Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

╨╧рб▒с>■  -q■   ААААААААА А
А
А А
А
АААААААА                                                                                                                                                                                                                                                                ¤   nр

 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~БRoot Entry         └FrWordDocument    1,0Table        ─bData
            ■   ье┴ЙИ P┐А@KSKSд1,@Э
      дЖЖ3]3]3]3]]]ЫЬP7R╠
3]╨ЮbЮbЮbЮbЮbЮbЮbЮbаb$_▓╡a*Ж3]3]ЮbЮb3]3]3]3]Юb▀a┐]▀aЮb]Юb▀a]ЮbЮb3]] Ьr`ё Є rNormal dдд╚Д]ДД^Д,CJmH sH nHtH_HOJPJQJ^JaJTA`Є ё TDefault Paragraph FontOJPJQJ^Jfi`є є f Table Normal :V Ў4╓
l4╓aЎ OJPJQJ^J(k`Ї ё (No List @Э
ъA▐b8ок╙Ц'&IRnкФнP▄┬h&Qрk>ЪТ╒д°иЪG6и┤└╕ёЪ!d*SAKACINA KO HALIN MAZA?*



*RUBUTAWA:-*
*JAMILA LAWAL ZANGO*



*FIRST CLASS WRITER'S ASSO....*


*SHAFI NA КAYA*


Sanin cewar a kwai banbanci a cikin duniyar da Allah subuhanahu wata ala ya halitta masu Wauke da halittu mabanbanta jinsi,bayan ya halicci duniyar mutane, da kuma waWanda ba'a ji ko gani gare su sai dai duk wanda ya yi imani,ya na da yaЩinin samuwarsu a cikin duniyar da muke cikinta,da sauran halittu na dabbobi.Allah gwani wanda ba shi da abokin tarayya a cikin gwanintar halintunsa,ya halicci mutane ya kuma nuna babu wani banbanci a tsaЩanin su,sai wanda ya fi wani tsoron kiyaye abin da ya sharaWa game da bautarsa,tabbas wannan haka ya ke a gurin Allah,amma kuma yayin da jinsi na bil'adama suka Wauki sabanin haka,sun Wora mizanin hankalin su suna auna banbanci na jinsi ta hanyar duba ga mulki,kuWi ko kyawu na halitta.Su na kallon waWanda suka mallaki waWannan ababen na more rayuwa ga mafi Щololuwar more rayuwa,wanda duniya ta yi maraba da zuwan sa kuma su ke kurSan ruwan mafi Щololuwar WaWi a cikin ta.
Haka ta kasance ga wannan matashi mai cike da kyawu da kuWi da kuma baiwar ilmi da Allah ya azurta shi dashi,ya na ji da kansa da kuma kalar rayuwar da ya tsinci kansa a cikin ta,bai san a kwai wani Щunci ko wani Щalubale da Allah ya ke jarabtar bayin sa,waWanda suka yi imani domin ya gwada Щarfin imanin su da shi.
Tabbas duniya ta na gara masa Щwallo yadda ya ke so,domin ya fito daga cikin farin jadawali na tsarin rayuwarsa don ya yi gam da katar da bai fito daga cikin baЩin jadawali ba!WaWanda da duniya ta ke musu kamun kazar kuku, su shiga halin ЩaЩa na iya tare da tunanin makomar rayuwar su.
Sanye ya ke cikin shadda ruwan bula gizina,sai Waukar ido da sheЩi take ga wani daddaWan Щamshi da ke tashi a jikin sa wanda ya ke sanyaya zuciyar duk wanda ya shaЩi Щamshin.
TuЩi ya ke cikin gwanance wa da kuma yanga,dan yadda yake jan motar ya ke kamar mai jin bacci ya na lumshe idanunsa masu kama da mai jin bacci.Gefen sa amininsa wato Ak ya ke zaune a kujerar mai zaman banza da wayarsa riЩe a hannunsa ya na dannawa.Jefi-jefi su na taSa hira duk da hirar ta su,ba ta wuce na 'yan daЩiЩa yayin da shuru yafi yawa a tsakanin su,kasancewar ta kowannen su ya na ji da kansa, dan sun haWu ta ko ina ga kyau kuWi da kuma wayewa da tsantsar ilmi.

Wani irin Щara motar ta yi ya ja birki ya tsaya cikin tashin hankali ganin wani tsoho ya shige masa gaba har ya buge shi da motar.Ya tsaya ya na kallon gurin da takaici,ganin yadda tsohon ya ke son Sata mishi lokaci.
Da sauri ya kuma buWe murfin Щoofar zai fita ya na faWin"Wannan wawan mutumin zai Sata min lokaci,an gaya mishi bani da aikin yi ne?" Ya fice ba tare da ya kula Ak da yake mishi magana ba,da sauri Ak shima ya fito sanin halin shi sai dai kafin ya Щara sa Am ya wanka ma wannan tsohon mari har guda biyu.
"Ba ka da hankali ne da wannan banzan Щarfen na ka zaka Sata min lokaci?Shashasha kawai!"
'Dan tsohon ya yi taga-taga ya faWi har ya na fasa baki,da sauri Ak ya kama hannunsa ya mike sai kawai ya fashe da kuka,don shi kaWai yasan halin da yake ciki.
"Haba A.m ya zaka mari wanda ya haifeka rashin mutincin na ka ya kai haka?Dubi halin da yake ciki amma baka tausaya mishi ba."
Harara ya watsa mishi kamar ba zai ce komai ba,har ya fara taku zuwa motar shi sai kuma ya buWe baki ya ce,
"Kai baka ganin abin da ya yi min?Jiya na fara hawa motar nan amma ya Щuje min mota.Nasan kaf zuriyarsa babu wanda zai iya siyan ko da tayar motar ce."A.k ya yi shuru ya na kallonsa cikin takaicin halin sa,na rashin daraja talaka da nuna tsantsar tsana da hantara,amma shi a ganin sa ya kama ta ya dinga kawaici saboda yasan waye Ak kuma waye asalinsa.
"Da izinin Allah sai ka sami dai-dai da kai ya faWa ya na jin tsoro kasancewarta yasan waye shi Wa ne ga Alhaji Muhammad Turaki,waye bai san wannan family masu ji da kuWi da ilmi da wayewa.Cikin sa'a sai A.m bai ji abin da ya faWi ba don ya juya ya nufi motarsa ya na tsaki.
A.k ya zaro kuWi masu yawa ya miЩa mishi ya na ce wa." Gashi Baba ka yi haЩuri don Allah ka je asibiti a duba ka." Ya faWa ganin duk ya Щuje a hannunsa.Da sauri ya karSe ya na godiya,ganin kuW'in da ya ba shi dan shi gaba ta kai shi ,dama ya fito zai je ya saida kekensa gashi kuma ya sami wannan kuWi.
'Dan tsohon ya dinga saka mishi albarka ya na hawaye kamar zai yi mishi sujjada, juyawa ya yi ya nufin motar da A.m yake ЩoЩarin tayar wa,sai kuma ya tsaya ya na kallon titin da alamun abin hawa yake nema a ransa ya na jin kawai ya haЩura da abokantakansu don ya sama ma zuciyar sa salama,da irin cin kashin da A.m yake yi wa talaka a gaban sa.
A.m ya kashe motar ya fito ya na mishi maganar ya shigo,amma ko kallon inda yake bai yi ba sai ma juyar da kansa da ya yi,ya na kallon titi fuskar sa kamar an aiko mishi da mala'ikan mutuwa.
"Well." Ya ce tare da Waga kafaWunsa ya juya ya na faWin"Shike nan tun da baza ka taho muje ba ni na tafi,sai mun haWu a ofis ka taho min da fayal Win da mukai maganar dakai,sannan ka shirya gobe ne tafiyar mu". Ya ta da motar ya bar gurin A.k na kallon motarsa har ta Sace wa ganinsa,ya ja numfashi mai zafi ya fesar ya riЩe habbar shi ya na jiran Wan acaba,sai kuma ya fasa hawa mashin ya fara taku ahankali ya na jiran adaidaita.Tafiya kaWan ya yi ransa a jagule ya na jin zafin yadda yake nuna tsanar talaka karara baya kawaici a gabansa,yasan cewar bazai taSa iya canza aminin nasa ba don tsanar talaka a jinisa yake kasancewar duk family d'insu basa son talaka ya rabe su,shi kansa don Allah ya bashi tarin baiwar ilmin kasancewar Allah ya yi mishi baiwa da samin na'ura mai ЩwaЩwalwa,kuma saida suka mai da shi wani don yanzu ya na jin kansa a cikin jerin masu hannu da shuni.
Murmushi ya so ya suSuce mishi sai kuma ya dake,ya kauda kansa tamkar bai ga motar A.m da ta yi ribas ta dawo ba,da ma yasan dole ya dawo kamar yadda suka saba duk sanda suka yi faWa a tsakaninsu, wanda ba ya wuce sati don A.m bashi da haЩuri ko kaWan gidan su da gurin aiki duk sun san haka,shi kuma A.k ba ya Waukar raini mafi yawancin lokuta mutane su na mamakin yadda abokantakarsu ta yi Щarko a haka don kullum cikin faWa suke kamar wasu yara Daddy shi ne Wan sasanci,sam baya gajiya kasancewar ya na ji da shi saboda irin ci gaba da ya ke kawo mishi a cikin kampanin sa,ya sani cewar in har babu A.k to kampaninsa bazai ci ga ba.
A.k ya kauda kansa bai tanka mishi ba sai wayar sa da ya ciro da nufin ya kira direban sa ya zo ya Wauke shi,don ya fasa shiga cikin a daidaita."Ganin ya taho kamar zai buge shi da motar amma bai kula ba,sai Wauke kansa da ya na kallon gefe don cike yake dashi.
A.m ya leЩo ta tagar motar sa ya ce ya na murmushi mugunta,don daga ganin yadda ya yi ya san ya gaji matuЩa."Don Allah ka zo mu tafi kasan dole na dawo,Daddy ya kira ni ya na son ganin mu". Banza ya yi da shi ya ci gaba da tafiya,ganin haka ya fito tare da kashe motar sai kawai ya kama shi da kokuwa zai tura shi cikin motar,kamar dai yadda suka saba duk lokacin da suka yi fad'a.
Bai wani ja ba ya shige cikin motar ransa a haWe,dariya sosai A.m yake mishi don ya na matuЩar son aminin nasa saboda riЩo da gaskiya, kuma bashi da shishshigi a lamuran sa.
Tun da suka shiga cikin motar babu wanda ya yi ko tari a cikin su,da ma Wabi'ar su ce shirin basu cika magana ba kasancewar kowa naji da kansa.
Wayar A.k ta yi Щara alamun ana kira amma sai A.m ya kai hannunsa ya kashe wayar baki Waya,don yasan mai kiran taSe bakinsa ya yi ya ci gaba da tuЩi cikin kwanciyar hankali.A k ya ja fasali tare da buWe baki da nufin ya yi magana,amma da ya kula rigima yake ji sai kawai ya kauda kanshi bai ce Щala ba don har yanzu ransa a Sace yake da abin da A.m ya yi ma mutumim da ya haife shi.
Ko da suka Щaraso tangamemem get Win gidan mai gadi ya buWe musu get,A.m ya yi parking bai kula da gaisuwar da maigadin yake mishi ba ya shige cikin gidan,yayin da A.k yabi bayan sa kasancewar ba'a yi mishi shamaki da cikin gidan ba.

*******
Juwairiya zaune a gefen Щanin ta Ibrahim ta zuba mishi idanu, ya yin da hawaye suke gasar turarreniya a fuskarta,ji ta ke kamar ta yi hauka tsabar damuwa ta na jin wani irin baЩin cikin halin da suka tsinci kansu. Zura hannunta ta yi a cikin kofin ruwa ta shafi fuskar Ibrahim da yake kwance rai kwakwai mutu kwakwai,sai kuma ta kama shi ganin yadda ya zaburat amkar zai shiWe.
Mama da ke tsaye a bakin Щofa fuskarta Wauke da tsananin damuwa da Щunci ta janye tagumin da ta yi tare da ajiyan zuciya mai Щarfi."Anty Juwairiya mutuwa zan yi ga shi Baba ya Щi dawowa."
Ya faWa da wata irin murya da yake ЩoЩarin haWa kalmomin da su."Baza ka mutu ba Ibrahim ciwo ba ya kisa."Mama ta ce cikin tausayin sa.
Juwairiya kuwa ta kasa magana sai kuka ganin gudan jinin na ta Щanin ta tilo na cikin wani mawuyacin hali, ji take da ma ace ciwon a jikinta yake.Sun jima suna tsaye a kansa da numfashin sa yake baraxanar Wauke wa,hankalin su a tashe sai shafa masa ruwa suke yi suna kuka gunun ban tausayi.
Juwairiya ce ta miЩe ta na faWin"Mama bai kama ta mu zuba mishi ido mu na kallon sa a cikin wannan halin ba,tunna Baba bai dawo ba zan fita na samo abin da za'a kaishi asibiti.Ta ce cikin kuka Mama ta kasa ce mata komai duk da ta na tunanin in da za ta samo kuWin,amma har ta na shirin fita ba ce komai ba."Juwairiya na shiga uku!Ya sume."Ta ji muryar Mama cikin Щaraji dai-dai lokacin da ta fice da ga gidan.




*Follow,read,comment,share.*





*SAKACINA KO HALIN MAZA?*



*RUBUTAWA:-*
*JAMILA LAWAL ZANGO*

*SADAUKARWA GA:-*

*SUMMY M NA'IGE*
_(Aminiya)_


*FIRST CLASS WRITER'S ASSO....*



*SHAFI NA BIYU*


Da sauri Juwairiya ta dawo ta rungumshi da hannunta Waya,Wayan kuma ta na shafa mishi ruwa, ajiyan zuciya ta sauke mai Щarfi ganin ya buWe ido,don hankalin su ya tashi maЩura gani suke kamar mutuwa zai yi ganin yadda idanunsa suka ЩaЩЩafe.
Juwariya ta miЩe ta na faWin."Tun da ya farfaWo bari na je na naimo mishi magani."MiЩewa ta yi ba ta jira amsar da Mama zata ba ta ba ta fice da ga cikin gidan ta na sharar hawaye.
A hankali ta Щarasa shiga cikin shagon na sa ganin yadda ya haWe rai tun da ya hangeta ta na tahowa,tamkar an aiko masa da mala'ikan mutuwa ya haWe ransa babu wani walwala.Jikin ta ya yi sanyi sai ta tsaya a bakin Щofar ta kasa mishi magana kuma ta Щi ta tafi duk da kallon kora da hali yake mata.
"Lafiya ki ka yi min tsaye kofar shago kamar na saki ki?Ya faWa ransa a Sace"Don Allah ka taimake ni Bala kasan mai ya kawo ni a karo na biyu,wallahi suna cikin wani hali na rantse maka wannan karon zan naimi kuWin ka na baka."Ta faWa da muryar kuka fuskarta bayyane da damuwar halin da take ciki.
"Ni ina ruwana na gaji da baki bashi kuma ba kawo min kike ba,sannan na nuna miki hanyar da zaki bi mafi Sulluwa kin nuna a'a wai ke ustaziya,to sai kije can amma ko maganin biyar ba zan baki ba."Tamkar zai kai mata duka yake magana ganin haka sai kawai ta juya,dan ta saka a ranta yau bazai bata ba.
"A'a Juwairiya tafiya zaki yi."Ya faWa da sanyin murya ganin ta kama hanyar fita,sai kuma ya Щara matso da fuskarsa gurin ta yace."Kin cika kafiya ki yadda ki amince ko sau Waya ne,Allah zan baki duk abinda kike so.Kin san ina son ki Juwairiya na san babu yadda za'ai na same ki,wannna dalilin ya sa nake so ki amince min kar soyayyata ta faWi a banza."
Шarashe fita ta yi da ga shagon dan abin da yake so bazai samu ba.Mahaifiyarta kullum ta na mata nasihar ta tsare kanta da ga aikata zunubi mai girma wanda Allah yake fushi da wanda ya aikata,kuma ya yi hani ga bayinsa muminai na Щwarai.
Gidan Щawarta Mariya ta wuce ta same ta zaune akan tabarma a cikin falo ta na gugan kayan ta da dutsen guga na gawayi,sallama kawai ta yi ta zauna a kan tabarma ji take kamar zatai hauka."Juwairiya lafiya kike mai ya faru?"Mariya ta jera mata tambayoyin da ta kasa ba ta amsa ba,sai ta janye hannunta da Mariya ta kama tare da share hawayen da ya gangaro mata.
Mariya ta Щarashe share mata sauran hawayen ji take ita ma kamar ta saka kuka,ta Wago idanunta da suka kaWa suka yi ja ganin Щawar ta ta na kuka tace."Ki yi min magana Juwariya!Kin san ba na jure ganin ki a cikin wannan hali,abin da ya sa naЩi dawowa kin san halin Baba Sani na rasa yadda akai ya takurawa rayuwar ki baya son kowa ya raSe ki,dan haushin koron da yake yi nake ji irin kullen da yake miki ko fa yaran sa baya yi mawa,lamarin sa akwai ayar tambaya ,dan ina tunanin akwai lauje cikin naWi!"Ta ja fasali ta na kallon Juwairiya da kukan ta ya tsananta,tuna yadda ya tsane ta yake azabtar da rayuwarta.Mariya ta ci gaba da magana cikin Sacin rai ta na cewa.
"Ina jin takaicin halin da kike ciki amma ki sani bawa bai isa ya canza ma wani rayuwar sa ba,kin ga da Baba Sani baya miki kulle sai na sama miki aikatau ni bashi nake yi ba hankalina kwance.
Juwairiya ta sauke ajiyar zuciya duk da baЩin cikin da take ji na Щin barta ta yi aikatau,wanda mahaifinta ma ya amince amma Щememe ya hana ta da ta na yi Щila da basu shiga cikin uЩubar rayuwa ba,gashi tun da ta gama sakandiri ya hana ta karatu amma yaran sa duk sun yi.
Duk da lamarin na ci mata tuwo a Щwarya amma ba ta ce Щala ba,sai dai zuciyar ta cinkushe take da damuwa tare da tunani iri-iri.
Mikewa Mariya ta yi ta shiga kicin ta zuba tuwo da miyar kuSewa ta kawo mata ta na faWin."Gashi tun Wazu na so na kawo muku amma ina tunanin wannan Baban naki,kuma Auwal tun da ya tafi islamiya bai dawo ba balle na bashi ya kawo miki."Ta miЩa mata tare da kwance Щullin zaninta ta ciro naira Wari biyu ta miЩa mata.
Tsabar murna sai kawai ta rungumeta tare da fashewa da kukan murna,Mariya na taimakon ta Щwarai ta na fatan Allah ya bata ta taimaka mata.
Rako ta ta yi ta siya magani sannan ta kaita dai-dai kwanar lungun gidansu.Da sauri Mariya ta saki hannunta ta na faWin."Na shiga uku wallahi gashi nan duk da Щin kaiki gida da na yi amma ya na nan ya na sa ido ya san ki fita,ke Juwairiya wannan ko mijin ki ne sai haka."Ta ruga da gudu har ta na tuntuSe bayan ta gama maganar don Allah ya saka mata tsoron shi,bashi da mutunci in dai akan Juwairiya ne.
Juwairiya da jikinta ya fara rawa ji ta yi kamar Щasa baza ta iya Waukar halintar ta ba,ta tsorata iya tsorata zabura ta yi kamar zata ruga sai kuma ta fasa ta na karanta wallahu galibun ala amrih ganin ya tunkaro ta.
Ya Щaraso ya na mata wani irin kallo da shi kaWai yasan ma'anarsa."Ina kika je?"Ya tambayeta da murya kakkausa tare da saka Щafafunsa ya take mata 'yan yatsun kafar,ta rintse ido ta na jin wani iri madarar azaba ya na taso wa daga kan 'yan yatsun na ta ya na zagaye ilahirin jikinta,taso ta matsa domin akoda yaushe ya tsaya kusa da ita ta na Щalubantar yadda yake matsowa daf da jikinta.Amma hakan ya ci tura ganin yadda ya take kafarta ya hana motsinta.
"Bana hana ki yawon maula da uwarki ta koya miki,bayan Yayana bai rage ku da komai ba."Ya faWa ya na Щara kusanci da ita fiye da na Wazu.
"Don Allah kayi haЩuri bani ta yi wallahi ban roЩe ta ba,kuma Ibrahim zan bawa."Tace yayin da taЩi shaЩar numfashi ba ta son ta shaЩi iskar hucin bakin sa da take jin sa a fuskarta.Ya Wa ga kafafun na ta ya na Щare mata kallo hakan ya bata damar shirin arcewa ko takalminta bata Wauka ba,dan ya zame lokacin da ya take Щafarta.
Da gudu ta ruga amma sai ta faWi Щasa yayin da miyar tuwon ya zube,amma duk da zafin da take ji bai saka ta yadda tuwon ya zube ba,ta zabura ta miЩe hanyar gida dai dai sanda ta ji ya na faWin."Ni da kene a duniyar na baza ki taSa jin daWi ba matuЩar ina raye,haka kawai na yi sakaci har tunanina ya faru mu zu ba mu gani
Juwairiya na shiga cikin Waki ta fashe da kuka mai tsuma zuciyar mai sauraro,a ranta ta na jin baЩin cikin halinsa bata san mai ta tsare mishi ba,amma ya saka ma rayuwarta Щahon zuЩa.
Koda ta shigo Mama ba tace komai ba har ta sha kukanta ta Щoshi don tasan mai ya faru,tunna babu abin da za ta iya shi yasa bata tanka mata ba,sai ta jawo kwanon tuwon ta ba Ibrahim sannan ta bashi magani ragowar taci ta ragewa Juwairiya duk da babu miya kuma ta ji Щasa-Щasa a tuwon.
Bayan ta gama kukan taji sanyi a zuciyar ta dama kukan shi ke sanyaya mata zuciya,duk lokacin da ya yi mata hakan don babu wanda yake ko tari a cikin iyayenta,su kansu tsoron sa suke yi duk da mahaifinta shine babba.
MiЩewa ta yi ta Wauro alwala ta yi magariba sai ta yi zamanta ta na jan carbi yayin da hawaye ke zuba fuskarta,wani gefe na zuciyarta ta na hasaso mata lamura sosai game da Baba Sani.
Baba Sani ya yi tsaye a gurin bayan tafiyar ta ya na tunani sannan ya Щarasa dakalin Щofar gidan ya zauna ya na gadin masu zuwa gurinta,ko da ka kira sallar isha'i ya yi sannan ya dawo Щofar gidan ya ci gaba da gadin gurin.
Sai misalin tara na dare mahaifin Juwairiya ya yi sallama ya shigo da Щullin leda mai Wauke da garin rogo gwangwani biyu da siga.Mama ce ta amsa sallamar ta Щarbi ledan tare da shinfiWa mashi tabarma,lokacin har baccin wahala ya fara Waukar ta don yunwa take ji matuЩa kuma kamar zazzaSi yake son kama ta.
Jin sallamar ya sa ta buWe idanu ganin leda a hannun Mama ya sa ta miЩe tare da Щarban ledar bayan ta yi mishi sannu da zuwa ta fice dan ta jiЩa garin.Ya kalli Ibrahim dake kwance ya na bacci ya shafa fuskarsa ya na faWin." Ya jikinsa?Ina can amma hankalina ya na nan kin san jiya Щafarsa ta bani tsoro."Yace ya na lasar bushashshen bakinsa dan rabon sa da abinci tun jiya da yamma da suka girka taliya leda Waya gashi ya wuni ya na faskare.
"Da sauki amma ya kama ta a maida shi asibiti gaskiya,yau ya bani tsoro ina ki kamar zan rasa Ibrahim saboda halin talaucin da muke ciki."Tace sai kuma ta rushe da kuka ta na fyace majina.
A sanyaye Juwairiya ta ije garin da ta jiЩa ganin Mama ta na kuka ta koma gefe ta zauna ta na jin zafin Baba Sani dan ita gani take shi ya takurawa rayuwarsu da ya hana ta naimi aiki,in da ace ta na aiki rayuwar su ba ta yi muni haka ba,ga Mariya da take aikin suna jin daWi kuma matar ta na taimaka musu.
"Ki bar kuka dan Allah da kin san halin da na wuni da kin tausaya min!Na dage tuЩuru ina faskare sai da na gama Malam Aminu yace bashi da kuWi sai gobe,daЩyar na samu ya bani naira Wari biyu wai shima kwana biyu ba cinikin iccen.
Shuru sukai cikin jimamin rayuwar su kowa ya na takaicin yadda suke tsotsan tsamiya,ganin Baba ya dawo Juwairiya ta miЩe tare da yi musu sai da safe ta tafi Wakin da take kwana.
Washegari da safe misalin bakwai da rabi ta shafa addu'a,sannna ta miЩe ta nufi waje dan wanki zatai da aka kawo musu da safe kuma ana so anjima,murna sosai ta yi dan aka wo kuWin wankin za su sami su yi girki.
Da sauri ta Щarasa ta na faWin."La Mama har kin fara."Bata ce mata komai ba sai botiki da ta miЩa mata ta ibo ruwa a randa.
Basu gama wankin ba har misalin tara da rabi bayan sun gama Juwairiya ta fita tayo musu cefanen taliya suka dafa da mai da yaji.Bayan ya dawo daga sallar asuba ya kwanta don ji yake ko ina na jikin sa ya na ciwo,bai tashi ba sai da aka gama girki shi ma sai da Juwairiya ta tashe shi,dan tasan yunwa ce ke damunsa.
Bayan yaci abincin ya miЩe tare da fita ya na son ya ga kanin nasa,akan maganar komawa da Ibrahim asibitin da kamar yadda likitocin suka faWa.
Ya na ЩoЩarin shiga shashinsa suka yi kicibis saura kaWan su yi karo,Baba Sani ya matsa ya na kallon Wan'uwan nasa ya ce."Lafiya yaya baka da lafiya ne?Ji yadda ka koma kamar wanda ake iban shi ana miya."Yace da maganar shi ta izgilanci ya na karkaWe jakar zuwa aikin shi,dariya kawai ya yi mai kama da yaЩe yace."A irin wannan rayuwar ka na sane da halin da nake ciki ni da iyalina,yanzu ko taimakon da kake yi min ka daina."Ya Щarashe magana da takaicin yadda Wan'uwan nasa ya daina taimaka mishi tun tsawon shekaru da irin butulcin da ya yi mishi.
Hannun shi ya watsa ya kalleshi ya na kallon agogo."Sauri nake yi yaya kaga na yi latti kuma kasan yanayin aiki na,yi sauri ka faWi abinda ke tafe da kai.Kuma da kake maganar ba na taimaka maka nauyi ne ya yi min yawa kowa ya ji da kansa."
"Haka ne Allah ya shige mana gaba,amma ya kama ta ka duba rayuwar Juwairiya kaga ni bani da shi da zan saka ta a makaranta,kuma kace ba aure zakai mata ba baka da ЩuWin auren da ita."
"Haka na ce don ni yanzu ba ta aure nake ba,sabon gidana nake son na kammala.Ya bashi amsa a taЩaice sannan ya Wora da ce wa."Kuma da kake maganar na saka ta a makaranta baka ga yadda take mara kamun kai ba can zata dinga watsewa da mutane,ka na sane da irin Щorafin da nake maka a kanta ni nasan halinta da nake zaman gida."
Shuru ya yi ya na takaicin abinda ya faWa ransa ya yi zafi,shi dai yasan kawai ya tsaneta ne amma yasan wacece 'yarsa wani irin hali take dashi.
"Yaya na

Please Login or Register in order to submit comment