wuce,tare da sakar ma kanta shower tana wankan dole,don kawai kar ya kula ta.

A.m da ya gaji da zama tashi ya yi ya le™a bayin don ya tabbata ta kammala wankan,™in fitowa ta yi,yana le™awa ya gan ta a tsuguna tana kuka sosai.


Jikinsa ya yi sanyi sosai shi kan sa bai yi tunanin tana kishin sa haka,don gani ya yi abin ya wuce misali,saboda duk ta bi ta rame kamar ba Zainab ´ar ™walisa ba.

" Zainab don Allah ki fito daga bayin nan ki zo mu fahimci juna,karki saka wata cuta ta kama ki."Ya ce da ita cikin tsananin tausayin ta.

" Ka fita don Allah na dawo gidanka ne don ba zan iya rayuwa babu kai ba,amma hakan baya nufin na sake amincewa da kai."Iya abin da ta ce mi shi kenan ta ™ara sakin kuka,mai tsuma zuciyar mai sauraro.

Da ya gaji da tsayuwar jira sai ya fita falo don ya duba lafiyarta,amma sai bai gan ta a falon ba,cikin sanWa ya le™a Wakinta sai ya gan ta kwance tana bacci da sauri ya ja ™ofar ya fita,tare da sakin ajiyar zuciya mai nauyin gaske.

A.m dake tu™i ya fita don ya siyo musu abin da za su ci,duk da cewar mai aikin da Momi ta kawo musu ta yi abinci,amma ya rasa ta in da zai fara lallashinta,shi kan sa bai yi tunanin haka take ba,saboda ya gaya mata dalilinsa amma sam ta ™i ta manta komai.

Ko da ya dawo siyo musu abinci Wakin Juwairiya ya fara zuwa,amma har wannan lokacin tana bacci.

Jikinta ya taSa sai ya ji Wumi hankalinsa ya tashi jin zazzaSi a tare da ita.Wayarsa ya ciro tare da kiran likita don ya duba ta,ya ije mata kayan ciye-ciyen ta ya fice daga Wakin ba tare da ya tashe ta ba,saboda gudun rigimarta da yake tsoro.

Šakin Zainab ya nufa amma sai ya ji ta kulle har da makulli.

Bai yi ko tari ba ya juya zuwa Wakin sa ya Wauko spare makulli ya buWe.

Har yanzu tana zaune bayan ta yi sallar magariba hawaye yana bin ™uncinta.

" Ya kamata don Allah ki manta komai Zainab kukan ki yana cutar da zuciyata,na yi miki bayani amma kin ™i saurarata."Ya faWa bayan ya tallabo ta jikinsa.

" Na fahimce ka kawai na kasa yadda da abin da ke faruwa a tsa™aninmu n..."Ya katse ta da cewar.

" Wallahi ba ni da nufin na cutar da ke. Ita ma katsesa ta yi ta ce." Ya wuce sam bana son ka ko ambaci sunanta don Allah ka kyaleni kawai."

Ganin haka sai ya ja ta jikinsa yana shafa bayanta,kamar wata ´ar baby yayin da ita kuma ta lafe jikinsa,tana jin ™aunarsa fiye da ta da.

Ya mantar da ita komai da kalar soyayyar da yake nuna mata, wanda take ji ba za ta iya rabuwa da shi ba,sannan za ta iya zama ajalin duk wata mace da ta yi gigin raSarsa.

Da a kira salar isha i sai suka yi wanka sannan suka kwanta,a ran A.m na ta addu'a Allah ya sa kar wancan rigimammiyar ta tashe su,saboda sam Zainab ta ™i yadda ya yi mata bayani.

Juwairiya bayan ta yi salla ta zauna tana cin kwaWon zogala, wanda ta saka mai aiki ta yi mata tun yamma,saboda jikinta da babu daWi ta kasa ci.Wanka ta shiga duk da ba ta son ta yi amma jin jikinta yake yi mata wani iri.

Likita da ya shigo ya kira wayarta da A.m ya tura mi shi da cewar in ya zo ya kira ta.

Duk yadda likitan ya so ya yi mata allura ta ™i, don ita ba ta ga wani ciwon da zai saka A.m ya kira likita ba,ta lura mugu ne so yake kafin ta haihu duk ya tsire mata jiki da allura.

Cikin dare misalin biyu da kwanta kasa bacci duk da ba ta yi ninyar zuwa Wakin su ba,kamar yadda Hamdiya ta yi ta zuga ta don har text ta yi mata,amma ita tsakani da Allah yunwa take ji matu™ar gaske,wanda take jin za ta iya shiga cikin wani hali kafin gobe.


" Inna lillahi A.m Sarayi ne suka shigo cikin gidan nan!"Zainab ta faWa da tashin hankali a fuskarta jin ana ™wan™wasa musu ™ofa.

A.m da bai samu ya rintsa ba har sai da lokacin da take tashin sa ya gota,sannan wani nauyaryar bacci ya Wauke shi.

˜ara juyawa ya yi tare da rungumo ta amma sai ta ture shi cikin tashin hankali tare da girgiza shi da ™arfi.

" Na shiga uku! Allah ya sa ba ´an garkuwa da mutane ba ne suka zo."Ta faWa a tsorace wanda ya saka A.m mi™ewa da sauri cikin tashin hankali.


Ji ya yi kamar ya Soye saboda bai san ta in da zai fara ba.

˜ofar ya nufa da tsoro a fuskarsa har zai murWa ta ri™e shi ta ce. " Don Allah karka buWe su cutar da kai."

" Mene ne".

Ya ce cikin wata irin murya da ya saka ta kalle shi da shakku a fuskarata.

" Tambaya kake mene ne A.m?Ka san waye a tsaye a ™ofar Wakin ne?"Da tashin hankali ta faWi tana masa wani irin kallo.

A.m da ya yi tsuru-tsuru kamar Sarawo a hannun mata sai kawai ya buWe ™ofar ta bayyana, da take tsaye da kayan bacci duguwar riga a jikinta da hijabi da ta Wora ga Wan titsin cikin da ya fara fitowa a jikin hijabi.

Zainab ta girgiza idanunta ta ™ara ta kuma kallonta da ta yi tsaye fuskarta cike da tsiwa,tana musu kallon kamar ta ga kashi har da wani Wan girgiza take.

Ta ™ara girgiza idanunta ta kuma goge fuskarta a ranta tana tunanin anya Juwairiya ce ta canza kala ta dawo haka.

" Ka san lokacin cin abincina ya yi shi ne baka girka mini batun Wazu cikina ke ciwo."

Ta ce da shi ba tare da ko fargaba tana kallon su duka da tsuka tsaya ™i™am kamar wasu gumaka.

A.m ya yi wani iri da shi ya kalli Juwairiya sannan ya kalli Zainab da ta yi suman tsaye,har yanzu ta kasa yarda ita ce a gabanta.


Sai haushin kan sa ya kama shi gani yake kamar bai cancanci ya zamo mijin mata biyu ba,duba ga dukannin su tsoron su yake yi.

" Innalillahi!Momi na shiga uku da gaske wannan yar iskar yarinyar da ka ce tana gidanku ashe tana gidan nan?"

Ta faWa tare da cakume shi tana kuka kawai sai ta Waga hannunta za ta mare shi da sauri ya ri™e ya ce." Zainab ki kula har yanzu da saurana don ban zama irin mazannan da mace za ta rin™a duka ba.Na so na yi miki bayani amma ke kullum ba kya yi mini uzuri ki saurare ni.Abba ya tilasta mini na kawo ta gidana amma da zarar ta haihu zan sallame ta."

Zainab ta kalle shi ta fashe da kuka ta ce." In har kana son zamana a gidan,nan ya zama dole ta bar gidan nan don na tsaneta ba na son ™ara kallonta,kuma har wani abinci kake mata A.m tun da nake da kai ka taSa dafa mini ko ruwan zafi."

Hunnunta ya kama ya galla ma Juwairiya harara ya ce." Saboda babynmu nake yin hakan kin san mai ciki duk abin da ta ce dole ayi mata,kin san Allah da ke kike da cikin nan in da ana yi ma mutum numfashi to zan sauwa™e miki yin sa,don haka duk abin da nake yi mata saboda baby ne,kuma da zarar ya fita shikenan."


Ya ce mata da murya sanyayya yana kallon Juwairiya a wula™ance.

" Gaskiya dole ka yi magana da Abba ta koma gidanku na yarda,ko miliyan nawa zan ba da in har za a kula da ita amma ta bar mini gidana."

Ta faWa masa cikin karayar zuci saboda ganin yadda ta koma ya firgita ta.

Tsaki ta saki ta kalle su duka ta ce." Kan ku ake ji ni kaina na ™osa na bar wannan gidan da baku san ha™™in kowa ba sai kanku."Ta juya ta koma falo.

"Yanzu da gaske girkin za ka ka yi mata da wannan daren?"Kawai sai ta saka kuka ganin yana saka doguwar riga.

"Yarona zan yi wa girki karki damu cikinta ya shiga na wata huWu, kin ga mun kusa yarda ™wallon mangwaro mu huta da ™uda."Ya ce da muryar rarrashi.

A lokacin da ya fita kifa kanta ta yi ta din ga kuka sosai ba™in ciki cushe a zuciyarta,tana jin wani Waci na ganin ta a gidan,wasu irin abu da suka faru dama waWanda ba su faru ba ta rin™a hasasowa,sai ta ™ara sakin wani kukan tana buga kanta da gini.

Da ga ™arshe kasa zama ta yi ganin uku har ta gota ta sauko ™asan,sai ta ga a wannan lokacin A.m ya kammala Wanwaken ya kawo mata,amma saboda muguntar da ta saba ta ce sai ya jira ta ta gama.

Da takaici ya ishe ta komawa Waki ta yi tana ta kuka sosai a yadda ta ga Juwairiya, daga yau ta ije aiki har sai ta haihu ta bar musu gidan,don ba za ta iya barin ta da shi ba a cikin gidan.


Kamar yadda suka saba kwana a falo haka ta kasance yau ita Juwairiya ba ta yi bacci ba,sai shi da yake ta gyangyaWi daga ™arshe bacci ya kwashe shi.

Ta gyara zamanta ta ci gaba da kallo tana karanta lintafin Hausa novel mai suna(Burin duniya na Jamila Lawal Zango Jamcy)Wanda Hamdiya ta tura mata saboda ya rage mata kaWaici.Sai dai tsoro da tashin hankalin da yake cikin lintafin da tausayin Khairi da kuma takaicin doctor Garkuwa ya sa ta ije lintafin, da tsananin tsoro ta kashe wayar gabaki Waya.


A.m da ya ji kiran salla zubbur ya mi™e ya kalle ta wadda tsoro ya sa ta baccin dole.


Ji ya yi kamar ya sha™eta da sauri ya haye sama ko tashin ta bai yi ba,saboda takaicin gani girkin da ya yi mata ko guda uku ba ta ci ba.

Ya tura Wakin ya shiga har yanzu bacci take yi saboda bayan kukan da ta sha bacci ya Wauke ta ba don ta so ba.

" Zainab ki tashi kiyi sallah."

Sai ta yi tsuru tana kallon sa yayin da hawaye yake bin gefen fuskarta.

" Na rasa ta yadda zan fito na yi miki bayani ki yarda da ni Zainab."Ya faWa muryar kaukausa domin shi yana ganin bai kamata ta Waga hankali a kan yarinyar da baya jin sonta a cikin ransa ba.

" Na gaya miki ba so a cikin auren nan na yi shi ne don kawai mu samu Wa,kuma na yi miki al™awarin da zarar ta haihu zan cika miki al™awarin da na Waukar ma ki ba ta saki uku."


" Zuciya ce take War-War amma tun da haka ka ce shikenan ka yi ma Abba magana ta koma gidanku."Ta ce mishi lokacin da ta yi hanyar bayi.

" Wannan ba zai yiwu ba domin Abba ya ce dole sai na zauna da ita,amma ni ba zan iya zama da wata mace ba bayan ke,ki yi ha™uri har ta haihu sai mu bar garin bayan na saketa mu koma London sai mun Wauki tsawon shekaru kowa ya manta mu dawo."

Rungume shi ta yi tare da manna mi shi kis ta ce."Na yadda da kai mijina na san duk wannan matsalar ni na kawo shi,domin da ban biye wa son zuciya ta ba,da son gayu da ™yal™yali na haihu ko da Waya ne, da baka janyo Juwairiya cikin rayuwarmu ba,na yi takaici sosai ban san cewa kana son yara haka ba,sannan ba za ka iya rayuwa dole sai ka so ka ga Wanka."


Sai kuma ta sake shi ta sa kuka ta ci gaba da cewa." Kaicona da na bi ruWin duniya na ™i bari na haihu ko sau Waya ne,ina ma matan da suke shan maganin hana haihuwa don wani buri na su,ko mazan suka umurce su za su daina duba ga irin yadda na tsinci kaina cikin nadama.Don Allah A.m karka karya al™awarin da ka yi mini,saboda kishin ka zan ije aikina har Juwairiya ta haihu na ™osa ta fita daga cikin rayuwarmu ba zan iya barin ka kai da ita ba,wallahi jiya da na gan ta hauka ne kawai ban yi ba,saboda duk kyan da na ke da shi na tsorata da ganinta.Ashe haka mata suke canzawa in suna da ciki."


Ri™e ta gam ya yi har cikin ran sa yana jin tausayinta don in ya kalli cikin Juwairiya ji yake yi kamar zai sume,to ina ga ranar da ya fito duniya ya ga Wan mutum ace na shi.

" Na yi miki wannan al™awarin ba ki da matsala."

Duk wani abun da A.m zai yi ya kwantar da hankalin Zainab yana yi,abu Waya ne ya ji sam ba zai iya ba yadda ta hana shi ko da kallon Juwairiya,domin ko motsi ya yi idanunta na kan sa.

Gabaki Waya ta ije duk wani yawonta da take nadamar yin sa da ta yi,tana zaman gida sai ta yi kwanaki ba ta fito ba.

Duk sadda ta ga cikin Juwairiya da ya™e ™ara girma, sai ta shiga Waki ta yi kuka ta yi kuka har ta ji babu daWi,watarana sai ta yi ta buga kanta a bango tana nadamar ri™on sakainar kashin da ta yi masa.

Ba ta ™ara shiga tashin hankali ba sai da Juwairiya ta fara kubburi duk da alokacin cikinta wata shidda da sati biyu,hankalinsa ya yi dubu ya tashi kamar zai

Please Login or Register in order to submit comment