Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Wauko mata ai lokacin sha ya yi don ba na son babyna ya wahala."

Wata irin uwar harara Momi ta yi mi shi jin abin da ya ce." Kar ka zama mara tausayin mata masu ciki,saboda in ka fara da haka to a haka za ka ci gaba mahaifin ka in har ina da ciki har ije aikin sa yake yi."
" Sorry Momi."

Ya yi mata sannu sannan ya fakaice idanun Momi ya banka mata harara." Ai ke Abba yana son ki ni kuwa ba so tsakaninmu."Ya faWa a zuciyar shi ya fita.

Hamdiya ta ga hararar da ya yi mata sai jikinta ya yi sanyi ta kalli yadda take kwarara aman,sai tausayinta ya cika mata zuciya.

aro mata maganin ya yi ya mia mata tasha amma sai ya dawo.Kwantawa ta yi a kan duguwar kujera gabaki Waya jikinta ya mutu.

" Momi na ji an ce in mace na da ciki tana yawan amai yunurin aman na iya saka yaron cikin ya fita?"
A.m dake kan kujera ya zuba ma cikinta ido shi duk ya osa cikin ya Wan fito,ta yadda zai din ga shafawa yana jin Wan sa.

Wintsilowa ya yi tare da zare ido ya ce." Wai haka momi?"

Sai abin ya ba ta dariya ita kanta ba ta burin Wan ya fita domin ila ta fi shi murnar cikin,kawai tana Wan damuwa ne Wan zai fito ta gurin ar Malam Shehu,amma ya suka iya da addara.

" Kamar haka na ji malaminmu ya ce lokacin da yake mana bayanin ciki da matankan kula da shi."Ta ce ba tare da ta bari wacce ya tambaya ta ba da amsa ba,a ranta tana jin daWin yadda maganar ta arSu.

" Na fa manta ke ma likita kike karanta don Allah Hamdiya ki rubuto min, duk yadda ake kula da mace mai ciki,sai na san yadda zan kula da babyna."Ya ce sannan ya juya yana kallonta da ta yi lamo kamar mai bacci don wahala,a ranta tana jin ta yi Mama aton laifi in dai haka ta sha wuya kafin ta haife ta.

" Ok ba ka da matsala ya A.m.Anty Juwairiya ta so mu je ki gaya min me kike so na dafa miki."Ta maida maganar gurinta tare da kama mata hannu.

Juwairiya tana matuar shan wahalar cikin nan,duk abin da ta ci sai ta yi aman shi,in dai ba kalallaSa ba ko fate,shi ma sai an dafa irin abincin gidan yarin.In kuma ta gama ci ta yi ta amai ko tashin zuciya duk kyawu da ibar da ta yi gabaki Waya ta rame ta zube ta fita hayyacinta.

Ita abin da ya fi ba ta damuwa shine sam ba ta son duk wani turare da suke shafawa, sai wata humra da Hamdiya ta ba ta tana shafawa.

Tana jin duk lokacin da ya matso gurinta sai ta ji amai,saboda ta gane ba turaren da ya canza ba ne ba ta so,kamshin jikin sa ne ba ta so,tun bai gane ba har ya gane,wanda hakan ya Sata mishi rai sosai.Ya din ga kumfar baki yana tsiya ya kuma rantse ko mutuwa za ta yi sai ya zo gareta don ya din ga jin lafiyar Wan shi,rikici sosai suka yi da yar Umma ta sasanta,akan dole ya yi hauri ya nisanta kan shi da ita,ya dai ji ta ne amma ya saka a ranshi ko mutuwa za ta yi,sai ya matso ya ji lafiyar baby Win sa.

Hamdiya ta yi zuri tana kallonta da ta rintse idanunta kamar bacci take yi,amma tsabar laulayin yake damunta har wani siririn hawaye yake biyo gefen kumatunta.

" Anty Juwairiya ni fa Wazu kin ba ni mamaki sosai ina jin Ya A.m yana gaya miki wai ba son ya matso kusa da ke yake ba,tun da ya samu abin da yake so lafiyar baby Win shi yake so ya ji,ya kusa dawo da matar so?"

an tsaki ta yi tana ganin babu amfanin maganar,da can da take son shi ba ta wani damu ba,balle yanzu da take jin yana mata wari-wari.Ganin ba ta amsa ba sai kallonta take da alama ba ta son maganar.

" Ai wallahi kin ban mamaki sosai haba ina mace kamarki, wani namiji zai din ga nuna wata tafi ni,ina bai isa ba wallahi ya yi kaWan.Ya A.m bai fiki kyau ba sai haske kawai da zai nuna miki saboda shi jan ga fur ne."

Ta ja numfashi tana kallonta ko za ta ce wani abu amma sai ta ga ba ta tanka mata ba,illa lumshe ido ta yi." Kuma da yake cewa ya na da matar so in har ba son ki yake ba mai zai saka ya shigo rayuwarki."

Murmushin dole ta yi ta kalleta ta ce don ta lura ita tana da sauin kai ba ruwan ta da Wagawa,kamar sauran an'uwan A.m da kan su a Wage yake suna fisgan kai,duk da cewar sun yi murna da jin Wan'uwan su zai samu baby daga gare ta,amma da suka zo haka suka din ga nuna feeling.

" Kar ki damu da ni Hamdiya a halin yanzu na osa na rabu da cikin nan na koma gurin Mama,saboda kullum sai na yi kuka ashe dama haka ta sha wahala da ni,amma na ha'inceta na yi aure ba tare da sanin ta ba?"

Sai ta fara kuka sosai dama mai shirin kuka ne, aka jefe shi da kashin awaki,tsananin laulayin da take fama da shi ya dame ta.

TO MASU KARATU KU DAI BIYO NI KU JI YADDA ZA TA KAYA A TSAKANIN SU YAU BAN YI TYPIND DA YAWA BA,SABODA BA NA JIN DAI KU YI HAURI DA WANNAN ANA TARE.







KU CI GABA DA BIBIYAR LINTAFIN DON JIN YADDA ZA TA KAYA A CIKIN LINTAFIN NAN MAI FARIN JINI.

BARI NA TUNA MUKU DA SUNAN SHI



SAKACINA KO HALIN MAZA


TAKU

JAMILA LAWAL ZANGO
JAMCY




TALLAH!TALLAH!!TALLAH!!!

INA AN MATA DA MATAN AUREN DA SUKA SHAYAR SUKE SON MARTAR IRJIN SU YA DAWO?

INA MATAN DA SUKE FAMA DA RASHIN IBA KO INA A AME?

MAZA GARZAYO KI SIYA INGANTACCEN MAGANIN GYARAN NONO DA IBA,MAGANIN AN RIGA AN GWADA KUMA YA NA DA AKYAU WARAI.BARI IN GAYA MIKI YAR'UWA DUK WADDA TA CE MIKI MARTABAR IRJINKI,ZAI DAWO MATUAR JIKINKI BAI MURJE BA,TO GASKIYA KUIN KI KAWAI ZA TA CI.

IN HAR KINA SON MAGANIN YA YI AIKI A JIKIN KI SAI KIN DAURE,KIN SHA SAFE DA YAMMA.SANNAN MUNA AIKAWA KO INA SIYAN NAGARI MAIDA KUI GIDA.

MAGANIN AKAN FARASHI MAI TSAUI IN KINA SO MAZA GARZAYO KI KIRA WANAN NUMBAR ( 07088268243) KO (08144072423)

Kar dai ku manta sunan labarin "SAKACINA KO HALIN MAZA" Ga masu buatar shiga cikin group Wina na whatsapp ga numba 08144072423_.


Kuma ofa a buWe take na orafi gyara ko arin bayani ga zakakuran marubuta,har yanzu ni mai koyo ce.
Kar dai ku manta da wannan lintafin sadaukar wa ne ga zaauran marubuciya,kuma awata (SUMAYYA NA'IGE) Allah ya ara fasaha ya sa ki fi haka,ina alfahari dake a cikin marubuta da irin taimakon da kike bani.




COMMENT,READ FOLLOW AND SHARE.










*SAKACINA KO HALIN MAZA?*



*RUBUTAWA:-*
*JAMILA LAWAL ZANGO*


*SADAUKARWA GA:-*

*SUMMY M NA'IGE*
_(Aminiya)_


*FIRST CLASS WRITER'S ASSO....*

*Page 33*

BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHEEM

"Hamdiya na roe ki kibar maganar nan don Allah,domin babu abin da zai saka ni sai tarin bain ciki.A halin yanzu wannan ba shi ne a gabana ba,ina son na koma gurin Mama ina jin ban kyauta ma ta ba,duba ga irin wahalar da na ke sha,wallahi ji na ke komai na duniyar ya yi mini zafi.

Sai ta saki kuka sosai tare da miewa tsaye, da nufin ta fice da da falon,amma wani irin jiri ne ya ibe ta,wanda ya saka ta koma da sauri ta zauna,tare da rintse idanunta.

" Haka ne ba ki yi mata adalci ba,amma ki gode ma Allah da iyayen A.m su ka karSe ki,in da ace kin haihu ne ya karSi Wan sa,da wane irin ido za ki kalli Mama?"

"Duk da haka ban yi mata adalci ba alhalin yanzu,iya tsananin wahalar da na ke ciki,ya kamata na gane kuskuren da na aikata."

Sai ta ara sakin kuka." Ki yafe mini Mama ina nan dawowa gareki na nemi yafiyar ki."

"Ya kamata ko da za ki koma gurin Mama,ki nemi mutuncin kan ki a gurin Ya A.m,saboda abin da ya yi a gaban iyayenmu ya ona mini rai sasai,yana tare da ke amma ya dubi tsabar idanun ki ya ce baya sonki a gaban kowa."

Juwairiya ta kalle ta da kamar ba za ta ce ko komai ba,amma kuma ganin yadda ta mai da hankalinta da damuwarta gareta, amatsayin ta na yar'uwar sa,sai ta ce.

" Haka ne amma ni ban ga abin damuwa ba,tun kafin mu yi aure yake gaya mini ba ya sona,yana da matar so ni kuwa auren wucin gadi muka yi da shi,duk da ada ina masifar son sa, amma haka ya din ga wulaanta ni yana kirana da matar shige,a yanzu na yadda ni matar shige ce,kuma na osa mu rabu na huta da warin da nake ji a jikin sa."

Hamdiya ta kwashe da dariya tana kallon ta." Yanzu babban Yaya Wan gayu mai ji da walisa kike cewa yana wari?"
" Wallahi wari yake yi mini mai haWe da arni sam ba na so na ji muryar shi,sai na ji warin ya fara tunkaro ni."

Ta faWa tana zuciyarta na tashi saboda maganarsa da ta yi.
" To Anty Juwai ba kya tunanin wannan wata dama ce da za ki yi,amfani da shi ki wato ancinki a gurin sa?Kamar yadda yake nuna miki baya son ki ki nuna kin tsane shi fiye da wanda yake miki,ko da kuwa ba gaskiya ba ne a zuciyarki,sabada wani lokacin in ka nuna tsanar mutum arara ko da shi ba ya aunar ka,hakan ya kan sa ka ya ji abin ya dame shi matua,sai ki ga da ga baya auna ta zarge a tsakani"

Ta ce tana kallon ta amma ganin ba ta ce komai ba,sai ta ci gaba da magana tana cewa.
" Allah ki nuna mi shi sam ba kya son ganin sa,saboda cikin da ke jikinki a yanzu zai so ya din ga zama kusa dake yana ririta cikin,ke kuma sai ki yi amfani da damarki ki wahalar da shi,domin duk faWin da yake ba ya son ki ni ina ganin yana yaudarar kan sa ne,saboda in da ba ya sonki,ba zai aure ki ba koda kuwa na kwana Waya ne,duba ga matsayin sa da na iyayen sa."

" To a yanzu mai kike so na yi?Bayan kin san ni ko kallon sa ba na son yi."Ta ce da osawa saboda ita ambatar sunan sa da take yi,ya ishe ta sai tana jin kamar za ta yi amai.

" Ki wahalar da rayuwar shi sam kar ki nuna tausayi,kuma kar ki bari ya matso kusa dake."Ta faWa ba tare da shakku ba.

" In dai wannan ne kar ki damu fiye da haka zan yi mi shi."Ta ba ta amsa tare da mai da kanta ta kwanta,saboda wani irin bacci da take ji.

Tun Momi na Wari-Wari da ita da mutanen,gidan har suka saki suna nuna mata wani irin auna,da abin da ke cikinta.A.m gabaki Waya sai ya ji hankalin sa ya tashi,don ya so ace masoyiyarsa ake nuna wa auna ba ita.

A.m ya ba ma Zainab lokaci zuciyarta ta huce sannan ya je gareta,saboda ya san cewa a halin yanzu babu abin da zai ce mata ta kula shi,Daddy ya gaya masa kutu mahaifinta yake so ya kai a ba ta takaddarta,in har A.m ya i sakar mi shi a,yayin da shi kuma ya dage don bai ga abin da zai saka ya rabu da ita ba.

Juwairiya na zaune akan Waya daga cikin kujerun falon Hajiya Binta,abokiyar zaman Umma,ita da Hamdiya da ba ta daWe da dawowa daga makaranta ba.

Hajiya Binta ta fi kowa tarerayarta a cikin gidan,saboda ta ya ba da hankalinta sosai kuma mace ce mara damuwa da Wora ma kai jiji da kai,ku san duk ta fi kowa sauin kai a gidan.

Fate ne ta yi mata da ga Wan manja sai magi da gishiri,in ban da kwatira ta ciki babu abin da zai saka ta sha.

Hira suke yi sosai da Hamdiya sai Hajiya Binta da take saka musu baki jefi-jefi,yayin da hankalinta yake kan tibi tana kallon shirin daWin kowa.

A.m ya yi sallama ya shigo cikin shadda kalar bula mai kyau.
Daga Wakin mahaifiyarsa yake aka ce mi shi tana nan,ya taho da zumuWinsa ya ganta saboda tafiya da ya yi,zuwa cairo har tsawon sati Waya.

Idanunsa akan cikin shi burinsa ya ga ya fara girma don har yanzu shakkun tana da ciki yake yi ya osa ya ga cikin ya fito.


" A a lale barka da mutanen turai."Hajiya Binta ta faWa tana kallonsa da ya yinsallama ya shigo.Gefenta ya zauna yana shafa kansa.

Bayan ya gaishe ta ya kalli Juwairiya da ta haWe girar sama da asa,ba tare da ta kalle shi ba ta kauda kanta gefe,tana shan faten duk da ta ji ya fitar mata a rai,saboda amshinsa da ta shaa.

Hamdiya ta gaishe shi ta fita Hajiya Binta ta mie tana faWin." Bari na kawo maka abinci Momi ba ta dawo daga gurin aiki ba."

Bai amsa ba ta shige kicin don haka ya Wago kan sa ya watsa mata wani kallo da yamar a faten da take ci.

" Matar shige ya babyna da fatan ki na kula min da shi?Ba ki bar shi ya yi kukan rashina ba."

Wata uwar harara ta sakin mata kullum a zaman su tana ara sanin A..m, baya aunarata kamar yadda yake nuna mata,sam bai gaya mata ya yi tafiya ba.
Ganin tai tanka mishi sai ya tashi ya koma gefenta tare da rungumota gabaki Waya yan faWin." Allah Sarki baby na yi missing Win ka bari na ji lafiyarka."

Juwairiya da arfinta ture shi gefe tana toshe hancinta,yayin da ta fara kakarin amai.
" Don Allah ka rabu da ni kar ka ara matsowa kuda da ni! Ba na sonka kuma ba na son na ji amshin turaren ka.Wallahi wani irin wari kake yi,wanda i don't want to say ga irin sa."

A.m ya zaburo cikin Sacin rai ya kalle ta da arfi ya ce." Ke kar ki raina mini wayo kin ce ba ya son amshin turaren na canza kan dole, yanzu wannan daga Cairo na siyo shi,za ki raina mini wayo ki ce ina wari,bayan duk zuriyar ku babu ba wanda zai iya siyan turaren."Cikin Waga murya yake maganar,amma sai ta kalle shi ta saki Wan aramin tsaki,wanda ya ji ran sa ya ara Saci sosai.

" Ya akai yi Abdurrahman tana fama da kanta kake Waga mata murya?"Hajiya Binta ta faWa lokacin da ta kawo masa abinci ta ije a gaban sa.

Hararar Juwairiya ya yi ganin tana mi shi
wani kallo sama-sama yana mamakin rashin kunyar da take so ta fara yi masa.
" Ya zan yi da ita gabaki Waya tun da ta samu ciki take yi mini gani-gani,duk turaren da na sa sai ta ce bai yi mata ba,tana son ta nisanta ni da babyna."Da shagwaSa ya yi maganar da kuma murya mai alamun Sacin rai.

" Sai ka yi hauri ka san sha'anin mata in suna da ciki,wataila ba ya yi mata daWi ne saboda ana fuskantar haka."

Kasa cewa komai ya yi saboda takaici sai hararata yake yi,yayin da ita hankalinta ba shi garesa goruba take ta gwawiya.
" Cinyau kawai daga samun ciki komai kika samu kici,kuma ni takaicina cimar talakawa da kike yi."Ya yi tsaki ya ara cewa."Dama duk abin da ka haWa da talaka sai ya ba ka haushi,yanzu fisabilillahi mai za ki ci da waWannan cimar wahalar da kike yi,to wallahi ba za ta saSu ba dole ki canza ni zan tsara miki kalar abincin da za ki ci,kar yarona ya fito yana cin cimar talakawa."

Juwairiya da takaici ya ishe ta tun da yake gaya mata magana bai taSa damunta kamar na yau ba,ta buWe baki za ta mayar masa magana,amma idanun Hajiya Binta ya saka ta kasa,sai kawai ta shige Wakin ta yi kwanciyarta.
" Dole fa sai ka jure dama haka mata suke yi in suna da ciki,in ka yi hauri laulayi ne yana fara girma za ta daina." Ta ce masa tana kallon sa da murmushin abin da ya ce." Haba ji fa don Allah wannan abin mai kama da icce take ciki,salon ya karce yarona."Ya faWa bayan ya Wauki goribar yana juyata a hannunsa.

Miewa ya yi lokacin da take dariyar abin da ya ce." Bari na gaisa da baby na dawo ko hutawa ban yi ba."Ya wuce Wakin da ta shiga.

Juwairiya na kwance sai ji ta yi mutum ya kwanta gefenta tare da Wora hannunsa a cikinta.

Kafin ya yi magana wani irin amai ya turnuo ta shiga kyara shi a jikin sa.Am hankalinsa ya tashi sosai ran sa kuma ya Sace,ganin yadda ta Sata mi shi jiki da amai.
" Wannan wane irin rainin wayo ne?Amai za ki yi mini a jiki."Ya faWa yana wani yatsina fuska tamkar shi ma zai yi amai

aga idanunta ta kalle shi a wahalce ta tabbata A.m ba shi da tausayi a zuciyar sa.

Miewa ta yi za ta shige bayi ta ce." Na ce ba na son ganin ka balle na ji warin jikinka,ba ciki kake da buata ba?Meye na ka da sai ka addabi rayuwata,in na haihu sai ka yi yadda kake so da babyn, amma kar ka ara kusa toni,saboda babu wanda na tsana fiye dakai a duniya sa..."

" To tun da ba kya sona sai ki zo ki kashe ni!An gaya miki ni Win son ki nake yi,kawai saboda na ji Wumin yarona nake matsowa garaki.Aikin banza kawai."Ya ce da arfi saboda ya ji zafin tsanar shi da take faWin tana yi,a tunanin sa ba wannan lokacin ya kamata ta nuna masa ba ta son ya matso gareta ba,saboda yanzu yana buatar ya din ga jin girman babynsa.

oarin cire rigar da ta Sata ya yi ya ije mata a gefenta." Kin san Allah sai kin wanke rigar nan,kuma in mutuwa za ki din ga yi ba amai ba sai na din ga jin motsin babyna saboda babu uban da ya isa ya hanani kuWi na biya."Ya fice cikin Sacin rai.Tsaki ta yi ta gyara jikinta ta koma ta kwanta

Bacci ya soma Waukarta ta ji arar waya da sauri ta mie ganin numbarsa ne ya sa ta datse kiran ta koma ta kwanta,sai dai yawan kiran da yake yi ya sa ta Wauka ba tare da ta ce komai ba.

" Hello ki na ji na?"Ya tambayeta cikin osawa.
" Umh."
Kawai ta ce mi shi ba tare da ta ara cewa komai ba." Na kasa tafiya gida ina falon momi don Allah ki zo ki gaya mini kalar turaren da kike so na din ga sawa,amma ki bar ni na din ga jin lafiyar babyna don Allah."

Ta yi shiru tana tunanin mai za ta ce mi shi sai ta ji ya ara cewa." In dai a kwai kalar amshin da ya yi miki,ki faWa mini zan siye shi ko nawa ne."

" Ni babu amshin da nake so sai humrar da Hamdiya take shafawa."Ta ce da shi.

Kamar tana ganin sa ya ware idanun sa da arfi ya ce." Amma ba ki da hankali ni ne zan shafa turaren humra mata fa suke sawa."A ufule kuma cikin muryar tsawa ya gaya mata duk da ya san A.k ya gaya mi shi,ba a yi ma mai ciki tsawa,amma abin da ta Wauko na rainin da ta Wauko ba zai Wauka ba.

" In ba za ka shafa ba dole ne dama ban ce dole sai ka shafa ba,na san ta mata ce, ita take birgeni kuma nake son amshinta,don haka ka sha zaman ka,ba dole sai ka zo in da nake ba ko ka taSa jikina,don yanzu kamar yadda ka tsane ni baka son wallahi na fi ka tsanar ka."

if ta kashe wayar har wani huci take ita kanta ta san ta koyi tsiwa,wanda ta rasa gane dalilin haka kowa ma haushin sa take ji.

A.m da ya yi sagalo da waya a hannunsa tsananin mamakinsa ya kamata,tunaninsa yaushe ta canza.

Hamdiya ya wala ma kira sai ga ta ta fito da sauri." Don Allah sis turaren da na shafa ba shi da daWi?"Dariya tambayar ta ba ta don ta san kanun,amma sai ta unshe dariyar ta kalle sa yadda ya ci magani ran sa a Sace ta ce."A a yana da daWi Ya A.m duk turaren a kwai daWi da fatan ka yi mana tsarabar sa?"

Tsaki ya saki." A a wancan ar rainin wayon ta ce wari nake turaren bai da amshi,tun da ba ta son turaren zan kawo miki sai na canza wani,yauwa ta ce turaren da kike shafawa take so humra ina son ki ba ni."Ya faWa ba don yana so ba ran sa na suya saboda ta ce yana wari,kamar shi duk wanka da gayu da yake yi.

Duk yadda ta so ta Soye dariyar sai da ta dara ganin yadda ya yi." Mai za ka yi da humra ta mata ne f.."
" Ya kike so na yi kwata-kwata ta hanani in ji Wumin babyna ni kuma ba zan iya zama ba tare da jin Wumin shi ba."Ya faWa ba tare da ya ji kunyar ta ba.

Ganin yadda ya yi maganar ba wasa sai ta shige Waki tana dariya ta kawo masa.

" Bari na shafa sai na je."


Ya faWa yana sinsinar kwalbar turaren amma bai ji wani daWin da take da shi ba.

" Da ka yi hauri sai ka canza kaya ka shafa ka dawo kar ta ara wani amai,tun da a kwai amshin wancan turaren da ba ta so a jikinka."Ta ce da shi.

Ficewa ya yi ya nufi motarsa ba tare da ya tanka mata ba,shi a ganin sa Juwairiya raina mi shi wayo ta yi,shi ya sa take faWin yana wari.

Bai zo gidan ba sai washegari gabaki Waya kunya ta kama shinda ya fara shafa humrar sai ya ji sam amshinta ba ta yi masa ba,amma kan dole ya shafa ya Wauki wayarsa da ya gama tura ma Zainab tsaon text na ban hauri da gaya mata dalilin da ya saka ya aure ta,ya sauko asa.

A.k ya gani zaune a falon wanda tun ranar da bin ya faru bai ara ganin shi ba,har ya yi tafiya ya dawo sai yau.

Kamar yaro ya dua lamun yana ba shi hauri tare da ama kunninsa duka.

A.m da ke saukowa yana ganin sa ya Waure ya kauda kan sa don ya ba shi matuar haushi,wato da kashe shi za a yi sai dai a kashe shi kenan,shi ya gudu don haka ko kallon in da yake bai yi ba ya kama hanyar fita

Da gudu A.k ya ruga ya kama hannunsa yana roonsa tare da yi masa dariyar eta.

Da takaici ya ishe shi bin shi ya yi da gudu suka kama tsere-tsere kamar wasu yara,har A.m ya rie hannunsa tare da Waukar filon kujera,ya din ga maka masa a jiki shi kuma yana dariya.


Da ya gaji sai ya faWa jikinsa suna haki can kuma suka saki dariya suka tafa.
" Wato ka gudu ka barni

Please Login or Register in order to submit comment